Showing 15001 words to 18000 words out of 151781 words

Chapter 6 - Mar'adams Book 4 Complete Hausa Novel

Unknown   

29 Sep 2025

2644

fito d aure da dogon farin towel a ?ugunsa, faffaWan ?irjinsa wanda ya wadatu da kwantaccen gashi sunyi luf luf gwanin sha awa ko ina ajikinsa a murWe yake saboda tsananin jim din da yake hakan ne ma kullum yake kara zama kamar yaro d an shekara talati abunka da akwai kudi gashi kuma yana kula da jikinsa idan ba an fad a maka ba wallahi bazaka ce ya kai 43 ba ruwan dake Wigowa ta cikin sumar kansa ne ke ratsowa ta dokin wuyansa zuwa kwantaccen gashin ?irjinsa shiru yayi yana tafiya har ya karaso ya tsaya gaban mirrow ya d an bud e towal din dake d aure ajikinsa yana kallon halittar jikinsa babu wacce tazo ransa kamar maryama Ina ma ace yadda ya fito din nan tana kusa kuma a matsayin matarsa ai babu abinda zai hana bai yi having sex daita ba sai dai yaje ya sake yin wani wanka .


ahankali ya maida towel din ya d aura ya goge jikinsa sannan ya shirya cikin wani had a den yadi dark green mai matukar kyau da taushi a gaban rigar an rubuta  TAT  kasancewarsa fari Kayan ya kar bi jikinsa sosai ya d aura hula a kansa hular daya saka ta matukar taimakawa wajen fito da aihinin kyawunsa ya Wau tsadadden links ya saka a bakin hannun rigar sanyayyen turarensa red me sanyin ?amshi ya feshe jikinsa dashi ya sanya cover shoe mai shegen kyau sai faman kyalli yake sannan ya kwashi wayoyinsa ya fito, kai tsaye ITG direbansa da masu tsaronsa suka nufa dashi inda zasu gabatar da taro na manyan  yan kasuwa yana takun nan nasa cikin isa da takama yayinda masu d aukar hoto da vedio suka shiga daukarsa har ya shiga cikin babban conference hall din da za a gabatar da taron ,hall din cika yake makil da manyan  yan kasuwa sai dai mafi yawansu turawa ne kowanne sanye yake da hadadden suit da abun wuya wanda yake d auke da sunan mutun .


mutanen da suka sanshi suna ganinsa sai su mike su bashi hannu domin sun gaishesa tare da girmamawa alhj abdulbasi executive director BUA group at the food and energy security yana ganinsa shima ya taso sanyen da manya kaya babbar riga da yar ciki farare sol mr ata ya k arasa suka mikawa juna hannu tare da rungume juna suka gaisa sannan ya k arasa waje na mussaman da aka tanada domin manyan baki ya zauna a kusa da wasu mutun hud u uku sanye da suit d aya sanye da manya Kaya .hall din yayi shiru alokcin da alhj abdulbasi ya soma bayani bayan ya gama gabad aya hall din ya d auki tafi raf raf raf!!! haka ma wani acikin manyan bakin ya mike ya amsa speaker ya soma magana bayan ya gama ne aka mikowa mr ata speaker daga zaune da yake ya soma magana tare da d aura kafarsa d aya akan d aya yana magana a natse tamkar baya son magana cikin tsadadden turancinsa yana bada misali da hannunsa .



ya d auki lokaci yana bayani sannan ya ajiye spker a gefensa na gefensa ya d auka duk dai tautaunawa ce akan shaanin kasuwanci bayan awa biyu akayi hotuna in group sannan aka bawa yan jarida damar suyi masa tambayo da kyar ya zanta da mutun d aya ya soma haramar barin wajen alhj abdulbasi ya biyosa yana mika masa hannu tare suka jero hannunsu cikin juna har haraban wajen inda masu tsaronsa ke tsaye aka bud e masa murfin mota ya shiga ya zauna suka bar wajen cike da jiniya d aya daga cikin wayoyinsa ya lalubo ya soma neman layin maryama dan duk abinda yake tana makale aransa sai dai numberta bata shiga yayi shiru can ya shiga what s app yayi mata salam kusan minti biyu ya sake dubawa yaga bai yi mark biyu ba kuma babu hoton mahaifinta dake makale a dp hakan yasa ya fahimci tayi blooking dinsa ne ya cika da mamakinta wato itama fushi zatayi dashi alhalin shi ko saukowa bai yi ba take ya bada umarnin a wuce dashi unguwarsu yaji dalilin da yasa tayi blooking dinsa .


Umma wacce ta tsinci kanta da matsanancin ciwon kai sakamakon matsalar data kunno masu ta Kira maryama wacce itama kanta ke ciwo tun safe dan marin da mr ata yayi mata ba iya idanunta ya ta ba ba har gefen kanta ya taba ta shigo da kyar umma tace  maryama duba kan table din can ko akwai sauran maganin ciwon kai nan ki miko min na sha kaina ciwo yake  sannu umma nima wallahi kaina ciwo yake ashsha maryama to duba sai mu sha ta fad a alokcin da maryama ta k arasa gaban table din ta tsaya tana duba maganin tace  umma babu amman bari naje ta siyo magani a kemis na dawo  da kyar umma tace  to maryama ! bayan ta fito daga kemis ne taga motocin mr ata a parke a gefen titi an bud e masa bayan mota yana kokarin fitowa sukai four eyes dashi ido cikin ido suke kallon juna sam batayi tunanin dawowarsa ayau ba da wani mugun sauri ta d auke idanunta ta nufi hanayr gida bayanta ya biyo. sai dai ya nemeta ya rasa da alamun wata hanyar tabi acikin kananun lungunan dake lugunsu sai dai ya cigaba da takowa a natse har ya k araso cikin haraban gidansu ya tsaya tare da tura hannunsa d aya cikin aljihunsa yayinda d ayan hannunsa ke rike da waya yana neman layin umma .


Bayan ta bawa umma magani taji karar wayar umma ta d auki wayar tana dubawa babu suna kuma bata san number ba dan haka ta d aga tun daga d aga wayar ta gane mr ata ne cikin sanyayyiyar muryarsa mai cike da girmamawa yayi gaisuwa  umma barka da rana ? a tunaninsa umma ce shiru tayi tana sauke numfashi da karfi yace  okay kece kika d auki wayar to ki fito Ina cikin gidanku  ni yanzu Ina da abubuwan yi saboda haka ayi min hakuri zuwa wani lokaci fatan ka gane ? ta fad a tana kokarin ajiye wayar yace  karki ajiye wayar wallahi idan kika ki saurarata zan shigo kai tsaye goshinta ta dafe ita dai ta had u da gamonta babu yadda ta iya ta fito zuwa haraban gidansu a tsaye ta iskesa ya d aga kanshi sama yana kallon sararin samaniya har ta iso ta tsaya kusa dashi bai dawo da kanshi ba duk da sallamar datayi shiru tayi tana kallonsa shigrsa tai mata kyau matuka wato dai shi din gwanin iya ado ne duk Kayan daya saka sai ya kar bi jikinsa  ahankali ya dawo da kwayar idanunshi kanta ya sauka adaidai inda ya mareta wani iri yaji a gabad aya ilahirin jikinsa kusan minti goma yana kallon waje sosai yaji babu dadi aransa dan har jini ya d an kwanta acikin idon  banzo da niyyar baki hakuri ba ammna ganin idanunki haka yasa naji babu dadi acikin raina kiyi hakuri fatan zaki yafe min ?


 Da kayi me kake bada hakuri ? ai ka tsaya kawai a raayinka na farko tunda bakayi niyyar bada hakuri ba  tana gama fad ar haka ta juya ta nufi bangaren umma tana ji yana kiranta amman tai masa banza sai dai tausayi da qaunarsa ya sake mamaye zuciyarta d akin umma ta koma tai mata sannu  yauwa maryama kin kuwa sha maganin ? dan nasanki da rashin son shan magani  ban sha ba amman zan sha  ayya maryama ciwo baya warkewa sai da shan magani ki d aure ki sha kinji  zan sha ne bari naje naci abinci sai nazo na sha . ta fad a haka ne dan umma ta barta .
ta fito zuwa parlour n tana gama fitowa kawai ganin mutun tayi zaune sai da gabanta yayi wata irin mummunar fad uwa amman bata nuna ba balle ya gane taji fad uwar gaba akanshi  yallabai ya haka zaka shigo babu neman izini ? ban san abinda hakan yake nufi ba  ya bata amsa da haka yana furzar da iska  kaga yallabai ka tashi ka kama gabanka tunda kaga nayi blooking dinka ta koina ya kamata ka fahimci na yanke duk wata halaka dake tsakaninmu,ni na kawo ka gidan nan nace zan aureka to na fasa  kika kawo ni ko na kawo kaina ? duk wanda ka kace daidai ne a wajena dan bazan iya wannan auren ba tun kafin ayi an fara da mari Ina ga anyi aure sai dai duka ni maryama bana sonka na fasa auren  .


 shi wancan alkawarin da kika d aukar masu fa ? na fasa ? ta fad a da karfi sai bayan data fad a ta fahimci kamar ta tafka kuskure a maganarta  okay that s god da kika fasa . ya fad a yana tsareta da tsumammun idanunshi kallonsa tayi a natse tana son tuna abinda ya fad a da amsar daaya bata . tana can dogon tunanin kawai taga mutun a gabanta da sauri taja baya zata gudu ya fixgota ya dawo daita gabansa ya tsareta da tsumammun idanunshi babu shiri ta sunkuyar da kanta  d ago ki kalleni maryama ki fad a min cewar kin daina son ni adam tariq abdullah .
ta d ago ahankali suka had a ido ya lumshe mata tsumammun idanunshi wanda yasa taji duk gashin dake kwance ajikinta sai da suka mike tayi saurin sunkuyar da kanta  idan har da gaske kin daina sona ki tsaya zan miki wani abu wanda zai tabbatar min da lallai da gaske kin daina sona  meye shi ?ta tambaya a gigice  d ago ki kalleni sai naji dadin yi miki abinda zan tabbatar da gaskiyar maganrki in kuwa har na gane gaskiyar cewar kin daina sona zan barki har abada  go ahead?! ta fad a tana mai d ago da kyakkwar fuskarta me zata ga mr ata zaiyi sai gani tayi ya kamo kumatunta da hannunwasa duka ya had e bakinsu waje .




Mmn sudais

=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?
? ?? MAR'ADAMS
? ?? =ؖ?=ؖ?=ؖ?=ؖ?
=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?

BOOK 4

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim

Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan? 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.


? ? ? ? ? Page 4


Wani irin kissing yake mata mai tsananin rikitarwa domin kuwa ya had'e lip's dinta da hakoranta waje d'aya yana sarrafawa nan take maryama ta rud'e ta rikice da sauri ta kai hannuwanta duka kan nashi ta tattara iya karfinta ta kwace fuskarta da bakinta"sir kana da hankali kuwa ?"ta fad'a tana wani irin huci tamkar wacce tayi gudun tsere yayinda idanuwa nta suka cika da? ruwan hawaye ."what !"?ya furta a d'an rikice fuskarsa d'auke da tsananin mamaki "tare da girmamawa sir gsky baka da mutunci na sake maimaita abinda yasa ka kusan illata min ido ,"acikin gidanmu kuma acikin bangaren umma haka kawai ka biyoni har gida a parlour'n umma fa, kuma ma umma tana ciki babu mamaki ma ta ganmu ,imagine ace ta fito ta ganmu alokcin da kake kissing dina ?".
"wai ma ya ka d'aukeni?"koda nake bazawara ance maka ni irin wad'an nan zawaranwan ne masu zubar da mutuncin kansu ?"nasan kaina nasan mutuncin kaina, ba kuma zan biye maka da sunan zaka aureni na zubar da mutuncina ba "sau nawa zan fad'a maka cewar banason hannun ka yana kaiwa jikina ?"aikin bazan kawai mutun? sai jaraban son ta'ba jikin mutun."ta k'arasa maganarta zuciyar na wani irin bugawa da k'arfin gaske sakamakon maganganun datai masa amfani? dasu ."


? ? ahankali ya rage girman idanunshi yana kallonta cike da tsantsar mamaki "wato dai wasa wasa itama bata jin magana jiya jiya nan yayi mata hukunci akan wannan kalmar amman still gashi ta sake maimaitawa har ma tayi k'ari akan na jiya idan yaso yayi mata duk abinda zai mata gasky yayi saken daya bari maryama ta raina shi dayawa ji yayi kamar ya sake kara mata wasu maruka dan da alamun na jiya bai shigeta ba sai dai a yadda yake kallon gefen idanunta yana kara mata idanunta zai ta'bu idan ma bai tashi aiki ba .yalalbai ni banason haka dan Allah ka daina dan kana shiga rayuwata dan wlh ban saba da irin wannan rayuwar ba ."
"shine dalilin da yasa zaki kirani da kalmar mahaukaci kuma mara mutunci ?".yayi mata tamabayr yana tsareta da tsumammun idanunshi "I'm very sorry sir amman? dan Allah ka daina ta'ba min jiki banaso "tayi maganar kmr zatai kuka ."ahankali ya gyad'a kanshi still idanunshi na kanta kafin d'aga baya wani kyakkwan murmushi ya bayyana akan kyakkwar fuskarsa nan take wani irin tsoro mai tsananin ya shigeta wanda yasa babu shiri ta juya zata shige ciki taji ya kira sunanta cikin wata irin murya."


cak taja ta tsaya batare data juyo ba shima bai ce ta juyo ba yana tsaye yana kallon bayanta ita da kanta ta juyo ta kallesa zuciyarta na wani irin bugawa da sauri sauri har lokacin fuskarsa na d'auke da murmushin data? misalta shi dana mugunta "dan Allah ne kad'ai yasan me zai aikata akanta bayan wannan murmushin ,dan wannan murmushin nashi gara ace had'e fuskarsa yayi zata fi fahimtar irin mummunar hukuncin da zai mata ."daga sunanta daya Kira bai sake cewa komai ba ya juya Cike da natsuwa yayi taku uku ya k'arasa inda kujeru suke ya zauna tare da d'aga kwayar idanunshi sama yana kallon celling parlour'n nasu." wani iri taji a gabad'aya ilahirin jikinta,sosai? taji babu dadi tare da rashin kyauta wa, kallonsa ta cigaba dayi yayinda son shi ya sake k'aruwa a zuciyarta haka ne ma yasa ta soma takowa zuwa inda yake zaune bata san sanda ta durkusa agabansa tace "gani yallabai "ta fad'a tare da tsura masa idanuwanta da gabad'aya suka canza "yallabai ka kirani "!



Shiru yayi yaki cewa komai illa ma gefen lip's dinsa na k'asa daya kamo yana cizawa ahankali ahankali ,itama shiru tayi durkushe a gabansa jikinta na d'an karkarwa hakan ne ma yasa ta kamo? yatsun hannunta ta fara murzasu kafin taji saukar hukuncinsa tafi second hamasin a gurin banda rawa babu abinda jikinta yake yi da kyar take iya lumshe idanunta zuciyarta na cigaba da bugawa babu abinda kwakwaluwarta ke hango mata atattare dashi sai tashin hankali tasan yadda yake ji aransa ,ta kuma san tunanin yadda zai yi daita yake ita dai Allah ya taimaketa kar ya ta'ba lafiyar jikinta dan har lokacin tana jin zugi a idanunta."
bayan kamar minti goma ya soma magana a natse "me nayi? miki maryama da yayi zafin haka? wanda na cancanci ki dinga kirana da wad'an nan kalma ?"shiru tayi gabanta na wani irin fad'awa ".
"Maryama kina son na kafa miki mummunar tarihi kafin aurenmu ko "!?da sauri ta girgiza masa kai"alamun a'a."


"no !no !!" "da alamun kina bukatar na akafa miki mummunar tarihi da bazaki ta'ba manta
wa dashi ba har abada sannan idan kina son kanki da arkizi wannan kalmar ta zamo kalma ta k'arahe da zaki sake furtawa adam domin shi din mai mutunci ne kuma cikakken mai hankali ne idan kuma kikayi gardama to wallahi ki shirya wa kanki irin rayuwar da zakiyi dani dan wallahi bazan ta'ba d'aga miki kafa ba ,zanyi komai dan naga kin canza daga yadda kike ."duk abinda nake miki? Ina yi ne saboda kiji dadi."
tai saurin girgiza masa kai alamun bata so "me kike son nayi yi miki mryama wanda zai sa kiji dadi arayuwarki bayan wannan "ni dai ka? daina ta'bani yallabai sannan ka daina sona kamar yadda na daina sonka shine kawai abinda zaka min naji dadi ba wai kayi ta ta'ba min jiki ba ".
tayi magana jikinta na sake d'aukar rawa a durkushen da take a gabansa gabad'aya fargaba da tsoronsa sun taru sun mamayeta har sun mantar daita inda take ."


Yayi murmushin nan nasa mai rikita mata kwakwaluwa da lissafi sannan ya matso da fuskarsa daf da nata "kina son na daina sonki ?"
yayi mata tamabayr yana janye fuskarsa daya sunkuyo daita kusa da nata zuciyarta cike da matsanancin tsoro ta gyad'a masa kai alamun "eh!"to ai? baki barni na k'arasa abinda zai? tabbatar min da kin daina? sona har a cikin zuciyarki ba bare nima na daina sonki ".
shiru tayi yayinda idanunta suka sake cika da kwalla "kina son kiyi kuka saboda ita zuciyar taki tasan karya kika mata dan tana tsananin son adam matukar so "ko ina sonka yanzu bana sonka ."ta fad'a tana danne hawayenta domin zubarsu tamkar bashi wata dama ce ".
gara ta hakura dashi tunda ma ta fahimci ya gane shirin yanuwansa akansu ta saukakawa kanta ta cigaba da rayuwarta cikin 'yanci da kwanciyar hankali amamn yaya zatayi da hotunsu dake hannunsu da kuma hukuncin da suka ce zasu d'auka akanta da yan'uwanta ?"?
"Karki damu da wannan tunda ya rigada ya sani komai zai zo miki da sauki ."


"kika ce bakya sona ko kin daina sona ne ?yayi mata tamabayr yana mata wani irin shu'umin kallo wanda yasa hantar cikinta kadawa muryarta a sanyaye tace "eh sai dai Ina maka so na addini namuslim "A'a so na aure nake so ba na addinin muslimci ba, duk da dai nasan karya kikewa zuciyarki "dan Allah yallabai ka bar wannan maganar dan gsky yanzu na daina sonka ".
shiru yayi yana kallon k'aramin bakinta da take motsawa kamar mai koyon magana wai ta daina son mutun kamar shi ?"shi da mata dayawa suke kawowa rayuwarsa hari ko matsayin friendship ne yayi dasu amman yaki bada wannan damar saboda tsananin sonta da Allah ya jarabesa dashi."
bai san ya'akayi ya sake kai hannuwansa ya kamo fuskarta ya haWe da nashi ba? ."tayi kokarin kwacewa ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login