Showing 90001 words to 93000 words out of 150681 words

Chapter 31 - Kalbim Book 2 Complete Hausa Novel

Mamuhgee   

23 Sep 2025

9066

laso yana lumshe ido tareda Jan wani mayen numfashi yana sake dora harshensa a cinyartata.

Wani sabon numfashin take ja tana yin baya da Kanta sbd yanda tsikar jikinta ke tashi.

Cup din ya dauka ya kama kafarta ya miqar ya Dora a kafadarsa ya fara zuba mata tin daga kafa har zuwa cinyarta har cikin wandon baccinta da yoghurt din ya gangara.

A wuyanta ya qarasa juye mata sauran cikin Wani irin slow yana gangarawa cikin rigarta da daman qaramin hannu ne Da ita.

Sanyin yogurt din ya saka numfashinta yin sama tana tana kokarin kallansa taji daukan bakinsa da harshensa cikin Wani irin sanyi a kafarta ya fara lashewa yana lumshe ido.

Na cinyarta da yayiwa wata irin Lasa ya sakata lumshe ido da karfi tana yin baya da wuyanta numfashinta na neman barin jikinta....

Numfashinta na kokarin dawowa ne taji saukan harshensa a Wanda ya gangara cikin wandon baccinta yana saka hannu ya janyesa gabaki daya ya zare tareda jefar dashi a qasan kitchen din yana binsa ahankali yana lashewa idanuwansa a rufe,

Dukkanin Wanda yake jikinta a hankali ya bisa ya lashe kafin ya dago ya Kalli wuyanta idanuwansa sun qarasa juyewa ya sauke ido akan na wuyanta wanda yake gangara ahankali....

Bude idanuwanta tayi itama ta kallesa tana kokarin Jin baya ya mannota jikinsa yana kai fuskansa wuyanta ya saka harshensa Saida ya lashi na wuyan a hankali ya dago ya kalleta nishinta na dumama jikinsa yaji ya sake zarewa ya Maida harshensa ya fara lasanta kaman paranto yana baya da wuyanta ya saka hannu ya zare rigarta ya jefar yana kallan tube bra din dake jikinta mara hannu..

Yanda Madarar yoghurt din ta gangara tabi ta tsakiyar kirjinta zuwa cikinta da cibiyarta yabi da ido yana hadiye Wani yawun daya wuce Masa da slow ta makoshi kafin ya kalleta itama shi ta kalla idanuwanta da suka sauya suna rufewa ahankali sbd ganin ze saka harshensa,,

Saukan harshensa da hannunsa ta bayanta ya balle hook na bra dinta lokaci daya ya sakata kama kansa hannuwanta na rawa ahankali shikuma ya jefar da bra din yana bin Madarar da wata mayyar Lasa yana fidda numfashi da Nishi masu tsananin karfi sbd dumi da santsin fatarta..

Har mararta Madarar ta isa Dan haka har can bakinsa ya sauka yana binta da abinda ya girmi kwakwalwanta Dan haka ta fara kukan da batasan na menene ba tana son ambatar sunansa ta kasa.

Daga shi har ita numfashin suke fiddawa me karfi Dan haka ya matso da ita yana sake shigewa jikinta tareda raba kafafunta a bayansa yayi baya da Kanta yana karanto adduan data sakata fara lumshe ido tana karbansa.

Yanda yake bi da ita ne ya saka hankalinta ficewa daga jikinta hannunta ya turo glass cup da glass bowl din da fruits din ke ciki qasa suka fashe suna watse basu ma ji ba bare gani.

Love din gaske suka gudanar a kan island din na kitchen Wanda gabaki daya kitchen din ya gauraye da nishinsu da numfashinsu dake tashi a cikin wani irin shauqi da tsananin soyayyar juna na abinda suke aikatawan.

Saida suka samu nutsuwa ya haye kitchen island din tareda Kwantawa jikinta suna Maida numfashi me sanyi hannunsa sarqe da nata tsawon mintina kafin ya samu cikakkiyar nutsuwarsa ta dawo Masa ya juyo ya kalleta tana kwance luf Bata iya motsawa.

Saukowa yayi ya dauketa kai tsaye suka wuce bedroom.

Toilet ya nufa dasu acan wanka sukai suna fitowa da kansa ya saka mata kayan bacci suka kwanta take bacci ya dauketa a jikinsa ta barsa yana lumshe idanuwa akanta yana Jin kaman ya hadiye ta.

Da safe latti sosai ta tashi tana tashi brush da wanka tayi ta saka rigar givenchy da jeans blue ta fito tana qamshi me sanyi Bata nufa koina ba sai dining tayi breakfast ita kadai sbd baya nan yana office na cikin gidan yana magana da Sayd akan aiki.

Tana gamawa yana shigowa da kansa ya qaraso gurinta yana Dan ware mata hannuwansa.

Qarasawa tayi a natse ta shige jikinsa tana cewa

"Good morning AZIZ LIMBA"

Murmushi yayi me Kyau da sauti yana cewa

"Mrs LIMBA rana yayi"

"Yaushe zamu koma kauye kada su Dad suyi magana dasu modibbo fa?

"Kinason komawa?

Gyada kai tayi tana sake lafewa jikinsa suna isa kujeran palon su zauna.

"Kin tabbata?

Gyada kai tayi tana cewa

"Yes,Dad zai.....

Light kiss ya sauke mata a bakin yana hanata qarasa maganar yace

"I have a very special surprise for you Mrs LIMBA amma me zaki ban tukuici??

Kallansa tayi da Kyau tana Dan wasa da hannunsa dake cikin nata tace

"It depends,Mr AZIZ LIMBA"

Murmushi yayi yana cewa

"No Miss, I want the best tukuici"

Murmushi tayi tana juyowa ta kallesa ta miqa masa hannunta tana budewa tace

"Ok bani na gani tukuna"

"Ba yanzu sai anjima"

Bata fuska tayi tana cewa

"Meyasa ba yanzu ba?

Tafin hannun data bude da niyar karba ya sakarwa kiss me sanyi yana daukan wayarsa da aka kira.

Fira suka wuni sunayi da wasa kala kala bai fita koina ba sai yamma sosai sukai wanka suka fito hannunsa riqe da nata yana sanye da navy blue designer shirt da jean sai takarmin givenchy da fcap din Prada blue kalan rigarsa.

Ita kuma doguwar rigar Alaia cowl neck ce a jikinta me tsadan gaske sai padded sandals na Bottega veneta da silk Louis Vuitton scarf.

Sayd ma sanye yake da wasu shegun designer wears da kudinsu zai siyawa wani fili ya Masa barka da fitowa yana kallan Jannah suka gaisa tana sake fuska sosai har lokacin hannunta na cikin na AZIZ LIMBA dinta.

Fatma ma cikin shigarta me Kyau ta doguwan riga ta fito tana qamshinta ta sauya sosai a cikin kwanakin daman gashi zaman 4&4 tagama sauyata gabaki daya tayi haske sosai sbd daman fara ce Dan haka hutu ya fara ratsa rayuwanta yanda ya kamata.

Sayd ne yake driving Fatma na gaba sai Ogan da 4&4 dinsa a baya suka fice tana sake tambayansa yaqi fada mata komai.

Tafiya sukai mara tsayi suka iso Wata lafiyayyan unguwan dataji securities da tsaro ana ganin motarsa aka bude musu gate din Wasu mahaukatan estate masu kaman villas.

Da mamaki take kallan gidajen kafin ta juyo ta Kalli AZIZ din shima ita ya kalla yana sake riqe hannunta.

A wani gate da securities uku ke zaune Sayd yayi horn sukai saurin miqewa suna bude gate din cikeda girmamawa ganin motar Waye.

Juyowa Jannah tayi idanuwanta suka sauka akan plt Numbern gidan da aka rubuta ZADs VILLA.

Kasa dauke idanuwanta tayi daga kan sunan har suka shige harabar gidan dake da girma da motoci biyu a parke masu arniyar tsada sukai parking.

Jikinta ne kawai taji yai sanyi ta kasa juyowa ta Kalli AZIZ kokarin nutsuwa ta Kalli inda aka sake rubuta ZADs VILLA.

Sayd ne ya fito motar ya budewa AZIZ yana basa guri ya fito a natse a hankali.

Zagayawa yayi ya bude mata motar da kansa yana miqa mata hannu ta fito a natse.

Kai tsaye babbar qatuwar bulletproof door din shiga asalin main sitting room na villa din suka nufa ya tsaya cak ahankali tareda sakin hannunta ya miqa hannunsa ya danna inner Door bell da alerm dinsa zai isa kowane sako na gidan sbd akwai ringer mara hayaniya a ko ina da zata sanar da kowa akwai baqi a kofa.

Yana dannawa matsawa yayi baya a natse yakoma bakin motarsa inda sayd da Fatma ke tsaye bayansa suka zubawa kofar ido.

Juyawa tayi a hankali ta kalli AZIZ din zuciyarta na harbawa jikinta na sanyi,

Bude kofar dataji anyi ne ya sakata juyowa a slow idanuwanta suka sauka akan Wanda ya saka bugun zuciyarta tsayuwa cak tana Kafe idanuwanta akansa bakinta na budewa da kyar cikin wani irin shock ta furta

"SALEEM ZAD"

#MAMUH
07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee

Book 2
Chapter 53

Kasa motsawa tayi sbd zuciyarta da jikinta da komai ya tsaya cak idanuwanta Kafe akansa tana kallansa ba kyaftawa,

Sake maimaita sunansa tayi a karo na biyu sbd ta kasa yadda da abinda take gani tace

"My Saleem Zad"

Saleem dake tsaye sanyeda wasu shegun designer Short wears Shima zuba mata idanunsa da suka ciko da wasu hawayen da baisan yaushe suka taru idanuwansa ba na tsananin kewa da kaunarta me azababbiyar karfi sandarewa yayi a tsayen Shima sbd bai taba tinanin ganintaba a yanzu ko a mafarki.

Takowa yayi ya tsaya gap gabanta ya shaqi kamshinta ahankali yana tabbatarda Jannah Zad dinsa take ya bude ido akanta ya fizgota da karfin gaske ta fada jikinsa tana Masa wata irin qanqamewa da karfi tana fasa kukan daya tada tsikar jikin AZIZ LIMBA da shi kansa Saleem din yana sake mata wata qanqamewa har yana Rabata da qasa wasu hawayen da yafi shekara biyu basu taru idanuwansa ba suna gangaro Masa yace

"Alhmdllh ya Rabb"

Kuka takeyi sosai me karfi tana sake Masa wata qanqamewa tana ambatar sunansa daya kasa barin bakinta.

Sakin juna sukai a tare suka zube gurin sukaiwa Allah sujjada suna miqewa ta sake fadawa jikinsa tana hawaye masu gudun gaske tana cewa

"I love you,I love you Saleem,I miss you,we all miss you Saleem,Saleem Saleem"

Kissing tsakiyar kanta yayi yana cigaba da tsiyayan hawaye sbd bakinsa ya kasa furta komai Dan zuciyarsa ta shiga halinda bazai iya misaltawa ba.

Sayd kasa cigaba da kallansu yai ya sauke kai sbd sanyi da jikinsa yayi gabaki daya Dan daga Saleem din har Jannah babu Wanda ya saka ran haduwa da Dan uwansa a yanzu hakama Saleem bai taba sanin familynsa sun fitoba shiyasa bai taba nemansu ba sbd ya dage ya tsayu akan Gina musu sabon sunan da zai fiddosu da dignity dinsu shiyasa bai taba cewa AZIZ komai akan familynsa ba kaman yanda AZIZ bai taba ce Masa komaiba akansu ko fada Masa an Dade da sakinsu sbd yanason ciwo da radadin Tina suna gidan yari cikin tsanani zai sakasa jajirwa da tsayuwa yanda ya kamata ya zama successful a kankanin lokaci ita Jannah Kuma ya San tana kauye tini sbd bai bar kasarba Saida ya bibiyeta ya tabbatarda tana hannunsu modibbo tukuna yabar qasan bai Kuma taba fadawa AZIZ yasan inda Jannah take ba sbd basu taba ko maganarta so daya ba.

Yau itace ranar datafi kowace rana farin ciki a rayuwar Saleem Zad bayan shekaru cikin qunci da gwawarmaya zuwa samun cikar Buri amma duka yau bayyanar Jannah gabansa akan idonsa a cikin jikinsa yafi Masa dukkanin nasarar daya samu farin ciki mara misali.

Sakin juna sukai ya zuba mata ido yana kallanta kaman zai hadiyeta da kulawa yana dubawa da Kyau babu alaman daga kauye ta fito sbd asalin princess Jannah Zad din baya yake gani a gabansa wadda babu komai rayuwanta se hutu da Jin dadi dabaibaiye da luxuries tako ina.

Itama shi take Kallo tana ganin asalin Saleem zad dinsu na baya da babu komai a tattare dashi sai class da nutsuwa,pure soul din zaadens.

Sakinsa tayi ahankali tareda juyawa cikin sanyi da tsananin mutuwa da jikinta ke yi da soyayyar Wanda ya sadata da wannan farin cikin da bazata taba mantawa ba dashi har abada ta sauke idanuwanta akansa tana Masa Wani irin kallan daya saka Sayd yin baya ahankali tareda juyawa yayi bayan mota yana tsayawa,

Fatma ma daketa hawayen taya Jannah murna sbd kamanni da sunan Saleem data ambata ya tabbatar mata da shine Saleem Zad zuciyar Zaadens ta biyu bayan Jannah.

Fatma ma janyewa tayi tana gefe hawayenta na sake gangarowa sbd tsananin farin cikin yanda su Dzad zasu samu kansu idan suka ga Saleem a gabansu.

AZIZ LIMBA wayarsa ce tayi ringing ya Dan dauke kallansa akan Jannah din dake Masa wani Kallo yaga Falaq ce me Kiran Dan haka ya dago Wayan hankalinsa na rabuwa gida biyu Dan ganin Jannah na dososa da wani irin shauqin dayake bayyane a fuskanta hawayenta na sake gangarowa.

Yana daga Wayan kafin yakai kunnensa tana isowa da wani irin shauqinsa me karfi na tsananin farin cikin daya mata Wanda ya gama samunta har abada Bata tsaya komaiba ta dago sama sbd tsayi da girman daya fita ta saka hannuwanta biyu ta kamo fuskansa ta Dora bakinta akan nasa ta zira harshenta cikin bakinsa ta fara Masa wata irin tsotsan daya sakasa sakin wayar hannunsa qasa yana dafe motar bayansa da hannunsa daya sbd gabaki daya loosing balance nasa yayi da wani irin shock din rayuwasa data basa sbd wannan shine Karan farko datai kissing nasa a cikakkiyar hankalinta.

Fatma duk kukan datake jiki a mace da farin ciki fiddo idanuwa tayi da karfin gaske ganin abinda Bata taba gani ba a fili kafafunta na rawa ta juya baya da karfi tana hadiye yawun rikicewa cikeda mamakin Jannah da AZIZ din kansa.

Sayd Kuwa baiji komaiba juyawa kawai yayi yana daga wayarsa da Falaq ta dawo da Kiran gurinsa Jin Daddynta Shiru ba magana.

Kissing din bakinsa tayi da Kyau ta gama kashe duka karfin jikinsa ta sakesa tana kallan fuskansa cikin idanuwansa ta bude baki tace

"I hate you AZIZ LIMBA,
I hate you AZIZZ,
I hate you with All my heart Mr LIMBA.....

Fadawa tayi jikinsa ta rungumesa da karfi yana dagata sama ya rungume Shima yana cewa

"Thank you Mss Jannah Zad"

Saleem dinne ya qaraso gurinsu yana kallansu cikeda kauna da kulawa zaiyi magana ta saki AZIZ ta sake dawowa jikinsa ta rungumesa tana Jin kaman zuciyarta zata fashe sbd farin ciki ya qanqame hannunsa cikin nata sai a lokacin ya Kalli AZIZ da girmamawa a idanuwansa sosai yace

"Thank you Boss"

Murmushi AZIZ yai yana miqa masa hannu yace

"Karka manta am not your boss now tinda ka tsayu da sunanka a yanzu kai owner ne na ZADS EMPIRES so we are Business partners a dayan hannun Kuma..... Jannah ya kalla da fararen idanuwansa masu kwarjini yace

"Ni zuciyan kanwarka ne.....

Da sauri ta kallesa tana kai Masa duka da hannunta tana cewa

"AZIZZ"

Murmushi yayi haka Shima Saleem din sbd yasan tsokanarta yayi ya bude baki yace

"Thank you Boss"

Murmushi AZIZ yayi yana wucewa gaba suka nufi ciki gabaki daya yana cewa

"Ina alfahari da kai Saleem Zad,
Ba iya sunanku ka dawo dashi ba da kimarsa ka zama Wanda naji dadi da farin cikin inganta rayuwarsa sbd ka banbance mun dabiu da halinka da suke iri daya Dana Matata wadda na jima da fahimtar a cikin matacce ko lalatacce ake samun me rai ko me tsafta.

Suna shiga Jannah ta Kalli tsarin wani mahaukatan lafiyayyan Palon da tsarinsa da uwar dukiyar da aka zuba take kusa iri daya da gidansu na Greece,

Ta taso ta saba da luxurious life amma a yanzu datake kallan gidan da duk abinda yake cikinsa da sunan wai gidan zaadens ne Jin tayi kaman ta kasa yadda da zasu iya sake rayuwar kansu a irin wannan matsayin,

Kai tsaye Fatma ta nemi guri ta zauna tana kallan palon da girmamansa har ya baci duk da dai gida AZIZ da suke yanzu Aljannar duniya ce me zaman Kanta amma nan dinma yayi kyan da dai data ringa kallan koina.

Masu aiki biyu ne mace da namiji suka fito daga hanyar kitchen cikeda girmamawa suka tsaya daga nesa kadan suna yiwa AZIZ din barka da zuwa kaman zasu zube qasa.

Amsawa yayi kafin suka gaida Jannah wadda ka maqale jikin Saleem ta kasa sakinsa kaman yanda Shima yake rungume da kafadunta suna magana.

Fatma ma gaidata akai ta amsa sayd Kuma waya yakeyi tin dazu yana daga nesa dasu guri hanyar babban dining room dayake palon Wanda yake dauke d dining din da kusan mutum 15 koma fiye zasu iya zama.

Kasancewan masu aikin sunsan me Boss dinsu gabaki daya yafi buqata ya saka suna komawa kitchen ba bata lokaci aka kawo Latte coffee aka ajiye Masa tareda yankakken Apples masu sanyi sai Fatma da aka kawowa smoothie da Indian Samosas mai zafi ita Kuma Jannah ruwa mara sanyi sosai kawai tace a kawo mata Bata buqatan komai.

Shima Saleem Mocha coffee aka kawo Masa nan suka fara magana sosai da Jannah da AZIZ din Wanda baya wani saka baki sosai sbd basu daman magana.

Cikin sanyi Jannah ta kwanta kafadan Saleem din ta bude baki tace

"Saleem meyasa ka tafi ka barni?
Kasan halin Dana shiga a rashinka?
Na shiga damuwan datafi nasu Dad akan tafiyanka sbd su na San inda suke a rife babu inda zasu bacemun amma ka tafi ka barni da tsananin kewanka da ciwon rashinka.

Kuka ne me sanyi yazo mata hawaye masu tsananin zafi suna gangaro mata tace

"Kana tafiya suka koreni daga Zads mansion,
Na fito Banda gurin zuwa Banda Wanda zan nema bayan kai,
Na nemeka,naje gurinsu Dad baa barina ganinsu,
Na kwana a hanya,na kwana a shago nayi garari nayi yawon kafa ba ruwa ba abinci ba sitiran sakawa,

Saleem I needed you more than koma na rayuwa a wancan lokacin meyasa ka barni ni kadai?
Meyasa baka tafi dani ba?

Na cire rai a komai na rayuwa sbd na kasa rayuwa babu ko daya daga cikin family ne sai gashi Allah ya hadani da Uwar datake cikin hali na neman nata ahalin 'ya da 'danta,

Na hadu da Ummah tana hali na garari itama kaman ni,
Na hadu da Ummah tana cikin ukuba da ciwon rashin ko inda zata kwana itama a titi da hanya take kwana,

Ummah ta zama bangona sbd ta cikemun gurbin iyaye da yan uwa Dana rasa,

Ummah batada lafiya amma kulawa da soyayyarta gareni ya sakani jajir cewa nayi aiki da karfi da lafiyana gurin kulawa da ita da ciwonta,

Duk inda akasan Ummanah nada rashin lafiya qyamatanmu akeyi sbd tsoronta ahakan muka samu aiki gidan abincinda mukai rayuwa mun Dade acan ina kulawa da ita tana kulawa Dani kafin daga baya na dauketa muka tafi kauye,

Acan mun samu tarba da kaunar data saka kuncin rayuwarmu ragewa har muka samu sanaar ciyar da kanmu,

Ahakan muka rayuwa cikinsu da rayuwarsu ba hantara ba tsangwama ba qyama duk da sunsan Ummanah batada cikakkiyar lafiya,

Shekaran su Dad daya cif aka sakesu muka taho kauye dasu inda muka dasa sabuwar rayuwa...

Satar kallan AZIZ tayi ahankali Wanda idanuwansa sukai jajir hannuwansa na rawan da harya manta yanda ciwonsa yake tashi sbd nutsuwan daya samu se ayau din.

Hannunta ta Dora ahankali kan hannuwansa dake tsananta rawa ta kama tareda dagowa ta sake kallansa hawayen idonta na gangarowa ta bude baki tace

"Ummah ciwonta ya tashi a wata rana ne da duka bama kusa tayiwa yar yadikko matar modibbo duka sosai sbd ta tsokaneta da sunan mara hankali Wanda yayi sanadiyan suman yarinyar Dan haka su modibbo suka ce sai ummah tabar gidan da kauyenma gabaki daya sbd zama da ita hadari ne,

Tashin hankalin da aka ringa yi kenan har da fitina Hakan ya saka Dad auren ummah sbd Bata kariya da Bata cikakkiyar matsayi da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login