Showing 90001 words to 93000 words out of 151781 words

Chapter 31 - Mar'adams Book 4 Complete Hausa Novel

Unknown   

29 Sep 2025

2656

ta hanyar turo mata bakinsa kamar ance mami ta kallesa taga abinda yake ."shiru tayi tana kallonsa gabad'aya adamcynta ya canza tamkar bashi ba? ya wani dawo kamar bawa ."

"Anya kuwa wannan yarinyar ta bar shi haka bata kama masa kuruwa ba ?tafisu tayi abinda ya kawota ta fice daga d'akin inda adamcy? ya mike yana ma mami? sallama ganin haka yasa itama maryama ta mike da sauri ta biyosa a parlour'n mami ya janyota ya makaleta yana kissing din wuyanta matsoraciya kawai tace "haba mana ka bari kar? ta fito ta ganmu "to sai me dan ta ganmu "ni wallahi tsoro nake ji "matsalarki kenan sai dai karki damu zan cire wannan tsoron gabad'aya kowa ya huta." ya fad'a yana sak? matseta "ka bari pls "aiko? gama rufe bakinta batayi ba mami ta fito ta gansu makale da juna ,wani sabon mamaki ya kamata? aiko ta dinga binsu da idanu kamar taga wasu sabbin halitta tana kallo adamcy ya sake matseta a jikinsa? ya kamo fuskata ya tsura mata tsumammun idanunsa cike da shaukin sonta yace "i love you my princess zan iya mutuwa akanki,tun ban sameki a zahiri ba kika sabar min da rayuwa dake ko bacci bana iyawa sai da tunaninki "ya fad'a yana sak? shigewa jikinta ya riko kugunta yana shafa jigidar jikinta ya tura kansa wuyanta yana shinshinawa yana sakar mata kiss a wuya yana sauke mata numfashi bakinsa a cikin kunnenta ."

ahankali tace "nima ai ina sonka"wani sanyi dadi yaji ya mamayesa har sai da tsigar jikinsa suka mike ,ya sauke numfashi yana hura mata iskar bakinsa yana kiran sunanta cikin wani salo" gaba d'aya ya kashe mata jiki har ta manta inda suke "Ina sonki !"tace nima haka tana jikinsa ya cigaba da tafiya daita har suka fice mami na tsaye tana kallonsu ,suka koma sama makale da juna suka zauna suna kallon labarai yana rud'a mata jiki idan ya isheta da naci tasa masa kuka ."
da daddare ta tube ta shiga wanka tana cikin wanka ya fad'o mata ."tana ganinsa ta had'e fuska kamar an aiko mata da sakon mutuwa tana rufe kirjinta shima had'e fuska yayi kamar yadda tayi yana cire kayan jikinsa ya shiga bathtube din ya zauna kamar yadda tayi ya janyota jikinsa "bari nayi miki wanka "ance maka ban iya wanka ba ne ?"nasan kin iya mana amman nawa special ne "babu wani speacial wayo kawai zaka min "wani wayo zan miki bayan da wayonki kawai wanka zan miki "yayi maganar fuskarsa a had'e ta natsu tana jinsa yana mata wanka lokacin daya kawo kan breast dinta nan yanayin wanka ya sauya ya fara wasa da kan nipples dinta? dawowa tayi kamar wata sokuwa sai daya gama rud'a mata jiki sannan sukai wanka ya nad'ota a towel ya d'auko cak sai kan? gado ya ajiyeta yana wasa da jikinta kafin ahankali ya kai? wa breast dinta cafka yana sha kamar wani mayunwaci ."

"inna lillahi ita kam ta shiga uku da salon sa mutun kamar wani maye ."? hankali ya dinga?? ruda ta da salon sa, tana biye masa itama da nata? wanda ya kara rikita sa, ta kai harshenta kunensa tana wasa dashi tana masa tafiyar tsutsa har wani vibration yake ji ajikinsa , yayinda bakin sa ke kan nipples dinta? yana sha, gabad'aya yanayinsu ya canza dan gabad'aya ta jike jagab ahankali ya cire bakinsa akan nipples dinta ya tsura mata ido gabad'aya yanayinta ya sauya hatta kwayar idanunta sun canza kala sai wani lumshe suke."
"ya rab !".shine abinda maryama take? furtawa a kasan makoshinta sannan ta? gyara kwanciyar tana janyo towel zuwa jikinta ta rufe tare da juya masa baya ,bayanta yabi? da kallo? bombom dinta sun baje inda shep din hips dinta suka fito sosai kallon second goma yayi mata? sannan ya d'an durkusa ya kai hannunsa ya kamo lafiyayyar kafarta yana kallo , bayan ya gama kallo taji yana shafar tsakiyar tafin kafarta tare da cewa"woww? Ina son tafin kafar nan ga kyau ga taushi ".

wani irin fellings taji yana taso mata yana bin kowacce? jijiya dake aiki ajikjnta ."ahankali sai taji ya dora bakinsa yana lasar cikin kafarta idanunta ta runtse da karfi tana kankame iikinta yayinda jikinta ke? wani irin kyarma tace "wayyo Allahna!! na shiga uku"hakan bai sa ya sakar mata kafar ba ya cigaba lasa wanda hakan ke sak? haddasawa jikinta jin tsananin sha'awa towel din? ya zare towel ya kwanta a bayanta ya lullubesu da bargo yana kai bakinsa daidai wuyanta ya manna mata kiss? wani irin yarrrrr taji a gabad'aya ilahirin jikinta "Ina sonki my princess karki yarda a rabamu idan aka rabu zaki rasani ko kina son ki rasani ?"ya fad'a yana mai cigaba da hura mata iskar bakinsa a kunneta ta juyo gabad'aya ta fuskancesa tana sauke numfashi da kyar "me kake tunanin zai rabu bayan ka gama maganin matsalar ?banga abinda zai sa na rabu da kai ba sai dai mutuwa ".ya lumshe idanunshi yana murza kugunta yana? goge mata k'irjinsa? ya tura kansa wuyanta yana shinshinawa yana sakar mata kiss a wuya yana sauke mata numfashi bakinsa a cikin kunnenta ."

*******

A yau ne aunty ta tashi da tsananin son zuwa gurin iyayenta tunda? abubuwa sun fara mata sauki dan a yanzu babu abinda take da muradi kamar ta d'aura kwayar idanunta akan mahaifi yarta da mahaifinta dama yan'uwanta? hakurinta a yau kam? ya kare ta k'udiri niyar dole ne ta samu lokaci acikin satin taje garesu? dan zcyarta ta hanata sakat acikin kwanakin bata samun? isashen bacci da zarar ta runtse idanunta su take gani suna kuka suna rokan ta dawo garesu sunyi kewarta ,shiru tayi a zaune da take acikin d'akin ta tare da runtse idanuwanta saukar d'umin ruwa? taji sun fara gangarowa kan kuncinta wanda take da tabbacin hawaye ne ,itama tana matukar jin kewarsu kullum bugun zuciyarta dasu take tafiya nan take ta yanke shawaran ta samu umma suyi magana tana son zuwa ta gansu kafin su tare a sabon gidansu dan haka ta yunkura ta mike tsaye tana goge hawayenta.cike da sanyin jiki? take taku har ta fito ta nufi bangaren umma a parlour ta iske? umma zaune tana kallon arewa 24 mur yarta a sanyaye tayi sallama "assalamu alaikum!"umma ta waigo zuwa bakin kofar ganinta yasa ta fad'a da fuskarta da fara'a tare da amsa sallamar da tai "wa alaikums salam!"

ahankali aunty ta karaso ta zauna a kusa daita ."
Yayinda gabad'aya umma ta tattara hankalinta akanta tana dubanta a tsanake kafin ahankali aunty ta fara magana "umma Ina son zuwa gidan mu !wani naunauyen ajiyar zuciya umma ta sauke tana furta "Alhamdulillah adduar da na dade Ina miki kenan ,bilkisu ki godewa Allah da zuciyarki ta fad'a miki gasky kuma kika kar'bi gaskiyar data fad'a miki dan fushi da iyaye babu inda zai kai ki ,ki misalta hakan akanki yadda kika d'auki cikin ya'yanki kika haifesu kuma kike sonsu ace sun gujeki iyayenki na sonki barin ma mahaifinki .""Umma nima Ina son babana ina son babana!!"nayi kewarsa da yawa umma ."
Allah ya bamu ikon kyautatawa iyayenmu kuma na gode sosai da kwarin gwiwar da kike bani akan iyayena most especially mahaifiyata ni kaina idan na zauna sai nace mahaifiyata ta min ba daidai ba."amman? mahaifina bai min komai ba ,itama datai min komai tayi min taci banza idan ban koma ga iyayena? ba karshe suzo su mutu batare dana samu albarkarsu ba. duk fa wanda zai sa maka albarka ba kamar nasu ba na gode sosai da kwarin gwiawar da kike bani akan mahaifiyata duk da ta min abubuwa amman bazan biye tata ba saboda ita uwace na gode sosai umma Allah ya biya mana bukatunmu na alkhairi ta k'arasa maganar muryarta na rawa."

Muryarta na rawa ta cigaba da magana "na gode sosai kuma na godewa Allah daya bani yar'uwa ta gari wacce take fad'a min gaskiya take d'aurani akan hanya dan a wannan zamanin babu kishin sauri irin ki ,ba'a rasa wa amman baku da yawa kishin saurin da zata rikeka da ya'yanka amana batare data cutar dasu? ba sai anyi bincike mai kyau kafin a samu shiyasa kullum nake godewa Allah da kasancewarki acikin zuriar hussein ."
aunty tayi shiru tana goge hawayenta kafin ahankali ta numfasa kana ta cigaba da magana " kullum maganarki naje ga iyayena na tausaya masu,bilkisu? kiyi hakuri da rayuwa kiso yan' uwanki da iyayenki ki tausaya masu kullum kina bani courage akan iyayena da yan'uwana ."
ta k'arasa maganar tana kuka mai ta'ba zuciya
"Alhamdulillah yau kin fad'a kalmar dana ji dadi shekara nawa ?"kusan shekara a shirin da wani abu ina dragging dake amman yau kin fad'a min kalmar data min dadi Alhamdulillah hajiya rahma mahaifiyarki ce kije gareta kuma ki kyautata mata ,kiyi hakuri daita idan baki bita ba zaki bi uwar wasu gara kiyiwa uwarki biyayya babu wanda ya isa yayi miki gadara akan iyayenki kema haifarki sukai kije ki nemi albarka iyayenki bazaki ta'be ba Allah kuma ya saka miki da alkhairi ta k'arasa maganar itama kmr zatayi? kuka ".

kiyi hakuri ki daina kuka haka ki gode wa Allah da zuciyarki ta amshi gasky nasan tsakanin uwa da d'a sai Allah kin shiga hakin iyayenki sosai dan hakinki ne ki nemesu ko basu nemeki ba amman Alhamdulillah tunda yanzu hankalinki ya koma garesu dan iyaye sun wuce ayi wasa dasu kuma har karshen numfashinki zasu kasance acikin zuciyarki ."na gode sosai umma Allah ya bar zumunci, Allah ya saka da alkhairi Allah yasa mu dace duniya da lahira Allah ya hanamu kuka da bakinciki duniya da lahira Allah barmu tare Allah ya bamu hakuri da juriya akansu ."
"Yanzu yaushe zaki "!?in sha allahu cikin satin nan zani amman zan so ki min rakiya dan na sha gwada zuwa ni kad'ai bana iya shiga gidanmu? saboda tsananin tsoro dan sai nake jin kamar bazasu kar'beni ba "umma ta dafa kafadanta tace
"Zasu kar'beki kuwa da sauri domin shekara a shirin da hud'u ba wasa bace? kowani irin zuciya garesu wallahi sun yafe miki kuma suna mamarin sake d'aura kwayar idanunsu akanki? in sha allahu? zan rakaki kinga kin koma adaidai kenan kema Allah yayi miki arzikin da suke miki kwada yinsa daman kuma shi arziki idan bakayi ba ka haifa to fa baka ta'ba cire rai da samunsa ,kinga da zarar kin dawo sai mu fara shirin tarewa a sabon gidanmu dan ko jiya adamu yayi min maganar tarewarmu Ina ganin ya dace mu fara shiri ba sai ya sake tuntu'bata da maganar ba ."

"haka ne sai ki saka mana rana da zarar mun dawo daga gidanmu sai mu tare,da wannan tautaunawar suka kawo karshen zance suka shiga wata sun jima suna tautauna har aka kira sallah laasar aunty ta mike ta koma bangarenta cike da d'auki son ganin ahlinta da daddare habib na cin abinci take fad'a masa? jibi in sha allahu zata gidansu taga iyayenta ai nan take ya had'e fuska ya bar cin abincin da yake tare da cewa "me kuma zakije yi ?"tayi shiru tana kallon yadda ya wani canza ya bar cin abincin da? yake cikin tsananin 'bacin rai yake kallonta "me zaki je kiyi gurin muatne da suka zabi farincikin kansu akan naki?"ko kin manta sunce tunda kin zabi mahaifinmu babu su babu ke kuma karki koma inda suke ?""duk da haka habib zuciyata tana tsananin kewarsu zanje na gansu na nemi yafiyarsu."
ya tashi daga inda yake ya dawo kusa daita ya zauna yana cewa "ai baki masu laifin komai ba!"? "nayi habib!"ta fad'a a d'an fusace tana dubansa "nayi masu laifi domin? na zabi hussein akansu wanda nake jin a shekarun da suka zo suka wuce kuskure nayi domin iyaye sun wuce komai sai dai qaddara tasa kayi masu ba daidai ba na sha misalta haka akaina ace maryama ko daya da cikinku yayi min haka ya zanji ?"ko kai zaka iya zabar? wata kayi rayuwa daita na tsawon shekaru ka barni ?"tayi masa tamabayar tana zubar da hawaye."

Ya kamo hannunta cikin nashi "ki daina misalta haka domin bazan ta'ba yi miki haka ba "to yarda na yiwa iyayena laifi mai girma kuma na cutar dasu na tsawon shekaru, baza kasan na masu cuta mai girma ba sai kasan yadda suke tsananin sona .ta k'arasa maganar kwalla na sak?? cika idanunta numfashi habib ya sauke kawai yana cigaba da kallonta,ita kad'ai ke bashi tausayi amman shi babu ruwansa da wasu iyayenta mutanen da suka ki mahaifinsa me zai yi dasu tunda ta zabi zuwa bazai hanata ba amman shi har abada bazai taka zuwa inda suke ba "zaka muje tare?"yaji tamabayar on expecting kai tsaye ya girgiza mata kai alamun baza shi ba shiru tayi tana kallonsa saboda tasan dalilinsa nakin zuwa shiyasa tsawon shekaru taki fad'a masu komai akan rayuwarta sai da maryama ta matsa Wanda hakan ne ya zama sanadiyyar da habib ya zafafa kishinsa akan mahaifinsa ."mikewa yayi ya koma ya cigaba da cin abinda a natse? ita kuwa shiru tayi tana kallonsa dan zata so suje tare sai dai bazata masa dole dan ita kanta bata san abinda zata tarar ba ."


Mmn sudais

=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?
MAR'ADAMS
=ؖ?=ؖ?=ؖ?=ؖ?
=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?

BOOK 4

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim


Page 20

Tsaye adamcy yake acikin d'akin maryama sanye da farar rigar bacci long sleeve mai bud'add'en gaba da dogon wando yayinda hannuwansa duka ke cikin aljihun wandonsa,shiru yayi yana kallon maryama dake tsaye a gaban? mirrow tana fesawa jikinta turare mai sanyin kamshi da sanyawa? zuciya natsuwa ,shigowarsa? yasa ta juyo anatse ta tsaya ta jingina jikinta da mirrow tare da? rungume duka hannuwanta a k'irji tana kallonsa k'irjinta na dukan tara tara dan duk lokacin da zata d'aura kwayar idanunta akan faffad'an k'irjinsa sai taji bugun zuciyarta ya karu ."kallonta ya cigaba da yi sanye? cikin? wondo three quater iya cinya da farar rigar mai gajeren hannu wacce ta bayyana kirjinta dan wuyar rigar ta sauko zuwa kafad'anta,haka zalika rigar bata sauko ba da kad'an ta wuce cibiyarta dan ga jigidar dake zagaye da kungunta nan yana gani ." yadda ya tsura mata tsumammun idanunshi yana kallonta yasa wata matsananciyar kunyarsa ta kamata ,dan haka tayi kasa da? shayayyun idanuwanta masu d'auke da tarin kaunarsa."

? ? ahankali ta sauke hannuwanta dake rungume da k'irjinta ta soma taku tana juya jikjnta ahkl tamkar mai koyon tafiya? tana cigaba da kallon kasa ."shigar jikinta yayi bala'i kashe masa sansar jiki had'e da motsa masa wutar sha'awarta dake hanashi sakat dan acikin sirrin kyawunta akwai iya tafiya,natsuwa tattare da kunya ciki dan tafiyarta? kad'ai ta isa ta canzawa mutun lissafin tunaninsa ,har ta karaso gabansa? ta tsaya idanun shi na kanta ko kiftasu? baya yi dan tsayuwar ma da tayi a gabansa sai da dukiyar fulaninta suka? motsa hakan kuma ya sake jefa shi cikin wani yanayi mai wuyar misaltuwa ".ya lumshe tsuma mmun idanunshi yana had'eye wani? yawu da suka tsaya masa a makoshinsa."

cike da shaukin son shi ta kai tafin hannuta saman fadad'den k'irjinsa,saukar hannunta yasa shi bud'e idanunshi ahankali ya zuba mata? yana jin yadda soyayyarta ke sak? ninkuwa acikin zuciyarsa." ahankali yaji tana motsa yatsun hannunta a k'irjinsa batare data d'ago idanunta ta kallesa ba ,wanda hakan ya sake narkar masa da zuciya,a kallon da yake mata yanzu? yasan ya rigada yayi nasarar d'aurata akan hanyar buka tuwa dashi wanda yayi imani bazata iya rayuwa da kowa ba sai shi ." ahankali take jin yadda k'irjinsa ke motsawa sakamakon bugawar da zuciyarsa take faman yi . kusan atare suka lumshe idanu kafin ahankali yaji ta d'auke hannunta a k'irjinsa ta kai fuskarsa tana shafa gashin dake kwance a fuskarsa."wani? irin sha'awarta yaji ya sake tsarga masa tun daga tsintsiyar kafafun shi har zuwa tsakiyar kanshi yayinda nan take jijiyarsa ta mike tsabar tana bukatar? abincinta ."

ya kai hannunsa ya d'ago ha'barta saurin lumshe idanunta tayi k'irjinta na lugud'en bugu dan kallonsa zai sa ta kasa aiwatar da komai taku d'aya ya kara a tsakaninsu har? jikinsu na zozan juna still hakan bai sa ta bud'e idanunta ba sai ma sake runtse wa tayi bakinsa ya kai yana hura mata iskar bakinsa ,babu shiri ta bud'e idanunta tana sakar masa wani sihirtaccen murmushi? mai kashe sansar jiki da zuciya sannan ta d'auke hannunta dake fuskarsa ta kamo hannusa tana tafiya ahankali yana biye daita har ta k'arasa bakin gado ta zaunar dashi cikin yin kasa da muryarta tace "ka wani tsare? mutun da idanu?? kamar zaka cinyesa ".ta k'arasa fad'ar haka? tare da juyawa zata bar gurin? yayi saurin riko laulau san tafin hannunta cikin nashi ya tsareta da tsumammun idanunshi yana cewa "menene idan ma cinyeki nayi ai abuna ce ke ".

Tai murmushi tana kawar da fuskarta gefe tana jin yadda zuciyarta ke harbawa da sauri sauri aranta tace "har ya canza min magana d'ayan hannunta ta kai saman nashi wani zirrrrr yaji a gabad'aya ilahirin jikinsa shima d'ayan hannunsa ya d'aura saman nata ya kira sunanta "maryama!cikin wani salo mai ratsa sansar jiki tana jinsa amman tayi shiru ta cigaba da kallon bangaren da take kallo"ki kalleni mana!"still shiru tayi taki kallonsa sai dai tana jin yadda muryar sa ke dad'a kashe mata gabobin jiki ." nifa bana son wannan kunyar dan cutar dani kawai zatayi."
numfashi ta janyo da kyar ta sauke tana lumshe masa idanunta tace "bani minti biyu yanzu zan dawo "ba wannan nake magana akai ba "ki kalleni nace !" dole babu yadda ta iya ta d'ago shayayyun idanunta ta kallesa wasu abubuwa ne suka dinga fitowa daga cikinsu suna shiga nata d'age mata girarsa d'aya yayi sannan ya sakar mata hannu yace "minti biyu kika ce !"ta lumshe masa idanu ya juya? a natse tana motsa jikinta ."

bayanta yabi da wani mayen kallo har yanzu da alamun bata gama warkewa ba dan tafiyarta bata dawo normal ba har ta fita daga d'akin idanunshi na kanta yana kallon step dinta lip's dinsa na kasa ya laso yana shafa? sumar kanshi ."yana zaune a inda ta barshi? ta dawo hannunta d'auke da tray wanda ke d'auke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login