Showing 129001 words to 132000 words out of 151781 words

Chapter 44 - Mar'adams Book 4 Complete Hausa Novel

Unknown   

29 Sep 2025

2660

dai shi adamcy ko kallonta bai yi ba cigaba da jan kumatun khaira yayi ."murya a sanyaye maryama tace "aunty khadija sannu da zuwa Ina yini "mutun ce aljanna ce tayi magana haka aunty khadija tai mata banza hakan bai damu maryama ba idan da sabo ta saba kuma bazata gaji ba ko dan saboda mijjinta tunda yana kyautata mata kuma yana kaunar nata yan'uwan d'akin ya d'auki shiru baka jin motsin komai sai na ac dake aiki acikinsa ganin karta takura masu ko akwai maganar da zasuyi yasa ta mike tace "mami Allah ya kara sauki "ameen!"ta fad'a atakaice."

maryama bata jima da fita ba shima adamcy ya ajiye khaira data soma bacci ya fice yana fita aunty khadija tace "mami a yaushe kika fara sakewa yarinyar nan ?"ai kuwa kwanan nan zaki ga raini iri irin su fa irin su ba'a sak? masu ai kawai a cigaba a yadda ake gasa mata aya ,mami tace" aa ni ban sake mata ba amman yanzu fa na shigo naga kuna hira da ita kuma dan kinibibi har da wani cewa mami Allah ya kara sauki shegiya munafukar yarinya kawai? ai daga ita har mijinta dai dai nake dasu halan ma maryam bata fad'a miki zagin kaskanci datai mana ba?a yaushe kenan ?mami ta tambaya "d'azu da safe wai anyi asarar biya mana kudin school da islamiyya ai wallahi ita da? zaman lafiya a gidan nan har abada tunda bata da kunya zata gane kurenta dan zaman wahala kawai zatayi a gidan nan shi kuwa nida shi har abada yayi tsabgar sa nayi tawa ".
Tunda ta fara magana mami tai shiru sai data kawo gurin ita da adamcy har abada tace"aa khadija karki yi gaba da danuwanki amman mami baki ga dana shigo ko kallona bai yi ba bare ya gaisheni ba dan iska mai mugun hali kiyi hakuri zan masa magana zai dinga gaisheki dan banason kuna samun matsala dashi ai shi wannan d'an naki ne bai da mutunci sam Sam  hakuri duk zamu taru muyi dashi kuma mu cigaba da yi masa addua da wannna tautaunawar suka cigaba "

Koda adamcy ya koma bangarensa ya iske maryama tana waya da umma kai tsaye ya kar'bi wayar ya duba yaga umma ce ya mika mata wayar ya zauna kusa daita ya d'aura kafafunsa akan cinyarta ta Kai hannu kan yatsun kafafunsa tana massaging ahankali tana lumshe idanunta alokacin da nasiha umma take ratsata idanu ya zuba mata kawai? "maryama nasan ke ba yar kauye bace, kina da ilimi ta kowane bangaren ki natsu sosai ki bawa mijinki dukkanin kulawar data dace kiyi masa biyayya nasan ta bangaren abinci lafiya lau sai yayi tunbi maryama tai mur mushi tace Kai umma ki daina zugani babu wani zuga ai nasani ne abinci kam zaki fidda mijinki kunya, ta sake yin dariya wanda gurin karyar da kai tasa wayar a handsfree batasani ba sai ji tayi muryar umma ta bayyana, tana kokarin cire wayar a handsfree taji umma ta cigaba da magana "idan mijinki yazo kwanciya dake ki shimfida masa yanayin mai dadi ki masa duk abinda kikasan zai ji dadi ya gamsu? dake "inna lillahi nan take maryama ta rikice ta kallesa shima ya kalleta tare da gyara zama "wallahi duk mutumin da yake gamsuwa da matarsa babu yanayin da zai sa ya kai kansa neman wata karki zauna kullum mijinki shi? zai dinga binki dip ta cire wayar a handsfree tana sauke wani wahalallen numfashi "kin dai san wa kika aura mutun ne da idanunshi suke a bud'e mata babu irin wanda baya gani dan haka ki rike mijinki ki kuma rike shi? ta kowani bangare tace "to umma naji kuma in sha allahu zanyi aiki da maganarki na gode sosai Allah ya kara girma tai mata sallama " saboda an tabo Miki abinda baki so shine duk kika wani rikice ya miko mata hannu nsa babu mutsu ta taso tasanya nata cikin nashi "ki kwantar da hankalinki ko baki nemi ba ni bazan iya wannan hakurin dake ba zan kawo kaina dan kina da baiwa da niimar da zai sa dole a bukaceki "kuma asan nima kina jin dadina ko?hannunta d'aya tasa ta rufe fuskarta "maryama are you okay with me ?"ta gyad'a masa Kai "Ina son komai naki hatta kunyar nan Ina so tace "na gode ."
******

tunda maryam ta dawo gidan ta kuma d'aura kwayar idanunta akan adamcy komai nata ya canza tsohon ciwonta ya motsa most especially yadda taga adamcy yake kulawa da maryama yake bata lokacinsa kuma baya shayi ko shakkan nuna mata tsananin son da yake mata nan fa mami ta rasa gane kan diyarta suna zaune a dinne gabad'ayansu suna breakfast maryam ta fito tana yatsuna fuska sakamakon ganin maryama kusa da adamcy zaune? yana karyawa mami tace lafiya "?ta karaso da kyar ta zauna kusa daita tace "gani nan dai zazzabi nake Ji cikin tsananin damuwa mami tace "Ina ke miki ciwo ?da kyar ta bude baki ta so????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? ma mgn 'cikin in Ina wl..h.Wlh mami babu ma inda bai min? ciwo tai maganar tana kallon adamcy maryama ta dan d'ago ahankali ta saci kallon Inda take zaune taga mijinta take kallo ta dawo da kallonta ga adamcy taga shi kwata kwata ma? hankalisa bai kanta ya manne kunnensa? da ipod? yayinda idanushi ke kallon abincin gabansa? hakan ya tabbatar mata da baya ma sauraron abinda take cewa dan hk ta cigaba? da kallonta tana shafa saman kafarsa da tafin kafarta a natse ya d'ago ya zuba mata ido yana sakar mata murmushi ya dibi irish ya kai bakinta ,ta d'an saci kallon inda mami take zaune taga hankalinta yana kansu kamar ta girgiza masa kai sai dai taji bazata iya kunyata mijinta ba dan haka a natse ta bud'e baki ya saka mata ."

Aikuwa ran mami idan yayi dubu ya gama'baci wani mugun kallo ta dinga jifansu dashi inda shi adamcy ko ajikinsa maryama ce kawai a gabansa idanun mami dake tsaye akansu yasa ta sha jinin jikinta ta masa alamar mami na kallonsu kafad'a nsa ya d'an d'aga yana sakar mata murmushi wanda bai ta'ba yin irinsa ba itama murmushi ta sakar masa tana jin yadda ya tsarke kafafuwanta da nashi byn ya gama ci abincin ya mike itama maryama ta mike cike da kulawa take? biyesa dashi suna shiga parlour'n su ya? rungumota "zaka makara fa "ko kin mata ni ne mai kamfanin "oh na tuna Kai ne mr ata mai firgita ma'aikata murmushi yayi yana jan kumatunta sannan sukai sallama tare suka dawo har kasa sai data ga fitarsa sannan ta juya ta nufi? sama? inda maryam tabi bayanta da kallo idanunta cike da kwalla "wasu mata kaga kamar su suke zabawa ma kansu rayuwa mai dadi ."ta k'arasa maganr hawayen dake boye a idanunta suka zubo ."
mami ta kamo hannu maryam? ta mikar daita suka nufi dakinta ta kwantar? daita tana mai kwantar mata da hankali akan abinda ta hango atare daita? tace "kowa da irin jarabawar da Allah yake masa ke kuma jarabawarki ta adamcy ce kuma da ina da yadda zanyi adamcy ya soki fiyye da komai maryam da tuni an wuce gurin fatana kada ki sa damuwa a ranki da har zai gane har yanzu kina son shi ,mu godewa Allah da yanzu zuciyarsa ta fara sanyi akan khaira ni adduarta Allah yasa iya rabon zama ne kawai a tsakaninsu da yarinyar nan dan kwata kwata bana son adamcy ya haihu daita? domin rashin haihuwar su shi zai sa hankalinsa gabad'aya ya dawo ga Kha?ran nan dai mami tayi ta mata nasiha ."

*****
Kullum maryama zuba idanu take taga ta inda period dinta zai zo sai dai shiru yau kam tun barin adamcy gida take jin tashin zuciya da zazzabi can kuma sai amai tayi amai har ta galabaita sakamakon bata ci wani abinci kirki ba wanda haka yasa ta dinga jin juya da kyar ta wanke fuskarta ta dafe bango ta fito ta kwanta a katifa tana nishi sama sama bata jima da kwanciya ba wani aman ya taso mata ta tashi da sauri ta shiga bayi wannan karo fa babu abinda ya fito sai uwar kakari ,bayan ta gama kakarin babu abinda ya fito ta yunkura da kyar tana gyara wuyan rigarta ta fito har karfe uku tana kwance tana fama ahankali ta kai hannunta ta dafe goshinta tana jin wayarta tana ringing Amman bata da kuzarin da zata? d'auka dan haka tana kallo wayar tayita? ringing ta gama sai wajen shida na yamma? ta dan ji dama dama har ma ta sauka tai masa girki tana kitchen ya kirata ta daga tana d'agawa yace "a ina kika ajiye waya inata kiranki "kukan shagwaba ta sakar masa tana cewa bani da lfy ne "what ?"ya fad'a cikin tsananin tashin hankali yana tashi daga zaunen da yake a Office dinsa "okay ganin nan ya fad'a yana katse kiran."


Karfe takwas ya shigo gidan ya iske mami zaune tare da maryam sama sama ya gaisheta sannan ya nufi? samansa biyu biyu ya dinga taka step inda gabad'aya suka bishi da kallo .a kwance ya tarar da maryama lullu'be cikin bargo ya tsaya shiru yana kallonta kafin ahankali ya soma taku zuwa inda take kwance? ta tashi zaune tana wasa da yatsun hannunta yayinda muryarta a sanyaye tace "Sannu da dawo wa ,sannu princesse ya jikin ? "da sauki ahankali ta yunkura zata mike tsaye yace "Ina kuma zaki?ta koma ta zauna tana sauke numfashi zanje na kawo maka abinci !"
"haba wani abinci zauna ana ta lafiya wake ta wani abinci baki San sai da lafiya zaayi komai ba ta sunkuyar da kanta kasa tana tsuke k'aramin bakinta "ba sai naje na d'auko abincin nacin da kaina ba ya zauna? yana fuskantarta? tare da kamo yatsun hannunta "yanzu dai? lissafo min abubuwan dake damunki tai shiru kamar bazatai magana ba har sai data ji ya matse yatsun hannu nta cikin nashi sannan ta motsa bakinta."Ina jin zuciyata na yawon tashi yace "uhm sannan kuma jikina babu karfi dan yau amai na wuni ina yi ta k'arasa maganr tana d'an karyar da kanta alamun maganar tana? mata wahala amman haka ta d'aure ta cigaba da magana"kaina ma na min ciwo sosai" duk da kinki yarda dani amman wad'an nan abubuwan da kika lissafa alamomi ne na masu ciki? "kai dai komai ciki! eh mana ciki mana gareki tun yaushe nake fad'a miki amman kin? ki yarda ko yanzu kin daina son baby's ne wai? ?"ta d'an yi murmushi tace "Ina so!"ta k'arasa maganar tana rufe fuskarta da tafin hannunta cikin tsananin jin kunya ya mike gabad'aya rike da hannunta ya dawo kan kujerar da take zaune yana kallonta bari dai yau na kira likta ta tabbatar mana."

Wayarsa ya lalubo ya soma neman likitar data dubata kwanaki "ni da ka bar kiran likitan nan abinda zanji sauki "bai kulata ba kira d'aya ta d'aga sukai magana daga nan ya cigaba da kula wa daita minti talatin sai ga likita ta karaso ta gaishe da mami sannan tayi mata bayanin yalla'bai ne yake son ganinta mami tace "to yana samansa sai dai haka nan taji ta kasa samun natsuwar zuciya babu wani abinda ke damun maryama kamar dai yadda adamcy ya fahimta? ciki gareta dan haka bata wani bata magani ba? ba sai dai tace za'a kara mata ruwan tunda tana amai sai pain relief "likita babu yadda zaayi kar a k'ara min ruwan nan dan wahalar samun jijiya ake ajikina "karki damu kin san kowa da yadda yake aikinsa sau d'aya in sha allahu zan samu jijiya "tana gama fad'ar haka ta fita? da sauri saboda zata dawo ta bar adamcy cikin tsananin farinciki yana sak? kamkame maryama ajikinsa "me zan miki dadina? wanda zai sakaki farinciki? ni banason komai kawai ka cigaba da sona duk runtsi duk wuya karka rabu dani "ki ajiye wannn a gefe babu rabuwa a tsakaninmu just say anything you want from me bansan yadda zan kwatanta miki irin farinciki da nake ciki ba bari naje na kawo miki abinci kici kafin likita ta dawo ,likita tana sauka kasa mami ta tamabayeta "waye bashi da lafiya ?"kai tsaye tace madam ce bata ji dadi amman ba wani ciwo bane? ango ko kishiya zaki samu a matuka firgice mami tace "kina nufin ciki gareta ?"likita da mamaki tace "eh ciki gareta !aiko mami ta soma karanto kalmar "inna lillahi wa inna rajiun "shikenan na shiga uku ni zulai na sake rasa adamcy ."

Mmn sudais

=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?
MAR'ADAMS
=ؖ?=ؖ?=ؖ?=ؖ?
=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?

BOOK 4

*AYSHA A BAGUDO*

? ? ? ? Page 27


Ganin irin kallon mamakin da likita take mata yasa mami ta fahimci a fili ta nuna damuwarta dan haka tayi firgigib ta dawo haiyacinta sai dai gabad'aya tsayuwa agurin ya gagareta ta nufi kofar shiga bangarenta inda ta bar likita sak? da baki da tarin tambayoyi iri iri ,cikin tsananin tsoro likita tayi nadama da danasanin fad'a mata halin da ake ciki ita a tunaninta tsantsar murna zatayi sai taga sa'banin haka , mami kam zariya ta shiga yi acikin d'akinta? tana ciza yatsan hannunta,da kyar ta iya tattara kwarin gwiwar data mata saura ta d'auki wayarta ta soma neman number aunty shahida tana d'aga kiran mami ta soma mata bayani tana kuka "sha.."shahida maryama fa ciki gareta ."aunty shahida dake zaune bata san sanda ta mike tsaye dafe da k'irjinta ba tace "ciki mami !?wallahi shahida ciki gareta wannan abu kwata kwata bai min dadi ba "mami ta k'arasa maganr tana hawaye "inna lillahi mun shiga uku da wannan tsinananniyar yarinya yanzu yanzu daga aure sai ciki ?"wallahi shahida gashi banason had'a zuria daita ,dangin matsafa da biye biyen malamai gashi kunce ubanta dan giya ne uwarta kuma sai da suka gama zaman banza sannan sukai aure da uban ."

"mami kiyi hakuri ki kwantar da hankalinki Allah ya kiyaye mu had'a iri daita in sha allahu sai dai tayi barin ciki nan ba dai ta haifesa ba idan lallai sai an haifesa ana haifarsa zai? mutu kuma sau dubu zatai ciki sau duba zata rasa abd zata haifa sai dai ta gaji da zamanta haka babu haihu ta tattara ta kama gabanta amman Ina bamu ba had'a zuria daita, yarinya kamar mayya daga zuwa zata fara tara ya'ya "wannan matsifa tayi min yawa shahida "ke dai mami kiyi hakuri zamu san abunyi bari zan nemi? khadija yanzu muji yadda za'ayi "ga yarinyar yar uwarsa ga asali ga mutunci amman adamcy ya rufe idanunshi yace bai son maryam sai wannan yarinyar mai zubin mayu idan ba asiri wannan yarinyar da iyayenta sukai masa ba wani mafarki ne irin haka yake zama gaskiya ?"cikin kwantar da murya aunty shahida take rarrashin mami tana kwnatar mata da hankali da bata tababacin wannna cikin ba dai a zuriarsu ba "yayinda mami ke can cikin tashin hankali shi kuwa adamcy yana can ya kasa boye farincikinsa,kacokan ya maida hankalinsa akan maryama kamar zai mata numfashi ."

a baki ya dinga bata abinci yana tsokanarta zata zama maman baby murmushin gefe baki kawai tayi tana kallonsa tamkar bashi ba ,bata wani ci abinci kirki? ba yaga ta dafe k'irjinta tare da rufe bakinta "what !?zaki yi amai ne ?"da sauri ta gyad'a masa kai nan take taga ya ajiye plet din hannunsa ya d'auketa ya nufi bayi daita suna shiga ta fara kelaya amai yana tsaye akanta har ta amaryar da gabad'aya abinci data ci "ya d'an durkusa kusa daita ya dafa bayanta yana faman jera mata sannu ,bayan ta gama aman ya wanke mata jiki tare da janyota jikinsa gabad'aya ya rungumeta "sorry baby na ya fara wahalar min dake numfashi ta sauke da kyar tana lumshe ido d'akin suka dawo ya kwantar daita sai dai ta d'an gyara kwanciyarta zuwa kishigid'a adaidai lokacin ta doctor take neman izinin shigowa ya bata ta shigo da girmamawa sannu tayi? mata ahankali maryama ta gyad'a mata kai tana sak? lumshe idanu cikin minti ashirin likita tayi komai ta gama ta nuna masa yadda zai cire mata ruwan idan ya kare sannna tai masu sallama ta tafi ta barsu adamcy nata fama da maryama ko d'an shayi mara madara ta sha tace amai zanyi haka ya barta ahankali har bacci ya d'auketa ."

yayi shiru zaune agabanta yana kallonta tana sauke numafshi sannan ya lullub'e mata rabin jikinta da bargo."ahankali ya kai hannunsa yana shafa gefen fuskarta yana lumshe ido bai ta'ba jin yana son haihu ba sai daita saboda kyakkyawar soyayyar da yake mata,ita kad'ai ce matar da zata haifa masa yaran da zai ji su har cikin zuciyarsa kiss ya kai mata a lip's dinta "I want to be with you forever, "you're so sweet and am going to be with you no matter what,he really? love her he takes so much time for loooking at her and keeps kissing her? while she sleeping "kece halittar dana fifita sonta akan komai da kowa Allah yasa karki yi amfani da tsamanin son da nake miki ahankali yake maganar yana busa mata numfashinsa fara zukar numfashinsa yasa ta d'an bud'e idanuwa
ta zuba masa tana kallonsa a gabanta tamkar wani bawa ,muryarta a raunane tace I'm not regretting for having you in life Ina sonka kuma zan cigaba da sonka don't ever thinking I can't do without you i will stay with you without any? complain, murmushin gefen baki yayi yana d'age mata girarsa d'aya. ka kwantar da hankalinka ni taka ce har abada duk runtsi Ina tare da kai ba zan gujeka ba kuma ba zan juya maka baya ba ."

hannuta d'aya ya kamo yana shafawa yana kallonta yana jin wani sanyi na ratsa shi ahankali ya kai baki ya yi kissing din bayan hannun sannan ya mike ya shafa kanta "bari na shiga bathroom"ta lumshe masa ido alamun taji bai wani jima ba ya fito daure da towel .ahankali ya fita daga cikin d'akin zuwa nashi ta maida idanunta ta rufe tana sauke numfashi tana tunanin irin zazzafan son da yake mata tana jin tsoron ranar da mutuwa zata rabasu tasan idan ta rigarsa mutuwa lallai zai shiga damuwa bata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login