Showing 75001 words to 78000 words out of 151781 words

Chapter 26 - Mar'adams Book 4 Complete Hausa Novel

Unknown   

29 Sep 2025

2657

ki aunty zan taimaka mata ai yana gama fad'ar haka maryama ta shiga girgiza masa kai alamun bata so a rikice tace "aunty dan Allah kice masa ya fita ki shigo banason taimakon sa "?tai mgnr a gajiye cike da neman d'auki" shhiiii! ya d'aura yatsan hannunsa akan lip's dinta "ki natsu mana babu abinda zan miki fa ."ni dai gaskiya ban yarda da kai ba jiya ma haka ka min wayyo da ba dan Ina da sauran rayuwa a gaba ba nasan da yanzu ina kabari "tai maganar tana sunkuyar da kanta kasa kwalla na cika mata ido."

"ai gani nayi idan na biye miki dake za'a cigaba da cutar dani ,ai dan ma na tausaya miki sakama kon ganin halin da kike ciki yasa ya saurara miki so nayi na kwana Ina aiki dan kin cancaci na azabtar dake kamar yadda kike kokarin azabtar dani ,ta d'ago kanta ta a sanyaye ta d'an kallesa idanunta cike da kwalla "wai ke mai wayo ba "ai kinga aikin wayon daya fi naki "nifa wani lokacin bana gane maka sai naga kamar zargina kake". tayi maganar a shagwabe hawaye na gangaro mata ta'be baki yayi yayinda aransa yace "da sannu zan fito miki a mutun sak tunda ke tsoro yasa kin kasa gaya min halin kuncin da'ake kokarin wurgaki ciki ."hajiya zulfa'u kam dole ta hakura shimfidar bed ta kwashe domin duk ya baci da ruwan ni'imar maryama sai d'an jini kad'an, nan ta canza zani ta shimfida wani, ta d'auki wancan ta sa cikin kaya dotti ta fice ." daga d'akin dan bazata iya wannan abun kunyar na adamcy ba ."

cike da Kuluwa ya had'a mata ruwan dumi ya dana ta ciki har da yar karar ta saki "washhhh !" zan mutu ruwan akwai zafi fa "ta fad'a tana yutsuna fuska ,tsayawa yayi yana kallonta "ki natsu na gasaki da kyau so nake ki warke da sauri a cigaba da harka "dan girman Allah ka barni naji da damuwata,hannunwansa duka ya kai ya zagaye kugunta dashi ya d'aura lip's dinsa akan nata yana tsotsa yana d'an dannata cikin ruwan zafi lumshe idanunta tai tana jin wani iri ajikinta ahankali ta soma rage jin radadi sakamakon salon dabararsa sai da ya mata ruwa zafi uku ta d'an ji dadi sosai a kasanta."muryarta a sanyaye tace "dan Allah ka fita ka barni haka zan karasa da kaina ,sai dai gani tayi ya girgiza mata kai babu kunya yace mata "no duk abinda zakiyi kiyi a gabana nifa wannan jikin da kike wani bobboyesa ai na fad'a miki ba tun yau nake ganinsa ba "ya k'arasa maganar yana zuge zip din wandonsa ya cire jijiyarsa zai yi fitsari ."

tsura ma jijiyarsa ido tayi bata ko kiftawa cikin ranta ko cewa tayi" inna lillahi wallahi jiya naji jiki , yanzu wanan abar duk ? jikina ta kare ni maryama na shiga uku idan kullum za'a dinga yi Ina gani dai a karshe mutuwa zanyi " kai maza ba basu da imani yanzu duk abun nan yayita tura mata ajiki?"yana fitsari ya d'an juyo karaf yaga idanunta kyam akan jijiyarsa, kallonta ya dan tsaya yi na second biyu aciki'n ransa yace "kina kallon kayan da kikaja ba !cigaba da fitsarinsa yayi tana kallonsa ta tsinkayo sautin muryarsa yana cewa "ko a kara miki ne naga kamar kina bukatar kari?" da saurin ta kawar da kanta gefe tare da d'an tsuke fuska tana gunguni kasa kasa tace "mutum kamar wani maye ko ance masa itama irinsa ce ."
"me kike cewa ?" tai saurin girgiza masa kai tana sunkuyar da kanta kasa "aa ke dai ki fad'a na tsaya yanzu na kashe bakin tsiwa tunda naga kamar fa bai ji jiki ba ," ya k'arasa fad'ar haka yana fita da sauri domin canza zanin gado sai dai ya tarar har auntynsa ta canza shiru yayi yana jinjina a gareta aransa yace "lallai hisham kayi saaar uwa ko da yake shima zai iya samun irin wannan kulawar daga sweetheart dinsa ."


Ahankali maryama ta fito tana dafa bango da sauri ya k'arasa gareta ya kamo ta ya zaunar da ita a bakin gado ,ta yunkura zata mike yace "ki dinga bi ahankali akwai dinki ajikinki zaro idanunta tayi tana cewa "what ?!"ya kashe mata idonsa d'aya "fad'a min me kike bukata"? shiru tayi kawai tana kallonsa da mamakin maganrsa ita maryama akayiwa dinki ko wata can dabam bakinsa ya kai kunnenta "ke maryama akayiwa dinki sakamakon kin ciyu "jin abinda ya fad'a ta fahimci a fili tayi maganar "wayyo Allah ni maryama ita kam taga ta kanta da wannan mutumi shi komai gatsal yake fad'a ne ?"tana jinsa ya riko hannunta cikinsa yana masaaging "anan fa babu mai taimaka miki bayan ni kin dai ji aunty gobe zata wuce" numfashi ta sauke tana hura masa hanci "Ina son hancin nan ya d'an ja yana kallonta"Ina bukatar pant !a ina yake ?"da hannunta ta nuna masa ya mike ya d'auko mata guda d'aya mai shegen kyau yayi mata alamar ta gyara ya sa mata, ni wallahi kana sani jin kunya ka bani kawai nasa da kaina "

"pls ki cire kunyar nan!"karfa kuce duk wannan abun da yake fusakrsa a sake take no tana nan a yanayinta sai dai kana kallonsa zaka fahimci yana cikin nishad'i da shuakin soyayya tana ji tana gani ya zura mata pant ahankali ya zame towel din dake d'aure ajikinta ya d'auko mata riga mara nauyi acikin kayanta wacce bata wuce cinya ba tasa sosai yaga ta k'ara masa kyau ga gashin ta nan tubarkala ga baki ga tsawo duk da a kitse yake yasan suna da yawa, abin busar d'? gashi yasa yana busar mata dashi, yayinda kamshin gashin ke bugowa zuwa hancinsa yaji dadin kamshin sosai, duk wannan abun da yake bai ce mata uhm ba bare uhm uhm.ya kamo fuskarta yayi kising din lip's dinta sannan ya fita zuwa parlour gani yayi an jera kulolin abinci a saman table, dawowa yayi d'akin cak ya d'auketa ya fito daita sai table ya ajiyeta ahankali ya had'a mata tea mai kauri ya bata ba musu ta kar'ba ta fara Sha,bayan ta gama sha ya bata abinci taci sannan ya bata magani ta sha, kukan shagwaba ta fara ? rikice yace "lfy my princess me ne ne ? bai san ya fadi hakan ba saboda shaukin da yake ciki ."

Cike da shagwaba ta karkace masa kugunta dan ta kasa zama sosai, matsota yayi kamar zai shige jikinta"muga gurin ya fad'a tare da duka wa gabanta, kin budewa tayi dan wani irin mtasana ciyar kunyarsa taji ta mamayeta muryarsa ahankali ta tsinkayo sautin muryarsa yace "idan baki d'aga na gani ba zan kara fa, ba shiri ta d'aga masa ya cire pant dinta ya ware mata kafafu ya fara dubawa, gurin ya dan kumbura sakamakon dinki da'aka mata ga ja da yayi na azabar daya sha , hannu yasa ya fara shafawa ahankali , yana lumshe idanunshi sannan ya kai baki yana hura mata iskar bakinsa ahnkali lumshe idanu tayi dan wani sanyin dadi taji sosai
ya dinga kula daita har sai da bacci ya d'auketa sannan ya lullubeta ya nufi d'akinsa ."

Yana? shiga bedroom dinsa wanka yayi ya daura alwala ya gabatar da sallar asr ya shafawa jikinsa lotion mai dadin kamshi? tare da mulke sumar kanshi da mayyuka iri iri masu sa taushin gashi
ya sanya kananan kaya ajikinshi? wando three quarter da riga hamles ya dawo parlour,sa ya zauna tare da kunna AC ya kwanta yana kallon tashar CNN idanunshi ne kawai akan TV Amman hankalisa gabadaya yana gurin maryama dan cinza lip's dinshi yayi kad'an yana tuna yadda ya sarrafata jiya akan bed? da yadda ya dinga jin nipply dinta na fitar da wani dadi sanda yake tsotsarsu ,ahankali ya kai hannushi ya dan shafa sumar kanshi baya tunanin duk duniya akwai Wanda ya isa ko abinda ya isa ya raba tsakaninsu shi daita mutu ka raba,sosai ya lulawa 'cikin duniyar tunanita duk bayan minti biyar sai ya tashi ya dubota yana zaune yaji kiran sallah magariba da sauri ya mike ya fada bathroom ya dauro alwala yazo ya zira jallabiyarsa brown colour ya tafi masjid daren ranar da kyar adamcy ya bari suka samu bacci dan makaleta yayi sosai ajikinsa kamr zai mata numfashi duk yadda taso ya barta tayi baccin ta ita kad'ai kin yarda yayi ."



MMN SUDAIS CE

=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?
MAR'ADAMS
=ؖ?=ؖ?=ؖ?=ؖ?
=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?

BOOK 4

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim


? ? ? ? 17

Washegari atare suka tashi d'aukarta yayi cak ya shigar daita bathroom yace "bari na gasaki da ruwan zafi dan naga alamun har yanzu jiki babu kwari ya k'arasa maganar yana shafo k'irjinta wata uwar? harara ta buga masa tana buge masa hannu tare da had'e fuska dan kar ma yayi k'okarin kawo mata rainin wayon daya saba. batare da 'bata lokaci ba ya had'a mata ruwan zafi ya kai hannunsa kugunta yana mammatsa mata tace "ni dai dan Allah ka barni zan yi komai da kaina ,baccin kirki baka bar mutun yayi ba yanzu kuma zaka zo kayita tatta'ba mutun kenan kamar wani maye ".tai maganar kasa kasa sai dai tana da tabbacin yaji abinda ta fad'a dan ga yana yinsa nan ya sauya dan yayi? mugun had'e fuska tare da tsareta da idanunshi yana mata wani irin kallo mai matukar d'aga hankali ,kuma tasan dalilin kallon bai wuce ta maganar datai bace ,shi dai dole mutun bai isa yayi mutsu ko ja in ja dashi ba sai dai a zuba masa ido yaci karensa babu babba irin kallon da yake mata yasa taji gabadaya ta nemi natauwarta ta rasa k'irjinta ne ya dinga bugawa da karfi ji tayi kamar zuciyarta zata buga adalilin? fad'uwar gaban data risketa sakamakon kallon gargad'in da yake mata, haka n? ma yasa jikinta ya kama rawa gashi yaki d'auke tsumammun idanunshi akanta masu cike da miskilanci kai mr ata? ba dai miskilanci da jin kai da tsare gida ba."

" a kallon da take masa ta fahimci ransa ya gama 'baci da maganar? da tai masa shiyasa ma yake hukuntata da kwayar idanunshi "ya rabbi me yasa nayi magana ?" ta yiwa kanta tambayar tana sake jin fad'uwar gaba mara iyaka.a hankali ta sunkuyar da kanta kasa dan bazata iya jurar wannan kallon daga garesa ba, hannuwanta ta tsarke cikin juna tana wasa da yatsun hannunta ko zata samu sausauci yayinda idanunta suka cika da ruwan hawaye,ya numfasa ahankali sannan ya sake matsawa gabanta ya kai hannu nsa ya d'ago ha'barta ya sanya kwayar idanunshi cikin nata ,wannan karo atare zuciyarsu ta buga da karfi sakamakon idanunsu daya tsarke cikin juna ,wasu abubuwa ta dinga gani suna fita daga cikin idanunshi suna shiga nata idanun da suke cike da rauni .ta kasa rike hawayen dake cikinsu dan haka ta barsu suka shiga gangarowa suna tsiyaya acikin tafin hannunsa yabi hawayen da kallo yana mamakin raunita ga tsiwa ga shegen tsoro kamar farar kura ".wani irin kasala ya dinga Jin suna saukar masa bai yi magana ba sannan bai ce ta daina zubar da hawayen ba illa cire hannunsa yayi ya? dangwali hawayen yana kallo kamar bai san menene ba."

Ahankali ta runtse idanunta gam tana sake jin fad'uwar gaba mara misaltuwa bata ankara ba taji saukar lip's dinsa akan nata tayi saurin bud'e idanunta had'e da zaro ido waje wanda hakan ya sake bawa hawayen idanunta damar zubowa sosai ,k'okarin kamo lip's dinta na kasa yake yaji sautin muryarta cikin karfin hali "please yalla'bai dan allah ka barni ko wanke baki ban ..." bai? bari ta karasa maganarta ba ya had'e?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? bakinsu guri d'aya atare suka sauke naunayen ajiyar zuciya still kwayar idanunsu na cikin juna,yayi mata kyakkwan riko .sotsan bakinta yake cikin wani irin salo da shauki har wani duhu duhu yake gani a idanunsa." sakwanni nata wucewa har aka fara shiga mintuna amman adamcy? yaki sakar mata baki yana faman sarrafa harshenta da hokoranta da lip's dinta ganin idan batayi da gaske ba? zai iya far mata uwa uba ma bazata iya jurar wannan sakonnin nasa ba? dan sakonni ne masu wuyar mantawa n? da tsayawa mutun arai sannan masu zama acikin kwakwaluwa da zuciya n? ,sai dai duk da haka bazata yarda wani abu ya sake shiga tsakaninsu ba yaci iya rabonsa ."

A hankali ta kai tafi hannunta zuwa qirjinsa tana k'ok'arin turesa amman ina kamar dutse ta ta'ba dan ko girgiza bai yi ba bagarensa kuwa ji yayi kmr ma kara tunzirasa tayi da sake kuno masa wutar sha'awarta ya kasa sakar mata baki dan yana cikin abinda yafi qauna atare daita hannun sa ya kai bayan keyarta ya tallabo kanta da kyau yana cigaba da sarrfa bakinta kmaar ba kwana yayi yana tsotsar su ba kallonshi kawai take da matsanancin tsoro gbdy baya cikin haiyacinsa dan bai ma san tana turesa ba shima kallon cikin kwayar idanunta yake yana sake jin wata zazzafar soyayyarta? mai karfi,ahankali ya lumshe mata tsumammun idanunshi yana sauke numfashi rasa yadda zatayi dashi tayi? yasa? ta sakar masa kukan shagwaba ."dumin hawayenta? yaji a fuskarsa yasa ahankali ya bude Idanunshi da suka canza kala ganin har lokacin tana hawaye har da shesheka ya fara controlling kanshi ."

ya sakar mata baki ya zauna kusa daita yana matsota tare da sauke numfashi,ta d'an matsa kad'an daga jikinsa dake gugan nata dan gbdy yanayinsa ya canza har hakan ya nuna acikin kwayar idanunshi ya sake matsota ya janyota jikinsa qara ta saki mai? sauti "ouch! tana kallon kasanta " muryarsa sanyaye yace "sorry kibi ahankali karki fama ciwonki ".tai? masa banza tamkar ba daita yake magana? ba ta cigaba da rera masa kuka, matsota ya sake yi muryarsa a can kasan makoshi saboda halin da yake ciki" "princess bari muga gurin "?ta d'ago ta kallesa kawai ta Ina zata iya bud'e masa duk ya wani takureta "sorry ki daina kuka kinsan bana son ganin hawayenki ? shiru tayi tana kallonsa kamar yadda shima yayi shiru yana tsareta da idanunshi ta runtse idanunta wasu hawayen na zuba tana jin kamar ta gudu ta barshi dan gasky ita bazata iya da wannan jarabbaben nacin nasa? ba mutun kamar wani maye jiya kwana yayi yana romance? dinta yanzu kuma gashi yana neman takura mata ita dai gasky bata son wannan naci nasa ya fara damunta,"

"yanzu dan na d'an tsotsi bakinki ne kike kuka haka?ta d'an bud'e idanunta tana kallonsa ta kasan idanunta? acikin zuciyarta tace "d'an tsotsa ma kayi kenan ? da zan barka Kenan sai kayi fiyye da haka kenan ?kai tsaye yace mata"Eh!mana? zan sake cinki ! ya bata amsa da hakan a she a fili tayi maganar "sosai ta d'ago tana duban sa tare da mamakin jin furucinsa yanayinsa sam zakace zai iya sakin layi haka ba ya cigaba da magana muryarsa a kasalance "ok am really sorry nayi kokarin kar nayi hakan ban san abinda yasa ba "yayi maganar yana shafa gefen fuskarta,ta buge masa hannu tana cewa"stop !"lallai kina da aiki ".ya fad'a acikin ranshi "bai fita ba kamar yadda ta bukata sai daya mata ruwan zafi sau biyu sannan ya barta tayi wanka yana fita ta sauke wani wahalallen numfashi tana girgiza kai ."tayi? wanka ta fito tana dafe bango yana ganinta ya taso ya kamota da taimakonsa ta shirya kanta ta soma kokarin yin sallah ."kayan jikinsa ya cire ya janyo towel ya d'aura ya samu waje ya zauna yana kallonta tana ruku'u da sujjada da kyar a daddafe tayi sallah ta mike tsaye da kyar take d'aga kafafun ta."

Tafiyar da take yi yake wa murmushi har ta samu daidaituwar zaman akan katifa? ta juyo tana hararshi cike da shagwaba tac kai ko!"ta fada cikin dubanshi tana cije lip's dinta hankali ya Karaso inda take, ya dafa kujerar da take zaune ya sakala hannunshi ta baya ya kai bakinshi kan karan hancinta ya sumbata ta? hararesa tana cewa? "wai wankan ne baka son shiga ko kuwa ka wani zauna da towel d'aure? sai jajibo abin mgn kake, tunda 'anki atanka ai? sai ka yi hakuri ka yi abinda ke gabanka."ya zagayo ya zauna kusa da ita ya dan jawota jikinshi yana kallon kyakkyawar fuskarta tare da yin? shiru yana nazarinta? ajiyar zuciyar ta sauke sannan tayi kasa da idanuwanta domin bata jurar dogon kalloshi.wani irin kwar jininshi yake mata? kai tsaye kallonsa ke? kasa ta sarrafa kanta ,koda ta dage akan lallai sai ta? fuskanceshi da kallo mai cike da nuna tsantar so sai wannan kwarjinin nashi ya hanata.ahankali ta janye jikinta dan tasan halinsa yanzu ne tunanin sa zai canza "

ganin haka ya tashi ya shige bathroom ,bai wani jima ba ya fito ya shirya kanshi cikin kananan kaya ya? fito daita zuwa parlour'nsa dan tuni an kawo masu breakfast ahankali ya zaunar daita? akan dining table yana mata sannu shima ya zauna a gefenta ya soma had'a mata tea tana zaune tana kallonsa idan yana yin wasu abubuwa zaka rantse bashi bane wannan miskilin mutumin mai firgita mutane. mutumin da kusan kowa tsoronsa yake ita kanta da'ace ba ita ya aura ba bazata ta'ba yarda zai zame wa matarsa kamar haka ba saboda tsananin tsare gira da yake dashi ."
"Bayan sun gama breakfast ya kamota ahankali suka dawo kan kujera yace "bari na kira miki umma ku gaisa ko hankalinta ya kwanta dan naga missed call dinta, Ina ganin fa jikin umma ya bata diyarta ta zama cikakkiyar mace? dan tun jiya take kirana naki d'aga kiran dan ban san mai zance ba "da idanu ta bisa tana kallon bakinsa dake zagaye da saje abun sha'awa da burgewa."tana matukar son sajen nan nasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login