Showing 39001 words to 42000 words out of 150681 words

Chapter 14 - Kalbim Book 2 Complete Hausa Novel

Mamuhgee   

23 Sep 2025

9084

ka fada masa komai
Ai Ni na dena sirrin komai da kai"

Dagowa Daddyn yayi ya kalleta da duka hankalinsa yace

"Akwai wani abin kenan"

Dariya tayi tana cewa

"Daddy nace fa ba komai tukuna"

Fira suka wuni yi sbd babu inda daga AZIZ din har Sayd zasu dan haka ko gate babu Wanda ya fita a cikinsu bayan sallah da suke fita zuwa masallaci Wanda Zaadens suka kasa yadda su tafi dan babu me kaunar ganinsa Garba ne a gate ya karbe aikin dole.

Basu sauko lunch ba sbd babu me wani jin yunwa sai abincin dare suka sauko shima Yana gamawa ya koma yayi wnka ya fice sallan ishai Yana dawowa yayi wayoyi ya sauya zuwa pjamas ya kwanta.
#MAMUH
#LIMBAS
#ZAADENS
#LOVE
#LOVE
#LOVE*_KALBIM_*
Mamuhgee

Book 2
Chapter 22

*_ZUZEAM VENTURES_*
08144015291
Best Aphrodisiac/kayan mata
ASLM barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa niโ€™ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Turaruka kala kala Na jiki da kaya da daki turarukan amare
Turaren kabbasa
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah ๐Ÿฅฐ๐Ÿ‘Œ๐Ÿป
Bononza Bononza Tsimin mallaka 2k Tsimin dabino 1k Gumba madara 1500 Gumba aya da nonon rakumi 1500 Garin kafi ciccibi 1k
Garin bata gaban kishiya 1k
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 13k
Za a bakisu akan 5500
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜ da 8k dinki ki kwashi kayan 16k hajiyata ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ˜ƒ๐Ÿ™ƒKazar gadali ta mallaka sashe 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadฤฑ๐Ÿ˜‹ 1k Garin 7in1 2k Gumba 3 balai 1500 Gumba kwakwa da dabino 1500 Na Infection 1500 Garin zunzurutun dadi 1500Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 18k All at 8k koda kudinki saida Rabonki.


******************
Washe gari haka Mama ta toshe duk wata hanyar bayyanar Jannah a cikin bangarensu sosai iyakacinta kitchen,
Karhema sauya mata aiki akai cikin kwana biyu aka barta iya kitchen aka hanata shigowa kowane aiki kwata kwata bayan kitchen batareda tasan abinda yake faruwa hakama su Dad babu Wanda ya fada mata sbd tinanin ta Sani kawai bata son zancen ne.


Nicky tafara damun Mama da maganar aurenta dan haka Mama ta fara yiwa AZIZ maganar duk da hankalinta Yana neman tashi daga auren sbd hankalinta daya gama rabuwa ya rikice a gidan sbd tabbatarda Ummah bata taba fitowa fili ba.

****Yau saida yamma tayi harsun gama aikin abincinsu Jannah na kokarin barin kitchen din Falaq ta shigo da kanta dukkaninsu suka dakata tareda tsayawa jiran jin umarninta.

Madam Sisi ce ta qarasa gabanta cikeda neman faranta mata tace

"Akwai abinda kikeso Ms Falaq Aziz"

Idanuwanta ta sauke akan Jannah Wadda bata dago ba daga hannuwanta datake wankewa daga fanfon kitchen din hakama bata waiwayoba duk da tanajin idanuwan Falaq din akanta.

Wani irin kallo Falaq din ta zuba idanuwa tanaiwa Jannah din tsawon lokaci kafin ta sauke numfashi tana dauke idanuwanta ta dawo dasu kan Madam Sisi tace

"Tuwo"

Dukkanin kallanta suka dago sukai suna boye mamakinsu
Madam Sisi tace

"Tuwo kuma?
Tuwo da Miya?

"Yes,inason ayimun tuwo na rice da Miya koma wane iri ne"

Washe baki madam Sisi tayi tana cewa

"Angama Ms Falaq"

Juyawa tayi batareda ta kalli Jannah ba itama Jannah har lokacin bata juyoba ta fice.

Aikin tuwon suka fara Wanda zai jima tinda magrib ma tayi.

Karfe 8 na dare aka gama cin abinci fiddausi ta tattare komai masu gidan kafin 9 kowa ya haye sama sai kuma gobe bame sake saukowa dan haka har an kashe komai sai haske kadan.

Mama kai tsaye tana dakinta da Nicky suna kulla maganganun auren da zaa fara bikinsa.

Karfe 9 ta wuce suka gama abincin tuwon suka jere a dining
Madam Sisi ta hau har sama taje dakin Falaq ta sanar da ita angama.

Numfashi ta sauke ahankali kafin ta kalli time tace

"Zuwa 10 idan sun gama gyara kitchen din wace a cikinsu ta iya aiki yanda ya kamata?

Da sauri madam Sisi sbd mugunta da son wahalar da Jannah tace

"Jannah ce, zata iya kwana ta aiki ma"

Batareda ta kalli Sisin ba cikin rashin kulawa tace

"suna gama komai ki aikata gyaran palo da bedroom din Bangaren Daddyna"

Da sauri Sisi ta kalli Falaq din tace

"Ms Falaq ai ya shige tin dazu kaman yana ciki"

Dagowa tayi ta kalleta a gazarce da kosawa da kallan fuskanta tace

"Yana office dinsa na palon baya Yana aiki sai tsakar dare zai koma,
Kuma ba buqatan me aikin tasan bangaren waye zata sbd kada tayi tinanin daukan wani abin"

"Zata iya kuma indai Jannah ce akwai son rayuwar karya bayan Allah bai basuba"

Hannu Falaq ta daga mata tana cewa ya isa.

Ficewa Sisi tayi zuwa qasa.

Tana zuwa ta samu har Jannah ta wuce tin dazu dan haka bin bayanta tayi.

Ko data isa Jannah din harta shiga wanka.

Tana fitowa madam Sisin ta sakata gaba ko shiryawa sosai bataiba tace suje.

Rigar bacci doguwa ce kawai ta saka saita sako dogon hijab akai.

Suna isowa koina an kashe komai dan haka kayan shara da mopping ta dauka ta wuce saman.

Dayake palonsa daban nasu Mama da Falaq daban tini fiddausi ta rufe nasu palon tareda kashe komai suka shige.

Itama madam Sisi komawa tayi bangarenta tana zubewa sbd gajiya tana kallan agogon karfe goma sha daya har tayi.

Kai tsaye palon ta isa ta bude a natse ahankali ta shiga.

Ga mamakinta AC a kunne hakama wani irin qamshin da bata saniba bane me wani irin sanyi bayyanarda class dinsa suka doki hancinta.

Gurin bai mata kama da inda ba kowaba sbd komai na palon kana gani kasan gurin asalin wayayye me abin duniya ke rayuwa ne sbd komai na palon luxuries ne kawai tako ina.

Ajiye kayan hannunta tayi tafara yi tana kashe AC dan bata buqtaan abinda zai dauketa mintina a bangaren duk da Mai bangaren baya Nan bama ya qasar Amma jin takeyi numfashinta na shaqewa.

Babu Kurar komai a palon barena datti da baiga guri ba dan hkaa kai tsaye bedroom din ta nufa dan farowa daga can..

Tana gap da isa kofar bedroom din ta dakata ahankali tana jin kafafunta na tsananin sanyi bugun zuciyarta ma na tsananta sbd Sanin dole zata iya ganin wani abin da zai tinatar da waye me dakin,

Ko baya Nan bata kaunar haduwa da duk abinda zai Tina mata shi da rayuwar datai dashi a baya...

Rintse idanuwanta tayi tana sauke numfashi da ajiyan zuciya sbd tana buqatan yin abinda aka sakatan ta bar gurin ma da gaggawa.

Bude idanuwanta tayi tareda takawa ahankali ta isa kofar bedroom din ta Dora hannunta a natse ta bude kai tsaye anan ma wani irin sanyi da qamshi ne ya sauka a fuskanta ahankali Wanda ya sakata shigowa dakin tana kallan wutar dakin dake da duhu baa gani sosai ta isa makunnin wutar ta dora hannunta akai tareda kunnawa tana juyowa Yana fitowa daga bathroom daure da brown towel na Albiosos a qugunsa ruwa na bin farar fatar jikinsa suna gangara ahankali sbd tsantsi da hutu dayake cikin fatar.

Towel dayake rufe da fuskansa ya yaye ganin haske a dakin idanuwansa suka fara sauka akanta itama sai alokacin nata idanuwan suka juyo inda taji an bude kofar toilet din.
#MAMUH
#AZIZ LIMBA
#THE GREAT LIMBA
#JANNAH ZAADEN
#JAN ZAD LIMBA

07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee

Book 2
Chapter 23

*_ZUZEAM VENTURES_*
08144015291
Best Aphrodisiac/kayan mata
ASLM barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa niโ€™ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Turaruka kala kala Na jiki da kaya da daki turarukan amare
Turaren kabbasa
Muna da kaya masu inganciย  cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah ๐Ÿฅฐ๐Ÿ‘Œ๐Ÿป
Bononza Bononza Tsimin mallaka 2k Tsimin dabino 1k Gumba madara 1500 Gumba aya da nonon rakumiย  1500 Garin kafi ciccibi 1k
Garin bata gaban kishiya 1k
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 13k
Za a bakisu akan 5500
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWAย  NEW PROMO YA KAMMALA๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜ da 8k dinki ki kwashi kayan 16k hajiyata ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ˜ƒ๐Ÿ™ƒKazar gadali ta mallaka sashe 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadฤฑ๐Ÿ˜‹ 1k Garin 7in1 2k Gumba 3 balai 1500 Gumba kwakwa da dabino 1500 Na Infectionย  1500 Garin zunzurutun dadi 1500Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 18k All at 8k koda kudinki saida Rabonki.

******************
Idanuwansa kasa kyaftawa ko motsawa sukai ya kafar dasu akan fuskan daya gasgata abinda yake gani sbd ya saba gizon hakan sedai kuma bugawan zuciyarsa Yana kokarin banbance masa mafarki da gaskiar dake gabansa ayau...

Daga ina?
Ta yaya?
How?
How?

Sune kalmomin dake juya Kansa da karfin gaske suna aika wani irin yanayin dayai shekaru Yana dannewa a kirjinsa.

Ita kanta a cikin tsananin mamaki da shock din daya hanata motsawa take kallansa sbd ta kasa ydda da gaskia ce a gabanta take kalla sbd a saninta baya qasar kuma babu ynda zaayi ya dawo su Dad dinta bsu saniba da sun sanar mata tinda shine bakin gate bazai taba shigowa batareda sun San ya dawoba.

Kasa yadda tai da shi dinne sbd tasan daman tana shigowa inda yayi rayuwa zata iya samun wannan gizon dan haka take kallansa da idanuwanta da suke ja ahankali suna tara wani irin hawayen 'dacin zuciya da sabon kuncin dayake cike kirjinta batareda ta motsa ba.

Cikin wani irin slow da sautin dayake tone dukkanin sirrin zuciyarsa akan abinda yake gani gabansa ya bude baki ya furta

"4&4" Wanda sauti ne daya sauka cikin kunnuwanta Yana tada dukkanin gashin jikinta daya dawo da ita hayyacinta cewan ba mafarki ko gizon ne take ba shi dinne a gabanta,

AZIZ LIMBA dinne a mutum da kansa yake gabanta...

Dauke idanuwanta da suka qarasa komawa jajir tayi daga Kansa tareda juyawa take ta nufi kofa tana kokarin bude baki ta furta sorry sbd ganinsa yanda bai kamata ba Amma wani irin dacin daya danne kirjinta me tsananin nauyi ya hana muryanta fitowa dan haka kai tsaye ta fice daga dakin tana hadiye dukkanin abinda takeji na tsananin daci da baqin cikin wannan seconds din na rayuwarta ta tareda controlling kanta sbd bata buqatan manta ita ba kowa bace face me aikin gidan da babu wata sanayya bayan hakan.

Gurin kayan aikinta ta isa da dan sauri ta tattara ta dauka tareda miqewa ta nufi kofar ficewa dgaa palon tana Dora hannunta zata bude hannunsa ya riga nata sauka ahankali Yana dafe kofar tareda riqo hannunta daya da dayan hannunsa ta bayanta.

Cikin sauri ta qwace hannunta tana janyewa daga jikin kofar tareda juyowa kanta bai dago ya kallesa ba ta bude baki kai tsaye tace

"Am Sorry Sir na shiga ne aiki bansan akwai kowa a ciki ba"

Tana gama fadar hakan ta rabesa ta bude kofar ta fice har lokacin kayan aikinta n hannunta.

Mutuwan tsaye ya sake yi a gurin sedai batai nisa ba ya sake binta batareda damuwa da babu komai a jikinsa ba bayan towel.

Bata ganin gabanta take taka stairs din saukowan sbd yanda idanuwanta suke rufewa da tsanar ranar ta yau gabaki daya.

Jinsa a bayanta tafe shima ko ganin gaban nasa bayayi ita kawai yake son riqowa ya tsayar a gabansa ya gama samun gamsuwan ita dince a gabansa amma tana kasa basa damar hakan.

Tana jefa kafarta a stairs din kusa da karshe ta dora ba daidai ba sbd rashin ganin gabanta.

Da sauri ya miqa hannu zai tareta ta hana hakan ta hanyar kaucewa ta fada gabaki dayanta hadda kayan dake hannunta.

Rintse idanuwanta tayi cikeda tsananin azabar kanta daya bugu da hannunta.

Neman dena bugawa zuciyarsa ke yi sbd gabaki daya shi yama kasa gane meyake faruwa ko gamo yayi s cikin gidan.

Da hannuwansa biyu ya saka ya dagota lokacinda take kokarin tashi ta sake tafiya ya girgizata da karfi tareda furta "4&4" da karfin gaske sbd yanda take fizgewa daga riqon nasa tanajin kaman a wutar lantarki ne aka jonata.

Ihunsa dabai yisa a hayyacinsaba y sakata tsayawa cak tana qin dagowa ta kallesa har lokacin sbd wani irin riqon da yayi mata me tsananin karfi da ciwo.

Rawa hannuwansa suka fara a jikinta ya zuba mata ido jajir Yana tabbatarda ita din ce tabbas a gabansa,
4&4 ce zahirinta a gabansa ba hallucinating yake ba...

Tsananta rawar jikinsa ta fara ya saketa numfashinsa na sarkewa sbd ayau Karo na farko ya sakata a idanuwansa bayan shekaru,

Ayau Karan farko ya tabata da hannuwansa bayan shekarun nema da jira,

Ayau ta bayyana a gabansa bayan rantsuwar datake Kansa ta mahaifiyarsa na rashin nemanta sai gashi Allah ya kawo masa ita gabansa,

Meyake faruwa?
Tayaya hakan ta faru?

Sarawan gaske kansa yafara sbd tinnainsa dayake rikicewa hakama jikinsa gabaki daya rawa yakeyi sosai...

Ganin ciwonsa dayake nemen tashi ya sata janyewa ta sake zamewa ta bar gurin tareda bi ta kitchen ta bace bat daga bangaren.

Ragewa ganinsa keyi harta bacewa ganinsa bai iya motsawa ba sbd baya gani sosai hakama jikinsa tsananta rawa yakeyi.

Cikin taurin zuciyar da bayajin koda aljana ce zai iya barinta tinda har tayi kama da 4&4 ya tinkari inda tabi gadan gadan daidai nan Sayd ya fito daga palonsa sbd kusan babu Wanda baiji qarar muryansa ba data amabaci 4&,

Sayd daya San waye 4&4 shiyasa ya fara fitowa cikin mamaki da shakka.

Ganin yanayin AZIZ din da kayan da babu ajikinsa ya saka hankalin Sayd mummunan tashi ya qaraso da sauri yan taresa fita a hakan Wanda yayi daidai da fitowan Mama da Nicky sbd dukkaninsu sunji sautin muryansa sosai duk da basu tantance me ya ambata ba.

Mama na ganin yanayin da yake ta saki salati me karfi hankalinta na mummunan tashi jikinta na rawa d muryanta tace

"Innalillahi wainna ilayhi rajiun
Na shiga uku me zan gani haka?
Tabin hankali ne ya samesa?
Na lalace Ni Sakinatu da wannan mugun gani AZIZ baya hankalinsa wlh "

Sayd da shima hankalinsa ya gama qarasa tashi jnsa yayi suka bar palon qasan da sauri suka koma sama.

Kuka Mama ta fasa Wanda ya saka su Falaq fitowa daman a tsaye suke sbd tsoron da suma yafara kama su.

Nicky kuwa mutuwar tsaye tayi sbd tinda ta saukar da idanuwanta akan fitinanniyar kirar jikin AZIZ LIMBA gabaki daya shaawarta ta tsananin buqatan Namiji ta taso mata sbd karfin dayake bayyane a kirar jikinsa kadai ta isa ta tabbatarda duk macen data shiga hannunsa zatasan ta shiga hannun cikakken Namijin da zai saka kowace gaba ta jikinta samun gamsuwa.

Bata iya dauke idanuwanta akansa ba ta gangaro da idanuwanta kan qugunsa datake jin inama zata samu damar Dora hannunta akai ta zagayosa ta rungumesa.

Kukan Mama da adduoin tashin hankali data kasa dainawa ne suka saka Nicky din juyowa ta kalleta bayan Sayd yabar palon dashi ta nufeta tana cewa

"Mama ki kwantar d hankalinki ba abinda kike tinani bane inshallah kawai dai inga mummunan shock ko wani abin ne daban ya samu amma Mine bazai taba samun abinda kike tinani ba."

Mama da zufa yafara jiqata kasa bawa Nicky amsa tayi sbd tasan wlh tallahi ba lafiya ba sbd duk abinda yasaka AZIZ saukowa a haka to wlh ma yafi gamo da aljani dan ko aljani bazai sakasa fitowa hakan ba.

Tsaye suke dukkaninsu babu wnda ya iya cewa komai kuma sai kaida kawo sukeyi suna jiran saukowan Sayd suga lafiyar AZIZ tukuna.

Falaq da fiddausi ma gabaki daya hankalinsu na kan kofar saman Falaq na jin kaman tahau t dubo idan Jannah n ciki kokuwa sbd ta kasa gane komai,
Tsoronta koda maganar Maman ta tabbata Daddynta ya samu matsalar kwakwalwa sbd har abada haukacewan ce kawai zata sakasa fitowa a yanayin da Maman tace.

Hawaye ne suka cika idanuwanta ta miqe tsaye tana jin sabon tsoron kodai ciwonsa ne y tashi?

Shin baiga Jannah din bane?
Basu hadu bane?
Meya faru?

Sayd ne ya fito yazo gurin su Maman kafin ya bude baki yace komai aka sake bude kofar saman gabaki dayansu suka juya suna kallan saman da dukkanin hankalinsu da ido bude..

Saukowa yafara yi Yana qarasa saka bottoms na gaban transparent rigar daya sako fara da farin quarter sweatpnt Yana cewa Sayd

"A sanar da securities ko mage Kar abari ta fita mansion dinnan ina buqatan ganin duk wani me Rai da numfashi dayake mansion dinnan koda dabba ne kuwa yanzun nan a fadawa duka securities suyi raiding koina"

Take Sayd ya nufi kofa da sauri Yana cewa

"Yanzu kuwa" sbd Sayd baya taba tsayawa tambaya ko bata lokaci akan umarnin AZIZ ko wane iri ne dan haka kai tsaye da sauri ya fice yana fidda wayarsa tin bai isa gate ba ya bugawa securities din ya sanar musu take dukkaninsu suka fito.

AZIZ dinma yana saukowa ficewa yayi batareda yaji Kiran da Mama take masa sbd gabaki daya baya cikin hayyacinsa 4&4 din daya gani kawai yake sake son gani koda aljanarta ce kuwa.

Falaq na jin hakan tasan yaga Jannah ne dan haka da sauri tabi bayansa hakama fiddausi,

Nicky ma bin bayansa tayi dukkaninsu suka fita sbd take gidan yake neman maida kowa tsaye cikin Daren.

Mama har wani sarkewa kafafunta keyi tabi bayansu sbd jin AZIZ yace duk Wanda yake da Rai a mansion din ko mage ce a fito da ita
Fatima kenan itama fitowa zaayi da ita ko me??
Inaaa.

Fitowa tayi a rikice bata ko gani sosai ta nufesa,

Tashin hankalin datake ciki da rikicewa ya hanata ganin mummunan yanayin dayake ciki sbd koina jikinsa wata irin rawa yakeyi Yana kokarin controlling kansa sbd yanason ganin komai da kowa idanuwanta indai 4&4 ce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login