Showing 36001 words to 39000 words out of 151781 words

Chapter 13 - Mar'adams Book 4 Complete Hausa Novel

Unknown   

29 Sep 2025

2667

gidansu maryama yake cike da mutane makwafta da? yan'uwa da abokan arziki amman ban da aunty salma wacce Ke kunshe a daki cikin tsananin bakinciki ,dan duk inda taje magana daya ake fad'a mata wannan auren loacin yinsa yayi idan ta matsa komai zai iya faruwa daita wani waje dataj???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?e akace mata idan zata iya zuwa makabarta ta ciro kwanya kan mamaci to za'a iya mata? aikin da za'a fasa yanzu zaman datayi? tunanin mafuta take tunda da sauran lokaci ."
"manya mata guda goma daga cikin family's aka zaba domin sukai lefe koda suka isa sun sha mamaki ganin irin gidan da adamcy yazo neman aure sai dai kowannensu ya danne mamakinsa domin suyi abinda ya kai su ,an masu tarba na arziki kuma an basu tukuici mai kyau da kayayyinki snaks da'aka saba bisa alada suka juyo suka dawo gida ai kuwa ranar estate din ya d'auka ya rikice da magana ."
kusan mata ba kamar maza ba dan lokacin da maza suka kawo kudin auren babu wanda yaji komai babu wanda bai tofa albarkacin bakinsa ba wasu suyi wa mami Allah ya kara ai taki ya aura cikin danginsa ta nace sai a daginta gashin bai zauna da zabinta ba kuma bai aura acikin daginsa ba, yaje waje ya kwaso talaka futuk wasu kuma shi suke wa allah ya kara
ai damn karshen ruwan ido kenan ."



mahaifiyar nuzlah kam kiri kiri ta fitowa mami ta fad'a mata son ranta "kin hana a auri namu gashi kina ji kina ganin an kwaso miki irin tsiya" mami dai tai shiru tayi kamar bata jita ba dan tasan gsky ta fad'a dan da tasan karshe abinda zai faru kenan da duk tasa ya auri hindu da nuzla da sultana ya rufe kofa ."ranar lahadi? wanda? yayi? daidai ga bakwai ga October 2020? yan'uwa da abokan arziki?? suka? hallara a babban masallaci malama mustapha dake sabon titin unguwar agege? domin sheida daurin auren? ADAM TARIQ ABDULLAH da MARYAMA HASSEIN akan sadaki? 30 million pounds wanda ya kama thirty-eight million thirty thousand four hundred take gurin ya karad'e da lasfika domin sheidawa jama'a da suka hallara sosai wajen ya hargitse da lissafin mutane ."






Mmn sudai


=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?
? ?? MAR'ADAMS
? ?? =ؖ?=ؖ?=ؖ?=ؖ?
=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?

BOOK 4

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim

Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan? 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.


? ? ? ? ? Page 8

Ai tun daga cikin massalacin har zuwa haraban waje inda mutane suke cike makil lasfika ya kai wa kunnuwansu shelan zunzurutun kudin sadakin da aka bayar na maryama shela tare da addua ne ya biyo bayan an gama d'aurin aure."ranar dai sabon titi wanda ada aka fi saninsa da unguwar gwagulori tasan ta kar'bi? bakuntan manya manya mutane,tun daga kan 'yan kasuwa har zuwa kusoshin gwanati,'many 'yan siyasa wanda kusan gayyar ta baba babba da prof lawan shaaibu ne da uncle jay dan tun ana sauran kwana hud'u d'aurin aure prof lawan ya buga iv ya fara aikawa abokan arziki sakamakon wancan auren da'akayi baya kasar yana k'asar waje jinya
haka ta bangaren baba babba da uncle jay da sauran yan'uwan adamcy maza da abokansa dan suma ba'a barsu abaya ba ,shiyasa d'aurin aure ya samu hallarta manya mutane dabam dabam wasu ma sai dai ka gansu a tv ko a jarida amman idanunka basu isa su gansu a zahiri ba ."


Ahankali ango ya fito daga cikin massalaci sanye cikin fararen kaya babbar riga da yar ciki yayi kyau sosai ,yayinda abokansa ke take? masa baya suka fito ,ganin fitowarsa yasa mutane suka shiga mika masa hannu domin tayasa murna sannan aka fara d'aukar hotuna ta bangarensa da kuma bangaren yan'uwan maryama,habib shine kan gaba shima ya sha fararen kaya babbar riga da yar ciki da hula fari wanda akayi mix? da baki
yayi kyau kamar wani ango ,sosai fuskarsa ta nuna ainihin farinciki da yake ciki shi ya dinga nuna wa adamcy sauran yan'uwa akayi hotuna sannan abokan adamcy suka biyosa aka rankayo zuwa gida inda maryama take domin ayi hotuna bisa ga al'adar mutanen lagos? daga nan kuma sai su k'arasa gida inda zasu gabatar da walima tunda yace babu biki, abokansa ne suka shirya masa walima acikin estate dinsu ."


kwance maryama take a cikin d'akin yaya sadam sanye cikin wani had'add'en lace fari haka komai dake sanye ajikinta fari ne tare da babbar k'awarta subai'a sai dai kallo d'aya zaka mata ka fahimci tana cikin tsananin tashin hankali sakamakon abubuwan da suka had'e mata waje d'aya ciki kuwa har da? hayaniyar mutanen da suka cika gida dan ita mutunce da bata fiyye son hayaniyar mutane ba shiyasa da matukar wahala ka ganta a wajen biki ko suna yanzu ma hayani yar ce tasa ta baro sauran kawayenta dake d'akinta ta? gudo d'akin yaya sadam ta kwanta ."
ganin yanayinta yasa subai'a ta biyota dan tun jiya take fama da zazzafan zazzabi mai rikitarwa har sai akayi mata allura dan lalle ma da kyar aka samu akayi mata sai da subai'a ta riketa dan zazzabin ya hanata zama gurin kwanciya kawai take nema ."


yau kuwa zazzabin dake jikinta ya karu duk wannan zazzabin da tashin hankali da take ciki na fargaban hayaniyar mutane ce da kuma fargaban zama cikin ahlain adamcy ne dan tasan yau ko gobe dole zata dangana da inda suke "ya rab ga baiwarka nan Allah ka taimakeni kada ka basu ikon cutar dani ."tayi mganr acikin ranta tana jin tsinkewar zuciya subai'a dake zaune kusa daita ta kai hannu ta dafa kanta wani irin zafi taji ya ratsa tafin hannunta da sauri? tace "maryama wai meke faruwa ne haka ?"ji yadda kika dawo cikin kankanin lokaci kamar wacce za'ayiwa auren dole kin ki kwantar da hankalinki ko bakya son mr ata ne ?"


Shiru maryama tayi tana zance zuci "subaia bazaki ta'ba gane halin da nake? ciki ba da kuma halin da zan tsinci kaina ba ." dan Allah ki d'an tashi ki zauna kinsan fa yanzu angwane zasu shigo tunda gasu baba gali can da malam mustapha a parlour sun shigo kawo sadakinki."duk maganar da subai'a take mata tana fahimta? daga kwance da take haka ne ma yasa ta zurma cikin duniyar tunani kala kala acikin zuciyarta tace "waye zai zo!?" ba dai wannan mai bakar zuciyar bane zai zo inda take dan tasan ma? bazai zo ba dan yau kusan tsawon kwana shabiyu kenan rabon data saka shi a Idanunta fushi sosai ya d'auka daita wanda ta rasa dalilin na meye? ta zuba masa ido taga iyakar gudun ruwan sa gashi har yau d'aurin aurensu bai kirata ba bama zai barta taji da damuwarta ba har sai ya Kara mata da fushinsa."


"Kinji yadda jikinki yayi zafi kuwa?"subaia tayi maganar idanunta na kan fuskarta dake d'auke da tsananin damuwa ta kamo hannunta cikin nata "maryama ki fad'a min meke damunki aranki haka daya haifar miki da irin wannan damuwar? duk Wanda aka ce yau ne d'aurin aurensa muddin ba auren dole bane dole zaka ga alamun farinciki atattare dashi amman ke sam babu sai tarin damuwa? "tai maganar tana tsareta da idanuta yadda bazata? iya mata karya ba ,gabanta dake fad'uwa ne ya cigaba da fad'uwa da yake ta runtse idanunta da karfi "har ga Allah bata son zama tare da mahaifiyar mr ata bare yan'uwansa da bata marmarin sake d'aura kwayar idanunta akansu ,ba dan komai ba sai dan ta horu a hannunsu tana jin tsoron sake faruwar wani abu Ina ma zai Kai ta can wani waje dabam suyi rayuwarsu daga shi sai ita dan zamanta tare da mahaifiyarsa lallai wasu abubuwan zasu faru bayan yarjejeniyar dake tsakaninta? da yanuwnasa wanda bata fatan shi ."



"Allah yasani tana son zama dashi ta karar da dukkanin rayuwarta dashi amman tasan hakan ba abu ne mai yuwuwa ba dole tana ji tana gani zata sake dawowa wata karamar bazawarar a shekarunta da basu wuce a shirin da uku a duniya ba ."sake runtse idanunta tayi tana jin kaunar subai'a har cikin ranta, ji take kamar ta fad'a mata halin da take ciki amman kuma bazata iya yin haka ba dan ta rigada ta saba rike sirrinta bayan umma da aunty babu mai jin damuwarta suma a haka wani lokacin bata barin su san halin da take ciki .tana tsaka da wannan tunanin taji ruwan hawaye suna zubowa daga cikin kwarnin idanunta tai saurin jan farin mayafin dake jikinta ta rufe fuskarta sosai dan kar subai'a ta ga zubar hawayenta "muryarta na rawa tace "subai'a babu komai ko me kike tunani akaina "?ina tunnain kamar bakya son auren nan tillasataki akayi ".


"ko d'aya subai'a Ina so kawai dai tunani da faragaban barin gida ne ke damuna zanje na fara wata sabuwar rayuwa da wasu mutanen dabam da ban? saba dasu ba kinga dole naji damuwa ."tsura mata idanu subai'a tayi sannan ta jinjina Kai still tana kallon fuskarta cikin wani bakon yanayi wanda maryama ta kasa fassarashi cikin sauki "hawaye kike gogewa maryama"maryama tai shiru tana kokarin danne kukanta ".ba wai? ban yarda dake ba amman wannan maganar da kikayi sam bata gamsar dani ba dan kwayar idanunki kad'ai ta bayana min ainihin abinda ke zuciyarki cewar kina cikin damuwa mai girman gaske sai dai kisa aranki ba'a maganin matsala da sanya damuwa a rai dan haka kan iya haifar miki da wata gagarumar matsalar ta bangaren lafiyarki wanda ni kuma bazan iya jurar ganin haka ba." ta k'arasa maganar tana sake damke hannunta dake cikin nata ."jikin maryama yayi sanyi da maganganunta dan haka tai shiru ta kasa cewa komai sai dai subai'a ta cigaba da magana cikin tsigar rarrashi domin dai so take maryama ta fad'a mata damuwarta ko zata iya taimaka mata ."

A natse adacmy da abokansa suka shigo cikin haraban gidan tare da habib wanda yayi gaba da sauri domin? yayi masu iso zuwa bangaren umma shigowarsu ya bawa jama'ar dake tsaye a haraban gidan damar tsura masu ido cikin tsananin farin ciki yayinda wata mata dake tsaye take tamabay ta gefenta "waye angon maryama ne acikinsu dan gabad'ayansu masha Allah kusan kowa yayi Kama da ango "da alamun? wancan na tsakiyar ne dan shigarsa tafi ta sauran d'aukar hankali suna tsaye baba gali da malam mustapha suka fito daga bangaren umma suna musabaha da juna adamcy kallo d'aya yayiwa baba gali ya d'auke kanshi dan babu wani girmansa da yake gani tun ada bare a yanzu daya fahimci makiyin mryama ne ."cikin minti goma habib? ya dawo yace "zasu iya biyosa."


ahankali suka biyosa cikin natsatsen takunsu yayinda subai'a ta cigaba da kwantar ma maryama? da hankali ."subai'a na rufe bakinta maryama taji wata irin fad'uwar gaba from know where ya dirar mata aiko nan take jikinta ya d'auki rawa kuma adaidai lokacin su adamcy sukai sallama umma dake zaune tare da wasu kawayenta dasu aunty fatima da aunty hassana da sauran yan'uwa suka had'a baki wajen amsa sallmarsu? tare da basu izinin shigowa ahankali suka fara kokarin shigowa d'aya bayan d'aya inda maryama ta runtse idanunta gam tana sake jin fad'uwar gaba mara misaltuwa ."ahankali suka k'arasa shigowa murmushi ta wadata a fusko kinsu kana ganinsu kasan naira ta zauna wa kowannensu sanye suke cikin manya kaya masu kyau da tsada, umma tana murmushi tace "maraba sannunku da zuwa !"suka zauna akan manya tabarmu da'aka shimfida masu a natse sukai? gaishe umma ta kallesa tana cewa "ya aka ji da taro ,to Allah sanya alkhairi Allah yasa albarka suka amsa da ameen ahankali kawayen maryama suka fito daga cikin d'aki? daman jiran shigowar abokan ango suke duk suka ja suka tsaya bayan sunyi gaisuwa kowacce na sake kame kanta ko zata samu shiga ."


umma ta kalli aunty fatima tace "ga fa surukin naku nan adamu" ta fad'a tana nuna shi ,adamu ga yayar mahaifin maryama sunanta hajiya fatima uwarsu d'aya ubansu d'aya ita kuma wannan nasan ka saba ganinta a gidan nan itace tagwacin mahaifin maryama d'aya bayan d'aya ta nuna masa yayyen mahaifin maryama kar azo daga baya suce su basu san shi ba ko suce ba'a nuna masa su ba ."ai ko nan take suka hau washe masa baki da fara'a adamcy da abokansa suka gaishesu suka amasa suna masu addua tare da fatan alkhairi hayaniyar yan'uwa ne yake tashi sama sama a parlour'n wanda kai tsaye yake iso wa zuwa d'akin da maryama ke kwance ."

ahankali maryma ta yunkura dan ta zauna amman still jikinta babu kwari dan ma sai jikin ya sake d'aukar? rawa alamar tana jin sanyi sosai muryarta a sanyaye tace "subai'a rufeni da bargo can "na shiga uku maryama ko dai zamu sake komawa kemis ne? a sake miki allura ?"girgiza mata Kai tayi alamun "a'a sai dai jikinta na sake d'aukar sanyi janyo bargon tayi ta rufeta sannan ta mike ta nufo parlour'n domin ta sanar wa? umma halin da'ake ciki turus tayi sakamakon ganin abokan ango zaune ana gaisawa ."a natse ta k'arasa cikin sauran kawaye ta tsaya tare da gaishesu gabad'aya, sannan ta gaishe da amar "
"E D amar Ina kwana ya akaji da taro ?"yace "lafiya!" ya fad'a atakaice batare daya kalli Inda take tsaye ba dan shima kamar adamcy ne bai fiyye kalle kallen mata ba ,umma ta dubi subai tace"subai ga tuwon d'aurin auren? can acikin kula ga su? yusura da surayya ku samu yara a fitar masu dashi bakin titi subai'a ta amsa da "to !tare da kai bakinta daidai kunnen umma? ta mata rad'a nan take umma ta kalleta a d'an rikice tace "subuhanallah ba dai har yanzu jikin na mryama yaki dadi ba ?"tayi maganar cike da damuwa ."


adamcy naji hakan yaji wani irin fad'uwar gaba daman zuciyarsa sai faman aikin baza idanu take taga ta inda abincin ruhinta zata bullo cike da matsanancin tashin hankali ya tsura ma umma tsumammun idanunshi? yana kallonta kamar Itace maryamar fuskarsa da alamun yana son yaji karin bayani"."wallahi adamu maryama ce tun shekaranjiya bata jin dadi shine fa har yau, kuma jiya sai da'akayi mata allura"ya salam!ya furta sai dai? bai tambayi meke damunta ba dan zuciyarsa ta? rigada ta sanar masa zallar damuwarsa ce ."
Shi? kuwa habib tunin ya dangana da d'akin yayinda mr ata ya d'an? yi Jim dan so yake ya tashi ya nufi hanayar d'akin da ya ga habib ya nufa, yunkurin mikewa tsaye yayi Wanda hakan ya bawa sauran abokansa damar mikewa suna cewa "Allah ya bawa amarya lafiya suka nufi kofar fita daga d'akin adaidai lokacin habib ya dawo da sauri? yana cewa umma "jikin heartbeat fa yayi? tsananin sai rawar sanyi take ."

adamcy dake tsaye yace"umma ko za'a kai ta hospital ne? ?"bari muje muga yanayin jikin nata tukun idan da yuwuwar akaita sai akaita dan nasan ba komai ke damunta ba sai fargaban auren ,suka nufi hanyar d'akin yayinda kawayen amarya suka bi bayan angwane ."hankali suka shiga d'akin yaya sadam shigarsu ke da wuya idanunshi ya sauka akan makeken hoton yaya sadam dake manne da bangon d'akin nan take yaji wani irin aransa kamar an watsa mata wuta a? zuciyarsa dan yana da mugun mahaukaci kishi akanta kishi irin wanda zai iya illata mutun shiyasa a koda yaushe yake? kokarin danne? cewar wani ya ta'ba mallakarta domin ta haka ne kawai zai samu natsuwa daita sai dai ayanzu ya tsinci kanshi da jin zafi da matsanancin kishi fiyye da duk kishinta da yake ji akanta ."


"duk ta rasa d'akin da zata shiga sai na tsohon mijinta ?"kar dai ma damuwar da yake tunanin akanshi ce ta zamo akan sadam ce ai kuwa daya shiga ukunsa ."dogon tsaki yaja acikin ransa? ya d'auke idanunshi ya k'arasa inda take kwance ya tsura mata kwayar idanunshi kamar ranar ya fara ganinta, ita kuwa banda rawar sanyi babu abinda jikinta yake yayinda zuciyarta ke bugun tara tara sakamakon jin tsayuwarsa da kuma sanyayyen kamshin turarensa daya mamaye d'akin ya k'araso? gabanta ya tsaya yana cigaba da kallonta kafin ahankali ya kai hannunsa ya yaye mayafin data rufe fuskarta dashi wanda yasa ta d'an bud'e idanunta da suka gama canza kala ta tsura masa? cikin shigar dake jikinsa lumshe idanunta tayi lokacin d'aya ta kawar da kanta gefe ba dan tsoro ba sai dan kwarjinin dake garesa? a cikin kwayar Idanunta kallonsa? kawai na haddasa mata jin faduwar gaba da wasu sauye sauye ajikinta ."babu mr ata ya Kai hannunsa ya shafa gefen fuskarta zuwa wuyanta ."


saurin runtse idanunshi yayi sakamakon zafin daya ziyarci laulausan tafin hannunsa ya motsa labbansa yana cewa "umma ko zan samu ruwa da k'aramin towel?"da sauri? tace "eh! subai'a muje ki kar'bo ki kawo masa" ta fad'a tare da juyawa ta nufi kofa fita da sauri ."subai da habib suka bi bayanta kyawar idanunshi kyam suna kanta yana mata wani irin kallo mai sanyi da tsuma zuciya wanda hakan ya sake jefa maryama cikin tsananin fargaba "me kuma zai yi da ruwa da towel ?"tayiwa kanta tambayr da babu mai bata amsa sai shi "Allah kar ma yayi kuskuren cewa zai ta'ba mata jiki dan daga zuwansa zai wani cr akawo ruwa da towel "cikin mintuna da basu wuce goma ba subai'a ta dawo d'akin ta ajiye masa roban ruwan da towel akan k'aramin table din dake ajiye a gefensa cike da girmamawa tace "sir gashi ."da kai ya amsa mata sannan ta juya ta fice daga d'akin ta fita nemo yaran da zasu kai kulolin abinci bakin titi ."


ahankali ya k'arasa? ya maida kofar ya rufe tare da saka sakata ya dawo inda take kwance ya cire babbar rigarsa ya ajiye a gefe duk idanunta na runtse sai dai jikinta da zuciyarta karkarwa suke sakamakon idanunshi dake yawo ajikinta ya kai hannunsa ya balle links din dake makale da hannunsa tare da nad'e hannun rigarsa sama sanana ya zauna a kusa daita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login