Showing 57001 words to 60000 words out of 151781 words

Chapter 20 - Mar'adams Book 4 Complete Hausa Novel

Unknown   

29 Sep 2025

2683

zai kwantar min da hankali "shiru tayi kawai tana mai sake runtse idanunta gabanta na fad'uwa "me yasa bazaki? tallafawa zuciyar mijinki ba ki cire wannan tsoron? "?

jin abinda ya fad'a ya sake jefa zuciyarta cikin tsananin tashin hankali "mijinki ya cancanci kiyi masa adalci domin mallakar abinda ya d'auki tsawon shrkaru yana bulayi akai ".kuji mutumin da yace bazai mata komai ba amman kuma shine yake maganar ya cancanci ayi masa adalci ko adalcin me zata masa oho ?"duk runtse bazata sadaukar da budurcinta ba idan ma rabuwa zaayi ta tsira dashi ."hannunwansa ya Kai jikinta ya kamota ya had'e da faffad'an k'irjinsa? gabad'aya ya rungumeta tare da matseta tsam ajikinsa ".wani iri taji ajikinta ,gabad'aya tsigar jikinta suka mike yrrrr? hatta numfashinta ma sai daya nemi ya d'auke sakamakon irin rungumar da yayi mata yana sauke numfashi ."

ahankali ya fara zance zuci "maryama na d'auki? shekaru mai yawa zuciyata na gallazuwa akanki? "kece? burin raina muradin zuciyata da sonki na soma mallakar kaina da hankalina ban san komai ba sama da soyayyarki a duniya, idan babu ke acikin rayuwata my life is incomplete,"wani zazzafan numfashi ya sauke har sai da taji saukar hucinsa a gefen wuyanta "ni mijinki ne ,kuma ina da ikon aikata komai? akanki ai kinsa da haka?tana jinsa tayi masa shiru tana rike da zanin jikinta dake k'ok'arin yin kasa " ahankali ya fara tafiya daita yayinda zanen jikinta ya hard'et? nan take ta tsaya cak tare da dukawa kasa bai tsaya 'batawa kanshi lokacin ba ya d'auketa cak ya nufi d'akinsa daita ya kwantar daita ya cire jallabiyar jikinsa shima ya haye gadon tare da matsota ya manneta da k'irjinsa yayi mata kyakkwan makwamcin ajikinsa inda bombom dinta ya samu mazaune akan jijiyarsa ,tayi sauri runtse idanunta shi kuwa numfashi ya d'auke na wani lokaci ."

ahankali ahankali ta dinga sauke numfashi ta d'an matsa kad'an daga jikinsa ya kai hannunsa ya sake janyota ya zagaye cikinta da hannuwansa? "mutukar kina son muyi bacci yau ki barni a haka babu yadda ta iya haka ta hakura sai dai bai barta haka ba ,yayita yawo da hannusa a sansar jikinta most especially k'asan mararta daman kuma tasan da hakan, tasan bazai ta'ba tsaida hannun sa waje d'aya ba, bayan kamar minti talatin wani bacci mai nauyi ya daukesa rungume daita? ita kam sai juyi take da mutsu mutsun na? rashin sabo tasan da zai zareta ajikinsa babu mamaki ta samu ta runtsa ."

Bangaren umma? kuwa? kasa runtsawa tayi gbdy ta? nemi bacci ta rasa wanda ta halakanta hakan da tausayin maryamarta ,tayi juyi akan gado yafi akirga bazata? tantance lokacin data d'auka tana juyi ba kafin daga baya ta? yunkura ta sauko daga saman gadonta ta zauna,tunani take sosai komai nata? ya tsaya yanzu haka? tasan maryamarta? na can cikin fargaba? "wayyo allah maryama ko a wani hali take wata killa tana can tana kuka tana neman d'auki dan tasan dole zataji jiki a hannun Adam kasancewarta yarinya"ta? fada tana runtse idanunta tare da hade hannunwanta guri daya ta rufe fuskarta duk yadda? tayi ta samu natsuwa ta runtsa ta kasa saboda tsananin tausayin diyarta? ."ta mike tsaye ta? kunna wutar d'akin tana duba lokaci karfe d'aya da wasu yan mintuna bayi ta shiga ta d'auro alwala ta fito ta shiga gabatar da nafilfili."bangaren aunty ma hakan ce ta kasance bata runtsa ba zuciyarta? cike da tsananin kewar diyarta a inda take a kwance hawaye ne ke gangaro mata ta gefen idanunta duk ta jika pillow da kanta ke kai a duk lokacin data tsinci kanta cikin tsananin Jin kewar da kaunar diyarta nata iyayen take tunawa ko yaya suke ji?"ita kanta yanzu tasan lokacin komawar ta gida yayi iya azbatuwa ta azabtar da kanta da ihlinta mahaifiyarta uwa uba mahaifinta mutumin daya fi kowa sonta ."

******

Washegari? tun da asuba maryama? ta tashi still dai? ta jita ajikinsa aranta tace "wannan mutumin akwai mugun son jiki ,ahankali ta zare hannunsa dake zagaye da mararta,ta mike ta zauna tana kallon kyakkwan fuskarsa "wato shi ko bacci yake wannan kyaun nasa na? nan ahankali yake? sauke numfashi ,ginannen faffad'an k'irjinsa tabi da kallo a ranta tace "yanzu data amince masa a daren jiya da wannan ginannen k'irjin nasa zai sauke mata?"jin motsin tashinta ya soma kokarin bud'e idanunshi tana ganin zai bud'e ido ta mike da sauri ta shige bathroom ."tana fitowa ta ganshi zaune yana duba k'aramin agogo mikewa? yayi yana kallonta sai daya shafo k'irjinta? sannan ya shige ya dauro alwala ya fito alokcin da take gabatar da raka'ataini fajir jallabiya ya saka ya fita zuwa massalaci bayan ta idar da? sallah tai azkar tare da duk adduoin da take taso ta koma bacci sakamakon rashin isashen baccin da bata samu tayi a daren? jiya ba amman ta kasa koma wa bacci."

Tana zauen har karfe bakwai saura bata ga ya shigo ba dan haka tayi tunanin ta shiga wanka cikin sauri sauri ta shiga wanka ta fito? ta shirya kanta cikin doguwar rigar shada light blue wacce akayi mata aikin fonix dark blue ajiki? da stone's ta fashe ilahirin jikinta da turare sannan ta kimtsa d'akin duk da babu abinda yayi? ta janyo akwatin data bud'e? ta rufe ta d'auki wayarta tana tunanin kiran mutun d'aya acikin iyayenta umma ko aunty? tana gama bud'e wayar idanunta yaci karo da sakon yan'uwansa cike da gargadi tayi shiru tana sake karanta sakon kafin ahankali ta sauke numfashi tana cewa "ku? kwantar da hankalinku Ina sane da komai ba sai kun tuna min ba dan babu abinda na manta akan sharad'in ku nima bazan yarda wani abu ya shiga tsakanin mu ba "tana zaune rike da waya tayi tagumi tana tunanin da zullumi ya shigo tare da sallama sai dai fuskarsa babu annuri sosai ."

ya zuba mata tsumammun idanuwanshi yana kallonta kunyarsa ta kamata tayi saurin sunkuyar da kanta kasa tana gaishesa,bai amsa mata ba ya matso kusa daita a bakin gado ya zauna ya d'an dafa kanshi sannan ya dubeta yace "me yasa jiya kika hanamu samun natsuwa da juna gashi yanzu kaina ciwo yake ?"tayi shiru dan gbdy ta gama gano abinda yake dawainiya dashi ta d'an kallesa a cikin idanuwanta "ni? tsoro nake ji dan zan iya suma wallahi "ai Kinsan bazan yi abinda zai cutar dake ba nasan yadda zan tafiyar dake a madadin kiji zafi sai ma kiji dadi ya kamo yatsun hannunta cikinsa yana murzawa ahankali? "jiya duk kinsa munyi baccin wahala , karki sake kin amincewa da mijinki domin mijinki yana cikin wani hali hakan zai iya janyo miki fushin Allah da malaikunsa ,zasuyita tsine miki ".

"kayi hakuri ban san zaka shiga damuwa ba? "kin sani !"ya fad'a atakaice yana cigaba da murzawa tafin hannunta "amman ai? kana da wata matar? me zai sakaka? shiga damuwa har ma kayi kewar rashin wanin abu ?"zaka iya zuwa wajenta ni bazan damu ba " ya tsareta da tsumammun idanunshi , a cikin idanun shi ta hango 'bacin rai sosai da furucinta ,ya dan girgiza kai yana cewa? "yanzu abinda kika fada kin kyauta ? tai shiru kawai tana jin fad'uwar gaba "ko ina da wata mata ai ranar jiya da yau har ma da sauran kwanaki masu zuwa duk naki ne "ni dai kayi hakuri idan kana da bukatar yin wani abu kaje wajenta na yafe maka "bai kara cewa komai ba ta d'an yi shiru tana tunani maganar data fad'a masa"ni dai kayi hakuri idan kana da bukatar yin wani abu kaje wajenta na yafe maka "ta d'an yi jim ganin ta fad'a abinda zai 'bata masa rai ba ."

shiru ta cigaba da yi,shi kuwa ya bala'i? tsura mata ido yana mamakinta kawai girman jiki da baser? gareta amman wayo kam babu? "kin kyauta abinda kika fad'a min hakan ya nuna baki yarda dani ba sannan baki damu dani ba bakya kwadayin kasancewa dani ahlin ni a matukar bukace nake dake sai dai bana son nayi miki dole ke kinsan da baki fad'a min kina tare da budur cinki ba da yanzu ba wannan maganr ake yi ba da killa ma kwallona ya shiga raga "?yanzu kam maganar tafi karfinta dan haka tayi shiru tana mai tsananin jin fargaba ,yayinda kunyarsa ta addabi zuciyarta sai ta d'an 'bata rai alamun bata son ya cigaba da maganar tare da? dan janye jikinta daga nashi ."

ya dan yi murmushi gefen baki yana kare mata kallo "ya kika wani canza fuska sbd nayi maganr kwallo a raga? ?ta sake yin? dim "me yasa baka jin kunya fad'a min magana haka ?" tay mgnr muryata na rawa ?"sbd kema jiki irin abinda nake ji" ta sauke idanunta kasa batare da tace masa komai ba ya sake maimata abinda ya fada hakan yasa tace "nima fa gaskiya bana son irin maganganun nan suna sani jin wani iri "ai haka nake son kiji wani iri ajikinki ya fad'a tare da kai hannu ya shafa qirjinta abinda yasa ta zabura kenan da sauri."murmushin gefen baki yayi "lallai kina da aiki agabanki "ya? fad'a yana matsota? sosai allah ya taimaketa wayarsa ta soma ringing ya tashi tsaye cikin jan tsaki da damuwa ya nufi inda ya hango ta yana dubawa sunan amar? ya gani yana yawo akan screen din wayar nan take ya ja tsarke tare da had'e fuska ya d'auka ".

Bayan sun gaisa amar? na kokarin neman gurin zama a parlaursa "ka fito ina jiranka a parlour mami "yayi maganar cike da zolaya "bangane kana jirana ba uban me zan maka? da sassafen nan"? yay mgnr yana kallon maryama dake zaune? tana kallonsa? sannan ya cigaba da magana "amman dai wasa kake ko "? da gaske nake mana adamcy ya sake had'e fuska kamar an fad'a masa sakon mutuwarsa "ya haka amar da sanyin safiyar nan ."amar ya dan yi murmushi yana sosa keya yace " yanzu ne safiya karfe takwas da minti goma fa?" dakata ma tukun ina maryama da fatan? ka cika alkawari baka mata komai ba? ?"tsaki yaja kana yace "karewar bi ahankali na cinye ta".kai ka fara wannan danyen aikin,ka dai ci ka rage ta dan gobe idan ka cinyeta wa zaka dinga ci ?"ya subhanallah!"adamcy ya furta yana daya sani bai biyewa masa ba .

"Adamcy kasan wani abu wallahi jiya kasa bacci nayi sbd tausayinta inda kasan kanwatace zata kwana da kai "wani sakin ya sake ja"ina maryama na damu nasan halin da take ciki ?amar ban son iskanci yarinyar nan ko uwarku d'aya ubanku d'aya daita sai haka "shin bada sadaki? aureta bane"?ya fad'a hakan yana furzar da iska mai zafi daga cikin bakinsa maryama ta sake tsura masa idanu k'irjinta na luguden bugu sakamakon taji maganganun da suka? fi karfinta "shikenan ka fito yanzu just zanganka na minti goma ne"
"? kasan Allah bazan fito zuwa koina ba "ai kuwa zaka ganin a saman ka yanzu "haba amar? kmr a film?yayi maganar a d'age amar? yace "karka sauko kaga ikon ".

adamcy bai sake cewa komai ba ya katse kiran maryama ta sake? tsura masa ido sosai?? a natse ta motsa bakinta tace "kaje mana kasani ko wani uzuri ne ya kawo shi "babu wani uzuri kawai iskanci ne irin na amar me zan masa ?tayi shiru kawai tana kare masa kallo ba'a d'auki minti biyar ba suka jiyo ana knocking adamcy ya nufi bayi a fusace "ahankali ta soma magana cikin sanyin murya "haba kai kuwa me yasa kake? da zafin zuciya haka ?"maganarta ce? tasa yaja ya tsaya cak batare daya juyo ba "yanzu fa kayi girman da zaka dinga fushi irin haka ,kayi hakuri kaje kaji abinda ya kawosa ."naunauyen ajiyar zuciya ya sauke yana mata wani irin kallon wanda yasa ta bada tazara a tsakaninsu d'auke idanunshi yayi akanta ya k'arasa shigewa bayi ."

bai wani jima ba ya fito alokacin da? wani kiran ya sake shigowa ta d'auki wayar cike da natsuwa ta mika masa har yace ta maida wayar inda ta d'auko sai idanunshi suka kai ga screen din wayar sunan hajiya zulfa'u ya gani yana yawo dan haka yace "ta miko masa tana gama mika masa kiran ya katse yana k'ok'arin nemanta wani kiran ya shigo ya d'aga ya gaisheta "okay ina godiya mumy "kai tsaye ya nufi hanyar fita daga d'akin ya bud'e kofar shigowa parlour mai aikinsu tabawa ce tsaye a bakin kofa hannunta rike da tray wanda ke d'auke da madaidaitan kuloli guda biyu da plt guda biyu da cup biyu ya juya a natse yayinda? ita kuma ta shigo ta ajiye tray ta fita da saurinta can ta dawo da flaks ta ajiye a kusan da tray tana kokarin fita adamcy yace "amar yana kasa ne ?"

cike da girmamawa tace "a'a !ranka ya dade tsaki yaja kenan ma raina masa wayo yaso yayi tana???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? fita ya koma d'aki inda ya iske maryama tana waya a yadda take yin wayar ya fahimci da umma take dan haka ya zauna a gefenta tare da kamota ya zaunar daita a saman cinyarsa ya Kai hannun sa yana shafa kumatunta tare da kai bakinsa saitin wuyanta ya sumbata wanda hakan yasa ta gaugauta wayar tana kallonsa a tsanake? ."
Muryarsa a dake? yace "muje kiyi breakfast ya riko hannunta cikin nashi ya tsarke dan kar ma ta bata masa lokaci kai tsaye parlour'n suka yi da kanshi ya ciyar daita sai kunga yadda ya natsu yake? bata abinci a baki bayan ya? gama ciyar daita shima yayi breakfast bayan ya gama ya kira azo akwashe kayan abincin da sukai amfani dashi yana kallonta ta mike ta nufi hanyar d'akinsa a natse yabi bayanta da kallon yana kallon tafiyar dake? k'ara rura wutar sha'awarta acikin zuciyar sa mikewa yayi ya sameta a? d'akin? tsaye rike da waya tana duba cikin wayar tana ganinsa ta maida hankalinta garesa ."

a natse ya karaso gareta ya manne mata tare da riko kugunta da wani salon daya sakata? zabura saboda sak'onsa yaje mata? har kwakwaluwar kanta ta d'ago ta kallesa shima din ita yake kallo yana mata wani miskilin murmushi da d'aga mata gira wanda yasa dole ta lumshe masa shayyun idanunta ,tana jinsa ya had'e fuskarsu waje d'aya suna shakar numfashi juna wata irin kunyar sa ta kamata bata ankara ba taji? bakinta cikin nashi ya fara sarrafawa? cikin wani irin salo da kwarewa. runtse idanunta tayi gam tana jin kamar ana tsira mata allura a gabad'aya ilahirin jikinta ,ahankali dankwalin kanta ya zame saka makon rikon da yayi mata ita dai har ya? gama shan bakinta bata? bud'e idanunta taga halin da yake ciki ba , yadda ta natsu tayi shiru tana amsar sakonsa haka shima bai yi magana ba har sanda taji ya zame? reborn d'in kanta nan ne fa da sauri ta bud'e idanunta tana kallonsa sai kunga yadda ya wani? tsareta? da tsumammun idanunshi? ."

kasa jurewa kallonsa tayi? ta maida idanunta ta rufe sai dai jikinta ya Kama rawa hakan bai sa mr ata yabarta? ba saida ya gama yanda yakeso? daita a yadda yaga jikinta yake rawa yasan yana zare hannuwansa ajikinta zata sulale kasa,dan haka ya soma tafiya daita ya zaunar daita,tana jinta acikin kujera ta sauke wani naunauyen ajiyar zuciyar da tasa yayi murmushin gefen baki a ranshi yace "da haka zaki sallama batare da kin sani ba "yaje ya kule kofar ya shige? bathroom da key ,ya dade yana wanka sannna ya fito a inda ya barta anan ya isketa? zaune tamkar an dasata sai dai a matukar tsorace take ,a natse ya fara? goge jikinsa ya shafa mai ya feshe ilahirin jikinsa da turare cumb ya d'auka ya hau gyaran sumar kanshi da sajen fuskarsa? ita kam taga abinda yafi k'arfinta yau d'in nan babu kunya yake yin komai a gabanta ta runtse idanunta gam? tunda ta fahimci so yake taga abinda take jiwa tsoro
a ranta tace "wai dama haka wannan abar tasa take ?"duk da bata gama kare mata kallo ba tasan zatayi girma ,wayyo Allah ni maryama Allah ka taimakeni."

bayan ya gama ya tako zuwa gabanta ya zuba mata idanunshi kawai batare da yace mata komai ba. ita kuma ta kasa bud'e idanunta ta kallesa saboda tsananin kunyarsa da matsanancin tsoronsa .ahankali taji ya fara busa mata? iskar bakinsa a saman idanunta dole ta fara marmar da idanu ,sai dai yaki ya daina wa? har sai data? bud'e idanunta? ahankali ta zuba mata ido? ya matsota sosai kamr zai shige jikinta suka zuba wa? juna ido , ko kiftawa basayi, gashin dake neman shigar mata? ido ne yasa? d'an yatsa ya matsar."
ta maida idanunta ahankali ta lumshe tana sauke naunauyen ajiyar zuciya.shima nannauyan numfashi ya sauke kafin yaja baya."

wardrobe d'insa ya nufa, jin ya bar wajen ta bud'e idanunta kad'an duk jikinta? ya saki,hatta yanayin jikinta ya sauya dan tana jin digar wani abu a pant dinta ."kallo d'aya tayi masa ta d'auke kaina ta juya ga mirror dan taga yanda ya maidaita ai kuwa ta ga abun mamaki dan hatta kwayar idanunta sun canza launi "inna lillahi !"
ta furta a kasan makoshinta,ita kam ta shiga uku a hannunsa dan dole sai ya? canza mata tsarin rayuwarta ta sake d'ago idanunta da nufin sake kallon kaita sai ganishi tayi abayanta yana kallonta ta cikin mirrow."lumshe idanunta tayi shima ya lumshe mata idanu tare da rankwwfowa yana shinshina wuyanta , jikinta ya fara rawa babu shiri ta saka hannunta d'aya ta shafo gefen kumatunsa cikin rawar murya tace "please ka bari yallabai ".batare da ya daina ba cikin sark'ewar harshe yace "me zai sa na daina yalla'biya"?.yadda? yake mata? da hannunsa akan dokin wuya yana canza mata? salo a jikinta ."

ahankali tayi k'ok'arin juyowa garesa, ko hakan zai sa ya bar abinda yake ashe? bata sani ba wata damar? ma ta sake bashi, gaba d'aya ya wani rikice kamar ba mr ata? data sani ba bata san ya'akayi? ba sai ganinta tayi a mike taku ya kara ya iso gareta hannuwansa ya kai kugunta yana matso daita? jikinsa sosai, ya saka d'ayan hannun ya tallafo kanta tare da d'ora labbaansa akan nata da sauri ta kawar da kanta dan bazata iya ba idan ya fara tsotsa lip's din mutun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login