Showing 135001 words to 138000 words out of 151781 words

Chapter 46 - Mar'adams Book 4 Complete Hausa Novel

Unknown   

29 Sep 2025

2679

tai tsalle akan kujera sai dai bai damu ba ya tsaya yana kallonta yana sauke numfashi muryarsa a tsarke yace "eh ..Ina nan !Ina tura wani sakoni ne, ya k'arasa maganr yana kallon agogon bangon dake manne da parlour'n lokaci ya tafi sosai lallai ya d'auki lokaci mai tsawo cikin tunani mai tarin yawa ,ahankali ta cigaba da kallonsa fuskarta d'auke da tsananin damuwa domin duk abinda yake ta dade tsaye tana kallonsa kusan mintuna talatin ta d'auka tsaye tana kallonsa yana kallon hotunan maryama yarinyar da take jin duk duniya bata da makiyiya kamarta yarinyar data so tayi wasa da rayuwarta taimakon mahaifiyarta ya taimaketa ta cigaba da rayuwa da muradin ranta,ahankali ya waigo ya dubeta domin yasan tana nan ta tsareshi da idanu ilai kuwa hakan ce ta kasance gabansa ne yayi mummunar fad'uwa ganin yadda launin idanunta da yanayinta ya sauya duk sai hankalinsa ya sake tashi Allah yasa bata ga abinda yake yi ba ."


"Sadam Kai macuci ne kuma mayaudari tunda ka dawo daga aiki nake faman tambayarka ka fad'a min damuwarka amman sai ka min karya akan tunanin ummanka ne ashe tunanin wannan banzar yar iskar yarinyar kake "wai shin ko ka manta kai din yanzu amatsayin matacce kake ?"."kowa ya rigada ya tsaida zuciyarsa akan cewar ka mutu you're nor more exit in this life ka mutu acikin zukatansu "sadam ya kasa tsayuwa saboda tsananin fad'uwar gaba sai dai ya cigaba da dubanta cikin tsananin tashin hankali mai tarin yawa "nasan da haka nadia amman Ina ganin lokaci yayi da zan goge wannan tunanin a zuciyar mahaifiyata da yan..."dakata sadam bafa zai yuwu ba ,yadda ka kashe kanka da kanka haka zaka hakura mu cigaba da rayuwa,yaran da zamu haifa su maye maka gurbin yan'uwanka"hawayen dake zuba a idanunshi bai sa ta tausaya masa ba.
ta k'ara taku ta karaso inda yake zaune tana wani irin huci da zufa "ni zaka wa haka ko?ni zaka d'aga wa hankali ko ?"me yasa kasan kana son maryama ka dawo gareni "?ahankali ya mike tsaye yana cigaba da kallonta gabansa na cigaba da fad'uwa "me yasa ka gudu ka barta alhalin kasan kana sonta "? okay shiyasa nake ta binka ka saketa kaki sakinta saboda kasan akwai mugun nufi acikin zuciyarka ?"to Ina son ayanzu ka saketa kuma saki uku kanshi ya soma girgiza mata alamun bazai iya ba aiko ta damki wuya nsa tana wani irin huci "wallahi baka isa ba sai ka saketa bazai yuwu ka maidani sakariya shakatafi ba ko dan kaga Ina sonka?"to wallahi ka rubuta ka ajiye muddin kayi yunkurin had'ata dani sai nayi maka kisan gaske dan bazan barka a raye kayi rayuwar jin dadi da wata ba, yadda kake son ka hargitsa min lissafi kai ma haka zanyi da kai"tana magana tana sak? matse masa wuya wanda hakan yayi sanadiyyar data rusa komai acikin zuciyarsa nan take tsananin tsoronta da yake ji ya kau acikin zuciya dama gangar jikinsa "yadda jikinta yake rawa abun sai ya bawa mai karatu tsoro d'aura hannunsa yayi akan nata yana k'ok'arin cirewa ta sake shake masa wuya lallai ya tabbatar da zata iya aikasa lahira ".


"da gaske zaki kasheni nadiya ?idanunta da suka yo waje ta zaro tana dubansa "meye amfanin mayaudari irin ka sai na kasheka na kashe banza tunda daman kai din amatsayin matace kake mara amfani "ta k'a rasa maganr tana sake shake masa wuya "sakar min wuya ina d'aga miki kafa ne saboda cikin jikinki "daga yau idan ka sake d'aga min kafa Allah ya tsine maka albarka d'an iska mara mutunci mara tausayi wallahi baka isa ka min iskanci da kayi wa waccan yarinyar na barka lafiya ba sai duk mu taru mu rasa da kyar ya samu ya janye hannunta yana sauke numfashi yana kallonta itama kallonsa take cike da matsanancin tashin hankali ."a zahirin gaskiya bai san ya cuci kansa ba sai ayanzu bai san jahila mara ilimi ya guji uwa da yan'uwansa akanta ba sai a yanzu muryarsa a raunane yace "nadia nayi dana sanin saninki arayuwata kuma nayi dana sanin d'aukar shawarrinki kinsan na aikata abubuwa tamkar mara ilimi domin kuwa duk wani mai ilimi bazai biye miki ba ."

"kinsa na aikata wa kaina mummunar tabo amman babu komai nayi nadama kuma in sha all????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?  ahu zan koma ga mahaifiyata kuma zan roketa gafara maryama kuma daman tana nan amatsa yin matata bazan ta'ba sakinta ba kije kiyi duk abinda zakiyi "wallahi baka isa ba! ya girgiza Kai yace wallahi ba da wasa nake miki ba zan koma kasata nigeria kuma zan yi rayuwa da maryama idan kin so ki cigaba da zama dani idan kuma kinji bazaki iya ba bazan takura miki ba,idanunsa sukai jawur hankalinsa a wani bahangonce, shine dalilin da yasa ta tabbatar da ainihin abinda ya fad'a din da gaske yake amman kuma me yasa aikinta zai karye haka da sauri bayan ance mata har karshen rayuwarsu bazai so ya koma ga ahlinsa ba sai gashi tun baaje koina ba komai yana son lalace mata koma tace ya lalace ."


ta rushe masa da wani kuka mai tsuma zuciya sai dai ko ajikin sadam kafin yanzu sadam idan yaji sautin kukanta haka sai hankalinsa yayi mugu mugun tashi har sai ya ninka nata tashi amman yanzu ko ajikinsa"ya taka ahankali ya d'auki wayarsa ya juya zai hau step sai kuma ya tsaya tare da juyowa yana kallonta"kibi ahankali nadiya idan kika matsa wallahi aurenki ne zai kare kuma gabad'aya ta zaro masa ido yace "yes haka nake nufi zan iya barinki kuma har cikin jikinki ki rike kayanki na bar miki yana gama fad'ar haka ya cigaba da taku cikin fushi ya shiga d'aki yana jan tsaki ."shi ma rasa ya'akayi yake biye mata yake tana aikata abubuwa ahlin ita tana tare da yan'uwanta amman shi ta raba masa hankali ya jefe kanshi cikin mummunar tashin hankali."nadia fa yau iya tashin hankali ta shiga gaba d'aya ta kasa gane karshen maganarsa tashin hankali ne kawai ke dawainiya daita ."hankalinta ya rabu gida biyu tarin tunani dalilin afkuwar wannna barnar take ,da sauri ta haye sama ta kutsa cikin d'akin baccinsu inda ta iske shi kwance yana kallon saman d'akin ta d'auki wayarta ta sauko zuwa kasa ta shige kitchen number mahaifiyata ta soma nema sai dai number na shiga ba'a d'agawa dan ita gabad'aya tashin hankalin da take ciki yasa ta manta acikin tsakiyar dare suke .zariya ta dinga yi acikin kitchen din kunneta manne da waya ."ganin mahaifiyarta bata d'auki wayar ba ta kira yayarta itama the same thing ta sauke wayar tana share hawaye "ya Allah karka sa na rasa sadam wallahi ina son shi kuma kasan saboda tsananin son da nake masa ne na aikata duk abinda na aikata ."D'akin ta dawo ta zauna akan kujerar sofa tana dubansa kwance ya tsarke kafafuwansa waje d'aya yana jijigawa yana cigaba da kallon saman d'akin ."

Idan har bai manta ba yasan yana sonta kuma har sunyi alkwarin aure alokcin ummansa bata shigo masa da maganar maryama ba bayan ta shigo masa da batun auren maryama yaji tashin hankali saboda alkwarin da yayi mata sai dai yaji bazai kin bin umarninta ba dan haka ya sheidawa nadia gaskiya kuma ya bata hakuri nan hankalinta ya tashi tace ita sam bata san da haka ba ."sai kuma daga baya yaji komai ya sauya masa har yake Jin zai iya komai akanta da yaje gidansu tace ya fasa auren maryama ya kaita gidansu ,amma yace mahaifiyarsa bazata karb'arta ba kai tsaye bai amince mata ba dan bashi da dalilin da zai kai wa mahaifiyarsa itace ta shirya masa komai ya kuma amince mata tasa masa mgna a bakinsa da zuciyarsa da duk abinda zai yi a karshe ya aureta su cigaba da rayuwarsu shi dai alokcin bai san meke faruwa dashi ba amman ji yake bazai iya rayuwa babu ita ba."


yasan yana tsananin sonta amman son yazo ya karu ta yadda yake jin zai iya komai akanta kuma zai iya rabuwa da kowa akanta numfashi ya sauke alokcin yace ".wa zai min wakilci tace karka damu bari mu gama da wannan matsalar ni burina ka fita arayuwar maryama tukun ,idan kuma zaka yarda zan nemo dr lukman zai yi maka wakilci ."sai dai fa muna gama komai zaka saki maryama yace yaji kuma ya yarda dr lukman zai mishi wakilci kuma zai saki maryama domin samun nutsuwa da tabbaci akan zamansu tare bai san irin mawuyaciyar rayuwar da zai yi kenan ba sakamakon rashin ahalinsa kuma a yanzu yasan mantar dashi komai akayi ,bak'aramin lalata masa rayuwarsa tayi ba duk wani tabbacin da tai masa na zata bashi kulawa har izuwa k'arshen rayuwarta bai ga komai ba sai sa'banin haka domin hatta albashinsa cikin account dinta yake shiga direct ga tsananin takura da bin diddiginsa babu damar taga ya dade online yanzu ne zata hau sa da matsefa da mata yake chart this and that to dai ko mai yazo karshe ta barshi ya koma gurin yan'uwansa da mahaifi yarsa da matarsa maryama ko kuma ya saketa kuma ya aikata abinda yayi niyya."


******

Washegari adamcy bai je aiki ba yana tare da maryama yana bata kulawa shima yana bawa kanshi kulawa ta hanyar gamsar da kanshi tana rungume ajikinsa d'aure da towel dan fitowarta kenan daga wanka yace "Ina da meeting jibi a abuja amman Ina tunanin tafiya na barki ta tsura masa ido cikin tsananin son shi tace "karka damu kaje abunka zan kula da kaina sosai "zan duba na gani idan zan iya zuwa idan bazan iya ba zan tura wani "please kaje mana ga tafisu nan zata min komai idan bukatar hakan ya taso" ta fad'a tana fuskartashi yayinda towel din da take kwakume dashi ajikinta ya Wan zame saman brest dinta masu haske suka bayyana take jijiyarsa tayi wani irin tsalle ta cika sambal, ya kai lip's dinsa yana lasar saman breast dinta ahankali ta lumshe idanunta tana sak? sakin towel din inda gaba d'aya kan breast dinta suka bayya d'ago kanshi yayi yana kallonta yana girgiza mata kai wato itama abun yana mata dadi.tayi saurin runtse idanunta dan ta fahimci kallon da yake mata ."ahankali ya sake maida kanshi ya d'aura bakinsa akan nipples dinta d'aya d'ayan hannunsa kuma ya d'aura akan d'ayan nipple din yana murza wa yana tsotsar dayan. wani irin numfashi take fitarwa k'irjinta na sama da kasa ya d'auki mintuna yana sarrafasu inda kan nipples dinta suka mike suka cika abu biyu suka had'e mata waje d'aya ga ciki ga shawa ta motsa, idanunta a lumshe sai ji tayi ya kwantar daita yana kokarin shiganta wani dogon ajiyar zuciya ta sauke da karfi ai daman tayi tunanin bazai barta haka batare da yayi wani abu ba, ta d'an bud'e idanunta kad'an tana kallonsa ta bud'e baki zatai magana taji ya had'e bakinsu waje d'aya yana lumlumshe mata tsumammun idanunshi ita fa har yanzu ta kasa daina mamakinsa idan kasan shi kasan halinsa bazaka ta'ba cewa maye ne a wannan fagen ba ,bai sauka akanta ba sai da yaji ana kiran sallar azahar ,bayan ya sauka akanta ya shafa k'irjinta tare da gyara mata kwanciya ya shiga bathroom duk tana binsa da idanu wanka da alwala yayi ya fito ya dauki boxcers ya saka ya zura jallabiyarsa akan boxers dinsa ya nufi kofar fita zuwa massalaci yana taku kamar baya son taka kasa ."da daddare ya lalubota ta noke aiko yace bata isa ba ya fixgota ya had'eta da kirjinsa ya shiga aika mata da zafafan wasaninsa masu birkita lissafi tuni maryama tayi lukus a faffad'an k'irjinsa tana amsar sakonni tana lumshe ido ."



ahankali ya dinga bi daita tana biye dashi tamkar direba da fasinjnasa har suka gamsu sai dai adamcy ya makale mata sannan yaki zare jikinsa anata yayi mata kyakkwan runguma yana kising dinta yana saka mata albarka bayan kamar minti shabiyar taji ya cigaba tun tana jin bazata iya jurewa ba har ta sakar masa jiki muryarta a sanyaye tace "zan sha ruwa !ahankali ya zare jikinsa ya mike ta gyara kwanciyarta tana sauke numfashi sama sama ya sauko d'aga kan gadon yana sauke numfashi yana kallon jijiyarsa da sam bata da alamun kwantawa gashi ac dake aiki a d'akin bai hanashi had'a gumi ba sai tsiyayya yake ya dauko goran ruwa ya dawo inda take kwance ya kamota jikinsa ya kai bakinta ta sha kad'an tace ya isheta ya rufe goran ya ajiye sauran akan bedside .ya janyota jikinsa ya rungumeta tsam yana rarrashinta ta hanyar shafa sumar kanta ya d'aura habarshi bisa suman kanta dake kwance koda yaushe cikin gyara da kamshi yake .ahankali ya kai bakinsa daidai kunnenta muryarsa a kasalance ya soma mata magana ."kiyi hakuri dani nasan Ina takura miki dayawa "ya k'arasa maganr cikin wani irin sauti saboda sanyin dadin da yake jin yana masa yawo acikin jikinsa "na kan maida hankalina akan komai bare kuma akanka meye bazan iya ba akan soyayyata ba ?"zan yi komai akanka kuma zan jure." ta fad'a tana boye fuskarta a k'irjinsa ya matseta ajikinsa yana kissing dinta .ya d'auki mintuna yana rungume daita sannan ya kwantar daita yana shafa bayanta bayan wasu mintuna ya ta shi ya shiga bayi yayi wankan tsarki mai haWe da alwala ya fito ya tsaya ta bangaren da take kwance yana goge jikinsa zuwa gashin kansa tayi shiru tana kallonsa qirjinta na bugawa har ya gama goge jikinsa ya saka boxcer sannan ya d'aura dogon wandonsa yasa singlet yana kokarin maida rigarsa ta runtse idanunta tana jin wani irin kaunarsa na kara samun matsuguni a cikin zuciyarta."



bata jin zata iya son wani bayan shi dan ji take bata ta'ba son wani halitta ba kamar yadda take son shi , amman shi a kullum gani yake yafi sonta ta sake bude idanunta a hankali taga ya tsaya yana kallon gabansa ya natsu a gaban ubangijin sa wani sanyin dadi ne ya lullu'beta tana sake godewa Allah da yasa tayi nasara akansa addua rta a yanzu ya bar sigari gabad'aya duk da ba kowane zai gansa ya fahimci yana sha ba saboda kula da jikinsa da yake ,tun tana kirga nafilfilin da yake har bacci ya d'auketa. har zuwa asuba adamcy yana zaune yana kai wa Allah kukansa tare da rokon zaman lafiya a tsakaninsa da mahaifiyarsa har ma da yan'uwansa Allah kuma ya albarkaci babyn da zasu samu sannan yaje ya sake daura wani alwala ya dawo bakin gado ya zauna yana kallon fuskarta cike da matsanancin so ya kai hannunsa yana shafa gefen fuskarta.
ya sunkuyo yayi kissing eye's dinta yasan ta murzu iya murzuwa a hannunsa ga rana ga dare ganin ta samu sauki a washegari yayi tunanin tafiya zuwa abuja gobe inda zai yi kwana uku ya dawo sai dai kafin ya tafi sai daya kira tafisu yace ta kular masa daita ."Washegari bayan yayi breakfast tare suka fito har kofar gidan mami ta rakoshi yana rike da tafin hannunta cikin nashi yana murzawa ahankali yana kallonta tana kallonsa ya kamo fuskarta ya bata light kiss, adaidai lokacin da maryam ta yaye labulen window wani irin yanayi taji na fad'uwar gaba nan take zuciyarta ta dinga bugawa da sauri sauri tana mata tuttuki yayinda jikinta ya Kama rawa lokacin adamcy ya janyo maryama jikinsa shi kuma ya jingina bayansa ajikin mota yana cigaba da kallonta "zan yi missing dinki tace "baza ka kaini ba !bai san sanda murmushin jin dadi ya bayyana akan fuskarsa ba .ya d'age mata girarsa d'aya"ki kular min da kanki da baby nah ya fad'a yana kai hannu cikinta "baby nah kasan Ina sonka ko?to kayi min alfarma har naje na dawo karka damu matata ka barta ta samu natsu wa "maryama tai murmushi tace "gara ka wuce dan baya jin ma me kake cewa"inji wa?yana jina!ya fad'a yana dukowa kad'an tare da kai kunnensa daidai cikinta yadda ya natsu zaka d'auka mgn babyn yake masa wani murmushin ta saki tana kai hannunta saman kanshi ya d'ago ahankali yana kallonta "i love you! tace bai kai wanda nake maka ba wannan kuma son ranki kika fad'a da kyar sukai sallama da juna cikin tsananin so da kauna ."



Kamar kar admcy yayi tafiyar zazzabi ya dawo mata sosai ta dinga jin sanyi tafisu ta kashe mata ac tana mata sannu cikin wannan halin aka kira sallah ta lalla'ba ta sauko tayi alwala tayi sallah sai dai bata mike daga inda tayi sallah ba ta kwanta akan daddu mar da tafisu ta shimfida masu sukai sallah, ko abincin da tafisu taje ta karbo mata kasa ci tayi tana kwance a inda ta idar da sallar bada jimawa ba taji wayarta tana ringing ta d'an motsa kad'an tana kokarin mike wa tuni tafisu ta miko mata ta kar'ba sunan data yiwa adamcy saving dashi ne yake yawo a screen din wayarta mijina zumana ta d'auka kafin tayi mgn yace "hello maryama!"ta sauke numfashi da kyar sannna tace "na'am Ina wuni ?daga can bangarensa ya amsa mata da"lafiya ya jikin naki !?" tace naji sauki "are you sure "?tace uhm kana lafiya "Alhamdulillah kinci abinci ?"gashin can an kawo yanzu dai nake son na tashi naci"okay kici idan kin gama ki kirani tace "okay! i love you !"ta lumshe idanunta sannna tace"love you more ".sukai sallama ."ta yunkura da kyar ta mike wanda kafin ta gama mikewa tuni tafisu ta fara zuba mata abinci tace" hajiya zaki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login