Showing 72001 words to 75000 words out of 150681 words

Chapter 25 - Kalbim Book 2 Complete Hausa Novel

Mamuhgee   

23 Sep 2025

9086

ne ya shiga hancinta me sanyi ta juyo da sauri tana rufe jikinta da hijabin data dauka tana kallansa da idanuwanta a sanyaye.

Fuskansa datai fresh ta kalla idanuwansa sunyi fada sosai a wuni guda kana kallansa kasan Yana cikin samun nutsuwar shekaru daya rasa tin yarinta ta ganin mahaifiyarsa da kuma qunci da ciwon abinda Uwarsa tai masa tareda damuwar dake neman sake bullo masa tsakaninsa da Zaadens daya yankewa Kansa fuskantarsu da duk abinda sukeji zai nuna musu uwa dai tasa ce.

Zuba mata idanuwansa yayi bayan ya kalli mahaifiyarsa yaga har lokacin bata farka ba,

Kallanta yakeyi cikeda so da kauna Harma da tsananin buqata sbd a yanzu da mahaifiyarsa take a hannunsa ko da auren Dzad akanta ko babu shidai burinsa da nutsuwarsa cikakkiyace zai iya fuskantar komai a yanzu hankali kwance.

Jannah ganin irin kallan dayake mata ya sakata jin jikinta yayi sanyi sbd tausayinsa da tinanin kamar baya cikin walwala..

Magana ta bude baki zatai ya rungumeta kai tsaye Yana sauke numfashi da ajiyan zuciya lokaci daya tareda jin dukkanin damuwa da kuncinsa na yayewa samun mata biyu da sune rayuwarsa a guri daya.

Duk duniya a yanzu kam yanajin babu abinda zai bata ransa ya quntata masa sbd baqin cikinsa ya qare sedai gwagwarmayar dawo dasu a hannunsa.

Ajiyan zuciya ta sauke tana jin farin ciki na mamaye zuciyarta jin Yana jero ajiyan zuciya a jikinta yana sake qanqameta ya bude baki ahankali cikin nutsuwa da sanyin murya yace

"A zuciyanki nine nayi sanadin mim....

Saurin dago fuskansa daga jikinta tayi tana Dora hannunta bakinsa ta hanasa qarasawa tana kallan cikin idanuwansa ta girgiza masa kai ahankali batareda tace masa komaiba.

Zuba mata ido yayi kafin ya bude baki ahankali yace

"Thank you Jan,Bansan yaya rayuwata zatayi ba a tsakanina da familynki Amma ki San abu daya da bazai taba sauyawaba shine ina sonki fiyeda rayuwana Jannah Zad,
Bazan taba iya rabuwa dake ba kome familynki zasu yi,.I can't live without you Jannah Zad"

Sama da dago ahankali tareda kai fuskanta gap da tasa tai kiss din gefen fuskansa ahankali tareda bude baki tace

"I hate you AZIZ LIMBA"

Wani kyakkyawan murmushin da ita kadai ke ganinsa fuskansa ne ya subuce masa ya sake Yana kallan fuskanta da dukkanin idanuwansa ya kama fuskanta ya hade da tasa Yace

"Thank you baby"

Murmushi tayi tana kokarin janyewa ya sake dawo da ita jikinsa Yana saka hannuwansa cikin hijabinta Yana shigar da ita jikinsa yakai bakinsa ya ya zaro harshensa ahankali ya lashi lips dinta Yana sake Shafa wuyanta zuwa kirjinta da towel yake daure.

Jin Yana kokarin kunce towel dinta tayi saurin saka hannunta akan nasa tana dafesa tareda girgiza masa kai ahankali tana nuna masa kofa.

Hakan datai ya sakasa sake sakin wani kyakkyawan murmushin Yana matseta jikinsa yace

"U are mine kinsan da hakan?

Girgiza kai tayi cikin tsokana tana boye murmushinta..

Sake matseta yayi cikin jikinsa Yana kunce towel din jikinta ba tareda ta ankara ba ya shige cikin hijabin Yana hade bakinsa da nata cikin hijabin tareda yin baya ahankali ya jingina da kofa ya saka hannunsa daya ta baya ya sakawa kofar key Yana dauketa daga qasa ya zageye qugunsa da qafafunta ya samu cikakkiyar daman samun bakinta da kirjinta yanda yakeso.

A cikin hijab din tafara kokarin dakatar dashi sbd jin yanda numfashinsa ke fita cikin nutsuwan samun yanda yakeso da kuma shiga duniyar jin dadinsa.

Ita kanta jin takeyi tana neman rasa kanta sbd yanda yake shafarta Yana lasar fatarta tareda kirjinta da harshensa me dumi dayake tada tsikar jikinta.

Fuskansa ta kamo ta dakatar dashi tana kallansa ahankali cikin sanyi da mutuwar jiki ta bude baki tace

"AZIZ....

Bakinta ya tsurawa idanuwansa da suka sauya da laushi ya sake kai bakinsa ya bata light kiss Yana cewa

"Jannah zad bazaki taba zama ta kowaba har abada sai AZIZ LIMBA shi kadai...

Ratsata kalmarsa tayi ta kama fuskansa da hannuwanta biyu ta kai bakinta zatai kissing hancinsa ya kama lips dinta ya tsotsesu ahankali Yana sauketa qasa tareda daukan towel dinta ya tayata daurawa ta cikin hijabin daidai Nan akai knocking kofar dakin.

Fitowa tayi hijabin tana kallan kofar da sauri gabanta na faduwa.

Bai kalli kofarba Hankalinsa kwance ya nufi mahaifiyarsa zuciyarsa na sake samun nutsuwa da ganinta ya zauna gefen gadon Yana gyara Mata rufa ahankali ya sake jin zuciyarsa fes.

Jannah ce ta isa kofar tana daidaita kanta gabanta na tsananin faduwa da bugawa ta bude kofar.

Dad ne da Ammar dan haka ta janye gefe ahankali tana basu hanyar shigowa.

Kallan AZIZ Ammar yayi cikeda mamakin ganinsa a dakin kafin ya maida kallansa ga Jannah Wadda gabaki daya ta kasa dagowa.

Dad ma Jannah din ya kalla baice komaiba ganin AZIZ din yaga Umman ma bata farfado ba ya juya ya fice.

Bin bayansu tayi kamar munafuka ta wuce dakinsu gurin Fatma sbd shirun da suka mata tasan zafi da magana ne a cikinsu.

Dad damuwarsa ninkuwa tayi sosai sbd yaga alamar AZIZ zai iya samun nasarar Jannah a Karo na biyu dan haka gwara suyi gaggawar daukan matakin hakan.


Da daddare ma baby wanda yaje main dining room na gidan cin abinci daga Falaq sai fiddausi sai Nicky kuma wadda takejin ma gabaki daya batada lafiya a dan jin take kaman jininta yayi qasa dan haka ta sauko cikeda tsoro taci abinci sosai jikinta har rawa yakeyi su Falaq na binta da kallon mamaki.

Dad kuwa bayan sun gama cin abincin da babu wanda yaci da dadin Rai kallan Jannah yayi kai tsaye babu walwala ko sauki a fuskansa yace

Bazaki kwana a gurin Fatima ba ki kwana a daki tareda fatma kuma zuwa gobe idan Umman bata farfado ba keda fatma zaku wuce kauye kafin muzo daga baya.

Dagowa tayi da sauri sedai ta kasa kallansa tayi shiru tareda gyada Kai ahankali.

Maheer da Ammar da sukafi matsuwa goben tayi ta bar gidan kallanta sukai Maheer yace ku kwanta da wuri sbd tafiyar safe zakuyi.

Miqewa tayi ta wuce daki jikinta na tsananta sanyi dakuma fargaban yanda AZIZ zaiji zancen da yanda zai iya reacting.

Har karfe 11 batai bacci ba tana zaune shiru ga Fatma tayi bacci.

Miqewa tayi ta shiga wankan data kasa jiki a sanyaye tana fitowa ta batada kayan sakawa dan haka ta fito sanyeda hijab zataje dakin Maheer ta aro ko shirt dinsa ta saka sbd bazata iya kwana da towel ba.

Tana fitowa kuwa Maheer din zai wuce dakinsa zai bar palon cikin sanyi ta kirasa.

Juyowa yayi ya kalleta Yana cewa

"Jan keda zakuyi tafiyan safe shine bakiyi bacci ba"

Sunkuyar da kai tayi idanuwanta na cikowa da hawaye son fada masa abinda yake zuciyarta amma ta kasa sbd tasan sabuwar fitina ce zata kullu.

Cikin zafi da fushi yace

"Idanma akwai wani abu a ranki Jannah akan AZIZ LIMBA kiyi gaggawar ciresa sbd har abada bazamu sake hada zuria da shi ba,
Babu kalman JANNAH ZAD da AZIZ LIMBA har abada gwara kiyi gaggawar sakawa ranki hakan sbd wannan Karan munfi son mu danne wuyanki da kanmu damu bari hakan ta sake faruwa shashasha kawai"

Wucewa yayi cikin fushi yabar gurin batareda Yama tsaya jin bayanintaba yabarta tana hawaye masu tsananin zafi.

Juyawa tayi tana kokarin barin palon taji an kama hannunta ahankali cikin sanyi tareda juyowa da ita.

AZIZ ne da kansa kuma duka abinda Maheer din ya fada a kunnensa dan haka baice komaiba ya saka hannunsa Yana share mata hawaye a natse ba damuwan komai a fuska ko ransa sbd abinda ya Sani ayau shine Jannah Zad saita hada jini da AZIZ LIMBA idan akwai wanda hakan zai kashe saiya shirya mutuwa.

Daukanta yayi a natse yabar palon da ita yana girgiza mata Kai alaman ta dena kuka.
#MAMUH
07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee

Book 2
Chapter 42
07019691719

Gidan tsit yake babu kowa sbd kowa y riga ya shige da masu ciwon Rai da masu damuwa da masu kuka da masu baqin ciki duka kowa ya shige idanma basuyi bacci ba to kowa na can na jinyar abinda yake zuciyarsa.

Samansa ya wuce da ita suna Isa bai direta koina sai bedroom dinsa Yana kallanta har lokacin hawayenta sun kasa tsayuwa sbd harda faduwan gaba kawai takeji.

Numfashi ya sauke ahankali tareda zaunar da ita a sofa zauna kusa da ita Yana kama hannunta cikeda nutsuwa da kulawa ya bude baki hankalinsa kwance yace

"Kinci dinner?

Dagowa tayi ta kallesa tana sake zama abar tausayi ta bude baki tace

"Banajin yunwa shiyasa banci ba"

Hannunsa daya ya saka ya shafi fuskanta Yana kasa dauke hannunsa daga fuskan Yana jin kaman sonta zai illatasa sbd yawansa a zuciyarsa yayi yawan da zuciyar kaman bazata iya dauka ba,

Baisan wane irin so ne yakewa yarinyarba Wanda yake jin kaman son yaqi isarsa ya kasa kwatantasa..

Wayarsa ya juya gefensa ya dauka a natse ya saka Kiran Sayd.

Dauka Sayd din yayi cikin girmamawa sbd baiyi bacci ba dan yanzu ne ya dawo daga dauko nurse din da zata kwana da Ummah ya kuma kaita har dakin Umman dan haka Yana dauka kai tsaye AZIZ din cikin kamewa yace

"4&4 na buqatan something light to eat da fruits may b"

Kashe wayar yayi tareda juyowa ya kalleta itama shi ta juyo ahankali ta kalla jin koyaushe Yana ambatarta da 4&4 Wanda a yanzu take tabbatarda da gaske date din da aka daura aurensa da ita ne.

Miqewa yayi sbd baiyi shafai da wutri ba ya nufi gurin sallansa daman jallabiya ce a jikinsa fita yayi sake dubo Ummansa ya samu Maheer na qayyadewa matarsa raayinsu na iska da zasu mamakin rayuwa indai suna alfahari da raba Jannah da AZIZ LIMBA.

Tayar da sallar yayi a natse ya fara.

Zuba masa idanuwa tayi tareda tallafe fuskanta tana jin itama tata zuciyan na kasa daukan tsananin son datake masa sbd ita nata son tana jinsa ne daga ranar farkon data fara Dora idanuwanta akansa,

Tana son AZIZ LIMBA da dukkanin jini da ruwan dayake yawo a jikinta,
Batasan irin son dayake mata ba Amma dai ita tasan bazata iya rayuwar da babu sa a cikinta ba,
Tana sonsa a baya,tana sonsa a yanzu kuma tana sake cigaba da sonsa koda zai dena sonsa bazata iya qinsa a zuciyarta ba sbd a cikin tsokar dake bugawa a kirjinta asalin sonsa yake da sonsa tsokar kirjinta ta rayu dashi aka halicceta.

Cikowa idanuwanta sukai da hawaye datake kasa tarewa na sonsa harma batasan ya sallame sallan ba sai jin hannunsa tayi cikin nata ya kamata ya miqar tareda janta har inda yake sallan ya kalli cikin idanuwanta Yana ganin yanda sonsa ke dawainiya da ita ya saka hannu ahankali ya Shafa fuskanta Yace

"Nayi Miki alkawarin AZIZ LIMBA na Jannah Zad ne har abada,
AZIZ LIMBA baida amfanin komai a gurin kowace macen da ba Jannah Zad ba"

Hannunta ya Dora akan kirjinsa Yana kallanta yace

"Abinda nake ji Jannah bana fatar kiji irinsa sbd nawa yayi yawan da zai Miki illa idan kika jisa"

Sunkuyar da kai tayi tana kasa kallansa,

Tambayarta yayi tayi shafai and wutr dinta?

Girgiza kai tayi har lokacin bata dago ba ta kallesa.

"Zakiyi?? Ya tambayeta

Gyada Kai tayi tana cewa tanada alwala.

Gyada Kai yayi tareda juyawa ya dauko mata wata farar shirt dinsa ya kawo mata ta saka ta cikin dogon hijabinta batareda ta cire ba.

Rigar ta sauka har cinyoyinta kadan dan haka towel din jikinta ta ajiye ta fada sallar sbd hijabinta ya kai har qasa sosai harya zuba.

Sallar tayi a natse cikin koyarwan addini kafin tana gamawa ta miqe kenan wayarsa tayi haske alaman kira.

Wayar ta dauka a natse tareda nufar makeken balcony dinsa dayake da girman gaske harda lafiyayyan swimming pool.

Tsaye yake Yana shakar fresh air dayake ratsasa ta Kai masa wayar.

Sayd ne dan hk ya dauka a natse batareda yayi magana ba.

Shima Sayd kai tsaye ana dauka yace

"Ga abincin 4&4 a kofa"

Kashe wayar AZIZ din yayi Yana jefa wayar kan couch ya kama hannunta suka fito.

Kai tsaye palon suka nufa yana isa ya bude kofar kai tsaye.

Fiddausi ce dauke da tray babba a natse ta gaidasa tana shigowa.

Kai tsaye table ta nufa ta ajiye ta juya ta fice zuciyarta fal farin cikin ganin Jannah a dakin.

Tana fita ya rufe kofar Yana kama hannun Jannah din suka zauna,

Meat balls ne da salad warm milk da zuma a cikinta sai kuma fruits din da aka yanko mata masu sanyi da tsafta.

Akan qafafunsa ya zaunar da ita bayan ya zare mata hijab yana daukan plate din meat balls din da fork ya fara bata a baki tana karba a natse tana ci tana kallansa ta bude baki tace

"Thank you"

Murmushi me kyau daya qarawa fuskansa wani irin kyau da kwarjini ya sake yana cigaba da bata a natse da tsananin kulawa.

Glass cup din warm milk din ta dauka da hannunta ahankali takai bakinta Tasha ahankali sosai kafin ta ajiye tana ce masa ta koshi.

Ajiye plate din hannunsa yayi Yana zero tissue ya goge mata bakinta.

Fruits din ta dauko da hannunta tana nuna masa da ido idanuwanta akansa.

Girgiza mata Kai yayi alaman no baya ci,

Girgiza kai tayi itama alaman no bata yadda ba sai yaci.

Sake girgiza kai yayi yana murmushi me tsananin kyau Yana kallanta.

Bude baki tayi tana dariya ahankali tace

"You sure??

Gyada Kai yayi Yana cigaba da murmushi..

Pineapple ta dauka ahankali takai bakinta ta saka tana kallansa tai mata wani irin taunawa ahankali Wadda gabaki daya ruwan pineapple din suka gangaro daga bakinta suna kokarin sauka jikinta...

Wani mayen kallo ya yi mata Yana kai bakinsa kai tsaye yana karbe ruwan suna sauka cikin bakinsa ya lumshe idanuwansa Yana budesa akan nata idanuwan datake kallansa tana dariya me kyau.

Tin daga qasan bakinta ya fidda harshensa me dumi da qamshin fresh lemonMint ya bugo mata daga cikinsa ya fara lashewa Yana matsota jikinsa ya manne kirjinsa da Nata Yana lumshe idanuwa ahankali.

A bakinta ya isa ya bude idanuwansa ya kalli bakin kafin ya zira harshensa a cikin bakin cikin sanyi da nutsuwa Yana karban pineapple din daga bakinta Yana dawowa da ita nasa bakin ya hadiyeta batareda ya tauna ba sbd ta riga ta fara tauna masa ita.

Kokarin zame bakinta takeyi tana dariya ya hanata ta hanyar girgiza mata Kai Yana lumshe ido ya zagayeta dakyau da hannuwansa Yana juyota dakyau suna facing juna bayan ya zagaye bayansa da kafafunta.

Idanuwansa ya gangara dasu ahankali kan rigar jikinta data kwanta a kirjinta sbd sanyin daya saukar mata ya tsayar da idanuwansa akan tsinin kirjinta da babu bra a jikinta kuma rigar is transparent batama Sanin ba.

Ganin inda yake kalla ya sakata jin wata matsananciyar kunya da faduwan gaba ta daga hannuwanta ahankali zata rufe kirjinta ya riqe hannuwan Yana kallan fuskanta da kunyarta ta bayyana sosai tana kasa kallansa.

Bakinsa yakai cikin wuyanta yayi kissing ahankali Yana saka hannuwansa masu sanyi a cikin rigarta ya shafi shafaffen cikinta taja wani irin wahalallen numfashi mara sauti tana qanqame hannunsa daya.

Cibiyarta ya Shafa Yana sake saka kansa cikin wuyanta gashin jikinsa na tashi ahankali.

Sama yayi da hannunsa cikin wani irin yanayi me sanyi da nutsuwa ya shafi kirjinta Yana sauke numfashi me karfi a wuyanta daya saka jikinta daukan dumi take tana neman yin baya ya tarota Yana baya da wuyanta ya sako Kansa cikin rigarta daga qasa Yana rikitata da wasu mahaukatan kisses da tsotsa a ciki yana sauke mata numfashi masu zafi akan duk inda harshensa ko bakinsa ya sauka.

Rawa jikinta ya fara tana qanqame hannuwansa daga zagaye da ita tana neman rasa numfashinta sbd yanda yake sarke mata tana jin wasu irin shock tako ina.

Ta wuyan rigar ya fito da kansa Yana sake kama gashinta yayi baya da wuyanta cikin yanayi na nisa dayake sake samun Kansa ya saka kansa wuyanta zuwa kirjinta Yana abinda yake zare notikan Kansa daya bayan daya.

Rawan da jikinta yakeyi jikinta na sake daukan dumi zuwa zafi ya sakasa dago kansa Yana bude jajayen idanuwansa fes akanta baya ko ita gani sosai sbd nauyin da idanuwansa sukai..

Fuskanta ya kamo da hannuwansa biyu ya kama bakinta da nasa ahankali Yana hade bakinsu harshensa na isa cikin bakinta ya zuqo bakinta da dukkanin imaninsa ya hadiye yawun da sukabi maqoshinsa suna Isa cikinsa suka qarasa balle duk wata hakuri da nutsuwarsa yaji kawai yana loosing control na komai bayan na yamutsa jikinta ya cakuda ta..

Hannuwansa biyu ya saka bayanta batareda ya saki bakinsa da nata ba ya yaga rigar da suke cikinta Yana wurgi da ita gefe ya dauketa sama a jikinsa yana sake tsotsan bakinta da wani irin zafi Yana nufar bedroom da ita.

A gaban Ctable ya fara sauketa Yana Fizge rigar jikinsa yayi wurgi da ita Yana rankwafowa ya saka bakinsa s cikinta ya sauke lips dinsa akan Mararta Wanda bata dan lokacin Da tai baya ba tana rasa gabaki daya kanta ya tarota Yana Shafa cinyoyinta da hannuwansu masu sanyi Yana Dora bakinsa a zallan fatar kirjinta Yana mata abinda ya sakata fasa kuka me sauti tana riqe kansa dan karfi jikinta na tsananta rawa.

Yanda yake shafa cibiyarta zuwa samanta ya sakata bude baki da wani irin kuka zata amabaci sunansa Amma sautin ya kasa fita sbd numfashinta daya dauke cak jin Yana rabata da iya qaramin abinda ya rage a jikinta ya dagosa a hannunsa yakai hancinsa yayi masa wata irin fitinanniyar shaqa Yana lumshe ido gabaki daya notikan da suka rage masa suna fizgewa ya jefar dashi Yana daukanta gabaki daya ya isa lafiyayyan gadonsa da ita ya kwantar Yana bin cinyoyinta da wani mayen kallo kafin ya miqa hannunsa yayi wurgi da bedside lamb da haskenta ne ya haske dakin ya rage saura daya wadda haskenta baida wani yawa ko kadan.

Dagota yayi jikinta na tsananta rawa tana kasa motsawa bare kwatar kanta ya sake sake bakinsa a nata cikin zafi Yana mata tsotsan datake tabbatarda ayau babu sauran abinda ya rage mata....

Irin yanda yake bata wani fitinannen kissing Yana sake baya da wuyanta da kafafunsa ya bude kafafunta gabaki dayansu Yana samun damar Kansa a tsakiyar kafafunta.

Abinda bata taba sanin masifa da balai bane taji Yana ratsata cikin wani karfin da tasan ba AZIZ LIMBA dinta bane.
#MAMUH
#JAZIZ LOVE
#ZAADENS
#LIMBAS
#2 BBS
#NICKY
07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee

Book 2
Chapter 43
07019691719


Bata iya tsayawa jin inda azabar zata tsayaba sbd gabaki daya ta fice hayyacinta tama zare gabaki daya jikinta wata irin fizga ya fara tana fasa kuka me karfin gasken da dakin ta dauka gabaki daya sbd tinda Mimi ta haifeta bata taba jin azaba me ratsata irin wannan ba Musamman daya fara bata karfinsa na namiji lafiyayyen da bai taba sanin mace ba a rayuwarsa shima ga wani irin abinda yakeji Wanda bai taba jinsa ba ko

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login