Showing 51001 words to 54000 words out of 151781 words

Chapter 18 - Mar'adams Book 4 Complete Hausa Novel

Unknown   

29 Sep 2025

2671

ya karaso gabanta tare da duka wa ,ya kai hannunsa yayi sama da mayafin lifayar da'aka nad'eta dashi ya tsurawa fuskarta ido yana kallon yadda numfashinta ke fita da sauri sauri? "my princess!".ya kira sunanta cikin wata irin murya mai tsananin kashe sansar jiki ."


bata amsa masa? ba haka zalika bata d'ago ta kallesa ba tayi shiru tana cigaba da sauke numfashi da kyar tana wasa da yatsun hannunta a natse yayi baya da? mayafin? kanta sannna ya zarce da hannunsa zuwa ha'barta ya d'ago fuskarta ya sanya kwayar idanunshi cikin nata
ji yayi kamar kar yayi mata komai a yau din ya barta ta huta? sakamakon sauyawar da jikinta da kwayar idanunta sukayi ,dan gabad'aya idanunta sun sake juyewa tamkar wacce ta sha kayan maye nan kuwa tsananin kukan da taci ne ."
"My princess kin ma yi sallolinki kuwa ?"muryata a sanyaye fiyye da kowani lokaci tace "ban yi ba Amman zan yi "ta fad'a tana kawar da fuskarta tare da sake sunkuyar da kanta"bakiyi ba amman zaki yi ?"ya maimaitawa kanshi abinda ta fad'a yana mai mikewa ya zauna kusa daita ya kamo Zara zaran yatsun hannunta cikin nashi yana murzawa ahankali ahankali,"duk akan zaki had'u da wannan abar ne ?"ya fad'a yana kai hannunta kan jijiyarsa, ai da wani mugun sauri ta d'ago kanta tana zaro masa shayayyun idanuta? wanda yaji kamar ya sume? a zaunen da yake a kusa daita ahankali jikinta ya kama rawa muryarta na rawa tace "ba.."bashi bane fa "tayi maganar cike da shagwaba Kuma kamar zatayi kuka ."


"Gara ya zama bashi bane ."ya fada tare da matso wa sosai ya kamota ya had'eta da jikinsa yana? lumshe mata idanu kafin tayi kokarin zame jikinta daga nashi taji saukar bakinsa akan nata yana wasa da lip's dinta before she know it har
ya hade bakinsu guri d'aya ,lumshe Idanunta tayi a hankali? dan alokcin har ya? fara tsotsan bakinta cikin wani irin salo baya ji baya gani? daman jiraye yake da bakin burinsa da muradinsa yajisu cikin bakinsa yana sarrafawa ,sosai ya sake manneta da jilkinsa tana shakar sanyayyen? kamshin turarensa mai sanyaya zuciya shima yana shakar nata, gbdy jin laulausan harshenta da laulausan lip's dinta yasa adamcyn mami ya d'auke wuta sai faman juya harshensa yake acikin bakinta, inda jikin maryama banda karkarwa babu abinda yake ."


Ga masu bukatar adashin Kayan sallah zasu iya tuntubar wannan number 09136918331 .

Mmn suadis

=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?
MAR'ADAMS
=ؖ?=ؖ?=ؖ?=ؖ?
=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?

BOOK 4

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim


Page 12


Wani special reaction da sauyin yanayi jikinsa ya sake? samu."? ahankali yasa hannuwansa duka ya dafe kuncinta dashi? tare da jingina bayansa da jikin abun gado yana cigaba da shan bakinta at the same time yana kallon cikin kwayar idanunta da suka gama burkice? wa,dan ga alamun fitowar hawaye nan daga cikinsu ,ya san jira kawai take ya sakar mata baki ta fashe masa da wannan kukan nata mai matukar cin rai ."ganin ta rasa yadda zatayi ta kwace bakinta acikin nashi kasancewar ba k'aramin riko yayiwa bakin ba? yasa ta runtse idanunta gam ."sai daya d'auki kusan 20 minute's yana sarrafa lip's dinta da harshenta cikin nashi? dan kusan maryama ta gaji matuka abunka da wacce bata saba ba, tana jin lokacin daya sakar mata baki? ta dafe bakinta da hannuwanta duka tana sake runtse? idanuwanta da suke a rine tsabar azaba." tana jinsa ya gyara zamansa a gefenta har kafafunsu na gogar juna duk yadda take jin numfashinta na saukar mata da sauri sauri bai sa ta bud'e idanuwanta ba har sanda? laulaunsa tafin hannunsa ya kai saitin wuyanta wanda atare suka ji wani abu ya tsarga masu .da sauri ta bud'e idanunta gani tayi ya tsareta da tsumammun idanunshi masu matukar firgitar da mutun ."hakan yasa tayi saurin kawar da kanta gefe hawaye na gangarowa ta gefen idanunta."


" daga shi har ahlinsa wani irin mugun tsoro suke bata,ahankali ta jiyo sautin kasalalliyar muryarsa ,"kayan nan sunyi miki matukar kyau sun kuma cinyeni " yayi mgnr a tsanake yana kallonta ita kanta yanayin da take ji? ajikinta tasan tayi kyaun da bata ta'ba yin kamarsa ba a iya tsawon rayuwarta,rigar jikinta ta d'an kamata daga sama wanda ya bayyana dukiyar fulaninta ta sama a hakan ma da yake cewa tayi kyau bai ga komai ba saboda tana lullu'be ne cikin lifaya ."
tana jinsa ya fara kokarin rabata da lifayar jikinta har? yayi nasarar? cirewa? yana kallonta yana sauke numfashi,bayan kamar minti biyu taji yana shafa wuyanta zuwa k'irjinta inda yafi shafa saman brest dinta daya d'an nuna ta saman rigarta".wani irin zirrrr taji a gabad'aya ilahirin jikinta kamar an jonata da wutar lantarki muryarta na rawa tace "please stop touching me sir !"ta fad'a kwalla na zubo mata "stop as how ?"yayi mata tambayr yana juyo da fuskarta garesa."
idanunta kawai ta zuba masa tana kokarin maida? hawayenta hakazalika shima din ita? yake kallo kamar zai cinyeta "kikace? bakya son na ta'ba ki ?"ya fad'a yana kara bin jikinta da wani mayataccen kallo "eh !"ta bashi amsa atakaice ".


"ni kuma kinga babu abinda nake kaunar? ta'ba wa kamar? jikinki "ya fad'a kamar maganar ba daga bakinsa ta fito ba yana sake k'ok'arin cafko k'aramin bakinta tai saurin kawar dashi gefe tana cewa"ni ka sakar min baki? ciwo yake min .."tayi maganar a shagwabe kamar zatayi kuka abinda tayi yasa yaji kmr? zuga shi tayi dan haka ya sake janyota jikinsa? tana goce goce tana komai ya damke bakinta yana dubanta wannan karon ma ya dade sannan ya barta."cikin mawuyacin hali ta zame ta kwanta tana sauke wahalallen numfashi"ita kan tasan yau ta shiga uku a hannunsa ."
ya dawo daidai face dinta ya d'an kwanfo jikinta tare da tsura mata tsumammun idanunshi "bakya so a ta'ba ki ?"ta gyad'a masa kai alamun "eh!" "yanzu zaki ce baki ji dadin komai ajikinki ba ?"tana jinsa tayi masa shiru taki cewa komai dan maganarsa tana sata jin kunya amman shi ko ajikinsa ."yatsun hannuta ya kamo ya tura cikin bakinsa yana tsotsa ahankali ahankali yana kallonta yana lumlumshe ido? "bayan kamar minti biyar ya cire yace "ina ganin kamar kin manta da alkwarimu ko ?".


Ahankali ta bud'e idanunta gabad'aya ta zuba masa tana dubansa da mamaki , ya sake lumshe mata tsumammun idanunshi yana cewa "wannan daren yana cikin sharad'ina ". saurin mikewa tayi daga kwanciyar da tayi ta zauna idanunta na sake kawo ruwan hawaye "kin manta ba ?"ya sake tambayarta yana ciza? gefen lip's dinsa na kasa
a natse ta girgiza masa kai "alamun bata manta ba "okay baki manta ba amman mai yasa tun a sharen fage kin fara rikicewa bayan duk wannan abun kinsan da zamansa ko ma nace kin ta'ba yinsa "?ahankali ta motsa lab'banta"amman mai yasa kake son jikina dayawa ?"ta k'arasa magana kwalla na cika idanuwanta."
shiru yayi yana kallonta yana nazarin maganarta kafin ahankali ya sake kamo laulausan tafin hannunta cikin nashi tare da d'aura d'ayan hannusa akai yana shafawa? ahankali"baki san adadin lokacin da zuciyata ta kasance cikin yanayi na bukatarki ba ,my princess soyayyarki a kullum bin jinina take tare da bugar min da zuciya,a iya son da nake miki ya wuce so ruhinki nake so ba surarki ba, ina sonki ko kina da komai ajikinki ko baki dashi ,ko kina da lafiya ko baki da lafiya ko kina da hankali ko baki dashi abinda nasani? ina sonki koda zaki kasance acikin kabari."


Tsura masa shayayyun idanuwanta tayi batare da tace masa komai ba ,sai dai hakan nan? ta ji wani irin sanyi dadi yana ratsa zuciya? da gangar jiki nta nan take taji? kamar ta fad'a masa cewar "bata san komai a wannan fagen da yake kokarin dilmiyar daita ciki ba ko ya d'an sausauta mata "Ina matukar jinki araina kinga kuwa idan zan soki ko baki da komai idan kina dashi tabbas zan so duk abinda kika mallaka bare wannan jikin mai matukar kyau da tada sha'awa ,da zaki ta'ba nan da kinji irin muradinki da yake "kawar da fuskarta tayi gefe? tare da kare fuskarta da tafin hannunta"alamun kunya "wannna d'abiartata tana matukar burgesa duk da yasan kunyar zata iya cutar da wani? bangare na rayuwarsa amman yana tsananin so "da sannu? zaki gane tasirinki da matsayinki acikin rayuwata da zuciyata dan haka .." ringin din wayarsa ne yasa yayi shiru tare da kai hannu inda wayar? take acikin aljihunsa ya ciro yana dubawa sunan zabiba ya gani yana yawo a screen din wayar ,ya d'aga tare da yin shiru? yana sauraronta "daga bangarenta tace "yaya daman abinci ne na kawo maku dan nasan amaryarmu zata bukata yanzu haka? ina bakin kofa a ruwa ma ya bada sako abaka "shiru yayi yaki cewa komai yana murza hannun maryama dake cikin nashi ".


"dan girman Allah yaya karka ce a'a idan kai bazaka bukata ba dole amaryarmu zata bukata "tabbass yasan da haka amman shi ya rigada ya tanadar mata komai da zata ci yaji kamar yace mata a'a amman sai faman magiya take masa ga kuma sakonsa da tace a ruwa ya kawo dan haka yace mata gashi nan ."yayi discouneting din kiran yana kallon maryama wacce take? yanayinta ya sauya zuwa damuwa "cikin sister dina ne bari naje nazo ".nan take yaga jikinta ya kara rikicewa yanayinta ya sauya dan har idanunta sun fara kawo ruwa numfashi ya sauke yana girgiza kai tsoronta yayi yawa gashi atare daita me take tunani zaa iya mata !"ai duk abinda zai sameta sai ya gama dashi sannan zai cin mata ."
tana kallonsa ya fice daga d'akin bai fi minti biyar ba ya dawo d'akin tare da zabiba inda suka? isketa zaune tana sheshekar kuka"tana ganinsa tare da zabiba ta sake rikicewa dan jikinta har rawa rawa yake "oh my godness god !"ya fad'a yana? riko laulausan tafin hannunta cikin nashi "wai mai yasa bakya gajiya da kuka ne ?"kin san Allah na fara gajiya da kukan nan "ya fad'a yana mikar daita tsaye cikin tsananin tsoro ta makale masa ,zabiba tayi murmushi tana cewa "a duk amarya tana irin wannan kukan na rashin sabo amman sannu ahankali zuwa gobe ko jibi zaka nemi kukan ka rasa ."


Maryama na jinta ta sake makale masa dan duk gidan da shi kawai zata yarda kuma zatayi taka tsantsan da rayuwarta kafin ta bar masu gidansu a natse ya fito daita suka fara tafiya? zabiba? na biye dasu a baya cikin tsinkewar zuciya da tausayawa maryama? dan da ganin ko auren farin ma anyi mata ne amman da alamun har yanzu batasan meye rayuwar duniya ba sannan shi karan kanshi auren bata san menene shi ba dan da irin zawaranwa da suka san komai ne da yanayinta ya nuna.da kyar take daga kafafunta suna daf da shiga parlaur'n? taja burki ta tsaya tana sheshekar kuka ya tsaya ya waigo gefensa inda take makale? yana kallonta,ta d'ago ta kallesa? tana kokarin zare hannunta cikin nashi bai damu ba ya sakar mata hannun ya koma gefe guda ya tsaya yayinda zabiba tai murmushi ita kanta yarinyar tana matukar burgeta dan tana da natsuwa? ta kamo ta suka fita zuwa parlour'n ta zaunar daita akan d'aya daga cikin kujeru wani sabon kuka ne ya kufce mata? mai tsanani wanda hakan ya sake rikita adamcy? sai dai yay kokarin sanyawa jikinsa jarumta domin rauninsa zai sake rikita mata lissafi ." a natse? ya isa inda take ya rage tsawonsa ya hade fuskarsa guri daya yana shakar numfashinta da kamshin turarenta yana mata mgn cikin rad'a ,ta? dai zabiba? tana tsaye shiru? tana dubansu har sanda adamcy? ya d'ago still idanun shi na kanta "yaya? ni zan wuce gida Allah ya baku zaman lafiya in sha allahu zan dawo naga amaryarmu "tana gama fad'ar haka ta fice? ."


tana fita kiran amar ya shigo kamar bazai d'aga ba sai kuma ya d'aga "ka sauko Ina parlour'n mami "kana parlour'n mami kamar ya? ?"daga can bangaren amar yace masa "eh !me kuma ka dawo yi saboda Allah bayan na sallameku?"dan Allah ka fito ko na hawo yanzu na rusa maka shirinka "adamcy ya dafe goshinsa yana jan tsaki ya kalli maryama dake zaune "bani? minti biyu yanzu zan dawo "numfashi ta sauke ahankali tana ganin ya fita daga parlour'n ta mike ta koma d'akin daya fito daita ta shiga kofar data gani manne a? d'akin wanda tafi tunanin bayi ne? ."
A parlour'n ya iske sa shi kad'ai gefensa wasu manya fararen ledodi ne guda biyu "amar mai yasa kake da damuwa ne ?"dan Allah malam ga abinda na kawo maka ,sai bayan dana fita nayi tunanin ba'a tanadesu ba, wani kallo yayi masa sannan yace "ni d'an iskan ne dan baku tanada ba sai ni na kasa tanada mata ?" amar yayi murmu shi yana cewa "Allah dana san wannan iskanci zaka min da ban dawo ba "ko yanzu zaka iya? tafiya please "ya fad'a yana kokarin juyawa amar? da riko hannunsa ."


"yana ga kana rawar jiki ne? ? dan allah adamcy ka tausayata ma yarinyar kaji abokina " yayi mgnr muryarsa a raunane Kmr zai yi kuka adamcy?? ya kasa cewa komai illa kallonsa da yake? ko kanwarsa ce maryama sai haka "ban san dalili ba wallahi tausayi take bani ko dan ina mata kallon yarinya ce "nima tana bani tausayi amar amman idan na tuna ta ta'ba auren har ma tasan menene aure sai naji tausayin ya tafi "duk da haka fa ,ka kalleta ka kalli kanka? kai ma kasan ko ta ta'ba aure sai taji jiki "shikenan naji nima bani da niyyar aikata komai daita har gurin motarsa ya adamcy ya rakashi ya shiga yana sake mika masa hannu sukai sallama yana tsaye har sai daya ga wucewarsa sannan ya dawo ciki ya d'auki ledodin da amar ya kawo masa ya nufi sama ."
Zaune?? amar yake? acikin mota yana mai jin tsananin tausayin maryama acikin ransa yarinya ce wacce idanunta basu bud'e akan komai ba gashi yau zata kwana da jajurtaccen namiji? wanda yake da? kwarewa? agurin iya sarrafa mace ."


yasan haka ne alokcin da suke karatu a uk iri??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????n matan dake makale masa,idan kaga anzo neman wani acikinsu to shine duk irin wulakancin da yake masu amman haka suke makale masa daga fararen fata har bakake dan iya surar jikinsa ma kad'ai ya isa mata su makance akanshi bayan adamcy? ya shigo parlour'n bai ganta ba ya biyota d'akin? tana tsaye ta sake lullu'be jikinta da lifaya tana gabatar da sallah zama yayi yana kare mata kallo har ta idar ta d'aga hannuwanta sama tana addua wanda yasan har dashi acikin adduar kafin a hankali ya matso sosai kusa daita ta shafa tayi kasa da kanta ta sunkuyar? tana wasa da yatsun hannuwanta ,murmushi yayi yana cewa "bafa zamuyi haka dake ba amaryata ."ya karasa maganar yana yin baya? da lifayan dake nad'e da jikinta ".aiko nan take ta? narke masa fuskar nan nata data kara tsirancewa ,ya sake matsota kamar zai shige mata cikin jiki "amaryata babu zance? wasa kinyi mutukar yin kyau na ban alajabi? taso muje kiga yadda kikayi kyau a mirrow ."ya karasa mgnr cikin zolaya ".


taki motsawa dan gbdy a tsorace take dashi da kallon da yake mata dan wannan kallon ya sha bambam da sauran kallon daya saba mata ta sake sunkuyar da kanta tana kallon farantata "tashi? muyi sallah "ai nayi sallah !"tayi mgnr tana takure jikinta guri d'aya "wacce sallah kikayi ?" Ya tambayeta yana tsareta da tsumammun idanunshi? "magrib da ishai har ma da shafa'i da wutiri. tayi maganar zuciyarta na wani irin tsinkewa "ai nasan kinyi yanzu sallar ma'aurata zamuyi domin nunawa allah farincikinmu da godiya agaresa daya nuna mana wannan rana ."
ya fad'a yana riko tafin hannunta ."
ahankali ya mikar daita tsaye madadin ya shiga bayi yayi tashi alwala sai ya tsaidaita gaban madubi ya tsaya a bayanta yana kare mata kallo tsab ."ahankali ya zuro hannuwansa ta west dinta ya zagaye ruwan cikinta yana shafawa tare da d'aura kanshi a kafad'arta yana? sauke zazzafan numfashi? ahankali ta dinga Jin saukar hucin numshinsa a wuyanta wanda ya haddasawa jikinta jin wani irin yanayi mai wuyar misaltuwa."


Ahankali ta d'ago shayayyun idanunta dake kwance da ruwan? hawaye karaf idanunsu ya tsarke cikin juna? ahankali ya cigaba da shafa cikinta yana kallonta ta cikin mirrow "kyawunki ko makiyi bai isa ya kusheki ba? sai dai yayi ta hassada dan kina da tsananin kyau sosai my princess "ya fada yana cigaba da kallonta ta cikin mirrow har lokacin ta kasa d'auke idanunta? Itama kallon tsab take masa shima yayi matsefar kyau cikin? shadda dake? jikinsa yadda ya zuba mata idanuwanshi ko kiftawa baya son yi yasa? kunyarsa ta kamata ya sake motsata sosai? gbdy ta gama gano abinda ke dawainiya dashi dan? haka tsoronta ya sake? fitowa? fili? dan kallo d'aya za'a mata a gane a matukar tsorace take ta d'an soma kokarin janye jikinta a nashi taji ya riko hannunta? ya nufi? bathroom din dake manne da d'akin."turjewa tayi? tana cewa "Ina da alwala fa !"ya kalleta a tsanake kafin ahankali yace "ki sake wata dan wannan alwalar ta dade da lalacewa."Allah ina da alwala !"tayi maganar a shagwa'be ."


"Bari na duba na gani !"ya soma k'ok'arin tura hannusa cikin zanita tayi saurin dafe? masa hannu jikinta na kirma "ki bari na duba domin na tabbatar da kina da alwala ko babu "haba dai kai ma ni dai dan Allah ka bari "bai yi magana ba ya kara makaleta suka shiga bayin basu jima ba suka sake fitowa tare makale da juna ta k'arasa inda taga extra pray mat ta? shimfida mashi ya matsota sosai kamar zai shige jikinta ya gyara mata? lifayarta? yayi kissing din foring head dinta? yana sannan ya jasu sallah .byn sun idar ya rike kanta yayi musu addua zaman lafiya da samun zuria na gari a zuciyarsa kuma ya kara da yiwa sweetheart dinsa? adduar Allah ya sausauta mata abinda take ji akan maryama domin yana son ta bar jin haushinta sannan ta dawo asalin sweet heart dinsa daya sani mai son mutane da kyakkwan mu'amula "ya karashe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login