Showing 93001 words to 96000 words out of 150681 words
sunansa a bisa dole su modibbo suka hakura da zancen tafiyar Wanda tin daga nan suka janye hannu daga tallafa mana sedai su Maheer suka shiga aiki suma Dan mu tallafi kanmu.
#MAMUH
07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee
Book 2
Chapter 54
"Auren Ummah da Dad shine ya zama gata da kariyar da zamu iya bawa Ummah wadda ta zama uwa a zaadens da bazamu taba iya rabuwa da ita ba,
Su Ammar sun zabi fara neman aiki da yawon gwawarmaya sbd inganta rayuwata data Ummah tareda son neman lafiyanta,
Dukkanin hanyar samu ta gagara sbd kallan da akewa zaadens mara Kyau,
Sunyi yawo sunyi neman har takai su modibbo sun fara barazanar korarmu Wanda ya saka su Dad karban aikin 4&4 bisa ga rashin zabi,
Munyi aiki a 4&4 batareda sanin Waye me shi ba mun tsaya muna aiki ne sbd mu samu abinda zamu nemawa Ummah lfy Kuma mu nema muhallinda zamu samu nutsuwa,.
Sake kallan AZIZ tayi kafin ta Maida kallanta kan Saleem dake kuka sosai kansa a qasa tace
" A ranar da muka hadu da Mama a ranar muka San inda Mike Kuma a ranar tayi mana Barazana da rayuwarka akan mu Bata Ummah tasan yan uwanta daga karshe da muka hanata sai ta ringa threatening namu da rayuwanka koyaushe kafin tace mu dauki umman mu tafi nesa kada mu taba dawowa rayuwansu ita da AZIZ LIMBA,
Munso tafiya lokuta da dama amma Allah bai bamu saan Hakan ba har sai da Allah ya hadamu dashi shikuma ya hadu da mahaifiyarsa,
Saleem bamu taba sanin kana raye ba sbd mun cire ran sake ganinka a rayuwa Saida Mama ta sanar mana kana raye,
Meyasa baka nememu ba Saleem tinda Kai kanada daman Hakan mu bama da dama ko daya a hannunmu sbd aiki mukeyi,aikatau mikeyi dukkaninmu bama da yancin kanm......
Kasa qarasawa tayi sbd kukan dayake tsananta mata ta fada jikin Saleem din ya rungumeta da karfi kukansa na tsananin tsananta ya ringa furta mata kalman "KUYI HAKURI KU YAFEMUN"
qanqamesa tayi tana cewa
"Bama fushi dakai Saleem tsananin kewanka mukeyi"
AZIZ da tini Shima ya fice nasa hayyacin da Jin abubuwan da suka faru musamman irin yanda Jannah ta samu mahaifiyarsa takula da ita sukai garari a tare,suka samu mafaka suka rayu a tare daga karshe suka taru itada ahalinta suka Maida ummansa tasu Dan Bata kariya.
Miqewa yayi ya fice batareda kowannensu ya lura ba yana fita Sayd yayi saurin isa mota ya bude Masa sbd ganin yanayinsa take suka bar gidan zuwa gida.
Dayake ba nisa kusan duka a anguwa daya suke Dan haka ba Bata lokaci suka isa gidan suna isa Kai tsaye AZIZ din ya wuce underground dinsa ya isa bedroom hannuwansa na wata irin rawa ya dauko maganinsa yasha ya fada toilet yana zubawa qasa bayan ya kunnawa kansa ruwa.
Jannah ma da Dan uwanta hadda Fatma dake zaune kuka sukeyi sosai har tsawon lokaci kafin suka rarrashi kansu yana Jin dukkanin kuka da baqin cikinsu ya qare sbd ya kebe kansa ya Hana rayuwarsa hutu da sukuni Saida ya sake kafa sunan ahalinsa a cikin jerin manyan businesses na duniya da taimakon AZIZ LIMBA daya tsaya ya zama ubangida,Dan uwa,Yaya Kuma masoyi a garesa ta hanyar basa kulawa da kuma dukiyarsa da connections nasa da hanyoyinsa da dubarunsa da dukkanin iliminsa.
Komai nasa ya kammala sauran lokaci qanqani Wanda shine kadai ya rage Masa ya nema yar uwarsa da familynsa da baisan sun fitoba sbd AZIZ bai sanar Masa ba amma a yanzu Jin sun Dade da fitowa suna tare dukkaninsu a hade yaji gabaki daya duniyarsa ta gama dawowa daidai ta zama cikakkiyar dayake fata sbd yanason bawa ahalinsa sabuwa tsaftatacciyar rayuwa da damar sake zamowa asalin zaadens na baya.
Jannah ma Jin takeyi dukkanin kuncinsu da damuwansu ta gama yayewa sbd ahalinsu ya cika cif zasu cike a yanda suke koda babu komai da Saleem yake dashi su dawowansa a garesu shine babban arzikin dayafi musu komai.
A nasa bangaren baida labari na bayarwa sbd tin a ranar daya bayyana ga AZIZ LIMBA komai na rayuwarsa ya sauya dan AZIZ LIMBA a take ya basa damar sauya kaddarar ahalinsu ta hanyar tayar dashi daga saddaqarwan da yayiwa rayuwa,
Shine ya nemowa Falaq Donor a Wani asibitin da Ammar yayi aiki Dan haka yayi amfani da sunan zaadens ya samar Mata donor a cikin iKon Allah Kuma aka samu bayan kowa ya cire rai daga rayuwar Falaq din sun barwa Allah komai sun rungumi kaddara.
Wannan labarin ya Bata tas yana riqe da hannunta tareda bayyanar mata irin matsayi da girman da AZIZ yake dashi a zuciyarsa Wanda yake jinsa tamkar jininsa.
Ajiyan xuciya ta sauke tana sake Jin soyayyar AZIZ din nata sake cike xuciya da ruhinta.
Fira suka yi sosai kafin suka miqe yana riqe da hannunta ya fara nuna mata koina na gidan Wanda ya siya komai da guminsa da sunan zaadens,
Bayan main palon da suke tsaye bangare hudu ne a villa din,
Daga nan palon Kai tsaye zaka shiga palon kowane bangaren Wanda yake dauke da wani lafiyayyan Palon da luxuries kawai tako ina sai bedrooms biyu Master bedroom da bedroom kawai kowanne da makeken lafiyayyan toilet da shima kansa duniya ne.
A cikin 4 bangaren Dad ne da babban Wanda yake dauke da Palo biyu sai dayan na Maheer zad sai dayan na Ammar Zad sai Kuma dayan nasa amma dukkaninsu babban main palon daya ne dayake dauke da dining room babba da kuma wani palon daga farko na ganin baqi sai Kuma office da library dinsu.
Jannah ce kadai dakinta yake sama sbd saman Palo daya ne babba da bedrooms biyu sai bathrooms.
Dakinsa ya wuce sbd lokacin sallan magrib da yayi ita Kuma da Fatma suka wuce sama sukai alwala da sallah.
Sai da sukai ishai suka sauko tareda shi suka ci abinci a dining da aka hada lafiyayyan abinci ne soyayyar doya fara da sauce din kwai da hanta sai macaroni cheese da juice kawai.
Suna gamawa ya koma Palo ya zauna sbd already yayi wanka ya sauya kaya kyakkyawan fuskansa sai annurin samun farin ciki da nutsuwa take fidda cikin sanyi da Wani irin class dayake tattare dashi irin na ogansa.
Murmushi ta sake tana tahowa da gudu tai kissing gefen fuskansa tace
"Saleem Zad ya dawo mana"
Dariya yayi itama dariyar takeyi farin cikinta na kasa boyuwa sbd ko kallansa tayi farin ciki takeji.
Juyawa tayi da sauri ta wuce sama tana Jin ranta fes.
Wanka tayi ta fito ga mamakinta har ankawo musu kayan sakawa dayake har kusan kayan duka zaadens ankawo jerawa ne kawai baayiba sbd baa gama gyarawa ba.
Undies din da aka siya sbd ita kadai data gani mamaki tayi sbd tarin yawansu da tsarinsu bare nasu Maheer musamman Ammar da komai nasa unique ne.
Riga ta saka scoop neck doguwan riga har qasa mara nauyi sbd zata sauko suyi fira da Saleem din sai zata kwanta zatai Shirin bacci.
Hula kadai ta sako akanta mara nauyi itama ta sauko tana fidda Wani sanyin kamshi.
Tana saukowa ko zama bataiba Saleem ya kalleta yace
"B AZIZ ya iso yace bazai shigoba ki samesa a waje"
Kallan hanyar tayi da idanuwanta tana sake murmushi kafin ta nufi kofar fita ta fice a natse.
Yana harabar gidan Zaune cikin wata orange Lamborghini sanye da short Gucci wears fuskansa fresh kaman sabon saurayin da yake fara zuwa fira yau.
Kafeta yayi da idanuwansa masu Kyau da Haske yana Jin wata sabuwar nutsuwa da kaunarta na kashe jikinsa.
Itama tin daga nesa take kallansa ta iso motar zai bude ya fito ta dakatar dashi da hannunta tana qarasowa har bakin kofar motar takai hannu ta bude motar tareda kallansa da idanuwanta farare shauqinsa gabaki daya na rufeta sbd sabuwar soyayya da kaunarsa dake ratsa koina nata.
Shima kallanta yakeyi da idanuwansa dake nuna tsananin Sonta dake cikinsu.
Shigowa tayi motar ahankali ta haye kafafunsa suna fuskantar juna kafafunta na zagaye bayansa.
Wani kallan mamaki da killer smile ya sake yana kallanta idanuwansa na shigewa ciki ciki.
Murmushi ta sakar Masa tana kamo gaban rigarsa takai fuskanta gap da tasa har suna shakar numfashin juna tace
"Barka da zuwa Mr AZIZ LIMBA"
Wani mayen murmushin ya sake sakewa yana mata wani lazy Kallo ya bude baki zaiyi magana ta Dora yatsanta daya akan lips dinsa tana cewa
"Anan zaka barni na kwana gurin Saleem right?
Girgiza kai yayi yana cewa
"Duk yanda kikeso Mi Lady"
Murmushi tayi tana Dora lips dinta kan nasa ta tsotsa ahankali tana dagowa zata kallesa ya riqeta cikin sanyi yana Maida bakinsa cikin nata yafara kissing dinta cikin wani irin shauqin tsananin Sonta da kaunarta data ninku ta Kuma ninkuwa ayau.
Kissing dinta yakeyi itama tana kissing dinsa sbd a cike suke da tsananin soyayyar juna data ninku iya ninkuwa ayau din.
Hannuwansa ya zira cikin rigarta yana yayewa cinyoyinta na bayyana ya fara shafasu suna ci gaba da kissing juna kaman zasu cinye juna tana sake kamo kansa shikuma yana zame rigarta ta sama.
Babu Wani haske a harabar gidan hakama tsit koina sbd babu kowa securities na waje hakama su Saleem na can ciki.
Nishinsu ne me Wani irin shauqin zafin romance yake tashi motar a slow ga qamshinsu daya gauraye sanyin AC na motar dake tashi.
Strapless bra din dake jikinta yakalla da jajayen idanuwansa bayan ya zame rigarta daga sama zuwa qugunta yakai hannunsa ya saka lock a mota yana zame bra din tareda Kai fuskansa akai yana lumshe ido numfashinsu na sake gaurayewa.
Hannunsa ya saka cikin cinyiyinta dake bayyane ta qasan rigar ya shafi cikinta zuwa mararta kafin ya balla net panty din dake jikinta ta gefe daya ya sake yaga dayan gefen ya zaresa ya jefar seat din gefensa yayi sama kadan da ita har lokacin bakinsu na hade ya samu damar bawa kansa hanyar zuwa inda ya kamata suka lumshe ido a lokaci daya tana sauke numfashi me karfi na yar wuya sbd koyaushe zai hadu da ita Jin take kaman komai yafi karfinta.
Kissing din juna sukeyi yana fara basu dukkaninsu abinda suke so ta fara baya da wuyanta tana Jin kaman ranta zai bar jikinta sbd abinda takeji shikuma kugunta yake riqe dashi yana mata yanda ya kamata kansa notikan kansa na zarewa suna fidda Wani irin sexy numfashin da zai iya tada tsikar jikin duk Wanda ya ji.
Sun dauka Dan time a cikin yanayin kafin suka samu nutsuwa ya bude Ido ya kalleta yana lasar lips dinta cikeda kauna yace
"Thank you for the best tukuici Mrs LIMBA"
Lafewa tayi jikinsa tana sauke numfashi Mai sanyi har tsawon mintina kafin sukai magana sama sama kafin ya Maida mata bra dinta da rigarta ta fito shikuma yayi amfani da tissue din motan suka fito yana riqe da hannunta har kofar palon tareda qaramar LV suitcase qarama daya xo mata da ita da kayan da zatai amfani dasu na kwana biyu sukai sallama ta shige ya juya ya koma mota.
Yana isa gida idanuwansa suka sauka akan pant da tissue dayai amfani dasu ya sauki pant din ya saka aljihunsa da tissue din yafito ya wuce ciki sbd wanka da Shirin bacci.
#MAMUH
07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee
Book 2
Chapter 55
A closet dinsa ya jefa panty din ya wuce toilet yayi flushing tissues din ya sakarwa kansa ruwan dumi yana lumshe ido zuciyarsa cike da nutsuwa da kwanciyan hankali.
Wankan tsarkake Kai yayi ya fito ya shirya cikin kayan bacci ya haye gadonsa yana rufe ido.
*****Itama a Dan kunyace da fuskewa ta shiga Palo riqe da jakan daya kawo mata ta Kalli Saleem Wanda yake zaune har lokacin a Palo suna Dan fira da fatma wadda ta sauko itama yana tambayarta labarin kauye da yanayin familyn na kauye tana fada Masa suna kokarin sakewa da juna tinda anzama makusantan family a yanzu.
Babu Wanda ya kalleta a cikinsu Dan haka ta wuce Kai tsaye batareda itama ta tsaya ba.
Hayewa sama tayi tana isa bedroom dinta ya ajiye jakan tana nufa bathroom ta zare doguwar rigarta da bra da su kadai ta samu dawowa dasu ta fada ruwan dumi ahankali tana rufe ido Soyayyansa da kewansa na rufeta.
Wankan tsarkake Kai tayi itama ta fito ta sake saka wasu kayan amma na bacci riga da wando har qasa masu santsi ta ziro slippers ta sauko tazo ta zauna gefen Saleem tana shiga firarsu batareda kowannensu yace mata komai gameda baqonta daya xo ya tafi batareda yashigo ba itama batace komaiba akansa.
Snacks masu aiki suka kawo musu aka cike table din gabansu dashi da milk drinks masu sana fira suna Dan ci sama sama har kusan tsakiyar dare tukuna kowa ya miqe sukaje suka kwanta kowa ransa fes.
A daki daban daban suka kwana da Fatma wadda itama ta koya kwanan daki ita kadai a yan kwanakin.
Da Asuba kowa na sallah suka koma bacci babu Wanda ya tashi sai kusan 11 Dan haka Fatma ce ta fara tashi tai wanka ta saka kayan da ita kanta tasan bana marara karfi bane sbd tanajin banbancinsu sosai a jikinta musamman na gidan AZIZ LIMBA komai nasa a babban level yake.
Saukowa tayi dayake ta saba da aiki Bata cika son zaman Banza ba ko tace hutu sosai Dan haka kitchen ta nufa ta taimakawa masu aiki suka qarasa aikin breakfast da sai a lokacin.
Jerewa sukai a dining ta hado fruits datasa Jannah ko tace zaadens koma tace yawancin masu kudin basa cin abinci su gama ba fruits a gurin tinda ko AZIZ LIMBA taga Hakan ne sam indai Yana dining koshi ko ahalinsa to dole zaa kawo fresh fruits bayan abinci.
Tana kokarin gama jera komai Saleem ya fara shigowa Jannah na bayansa yana sanye da navy blue Armanis kamshinsa na tomford ya cike gurin kyakkyawan fuskansa a natse.
Jannah murmushi takeyi tana kallan Fatma din tace
"Wow chief Fatma har kin karba kitchen din kenan"
Murmushi Fatma tayi tana gaida Saleem ya amsa yana mata sannu da kokari daga nan suka zauna har da Fatman suna fara breakfast.
Suna gamawa basu wani dauki lokaci ba Saleem ya fito da key din motan Jaguar Ford me shegiyar Kyau da tsada suka fita.
Yawo sukai irin Wanda suka saba abinsu a can baya na kashe kudi a banza a wofi sbd yanda ake siyan wasu abubuwan da kudin daya kamata a siya Wani abin me mahimmancin dasu.
Basu dawo ba se dare sosai Kuma AZIZ bai nemesu ba sbd yanason basu isashiyar time da juna tinda ba yanzu Saleem din zai koma gida ba sai an Dan sake kwana biyu sbd akwai abinda ya rage Masa amma dai Nigeria din ita ya dawo kenan a Lagos zan jira ya qarasa komai kafin ya bayyanar musu.
Washe gari ma fita sukai se dare sosai suka dawo Dan yawon Daren bawai Wani abin damuwa bane garesu tinda Tare suke.
Kwanansu hudu cif suna fita suna shaqatawansu dukkanin wata rayuwar da Jannah ta manta ta hakura da ita ta baya da suna cikin daularsu Saida Saleem ya dawo mata da ita sbd takai a dakinta a closet dinta babu abinda babu bakuma kadan ba hakama designer bags,shoes, scarfs,shirts,jeans, jackets, earrings, bracelets da turarikanta babu abinda babu a yanzu,
Ba ita kadai ba ita kanta fatma babu abinda aka siyawa Jannah din da bai siya mata ba sai Wanda Bata saba ko iya amfani dasu ba.
Yau kwanansu shida a gidan Dan haka hankalinta gabaki daya yanzu ya koma kan tinanin AZIZ LIMBA da sam baizoba bai kira ba duk da kullum yana magana da Saleem batareda ta sani ba.
Batada waya har lokacin Dan haka batada daman kiransa,Saleem yaso siya musu waya amma ta Hana sbd tana son sai ya bayyana tukuna Dan a yanzu idan taje da waya su Dad na gani zasu ce AZIZ ne ya bata.
Da dare yau har guraren 10 tana duba abu Apple laptop din da aka siya mata ta saka Gmail nata tana duba Wani abu.
Rufewa tai ta miqe tana kallan time ta nufi toilet tayi wanka ta fito tai Shirin bacci ta saka doguwan rigan bacci me Dan kauri kadan da kadan ta wuce gwiwanta.
Harta zauna bakin gado zata kwanta taji buqatan cin Wani abin sbd cikinta da kawai ya yashe ba komai a ciki take ji.
Doguwan kimono ta sako akan kayan jikinta ta sauko qasa tana Jin sosai ma takejin zata ci abincin.
Kai tsaye dining take kokarin nufa tana kaiwa gap da shiga qamshinsa ya sauka hancinta da sauri ta dakata tareda juyowa cikin slow ta Kalli palon.
Zaune yake tareda Saleem da wasu takardu a gabansu Wanda AZIZ din ya saka hannu na karshe akan ya barwa Zaadens suci gaba da kulawa da juyawa Jannah da Falaq 4&4 dinsu tareda duka dukiyar daya zuba a 4&4 din me tarin yawa daman sbd Jannah da Falaq ne ya budesu.
Rufe takardun yayi tin lokacinda ya hangota tana saukowa ya Kafeta da idanuwansa a natse cikin sanyi yana kallanta cikeda kewar da yai mata sbd ya Bata cikakkiyar time dinta da Dan uwanta dayasan tana tsananin kauna.
Hannunsa daya ya daga mata cikin class da wayewa tareda tsantsar ilimi yace
"Hi Mrs LIMBA"
Murmushi ta sake tana juyar da idanuwa kafin ta kallesa ta daga Masa hannu itama tana cewa
"H AZIZ LIMBA"
Hannunsa ya ware mata daga zaunen dayake kafarsa daya akan daya cikin wani irin class.
Girgiza kai tayi tana murmushi ta nuna Masa dining room da cikinta tace
"Yunwa sosai"
Murmushi yayi ya Kalli Saleem yace
"Saleem Zad ya akai matana take fama da yunwar dare?
Baka kulamun ita yanda ya kamata ne?
Dariya Saleem yayi yana juyawa ya Kalli Jannah din yace
"May be dai ta zama Wani abin ne daban amma ko abincin dare Bata cika ci ba she's always on diets take fada"
Dining room din ta shiga da sauri taga babu komai a dining ta fito ta nufi kitchen tana shiga fridge ta nufa sbd gabaki daya cooks da masu aikin sun wuce bangarensu.
Babu komai a fridge sai kayan zaqi da sanyi.
Tsoki taja ahankali tana juyowa sbd Bata ma kaunar cin duk wani abin zaqi a yanzu abinci me spicy taste takeso Kuma ita bazata iya dafawa ba Dan ba dahuwanta take so ba wani ya dafa ya Bata.
Fitowa tayi fuskanta a narke ta iso gurinsu Kai tsaye gurin AZIZ din ta nufa ta zauna tana kallansa da idanuwanta da har sun fara Dan sauyawa da cikowa da hawaye tace
"Yunwa nake ji sosai"
Hannunta ya kama ahankali cikin nasa ya sarqe yatsun su ya kalleta yace
"Duk abinda kikeso shi zakici yunwa ba zata saka Mrs LIMBA kuka ba"
Saleem ne ya dauki wayarsa zai kira masu aikin gidan su taso gabaki dayansu Dan girka mata duk abinda takeso AZIZ ya dakatar