Showing 93001 words to 96000 words out of 151781 words

Chapter 32 - Mar'adams Book 4 Complete Hausa Novel

Unknown   

29 Sep 2025

2686

da glas cup da lemu civiter mai sanyi ta ajiye akan k'aramin table tana jin yadda idanunshi ke yawo a sansar jikinta ta tsiyaya masa lemo ta mika masa cike da girmama wa, ya amsa tare da had'e? hannunta da cup din? ya zaunar daita akan cinyarsa yace"na gode my princess!"murmushi mai tattare da kunya ta sakar masa kana tace"kayi hakuri ka dawo tun d'azu banzo nayi maka sannu da zuwa ba bare na kawo maka abun sha ".ta k'arasa maganar tana sunkuyar da kanta ."gashi ni na biyoki !"ai sonki ya kore komai a wajena karkisa damuwa a ranki dan baki zo ki yi min sannu da zuwa ba zanji haushin haka ba " ya fad'a yana? kai cup bakinsa ya kar'bi lemu kad'an ya ajiye cup din yana kai hannunsa k'irjinta ."

"ina sonki sosai kuma Ina son k'irjin nan my princess"saurin d'auke numfashi tayi sakamakon hannunsa dake yawo a k'irjinta"karki bari a rabamu gimbiyata dan ina miki son da idan na rasa ki uhm uhm "ta d'an saci kallonsa da gefen idanunta tace "idan ka rasani zaka? iya mutuwa ba ." ya kai bakinsa daidai kunnenta ya soma mata magana cikin rad'a "sosai dan na kamu da yawa kuma duk wanda ya nemi ya takura miki acikin yan'uwana ki hanzarta sheida min na gau gauta d'aukar mataki."yayi maganar muryarsa a sanyaye? haka fuskarsa karara ta nuna alamun damuwa ."murmushi maryama? tayi tana sak? sunkuyar da kanta kasa tare da? cire hannunsa dake yawo a k'irjinta tace "me yasa all the time kake yawon kawo maganar rabuwa a tsakanin
mu ne ?"I don't know my princess!"but am feel like zaki iya rabuwa? dani"ka daina wannan tunanin babu wanda ya isa ya rabamu sai Allah shima ta hanyar mutuwa ko ka mutu ko ni na mutu bare insha Allah ni da kai zamu cigaba da kasancewa acikin inuwa daya har mu aurar da? 'ya'yamu da jikoki".ta k'arasa maganar tana mai tsananin jin kunyarsa ."

? adamcy yaja wani wadataccen numfashi ya sauke yana kamo fuskarta ya tsaita da nashi suna shakar numfashin juna muryarsa a kasalance yace"idan kina magana ki dinga kallona i love it". ya fad'a tare da kai bakinsa kan lip's dinta yana tsotsa yana kallon cikin kwayar idanunta sai da yayi second biyar yana tsotsa sannan ya zare bakinsa? yana sauke naunau yen ajiyar zuciya yace umma da aunty da habib suna gisheki ".gidan kaje ne ?"ya d'age mata girarsa d'aya alamun "eh!"shiru tayi tana son ta tambayesa abinda ya kai shi gidansu amman ta kasa dan haka ta mike tsaye tana k'okarin juyawa taji ya fizgota jikinsa gabad'aya ya rungumeta tsam tsam yana sauke numfashi da sauri sauri tare da d'aura hannushi kan sumar kanta yana? shafa gashin kanta zuwa bayanta yana shakar numfashinta ."kusan minti goma tana rungume ajikinshi tare da matseta gam sak?? shigewa? jikinsa tayi da kyau? tana sake? dagula masa lissafi ."

gabadaya adamcy ya gama fita haiyacinsa burinsa ahalin da yake ciki? bai wuce yayi having sex daita ba dan gabad'aya ta rigada ta tsokono masa sha,awar ta ,amman ina ba zai kusanceta ba sai dai yayi wasa da jikinta kawai,baya yayi kad'ai ya kwanta rungume daita ajikinsa yana sauke numfashi,shiru maryama tayi tana jin yadda jijiyarsa ke sake mikewa ajikjnta? alamun a bukace take ,tana rungume ajikinshi ya dinga sakin numfashi tamkar wanda yayi gudun falfalaki ,gabadaya wani irin fellings dinta ke bijero masa ta koina ,ahankali ya had'e bakinsu waje d'aya ya fara tsotsa? ko zai samu sausauci abinda yake ji a gangar jikinsa ."kamar wani wanda bai ta'ba shan bakin ba haka ya dinga tsotsar bakinta ganin ya fita haiyacinsa kuma tasan zai iya wuce gona da iri ta fara k'okarin zare bakinta amman yaki sai ma sake matseta yayi ya zagayeta da hannuwansa ,da? kyar ta samu ta zare bakinta tana kallonsa tana sauke numfashi"

lumshe mata tsumammun idanunshi yayi kamar wani mai jin bacci "yalla'ba abinci!"?girgiza mata kanshi yayi yana cewa "wannan zazzafan sha'awar taki bazata barni na iya cin komai ba ."a kullum burin? zuciyata ta kasance dake gashi likita taja min layi ya zanyi ne "!?Ahankali ta kawar da fuskarta tana mai jin matsananciyar? kunyarsa,kamota ya sake yi zuwa jikinsa ya kai bakinsa? cikin kunnenta "ki bari nayi wasa da jikinki !ya k'arasa maganar yana sauke mata hucin numfashinsa a kunne "wani irin yrrrr? taji agabad'aya ilahirin jikinta."ahankali ta soma jin tafiyar hannunsa yana shafa jigidar jikinta sannan ya sake tura? laulausan? bakinsa cikin nata,cikin zafin nama? yake bata hot? kiss mai tsayawa a zuciya, wannan karon ma ya d'auki lokaci yana sarrafa bakinta yana k'ok'arin zare wondon jikinta hakan yasa ta tsorata ta soma dukansa a k'irji? tana kuka."

ahankali ya toshe mata hancinta ya shiga juye mata yawunsa ,dole maryama tayi shiru ta shiga had'iyewa saboda babu kofar numfashi bare kuka ganin? tana had'iye wa adamcy? ya kamo laulau san harshenta ya shiga masa wani irin tsosa yana had'awa da k'asan lebanta da hakoranta cikin wani shegen salo tun tana yunkurin kwatar kanta tana yakushinsa har ta kasa tayi lakwas ajikinsa tana fitar da hawaye tana sauke? ajiyar zuciya? ."sai da adamcy? ya tabbatar daya gamsar da kanshi ita kuma? ya galabaitar da? jikinta dan gabad'aya jikinta ya saki tayi lakwas bata da wani kuzari sannan ya zare bakinsa anata yana maida numfashi "yalla'ba zan barma maka? gidan nan zan barka dole zan kaurace maka dan bazan iya ba "murmushi adamcy yayi yana k'ok'arin janyota jikinsa ta buge masa hannusa tana maka masa harara "tsuke bakinsa yayi yana kallonta kafin ahankali ya motsa bakinsa "ki had'iye kukanki ko na sake tsotse wannan sweet lips din naki".ya fad'a yana tarairayota? jikinsa ya shafi fuskata".

"my princess kiyi hakuri bazan kara ba yanzu ma dan na samarwa kaina? nutsuwa ne na kuma kashe miki jiki da sha'awata"nace maka Ina son jin shaawarka ne?"ko baki ce ba? ya kamata na tsumaki ruwa tsundum" ya fad'a tare da d'aukar ta cak kamar wata baby? ya fito zuwa bedroom dinsa ,ya nufi saman makeken royal bed dinsa ya kwantar daita ya cire komai na jikinsa sannan ya cire? mata kayan da take sanye dashi ya kwanta a bayanta ya d'aura? bakinsa yana lasar wuyanta yayinda hannunwansa duka ke? zagaye? da k'irjinta idanunta ta runtse da karfi tana kamka me jikinta ."muryarta a sanyaye tace "baka ci abinci ba fa ?!"ta sake maimai masa "No need of it kasancewa dake yafi min duk wani abinci mahimmanci" nan take ta fashe? masa da kukan shagwaba tace"wayyo Allah na! to ni ai ba abinci bace "!shima ya maimaita abinda ta fad'a kmr zai yi kuka yana sak? rud'a mata jiki da salon sa bata san lokacin da tayi shiru tana sauke numfashi ba "

Ahankali ya juyo daita suna fuskantar juna yace "kin san ke kika tsokano ni "tai shiru kawai tana nazarin maganarsa" tabbas maganarsa haka ne dan tayi amfani da hannunta ajikinsa"ina zaman zamana kika tsokanoni shine zaki wani kama yiwa mutane kuka !"to ni me nayi maka ?"ta fad'a a shagwabe tana turo masa baki sake matsota yayi kamar zai tsageta ya shige jikinta sai daya tsotsa lip's dinta sannan yace "kinga mu ajiye mgnr wasa muyi ta gaskiya karki sak? tunani gujemin arayuwarki ko barin gidan nan ko? kaurace min "to ai kai ne !"ni ne me ?! ya tambayeta yana tsotsar pointers norse dinta."
tayi shiru tana jin yadda tsigar jikinta ke tashi sakamakon kan nipples dinta dake sukan k'irjinsa ga karan hancinta da yake faman tsotsa ya zare bakinsa yana kallonta "daga yi d'aya duk kinbi kin zama raguwa ina jarumtarki taje ne ?"shiru tayi tana boye fuskarta a k'irjinsa ya kai hannunsa ya d'ago fuskarta ya sanya kwayar idanunshi cikin nata "Ina jarumtarki !"ya sake maimaitawa "babu wani jarumta akan wannan alamari "wani alamari kenan ne "?

"Ka fini sani ai "ni ban sani ba ki sanar dani "
duka ta kaiwa k'irjinsa tana sake boye fuskarta yayi murmushi yana lullubesu da bargo tare da tabo wasu wurare ajikinta muryarta a sanyaye tace "Ina son na? tashi na saka kaya bana iya kwanciya babu kaya ajikina,ni kuma bazan iya kwana da kaya ba haka ma matata,nafi son na ji???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ki ajikina skin dina yana gogan skin dinki babu yadda ta iya haka ta hakura cikin haka waayrsa ta soma ringin ya kai hannunsa ya janyo wayar? yana d'aga kira ya d'auki kusan minti shabiyar yana waya,a? wannan wayar? dayake ne ya dinga jin saukar numfashin maryama ahankali ahankali alamun?? bacci yayi nasarar d'aukarta daman hk take da saurin bacci ahankali ya d'aura tsumammun idanunshi akanta yana lumshesu? ganin yadda take sharar? baccita hankali kwance? Dan hk ya rabata da jikinshi? ya kwantar daita tare da gyara mata kwanciyarta ya? lullubesu? da blanket mai taushi sannan ya sarke hannuwansu waje d'aya yana kallonta ."

******
Bangaren aunty salma fa ba hakura tayi da hukuncin da Allah yayi akan maryama ba tun daga ranar da maryama ta bar gidan ta rasa kwanciyar hankali gabad'aya idanunta sun rufe zuciyarta sai faman tunzurata take akan tayi abinda bokanta yace tunda ya tabbatar mata muddin ta kawo kokon kan gawa magana ta kare lallai sai maryama ta dawo gida a matsayin baza wara aiko ta bazama kuma tayi sa'a ta samu masu irin aikin suka yi ciniki da mutun uku akan zata basu dubu dari uku kasancewar acikin kudi suke dumu dumu dan umma ta basu wani kaso acikin sadakin maryama amman da izinin maryama tayi komai dan itace da kanta tace a rabawa 'yan
uwan mahaifinta sauran kuma ta bar masu ita da aunty. cikin rashin sa'a aka kamasu su biyar? din bayan sunyi nasarar ciro kokon kan gawawwaki guda biyar masu gadin makabarta suka soma k'ok'arin rikesu cikin haka mutun d'aya yabi bango ya 'bace ganin haka yasa suka tsare sauran har garin Allah ya waye aiko mutane suka yi ca akansu kafin kace me an fara jibgarsu da katako da adda nan da nan jini ya fara tsito daga jikin mutun uku mutun d'aya ko addar ma bata shige sa ba ."

Wani? mutun dake cikin masu yin dukan yace a d'aukesa a bugasa da kasa aiko aka sa majiya karfi suka ciccibesa suka bugasa da kasa? gama yin haka? keda wuya ana sa masa adda sai ga jini ."ckin kankanin lokaci suka fita haiyacinsu yayinda aka shiga masu tamabya akan wanda ya aikosu batare da 'bata lokaci ba suka fad'a adaidai lokacin da polisawa suka karaso daga nan aka kwashesu sai unguwar sabon titi umma da aunty suna zaune a parlour'n umma suna hirar yadda tafiyarsu gidansu a gobe zata kasance suka dinga jiyo haniyar mutane ana shigowa gidansu "kamar fad'a ake yi fa ?"inji cewar umma ta fad'a tana duban aunty "babu mamaki Allah dai yasa ba da aliyu ake fad'a ba ?"bari na fita na duba atare suka fito aiko cikin gidansu ya cika makil da mutane majiya karfi yayinda wasu daga cikinsu suke rike da katako wasu kuma adda suna ihun a fito masu da aunty salma." baba gali da ya'yanta cikin tsananin tashin hankali suka ce bata nan ."batare da 'bata lokaci ba suka fara k'ok'arin shiga ciki aiko hankalin baba gali da ya'yanta idan yayi dubu ya tashi ."

da sauri suka biyo bayansu suna basu hakuri sai dai babu inda basu duba ba babu ita babu alamunta baba gali da ya'yanta suka cika da mamaki dan tabbas? tana cikin gidan shiru sukai suna tunanin ina tayi duk mutanen suka fita zuwa haraban gidan duk da a gaban baba gali aka duba koina ba'a ganta ba sai daya sake dubawa a katangar bayi yaga wani bangaren ya rushe kad'an wanda hakan ya tabbatar masa ta nan ta haura gudu, polisawa suka tasa mutanen? da'aka Kama suka wuce office dinsu yayinda masu rike da katako suke tsaye suna ikirarin babu inda zasu sai sun kashe aunty salama ,umma da aunty har ma da baba gali da ya'yanta suka karaso da sauri suna basu hakuri amman mutanen nan suka kekashe kasa suka ce babu inda zasu sai sunga bayanta ."wuni ranar cikin neman layin aunty Salma suke amman kwata kwata layin baya shiga da alamun ma wayar a kashe take ."

? Haka jamar gidan suka k'arasa yininsu cikin matsanancin tashin hankali sai dai har dare aunty salma bata dawo ba ganin har karfe tara na dare bata dawo ba yasa mutane suka fara watse wa .gabad'aya jama'ar gidan bagoro sun shiga tashin hankali matuka haka sukai kwanan cikin bakin ciki,ahlain aunty salma gabad'a yansu kwana sukai kuka ya'yanta suna kuka suna? da sun sanin kasancewarta uwarsu shi kuma baba gali yana daya sanin kasancewrta matarsa da kuma mara mata baya da yayi akan mummunar halinta kuma yayi wa kanshi alkwarin bazai sake goya mata baya ."duniya kenan budurwa wawa inji malam bahaushe yace komai nisan jifa kasa zai dawo duk abinda ya baka dariya wata rana zai sakaka kuka 'yan adam wani lokaci basa gane cewar Allah shi ke yin komai kuma yadda yaso haka zai yi alamrinsa ba'a saka shi ba'a hanashi shine malik mulki zuljalalu wal ikaram."


******

Washegari ta kama lahadi karfe d'aya daidai na rana a kofar get din gidansu aunty tayi masu shiru sukai tsaye yayinda aunty ke kallon get din gidansu cike da matsanancin fargaba da shaukin son ganin iyyenta, sosai taga gidan ya sauya akan zuwan data sha yi a wattanin baya daman kuma gidan a koda yaushe cikin gyrashi ake yi ganin tsayuwarsu yasa mai gadi ya taso kasancewar ana iya hango duk wanda ke tsaye daga waje dan get din mai layi layi ne ana iya hango haraban gidan dake zagaye da shuke shuke. mai gadi ya karaso inda suke yana gaishesu "sannuku!"firgigib aunty ta dawo natsuwarta ta maida kallonta da hankalinta garesa tana sauke numfashi tace "ko alhaji rafi'u na nan !?"lafiya kike nemansa yayi mata tamabayar yana mata kallon sani? shiru aunty tayi tana tunanin abinda zata ce masa? ganin haka yasa umma ta fuskancesa tace "ka shiga kace diyarsa bilkisu ce ta....."ai ko gama rufe baki? umma batayi ba taga ya juya da sauri ya nufi ciki jikinsa har rawa yake ."

aunty tabi umma da kallo mai cike da tsananin fargaba "ki natsu in sha allahu alkhairi ne zai biyo baya "ta fad'a tana dafa kafad'anta "Allah yasa dan bani da kwarin gwiwar zasu kar'beni ko akasin haka "haba bilkisu iyaye fa dabam ne komai zaka masu sai dai suyi faushi amman soyayyarsu garemu tana nan"a babban parlour'n gidan mai gadi ya iske hajiya raham alokacin tana tare da wasu daga cikin yaranta Aishat mahmud da sabeer bakinsa yana rawa yace"hajiya yau dai bilkisunki tazo.." wani irin zabura hajiya rahma tayi zata mike tsaye? sabeer dake zaune kusa daita yayi saurin taimaka mata ta mike jikinta rawa tana kallon mai gadi wanda ya sake maimaita mata aiko bata jira ba ta nufi hanyar fitowa daga parlour'n." inda Aisha ta nufi turarka mahaifinsu tana ihun cewa "abba yau dai bilkisu tazo batare da neman izinin ba ta shiga yana zaune yana karanta jarida ".

"abbanmu albishirinka kuma dole kabani tuk'uici" tana magana tana dariyar farinciki ya ajiye jaridar hannunsa yace "angama Aishatu!
"abbanmu yau dai bilkisu ta zo yayi shiru yana kallon yadda take murna kamar wata? karaman yarinya, shima abba ya biye mata sunata dariya ta juya da sauri ta bar d'akin ta nufi bangaren hajiya umma kishiyar hajiya rahma ."Su aunty suna tsaye sai ga hajiya rahma ta fito sanye cikin doguwar riga idanunta manne da medical glass ahankali take takowa tana taka kasa da kyar cikin tsananin shukin son ganin diyarta idanunta karrr akan bilkisunta tsaye sanye cikin hijab marun colour "duk da sauyin rayuwa data samu hakan bazai sa ta kasa gane bilkisunta ba tabbas bilkisunta ce yau? tsaye a gabanta.tsayawa tayi cak ta kasa cigaba da d'aga kafafunta idanunta suka cika da kwalla "bilkisu kije ga mahaifiyarki!inji cewar umma gama jin maganarta umma ke da wuya ta soma daga kafafunta alokacin da wasu daga cikin ahlin gidan sun fito cikin tsananin farinciki ."

tun kafin aunty ta karaso hajiya rahma ta ware mata hannuwanta duka alamun ta karaso gareta tana gama k'arasawa gareta ta rungume mahai fiyarta gam tana kuka itama hajiya rahma kukan take tana shafa bayanta wani irin shauki ne dake tsakanin uwa da 'ya yake kai kawo acikin zuciya da gangar jikinsu cikin muryar kuka hajiya rahma take furta "bilkisu nayi kewarki !"nayi kewarki!!"kullum sai nayi kukan rashinki kullum sai nayi nadamar abinda na miki me yasa kika d'auki lokaci baki dawo gareni ba ?"da baki dawo gareni ba lallai zan mutu zuciyata cike da tsana nin soyayya da kewarki ."ta fad'a wasu hawaye na zubo mata ."kuyi hakuri nima nayi kewarku ".
Aunty ta fad'a tana sak? rungume mahaifiyarta tana jin yadda zuciyarta take tafasa tana jin kamar ta zalinci iyayenta tunda tayi? sanadin kukanta na tsawon shekaru,tabbas duk laifinta ne data share shekaru bata dawo garesu ba nan take itama hawaye suka fara gudu a kuncinta? aka rasa mai rarrashin wani acikinsu."

"hakika aunty bata san tayi kewar mahaifiyarta haka ba sai yanzu da take rungume ajikinta suna jin dumin juna ta d'auka fifikon soyayyar da take wa mahaifinta ya zarta nata lallai shiyasa ake cewa uwa dabam ce haka tasirinta dabam ne sun d'auki lokaci rungume da juna sannna hajiya raham ta zareta tana dubansu Aisha dake tsaye fuskarta na bayyana tsantsar farincikin dawowar yaruwarsu suka karaso inda suke fuskokinsu kwance da farinciki mara misaltuwa suka rungume aunty sannna suka dunguma zuwa ciki gidan, nan da nan gida ya hargitse da murna da buge bugen waya bilkisu ta dawo."aunty ta d'an zauna gefe mahaifiyarta tana gaisheta cike da girmamawa haka ma umma ta gaisheta hajiya rahma ta masa cikin farinciki tana shifa kanta aunty "mumy Ina abbanmu yake ?"bata gama rufe bakinta ba alhaji rafi'u giwa yayi sallama ya shigo parlour'n rike da sanda yana karemusu kallo yana ganin farincikin a kwance a fuskar kowanensu,shima with a smile ya k'arasa shigowa yana godewa Allah daya dawo masa da diyarsa cikin koshin lafiya."yace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login