Showing 135001 words to 138000 words out of 139192 words

Chapter 46 - Kanwata Book One Complete Hausa Novel

Jiddah   

27 Sep 2025

862

/>
Hawaye Kabir yashare yace "Tafini shagwaɓa ai"

Nan sukayi dariya suka shiga mota, yana ɗaga musu hannu har suka tafi, nan yajuya ya rungume Baby, sai kuma yafara sabon kuka, buga bayanshi tayi tace "shiii stop crying am with you"

Sakinta yayi yariko hannunta suka koma ciki, 

Abdul ganin Fadila tana kuka sosai yasa ya zauna a gefenta kan gadon ɗakin Babyn, Rungumeta yayi yace "stop crying am with you"

Hannu yasa yafara share mata hawayen, lafewa tayi a jikinshi tace "Mr Abdul narasa kanwata?"

Abdul yace "Addu'a zakiyi mata kinji"

Kuka sosai takara farawa wannan karon harda ihu, ganin haka yasa yahaɗe bakinshi danata, shiru tayi tanajin yanda yake tsotsan bakinta,

Kabir ne yaturo kofar yana rike da hannun Baby, da sauri yaja baya, Baby tace "miye?"

Signal yayi mata yace "suna wani yanayi"

Baby tace "ban gane ba"

Tana kokarin lekawa, janyota yayi yace "banaso su ɓatamin ke taho mutafi"

Batareda ta fahimta ba tabishi zuwa ɗakin Abdul,  Kaseem yana zaune a falo yayi tagumi yana tuna abinda yafaru, yaji sallamansu, tashi yayi yafice yaje ɗakin Dady ya zauna,

Kabir ajiye Baby yayi akan cinyarshi yana kallon fuskarta, turo baki tayi tace "miye na kallona?"

Lumshe ido yayi yace "to wa zan kalla idan ban kalli matata ba?"

Baby tace "to kadaina kallona sosai"

A hankali ya ɗauke kanshi yace "na daina"

Kanciya tayi a jikinshi tace "Nagodewa Allah dayasa kazamo yayan Fadila kaga anyi 1-1 ta auri yayana na auri yayanta"

Yace "to amma ai yayanki bayason Kanwata"

Baby tace "ai yanzu yana sonta sosai ma"

Yace "okay Allah dai ya kyauta"

Tace "Ameen" daganan sukayi shiru gaba ɗaya, yatsanshi yakalla yace "yauba shan sweet ne?"

Murmushi tayi tace "ai bakaso inasha"

Yace "Lokacin da bamuyi aure ba ai amma yanzu ai munyi aure"

Baby tace "meyasa kake hanani kafin muyi auren?"

Yace "bakisan yanda nakeji acikin jikina bane"

Tace "ya kakeji?"

Hannunta yariko yasa akan maranshi yace "nan nakeji kamar zai fashe"

Da sauri ta janye hannunta, yafara dariya, yasa yatsanshi a bakinta yace "oya take your sweet"

Da sauri tace "Um um"

Yace "wasa nakeyi miki sha abinki kinji?"

A hankali tafara tsotsa tana lumshe ido alamar zatayi bacci, kwantar da ita yayi akan sofan yaje ya ɗauko blanket ya rufata dashi, zama yayi akasa yamaida yatsan cikin bakinta, tana sha har tayi bacci, a hankali ya zame yatashi, yakoma cikin ɗakin ya kwanta nan yafara tunani sosai, abinda yafaru baiyi mishi daɗi ba,

Saida Abdul yaga tafara rufe ido kafin ya kwantar da ita, tashi yayi zai fita tarikoshi, komawa yayi ya kwanta a gefenta, a hankali tace "kaine kamin fyaɗe?"

Shiru yayi tace "tambayarka nake"

Abdul yace "Eh nine"

Kuka tafara tace "meyasa bakasan naji zafi bane?"

Yace "sorry gashi na aureki"

Tureshi tayi tace "kabiyani"

Waro ido yayi yace "ta yaya zan biyaki princess?"

Lumshe ido tayi jin sunan daya kirata dashi kukan shagwaɓa tafara tace "nidai saika biyani"

A kunne yaraɗa mata "okay zan biyaki yi shiru"

Shiru tayi tana kallonshi, hannu yasa ya cire ƴar karamar hijabin jikinta, rigan jikinta yacire, yafara bin duk jikinta da kiss, da sauri ta tureshi tace "banson wayo"

Yace "no biyanki zanyi"

Tace "banaso"

Yace "please"

Ganin da gaske yake yasa tafara kojarin dira daga gadon,rikota yayi yace "saifa nabiya"

Nan yasa bakinshi ya tsohe nata, daganan nafice nabar musu ɗakin,

Bayan nadawo, naga Fadila tana kuka tana tureshi, yace "sorry Princess biyanki fa nayi"

Tureshi tayi ta tashi tashige toilet yana kokarin binta tarufe kofar da key,

Dariya yayi yakoma ɗakinshi, Yana shiga yaga Baby tana bacci akan sofa tsawa yayi mata yace "ke tashi!!!"

A firgice ta tashi tana mutsika ido, yace "tafi ɗakinku wanka zanyi"

Kallonshi tayi da sanyin nan zaiyi wanka? Yace "bakiji bane?"

Taɓe baki tayi ta tashi, Kabir ne yafito daga bedroom yace "malam ya kake mata tsawa?"

Abdul yace "ban isa nayi mata tsawan bane?"

Kabir yace "ka isa mana kamar yanda nima na isa nayiwa matarka tsawa ba?"

Kallonshi Abdul yayi yaraɓa ta gefe yawuce ciki, binshi Kamal yayi yace "bani amsa"

Abdul toilet yashige yayi wanka, da karamar towel yafito yana goge kanshi, Dariya kasa kasa Kabir yake da haushi Abdul yace "me kakewa dariya?"

Kabir yace "Aa babu, amma meyasa kayi wanka da sanyin nan?"

Abdul shiru yayi mishi, nan Kabir ya kwashe da dariya yace "ikon Allah agidan rasuwa ma ba'a hakura ba"

Abdul filo ya ɗakko yabishi dashi daganan Kabir yamike yasa gudu, Karo yaci da Guyson dayake shigowa, nan Guyson ya matsa yace "lafiya?"

Kabir ne yafara dariya yana nuna Abdul yace "agidan rasuwa naga yana wankan tsarki" wani wawan dariya yakara kwashewa dashi, Guyson ganin yanda Kabir yake dariya yana nuna Abdul yasa shima yafara dariya dan abin yabashi dariya, Abdul atake hawaye suka cika mishi ido, nan yafara kuka yawuce ciki, Guyson ne yabishi yace "har yanzu baka daina wannan halin ba?"

Abdul yace "dariyana fa kuke"

Guyson yace "kaine ai kanuna ka damu shiyasa yakeyi maka dariya daka nuna baka damuba ai babu abinda zaiyi"

Abdul hade rai yayi yashafa mai yasa wando da riga sannan ya haye gado ya rufa jikinshi da blanket yana tunanin Fadila har bacci ya ɗaukeshi,

Suma kwanciya sukayi da asuba Abdul da yayi bacci me cikeda tunanin Fadila yafara farkawa, ganin bai yadda da kanshi ba yasa yatashi yaje toilt yayi wanka me haɗeda Alwala, cikin sanɗa yafito dan bayaso Kabir yaganshi, daidai tsakiyan ɗaki Kabir ya kunna wutar yace "nepaa" dama yana sane da tashiwan Abdul,

Abdul haɗe rai yayi yaje gaban mirror, drayer ya kunna yana busar da gashin kanshi, Kabir cikin tsokana yace "Dude! Wankan ka kumayi? Badai silalewa kayi da tsakar dare ka kara komawa ba?"

Shiru Abdul yayi mishi, Kabir yace "kodai mafarki ne? Kai amma ya kukayi a mafarkin? Da daɗi?"

Ganin Abdul yayi mishi shiru yasa yafara dariya yace "gara ku koma gidanku ma wallahi wannan iskanci haka ai tayi yawa" dariya yakara kwashewa dashi, tacikin Madubi Abdul yake kallonshi, Ganin yanda yake nunashi yana rike ciki yasa yafashe da kuka ya ɗaura kanshi jikin dressing mirror yafara kuka,

Guyson dayake jinsu yace "Kafiye kuka Abdul kai kuma kafiye neman tsokana ko sau ɗari yayi ai matarshi ce"

Kabir yace "nifa tambaya nayi na mafarkin akwai daɗi?"

Nan yakara kwashewa da dariya dan yasan dariyan ne yake kunna Abdul, ai Abdul yauita kuka, da kyar Guyson dayake danne dariya yasashi yayi shiru, yace "Anjima zanje na kwaso kayana sannan na rufe gidana, akwai abinda nakeso nakai gidan marayu"

Abdul yace "zan raka ka"

Guyson yace "ba matsala"

"Adda Fadila a sanyinnan kikayi wan?"

Fadila shiru tayi mata, Baby tace "oh hello nagane Yaya Abdul bai kyauta ba gaskiya"

Dariya take kunshewa, Fadila data turo baki tace "mtwwww"

Baby tace "to amma kema ai da yaddan ki akayi ko?"

Fadila kara turo baki tayi, Baby nan dariyan datake kunshewa yafito fili, ai kuwa tafara dara kamar ba gobe, idon Fadila ne yacika da hawaye tace "yayanki yaɓatamin rai kema kizo kinamin dariya?"

Baby tace "sorry"

Fadila cikin ɓacin rai tace "yau za'a kawomin takwarata munyi waya da kawar Amrah sunanta Kulu, anjima zamu koma gidana da Takwaran tawa"

Baby shiru tayi daga bisani tace "Adda Fadila naji daɗi da kika mayar da sunan Asibitinki Amrah Clinic sannan Dady ma yaji daɗin hakan, kuma kince duk wata wacce zata haihu a asibitin kyautane hakan yasa Dady yarinka samun kira daga manyan mutane sunayi mishi godiya tareda yaba mishi dan sunji cewar A gidanmu kike zaune, sannan naji daɗin yanda Kabir yazama yanaki i mean Khalil hakan ya nuna Allah ya somu da alkhairi shiyasa na faɗa soyayya da Khalil, da ba dan son danake mishi ba da kin aureshi yanzu hakan yana nufin kin auri yayanki wanda kuke uba ɗaya kinga Allah ya taima mana kenan"

Fadila tace "nima nayi farin cikin daya kasance Abdul nice wanda yayiwa fyaɗe ba Amrah ba, kinga hakan yana nufin ban haramta agareshi ba"

Rungume Baby tayi tace "nagode da taimkon da kukayimin a rayuwa"

Baby tace "ki gode Allah".

           "Dadyn Nabila ne Umma tazo Abuja, ai kuwa washe gari saiga Umma, cikin murna yace tabbas Kamal ɗana ne, Kamal ne yamatso wurin Umma yace "Ummana shine mahaifina?"

Umma tace "shine Kamal zaka iya zama anan ko kuma zamu koma tare?"

Kamal yace "naji daɗi danaga mahaifina da kannena yanzu zan iya komawa Yola cikinkwanciyar hankali"

Nabila tace "Ka zauna damu anan koba komai muma munada yaya namiji, ada banso a sameka ba amma tunda naga Fadila da Baby sunada yaya namiji nima jiya nayi sha'awar ace inada yaya namiji please ka zauna damu"

Momynsu ce ta kalleta, Nabila ta ɗauke kai, Pinky tace "gaskiyane Yaya ka zauna damu"

Shiru yayi yana kallon Dadyn nasu, Dady yace "Nabila da Pinky nasan bazakuji daɗin abinda zanyi ba amma mahaifiyarku ta cancanci hakan, na sakeki saki uku sabida wani dalili dani da itane kaɗai mukasan hakan, nayi alkawarin bazan faɗawa kowaba, sannan na mayarda Umman Kamal"

Momy cikin kuka tace "tabbas Alhaji kamayi hakuri dani kuma ka rufamin asiri nagode sosai"

Dady share hawaye yayi yace "nayi miki transfer na miliyan goma kije kiyi rayuwarki dashi"

Momy tace "nagode sosai"

Daganan ta rungume Pinky da Nabila tana kuka tace "kubi duniya a hankal"

Nabila tana kuka tace "bazamu tambayeki meya faru ba domin wani abun rashin jinshi yafi jinshi alkhairi Allah dai yasa hakan shiyafi alkhairi"

"Ameen duk ɗakin sukace"

Nan Momy tariko hannun Pinky da Nabila tahaɗa dana Umma tace "ki kulamin dasu kamar yacce zaki kula da ƴaƴan cikinki"

Umma tana kuka tace "tom"

Momy kwashe kayanta tayi tasa a mota, kiran momyn Abdul tayi tace "Alhaji ya sakeni"

Momy cikin ruɗewa tayi salati tace "saura ni"

Momy tace "kiyita addu'a nawa laifine me girma"

Momy sukayi sallam,

Nan Momynsu Nabila taɗau hanyar kauye, a hanya motarta tafaɗa rami takama da wuta, wayarta ce kawai tafaɗi daga gefe, nan aka ɗauka aka kira Dady aka sanar mishi, daganan su Nabila sukayita kuka suna rokawa momynsu Gafara musamman Nabila wanda sukafi sabawa da ita,

Umman Kamal da Kamal ne suka rinka basu hakuri suna kwantar musu da hankali, Nabila dukta rame dan tana matukar son Mom ɗinta,

Ganin haka yasa Dadynta yayiwa Dady magana akan aɗaura aurenta da Guyson watakila tasamu kwanciyar hankali, nan akace bayan sallan jumma'a za'a ɗaura,hakan ko akayi bayan sallan jumma'a aka ɗaura auren Nabila da Guyson,inda Guyson yayi farin ciki, itama Nabila taɗanji daɗi a ranta.

*************************

  *Bayan shekara biyu*

"Momy ina teddy's ɗina? Fadila datake zaune tasa mangwaro agaba tana sha tace "Daughter teddy's ɗinki yana bedroom"

Yarinyar da aka kira da doughter na juya ina kallonta wata kyakkyawar yarinya ce me kama da Amrah sosai, nace Masha Allah dan yarinyar tayi kyau,da gudu tafaɗo kan Fadila datayi jiki tayi haske sosai tace "Momy nikam ki ɗaukkomin"

Fadila tashi tayi da kyar tace "Baby cikina fa yana ciwo"

Dariya yarinyar tayi tace "aini takwaranki ce, ki zauna ki huta sannu kinji?"

Fadila tace "yawwa takwarata kuma ƴata nasan kina tausayin momynki"

Abdul ne yafito daga ɗakin yana mika da alama daga bacci ya tashi, da Gudu Fadila karama taje wurinshi ta rungumeshi, "Dady katashi?"

Abdul yace "my little Deela na tashi tunda kun gudu kun barni keda momynki"

Fadila dariya tayi ya kalleta yace "oh dariyana ma kike?"

Fadila tace "Aa"

Matsowa wurinta yayi yace "badan kinada ciki ba da saina saki dariyan gaskiya"

Faɗawa jikinshi Fadila tayi tace "uhum Babynka tana kuka wai zatasha sweet"

Yatsanshi yasa mata abaki yace "gashi to sha"

Ɗan yamutsa face tayi, yace "oya sha"

Tsotsa tayi kaɗan tace "me zaki takeso"

Yace "wannan ma akwai zaki"

Fadila tace "idan baka siyamin me zaki ba zaka biyani fyaɗen dakayi min"

Dariya yayi yace "Kina magana a idon Little"

Kallon Fadila karama tayi sannan tarufe bakinta sanin yarinyar akwai tambayoyi yasa tace "baby je kiyi bacci kinji gobe zamuje gidan Kaka a yola"

Fadila tana dariya tace "To Momy"

Da gudu ta tashi ta tafi ɗakinta, Abdul ɗaga Fadila yayi yace "bari nabiya miki to dan yau sai an kaiki Amrah clinic"

Kwace jikinta tafara a hankali yace "saifa nabiya"

"Babyna me nayi miki kike fishi dani?"

Baby data turo ciki gaba tayi jiki fuskarta ta kumbura tace "Khalil gaskiya nikam Gidan Adda Fadila nakeso ka kaini"

Matsowa yayi wurinta yace "kibari saikin haihu kinji?"

Baby tafara kukan shagwaɓa yace "okay, okay zan kaiki tashi kishirya kinji ƘANWATA?"

tana dariya ta tashi ta shirya, ɗaukanta yayi yakaita.

"Hubby Inason ganin ƴar Yayana"

Guyson dayake shafa suman Nabila ya sunkuyo yayiwa gefen

bakinta kiss yace "okay Baby Doll, zan kaiki shi kaɗai kike so?"

Nabila giɗa mishi kai tayi tace "yes"

Yace "tashi nayi miki wanka saimu tafi ko?"

Tashi tayi yaje da kanshi yayi mata wankan ya shiryata,nan suka nufi gidan Fadila,

Fadila ganin Baby tanata faman tura ciki yasa tarinka dariya har saida Kabir ya tsawatar mata kafin ta daina"

Abdul yace "to miye aciki dan tayi dariya?"

Kabir yace "tayi dariyan kanta"

Nabila ce ta turo kofar tashigo, da karfi tace "Baby!!!"

Da gudu Fadila karama taje ta rungumeta, dariya sukayi duka, tace "i miss you"

Little tace "i miss you too"

Rungumeta tayi tace "kinje kin gaida Dadynki da Kaka?"

Tace "jiya munje da Dady har Dadyna yasiyamin chocolate bari na ɗauko miki ki gani kaka kuma yabani teddy"

Nabila tace "give me five yarinyar tasamu masoyin asali, Kakus yana sonki"

Hannu tamikawa Nabila suka tafa, Fadila tana kallonsu sai murmushi take  soyayyar dayake tsakaninsu yasa sun mance gabar dayake tsakaninsu ada, Tace "Nabila bakya gajiya da surutun Little"

Nabila tace "nima ai inada surutu"

Nan tashiga ciki suka fara fira da Baby dasu Kabir da Abdul da Guyson ɗin,

Kamal ne yayi sallama Abdul yace yace yashigo,

Little Fadila ce taje da gudu ta rungume shi, yana dariya yace "swthert ya kike?"

Tace "Dady ina chovolate ɗina?"

Fadila tace "ke gaidashi zakiyi tukun"

A hankali tace "ina kwana Dady?"

Kamal yace "lafiya Swthert ya kika tashi?"

Tace "lafiya ina chocolate ɗina?"

Kamal yace "yana mota"

Murna tayi tace "yeee ankawomin chocolate" duk sukayi dariya nan Fadila da Baby da Amrah suka shiga kitchen sukayi musu girki, sai dare kafin suka watse.

Jiddah Ce

08144818849

[16/09, 10:01 pm] Jiddah S Mapi: 🌸🌸🌸🌸🌸

  *KANWATA*

🌸🌸🌸🌸🌸

    Na

Jiddah S Mapi

*LAST CHAPTER*

         ~watarana Fadila tana zaune Baba megadi yashigo yace anayi miki sallama, Fadila tace "suwaye?"

Baba megadi yace "wata matace da mijinta da yara guda uku"

Nan Fadila tace "kace sushigo"

Bayan wasu mintuna saiga Kulu tashigo da Bila da Minal sai wata a bayanta, tayi kyau sosai tayi haske kuma ta murje, Fadila murmushi tayi mata tace "sannu da zuwa"

Kulu ma tayi murmushi, nan tace tareda mijinta suke, Fadila tace yashigo, nan Ahmad yashigo ya gaida Fadila tana murmushi ta amsa, tamike takawo musu ruwa da lemo, Kulu tace "kin ganemu?"

Fadila dariya tayi tace "nagane ku mana ba Kulu da Ahmad ba? Sai Minal da Bilal na bayan ne ban santa ba, Kulu hawayene suka ɗan taru a idonta, nan ta kawar da kai tace "Sunanta Amrah, takwarar kanwarki ce"

Da sauri Fadila tamike tace "muganta"

Sauketa tayi Fadila tana kallon yarinyar kyakkyawa da ita tace "Masha Allah Allah ya rayamin takwarar ƘANWATA" wasu siraran hawaye tashare, Kulu ma hawayen ta share tace "ina Fadila karama?"

Fadila tace "sun fita da Dadynta"

Suna cikin fira Fadila karama tashigo da gudu tafaɗa kan Fadila, da sauri ta rungumeta tace "zaki karyani ai Baby"

Bilal yace "yarinyar momy ta girma"

Kallon Bilal tayi tafara dariya da kananan hakoranta wanda suka ɓaci da chocolate tace "dama ni babba ce inji momy na ko momy?"

Fadila tace "Eh"

Dariya sukayi gaba ɗaya daganan suka wuni har mangrib suka kai, lokacin da zasu tafi Kulu tafito dawani Babban takadda tace "Ga wannan Amrah ce tace nabaki idan bata raye"

Fadila tana hawaye tace "Nagode" karɓa tayi ta rungume, Kulu ma idonta ne yacika da hawaye tace "Zanje Yola a satinnan"

Fadila tace "nima ban daɗe da dawowa ba"

Nan sukayi sallama duka da Ahmad ɗin suka tafi,

Zama Fadila tayi ta buɗe takaddan farkon page ɗin taga an rubuta, "Daga Ƙanwa zuwa yayarta"

Wasu zafafan hawayene suka fara fito mata, a hankali tafara karanta littafin kukanta ne ya tsananta data iso wurinda Amrah tace "ban kwace miki saurayi ba nayi hakane dan na taimakeki, ki kulamin da Kanki, idan ɗa namiji na haifa asa mishi sunan Khalil idan kuma macene asa mata sunan Fadila, daga Ƙanwarki Amrah"

Kuka ne ya kwacewa Fadila rungume takaddan tayi tana rera wani kuka me sauti, Abdul dayake tsaye abakin kofa yana kallonta, shima jiyayi jikinshi yayi sanyi a hankali ya karaso ya zauna a gefenshi, ɗago kai tayi ta kalleshi nan tafaɗa jikinshi tafashe da wani sabon kukan,A hankali yasa hannu ya karɓi takaddan ya ajiye a gefe, cikin muryan lallashi yace "kiyi hakuri kiyi mata addu'a ba kuka yakamata kiyi ba"

Fadila tana kuka tace "meyasa banyi mata kyakyyawan zato ba? Inama ace tadawo duniya koda sau ɗayane na nuna mata ina sonta"

Abdul yace "tunda batanan idan kinaso tasan kina sonta to kiyi mata addu'a yau momy take cemin kin rame meya sameki, nace mata babu komai, damuwan dakike sawa ranki yayi yawa kidaina kinji?"

A hankali tagiɗa mishi kai, yace "yimin alkawrin bazaki kara kuka ba saide kiyi mata addu'a"

A hankali tace "nayi"

Nan yace "yawwa good gal"

Shiru sukayi, wayarta ne yafara ringing Abdul ne ya ɗaukko Mata ganin sunan Yaya Khalil ne yasa ta ɗaga tace "hello Yaya Khalil?"

Kabir dayake kwance ya dafe kanshi fitinan Baby yayi mishi yawa tun ɗazu take mishi kuka wai sai yakawo mata zoɓo to shi ina zai samo mata? Tace yakira Fadila takawo mata, shiyasa yakira Fadilan, yace "Ki haɗawa Baby zoɓo yanzu ki kawo mata"

Kashe wayar yayi, Fadila ta turo baki, Abdul yace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login