Showing 105001 words to 108000 words out of 150681 words

Chapter 36 - Kalbim Book 2 Complete Hausa Novel

Mamuhgee   

23 Sep 2025

9055

ya dakata a hankali yana sauke ajiyan xuciya me sanyin data tayar da tsikar jikinsa take ya juyo idanuwansa na sauka akanta cikin wata irin shauqin da su duka suke cikinsa na tsananin kewan juna da sukai musamman shi da tin dazun tsikar jikinsa ke tashi daya Tinata da abinda take dauke dashi nasa.

Fatma Jin tayi gabaki daya kafafunta na neman kasa daukanta sbd wani irin mayen kallan dataga yana wa Jannah din wadda take kallansa a narke.

Takowa yayi ahankali yana nufota tana tsaye cak Bata motsaba tana kallansa kaman zata narke kafin isowansa gareta.

Tinda yake bai taba ganin tayi Masa kyan da gabaki daya desire dinta take taso Masa lokaci daya gaba daya yana Jin kawai ita din yake tsananin buqata sbd wata masifaffiyar soyayyarta dake kashesa tana dahuwa a jininsa da kwakwalwansa.

Yana tsayuwa gabanta wani irin numfashi me hade da ajiyan xuciya ya sauke me karfi da duminsa ya dauka fuskanta ta rufe idanuwa ahankali tana sauke ajiyan xuciya me sanyi tana bude Ido akansa cikin wani sabon sanyin sedai kafin ta qarasa sauke Masa idon ya dago hannuwansa biyu ya kamo fuskanta cikin tafin hannuwansa ya kalleta ya kuma kallanta da wani irin maye ya Dora bakinsa akan nata babu tinani ko fargaban duk Wanda zai fito sbd gabaki daya ma he is obsessed.

Cikin wani irin sanyi ba gaggawa babu rawar jikin a natse da wata irin tsaftan soyayyar da mutuwa ce kadai zata yanketa ya saka harshensa tsakiyan bakinta yana mata wani irin kiss daya kashe jikinta sbd Bata taba jinsa cikin sanyi da nutsuwa kaman yau din ba.

Lumshe fararen idanuwanta tai tana Jinsa har cikin jininta yana ratsawa sbd nutsuwansa datake calming duka wata damuwan datake ciki akan abinda take dauke dashi.

Jin yanda tayi sanyi tana kasa motsawa ya sakasa daukanta ahankali yana sauka da ita ba hayaniya sbd dukansu a cikin sanyi suke.

Samansa ya nufa da ita Kai tsaye basu tsaya koina ba sai balcony dinsa dake dauke da wata lafiyayyar swimming pool me Kyau iska me sanyi da nutsuwa na kadawa Kuma daman akwai lafiyayyar shimfidar daya tashi akai ya fita kafin zuwan Falaq.

A bakin pool shimfidar take me laushin dayafi na duvets sai pillows kusan guda shida da qaramar lamp me Dan haske ba sosai ba sbd gurin babu haske a cikin pool dinne keda hasken daya Dan haske gurin.

A gurin suka kwanta ahankali tana lafe a jikinsa ya rungumeta yana karban bugun zuciyarta dake bugawa kirjinsa ahankali yana Jin yanayin da baisan Yaya zai misaltasa ba sbd a yanzu bugun zuciyar mutum uku ne yake Jin kaman yana amsa,

Na Ummitah,na Jannah din Dana abinda yake cikinta,

Bude baki yayi ahankali yace

"Thank you JANNAH ZAD"

Shiru tayi tana kasa cewa komai kafin itama ta bude baki tace

"I love you AZIZ LIMBA"

Saukan maganar a kunnensa tsayar Masa da komai tayi ya dagota daga jikinsa ahankali ya Kalli bakinta dayayi maganar ya Kafesa da ido.

Bude bakin ta sake yi tace

"AZIZ LIMBA I love you"

Bakinta ya hade da nasa yana mata wata irin totsa ya zuqo dukkanin albarkan dake bakinta ya hadiye ya sake fara tsotsan bakin yana fara Rabata da kayan jikinta daya bayan daya ahankali.

Farin duvet cover ya rufe rabin jikinta dashi bayan Rabasu da komai da yai.

Kife take idanuwanta a lumshe tana shaqar qamshin ruwan pool din dake tashi da masu manyan humidifiers dake aiki a balcony din suna fidda wani sanyayyan kamshin datake jin ya hade da nasa.

Tafin kafarta da suke fes babu datti ko wata qazantar sbd yanayin gidan gabaki daya ba gurin da kafa zata lalace bane hakama koina gidan akwai takarmin yawon ciki da kowa yake yawo dasu baa tafiya barefoot hakama fitowanta wanka kenan kaman Bata taka qasa ya daukota Dan haka bakinsa yakai tsakiyar tafin kafarta ya sauke mata wani kiss din daya kashe gabaki daya jikinta ta lumshe ido tana kwantar da Kanta a hannuwanta datake kwance kife akansu.

Lips dinsa masu taushi da sanyi ya ringa bin fatar dashi yana sauke mata kiss masu sanyi tin daga tafin kafarta har zuwa cinyarta da bayanta Wanda lips din na sauka tsakiyar bayanta da babu Komai take taja wani wahalallen numfashi tana sake mutuwan jiki daga kwancen tsikar jikinta na tashi.

Wuyanta ya sako kansa ya saka bakin cikin sanyi ya tsotsa fatar wuyanta yana birkitota ya fara gangarowa daga wuyanta zuwa kirjinta daya saukewa Wani kiss din daya sakata qanqamesa da sauri tana riqe numfashinta daya kusan barin kirjinta tana yunqurowa kawai ya hade bakinsa da nata sunawa juna wata irin lafiyayyar kiss din datake saka shauqinsa gabaki daya qarasa kuncewa yana tada ita Zaune akan kafafunsa suna gauraye gurin da wani irin sanyi numfashin dayake sake tada jijiyiyin jikinsa suna tafasa da tsananin buqatanta.

Tin tana iya Maida masa martanin zafaffiyar romance din dayake kunce Kanta dasu harta mace Masa gabaki daya sbd fizgan da yaiwa wuyanta yana sake Bata wani mahaukacin hot kissing din dayake kwantar da ita flat yana bude kafafunta na nasa ta ja wata irin numfashi tana sake yunqurowan daya kama wuyanta yana sake hade bakinsa a lokaci daya suna hadewa gabaki daya ciki da wajensu.

****A daidai wannan lokacin Ummah data Taho daki Bata ga Jannah ba saukowa tayi ta nufi dakinsu Dan duba lafiyarta sbd talura da rashin lafiya a tareda ita Dan haka tana isa babu kowa dakin fatma na toilet.

Harta juya zata fita idanuwanta suka sauka akan ledan maganinta da Fatma ta fidda Dan Kiran Sayd ya sanarwa AZIZ maganin Jannah din daya kamata Tasha sai tashiga toilet.

Daukan ledan ummah tayi sai tafara cin karo da scanning din Wanda ya saka gabanta faduwa sbd tinanin ko wani ciwon ne ke damun Jannah tinda tace malaria ce to meya hadata da scanning.

Batasan komaiba Dan haka cikin damuwa da fargaba ta fito da ledar da scanning din a hannu ta nufi dakin Ammar shi dayake likita ya duba mata.
#MAMUH
07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee

Book 2
Chapter 62

*_ZUZEAM VENTURES_*
Best kayan Mata
08144015291
*NEW ALERT*
*END OF DISCUSSION PACKAGE*
~25k~ promo 12k
Barka da Sallah promo pack
1. Tabajen kankana da fruit
  (Mai saukar da niima nan take ta kara miki dadi na musamman keda oga sai kunyi kukan dadi ranar )
2. ⁠gumbar chakwala dadi
(Hmm yar uwa daga jin wannan kema kinsani basai anbaki labariba wannan hadin na zallar dadi ne da ciko da gaba)
3. Turare kyauta dole
  (Wannan turaren na amsar kyauta ne ina masu fama da miji mai mako wanda ba a cin kudinshi Ga shi da abun amma ba a ci to yar uwa matsalarki tazo karshe da izin Allah Sai kinci abunshi ina yan kasuwa duk kina amfani da wannan turaren sai Kinga budi da izinin Allah)
4. Zumar bata gaban kishiya yar asali
( wannan zumar Ga mata wanda kishiya ta shiga gabansu mijinki baki gane kanshi ya fifita yar uwarki akanki baya son mu’a mala dake ko wadda mijinta ke biye biye yar uwa kukanki yazo karshe duk kikayi amfani da ita duk machen da yayi sex da ita zaijita salab kamar dusa don haka aji tsoron Allah banda wanda suke zaune lfy da kishiyoyinsu)
5. End of discussion powder
( wannan garin karshen zance kenan hajiya oga ya taba miki kukan agwagwa ko mussoshi to ranar duk da kika sha wannan hadin garin hajiya sabbatu sai kin rufe mishi  baki ihu da kururuwa ba sauki kuma garin wata 7 yake ajiki yana aiki )

Hajiya karki bari wannan promo ya wuceki 25k ne promo saboda sallah 12k kacal

TikTok: Zuzeam.ventures5
Instagram: Zuzeam_ventures
WhatsApp: 08144015291

*************
Ummah na isa dakin Ammar din a kofa ta tsaya tai knocking tana Kiran sunansa cikin yar nutsuwarta data tashi Dan dai ita ganin scanning din shine babban tashin hankalinta.

Ammar dayake bathroom yana wanka baiji ba dole Garba ne dake zaune a sofa yana Kallan labaran BBC Hausa a qatuwar flats screen sanye da jallabiya blue me santsi da laushi datai Masa Kyau sosai tinda Shima fari ne ga Kuma yanzu da hasken nasa ya sake fitowa sosai sbd hutu da Jin dadin da suke ciki tin kafin ma su tashi daga masu aiki.

Ajiye snacks din hannunsa da yake ci a plate yai ya nufi kofar ya bude Jin ummah ce.

Tin kafin yayi magana umman ta katsesa da cewa

"Muhammad ina Ammar? Dayake tinda ta warke Hakan take ambatarsa sbd sunan mahaifinta ne Bata iya cewa garban Dan haka tinda Muhammadu Garba yake sai tana Kiransa Muhammad din Kuma kusan kowa a gidan yanzu da Hakan suke kiransa sbd sakaya sunan mahaifin nata.

Kallanta Muhammad din yayi cikeda kulawa da yar mamaki yace

"Wanka yakeyi Ummah, akwai wani abu ne?

Numfashi ta sauke ahankali jikinta na Dan sanyi tace

"Ba damuwa idan ya fito Kace ina nemansa ganinsa nakeson yi ya Sameni"

"Ok Ummah yana fitowa zan sanar Masa inshallah"

Juyawa tayi ta bar gurin kai tsaye palon ta bari ya isa nasu Bata haye sama ba ta zauna Palon kasa jiransa.

Bai jima ba sosai ya fito qugunsa daure da towel kamshin soap na wankansa yana tashi jikinsa.

Goge jikinsa yai da wani towel din yana tsayawa gaban mirror yafara Shiri.

Shirin bacci yayi amma sbd sakon Ummah na nemansa da Muhammad yace tana nemansa yasa bai saka kayan bacci ba ya saka shirt da wando short three quarter ya fito Palo ba kowa ya fice Kai tsaya yabi kofar data shigar dashi palonsu Umman na kasa Kai tsaye.

Yana shiga tana palon zaune da maganin da scanning din a gefenta a ajiye tanata saka Kiran wayar AZIZ sbd yazo shi ko zai gane mata matsalar tinda Ammar yana wanka amma Shima tanata ringing Sam Baya dauka.

****AZIZ baima San ina kansa yake ba bare wayarsa sbd idan yana tareda Jannah nesanta kansa yake da komai sbd Bata dukkanin kansa da kulawansa da hankalinsa bare Kuma idan yana a irin wannan yanayin na yanzu da ita to duniyarsa gabaki daya tata ce kacokam dinta.

Sake rungumota jikinsa yayi yana sake nutsawa cikin bakinta da nasa bakin wata irin totsuwa sukewa juna tana Jin duk abinda yake mata yana isa har cikin maqoshi da Kanta Dan haka numfashinsu ke tsananta cikin slow da sake tsanantiwa da juna Dan Kuwa wani irin love making yakeyi da ita yana tsotsanta a lokaci daya sbd nishinsu dayake sake zarar da kansa karfinsa da shauqinsa na qaruwa.

Duminta daya hade da nasa ya saka yanayin sake zamar Masa tamkar gangar dake zare noti din kansa ya sake dago wuyanta yana kissing dinta da dukkanin sanyi da nutsuwa tareda shauqinta dake kashesa yana sake kashesa.

Sun jima a Hakan kafin suka samu nutsuwan data sakata juyawa ahankali ta kife tana rufe idanuwa jikinta ba karfi numfashinta na fita a hankali cikin sanyi da samun cikakkiyar nutsuwan kasancewa da mijinta datake tsananin so da kauna.

A bayanta ya kwanta ahankali tareda rife musu rabin jikinsu da iskar sararin samaniya ke kadawa tareda sanyin ruwan pool din dake Dan kawowa Shima.

Hannuwansa da nata ya sarke yana bayanta kife Shima fuskansa na kan bayan Kanta sedai bai dukkaninsa ya hayeta ba sbd kada ya Bata nauyinsa Dan haka suka lumshe idanuwa ahakan bacci na kokarin daukansu dumin fatar juna na ratsasu

****Ammar qarasowa yayi gurin Umman yana sallamar data ankarar da ita zuwansu ta juyo ta kallesa tana ajiye wayan hannunta tace

"Ammar ka gama Shirin kenan?

"Eh ummah nama Dade duk da inata sauri fa sbd neman da kike mun"

Murmushi tayi me Kyau da sanyi tana miqa masa hannunta tace

"Zo yarona ka dubamun wani abu"

Qarasowa yayi yana kama hannunta ya zauna gefenta yana kallan ledan maganin data dauke Dan basa gurin zaman tana kokarin ajiyewa a table ya miqa hannu ya karba yana cewa

"Menene Ummah anan,waye ba lafiya naga magani??

Budewa yayi ya fidda maganin farko Wanda folic acid ne sai antibiotics da wanda ya sakasa dakatawa yana dagowa ya Kalli ummah da Dan mamaki kadan yace

"Ummah waye me wainnan maganin ne???

Cikin sanyi Ummah tace Jannah ce,
Ni ba sune suka dagamun hankali ba hoton asibitin Dana gani a cikinsu"

Miqa masa tayi tana Kafesa da idanuwanta tana sake cewa

"Daman malaria na taba ciki ne ko Kuwa wani sassan jikin da sai anyi hoton asibitin?
Nifa ganin nakeyi ciwon nata kaman tafiya yakeyi yana dawowa duba mugani idan da buqatan komawa a sake komawa da ita asibitin Tareda  wani babba tinda Fatma duk sune Yara"

Bude scanning din Ammar yayi yana fara Dora idanuwansa akan sunan Wanda yake Kai shi kansa yana mamaki da fargaban idan ba ciwonta na zuciyan ne yake kawo wata matsalan ba ta boye musu sbd kada su  shiga tashin hankali Dan haka da sauri ya Dora idon akan sunanta da baro baro yake a jikin scan yaga JANNAH ZAD.

sauko da idonsa yayi Wanda kai tsaye ya fara nuna Masa abinda ya sakasa juya takardar upside down yana dubawa ko ba daidai bane yake dubawa sbd gabaki iliminsa na likitanci da wayewan sani take sukai formating suna wiping komai da komai nasa na kwakwalwa da tinani harma da kusan ganinsa Dan haka ya sake juyawa gefe yana dubawa.

Ummah dake kallansa idonta na bin duk juyin dayakewa takardan tana jiran amsansa sake rudewa tayi a matse tace

"Me ka gani a ciki ne Ammar??

Baima ji ta ba sbd tsakaninsa da Allah kansa da idanuwansa tareda aikin kwakwalwanss qyam sukai suna dena aikin komai sbd ya sake juya takardar daidai yana dubawan dai idanuwansa suka sake ganar Masa abinda ya saka zuciyarsa sauya bugawa hannuwansa na Dan fara wata irin rawa ya juyo ya kalli ummah wadda tafara shiga tashin hankali da tsoro ganin yanda hannuwansa ke rawa
Idanuwansa da suka dauki sauyawa ya Kalli ummah dasu yace

"Ummah scan din waye wannan?

"Na Ummijan ne,lfy Kuwa?
Wani abin ne? Matsala ce a ciki??

Tsananta rawa hannuwansa ke yi ya girgiza kai da karfi idanuwansa na wani irin Jan daya saka Ummah miqewa tana dawowa gabansa tashin hankalinta na tsananta zuwa tsoro zatai magana ya katseta da cewa

"Ummah bana Jannah bane wannan,
Bazai taba zama na Jannah ba,
Bazai taba zama nata ba sbd bamuyi aure ba,
Jannah bazata taba zama Hakan ba,
Sedai ko idan na Wani ne ko fatma data taba aure kila da ciki ta fito,
Jannah bazata taba samun ciki da aljanu ba,
Ummah bana Jannah bane sbd ciki ne a cikin scan din......

Dafe kirjinsa yayi da karfi da hannunsa daya yana Jin azabar da bai taba ji ba a rayuwarsa ya rintse idanuwansa da sukai wani irin mummunan Jan da har wani radadi sukeyi cikin tsananin yanayin daya saka zuciyar Ummah kasa shiga shock sai wani irin tsananin tausayin yanda yayin yace

"Ummah xuciyana,zan mutu.....

Da sauri ummah ta riqosa tana kokarin kamo fuskansa ta ambaci sunansa sbd yanda jikinsa ke wata irin jijjiga yana Jin bazai iya rayuwan ba kwata kwata ko iya wannan kuskuren scan din da aka samu sbd bazai iya taba ganin Jannah da cikin wani a jikinta ba,
To tayayama zaace ciki bayan mutum baya samun ciki shi kadai,

Jannah ba yar iska bace zai sheda hakan har abadan abada,hakama batada auren baya datai akanta ya MUTU auren tin shekaru uku a yanzu to tayaya zata samu ciki Wanda sedai idan aljanu ne suka shafeta suka saka mata iskan ciki shiyasa taketa wahala.

Miqewa yayi kafafunsa na kasa daukansa sbd wata irin rawan dasu keyi da jijjiga ya nufi kofa idanuwansa basa gani sosai haryana karo da kofar ficewa ta bugi goshinsa yayi bayan ya fadin akan hannunsa na dama Wanda Saida hannun yayi wani sauti alaman targade amma bai tsaya ba ya miqe hannuwansa har lokacin da jikinsa rawa sukeyi ya sake nufa kofar ya fice Ummah na binsa hankalinta tashe idanuwanta na cikowa da hawaye sbd ta kasa daure halinda take ganinsa Dan ita Bata ma dauki maganar cikin ba sbd ba abu me yiyiwa bane kwata kwata ciki a jikin Jannah wadda batada aure Dan haka sai take ganin bai gama ganewa bane ciwonsa ya tashi.

Tana fitowa ta nemesa ta rasa ta rasa inda yabi ya bace mata Dan haka kai tsaye dakinsa ta nufa tana kokarin daidaita tashin hankalinta Dan gudun dad ko Maheer ko kowama yasan abinda ake ciki Dan ba abinda wani zaiji bane har sai ta gama dawo Ammar hayyacinsa taji daidai daga garesa.

Ammar Kuwa Kai tsaye dakin su Jannah din ya isa ransa na kokarin barin jikinsa Dan haka yana isowa Kai tsaye ya bude dakin ya shigo Fatma na zaune tana kokarin Kwantawa ta Kalli kofar da sauri.

Kasa magana yayi sbd gabaki daya masifar azabar dake ci a jininsa da zuciyarsa bazasu iya barinsa magana ba daqyar ya iya bude Baki yace "Jannah????

A rikice Fatma dataga yanayinsa da yayi munin da duk me Imani zaiji tashin hankali tace

"Bata nan tana....." Kasa qarasawa tayi sbd rudewa saura kadan tace gurin AZIZ LIMBA din.

Wani kallan azabar dake tsananin cinsa a kirji Ammar yayi mata yana kasa magana ya juya ya bar dakin ya nufi can gurinsu Falaq.

Kai tsaye ya haye har sama yana kwala Kiran Jannah din wadda bata saman kwata kwata Dan haka ya sauko kafafunsa na hardewa gap da sauka stairs din karshe ya kife ya fadi yana sake buga goshinsa da take ya fashe yana fidda jini kadan amma bai tsayaba ya miqe jiri na dibansa gabaki daya ya fice hayyacinsa Jannah kawai yake tsananin son gani sbd ya rungumeta a jikinsa ya tambayeta yanda take ji iska a jikinta,
Yanason ya tambayeta tasan da cikin iskan aljanu dayake tattare da ita Wanda ta samo a kauye kila a bandaki ko dajin dayake bayan gidansu.

Babu inda bai ringa fadawa ba a gidan yana nemanta idanuwansa a rife bayaji baya ganin komai komai nasa ya dena aiki daidai Jannah kadai ce warakar da zai gani ya ji warakar halinda yake ciki daga bakinta ya samu sassaucin da dawowa hayyacinsa daya rasa kenan har abada idan ba Jannah ya gani ta sanar dashi ko a cikin jerin munanan mafarkai Bata taba ganin ko aljani ne ya kusanceta ba bare dan Adam me rai.
#MAMUH
07019691719

KUYI HAKURI DAN ALLAH WLH TIN SUNDAY INA ASIBITI NE AMMA ALHMDLLH INSHALLAH ZAMU QARASA DAGA INDA MUKA TSAYA.*_KALBIM_*
Mamuhgee

Book 2
Chapter 63

*_ZUZEAM VENTURES_*
Best kayan Mata
08144015291
*NEW ALERT*
*END OF DISCUSSION PACKAGE*
~25k~ promo 12k
Barka da Sallah promo pack
1. Tabajen kankana da fruit
  (Mai saukar da niima nan take ta kara miki dadi na musamman keda oga sai kunyi kukan dadi ranar )
2. ⁠gumbar chakwala dadi
(Hmm yar uwa daga jin wannan kema kinsani basai anbaki labariba wannan hadin na zallar dadi ne da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login