Showing 120001 words to 123000 words out of 150681 words
wani irin slow tace
"SALEEM ZAD......
wani mummunan pause kafafun dad da Maheer sukai
Ammar dayake tsaye gefe idanuwansa ne suka fara sauka akan saleem din bayan Falaq cikin wani irin shock shima ya furta
"SALEEM ZAD"
#mamuh
07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee
Book 2
Chapter 69
*_ZUZEAM VENTURES_*
Best kayan Mata
08144015291
*NEW ALERT*
*END OF DISCUSSION PACKAGE*
~25k~ promo 12k
Barka da Sallah promo pack
1. Tabajen kankana da fruit
(Mai saukar da niima nan take ta kara miki dadi na musamman keda oga sai kunyi kukan dadi ranar )
2. gumbar chakwala dadi
(Hmm yar uwa daga jin wannan kema kinsani basai anbaki labariba wannan hadin na zallar dadi ne da ciko da gaba)
3. Turare kyauta dole
(Wannan turaren na amsar kyauta ne ina masu fama da miji mai mako wanda ba a cin kudinshi Ga shi da abun amma ba a ci to yar uwa matsalarki tazo karshe da izin Allah Sai kinci abunshi ina yan kasuwa duk kina amfani da wannan turaren sai Kinga budi da izinin Allah)
4. Zumar bata gaban kishiya yar asali
( wannan zumar Ga mata wanda kishiya ta shiga gabansu mijinki baki gane kanshi ya fifita yar uwarki akanki baya son mu’a mala dake ko wadda mijinta ke biye biye yar uwa kukanki yazo karshe duk kikayi amfani da ita duk machen da yayi sex da ita zaijita salab kamar dusa don haka aji tsoron Allah banda wanda suke zaune lfy da kishiyoyinsu)
5. End of discussion powder
( wannan garin karshen zance kenan hajiya oga ya taba miki kukan agwagwa ko mussoshi 😁to ranar duk da kika sha wannan hadin garin hajiya sabbatu sai kin rufe mishi baki ihu da kururuwa ba sauki kuma garin wata 7 yake ajiki yana aiki )
Hajiya karki bari wannan promo ya wuceki 25k ne promo saboda sallah 12k kacal
TikTok: Zuzeam.ventures5
Instagram: Zuzeam_ventures
WhatsApp: 08144015291
*********
Gabaki daya kowa sakin kowa yayi suna juyowa zuwa inda motar take Saleem Zad na tsaye ya fito sanye da black Armanis da suka fiddo asalin haskensa na zaadens sosai hutu, nutsuwa da kwanciyan hankalin dayake rayuwa acikinsa duka a bayyane tattare dashi.
Jannah da Bata shiga shock ne sosai ba ta sake ambatar sunansa tana isa gurinsa da gudun gaske ta fada jikinsa ya dauketa yana qanqameta Shima cikeda kewanta na ya kwanakin da yayi bayan rabuwansu idanuwansa Kafe akan Dad da Maheer da Ammar da suka kasa motsawa sbd tsananin shock.
Dad kafewa yawun bakinsa sukai kaf idanuwansa suka bushe yana Jin kaman mafarki ne yake yi Wanda yana kyafta ido zai zama ba gaskia ba Dan haka ya kasa kyafta ido bare motsawa sbd yayiwa saleem dinsa kallan tsafta me Kyau.
Maheer Kuwa tsananin bugu zuciyarsa keyi yana kasa yadda da Saleem dinsu ne suke gani a gabansu sbd babu ta yanda Saleem zai bayyana a 4&4 a cikin motar AZIZ.
Ammar numfashi me karfin gaske ya saki yana takawa a hankali ya nufa Saleem din yana kasa dauke idanuwansa daga kallansa sbd a cikin familynsu bayan Mimi Saleem ne mafi kusa dashi Wanda kusancinsu yafi na kowa da shakuwansu da kaunarsa daban take a tsakaninsu.
Saleem sakin Jannah yayi yana takowa suka tsaya gap da juna shi da Ammar suna kallan juna kaman zasu hadiye juna sbd tsananin kauna da kewa ya bude Baki yana kallan Ammar din yace
"Dan uwa,likitan Mimi.......
Wata irin runguma Ammar ya Kai Masa me karfin gaske yana bude murya sosai da karfi yana furta "alhmdllh ya Allah"
Saleem dinma cikin tsananin farin cikin Jin Dan uwansa a jikinsa ya fara yiwa Allah godiya yana rungume Ammar din Shima yana Jin kaman zai tsaga zuciyarsa sbd farin ciki mara misali.
Maheer na ganin hakan ya tabbatarda Saleem dinne a gabansu dan haka cikin wani irin farin cikin da suka manta yanda yanayinsa yake a zuciya ya nufi Saleem din Wanda Shima ya nufosa shi da Dad ya hade ya rungeme suka shaqi qamshi juna take Dad ya fara wani irin kuka mara sauti yana Jin baqin cikinsa da quncinsa na duka duniya yana yayewa ganin 'dansa daya tak daya rage baya taredasu ya bayyana garesu bayan sun cire Rai daga sake ganinsa a rayuwa sbd tinanin bayama duniyar.
Shi kansa Saleem qanqame mahaifin nasa yayi yana hawaye masu zafi na radadin kewa da rayuwa me tsayin da sukai basa tare tareda gwawarmaya da kowannensu ya fuskanta ta rayuwa.
Su Ummah da Mama da sauran kowa zuru sukai suna kallansu cikeda murnan bayyanar Saleem din Wanda kusan kowa yasan waye shi hadda Ummah da batasansaba amma tasan sunansa a bakinsu Dan haka kowa zubarda makaman yaqinsa yayi suna Jin dadin komaima zai sassauta inshallah.
Sakin juna sukai saleem na kallan kowannensu cikeda farin ciki suma duka kowa ya kasa dauke idanuwansa daga kansa har lokacin kaman a mafarki suke Jin rayuwansu ya juya inda Ummah ke tsaye bayan Dad kamannin AZIZ da Falaq na bayyana akan fuskanta ya zuba mata idanuwansa yana kallan macen data haifi AZIZ LIMBA dinsa Kuma take a matsayin uwa a zaadens sannan Kuma matar mahaifinsa daga karshe Kuma uwar data haifi Ummitah mahaifiyar Falaq.
Takowa yayi ahankali ya tsaya gabanta idanuwansa na Dan sassauta kallansa akanta sbd girmamawa ya bude Baki a natse yana Bata girma da mutuntawa me girma ya bude Baki yace
"Ummah?
Murmushi Umman tayi tana Jin dadin yanda ya ambaceta da tsananin girmamawa da mutuntawa.
Gaidata yayi ta amsa tana Masa barka da dawowa ya juya gurin Mama wadda ke kallansa itama ya gaidata ya juyo gurin Fi dake kallansa cikeda murnan dawowansa sbd tinda suka dawo Nigeria basuyi magana ba a waya.
Akan Falaq ya tsaida idanuwansa wadda ke kallansa itama tin dazu tana mamakin bayyanarsa bayan ko a safiyan yau din sunyi magana ta chat bai fada mata yana ma Nigeria ba bare bayyana a gidan.
Dauke idanuwanta tayi daga kallansa tana qin ce Masa komai hakama bata bari yayi mata maganar ba ta koma gurin Jannah tana riqe hannuwanta tanajin idanuwansa akanta amma taqi ko dagowa bare kallansa.
Babu abinda Saleem din yace ko tsayawa dogon bayani kawai mota yace su shiga su tafi kawai.
Gabaki dayansu sun kasa hada tinaninsu daidai sbd bayyanar Saleem din duk ta qarasa juyar musu da Kai Dan haka motan kawai suka dunguma suna nufa a matse dasu bar gidan Dan sanin duk inda AZIZ yake yana gap da shigowa.
Falaq ce ta sake riqe hannun Jannah tana girgiza mata kai akan kada ta tafi pls ta bari Daddynta ya dawo.
Su Dad da suka shige mota kokarin fitowa Maheer yake Saleem ya dakatar dashi da cewa
"No bara na gani"
Gefen Jannah din Saleem ya tsaya tareda Kafe Falaq din da idanuwansa zaiyi magana ta hanasa ta hanyar fashe Masa da kuka kawai na haushinsa datake ji Dana rashin son tafiyan Jannah din ya kalleta da sauri yana dawowa gefenta tareda Kai hannunsa kan nata dake riqe da Jannah ta fizge hannunta da karfi tana cewa
"Jannah bazata tafi koina bafa,
Matar Daddyna ce anan gurin zamanta yake a tareda mu,
Ba zata tafi tabar Daddyna ba bayan ga babynmu a tareda ita,
Idan ta tafi bazan sake ko kallanka ba"
Da mamaki Saleem din ya Kalli Falaq din da sauri kukanta na shigarsa daman komai kuka take Masa bare yanzu datakeyi da gaske batason Jannah ta tafi sbd Daddynta zai shiga damuwa.
Numfashi ya sauke yana kallan Jannah wadda take Jin idanuwan Dad da Maheer Kafe a Kanta ya bude Baki zaiyi magana Jannah din ta katsesa ta hanyar zare hannunta tana juyawa zuwa motar.
Da tsananin sauri Falaq ta yunkura zata sake kamota ba zato taji an riko hannunta ta baya tareda janyota jikin nutsuwa yana rungumeta jikinsa batareda yace komaiba.
Dukkaninsu babu Wanda ya lura da dawowansa bare isowansa gurin sbd tin a harabar gate din farko akai parking da motar sbd yasan daman Falaq zatai rigimar shiyasa ya kasa nutsuwa ya dawo hakama bai taba tsammanin Jannah din zata iya tafiya batareda nema ko sanar dashi ba duk da yasan inda zasu tafin amma ita batasan Saleem na zuwa daukansu ba.
Kowa wuta ya dauke ganinsa ba tsammani Dan haka su Dad suka fara kokarin dauke kallansu daga bangarensa sbd kada ma a tada maganar komai.
Su Mama Kuwa magana suke jiran yayi amma ga mamakin kowa saleem kawai ya kalla cikin nutsuwa yace
"A sauka lfy"
"Thank you B" Saleem ya fada yana kallan fuskansa da yake Karanto abubuwa da dama amma AZIZ din ya hanasa tirsasa kowa Dan haka juyawa yayi ya nufi motar.
Jannah dataji isowansa Kuma tasan yana bayanta dakatawa tayi ahankali tanason juyawa amma Dad da Maheer sun Kafeta da idon karma ta fara.
Kasawa zuciyarta tai ta juyo ahankali tana sauke idanuwanta akansa sedai ko inda take din bai samu damar kalla ba ya kama hannun Falaq suka juya zuwa ciki tareda su mama da Fi babu Wanda ya sake waiwayosu har suka shige.
Jin tayi zuciyarta na tsananin nauyi hankalinta na neman tashi Dan haka ta fara Ja da baya tana kokarin komawa Dan idan har Ummah zata zabi aurenta ta bisu itama bazata iya barin AZIZ ba sbd a zuciyarta tasan radadi da ciwo ne zai wadata.
Cikin sauri da karfi Maheer ya fito motar ya turata da karfi Dad na riqe hannunta suna kasa barin Saleem yasan meyake faruwa bayan motar take aka ja suka bar gidan kowannensu na Jin kaman ancire Masa wani nauyi a kirjinsa sbd samun yancin dena rayuwa a karkashin wani.
Magana sukeson yi amma wayar da Saleem keyi ce ta saka kowa yayi Shiru suna son sanar dashi basuda gurin zuwa bayan kauye.
Hanyar airport aka nufa Ammar na ganin hakan ya sake sauke ajiyan xuciya sbd babban abinda yake tsananin buqata a rayuwa yanzu daman shine barin Abuja kwata kwata rayuwansa.
Su Dad ma na ganin hakan take kowa ya fara Jin jikinsa yai sanyi sbd alamu sun fara nunawa Saleem ba Saleem na baya bane.
Suna isa kusan awa daya aka Bata gurin Shirin tafiyansu su dukan musamman muhammd da baa ga id card Dinsaba farko sai daga baya a cikin kaya Dan haka babu Bata lokaci ana gama komai suka isa cikin jirgi suka daga zuwa Lagos.
Muhammd ne bai taba shiga jirgi ba a cikinsu Fatma ta shiga sbd tafiyansu ta last time da AZIZ din Dan haka batai wani kauyanci ba kaman farko.
Zuru sukai dukkaninsu sbd gabaki daya sun cire Rai daga sake zuwa ko airport bare jirgi.
Har suka sauka Lagos babu Wanda ya isa magana sbd mamaki da Kuma zubawa sarautar Allah ido suga yanda Saleem din zaiyi dasu.
Mota biyu ta daukosu daga airport din zuwa gida,
Tin a security check point na shigowa anguwan Dad ya fara hawaye yana Jin tsikar jikinsa na tashi sbd yariga yaga rayuwar datake kokarin tabbata ta dawo musu.
Su Maheer ma gabaki daya jikinsu mutuwa yayi hawaye na ciko idanuwansu sbd harga Allah sun cire Rai da tsammani akan komawa rayuwar Jin dadin da suka rasa.
ZADs VILLA suka gani baro baro a rubuce jikin inda zasu shige suna shigewa ana parking Saleem ya fito ya fara budewa Dad mota kafin Ammar da Maheer ya kallesu cikin sanyi yace
"Welcome home Zaadens"
Rungumesa Ammar yayi yana fasa wani irin kuka Mai tsananin sanyi da Jin kirjinsa na sake sakewa ba nauyin komai sai sanyi da nutsuwa.
Dad da Maheer Kuwa qasa suka zube kafafunsu na mutuwa sukaiwa Allah sujjada suna yiwa Allah wata irin godiya kuka mara sauti na kufce musu.
Muhammd ma sujjadar yayi sbd yasan rayuwarsu suma ta gama inganta tako ina sbd sun Dade da zama zaadens din.
Jannah ma jikin Saleem din ta dawo gabaki dayanta a sanyaye zuciyarta ba dadi Sam bata Jin komai a ciki sai damuwa da tinanin AZIZ data kasa goge tinanin yanda ko kallanta ya kasa yi yayi tafiyansa da Falaq batareda yayi yunqurin hanata tafiya ba ko Hana a tafi da ita.
Ciki suka shiga masu aiki na fitowa suka kwashi kayansu wainda Kai tsaye store akai dasu sbd babu abinda baa gama jerawa a dakin kowaba na buqata komai an saka a dakin kowannensu hatta Muhammad dole an ware Masa nasa dakin daban Shima an zuba Masa dukiya lafiyayya.
Ba wani dogon Bata lokaci sbd ganin kaman ana cikin gajiya yasa kowa aka gabatar Masa da dakinsa ya shige hutawa da ganin sabuwar rayuwan da zasu fara.
Masu aiki Kuwa tini suka bada himmar hada abincin rana a kitchen sbd a kammala kafin kowa yagama hutawa ya fito.
#MAMUH
07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee
Book 2
Chapter 70
*_ZUZEAM VENTURES_*
Best kayan Mata
08144015291
*NEW ALERT*
*END OF DISCUSSION PACKAGE*
~25k~ promo 12k
Barka da Sallah promo pack
1. Tabajen kankana da fruit
(Mai saukar da niima nan take ta kara miki dadi na musamman keda oga sai kunyi kukan dadi ranar )
2. gumbar chakwala dadi
(Hmm yar uwa daga jin wannan kema kinsani basai anbaki labariba wannan hadin na zallar dadi ne da ciko da gaba)
3. Turare kyauta dole
(Wannan turaren na amsar kyauta ne ina masu fama da miji mai mako wanda ba a cin kudinshi Ga shi da abun amma ba a ci to yar uwa matsalarki tazo karshe da izin Allah Sai kinci abunshi ina yan kasuwa duk kina amfani da wannan turaren sai Kinga budi da izinin Allah)
4. Zumar bata gaban kishiya yar asali
( wannan zumar Ga mata wanda kishiya ta shiga gabansu mijinki baki gane kanshi ya fifita yar uwarki akanki baya son mu’a mala dake ko wadda mijinta ke biye biye yar uwa kukanki yazo karshe duk kikayi amfani da ita duk machen da yayi sex da ita zaijita salab kamar dusa don haka aji tsoron Allah banda wanda suke zaune lfy da kishiyoyinsu)
5. End of discussion powder
( wannan garin karshen zance kenan hajiya oga ya taba miki kukan agwagwa ko mussoshi 😁to ranar duk da kika sha wannan hadin garin hajiya sabbatu sai kin rufe mishi baki ihu da kururuwa ba sauki kuma garin wata 7 yake ajiki yana aiki )
Hajiya karki bari wannan promo ya wuceki 25k ne promo saboda sallah 12k kacal
TikTok: Zuzeam.ventures5
Instagram: Zuzeam_ventures
WhatsApp: 08144015291
************
Kasancewan sun taso sun rayu a daula Dan irin wannan rayuwan ta hutu da Jin dadi da kwanciyan hankalin komai akwai na luxury rayuwa yasaka take suna samun kansu a cikinta a karo na biyu suka ji komai na baya ya dawo musu wata kwanciyan hankali na mamaye kansu da zuciyoyinsu daya saka zaadens din baya dawowa take amma a sabon yanayi da halayen da basa fatan na can baya su dawo musu.
Tsit gidan yai kowa na dakinsa babu Wanda ya fito sai bayan karfe uku na yamma tukuna suka fara fitowa daya bayan daya kaman yanda suka saba.
Muhammad da bai saba bane ya fara fitowa bayan ya gaji da duba komai na dakinsa daya bayan daya yana Jin wani irin yanayin da baisan ya zai fassaraba wai nasa ne komai dayake dakin,
Tarin shorts da singlets dake jere ya fara tsayawa yana mamakin duk nasa ne yayita sakawa kenan ake nufi,
Tinawa yayi da a baya kauye gajeran wandonsa daya ne tak Wanda duk ya dafe ya yage amma tinda ya fara rayuwa a 4&4 ya fara samun sauyin rayuwan dayake da shorts kusan Bakwai yanzu Kuma ga wasu kaya guda an Jere Masa.
Takarman da aka Jere Masa su kansu mamakinsu yakeyi Dan haka gayunsa sai Wanda ya manta tinda daman zama da Ammar ya koyi kwalisa da zama neat & clean.
Ya fito kusan so biyu amma babu Wanda ya fito Dan haka dole Shima ya koma ya kwanta baccin dole tinda dai yasan kila shi kowa ke yi.
Still shine ya fara tashi yayi wanka ya fito ya shirya cikin riga da wando coffee yayi Sallah yana idarwa ya fito yana qamshi me sanyi kaman ba shi ba Dan take yaga yama sauya shi Karan kansa din.
Yana zaunawa Palo Saleem ma na fitowa sai Ammar Wanda yake fidda kamshi me sanyi da nutsuwa bayyane a fuskansa sbd bacci yayi lafiyayye ba damuwan komai yana tashi yayi wanka da sallah ya fito shima.
Maheer ne ya fito karshe kafin Dad Wanda yake kokarin Kiran wayar Ummah wadda tana sama tareda su Jannah a dakinta daban takuma kashe wayarta tinda tai waya da AZIZ ta sanar Masa sun sauka Dan haka Dad din ya kasa samunta.
Fatma data San kan gidan itace ta sauko bayan tayi wanka itama ta nufi kitchen ta saka hannu a aikin abincin da anriga an gama suka Jere a tare ta dauko ruwa da drinks ta jera ta koma ta hado fruits sbd Jannah ta ajiye ta nufi palo ta sanar dasu table ya zama ready.
Sama ta nufa ta sanar da Ummah kafin ta janyo Jannah wadda gabaki daya ta koma kaman ba ita ba babu farin ciki ko kadan a ranta.
A dining din suka zauna gabaki dayansu suka fara cin abinci Fatma ce tayi serving kowa tukuna itama ta zauna gefen Jannah wadda ta kasa cin abinci sai Dan tsakurawa takeyi kadan sbd batada appetite gaba daya.
Suna gama cin abincin babu Wanda yabar dining din Saleem ya sanar dasu komai gameda business dinsa da cigaban daya samu tareda dukkanin kadarorin da Zaadens suke dasu a yanzu sedai kaman yanda AZIZ yace bayason zaadens su San akwai saka hannunsa cikin farfado da sunan zaadens sbd kada su ringa Jin haryanzu a karkashinsa suke Dan haka bai fada ba yabi umarnin AZIZ din sbd su sake a cikin dukiyarsu hankali kwance ba tareda tinanin ta AZIZ bace.
Kowannensu yayi farin ciki Kuma sun so tambayarsa ya akai ya fita hannun AZIZ sai Kuma suka kasa sbd Ummah babu me son a sosa zuciyata ko kadan Dan haka suka bar zancen kawai tinda dai komai nasu ya sake dawowa garesu musamman shi Saleem din da suka samu ya dawo musu shine abinda yafi faranta ransu bama dukiyar ba duk da itama sun samu kansu a mafi girman farin ciki dawowansu akan kafafunsu da sunansu daya farfado ya sake tsayuwa a duniyar business dinsu.
Jannah data kasa cewa komai miqewa tayi tabar dining din ta nufi dakinta kawai ya rife tana kwanciyanta.
Fatma tattare gurin tayi tareda masu aiki tana sake komawa kitchen Dan ganin abinda yakamata a dafa na dare.
Ummah taso bin Jannah Ammar ne ya riqe hannun Umman yana Kallanta da kulawa yace
"Ummah ki barta tana buqatan time"
Dad dayake kallan Umman magana yaso yi amma Umman ta Maida hankalinta akan Ammar tana magana dashi da Saleem tana kasa kallan ko inda Dad din yake sbd har lokacin zuciyarta sosuwa takeyi da abinda yace mata.
Fira da labarin