Showing 99001 words to 102000 words out of 151781 words

Chapter 34 - Mar'adams Book 4 Complete Hausa Novel

Unknown   

29 Sep 2025

2687

kije suma kuma suzo suga inda kike? ."

Shiru tayi na second biyu sannan tace "kawai mu sa ranar zuwa dan banga alamun zamu bar wannan gidan ba "ke kuwa duka wata d'aya ne fa kikayi a gidan amman har kin gaji "?aunty bazaki gane bane bana son zaman gidan wallahi inda kikasan a cikin wuta nake rayuwa? "Allah yayi mana tsari da wuta Allah kuma ya kawo mana mafuta ki cigaba da addua komai zai wuce da ikon Allah amman karki sake ki nuna masa gajiyawarki ,kiyi hakuri da komai kika gani sun dan jima sukai masu sallama suka fito kamar yadda ya Saba mata shine ya bud'e mata gidan baya ta shiga ta zauna batare data kalli inda yake ba ,ya maida kofar ya rufe mata ya zagaya d'ayan side din tun kafin masu tsaronsa su bud'e masa ya bud'e ya shiga ya zauna yaga tana kallon wani bangare daga gidansu yace a? wuce dasu raddisson blue wani hadadden hotel ne dake ikeja? gra hotel din baida wani? nisa da sabon gidansu maryama ."suna shiga ya rufe kofa ya fixgota jikinsa ya had'e bakinsu waje d'aya ya soma cire mata kayan jikinta? yana wasa da dukiyar fulaninta."


Mmn sudais

=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?
? ?? MAR'ADAMS
? ?? =ؖ?=ؖ?=ؖ?=ؖ?
=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?

BOOK 4

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim


? ? ? ? ? Page 21

Kamar wacce yayiwa muguwar tsana haka ya sake cafkar laulausan harshenta ya cigaban da sha,tsawon mintuna talatin ya d'auka yana makale daita yana faman tsotsan lip's dinta da harshenta,madadin taji dadi kamar yadda ta saba sai taji sa'banin haka domin kuwa zafi take ji mai had'e da dadi sai dai kusan zafin ma ya rinjayi dadin da take ji ,haka ne yasa ta soma k'ok'arin zare bakinta daga nashi dan sosai ta fahimci akwai mugunta acikin shan bakinsa na yau.sai dai duk yadda tayi k'ok'arin zare bakinta ta kasa dan sake kamo laulausan harshenta yayi ya dinga mata wani irin tsotsa yana had'awa da hakoranta kawai ta sadaukar masa da jikinta tana fitar da hawaye tana sauke ajiyar zuciya sai daya tabbatar data galabaita jikinta ya sake tayi laushi sosai babu wani kuzari ajikinta dan kafafuwanta ma rawa suke sannan ya zare bakinsa anata yana maida numfashi batare daya rabata da jikinsa ba"Cike da sanyin jiki ya kai hannuwansa duka ya kamo fuskar ta ya tsura mata tsumammun idanunshi masu d'auke da sinadarin soyayyarta sai dai kana kallonsa zaka fahimci cikin tsananin 'bacin rai yake."

Yana kallonta ta runtse idanunta sai ga hawaye sharrr sun gangaro mata dan gabad'aya kasa cigaba da kallonsa tayi ,ga lugud'en bugun da zuciyarta ke yi ga ilahirin jikinta sunyi sanyi kafa fuwanta sun mata nauyi cikin zafin zuciya yace "wallahi ko da wasa karki sak? ja min tsaki a rayuwarki idan kika sake kuwa had'uwarmu bazatai kyua ba ,dan sai na sakaki cikin tarko mai wuyar fita domin kuwa zan zuba miki dafi a zuciyarki ."sak? runtse idanu tayi na second biyar tana nazarin maganarsa"ta rasa me yasa yake da saurin fushi haka ?yanzu kan d'an
wannan tsakin da taja ne yayi mata irin wannan hukunci byn ba dashi take ba?maganr dafi kuma da yake magana na nawa ?"ai ita yanzu tasan bata da wani 'yanci tunda ta fad'a hannunsa sai yadda yaga dama daita ."ahankali ta bud'e idanu nta ta zuba masa tana maka masa harara yayinda wasu hawaye ke sake wanke mata fuska."lumshe mata tsumam mun idanunshi yayi yana mata kallon kasan gira "daga yau zaki sak? ja min tsaki ?"shiru tayi taki cewa komai dan wani irin haushinsa ne ya mamaye zuciyarta ."

Ganin tayi masa shiru kuma yasan duk maganar da zai yi bazata bashi amsa ba yasa ahankali yayi kasa da hannuwansa zuwa kugunta yayi mata mugun riko babu shiru tace"naji bazan sake ba! murmushin nan nasa na gefen baki yayi wanda ta masa lakabi dana mugunta ahankali ta soma yin kasa dan bazata iya cigaba da tsayuwa ba sakamakon rawar da jikinta da kafafuwanta suke mata ."tarairayota yayi jikinsa ya zagaye bayanta da hannunsa d'aya yayinda ya kai d'ayan hannunsa yana shafa fuskarta "karki sake ja min tsaki banaso"ya fad'a yana tsotsar lip's dinta tare da d'aukarta cak ya nufi saman bed daita ya zaunar daita tana wani sha masa kamshi kallon kasan ido yayi mata sannan ya mike ya soma cire yar saman suit dinsa ya cire ta ciki sannan ya dawo kan wandonsa ya saura daga shi sai farar singlet da boxers ya dawo inda take zaune tana faman cika tana batsewa, ya janyota jikinsa yayi baya da rolling din kanta sannan ya soma k'ok'a rin cire mata kaya tana jinsa ya rabata kayan jikinta ta saura daga ita sai pant da brazier da zai fara kissing dinta tai saurin kawar da fuskarta gefe tana sauke numfashi ."

Ahankali taji yayi kasa da bakinsa yana shafa saman breast dinta zuwa tsakiyar breast dinta wani irin sanyi taji yana bin sansar jikinta yayinda bugun zuciyarta ya karu tsigar jikinta suka dinga mikewa sai dai tana jinsa taki motsawa bare ta juyo ta kallesa wanda ita bata sani ba a she dama ta bashi sai ji tayi ya kai harshensa yana lasar tsakiyar breast dinta ."
shayayyun idanunta ta runtse da sauri tana kam kame jikinta tare da kai hannunta d'aya ta goge hawayenta sakamakon sakon da yake aikaiwa breast dinta masu rikitarwa."sake danna kan shi yayi yana cigaba da lasar tsakiyar breast dinta wani sauti ta fitar cikin sanyayyiyar muryarta "wayyyyyyo! ta fad'a tana jin dumin wani abu a kasanta wanda babu tantama ruwan sha'awa ne suka zubo ."ahankali ya kai hannunsa ya kamo fuskarta ya dawo daita saitin nashi ya had'esu waje d'aya suna fuskarta juna at the same time suna shakar numfashi juna"My princess kinji Ina ta miki nacin bana son ki sak? ja min tsaki koda kuwa da wasa ne saboda ni namiji ne mai tsananin zuciya da saurin hawa abu kankani ke canzani yadda nake da shagwaba kamar yaron goye haka fitinata take ."

"Ta kallesa kawai "ki kiyayya please !"yana gama fad'ar haka ta 'bata rai tana had'e fuska sannna ta cigaba da kallonsa kamar tace masa bazata kiyaye ba sai dai taji gabanta ya bada damm sakamakon
Amafani da yayi da yatsunaa biyu ya balle bra dinta ya matso da kirjinta daidai saitin fuskarsa tare da sauke wani wahalallen numfashi yace "my princess Ina tsananin bukatar ki"ya fad'a yana sak? sauke mata numfashinsa wanda haka ya sake kashe mata gabobin jikinta ta zuba masa idanuwanta cike da mamakinsa kamar bashi ya gama mata gargad'i ba shine zai wani narke mata shima ya tsura ma k'irjinta tsumammun idanu nshi da suka canza kala suka dawo tamkar wad'an da aka zuba ruwa acikinsu yana kallon breast dinta da suke tsaye kyam ga kyau ga cika."

Ahankali ta lumshe idanunta tare da kai hannunta ta kare k'irjinta cikin wata irin kasalalliyar murya yace "cire min wannan hannun Ina son na sha..... "ya fad'a yana sauke mat?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? a hucin numfashinsa saurin d'auke numfashinta tayi na wuncin gadi kafin ahankali ya dawo ya cigaba circulating sai dai taki d'auke hannunta kamar yadda ya bukata ganin bata da alamar cirewa ya kai bakinsa kan hannunta saukar hakorinsa taji wanda yasa tayi wata irin zabura tare da bud'e idanunta tace"ka bari fa bana so!"murmushin gefen baki yayi wanda ba kowane ke fahimtar haka ba sai wacce akayi dan ita ."ta kallesa shima ita yake kallo kamar zai cinyeta"mutun sai naci "!tayi maganar a can kasan makoshinta bata ankara ba taji ya janyota jikinsa ya d'auke hannunta tare da kai wa kan breast dinta cafka sai data ja numfashi mai tsawo sannan ta sauke da karfi jikinta na d'aukar rawa tare da tsura masa ido tana kallonsa dan ta fahimci nan ma mugunta yake son yi mata
hakan yasa tayi saurin janye jikinta zata ja baya ."

Ya janyota da sauri ya sake maidaita inda take
ta goge hawayen da suka kawowa kumatunta ziyara ,sarai yaga tana goge hawayen amman yayi tmkr bai ga abinda take ba ya sake kamo bakin breast dinta yana tsotsa cikin zafin nama har da cizawa nan take ta sakar masa jiki dan tayi imani muddin tace wannan kukan zatayi da botsarewa zata sha wahala a hannunsa jin da yayi ta saki jiki yasa ya koma wasa da breast da jikinta ahankali yana sake kai wa breast dinta cafka yana sha kamar wani mayunwacin zaki."cikin kankanin lokaci ya rud'a ta da salonsa duk ya gama ruda ta da duk wani salon sa, tana biye masa itama da nata wanda ya kara rikitasa, ya kai hannunsa kunenta yana wasa dashi yana masa tafiyar tsutsa, har wani vibration take ji a gabad'aya ilahirin jikinta ,yayinda bakinsa ke kan breast dinta sai daya gama jagwal gwala mata jiki sannna ya barta kwance tana fidda numfashi tamkar mai cutar asthma ya shige bayi ya watsa wa jikinsa ruwa ya dawo ya isketa kwance ta lullu'be jikinta da farin bargo zama yayi a gefenta yana tura hannunsa cikin bargo wanda haka yasa ta d'an juyo ta kallesa kamar zatayi kuka ."

"lazy girl kawai daga ta'baki kin wani narke a gado "ya k'arasa maganr yana murza kan nipples dinta kad'an ."wani irin ajiyar zuciya ta sauke da karfi tana lumshe masa idanunta"bai tsaida hannusa ba ya cigaba da murza kan nipples dinta yana cewa "tashi ki shiga bayi kiyi wanka zan d'an fita amman zan dawo kafin akira sallah ya k'arasa maganar yana tsaida hannunsa a kasan mararta yana kallonta gabad'aya yanayinta ya canza sai wani lumlumshe idanunta take tamkar mai jin bacci muryarta a matukar sanyaye tace "Jikina bai yi dotti ba !"jikinki bai yi dotti ba amman ai kinyi release?"yayi mata tambayr cikin tsigar tsokana "harararsa tayi tana cewa "wani yare ne haka ?"bari na dawo na fahimtar dake ko wani irin yare ne "ta rausayar masa da kwayar idanunta tana girgiza masa kai alamun " a'a ."
"Kalleni ki fad'a min bakya bukata ta !ya fad'a cikin wata murya mai Kama dana marasa lafiya ta hararesa tana had'e fuska,yayi murmushi yace "idan ke bakya bukatata to ni na sauke mulkina da takamata na roka abani naci ko kad'an ne tunda nasan wannan mulkin yanzu yana hannu nki my princess amman dai ayi min adalci ni kuma nayi miki alkwarin bazan wuce gona da iri ba zan biki ahankali."

Lumshe idanunta tayi tana jin yadda maganrsa ta dinga bin jikinta tana sanyaya mata zuciya da gan gar jiki ahankali taji ya kwanto jikjnta yana sauke mata iskar bakinsa a wuyanta sak? lumshe idanu tayi ahankali alokcin da yake sake matsota suka zubawa juna ido ko kiftawa basayi yayinda bugun zuciyoyinsu da take ji yasa ta maida idanunta ta lumshe tana sauke ajiyar zuciya da karfi shima ajiyar zuciya ya sauke da karfi "yunwa nake ji sosai ,ta sak? tsaresa da idanunta sannan ta fixgo magana tace "to muje gida gabad'aya kaci mana "ta fad'a haka ne saboda tasan halinsa ba'a koina yake cin abinci ba "ba wannan abinci ba ! ya fad'a yana 'bata fuska alamar idan yara zasuyi kuka "zan miki kuka sannan nima naki sha miki breast dinki "bata san lokacin data sa dariya ba saboda yadda ya wani tsuke bakinsa yana kallonta idan tayi dariya kara kyau take masa ".

Yadda yake kallonta haka itama take kallonsa ta fahimci shi mutun ne mai tsananin bukatar mace da son a kula dashi atakaice dai shagwababbe ne kamar yadda ya fad'a mata wanda haka yake narkar mata da zuciyarta take kara kaunarsa" na d'aura halakin kulawata a hannunki kamar yadd nake miki baki ga ko motsi kika yi ba idanuna suna kanki ba ?"bakace fita zakayi ba!?"kingaji Dani ne ?"ya tamabayeta yana sak? gyara kwanci yarsa ajikinta tare da sauke ajiyar zuciya lumshe masa idanu tayi da sauri ta girgiza masa kai tana lumshe masa idanunta tasan muddin tace ta gaji dashi wallahi fasa fitar zai yi yayita rikita mata lissafi "ya kai wa idanunta kiss "akwai sirri cikin idanunki masu rikita min lissafi "kai ma ai haka ne ban san abinda ke cikin idanunka ba ammn duk sanda zan kalleka sai naji tsigar jikina sun mike "ya sake kallonta yana matseta ajikinsa yace "fad'a min menene acikinsu? bata san lokacin data boye fuskarta a k'irjinsa ba a she a zahiri tayi maganar "karki ce baki san abinda ke cikin idanuna ba d'ago ki kalleni ki fad'a min ".kasa d'agowa tayi yasa hannu ya d'ago fuskarta ya sanya kwayar idanunshi cikin nata "ba komai bane acikinsu sai zallar sonki da kaunarki I love you maryama .."

Tayi saurin lumshe idanuwanta numfashinsa taji a daidai hancinta "nasan kinsan da haka ?"ta d'aga masa kai alamun "eh!"me kike so nayi miki my princess kiji dadi arayuwarki ?"ka cigaba da sona muddin rai?"yayi murmushi yana matso da fuskarsa suna cigaba da shakar numfashin juna "wannan mai sauki ne zuciyata an halicceta ne dan ta soki ".ya fad'a tare da tsotse bakinta sannna ya janye jikinsa a nata ya mike ya kwashe suit dinsa ya nufi wani dogon corridor wani zazzafan numfashi ta sauke ita kam dai ta gama sa'a a duniya tunda mutun kamar mr ata yake mutuwar sonta haka. bayan kamr minti shabiyr ya fito sanye da wasu kananan kayan farar riga mai v neck mai gajeren hannu kafafunsa sanye da takalma bakake yana zuba kamshi da alamun ya fesawa jikinsa mayataccen turarensa ya d'auki card din da'ake bud'e d'akin sannna ya rankwafo yayi kissing dinta ya fita ."jin ya bar d'akin yasa ta bud'e idanunta duk jikinta ya sake, wani ajiyar zuciya ta sauke zuciyarta na bugawa da matsa nancin karfin gaske "hakika soyayyar adamcy ta gama mamayeta duk bugun zuciyarta da tarin soyayyarsa yake sauka da kara ninkuwa acikin zuciya da ma gangar jikinta."

Bayan ya fita ta mike zaune tana kallon d'akin kafin ahankali ta mike ta sauko hanayr da yabi ya fito sanye da wasu kaya tabi ,ahankali take bin koina da kallo part din kamar part dinsa na gidan mami ne babu abinda babu har kitchen tai shiru tana nazari da tunani akan part din bayan second goma ta kai hannunta ta shafa goshinta zuwa danunta sannan ta k'arasa gaban wardrobe ta bud'e kayansa ne jigb da abubuwan amfaninsa kanta ya sak? daurewa zuciyarta ta cika da tarin tmbayoyi"kar dai anan yake holewarsa da mata ?
tayi wa kanta tambaayr tana shafa sumar kanta nan take wankakkiyar zuciyarta ta gargade ta girgiza kanta tayi tana cewa "masu kudin nan fa ba'a raba su da neme neman matan banza idan ma ba haka ba me yasa kayansa zasu kasance anan kuma taga da zasu shigo babu wata alamar alokcin zai kama part din ,alamar data gani daman part din nashi ne permanent dan card kawai ya amsa suka hau lift ."

ahankali ta juya rike da kugunta ta tsaya jikin window d'akin tana kallon haraban hotel din batare data yaye transparent cutting din dake zagaye da window ba ."shiru tayi tsaye tana jin wata irin mummunar fad'uwar gaba from know where yana shigarta "maryama karki bawa zuciyarki damar da zata zargi mijinki wata killa ya kama wajen ne saboda irin haka idan yana bukatar hutawa "da wannan kwarin gwaiwar ta shiga bayi tai wanka tare da dauro alwala dan lokacin magrib ta kusa ta fito k'irjinta d'aure da farin towel yayinda sanyin ac d'akin ke ratsa mata sansar jiki ta goge jikinta sannan ta d'auki kayanta data cire ta mayar ta sake komawa d'akin da kayansa suke anan ta samu praymat din sallah cikin haka wayarta ta soma kiran sallah ta tsaya shiru tana tunanin ina ne gabas."?

tana cikin wannan tunanin kiransa ya shigo ta d'auki wayar tana duba screen din wayar ganin shine ta kwantar da muryarta sosai kafin ta d'aga kiran daga can bangarensa yace "kinyi sallah ne ?!"tace "a'a yanzu zanyi ina ne gabas ?"okay kofar shigowa zaki kalla idan kin idar zaki iya saukowa kasa girgiza masa kai tayi sannna tace "a'a!"okay idan kin idar ki kirani tace "okay sir "!ta fad'a da girmamawa "zuwa yaushe ne za'a cire sir da yalla'bai din nan ne dan na soma gajiya?"shiru tayi tana kokarin shimfida praymat "ko da yake duk laifina ne dana tsaya tausaya miki da kin sake yin karo a karo na biyu may be zuwa yanzu na samu karin matsayi "murmushi ta sakar masa kamar yana gabanta tace "ni dai yalla'ba ka barni nayi sallah kar alwalata ta .."shiru tayi ta kasa k'arasa maganar "yarinyar nan naga alamar fa zaki fini jaraba"inna lillahi!"ta fad'a tana rufe fuska tare da katse kiran gabad'aya dan bazata iya da rashin kunyarsa ba ."

bayan ta idar da sallah ta kirasa kamar yadda yace batare da 'bata lokaci ba ya shigo ya janyota ya rungumeta ajikinsa ta kallesa"baka gajiya ne?"
"da me kenan zan gaji ?!shima ya tamabyeta tare da ciza lip's dinsa na kasa girgiza kai kawai tayi tace "babu !zareta ajikinsa yayi ya kamo hannu wanta ya tsarke cikin nashi yana kallon cikin kwayar idanunta"my princess Ina matukar son sex "!tana jinsa tayi kamar bata ji abinda ya fad'a ba ta zare hannuwanta dake cikin nashi tare da juya masa baya ."taku yayi ya tsaya abayanta ya had'e ta da k'irjinsa ya d'aura kanshi a dokin wuyanta ya soma mata magana cikin rad'a "baki san idan mutun baya having sex ba bazai ta'ba samun cikakkiyar lafiyar zuciya ba? duk bugun zuciyata tattare take da tsanani shaa'awarki haka kema nasan kina tsananin jin sha'awata ko karya ne ?"ni dai gaskiya ban sani ba!" kin sani mana dan a yanzu ma ga bugun zuciyarki na ya karu kuma haka zuciyarki take fama a duk lokacin da zaki kasance tare dani wanda hakan yake kara bud'e jijiyoyin jikinki ta yadda jijiyoyinki suke samun damar yin flowing da kyau dan abu ne

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login