Showing 60001 words to 63000 words out of 149705 words

Chapter 21 - Jalilah Book One Complete Hausa.doc

Ayusher   

28 Oct 2025

611

kalleshi tace " To yaya, ni tsoro nake karma su kara dauke Goggon."

Kamar bazai tanka mata ba sai taji yace "sai ke ki dauketa kafinsu su dauke ta."

Da sauri ta kalleshi tace "kamar ya?"
Abincinsa ya cigaba da ci, yana gamawa ya mike yai toilet, shiru tai tana nazari kalamansa wanda bata fahimta ba sam.........

*******

Inna ce ta kalli Mumy tace " waccen sokon yaje gun Jalilan?"

Mumy tace "Inna wai dan Allah meyasa kike haka ne? Karfa ki manta mahaifin jikokinki ne."

Tai dan tsaki tace "ni tambayarki nake yaje ko baije ba?"
Tace "wai tayaya zaije gidan sirikansa yana namiji?"

Inna tace " ta yaya zaije? Ki tashi ki sanar dashi in har shi ya kasa zuwa ya ja mata kunna ni zan yi abinda ya dace, tun kafin zance yakai gun matar Taura har yaje gunta"

Mumy tace to ta mike ta sauko fuskarta a hade.

*******

? Zaliha zaune a cikin mota tana jiran Abba wanda ya fita siyo musu abu ya dawo, ta sa hannu ta dau wayarsa, ba security hakan yasa kawai ta bude ta shiga gallery tana kallan hotuna, ba wasu pictures bane a ciki yawanci na aikinsa ne, sai Matarsa da ta gani wace ta riga dama ta santa, sai Ameera data gani daga baya wace taga tsantsar kamar matarsa a fuskarta.

Maza biyu ta gani sunsa kaya iri daya da alama basu ma san sanda aka musu hoton ba saboda kallon wani gun da sukeyi, dayan fuskarsa a hade ba alamar dariya da alama labarin ba burgeshi yai ba, dayan kuwa fuskarsa a sake take.

Kurama wanda ya hade fuskar ido tai, waye wannan haka? Waye haka??????

Nace kece inaji kika koma haka=??

Ajiye wayar tai tare da kallan titi, ita ba tsarin soyayya a ranta ba kuma ta tunanin soyayya shine abunda ya dace da ita, abu daya ta sani a rayuwa ta ganta a katan gida a katuwar mota da waya mai masifar tsada, to komai ya biyo bayan wadannan.....

#OneLuv=ؖ?

=??? *JALILAH* =???

Written By : *AYUSHER MUHD*
'ote me on Wattpad : *Ayusher Mohd*

? ?? *HASKE WRITER'S ASSOCIATION*
? (_D home of expert and perfect writer's_=ء?)

*36*

Ameera ta kalli Aina u tace  dan Allah kizo mu tafi tare.

Aina u ta maida kanta ta kwanta kan gado tace  dan Allah kimin uzuri, kema kinsan bazan iya zama a gidan ku kamar da ba.

Ameera ta dan hade rai tace  kin san da haka me yasa ke da kike yar uwa har kika bari bare ta aureshi in har kinsan kina sanshi?

Aina u ta mike ta zauna akan gado tace  Ameera ni kike so in kai kaina gunsa?
Tace  daga baya kenan, kema tun farko kinso rigima kinfi kowa sanin Halin Aunty Nana da yanda ta daura buri akanki, me zaisa ki wani fito da zancen wai kinasan yaya?

Aina u ta kafe ta da ido cikin rashin jin dadin kalamanta, Ameera ta mike tace  in ba so kike zumuncinmu yai rauni ba ki cire wannan zancen, ki ajiye shi a cikin dakin nan, na rokeki da Allah. Ta karasa maganar tare da shiga toilet.

Aina u ta bita da kallo tasan gaskiya ta fada mata amma duk da haka sai dataji zafinta.

Komawa tai ta kwanta cikin takaici.

Ameera na fitowa ta kalleta sannan ta bude kofa ta fita falo ba tare da ta mata magana ba.

***********

Jalila tana zaune a falo tana kara tunanin kalaman Hassan, haka ta sauko tana girkin rana amma tana kara maimaita kalaman a ransa, me yake nufi? In ta dauketa ta kaita ina to?

Batama san Ummy ta shigo kitchen din ba sai ji tai ta tabata.

Kallanta tai da sauri tace  Ummy!
Ummy tai murmushi tace  tunanin me kike haka? Kin kunna fanfo yanata zuba?

Jalila ta kashe fanfon da sauri tana cewa  wlh ban kula ba sam.

Ummy ta karaso ta dau cabbage ta fara yankawa tana cewa  Hassan ne?
Da sauri tace  ba shi bane.
Tace  Nice?
Jalila ta tsame hannunta tana cewa  ke kuma Ummy?
Tace  eh mana, kinsan dan Adam ajizine, to ko Sagir ne?
Tace  wlh ba kowa Ummy kawai abu nake tunani.

Tai murmushi tace  to ki rage yawan tunani haka, in kin kasa fahimtar abu ki tambayi wanda ya saki a duhu ko kuma ki nemi wanda zai fahimceki.

Kai ta daga cikin jin dadi tace  nagode Ummy.
Sannan ta ce  ina zuwa.
Da gudu tabar kitchen din ta haw sama, tana hakki ta shiga cikinn dakin, yana kwance kamar me bacci ta shiga.

Kai ya girgiza kawai ba tare da ya kalleta ba, dan yasan in ba ita ba waye zai banko mai kofa haka?
Jalila ta isa kusa dashi tana hakki tace  Yaya!
Idanunsa a rufe sai dai yadan yi motsi da hannunsa daya yake kan goshinsa, ta kara gyarawa sannan tace  Yaya dan Allah me kake nufi? Naga ni ba gida ba, ba yan uwa ba, in na dauketa in kaita ina?
Ta karasa maganar tana hakki.

Bai bude idanunsa ba yace  ni zaki tambaya?

Ta sa gwiwowinta a kasa sannan ta sunkuyo jikin gadon tace  yaya tunda kai magana na tabbatar da abinda kake nufi,, shiyasa naketa tunani har Ummy ta bani amsa.
Yanzu kam jin an anbaci Ummy yasa ya bude idanunsa ya dan kalleta, yace  tace me?
 In tambayi wanda ya sani a duhu in har bangane ba.

Ya gyara kwanciyarsa tare da juya mata baya yace  ni ai banine na saki a duhun ba.
Mikewa tai ta dawo ta bangaren daya juya tace  Yaya kaine fa kace in dauketa kafin su dauketa.
Yace  sosai haka nace. Ya fada yana kallanta.

Tace  to ai shine ban gane ba.
Yace  baki gane ba ko kwakwalwarki bata aiki yanda ya kamata?

Baki tadan turo jin wannan bakar maganar, ya kalleta yace  na nawa kike ci a skul? Na tabbatar double number kike dauka.

Fuskarta a dan hade tace  double din ai kala kala ne, ni na farko farko nake dauka.

Yanzu ma bai san bakinsa ya dan murmusa ba, sai kallanta dayai yace  what s the difference?
Tace  mai daukan double number akwai yan 10 s akwai 20 s akwai 30 s har 50 s ma akwai kaga kuwa ba daya bane.

Kai yadan jinjina kadan sannan ya sakala hannayensa tare da maida hankali kanta yace  and?
Tace  mene?
Yace  u.
Shiru tai tana dan kumburo baki sannan ta mike tace  Yaya ni danazo magana daban ka canza ta zuwa wani.

Hannunsa yasa yadan bugi gefen sa wajen saitin cikinsa, kallansa tai sannan tace  in zauna?
Da ido ya mata alamar eh, nan ta zauna tana kallanshi, ganin yanda ya kafeta da ido ne yasa tai saurin dauke nata idanun.

Hassan ya kalleta yace  me yasa kika aureni? Bayan baki sanni ba?

Dagowa tai ta kalleshi, yanayin idanunta suka canza, yace  am sry let me change the question, me yasa kika bari aka miki auren dole? Last time da na tambayeki baki bani amsar da ya dace ba.

Jalila idanunta ne suka ciciko tana kallansa tana wani murmushin wanda kana gani kasan na damuwa ne ta dan rangwada kai gefe kadan tace  ya zanyi? Bayan rayuwar mahaifiyata na hannunsu.

Yace  kin taba ganin rayuwar wani a hannun wani dan Adam irinsa?

Bakinsa tasan rufe da labanta kafin ta kalleshi tanna share hawaye tace  she is too sick, wanda hakan ya tsoratani, sunce in ban aminceba bazasu taimaketa ba, how can i.......

Hawaye ya cigaba da zubo mata, idanu ya zuba mata kafin yace  sai yaushe ne zaki gama?

Ta kalleshi tana hawaye tace  mene?
Da kai ya mata alama da fuskarta.

Ta share hawayenta tana cewa  na gama.

Gani tai ya mike ya zauna, sannan ya sa kafafunsa ta daya bangaren ya saukar kasa kamar mai shirin sauka sannan yace  sai a fara canza mata asibiti, inda suma bazasu ganta ba kafin ta samu lafiya cikake.

Da sauri ta kalleshi, tace  Yaya!
Cikin wani yanayi ta kira sunan wanda kana ji kasan kira ne na jin dadi da ba zata.

Mikewa yai tare da bude wardrobe, gaba daya ita kam ta kame a zaune tana mamakinsa, a yanda ta ganshi bata taba tunanin mutumin nan zai mata rana ba, ta dauka itace ake san ta taimakeshi batasan itace wacce za a taimaka ba, sannan batasan zai ata rana a dan karamin zaman da sukai ba, sai gashi tana ganin side na halayensa kala kala, wanda ta tabbatar zaman taren da sukai, su kwana tare su tashi tare shine yasa ta fahimci hakan, lalai taga hallaci daga gunsa, da gun Ummy.

Batasan tayi nisa a tunani ba sai jitai yace  sai yaushe zaki fadama Ummy?

Tace  bansan in kara mata damuwa.......
Da sauri tai shiru tare da juya kai, takowa yai a hankali zuwa inda take, yasa hannu ya juyo da fuskarta yace  Damuwarta?

Yawo ta hadiya sannan ta mike da sauri ta matsa daga inda yake.
Hannu yasa a gefen cikinta ya jawota yana kallanta da idanunsa wanda suka canza.
Gabanta ne ya shiga faduwa, tana kallansa.

Dayan hannun yasa ya juyo da fuskarta saitinsa yace  tambayarki nake.

Jalila idanuna suka firfito tace  hmm.
Saketa yai yana neman fita, da sauri tasha gabansa tace  Yaya Please!

Kallanta yai yace  in bakyasan in tambayeta ki fadamin meke faruwa?

Jalila ta kalleshi tace  wlh bansani ba nima, ranan nan ne na fita naji Abba nadan fada.

Yace  yace me?

Jalila tace  Yaya dan Allah.....

Cikin zafi yace  bani hanya

Jikinta ne yai sanyi ta kalleshi sannan ta sanar dashi abinda ya faru, ta daura da cewa  Yaya dan Allah karka nuna ka sani, dan Allah.

Gani tai a hankali idanunsa sun rikede, a hankali tadan matsa baya kadan, tana tsoron kar ya mazge ta.
Gani tai ya dau key din mota a zuciye yayi waje.

Biyoshi tai da sauri, sai taga ya fita waje.

Komawa tai kitchen gun Ummy tana cewa  Ummy yahkuri na dade.

Ummy tai murmushi tace  bakomai, dama kinyi zamanki, Hassan ne ya fita?

Tace Umm kawai dan batasan me zata ce ba daga nan......

#OneLuv=ؕ?

=??? *JALILAH* =???

Written By : *AYUSHER MUHD*
'ote me on Wattpad : *Ayusher Mohd*

? ?? *HASKE WRITER'S ASSOCIATION*
? (_D home of expert and perfect writer's_=ء?)

*36*

Ameera ta kalli Aina u tace  dan Allah kizo mu tafi tare.

Aina u ta maida kanta ta kwanta kan gado tace  dan Allah kimin uzuri, kema kinsan bazan iya zama a gidan ku kamar da ba.

Ameera ta dan hade rai tace  kin san da haka me yasa ke da kike yar uwa har kika bari bare ta aureshi in har kinsan kina sanshi?

Aina u ta mike ta zauna akan gado tace  Ameera ni kike so in kai kaina gunsa?
Tace  daga baya kenan, kema tun farko kinso rigima kinfi kowa sanin Halin Aunty Nana da yanda ta daura buri akanki, me zaisa ki wani fito da zancen wai kinasan yaya?

Aina u ta kafe ta da ido cikin rashin jin dadin kalamanta, Ameera ta mike tace  in ba so kike zumuncinmu yai rauni ba ki cire wannan zancen, ki ajiye shi a cikin dakin nan, na rokeki da Allah. Ta karasa maganar tare da shiga toilet.

Aina u ta bita da kallo tasan gaskiya ta fada mata amma duk da haka sai dataji zafinta.

Komawa tai ta kwanta cikin takaici.

Ameera na fitowa ta kalleta sannan ta bude kofa ta fita falo ba tare da ta mata magana ba.

***********

Jalila tana zaune a falo tana kara tunanin kalaman Hassan, haka ta sauko tana girkin rana amma tana kara maimaita kalaman a ransa, me yake nufi? In ta dauketa ta kaita ina to?

Batama san Ummy ta shigo kitchen din ba sai ji tai ta tabata.

Kallanta tai da sauri tace  Ummy!
Ummy tai murmushi tace  tunanin me kike haka? Kin kunna fanfo yanata zuba?

Jalila ta kashe fanfon da sauri tana cewa  wlh ban kula ba sam.

Ummy ta karaso ta dau cabbage ta fara yankawa tana cewa  Hassan ne?
Da sauri tace  ba shi bane.
Tace  Nice?
Jalila ta tsame hannunta tana cewa  ke kuma Ummy?
Tace  eh mana, kinsan dan Adam ajizine, to ko Sagir ne?
Tace  wlh ba kowa Ummy kawai abu nake tunani.

Tai murmushi tace  to ki rage yawan tunani haka, in kin kasa fahimtar abu ki tambayi wanda ya saki a duhu ko kuma ki nemi wanda zai fahimceki.

Kai ta daga cikin jin dadi tace  nagode Ummy.
Sannan ta ce  ina zuwa.
Da gudu tabar kitchen din ta haw sama, tana hakki ta shiga cikinn dakin, yana kwance kamar me bacci ta shiga.

Kai ya girgiza kawai ba tare da ya kalleta ba, dan yasan in ba ita ba waye zai banko mai kofa haka?
Jalila ta isa kusa dashi tana hakki tace  Yaya!
Idanunsa a rufe sai dai yadan yi motsi da hannunsa daya yake kan goshinsa, ta kara gyarawa sannan tace  Yaya dan Allah me kake nufi? Naga ni ba gida ba, ba yan uwa ba, in na dauketa in kaita ina?
Ta karasa maganar tana hakki.

Bai bude idanunsa ba yace  ni zaki tambaya?

Ta sa gwiwowinta a kasa sannan ta sunkuyo jikin gadon tace  yaya tunda kai magana na tabbatar da abinda kake nufi,, shiyasa naketa tunani har Ummy ta bani amsa.
Yanzu kam jin an anbaci Ummy yasa ya bude idanunsa ya dan kalleta, yace  tace me?
 In tambayi wanda ya sani a duhu in har bangane ba.

Ya gyara kwanciyarsa tare da juya mata baya yace  ni ai banine na saki a duhun ba.
Mikewa tai ta dawo ta bangaren daya juya tace  Yaya kaine fa kace in dauketa kafin su dauketa.
Yace  sosai haka nace. Ya fada yana kallanta.

Tace  to ai shine ban gane ba.
Yace  baki gane ba ko kwakwalwarki bata aiki yanda ya kamata?

Baki tadan turo jin wannan bakar maganar, ya kalleta yace  na nawa kike ci a skul? Na tabbatar double number kike dauka.

Fuskarta a dan hade tace  double din ai kala kala ne, ni na farko farko nake dauka.

Yanzu ma bai san bakinsa ya dan murmusa ba, sai kallanta dayai yace  what s the difference?
Tace  mai daukan double number akwai yan 10 s akwai 20 s akwai 30 s har 50 s ma akwai kaga kuwa ba daya bane.

Kai yadan jinjina kadan sannan ya sakala hannayensa tare da maida hankali kanta yace  and?
Tace  mene?
Yace  u.
Shiru tai tana dan kumburo baki sannan ta mike tace  Yaya ni danazo magana daban ka canza ta zuwa wani.

Hannunsa yasa yadan bugi gefen sa wajen saitin cikinsa, kallansa tai sannan tace  in zauna?
Da ido ya mata alamar eh, nan ta zauna tana kallanshi, ganin yanda ya kafeta da ido ne yasa tai saurin dauke nata idanun.

Hassan ya kalleta yace  me yasa kika aureni? Bayan baki sanni ba?

Dagowa tai ta kalleshi, yanayin idanunta suka canza, yace  am sry let me change the question, me yasa kika bari aka miki auren dole? Last time da na tambayeki baki bani amsar da ya dace ba.

Jalila idanunta ne suka ciciko tana kallansa tana wani murmushin wanda kana gani kasan na damuwa ne ta dan rangwada kai gefe kadan tace  ya zanyi? Bayan rayuwar mahaifiyata na hannunsu.

Yace  kin taba ganin rayuwar wani a hannun wani dan Adam irinsa?

Bakinsa tasan rufe da labanta kafin ta kalleshi tanna share hawaye tace  she is too sick, wanda hakan ya tsoratani, sunce in ban aminceba bazasu taimaketa ba, how can i.......

Hawaye ya cigaba da zubo mata, idanu ya zuba mata kafin yace  sai yaushe ne zaki gama?

Ta kalleshi tana hawaye tace  mene?
Da kai ya mata alama da fuskarta.

Ta share hawayenta tana cewa  na gama.

Gani tai ya mike ya zauna, sannan ya sa kafafunsa ta daya bangaren ya saukar kasa kamar mai shirin sauka sannan yace  sai a fara canza mata asibiti, inda suma bazasu ganta ba kafin ta samu lafiya cikake.

Da sauri ta kalleshi, tace  Yaya!
Cikin wani yanayi ta kira sunan wanda kana ji kasan kira ne na jin dadi da ba zata.

Mikewa yai tare da bude wardrobe, gaba daya ita kam ta kame a zaune tana mamakinsa, a yanda ta ganshi bata taba tunanin mutumin nan zai mata rana ba, ta dauka itace ake san ta taimakeshi batasan itace wacce za a taimaka ba, sannan batasan zai ata rana a dan karamin zaman da sukai ba, sai gashi tana ganin side na halayensa kala kala, wanda ta tabbatar zaman taren da sukai, su kwana tare su tashi tare shine yasa ta fahimci hakan, lalai taga hallaci daga gunsa, da gun Ummy.

Batasan tayi nisa a tunani ba sai jitai yace  sai yaushe zaki fadama Ummy?

Tace  bansan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login