Showing 126001 words to 129000 words out of 151781 words

Chapter 43 - Mar'adams Book 4 Complete Hausa Novel

Unknown   

29 Sep 2025

2670

inda ta barshi? ta fito? tana goge sansar jikinta ta tsaya gaban mirrow tana cigaba da goge jikinta ahankali ta d'ago kanta cikin mirrow taga yadda ya wani tsura mata ido bakinta ta turo masa ta cikin mirrow din alamun kiss,lumshe idanunshi yayi na second biyu sannan ya bud'e sai dai yaga wayam babu ita ta fice daga d'akin ya yunkura da kyar ya shiga bayi shima yayi wanka ya fito ya saka wando da singlet farare sannan ya d'aura jallabiya fara akai kai tsaye bangaren mami ya nufa domin ya duba jikinta,koda ya shiga d'akin ya iske mami zaune tare da zabiba da nana hauwa'u sai maryam dake zaune rungume da khaira tana rarrashinta da alamun so take tayi bacci ".

da mamaki mami take kallon fuskarsa kenan nan dai da gaske ya dawo amman bai fara shigowa inda take ya duba lafiyarta ba sai da yaje yaga matarsa,sai ma yanzu a tun awannin da'akace mata ya shigo gidan ranta a jagule ta d'auke kanta ta maida wani gefe mutun biyu? suka fara gaishesa acikin yaran mami daya iske tare daita nana hauwa'u da zabiba sai dai gaisuwar zabiba kawai ya amsa sannan ya k'arasa kusa da mami ya zauna yana riko hannunta cikin nashi yana gama zama maryam ta d'an d'ago kanta ta kallesa cikin shigarsa ,yayi mata kyau sosai? tana son gaishesa tana gudun irin wulakancin da yayi wa nana hauwa'u dan haka ta sa'ba diyarta a kafad'a ta? fice daga d'akin haka ma sauran? bayanta suka biyo , d'akin ya saura daga adamcy sai mami ."
"Sweetheart kina lafiya ?"ya karfin jikin "?tai shiru kawai tana sauke numfashi "da fatan kin samu sauki sosai ?"still shiru tayi masa taki cewa uhm bare uhm uhm ya d'an yi shiru yana kallonta yana ciza lip's dinsa na kasa, ya d'auki kusan minti goma shabiyar zaune sannan ya sake motsa bakinsa "sweetheart lafiya ina miki magana kin kyaleni kin kice min komai alhalin kinsan dole zan so naji muryarki ."!"Ko akwai wani abu da nayi .."?

"dan Allah dan annabi adamcy ka rabu dani karka dameni daga dawowarka ta katse shi ta hanyar fad'ar haka tana cire hannunta cikin nashi "ba dai ka fifita matarka akaina ba shikenan kaje daman na dade da yafe mata kai"haba sweetheart wai mai yasa kike min haka ne?" ta yaya kike tunanin zan fifita maryama akanki ke fa duniya tace "a'a ni ba duniyar ka bace domin idan ni duniyarka ce bazaka sauka a kasar nan baka zo ka fara ganina ba ahlin kasan bani da lafiya sai bayan da kaje kaga lafiyar matarka tukun kayi lokacin ganina "numfashi ya furzar ahankali sannan ya sauke numfashi yace "to kiyi hakuri ki yafe min na d'an hau na watsa ruwa ajikina ne tare da canza kaya "kai daka biyu private jet dottin me kayi ?"amman karka damu ka cigaba da duk abinda kaga dama ganina kayi kwana nawa ya rage min na mutu na bar maka duniyar ma gabad'a ya"tana gama fad'ar haka yaji hankalinsa yayi mugu mugun tashi ya kwantar da murya sosai yana bata hakuri tare da mata alkawarin bazai sak? aikata hakan ba sannan mami ta d'an sauko ."ya d'auki k'aramin tray? din da'aka wanke? mata kayan fruit ayaba da kankana da apple da gwanda har ma da carrot yace"wanne zaki fara dashi ? ya tambayeta da kulawa tace "kankana !"

a natse ya d'auki wuka ya yayyanka mata ya fara bata a baki yana janta da hira sannu ahankali mami ta saki ranta gabad'aya yana tare daita har aka kira sallahr laasar sannan yayi mata sallama ya mike ya bar d'akin ya nufi massalaci dake cikin estate din? yayi salla? ya dawo gida maryama na kitchen taga shigowarsa alokacin maryam da nana hauwa'u suna zaune bai kalli inda suke ba ya nufi? kitchen din aiko suka bishi da kallo bai iske kowa a kitchen din ba ya k'arasa ya rungumet? ta bayanta ya d'aura kanshi a kafad'anta"."Sannu da aiki dadina"!yauwa sannuka da dawo wa zumana kiss ya kai wa gefen wuyanta yana sauko da hannuwansa zuwa kugunta "saurin runtse idanu maryam tayi tana jin wani irin tuttukin bakinciki a kahon zuciyarta "me kike girkawa ne karfa kiyi abinda zai wahalar dake ?ba wani girki mai wahala bane sakwarar rogo ne da miyar karkara.  sakwarar rogo da miyar karkara.?Ya maimaita abinda ta fad'a tace "eh !"kuma ai ban ta'ba ci ba "nasani a yau din nan zan? koya maka ci kuma zaka ji dadinsa "yayi shiru yana kallon cikin tukunyar data bud'e yaga rogo ne da plantain yace "yanzu wannna abun zanci?"

Tace "sosai kuwa!anya dadina zan iya cinsa ?tai murmushi tana cewa trust me you real enjoyed it
"sakwarar rogo? da miyar karkara ya sake fad'a yana manna mata kiss ta bud'e tukunyar miyar na yaga kan rago da busashen kifi har ma da kayan ciki, nan take yaji miyonsa ya tsinke "zan iya cin miyar amamn rogo da plantain kam bazan ci ba, ta maida murfin tukunyar ta rufe tare da juyowa ta fuskancesa tana kallon fuskarsa da murmushi akan fuskarta "karka min haka mana!"ya jawota suka koma jikin fridge ya had'e fuskar su waje d'aya suna shakar numfashin juna duk kuma su maryam suna hango su"kayi hakuri dan ban gama bane amman da zarar an had'esu you will like it, numfashi ya sauke yana kamo lip's dinta da hakorinsa ganin haka yasa nana hauwa'u ta kamo hannunta maryam"kinga tashi mu koma parlour'n mami bata mata mutsu ba dan itama bazata juri ganin abinda idanunta suke gane mata ba "kaje sama ka jira bazan d'auki lokaci ba lumshe mata ido kawai yayi sannan ya nufi sama ya barta? ta cigaba da aikinta cikin sauri sauri domin taje garesa "

Akan kujerar parlour'n ya zauna yana sauke numfashi tare da ware kafafuwansa yayi shiru bai wani jima da zama ba ta shigo hannunta d'auke da tray wanda ke d'auke da glas cup da lemu civiter da kular abinci ta ajiye akan k'aramin table tana shigowa ya maida hankalinsa kanta tana jin yadda idanunshi ke yawo a sansar jikinta ta tsiyaya masa lemo ta miko masa ya amsa tare da had'e wa da hannunta ya zaunar daita akan cinyarsa yace"na gode dadina !"murmushi tayi tace"kayi hakuri na barka kai kad'ai shiru "karki damu !"ya fad'a yana? kai cup din bakinsa ya kar'bi lemu kad'an ya ajiye cup din yana kai hannunsa kugunta "ina sonki sosai dadina kamar na had'iye ki"ka had'iye ni mana ai shike nan ka huta " ya kai bakinsa daidai kunnenta yana cewa "shikenan bari na had'iye abuna kawai na huta "ya fad'a yana zura harshensa cikin kunneta wani irin zirrrrr taji a gabad'aya ilahirin jikinta ta? sunkuyar da kanta kasa tare da? cire hannunsa dake yawo a k'irjinta tace "shida nayi bari na kawo maka abinci ."ta mike tsaye tana k'okarin juyawa taji ya fizgota jikinsa gabad'aya ya rungumeta tsam yana sakin numfashi da sauri sauri tare da d'aura hannushi kan sumar kanta yana? shafa gashin kanta zuwa bayanta yana shakar numfashinta ."kusan minti goma tana rungume ajikinshi tare da matseta? itama shige wa tayi jikinsa tana sake? dagula masa lissafi? ya had'e bakinsu waje d'aya ya d'auki lokaci yana sarrafa bakinta? ."

ta bala'i kafeshi da kwayar idanu wanda cike da natsuwa tana kallon yadda yake lumlumshe ido ahankali tayi kasa da zip din gaban rigarsa ta? tura tafin hannunta cikin ta yiwa hannunta masauki a? saman fadadden kirinsa tana shafawa har zuwa nipples dinsa bai yi mamakin abinda take ba dan yasan ya rigada ya koyar daita,ahankali ya dinga jin hannuta a tsantsar ajikinshi tana cigaba da shafa laulausan gashin dake kwance ,wani irin sha'awa yaji ya tsarga masa bai san sanda ya sake manneta a? jikinsa ba ya rungumeta tsam yana sakin numfashi ahankali tare da daura hannushi kan sumar kanta yana shafa gashin kanta zuwa bayanta ."kusan minti goma? tana rungume a k'irjinsa suna jin dumin juna ."da kyar ta samu ta bambare kanta da jikinsa ta janyo table din data d'aura tray zuwa gabansa ,ta bud'e kular sakwara da miya ta wanke hannunta ta fara bashi abaki loma uku yayi yace "kuma fa yayi fine "ai na fad'a maka zaka ji dadinsa bayan ta fahimci ya koshi ta tsiyaya masa lemu ta kai bakinsa irin kulawar da yake bukata ga matar aurensa irinta yake samu daga gareta kuma yayi imani da diyar wani attajiri ce bazai ta'ba samun irin wannan kulawar ba .

Da daddare har karfe biyun? basu runtsa ba
adamcy yana? lalubarta sai dai taki bashi had'in kai iya romancing ne kawai shiyasa suka kusan makara? sallar asuba bayan sun idar suka koma bacci tana ganin? bacci mai nauyi? yayi awon agaba dashi ,ta mike cikin sand'a? ta sauko da maryam ta fara? cin? karo itama zata shiga kitchen hannunta rike da wani karamin roba da spoon da alamun abinci zata had'awa khaira "a natse tace "maman khaira Ina kwana ?wani irin mugun kallo ta d'auketa dashi ta watsar tana mata? gargadi sannan? ta shiga kitchen din bayanta maryama tabi da kallon mamaki "ikon Allah wasu matan fa sai addua ka tsaya kana kishin banza akan namijin da shine yace baya sonka ,ta d'an jirata na minti goma sai dai bata ga alamun zata fito alokcin ba dan haka tayi tunanin ta shiga tayi abinda zatayi tana daf da shiga ita kuma maryam zata fito sukai karo aiko sai ji tayi an hankad'ata baya da karfi ,maryama tayi taga taga zata fad'i Allah ya taimaketa ta tsaya bisa kafafunta tana dubanta cikin tsananin tashin hankali "me yayi zafi maman khaira da zaki tureni haka ?"ta fad'a gabanta na fad'uwa taku biyu ta kara "da uban wa kike wannan maganar ?"maryam ta fad'a cikin bacin rai "kina abu babu natsuwa kamar wata sakariya "wani sakarci nayi ?"karki bata min lokaci ki dinga abu da natsuwa dan da kin kona ni da anan zan ci ubanki."

Murmushi kawai maryama tayi tace "to mamana yanzu ma zaki iya cin ubana kafin nan zan so ki Kama girmanki kafin nayi miki abinda bakya tunani koda yake ai babu girman atare dake dan a yanzu abinda kika aikata tamkar khaira nake kallonki a idanuna wallahi ni halayenku tana mugun bani mamaki gaku ana ganinku kamar anga? masu wadata, amamn sam dabiar talakawa futuk ne atare daku dan wallahi gabad'ayanku anyi asarar kudin achool da islmaiya "tana gama fad'ar haka ta ra'ba ta gefenta ta shiga kitchen maryam a matukar zuciye ta juyu tana cewa "dan kutumar ubanki mu kike fad'awa maganganu haka ?juyowa maryama tayi ta dawo gabanta sai data kalleta sama da kasa sannan tace "an fad'a mrym kiyi duk abinda zakiyi kuma ki ki yayi zagina "ai bata kai ga k'arasa maganrta ba mrym ta d'auketa da mari tare da damko makoshin ta da hannunta d'aya "an zage ki an zaki kakan ubanki ma ba uban ki ba shegiya yar matsiyata ta fad'a tana sak? danne makoshin maryama "aiko nan da nan maryama ta soma neman kwatar kanta sai dai ta kasa dan bakaramin damka tayi mata ba"idan kina cin kasa ki kiyayi ta shuri idan kina yiwa su aunty khadija suna kyaleki ni ba sa'ar yinki bace bakinki ya san abinda zai dinga furtawa? idan ba haka ba zaki tsinci kanki cikin nadama tana gama fad'ar haka ta sakar mata wuya tana juyawa ."

Cikin tsananin firgici maryama ta kai hannu wuyanta saboda tsananin azabar zafi tare da bin? bayanta da kallo har ta 'bace wa ganinta tana tsaye tana mamakin "wato dai da gaske duk mafiyas aka tara a gidan kowacce da nata kalar iskanci Allah ka shiga tsakanina da wad'an nan mutanen jiki a sanyaye ta shiga kitchen ta soma aikinta ,tayi masa girki? mai kyau sai dai ta hawo dashi sama dan ta fahimci kamar akwai abinda maryam take son aiwatar atare daita ta shige d'akinta ta kwanta ."da musalin karfe goma saura adamcy ya shigo? ya zauna kusa daita sanye cikin bakar jallabiya yana kallonta tana sharar bacci hankali kwance yayi murmushi sannan ya kai hannunsa ya shafa fuskarta saukar hannunsa keda wuya ta motsa tana sauke numfashi "uwar bacci tashi kije ki had'a min breakfast naunauyen ajiyar zuciya ta sauke "ce maka akayi ban had'a maka ba ?"nifa na tasheki bacci yanzu ki wani ce kin had'a breakfast ta Ina ?"hamma tayi tare da yin mika ta gyra kwanciyarta tace "Allah nayi to cikin dare kikayi ko da asuba kikayi ?"

"ya rigada ya zame min dole Kai kuma idan na biye maka da yunwa zamu karar da rayuwarmu tunda kafi bukatar .."sai tayi shiru ta kasa k'arasa maganr "tunda nafi bukatar me !"?tai murmushi kawai cakumota yayi gabad'aya ya dawo daita kan ciyarsa "idan baki k'arasa maganr nan ba zan baki bulala mai zafi .yayi maganar yana kissing dinta "dan Allah ka barni? karka min komai "muddin bakya son nayi miki komai to fad'a min ta boye fuskarta a k'irjinsa taki? cewa komai aiko yayi mata wata irin cafka datasa ta birkito ta dawo kasa ya dawo samanta da sauri tace "zan fad'a"!okay ina jinki "to kafi son sex.."sosai kuwa wannan gasky kika fad'a amman mai yasa kika tashi da tsakar asuba ni da wasa nake miki karki kara tashi yin girki da asuba "banason na bar mijina da yunwa ne "ta fad'a tana lumshe masa shayyun idanunta kissing goshinta yayi yana kallonta "komai yana parlour'n dan Allah bacci nake ji sosai to ai daman nima bacci bai isheni ba kawai dai na tashi ne naga banganki a kusa dani ba mur mushi tayi tace "Allah naki " wayon kawai kake s? min ka barni nayi baccina iya bacci kawai zanyi bazan yi komai ba "babu yadda ta iya dashi haka ta barshi,sai dai baccin da batayi ba kenan ."

karfe shabiyu daidai suka? fito? tare hannunsu tsarke cikin juna suna tafiya suna murmushi inda suka iske maryam zaune yayinda khaira ke kwance akan kujera tana wuntsil wuntsil da kafa funta maryam tana ganinsu kanta yayi mata wani irin mugun sara nan take zuciyarta ta kama karkarwa kallo d'aya tayi masu ta d'auke idanunta akan su cikin tsananin kishi da shiga tashin hankali ta kamo yatsun hannunta tana dubawa har suka sauko zuciyarta na lugud'en bugu da rawa take ita kuwa maryama ta sak? damke hannunsa sosai cikin nata tana murzawa ahankali? idanunta ya sauka akan khaira sanye cikin riga pinky touch of white and green kanta zagaye da band shima exactly kalar kayan jikinta an saka mata fidar roba a bakinta? sai faman tsotsa take sosai yarinyar tai mata kyau ta tsaya tana kallonta wanda hakan? yaja hankalin adamcy zuwa gurin khaira shiru yayi yana kallonta kafin ahankali ya kalli maryama "ya kika tsaya "?

"wallahi khaira nake kallo tana min kyau sosai ina son d'aukarta amman Ina jin tsoro ko zaka? d'auko min ita "?ya gyara tsayuwarsa tare da rungume hannunwansa duka? a kirji yana cigaba da kallonta yasan halinta? sosai? da son yara muryarsa a tsarke yace "je ki d'auketa mana ."da sauri ta girgiza masa kai alamun a'a!"i said you should go and take her" yayi maganar murya a dake yana nuna mata inda khaira din take nan take jikinta ya kama rawa "ni wallahi tsoron mamanta nake? ji"yayi shiru yana cigaba da kallonta ganin taki yasa ya taka ya isa inda khaira take kwance a kusa da maryam ya duka inda kamshin turarensa ya kai wa hancinta ziyara tai saurin runtse idanunta tana jin fad'uwa gaba mai tsanani yasa hannu ya d'auketa yana kallon face dinta da sauri maryam ta sauke wani ajiyar zuciya tare da d'ago kanta a daidai lokacin da khaira ke masa murmushi ,ya d'agata sama yana taku yana mata murmushi wani sanyi taji ya ratsa ko wani gaba na jikinta "wannan shine karo na biyu da khaira taji dumin mahaifinta adduarta kenan a kullum Allah ya ta'ba zuciyarsa akanta bata ankara ba taga har ya k'arasa kusa da maryama ya mika mata khaira.
da sauri maryama tasa hannu ta kar'beta tare da cewa "yauwa na gode sosai ?"wani irin haushi ne ya mamaye gurbin farinciki da? maryam ta tsinci kanta ciki a sakwanin data wuce ,kamar ta tashi taje ta amshi diyarta sai dai tasan wargi ma guri ya samu sannan rijiya ba gurin wasan makaho bane yanzu ne zai? burkice ya zabga mata? rashin mutunci."

Ahankali suka nufi part din mami inda maryama ta juyo suka had'a ido da maryama ta sakar mata murmushi "wani mugun kallo maryam ta rakata dashi tana hura mata hanci ,a natse suka shiga d'akin mami tana zaune ganin maryama d'auke da khaira yasa zuciyar mami tai sanyi ta durkusa rungume daita ta gaishe da mami fuskarta a d'an sak? ta amsa ta mike ta samu waje ta zauna tana cewa "mami ya karfin jiki Allah ya kara miki lafiya Allah baki tsawon rai mai albarka "ameen ta amsa mata tana sak? jin sanyi aranta Wanda ganin haka yasa maryama ta d'an ji sanyi aranta ta kalli adamcyn tace "khaira sai kallonka take tana maka murmushi kamar tana son ka d'auketa ya kalleta yace "wannan kuma fad'ar ki ce "Allah kuwa kalli kagani aiko yana kallon khaira ta bud'e masa baki tace "ka gani gefen lip's dinsa ya kamo yana cizawa ta d'aura masa ita a cinyarsa ya kar'beta yana jan kumatunta yana cewa "da gaske auntynki take ko karya take? !"aiko khaira tasa dariya wayyo Allah dadi kashe mami azahiri farinciki mami ya bayyana dan haka itama ta sak? sosai kamar baita ba."

suna cikin wannan halin aunty khadija ta shigo da sallamarta turus tayi sakamakon ganin fuskar mami a sak? suna hira da maryama da adamcy kallo d'aya tayiwa maryama da adamcy ta d'auke kanta ta gaishe da mami da jiki "khadija kece da safiyar nan? haka?". safiya kuma mami shabiyu fa ta wuce , tun jiya nake son nazo na duba jikinki da fatan sauki ya samu ?"ta fad'a tana zama kusa daita.mami tace Alhamdulillah naji sauki sosai ya yaran da babansu ?"duk suna lafiya yace a gaishe ki !tunda aunty khadija ta shigo zuciyar maryama ta dinga bugawa da matsanancin karfi sai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login