Showing 72001 words to 75000 words out of 151781 words

Chapter 25 - Mar'adams Book 4 Complete Hausa Novel

Unknown   

29 Sep 2025

2674

tunhumemu ".

"A'a sai dai sun tuhumesa dan shi suka bawa aure ni meye nawa aciki ?."ta k'arasa maganar tana gyara zamanta zuwa kwanciyar ."ganin haka yasa hajiya zulfa'u tace "kenan bazaki taso muje kiga halin da take ba ?"me zanje nayi zulfa'u bayan ma gaki?"kije kawai Allah ya bata lafiya!"dan girman Allah ki taso muje idan ba haka ba zaki dasa wani abu acikin zuciyar d'anki wanda bazan yi farinciki da faruwarsa ba ,su fa ya'ya maza ba'a binsu ta haka abinda kika rigada kika sani ne idan ba haka kina ji kina gaji wata rana wannan yarinyar zata maye masa gurbin komai na rayuwa kin dai san halin maza ba sai na tsaya miki dogon sharhi akansu ba canzawarsu shine abu mafi sauki ,ki d'aure ki danne duk abinda kike ji a zuciyarki ."da kyar hajiya zulfa'u ta shawo kanta suka hau zuwa sama alokacin da nurse tai gyaran muryar wanda shi ne? ya dawo da adamcy daga duniyar tunanin daya afka na wuncin gadi kawai yaga mami tsaye tare da hajiya zulfa'u kamar a mafarki ."

shiru adamcy yayi kawai ya kasa cewa komai ?? cikin second d'aya yayi kokarin dawo wa cikin natsuwarsa take suka sake? hada ido da mami kallon kallo suke yiwa juna ahankali' yayi nodding din kanshi kasa tsabar kunyar data rufeshi ,sai dai yaji dadin ganinta ko babu komai a yau din zata kara samun natsuwa da maryama da taimakon hajiya zulfa'u da mami nurse ta som bawa maryama? taimakon gwagwa still idanun mami na kan adamcy ta kafeshi? da idanunta tana mamakin irin aika aikan da yayi dan duk da tarin tsanar datai wa yarinyar sai da tai matukar tausaya mata ."da kyar nurse ta samu jijiyo jikinta suka dawo aiki ta d'ago a natse tana? duban hajiya zulfa'u da mami tace "menene dalilin jefata cikin wannan halin ?"nan take hjy zulfa'u tai mata bayani aiko wani irin kunya ta kama shi, nurse ta bukaci adamcy yayi musu excuse ganin namiji ne sannan ta bud'e kafafun maryama tana zaro idanun waje? sbd yadda taga gabanta yayi ta dubesu da kallon tsoro tace " repy dinta akayi ne ? hajiya zulfa'u ta bude baki tace "uhm wai mijinta ne yayi mata wannan aika aikan ."

nurse ta girgirza kai kawai tare da soma yi mata? treatment na musamman tace" sai fa amata stitches a gurin inda ba haka ba zata iya samun matsala gaba, hajiy zulfa'u tace "please do any thing possible to help her we don't want to lose her "ta fadi haka hankalinta a tashe dan gabad aya ta fita haiyacinta tamkar itace bata da lfy? ko kuma itace uwar mijinta har tabawa nurse din tausayi ."Ita kanta mami ta shiga tashin hankali sosai ta kuma ji babu dadi,hauka yake da zai yiwa yar mutane illa irin haka ?"fada ta fara ta inda take shiga bata nan take fita ba dan taji abun ajikinta da zuciyarta ,nurse tayi ta bata hakuri akan ta kwantar da hankalinta bbu abinda zai samu yarinyar ."dole taji babu dadi tunda uwa ce ace kuma d'anka ne dan rashin imani zai aikata wa diyar wani irin haka ai duk uwar data amsa sunanta na uwa taga halin da yarinyar nan take ciki dole ne hankalinta ya tashi "hauka yake da zai mata pata pata kamar ya samu kaza ?"hajiya zulfa'u ta fad'i haka cike da takaici "aiko ni yaga fushi akan abinda yayi tunda ya fahimci budurwa ce ai sai yabita ahankali tunda dai abun ba abinci bane da zai masa ciye duk."

murmushi nurse tayi bata d'auki dogon lokaci ba dake tana da abun dinki ga kwarewar aiki ta gama dinke maryama tsab,yayinda adamcy ke tsaye a parlour'n yana faman kai kawo yaga nurse ta turo kofa ta fito ,da sauri ya shige d'akin inda yaga maryamarsa akan gadon bata motsi tamkar wata matacciya, da sauri ya hanzarsa fitowa ya bi bayan nurse din yana tamabayarta "ke Ina kuma zaki batare da kin fad'awa min halin da matata take ciki ba "ta kallesa a tsanake tana nazarinsa "kenan shine mijin yarinyar ?" "Shiru tai tana lissafo aika aikan da yayi ai babu tamabaya kowa ya gansa yasan zai iya aikata fiyye da abinda yayi a kallonsa za'a gane karfaffa ne gashi giant mai ji da karfi "kayi hakuri yalla'bai zan tura doctor ya kawo drip ne dan dole zan bukaci drip."

"Ke wace irin shirmammiyar nurse ce da baki san kan aikinki ba ?"tai shiru tana cigaba da dubansa a tsanake ya ja tsaki "me yasa baki zo da komai na aikinki ba?"yalla'ba ban san da faruwar komai ba d'aukoni doctor yayi shima kuma bana tunanin yasan abinda ya faru dan kayan stitches din dana dinke gabanta dashi ma sauran da nayi amfani dashi acikin jakar aikina ,adamcy yayi shiru yana kamo lip's dinsa na kasa yana cizawa
"stitches."?ya maimaitawa kanshi abinda yaji ta fad'a zatai k'ara magana dr ya taso ya dakatar daita yna bashi hakuri "yalla'bai kayi hakuri bamu san za'a bukaci drip ba amman yanzu zanje na kawo ".ya fad'a cike da girmamawa sannan ya juya ya kalli nurse shamsiyya yana tambayarta abubuwan da zata bukata ."

a tsanake tai masa bayani komai yana gama ji ya juya ya fice ita kuma ta ra'ba ta gefen adamcy ta zauna tana jiran dr,numfashi adamcy ya sauke da karfin gaske ya kai tafin hannunsa kan fuskarsa yana shafawa ahankali ahankali yana jin zallar tashin hankali lallai yayi wa maryama illa . cikin kankanin lokaci dr ya dawo ya mika mata farar leda ta kar'ba ta nufi hanyar sama inda adamcy ya biyo bayanta kusan atare suka kutsa cikin d'akin cike da kwarewa da aikinta ta daura mata drip"adamcy ya motso kusa da maryama ya zuba mata tsumammun idanushi yana kare mata kallo gabadaya ta gama fita haiyacinta batama san a duniyar datake ba ,wani irin tausayinta mai tattare da matsanancin soyayyarta ce ya dinga jin yana taso masa tun daga? tsintsiyar kafafunshi har zuwa kanshi ,tausayinta ya gwaraye da jinin dake aiki a jikinsa tare da circulating? koina na jikinshi ".

kallonsa mami take kawai ya wani kasa ya tsare agaban maryama yana mata wani irin kallon kamar zai mata numfashi kamar ance ya waigo inda take yaga irin mummunar kallon da take binsa dashi haka ne yasa ya d'an ji kunyarta da bai san dalili ba dan ko lokacin da taba shi umarnin ya kusanci maryam bai ji kunya irin haka ba ko dan wannan lokacin komai ya faru cikin bacin rai ne bai sani ba "ahankali ya mike ya koma jikin window d'akin ya tsaya sai dai ya kasa d'auke idanunshi akan maryama wacce har lokaci ba wani numfashi kirki take saukewa ba nurse tace "zata wuce gida zuwan da rana zata dawo dan maryama zata d'auki kamar awa hud'u kafin ta dawo haiyacinta sakamakon allurar data mata wacce zata rage mata jin radadi a wajen ."
tai masu sallma ta fice su hajiya zulfa'u suna nan zaune har sai da aka fara kiraye kirayen sallah asuba sannan suka bar d'akin."bayan awa shida da duba lafiyar maryama har yanzu bata farka ba abinda ya kara d'aga hankali hajiya zulfa'u da mami kenan? tsoro mai tsanani ya shigesu kada fa yar mutane ta mutu a hannunsu."

ya'yan mami da suka kirata kamar yadda suka saba a kullum take fad'a masu halin da'ake ciki tsam aunty khadija tayi da ranta na wani second ta kasa cewa komai "abinda tace karta kuskura ta bari ya shiga tsakaninsu shine ta bari ya faru to Allah yasa daga can ta wuce barzahu su huta da irin matsifa da bala'i ,dukkanin su basu ji dadin abinda ya faru ba, sai dai sun kasa barin mami ta fahimci shirinsu ,dan sun lura kamar tausayin yarinyar ya d'an samu matauguni aranta soyayyarta ce bazasu ta'ba barin yayi tasiri a zuciyarta ba ,zabiba kam taji dadi sosai har da addua tayi Allah yasa rabo ya shiga .karfe uku biyu daidai nurse ta shigo inda hajiya zulfa'u ke zaune a gabanta tana tmbyrta mai yasa har lokaci maryama bata farka ba asalima ko motsawa batayi ba.."


Nurse ta zuba mata Idanu tana sauraranta har ta dasa aya sannan tace " dogon suma yarinyar tayi? shiyasa kuma daman? hakan yana faruwa yayin first nig din wasu most especially idan suna da tsananin tsoro "nurse tayi shr na wani lokaci sannan ta? numfasa tare da yin gyaran murya sannan ta cigaba da magana zafin radadin data tsinci kanta ciki ne da kuma hadewar da abun yayi mata farko ne agareta amman karki damu da zarar ta farka radadin da zataji kad'an ne saka makon allurai masu karfi da nayi mata zuwa yanzu ya dace ace numfashinta yayi normal ."suna zaune adamcy ya shigo d'akin idanunshi akan nurse da alamun karin bayani yake nema a natse tai masa bayani zata farka at any time ".
"Adam ka godewa Allah da yarinyar mutane bata mutu ba inji cewar hjaiya zulfa'u wacce take kallonsa alamunsa da tashin hankali sai dai babu wata alamun nadamar atattare dashi ."

"kwata kwata adam banga alamar nadama atare da kai ba har yanzu kamar baka da imani wai a haka ma kana son yarinyar kenan ?"Wallahi da iyayenta suna kusa kake nuna rashin nadamarka haka zasu kwace yarsu a hannunka" muryarsa can kasa kmr mai koyon mgn yace "aunty bana Jin nadama amman Ina jin tausayinta dan abinda nayi nasan ba kuskure bane ".ya k'arasa maganar yana riko yatsun hannun maryama cikin nashi yana murzawa daga hajiya zulfa'u har nurse kallon mamaki suke masa nurse ta sake duba maryama ta mike tace zata dawo zuwa an jima ,ko cikakken minti latatin nurse batayi da tafi ba maryama ta farka gabad'aya taji duk ilahirin gabobin jikinta sun mutu ga wani irin? zafi da kasanta ke mata lokacin data farka idanun akan adamcy karaf idanunsu suka sarke cikin juna zuciyoyiinsu ne suka buga a lokaci daya ya damke hannunta sosai yana mata" sannu !" kokarin dauke idanunta gefe tai tana runtsesu idanunta dan batasan ganin fuskarsa bare wani sannun da yake mata bayan ya cuceta ya rusa mata komai nata ita yanzu ya zatayi da rayuwarta "

Ya kwantar da muryarsa sosai yace"ya kike jin radadin jikinki ?tsuke bakinta tayi taki cewa komai suna cikin wannan halin hajiya zulfa'u ta shigo ai tana ganin idanun maryama a bud'e tace "Alhamdulilllahi diyata kin farka sannu kiji ta k'arasa ta zauna kusa daita tana tamabayar adamcy yaushe ta farka? yace "yanzu nan!" ya kike jin jikin naki yanzu runtse idanunta tai cikin tsananin jin kunyarta ta d'an motsa bakinta "da sauki ."!a ranta tace" wani irin abu ne haka kenan tasan abinda ya faru a tsakaninsu?"kasa bud'e idanunta tayi saboda tsananin kunyarta data mamayeta tana jin hajiya zulfa'u na cewa "Allah ya kara sauki maryama hannunta dake cikin tafin hannun adamcy take kokarin cirewa sai dai jikinta babu kuzari "aunty ko zamu samu ruwan zafi ta d'an sha !"bari nasa akawo mami ta kiran ita kuma ta bawa tabawa umarnin bayan minti biyar tabawa ta shigo parlour'n da sallmarta hajiya zulfa'u ce ta fita ta kar'ba tray hannunta dake d'auke da d'an karami flaks da cup da spoon da roban sugar tayi haka ne dan kar tabawa ta fahimci abinda ya faru lokacin data dawo d'akin adamcy na kokarin gyrawa maryama kwanciya tare da lalla'bata ta zauna amman taki sai? hawaye ne kawai? suke zubo mata hade da cewa "bazan iya zama ba ."amman a ranta kuwa cewa tayi mutumin nan ka cuci rayuwata ."

muryarsa a can kasan makoshi yace" d'an two hours din danayi akanki? shine duk kika wani dawo haka lallai yarinya kina da aiki fa "ya fad'a yana matse yatsun hannunta cikin nashi "
Wani sabon kuka ta fashe masa dashi tana hararrasa tare da k'ok'arin zare hannunta cikin nashi hajiya zulfa'u tace "ka barta bazata iya zama ba yanzu. "aunty ta yaya zata d'an sha wani abu tun jiya fa babu komai acikinta? barta zan san dabarar da zan mata sorry kinji maryama inshallahu zaki samu sauki kinji nan ba da dadewa ba .kuka sosai maryama take tana cewa "ku Kira min umma da aunty dan Allah wlh mutuwa zanyi adamcy dake zaune a gefenta Idanunshi akanta har lokaci? kad'an ya rage dariya ta kufce masa ,gabadaya duk ta dawo wata kala a ranshi yace sex ma kenan Ina ga mai gaba d'aya haihuwa ".aunty wannan yarinyar kuwa zata iya haihuwa da kanta "?yayiwa hjy zulfa'u tamabayar yana kai yatsun hannu maryama cikin bakinsa yana cizawa ."

"zata iya mana ai abun ba daga nan bane wad'an da ma basu kai shekarunta ba suna haihuwa da kansu bare maryama da gani zatayi juriya."
ya d'an ware idanunshi sosai yana kunshe dariya dan yasan yanayita auntynsa zatace bashi da imani ,kukan sosai take yi duk yadda hajiya zulfa'u taso ta bawa maryama tea da hannunta taki kar'ba, haka ma daga hannun adamcy wanda yanzu take masa kallon cikakken mara imani hajiya zulfa'u ta fice daga dakin zuwa kasa ."Ahankali' maryama ta cigaba da rera kukanta tare da jin radadin ciwo sosai akasanta a natse ya kwanta a gefenta idanushi kyam? akanta yana kare mata kallon tsab ."
maryama dake kuka har lokaci ta dan tsagaita kukanta? jin kwanciyarsa kusa daita dan take numfashinta ya soma kokarin barin gangar jikinta sakamakon matso da fuskarsa da yayi kusa da nata yana busa mata numfashinsa gbdy ta rasa yadda zatayi da rayuwarta? ."

da kyar ta samu? numfashinta ya dawo daidai ko da me yake son taji da wannan jarabar tashi ko kuma da ciwon daya haddasa mata .ta sauke numfashi tana kokarin kawar da fuskarta ya kamo fuskarta ya tsaidaita yadda take runtse idanunta tayi dan bata iya kallon wad'an nan tsumammun idanun nasa da yake binta dashi? "kalli yadda duk kika rame kamar wacce na cinyeta ?"ta d'an bud'e idanunta tana dubansa "kalli idanuki duk sun sake fitowa waje kallonsa kawai take dan a wasu lokutan abubuwansa akwai rashin imani ciki yanzu shi bai ga halin daya sakata ba bama zai barta taji da kanta ba ?"
Kallon kyakywar fuskarta ya cigaba da yi tayi fayau alamun tana 'cikin tashin hankali da damuwa "sannu yake son mata amman yasan koya furta bazata amsa ba dan haka yayi shiru ya cigaba kallonta yana shakar numfashinta ."

sheshekar kuka take tace"dan Allah ka Kira min umma"! lumshe mata tsumammun idanunshi yayi "a yadda kike din nan so kike ta fahimci wani abu ?na nawa kuma bayan ka gama tona min asiri kowa nayin abunsa cikin sirri amman ni ka .."tsoronki ne ya tona miki asiri just two hours fa my princess kika tafi dogon suma ya kai bakinsa kan lip's dinta zai tsotsa a fusace take kallonsa tana watsa masa mugun kallo tace? "karka sak? ka min ganganci" d'an murmushi ne ya bayyana akan lip's dinsa dan sarai ya fahim ceta"am sorry !"dont..!don't sorry me dan Allah ka matsa daga kusa dani bana son wannan kusanci," ai yanzu wasan zai fara my princess tsaki taja tana harararsa tare da runtse idanunta ."ni kike jawa tsaki my princess ?"ya fad'a yana kallonta da idanunshi ta bud'e ido idanunsu suka sake sarkewa cikin juna ta dade tana kallon kwayar Idanunshi wanda hakan yasa zukantasu? bugawa da sauri har 'cikin jikinsa yake jin idanun nata ."

'Ahankali'? ta? watsa masa wata uwar? harara sannan tace" ba kai ne ka jawo na ja maka tsaki ba ."kinsan fa ina da maganin rashin kunya yanzu "fad'a yana matso da fuskarsa kusa da nata har tana jin saukar? hucin numfashinsa ajikinta tayi saurin? kawar da kanta gefe ta cigaba da kallon wani bangaren dan gaba daya atsorace take dashi karfin hali ne kawai irin nata dan jikinta har rawa rawa yake "ahankali'? ya kai hannunshi ya dawo da fuskarta ya had'e da nashi yana shirin damkar? lips dinta aka turo kofa d'akin tare da sallama cak hjy zulfa'u ta tsaya
tana dubansa .ahankali' ya janye jikinsa ya d'an ja da baya kad'an yana furzar da iskar "adam dan girman Allah ka bar yarinyar nan haka ta huta" aunty me nayi mata kuma "?ban sani ba wallahi idan kasa wasa zan tattarata na wuce daita gobe ?"

Gobe zaki wuce ne ?"eh gobe wai da nake son na wuce ". yayi shiru dan baya son tafiyarta sai dai bai ce mata komai ba "kama min ita zuwa bayi ta d'an zauna a ruwan zafi "wannan za'a kama miki ai sai dai na d'aukar miki ita" maryama ta yatsuna fuska tana cewa "aunty kice ya barni zan iya tashi da kaina "aa maryama bari dai ya taimaka mana"ni dai ..." ai kafin maryama ta sake cewa wani abu cak taga ya d'auketa yayi bayi daita muryarta can kasa tace "maye kawai "
Ya zaunar daita akan element "ni kika cewa maye ?"duk da ya had'e fuska sai data d'an hararesa .wannan yarinyar fa da alamun baki murzu da kyau ba "ai sai kazo ka murzani tunda ni stearing ce "garam taji ya maida murfin kofar ya rufe har da murd'a key ,ya juyo a natse ya jingina bayansa ajikin kofar yana kallonta ."

nan take ta zaro idanu waje "me ye zakayi yalla'bai?" no ki cire wannan sunan tun d'azu da kike rashin kunyar ki kinsan da wannan sunan ?"to kayi hakuri, Allah ai Kai ne kake da abun haushi "da nayi me nake baki haushi ?"to kayi hakuri bai ce komai ba ya soma tara mata ruwan zafi ahankali yaji ana ta'ba kofar bayi "adam tsayuwar me kake aciki ka fito mana na taimaka mata "Ina tara mata ruwan zafi ne kiyi zaman

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login