Showing 45001 words to 48000 words out of 151781 words

Chapter 16 - Mar'adams Book 4 Complete Hausa Novel

Unknown   

29 Sep 2025

2673

ki huta sai zuwa karfe uku saboda minti talatin zuwa awa d'aya zata kai ku "okay shikenan bari naje na d'an kwanta kafin azahar na tashi in sha allahu."tana gama fad'ar haka ta juya shi kuma ya k'arasa fice wa ya koma cikin abokinsa aka cigaba nishadin kowa ka gani fuskarsa cike take da matsanancin farinciki taya adamcy murna ,sai dai shi adamcy karara fuskrsa ta nuna yanayi na damuwa duk da daman kusan yanayin fuskarsa kenan amman kuma duk da haka akwai masu iya ganewa dan kallo d'aya amar yayi masa ya fahimta dan yana hankalce dashi da idanunshi ,ya d'an matso kusa dashi tare da yin kasa da murya ta yadda babu mai jin abinda zai fad'a yace ya kamata ka kawar da duk wata damuwa da kake ciki ka bayyana farincikinka " da kyar ya janyo numfashi ya sauke yana mai runtse idanunshi da karfi alokcin da yake jin tsokar zuciyarsa tana tattarewa waje d'aya ,acikin ranshi yake hango gagarumim bala'i da za'ayi dashi idan wani acikin yan'uwnasa yayi kokarin taka masa mata ko ci mata mutunci."


Bayan kamar awa bbiyu ya mike yace yana zuwa ya sake komawa bangaren mami kai tsaye ya haye samansa tare da cire hullar kanshi sannan ya rage kayan jikinsa ya zauna yana neman layin maryama domin yaji lafiyarta ,ya kira layin ya Kai sau uku sai dai ga dukkanin alamun wayar akarshe take dan switch off ake masa ya zauna shiru tare da kamo lip's dinsa yana cizawa ahankali ahankali yana tunanin ko ya kira umma ita dai ya samu kiran ya shiga sai dai bata d'aga ba zame wa yayi yana tunani ,a yau din ya kamata ace yana cikin farinciki sai dai gabad'aya ya rasa meke masa dadi ko dan yanayin da weetheart dinsa ta nuna masa ne bai sani ba duk yadad kiran amar yake shigo wayarsa bai d'aga ba dan yana bukatar zama shiru na wani lokaci ko zai samu kanshi ."


Sai bayan azahar ya samu kansa yayi wanka yayi sallah ya shirya kansa cikin wata hadaddiyar shadda milk colour ya d'aura hulla dark blue ya d'aura agaogo a tsintsiyar hannunsa tare da fesa turare ya d'auki wayarsa d'aya,yana k'ok'arin fitowa daga parlour'nsa yaji alamun za'a shigo
Dan haka ya d'an ja baya kad'an yana jiran yaga Wanda zai shigo gabad'aya yanuwansa ya gani d'aya bayan d'aya suna shigo da mamaki yake kallonsu ransa a matukar 'bace yace "lafiya me kukeyi anan ?"yayi masu tamabayar yana hura hanci "kayi hakuri da yan'uwnaka adam karka ga laifinsu idan akwai mai lafiya to aunty ce "hajiya zulfa'u ta fad'a tana k'arasa shigowa d'akin ta tsaya a kusa dashi tana dubansa ."


"My aunty wad'an nan ba yan'uwana bane suyi rayuwarsu nayi tawa ni tuni na ciresu acikin jerin yan'uwana "ya fad'a yana watsa masu harara tace "aa adam karka ce haka kai dai kayi hakuri kawai komai ya wuce mu dinga yiwa kanmu uzuri duniyar nan ma meye acikinta "?babu komai fa ,dole kowa sai yayiwa d'anuwansa uzuri sannna a zauna lafiya"yaya dan Allah kayi hakuri ka yafe mana munyi kuskuren kuma muna nadamar abinda mukayi kuma muna tayaka murna wannan auren Allah ya sanya alkhairi ya kuma baku zaman lafiya "inji cewar zabiba numfashi ya sauke yana kallonsu d'aya bayan d'aya acikinsu ita kad'ai ce yanayinta ya nuna nadama amamn sauran kana kallonsu kasan dole akayi masu "duk da khadija da shahida su girme maka amman kasancewarsu mata ne dole su kasance a kasanka kayi hakuri komai ya wuce ."


Numfashi ya sauke ya so ya fad'a mata duk abinda suka shirya akanshi da maryama amman ya danne domin yana son ganin gudun ruwansu sai da hajiya zulfa'u ta ta'ba aunty khadija sannan tace "Allah yasanya alkhairi ".ta fad'a atakaice taja bakinta ta tsuke ,haka ma aunty shahida sannan nana hauwa'u wacce yake ganin kusan tafi kowa d'aukar zafi a zuwan k'awarta ce maryam yaji kamar ya gaura mata mari sannan yaji baasin kunbure kunburen da take masa "gashin nan gabad'ayansu sun baka hakuri ka yafe masu "shiru yayi yaki cewa uffan dan bai ji zai hakura, kuma Allah yasani bai so zuwansu a yanzu ba domin yana son ya samu damar keta masu rashin mutunci ne dan duk rashin mutuncin da suke ji yafi su iyata "kayi shiru adam suci darajata aunty khadija tayi masa wani irin mummunar kallo tana ayyana irin haukan da zai yi idan maganar rabuwarsa da wacan tsinan niyar yarinyar yazo ."


shima nan take ya maida mata da irin kallon da tai masa yana furzar da iska "suci daraajata adamcy muryar hajiya zulfa'u ya sake shiga cikin kunnuwansa "shikenan ya wuce!" to na gode Allah yayi maka albarka Allah kuma ya sanya albarka a aurenka yace "ameen !"adaidai lokacin da aunty khadija ta fice daga parlour'n tana cika tana batsewa tana fita aunty Shahida ta biyo bayanta tare da nana hauwa'u d'akin ya saura daga hajiya zulfa'u sai zabiba da adamcy tsaye parlour'n yayi shiru baka Jin motsin komai sai na ac dake aikin acikinsa ya kalli zabiba dake tsaye yaga duk a tsorace take sai dai bai ce mata komai ba "lokaci na sake karatowa saura awa d'aya bari naje na k'arasa shirina zabiba tace "my aunty zan biku d'auko amarya "to shikenan zabiba hakan ma zai sake goge maku laifinku a wajen adam tayi maganar tana murmushi shi dai bai ce uhm ba bare uhm uhm har suka bar parlour'n."


Kai tsaye ya fito ya samu su amar suna zauen ga plate din abinci nan a gabansu kusa da amar ya zauna yana kiran sunan Allah, hannu yasa ya dafe kanshi dashi yana fadin."bahaushe ya ce aski idan yazo gaban goshi yafi zafi"amar yayi murmushi kawai yana kallonsa "wallahi a gajiye nake sosai gashi bana samun bacci isasshe spoon din da ke cike da abinci mb ya kai bakinsa yana taunawa ya furta." Ka kusan sauke gajiyarka dan aikin ne agaban wannan yarinyar sai tayi juriya dan akwai tarin kalubale wanda ba kowa ne zai gane ba sai wanda ya san yadda al'amarin yake ko da yake ai tasan komai bazata baka wahala ba "duk da haka ni dai ina tausaya maryama wallahi dan wannna namjin gaske ne zaki ne akanta idan ya cafketa sai Allah da malaman gari "inji cewar amar aiko suka sa dariya "tsaki adamcy yaja yayi kamar bai san abinda suke nufi ba ."


Da misalin karfe uku saura mintuna talatin ya kira layin umma inda yayi sa'ar ta d'aga yake sheida mata wad'an da zasu zo d'aukar maryama zasu taso yanzu sai dai cikin tashin hankali take fad'a masa "jikin maryama ya sake rikicewa sosai yanzu na isketa kwance tana fidda numfashi sama sama amman nasa akira doctor dan babu abinda jikinta yake fitarwa sai hucin zafi ".
cikin wata irin wahalalliya murya wanda ke fallasa sirrin zuciya da gangar jiki ya furta" inna lillahi wa inna ilaihi rajiun..!"al'amarin daya janyo hankalinsu amar da mb har ma da sauran abokansa da suke tare dashi kenan suka tsura masa idanu gabad'ayansu suna kallonsa suna jiran suji abinda zai fad'a bayan wannan kalmar sai dai gani sukai ya d'auke kanshi akan su dan baya son suyi masa tamabayar da yake hangowa acikin kwayar idanunsu ."


ganin haka yasa suka cigaba da abinda suke shi kuwa acan kasan zuciyarsa babu abinda yake maimaitawa sai "ya Allah ka taimakeni akan yarinyar nan da abinda ke shirin faruwa mikewa tsaye yayi kunnensa manne da wayar ya kasa cirewa yayinda k'irjinsa yayi masa bala'in nauyi yana tsananta bugawa a natse ya cire wayar yana juya ta a tafin hannunsa yana k'okarin nemawa kanshi mafuta akarshe dai ya yanke shawarar zuwa gidan batare da sanin kowa ba ya shiga motarsa baka wacce take da bakin glas ya fita ta kofar baya."



Acan gidansu maryama kuwa a rude umma ta mike ta nufi part din aunty ta sanar mata halin da maryama take ciki tare suka dawo gurinta da wasu kawayen aunty guda biyu wanda zuwa yanzu jikin maryama ya tsananta zafi fiyye dana safiya tare da karkarwa , ban da salati bbu abinda umma da aunty keyi da sauri suka karasa kusa da maryama suka sakata a tsakiyar
su tare da riko hannuta" mai zan gani haka ni
biliksu "?maryama kina son ki kashe kanki ne Ko yaya ?aunty ta fad'a hawaye na wanke mata fuska " kinsa fa ke kad'ai garemu maryama a duk duniyan nan, km ke kad'ai ke debe ma mahaifiyr ki kewar yar'uwanata , ba ita kad'ai ba ko ni bazan iya jurar rashinki ba maryama dan Allah ki tausayi mana yau fa ranar farinciki ne a garemu karki bari ya zamo ranar bakincikin mu ?"tana gama magana sai hawaye shar shar daga idanun umma ,"


sosai aunty da umma ke zubda kwallar tausayin kansu dana diyarsu ganin yadda duk ta fita haiyacinta cikin lokaci d'aya umma tace"bilkisu kama min ita dan Allah su aunty suka kama maryama suka fito zuwa parlour daita "kai tsaye umma tace subai'a ta sake zuwa ta kira doctor sannan ta sake kira adamcy yace mata gashin nan zuwa yana kan hanya sannan tace ayi d'akin sadam da maryama saboda hayaniyar yan'uwa tafiyar minti talatin ce ta kawosa unguwarsu adaidai lokacin da'aka zo da doctor yana zuwa ya soma duddubata tare da bata taimakon gaggawa umma ta dubi doctor hankalinta a tashe tace " doctor me ke damunta ne ?doctor yace " gasky damuwace tayi mata yawa idan bata bi ahankali ba hawan jini zai iya jamata dan zuciyarta na bugawa very fast a yanzu "amman inshallahu idan ta kwantar da hankalinta ta cire damuwa zata dawo daidai ."


Agaugauce adamcy ya shigo yana shigowa d'akin mutane suka d'an ragu har aunty ,sanyayyen kamshin turarensa ta soma juyowa mai matukar sanyi da kwantar da ahankali ta d'an lumshe idanunta duk da doctor na tsaye akanta amman tasan shine ya shigo ,aranta tace "sarkin naci sai daya zo "ita wallahi gidansu ne bata son zuwa bare taga fuskar mahaifiyarsa, ita da za'a fasa kaita gidansu Allah da zata samu natsuwa d'aga balain da take hangowa kanta ."ahankali ya karaso kusa da umma idanunshi na kan fuskar maryama dake kwance ya tsaya yana tamabayar umma yana yin jikin nata taja numfashi sannan tace da sauki zamu ce dan baka ji yadda jikinta ya dau zafi ba kamar garwashin wuta ."idanunshi ya sake tsura mata tana kwance akan bed din sadam an lullubeta da bargo wanda yaji aransa bangon rufarsa ne .shr yayi tare da zuba mata tsumammun idanun shi yana jin wani zallar kishi na taso masa tun daga tsakitar kanshi har zuwa yatsun kafafunsa "kenna da yace ta bar d'akin ki tayi "shi dai ya shiga uku Allah ya had'a shi da gamonsa yarinya bata jin maganarsa haka ."


taku d'aya zuwa biyu yayi yaja ya sake tsayawa sannan ya dubi inda umma ke tsaye cikin tsananin damuwa "me doctor yace yana damu nta ?" "Cewa yayi damuwa ce idan bata cire ba tana daf da kamuwa da ciwon hawan jini?."
Nan take doctor din still ya sake mashi bayani kmr dai yadda yayiwa umma , ahankali ya sake maida idanushin kanta yana cigaba da kallonta na sau babu adadi yayinda sosai kamshin turarensa ke sake kai kawo a hancinta tare da farmakan zuciyarta."gabad'aya kamshin turarensa ya susuta mata duk wata ga'ba dake aiki a sansar jikinta .jikinta da zuciyata suka d'auki rawa wani zazzabi mai zafi yayi nasarar sake rufeta sakamakon idanushi dake yawo a gangar jikinta .

Da sauri doctor ya sake nufowa zuwa inda take"adamcy yasa hannu ya dakatar dashi
alamun kada ya karasa gareta dan wani abu yaji yana taso masa sanda doctor ke masa bayanin abinda ke damunta,tamkar ya auna doctor din waje dan takaicin abinda ke cin zuciyarsa."
ganin haka yasa doctor din yace "a samo ruwa da towel a goge mata jiki dashi dan d'azu daya dubata yaji yadda jikinta ya dau zafi, muryarsa a tsarke yace " okay !" doctor yace "bari na kawo mata magani ya fita cikin sauri ."doctor na fita daga d'akin a ranta tace" doctor dama kabar maganinka dan maganinka ba zai ta'ba min maganin damuwar da nake ciki ba ."damuwata tafi karfin magani da duk wata kulawa da za'a bani dan ni kadai nasan abinda ke cin raina wanda tun daga cikin kasan zuciyata nake jin yana taso min ,tare da haddasa min jin tsoro da faduwar gaba mai tsananin ".


Tsaye yake yana kallonta kamar bai ta'ba ganinta ko dan baya gajiya da kallonta bai sani ba ahankali ya tura hanuwan shi duka cikin aljihun wandonsa ganin yanayinsa yasa kawayen aunty suka fice daga d'akin sai dai zuciyarsu fesss dan sun fahimci diyarsu tayi saar samun nagar taccen mijin mai sonta da tausayinta ."
ahankali ya soma takowa zuwa bakin gadon yayinda tsumammun idanushi suke kanta,cikin sanyi jiki ya yaye bargon da aka lullube mata jiki dashi, idanunshi fes akan fuskarta dake lumshe ta sake fita haiyacinta fuskarta tayi fayat sannan km ta kara rame wa sosai fiyye ganin da yayi mata d'azu ."


ahankali ya d'aura hannushi a saman goshinta . jin yadda goshinta ya dau zafi sosai da yadda take fidda numfashi sama sama zafin dake jikinta ya ratsa tafin hannushi sosai wanda bai san sanda tausayinta ya sake lullube shi ba dan yasan duk tsoron su khadija ne da sweetheart dinsa ke dawainiya daita abinda bata sani ba duk runtse duk wuya bazai ta'ba barin wani acikinsu yaci zarafinta ba mutun d'aya ce zata takata ya d'aga sweet heart itama kuma idan yaga abu zai yi yawa zai d'auki mataki ahankali ya juyo tsaitin subai'a yace"ko zan samu ruwa ?ai da wani mugun sauri ta fice daga d'akin "inna lillahi wa inna ilaihi rajiun shine abinda maryma ta fara furta cikin tsananin firgici ita dai tashi ga uku bata son ya goge mata jiki dan ba alkhairi bane a wajenta ."subai'a bata fi minti uku ba sai gata ta dawo da ruwan a hanunta jikinta na rawa....."




"Inna lillahi !" ta sake maimai tawa ya karbi robar ruwan a hannu subai'a,gabadaya suka sukai k'ok'arin fita daga dakin har umma maryama ta motsa lip's dinta tana kiran sunan umma sai dai rashin karfin da jikinta bai dashi yasa muryata bata fito ba bare umma ta ji kiran da take mata dan tuni har sun fita sun kullo masu dakin ,cikin sanyi jiki ya tashi ya dawo gabanta yanzu kam jikinsa sanye da wata shada ce milk colour da hula dark blue babu abinda ke tashi a d'akin sai kamshin turarensa ita kam tun kayan safe ne sanye ajikjnta Ina taga natsuwar sauya wasu kayan ?."ahankali ya cire hular kanshi ya ajiye a gefe sannan yasa hannushi duka ya tattarota zuwa jikinsa kamar d'azu da safe yaja zip din rigarta kasa yana kokarin zare rigar jikinta,take jikinta ya sake d'aukar kyarma gabanta ya cigaba da fad'uwa tsoron abinda zai mata suka karu suka cika mata zuciyarta a filli tace "wai dole sai kai ne zaka goge min jiki saboda Allah ?"


Fuskarsa a had'e yace "da wa kike son ya goge miki?" yayi mata tamabayar yana sake had'e fuska "wayyo Allah na shiga uku dan Allah karka cire min ri.."ai kafin ta k'arasa maganar har ya cire mata kayan jikinta tsab har bra dinta ta saura daga ita sai zani iya cibiya ,sannan ya d'aurata a saman cinyarsa" ya juyo daita suna facing juna "ai kema da alamun kinfi bukatar haka idan ba haka ba ki warke atattaraki akawo min ke gabad'aya nayi miki mai gabad'aya na raba zuciyarki da wannnna tsoron kowa ya huta ."jin abinda ya fad'a yasa ta runtse idanunta gam tana jiran taji ruwa ajikinta amman sai taji shr... ahankali ta d'an bud'e idanunta yana zaune shiru idanunshi kyam akan kirjinta yana karewa albarkatun kirjita Kallo baya jin zai gaji da kallonsu dan tun safe daya fara d'aura idanunshi akan???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?su ya rasa gane kanshi da gindinshi minti minti yake jin abun na zuwa kwakwaluwarsa ."


ahankali ta maida idanunta ta rufe dan tsananin frigici da tsoro data tsinci kanta ya dauko towel din ya matse sannan ya soma goge mata saman jikinta zuwa kirjinta da fuskarta , sosai ya sake dimaucewa da ganin halitatta kirjinta ,hakan yasa yafi goge mata gurin a tare suka dinga sauke ajiyar zuciya suna jin wani irin yanayi shi kam yasan me yake ji tsananin fellings ne yake taso masa ya d'auki minti shabiyar yana goge mata jiki can yaji ana knocking din dakin yayi sauri ya mayar mata da rigarta sannan ya bada izinin shigowa.doctor ne ya shigo da ledar magunguna ahannushi yace "abata abinci taci tukun tasha maganin. byn tafiyar doctor adamcy ya kira umma yace "halan bata ci abinci ba tun safe ba ?"ai Adamu maryama bata jin magana yanzu tun safe nake binta ina ganin rabonta da abinci tun shekaranjiya bayan damuwar dake damunta wallahi har da rashin son cin abinci ."


"kullum sai nayi mata fad'a rashin cin abinci amma wani lokaci har haushina take ji na fad'a mata bazata yi lafiya ba idan bata son cin abinci akwai cututtuka dayawa dake damunta sanadi yyar kin cin abinci ko dan lafiyarka ma ai Kaci abinci ban san wanda ya gaya mata ana iya rayuwa babu abinci ba wallahi wani lokaci tana bani mamaki shiyasa gashin nan bata da wani kwari saboda bata cin abinci bayan tasan abincin is very important ajikin d'an adam."
umma akawo mata ruwan tea ta fara dashi sannna akawo abinci umma ta juya ta fita ."
ahankali maryama ta kallesa tana zabga masa harara "ni tea din ya ishe.."shiiiiii ya d'aura yatsan hannunsa akan lip's dinta "kin shigo rayuwata din ne zaki yi wasa da abinci although nima ba mai cin abinci too much bane amman na fiki bakisan akwai amfanin da abinci yake ajikin mutun ba ?"


ta lumshe masa shayyun idanunta tana jin yadda son shi ke bin jinin jikinta "shi abinci ba wai kawai daka cisa zaka fitar dashi ba aa akwai carbohydrates acikinsa yana da amafani haka protein yana da nashi amafani nifa bazaki yi rayuwa tare dani da yunwa ba dole kici abinci enough kuma sau uku arana "ta yatsuna face dinta kamar zatayi masa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login