Showing 12001 words to 15000 words out of 151781 words

Chapter 5 - Mar'adams Book 4 Complete Hausa Novel

Unknown   

29 Sep 2025

2650

fad a atakaice zuciyarta cike da rud ani da tashin hankali ta kai hannunta ta bud e murfin motar ta fito tana kallonsa shi kuwa ko kallonta bai yi ba gabansa yake kallo yana jiran ta k arasa sauka yaja motar, tana maida murfin motar ta rufe ya soma kokarin yin revise tare da jan motar wani suuuuu taji motar ta d auki hanayr fita titi .
Ahankali ta tabi bayan motar da kallo har sai data daina ganinta, two second ta d auka tsaye tana kallon hanyar da ya bi da tsantsar tashin hankali akan fuskarta,sannan ta soma d aga kafafunta duk yadda taso ta d aure karta yi kuka amman sai da hawaye ya zubo mata saboda tasan me zai iya faruwa ,ita kad ai tasan irin fushin da zai iya yi akan wannan matsalar .


Jiki a matukar sanyaye ta shigo haraban???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? gidansu idanuwanta akansu baba gali da aunty salma tsaye adaidai kofarsu bata dai san tsayuwar me suke ba, duk da cikin duhu ne amman ta lura idanunsu na kanta . bangaren umma ta wuce kai tsaye ,ai suna ganin shigarta da sauri suka shiga haska haraban gidan suna duba sawun takalman
ta,rigerigen kwasan k asar takun suke .
maryama ta iske umma a parlour daman tasan anan zata tarar daita zaman jiran shigowarta umma tace  aa maryama kin dawo yanzu nake shirin kiranki ashe kina kan hanya  ?ya adam din yake da fatan yana lafiya? gabanta ne ke fad u wa har lokacin tace  yana lafiya ! ta fad a tana cire hijab din dake sanye ajikinta waayrta ta ajiye a hannun kujera tana kallon wata yar qaramar akwati dake gefen umma yayinda idanun umma ke kanta tana kallonta har ta samu waje ta zauna tana kiran  sunan Allah  !sannan tace  umma wannan akwatin fa ? .  d azu bayan fitarki subai a ta aiko miki dashi  har ta dawo kenan ba gobe ko jibi ne dawowarta ba ? gashi nan dai ta dawo ikon Allah kamar jiya ne fa tayi tafiyar ? .


 Ai kwanakin gudu suke da zarar dare yayi gari ya waye Allah dai yasa mu cika da imani  ameen!maryama ta fad a tana janyo akwatin tare da budewa tana duba kayan ciki dadduma sallah ta fito dasu guda uku sai Jallabiyiyo guda biyar masu shegn kyau d aya bayan d aya ta dinga nunawa umma . gasky maryama kayan sunyi kyau subai a tayi kokarin ko da yake ai komai tayi miki bata fad i ba kin cancanta Allah dai ya barku tare ya nuna mana aurenku . maryama ta amsa da ameen acikin ranta  .gabad aya sukai shiru har na tsawon minti goma kafin ahankali umma ta sake kallon maryama  .
 Maryama wai me kuke ciki ne da adam ?maryama ta dafe kanta da hannunta d aya tace  wallahi umma ban San me ake ciki ba  ko dai akwai matsalar da kike boye min ne dan yanzu ma gabad aya na karanci yanayinki kamar ba lafiya ba ? karki boye min maryama  tabbas umma akwai matsala nayi ta kokarin na boye miki domin Ina ganin cewar matsalar zata zo karshe sai dai kwata kwata banga alamu hakan ba . matsala daga adam din ne ? umma ta tamabayeta cikin fad uwar gaba duk da bata da tabbas din daga garesa ne .



 a a daga mahaifiyarsa ne gaskiya umma mahaifiyarsa bata kar beni a matsayin surukarta ba a ranar farko da mukaje  ahaf ai nace wallahi sai da nayi wannan tunanin araina. maryama ta dubeta tana sauke numfashi. mman ita kuwa meye illarki data ki karbarki ? umma tayi tamabayr tana duban maryama  ban da wata illa umma kuma bata da wata hujja da zata bayar akaina data wuce ni bazawara ce bazata yarda d anta ya auri bazawara ba  .
ahankali maryama tayi wa umma bayanin komai d aya faru aranar da taje gidansu mr ata amamn sai ta boye mata shirin yan uwansa, umma tayi murmushi tace  gaskiy bata da wata hujja ban da abunta ai addini bai hanamu auren bazawara ba amman wasu mutane har yanzu da sauran su .


 wallahi umma na gaji da rayuwar nan gabad aya rayuwata kullum cike take da kalubali  kiyi hakuri maryama naji dadi da naji matslar da ake ciki sai mu sa rokon Allah shi aure irin haka a karshe alkhairi yake zama ,abinda nake so dake kiyi hakuri kiyi hakuri ki kara hakuri akan wanda kikeyi hakika dukkan wanda ubangiji yake so shi yake wa jarabawa Allah yayi miki jarabawa Allah ya baki ikon cinye jarabawa abinda zakiyi duk runtsi duk wahala ki taya adam yiwa mahaifiya rsa biyayya sannan ki fad a masa ya kyautata mata domin su rabu lafiya da mahaifiyarsa dan Allah madaukakin sarki yace (wakada rabbuka alla tahbudu illa iyahu abil walidaiya ihsan) iyaye guda biyu a kyautata masu ki tayasa yi mata biyayya kinji maryama ta gyda mata kai kwalla na cika idanunta.


 hakika maryama alamarin ki akwai tashin hankali,ina jin tausayinki fiyye da tsammaninki kice masa shima yayi hakuri yayi juriya sannan ya kyautatawa mahaifiyarsa maryama bata san lokacin data kama kuka ba tana jin kmaar ta fad awa umma sauran matsalolin da take ciki amamn kukan da take yasa ta kasa magana . Kiyi hakuri maryama komai mai wucewa ne kuma zamu fad a wa Allah shi yace idan muna da wata bukata muzo garesa zai amsa mana .
 umma addua nake amamn kamar ba addaur nake ba  ki cigaba maryama kuma karki gaji khairan sha Allahu tashi kije kiyi sallah ki zo kici abinci kinji babu abinda zai faru sai alkhairi ta mike da kyar tana goge hawayenta ta nufi d akinta umma ta tattara kayan data fito dasu daga cikin akwati ta maidasu ciki ta zuge akwatin ta ajiye tai shiru cike da jimami halin da suka sake tsintar kansu ciki ba maryama da matsalolin ke bibita ba ita kanta ta shiga damuwa matuka.



wani abun bakinciki da haushi tana gama cire kayanta sai ga sakon yan uwansa suna sake tuna mata kwanakin d aya saura aiko sai tasa wani sabon kuka tama rasa da me zataji da marin data sha koda ta ba mata jikin da danuwnasu yake ko kuma da fushin da yayi daita ? wurgi tayi da wayar ta shige bayi tana kuka ita kam gara su turu su kasheta , shirin nasu ma tana ganin kamar mr ata yasani dan maganganunsa na yau yayi Kama da yasan wani abu ko kuma yana zargin wani abu akanta ,ita dai Allah yasani bata son ta tozartane wallahi data tona asirin komai amamn kima da mutuncinta dana iyayenta yafi komai a wajenta wanka tayi ta dauro alwala ta fito bayan ta kammala da abinda zatayi wondo da riga na bacci ta saka ta hau gado ta kwanta lamo tana sake karanta sakonsu tana tunanin kiran mr ata ta bashi hakuri.



Bangaren mr ata kuwa har yaje gida abinda maryama tayi masa yanata damunsa mamakinta kawai yake ta yadda har ta iya bud e baki ta kirashi da mara mutunci, ai duk son da yake mata baya jin zai d auki wannan rainin daga gareta kuma yaji dadin marin da yayi mata dan kwata kwata bai yi nadama ba kuma zai ganar daita kuskuren ta yadda bazata sake maimaita wa ba dan bai irin su ake wa rashin kunya akwana lafiya ba  amman ai kaine ka jawo tai maka rashin kunya dan ba halinta bane  zuciyarsa ta fad a masa haka tsaki yaja ya d auki kwalin sigari ya bud e ya zari kara d aya ya kai bakinsa ya kunna yana zuka ahankali yana cikin wannan halin sai ga kiran maryaama ya shigo wayarsa ya daga wayar ya manna a kunne yana zukar sigari batare daya duba mai kiran ba sallam muryar maryama yaji a kunnensa bai amsa ba ya katse kiran ya ajiye wayar yana sake jan tsaki .


bayan second biyu wani kiran ya sake shigo ya daga a fusace  me zaki ce ma mara mutunci? magiyar yayi hakuri ta dinga masa acikin wayar sake ajiye wayar yayi batare da yace mata komai ba  .maryama ta kasa hakuri ta sake kiransa ai yana d aga kiran ya hau zuba masa matseefa muryarta a raunane tace  haba mana ka tsaya ka saurareni muyi magana nasan ban kyauta ba amman ni ya kamata na nuna fushina fiyye da yadda kake nuna naka amman ban yi ba ko kana tunanin kai kad ai kake da zuciya a k irjinka . bayan ka wulakantani kuma nazo Ina baka hakuri banda cutar daka so kayi min Allah bai baka sa a ka mayar dani mai ido d aya ba shine kuma zaka fini fushi akan laifin da Kai ne kayi .  .okay ko zaki rama marin da nayi miki ne ? saurin katse kiran tayi ta koma ta kwanta akan gado ta cigaba da kuka  wayar ya bi da kallo yana mamaki  shi zata kashewa waya ? ya fad a a fili yana jan tsaki  maryama kukan me zaki zauna kiyi?zuciyarta ta tamabyeta casbaha ta janyo ta fara ja tana karkafa zuciyarta  ya allah karka bari soyyyara bawan nan naka yayi galaba akaina kwata kwata bana son na cigaba da sonshi domin kuwa bazan iya jurar ganina cikin damuwa ta soyayya ba ,ya allah d an son nan da nake masa ma ka cire min shi gabad aya na huta ta fad a ta zubar da hawaye.


bayan wani lokaci bacci ya d auketa sai dai cike da shaukinsa. shi kuwa yana nan zaune har wani kiran ya shigo wayarsa ya d aga a zuciye yana cewa  maryama zaki had u a mummunar bacin raina ,me kuma zaki fad a min? yayi maganar a tunaninsa itace sai dai jin muryar amar yasa ya dafe goshinsa yana furzar da iska mai zafi daga amar yayi shiru kafin daga baya suka gaisa yace  ita kuma maryamar me tayi maka haka ? kaga malam kayi abinda yasa ka kira numfashi amar ya sauke yace  Ina son mu had u gobe mu tautauna akan matsalar nan data kunno kai . okay zaka iya zuwa gobe karfe tara ka sameni a Delphi muyi abinda zamuyi dan zuwa goma akwai taron da zamuyi okay sai gobe zan zo akan lokaci ,sukai sallama yana ajiye waya kiran emran na shigowa kamar bazai d aga ba dan ya gaji sai kuma ya duba yaga shi ne sai ya d aga yana cewa  emran ya akayi?


 Wallahi lafiya daman na kira naji ya kukayi da yarinyar? da alamun abinda ka fad a gasky ne sai dai na duba gabad aya wayarta babu wata sheida data nuna haka kuma nayi mata duk dabara dan ta fad a min taki kasan yarinyar ce akwai tsoro da zurfin ciki amman zan bari ayi min binciken layinta da duk wasu call da message s din dake shiga da fita ta layinta  very good hakan yayi dan Allah yallabai idan an tashi hukunci acire matata dan wallahi bata da natsuwa akan matsalar nan ko baccin kirki batayi saboda tausayin yarinyar .
Mr ata ya sauke numfashi yace  ai tayi kokari ma data fad a maka kaima ka kyauta thanks ya fad a tare da katse kiran ya bar emran rike da waya a hnnusa.


Washegari maryama bata farka ba sai shida saura da carbi a hannunta tayi adduar tashi daga bacci ta shige bayi ta fara da watsa ruwa ajikinta domin ta samu jikinta ya warware tayi alwala ta fito bayan tayi sallah tayi azkar ta sake komawa ta kwanta lamo tana tunanin rigimar mr ata bazata iya da wannan rigimar tashi ba ,bama zata sake kiransa ko nemnasa ba ta gaji, ahankali zuciyarta ta soma bata shawara maryama me zai hana duk gabad aya kiyi blooking dinsu daga shi har yan uwansa ki huta da balainsu  take kuwa ta amince da wannna shawarar to kuma ai mr ata kawai zata iya rufewa a kira ,ammn su sunfi mata sako akan kira. cike da fad uwar gaba tayi blooking dinsa a kira da kuma what s app tana kallon sunansa dake rubuce.
karfe tara daidai a gidan mr ata tayiwa amar bayan sun gaisa ya fara masa magana akan abinda ya kawosa  ata ka rabu da maryama tunda har mami tace bata sonta . kallonsa kawai adamcy yayi tare da jan dogon ajiyar zuciya ya sauke yace "amar wllh kayi masifar bani mamaki idan har na rabu da maryama na kama wa?.


 yau ace ba da wata manufa sweetheart take son hanani auren marayma ba zan iya cewa zan hakura daita amman wallahi wallahi ko dady ne zai dawo duniya yace kar na aureta sai na aureta. to ka aureta a boye kamar yadda muka tsara tun farko albashi daga baya sai kowa yasani  bazan iya ba ko da din ma saboda maryama ne alokacin bata sona kuma batasan Ina sonta ba , a yanzu kuwa da nasan tana sona Ina sonta me zai sa nayi haka ?  kai matsalata da kai kenan idan ka nace akan abu, kai yanzu don Allah bazaka ?yale maryama ba sweetheart fa  ?amar yayi maganr cike da zolaya. adamcy dake shan coffe me bala'in zafi ya kalli amar cikin ido ya ce, "ai tunda maryama ta zama gaskiya ta bayyana agareni na rantse da ubangijin daya halicceni ya busa min rai bazan barta akan cikar burin wasu ba sai mallaketa sai ta rayu cikin salama dani ,sai na tabbatar da cewa na bata dukkanin kulawa da farinciki ,ba kuma zan yarda a keta alfarmarta ba kai baka masan halin da su khadija suka jefata ba.


 kasan kwanaki baya kana uk anyi kidnapping dinta baka ga wahalar dana sha ba har nayi zargin yarinyar nan sultana ashe Ashe yayan mami ne suka sace yarinyar nan  nan ya zayyowa amar komai aiko ya cika da mamaki yace  Kai ya akayi kasani  emran ne ya fad a shekaranjiya shima kuma zabiba ta fad a masa wai karya fad awa kowa amar ya girgiza Kai gasky basu kyauta ba Allah sarki maryama baiwar Allah amman kayi hakuri ka bar maganar yanzu tunda ka nace muje ka bawa mami hakuri da kanka nasan zata hakura mr ata yace  wallahi zasu gane basu da wayo idan na daga masu kafa Allah yayi min abinda ya ga dama ,could you imagine wai har da auta ? ai akan maryma kowa zai ga back to back zan bawa kowa size dinsa ,amar ya rike ha barsa yana kallon yadda mr ata yake motsa bakinsa .



Ahankali amar yay ?asa da muryarshi cikin sigar rarrashi ya ce,"amma sai nake gani kamar zai fi kyau kayi hakuri tunda Allah yasa kasan komai  gaba ma ta kaini dan ita ma maryama ta shirya min muguntar auren wani mummunar mutun adaidai lokacin suka saceta suka kafa mata sharadin ta aureni na wani laokci ta barni  .
 kaga abinda suka yi ma kamar taimakonka suka yi ? sosai amamn kai kana tsammanin zan bar wani ya aureta ne ? ai sai dai a mutu ,itama jiya daga na d an ta bata ta kirani da mara mutunci aiko na nuna mata inda rashin mutuncina ya kai .
amar ya ware ido yana kallonsa  ba dai wani abu kayi da yarinyar mutanen ? kai me zanyi daita ai ita din nake so ba jikinta ba lafiyayyen mari nayi mata mai kyau dan tasan ba a min haka amar ya sake ware ido yana girgiza kai  don Allah adamcy kayi ha?uri ka dinga d agawa yarinyar nan kafa  kallon rainin hankali mr ata yabi amar dashi yana taSe baki tare da sake kai cup Win dake hannunsa baki ya ce,"ba zanyi hakan ba kai kasan halina bazan ta ba d aukar mata raini ba zanyi komai akanta amamn raini bazan d aga kafa ba ita fa bata saba da irin rayuwarka ba  kafi kowa sanin halina akanta kuma bazan canza ba a haka zata saba i will never tolerate it .


Shiru amar yayi yana kallonsa cikin wani irin yanayi, haka kawai sai yake jin tausayin maryama yana huWar ko wani sashi na tsokar zuciyarsa ya rasa wani irin zuciya ce da adacmy itama kenan da yake mutuwar so bai d aga mata kafa bare wata can Jin shirun yayi yawa ne yasa adamcy ya Waga kai ya kalli amar ya ce,"yanzu menen next dan Ina da muradin na mallaki yarinyar nan bayyanarta ta haddasawa jikinta kullum samun fellings, wata irin sha awa nake fama daita fiyye da lokutan baya na . tashi zakayi muje mu samu mami ka bata hakuri kai ma bai kamata kayi fushi daita ba  wallahi banyi fushi daita ba tana raina ajiyar zuciya amar ya sauke sannan ya ce gsky kaje ka bata hakuri ka samu ka shawo kanta ta huce ayi auren .
kallonsa mr ata yayi tare da ajiye cup Win dake hannunsa ya ce,"naje ko muje ai tare zamu kayi min rakiya murmushi amar yayi tareda mi?ewa yana kallon cikin ido mr ata ya ce," shikenan da daddare by 8pm zan kiraka sai muje ." daga haka ya nufi ?ofar fita daga ?ayataccen parlour n yana jinjinawa ba?ar zuciya irinta adamcy .


mikewa mr ata yayi tare da ya wuce bedroom Winshi, yana mai manna wayarsa a kunnensa daga yanda yake magana a wayar zaka fahimci waya ce me mahimmanci daga can Sangaren jami an da yake son yaje masa kamfanin mtn yace  yallabai in sha Allah zuwa gobe zan kammala maka komai  okay I will be expecting you ,bayan yay discounting din kiran yaji kamar ya kira maryama sai kuma ya ajiye wayar a gefan gadon ya shiga wanka . Ya jima yana watsa wa jikinsa ruwa ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login