Showing 24001 words to 27000 words out of 150681 words
AZIZ LIMBA zai kasance?
Jannah na guri daya dasu suna kwana a gida daya?
Wace irin juyayyar kaddara ce wannan?
Jannar datake kwana tana wuni adduar Allah ya nesanta ahalinta da ita,
Jannar datake hana kanta bacci gurin adduar Allah ya hanasu ya kore musu kaddarar ko sake zama qasa daya ko gari daya har abada itace suke kwana guri daya duk lokacin nan batareda saninta ba,
Da Falaq ce ta fara ganin daya daga cikinsu Zaadens dame zai faru kenan?
Inda AZIZ Yana qasar da shima me zai faru daga lokacinda yaga Zaadens ko Jannah din da kanta???
Wani zufan tashin hankali ne taji Yana gangara a cikin rigarta ta sake dago idanuwanta ta kalli Madam Sisi tana ma rasa tambayar jefa mata sbd tafasar da kirjinta ke yi
Madam Sisi data dauka jin akwai me hauka a gidan ne yake buga zuciyar Maman bude baki tayi dan dan gyara zancen tace
"Tabin hankalin uwar bame duka bane ko tashin hankali kawai dai kamar y maidata qaramar yarinya ne..."
A Karo na uku Mama ta dago jajayen idanuwanta ta sake saukarwa akan Sisin sbd a iya saninta da tabbacinta Mimi ta rasu hakama Anny tana gidan yari ita baa sakota ba sbd nata hukuncin daban da nasu tinda ita matar Mahmoud Zad ce ta tsaya akan saita karbi hukuncin kisan mijinta yanda ya kamata,
To ta ina Zaadens suka samu mace kokuma tayaya suka samu uwar data maye Mimi?
Aure Dzad yayi?
Shin daman yanada nutsuwar aure bayan duka masifun da suka saka mutane da Wanda su suka shiga?
Kokuwa karya sukai Mimi bata rasu ba???????
Qarasa tinanin tayi kirjinta na saiya dokawa sbd idan kuwa hakanne tabbas ma Zaadens sun wuce duk iya shedanun da ake tinanin sun kai sedai kuma baa gidanta ba kuma baa cikin ahalinta zaa qarasa wannan mummunan rayuwar ba
Hakama a nata bangaren daga lokacinda Falaq ko AZIZ suka San Zaadens na gidan komai nata zai lalace,rayuwar ahalinta zai sake shiga mummunan halinda baa San wa kuma zaa rasa ba,
Bayyanar Jannah a ahalinta zai warware mata duk wani alkawarin data daure kowa dashi warwaren da har abada bazai sake qulluwab dan haka kota halin yaya bazata taba barin hakan ta faru ba.
Hakama a dayen bangaren Nicky na sanin Jannah da matsayinta na baya a gidan bazata taba hutawaba saita aikata abinda zai iya kai sunansu inda na Zaadens yake wato mummunan suna.
Madam Sisi da duk ta nutsu tana karance tsaf halinda Maman take ciki mamaki da nazari ta shiga akan Mama tasan Zaadens kuma alamu sun nuna batason zamansu anan.
Batareda Mama ta dago ba ta bude baki fuskanta a kame kai tsaye tace
"Ki Sallamesu ayau dinnan su bar 4&4 zuwa Jibi zansa a kawo sabbin masu aikin da suka fisu sbd banda nutsuwa da zama da masu aikin da akwai masu hauka acikinsu"
Dagowa Madam Sisi tayi cikin tabbatarda tinaninta akan hakan ta bude baki cikeda girmamawa tace
"Mama zasu iya kaiwa gobe da safe sbd yanzu haka suna kan aiki kuma idan suka ajiye ba kowa a qasa,
Hakama Ammar Zad din Mss Nicky ta fita dashi yanzu nan,
Amma ayau din zan sanar dasu zasu hada komai nasu a Daren Nan da safe su wuce,sedai kuma akwai sauran balance dinsu tinda nanda sati daya zaayi salary dan haka suna bin na wannan watan"
"Zan baki balance din ko nawa ne ki basu Amma ki tabbatarda gobe koda kowa zai tashi sun bar 4&4 idan ba hakan ba kece zaki fara wucewa kafin su biyo bayanki"
Dago kai Madam Sisi tayi tana girgiza kai tace
"Kafin 9 na safe nayi Miki alkawarin sun bar gidan nan"
Kofa Maman ta nunawa Sisi da hannu sbd tsananin sarawan da kanta yakeyi batason cigaba da magana.
Madam Sisi na fitowa daga palon Mama kitchen ta wuce kai tsaye inda Jannah ke aikinta a natse,
Mandi Rice takeyi sai meatballs da chicken soup da Nicky takesha koyaushe,
Itada Fatma da Amina suke aikin Amma ta fisu nutsuwa a aikinta duk da suma babu me rashin nutsuwan kawai dai tata tafi bayyana ne sbd rayuwar data taso a cikinta da ilimin tareda wayewanta.
Daya bayan daya Sisi ta ringa binsu da kallo tan karantarsu kafin ta sake tsayar da idanuwanta akan Jannah tana shiga tinanika kala kala kafin ta bude baki kamar daga sama dukkaninsu sukaji tambayarta data saka kowannensu juyowa cikin tsananin mamaki a bayyane Banda Jannah data tsaya cak batareda ta juyoba gurin yayi tsit har sai data sake maimaita tambayarta tana kallan Fatma da cewa
"Jannah kin taba aure ne??
Numfashi me dumi Jannah ta sauke ahankali tareda lumshe idanuwanta ta budesu sun dan sauya kafin ta juyo ahankali ta kalli Madam Sisi din da girmamawa ta bude baki a natse tace
"Aa,namiji daya ne a rayuwata AMMAR ZAD kuma bamu riga munyi aurenba"
Fiddausi dake labe ta kofar palo tana kallan Jannah din cikeda wata irin kewa da kauna jin abinda ta fada ya saka idanuwanta cikowa da hawayen qaqanikayi sbd babban kuskuren da zatai Wanda hukuncinsa zaifi na mama shine tanaji tana gani ta kuma Sani tayi shiru har Zaadens subar gidan harma Jannah ta auri Ammar batareda ta nuna ko sanar da Falaq ba ko Sayd.
Sake tsayar da idanuwanta tayi akan Jannah tanajin kamar ta fito ta isa ta rungumeta ta karban mata duk aikin duniyar nan batareda gazawa ba Amma tasan ba halin fiddo kanta a gaban Jannah din sbd gargadin mama.
Madam Sisi kuwa kallan Jannah din takeyi tana juya maganar akwai aure tsakanin Ammar da Jannah bayan kallan uwa daya uba daya take musu dukkaninsu,
Kenan dai akwai abubuwan dake boye da rayuwar Zaadens din sedai kuma koman zamanka munafuki baka iya sanin komai nasu dan tin ba yanxu ba takeson sanin sun din su waye ina suka samu ilimin da suke dashi dan rayuwarsu duk da suna cikin talauci batai kama da asalin talakawan ba amma kwata kwata ko su garba da Fatma dake yan uwansu basa sanin komai game dasu daga su sai su suke sanin iya abinda ya shafesu.
Maida idanuwanta kan Fatma tayi Wadda tayi saurin juyawa tana saka hannuwanta a cikin Naman kazar data ciro a freezer zata saka mata ruwa gabanta na faduwa sbd batasan me zatace ba idan itama akai mata tambayar kokuma batason ta bada amsar da zata saka asan eh Jannah din ta taba auren.
Numfashi me dumi Madam Sisi ta sauke ahankali tana barin kitchen din tareda jiran dawowan Nicky ta sanar da ita komai.
Tana ficewa Jannah bata ko waiwayo ba taci gaba da aikinta zuciyarta na wani irin ciwo sbd a duk lokacinda aka tinatar da ita auren kaddara ya taba hawa kanta tsanar kanta da zuciyarta take ji wani lokacin Yana rufeta.
Kammala aikinta tayi ta tattara tabaro ta dawo dakinsu
Ummah bata dakin tana gurin Dad dan hkaa wanka ta shiga direct ta zare kayanta ta sakarwa kanta ruwa ta rintse idanuwanta se alokacin wani irin sabon radadin zuciya ke taso ta saka hannunta ahankali tana dafe kirjinta seti da zuciyar Ummitah dake bugawa da ciwo a kirjinta,
Wasu hawaye ne masu dumi suka gangaro mata tana sake rintse idanuwa tana jin inama zuciyar Ummitah bata dace da tata ba,
Inama tanada halin sauya zuciyar dake kirjinta sbd ta dena bugawa kowace daqiqa da digon sonsa a kirjinta,
Inama zata iya wanke jinin dayake dabaibaiye da zuciyar Ummitah dake bugawa a kirjinta sbd wankesa gabaki daya daga kirjinta.
Tsananta gudu hawayenta keyi a kan fuskanta suna gangarowa tareda ruwan dake saukan mata tana sake dafe kirjinta da karfi sbd ciwon dayake mata sosai.
Ta jima a toilet kafin ta fito idanuwanta sun sauya sosai ta shirya tayi sallar laasar da akai tana toilet ta zame ta dan kwanta sbd ciwon datake ji ya daidaita.
Fatma se yamma sosai suka gamo sauran aikin ta dawo dakin a dan gajiye tana bata labarin saida sukai sabon abinci wancan Maman gidan kai tsaye tace a bai mata.
Kallan Fatma din Jannah tayi ahankali tareda mata sannu tana cewa meyasa basuzo sun kirata ba anyi aikin tare.
Toilet Fatma ta nufa bayan ta cire kayanta tana gyara daurin zaninta a kirjin tace
"Kawai barin nayi ki huta naga kaman yanayinki ba dadi sai kawai nayi nawa da naki aikin kuma kinga gashinan mun gama ba bata lokaci"
"Nagode Fatma" ta fada tana daga kwancen.
Sai bayan magrib ta samu dawowa daidai dan ta tirsasa kanta dan bata iya barin su Dad su San halinda take ciki hankalinsu zai iya tashi ko su shiga damuwa Musamman duk abinda zai tinatar dasu LIMBA a rayuwarsu tayiwa kanta alkawarin bazata taba barin su sake shiga wannan damuwarba.
Abincin suke zaune dukkaninsu suna ci suna fira hankali kwance Musamman da a ranar Ummah ta sake samun cigaban lafiyarta sosai harda murmushi takeyi tana cin abinci a plate daya itada Dad da Jannah.
Ammar na gefe Yana yanka mata lemu da apple daya siyo mata sbd tana tsananin sonsu shiyasa yanzu dayake fita babu ranar da baya siyo mata su dan hakanne yanzu tana samun fruits sosai sai suke sake qara mata lafiyar jiki harda nutsuwa ma.
Madam Sisi ce ta qaraso fuska a sake ta nemi guri cikinsu ta zauna tana cewa
"To tinda Kun hadu dukkaninku bara na zauna anan din kawai muyi magana dan sako ne daga sama ya taho gareku"
Maheer ne ya kalleta Yana maida hankalinsa akanta.
Garba baya gurin Yana toilet gurin wanka yana futiwa nan yayo,
Ammar kallanta yayi rabin hnkalinsa na kan Ummah dake fada masa zaqin lemun daya yake bata.
Jannah ma hankalinta na kan Ummah da Ammar din Dad ne y ajiye spoon din hannunsa shi da Fatma sun bata dukkanin hankalinsu sbd jin tace sakon daga sama ne dan haka ko yayane kila yanada mahimmaci dan haka y sake bata hankalinsa shida Maheer sosai.
#MAMUH
#LOVE
#FAMILYS LOVE
#2 MOTHERS 1 SON
#AZIZ LIMBA
#JANNAH ZAD
#FALAQ LIMBA
#SZAD
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
Mamuhgee
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss Xoxo
ADUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
09032345899
07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee
Book 2
Chapter 15
*_ZUZEAM VENTURES_*
08144015291
Best Aphrodisiac/kayan mata
ASLM barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni’ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Turaruka kala kala Na jiki da kaya da daki turarukan amare
Turaren kabbasa
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻
Bononza Bononza Tsimin mallaka 2k Tsimin dabino 1k Gumba madara 1500 Gumba aya da nonon rakumi 1500 Garin kafi ciccibi 1k
Garin bata gaban kishiya 1k
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 13k
Za a bakisu akan 5500
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 8k dinki ki kwashi kayan 16k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallaka sashe 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋 1k Garin 7in1 2k Gumba 3 balai 1500 Gumba kwakwa da dabino 1500 Na Infection 1500 Garin zunzurutun dadi 1500Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 18k All at 8k koda kudinki saida Rabonki.
******************
Gyara zama tayi ta fuskanci Dad shi dayake babba kuma jagoran Familyn ta bude baki tace
"Dzad kaman yanda kasan lissafin albashin 4&4 na watan nan ya kusa baifi sati daya ba kuma a lissafi kunada hakki cikakke na wannan watan,
Inshort dai zaa baku albashinku na wannan watan a gobe Wanda shine na karshe sbd an sallameku daga aiki zaa sauya wasu maaikatan wannan sako ne daga sama umarnin mahaifiyar Mai gidan ce,
Dan haka duk abinda kukeyi kuyisa a Daren yau gobe karfe 7 zuwa 8 zaku bar 4&4"
Gabaki dayansu a tare suka saukar da idanuwansu akanta cikeda tsananin mamaki harma da tashin hankalinda babu shiri,
Dad Su Maheer gabaki dayansu suka kalla shi kuma ya dan sauke kallansa daga kan Sisi Yana kasa kallan yayan nasa kafin suka dawo da kallansu kan Sisi din wadda fes take kallansu babu jin ko tausayin sabo na zama da akai.
Dad ne ya sauke numfashi ahankali cikin sanyi da kasa fahimtar komai yace
"Sisi akwai abinda ya faru ne?
Akwai laifi da muka aikata ne a rashin Sani da aka yanke mana hukuncin hakan?
Kallan Ammar yayi ya maida kallansa kam Sisin yaci gaba da cewa
"Ko Ammar yayiwa Matar me gidan laifi ne a rashin Sani?
Girgiza kai Ammar yayi jikinsa na tsananin sanyi zuciyarsa na nauyi da quncin dayake rufesa na tozarcin da suke haduwa dashi kashi kashi rana tsaka a Koresu dan koina anga basuda inda zasu.
Maheer ma da idanuwansa sukai jajir jikinsa a tsananin sanyaye ya bude baki yace
"Ko acan cikin gida ne aka samu su Jannah sukai kuskure?
Jannah da fatma da jikinsu suma yayi tsananin sanyi da fargaba zubawa madam Sisi idanuwa sukai suji ko laifi daga gurinsu ne.
Duka girgiza kai Sisi tayi tana miqewa tace
"Ko daya umarni ne kawai sbd angaji daku daman basa son masu aiki suna dadewa sbd kada rayuwar gidan daula da hutu ta shigeku zuciyoyinku su mutu gaba ku kasa neman na kanku shiyasa ake muku irin hakan tinda gashinan Kun shiga tashin hankalin komawa kauye anfara sabawa da hutu da ci me kyau da AC,
Gashinan masu rabin hankali ma apple da oranges akesha duk da dare dan.....
Jannah ce ta miqe tsaye ahankali idanuwanta na cikowa da hawayen baqin ciki da radadi me zafin gaske dake tafasa zuciyarta da maganganun da ake fadawa ahalinta kowannensu babu me iya cewa komai sbd yanda zuciyarsu ke quna da radadin ayau sune ake cewa kada su saba da daula..
Kallan Sisi tayi ta bude baki tace
"Zamu wuce sbd muma bamason zuciyarmu ta mutu anan kaman yanda ta wasu ta riga ta mutu suda basu saba ganin wannan qaramar daular da a gurin ahalina ba komai bace,
Har gobe mu talakawane na fili da kika gani amma a zuci da idanuwan Wainda suka San Zaadens sun San har abada zaaci gaba da ambatarsu a sahun wainda sukai arziki"
Gangarowa hawayen idanuwanta sukai daidai lokacinda ta kalli Ummah da aka ambata d rabin hankali zatai magana Dad dinta ya miqe tsaye tareda riqo hannunta ya janyota jikinsa ya rungume yana jin radadin saukan hawayenta fiyeda maganganun da aka fada musu Wanda shima har cikin zuciyarsa yaji ciwon maganar da aka yabawa matarsa.
Maheer ne ya kalli Sisi din wadda take a zafafe da maganar da Jannah ta fada mata yace
"Inshallah goben zamu tafi Allah ya hada kowa da rabonsa na arziki"
Garba daya iso lokacin ya tadda wannan mummunan labarin jikinsa tsananin sanyi yayi ya kalli Fatma wadda take hawaye masu dumi ahankali batareda ta motsa ba.
Ummah ahankali itama ta ajiye apple din dayake hannunta tana kallan kowa daya bayan daya ganin yanda kowa ya shiga mummunan yanayi Ammar ma dayake namiji idanuwansa cikowa sukai da hawayen dake cikeda tsananin baqin cikin rayuwa da qunci.
Hawayen fuskan jannah ne ke sake gudu Wanda ya saka Umman miqewa tsaye tana bin bayan Sisi da wuqar da Ammar ya aje tana cewa
"Waye yace Miki ana saka Jannah kuka a gaban Ummanta,
Hadda Ammar ma kuka zeyi
Bazan yadda ba"
Da gudu cikin matsanancin sabon tashin hankali Garba ya fara yi kanta ya riqeta kafin su Dad din Wanda tafara fizgewa tana sake damqe wuqar a hannunta da karfi tana cewa
"Bazan yadda ba ta saka Jannah da kowama kuka saina sakata kuka na jini zatayi a idanuwanta su zan cire mata"
Madam Sisi da hankalinta yayi tsananin tashi tayi gaba da gudu tana neman hanyar gudu Amma babu sbd takai bango da rawar muryan tsananin tsoro da tashin hankali tace
"Ku fa riqeta da kyau karku saketa kunfi kowa sanin mahaukciya ce zata aikata abinda take fada kuma dukanku gidan yari zaku tana aikata hakan....
Kai kai ku riqeta da kyau,wayyo Allah na shiga uku da wannan masifar,
Wlh dole kubar gidan nan tinda dai haukar tafara yawa babu abinda zaisa mu zauna da mahaukciya irin wannan a cikin gida"
Maganar Sisin yanka zuciyar kowannensu takeyi Amma duk da hakan kokarin riqe Umman sukeyi sedai kuma wani irin karfin gaske ne na fita hayyacinta tana son kwacewa takeyi,
Da qarfi Maheer da Ammar suka riqe hannuwanta suka qwace wuqar kowa zuciyarsa da idanuwansa b dadi Musamman Ammar da baiyi karfin zuciyar Maheer ba hawayensa sauka sukeyi ahankali Yana soka Kansa qasa.
Jannah ma kuka takeyi mara sauti tana kallan yanda Umman tajiwa kanta raunika da wuqar sosai harma da Dad duk taji masa ciwo.
Da qarfi Dad din ya riqeta a jikinsa qamqam yaqi sakinta duk duka da yakushin datai masa yanajin azaba yaqi sakinta hartai sanyi dan Kanta kafin Dad din ya dauketa yayi dakinsa da ita.
Dukkaninsu kowa kasa cewa komai yayi suna ji Sisi nata aibata lafiyar Umman babu Wanda ya iya cewa komai suka shige dakunansu jikin kowa a mace zuciya na daci.
Zamewa Jannah tayi ahankali jikin bangon dakinsu ta zube qasa tana rufe fuskanta da tufukan hannuwanta biyu tana kasa sabon kuka sbd tasan wata sabuwar gararin ce take jiransu a waje sbd inda zasu raba suyi rayuwa Ya gagaresu tana fatar dai wainnan jarabawar sun zo karshe Allah ya musu mafitar da bazasu sake zaunawa a karkashin wani ko wata ba.
Fatma ma datasan komawa kauye shikenan zai sake durqushe mata rayuwarta data samu ta fara miqawa acikin ci gaba da nutsuwa jin takeyi bazata iya komawaba dadi da wuya zata bi su Jannah tayi rayuwa a cikinsu koda a kango zasu su zauna ta zaba rayuwa a cikinsu.
Ammar da Maheer Harma da Garba dukkaninsu a zaune suka kwana babu Wanda zuciyarsa bata cikin tinani me zurfi da radadi,
Ammar baqin cikin rayuwarsa kaf baifi ganin hawaye da damuwa akan fuskan Yan uwansa Musamman Jannah wadda yake ganin dukkaninsu sun gaza bata rayuwar data cancanta,
Ayau da baa Koresu ba yayi niya baida baqin cikin dawwama a cikin bautawa 4&4 mansion indai zai wadata rayuwar Jannah da Tara abinda zai mallaketa ta zamo tasa yayi rayuwa da ita,
Ita kadai idan ya samu baida baqin cikin kasancewa driver har karshen rayuwarsa sbd a yau Yana rayuwa ne sbd Jannah datake tare dashi dan badan hakan ba da tini