Showing 78001 words to 81000 words out of 151781 words

Chapter 27 - Mar'adams Book 4 Complete Hausa Novel

Unknown   

29 Sep 2025

2691

a duk lokacin data d'aura idanunta akai sai taji wani natsuwa aranta ".

"ko nasa akawo miki ita ne yau tazo taga lazy maryamarta ?" harara ta maka masa "saboda ka tona min asiri a wajenta kamar yadda ka tona min anan ba ?"ta k'arasa maganar cike da shagwa ba,ya kamo yatsun hannunta cikin nashi yana massaging ahankali "meye aciki idan kowa ya sani bayan raya sunnah kikayi ?"ya fad'a yana d'an sakar mata murmushi "nafa ji dadi sosai da ni ne na samu damar kar'ba budurcinki"runtse idanunta tayi alamun bata son jin maganar "ana magana kina wani nonokewa kina sabawa na shiga uku ,wata rana ma har kuka zaki dinga? min idan banyi miki ba? "inna lillahi!" ta furta tana bud'e idanunta ta zuba masa tana kallonsa? kamar zatayi kuka .yana murmushi yace" ashe fa bakya son ana maganar sex ?".aiko? nan take ta? sake had'e fuska sannan taki cewa komai dan ta fahimci idan ta biye masa sarai zai maida irinsa duk su taru su lalace dan ba kunya garesa ba."


" my princess na gode kwarai da kika killace min kanki zuciyata tana matukar alfahari da samunki a cikakkiyar budurwa zan cigaba da godewa? allah daya bani ke a matsayin matata hakika kin zamo wani? jigo acikin bargon jikina ina sonki maryama soyayyar da ban san iyakarta ba aYanzu na k'ara yarda soyayyarki a jinina take inshaallahu mutuwa ce zata raba mu kalamansa sun faranta ranta sai dai tasan zamnasu ba mai d'aure bane duk yadda yake son su rayu tare tasan yan'uwansa sai sun rabasu zamewa yayi ya kwanta akan kujera ya kwantar daita ajikjnsa ya kai hannusa saman ruwan cikinta yana shafawa yana kiran layin umma kira biyu yayi mata ta d'aga da sallamarta alokcin da maryama ta zare hannunsa acikinta ta kwanto jikinsa tana kallon fuskarsa .bayan adamcy sun gaisa da umma tace"adamu ya kuke da fatan dai kuna lafiya ?"yace lafiya lau ga maryama tana son magana dake yana jin sanda ta sauke numfashi sannan tace "to bata wayar !"sa wayar a hands free yayi wanda yake nufi a nan zatayi wayar wanda ita sam bata so haka ba ."

cike da sanyi murya tace"umma Ina kwana ?"lafiya lau maryama fatan dai kina lafiya?"lafiyata lau umma ya aunty da habib?""duk suna lafiya duk sun damu da rashin samun layinki kiyi kokarin ki dinga rike waya ahannunki dan rashin jin murayarki akai akai zai saka mu cikin tsananin damuwa "in sha allahu umma babu wani damuwa ko ?"maryama tace" babu damuwar komai !"fatan dai kina zuwa gaishe da mahaifiyarsa kamar yadda nace "Ina zuwa umma! ." to!shikenan Allah yayi? miki albarka kiyi hakuri a gidan aurenki ,Ina miki adduar Allah ya sakawa mijinki tausayinki acikin zuciyarsa,Allah ya shiga cikin al'amarinku Allah ya tausaya miki acikin rayuwar aurenki Allah ya rabaku da sharrin duk wasu sheidanu namiji ko mace ".maryama tace "ameen! kwayar idanunta na? cikin nashi? ya natsu yana? sauraron hirarsu yana kallonta "

"ki sak? jajurcewa da addua sannan kiyiwa mijinki biyayya ,adamcy ya d'age mata girarsa d'aya yana shafa lip's dinta da finger's dinsa "banda mutsu akan komai duk abinda ya umarceki muddin bai sa'bawa addinin ba lallai ki tabbatar da kiyi masa sannan ki tayasa yiwa mahaifiyarsa biyayya,Allah ya sake had'a hankularku ,ya baku zaman lafiya da zuria masu albarka "muryarta a sanyaye tace "to umma !in sha allahu "fatan alkhairi sukai sallama."tayi shiru ta kasa? cewa komai "yayinda adamcy ya gyara mata kwanciya ajikjnsa ya Kai bakinsa cikin kunneta ya soma mata magana cikin rad'a "kin dai ji abinda umma ta fad'a ?"duk abinda nace shi zaki yi amman nasan wannan kunne tauri ne dashi" yayi maganar yana ciza gefen kunneta k'ara ta saki mara sauti tana kokarin mikewa sai dai d'an zafin da taji ya ratsata yasa ta koma tana masa kukan shagwaba "ka gani ko zaka sa na fama ciwona "sorry !ya fad'a yana shafa bombom dinta sannan ya cigaba da magana ."

"Ina matukar son umma saboda tana da matukar kirki gashi tana son abinda nake matukar so ,"
ta d'an kallesa tace "me kake matukar so ?"ya harareta yace"ban sani ba tunda baki san abinda nake so ba "dariya ya bata tare da mamaki irin hararar daya zabga mata "bari naje naga sweet heart? na dawo "tayi shiru tana tunani kafin ahankali tace "itama tasan abinda ya faru ne ?"haka nan? ya tsinci kanshi da boye? mata yace " aa menene idan tasani ?"wani irin ajiyar zuciya ta sauke tace "babu komai bana dai son ace tasani ne kunyarta nake ji "ah? lallai? kuwa zan fad'a mata dan Ina son tasan? adamcynta ya tsinci dame a kala "ya mike daita ajikinsa ki kwanta anan ba zan dade ba zan dawo ya kwantar daita yana kissing din foreign head dinta "Ina sonki sosai !ta lumshe masa idanunta tana riko yatsun hannunsa cikin nata? "dan Allah ka rufa min asiri karka fad'a mata dan wallahi bazan iya had'a ido daita ba ".

"Amman mai yasa bazaki bari tasan cewar budurwa ce ke ba bazawara ba ?ni dai dan Allah karka fad'a mata "okay? naji !"ya shafa gefen fuskarta ya mike "ka gaisheta !"zataji! ya fad'a yana taku a natse kamar bai son taka kasa bayansa tabi da kallo da sallamarsa ya shiga d'akin mami tana zaune tana breakfast ta d'ago ta kallesa a natse tana amsa sallamar da yayi fuskarta babu yabo babu fallasa ya k'araso gareta ya zauna a kujerar dake gefenta yana kallonta "sweetheart kin tashi lafiya ?"alhamdulilahi fatan kai ma ?"yace lafiya!"ya fad'a fuskarsa da alamun fara'a "ya wannan yarinyar da? jiki ?"taji sauki tace na gaisheki"ya fad'a yana shafa sumar kanshi".ba tace? masa uffan ba,haka shima? shiru yayi ya rasa me zai ce mata wanda zai sak? kwantar mata da hankali akanshi , kawai yaji zuciyarsa tace masa ya tambayi khaira zata ji dadin haka "sweetheart ya khaira take ?".

"wannan kuma bani zaka tambaya ba idan kana son kasan lafiyarta ka nemi uwarta ko kuma wad'an suke tare dasu "sarai ya fahimci abinda take nufi shi da yayi tunanin zataji dadi sai yaga sa'banin haka .yace "in sha allahu zan kira uncle naji lafiyarta" tai shiru tana cigaba da tura irish potato a bakinta a ranta kuwa haushi taji da ba maryam zai kira ba ."ta kasa hakuri tace "me yasa bazaka kira ita maryam ba ?" shiru yayi kawai batare da yace mata komai ba "kasani yanzu ba kamar da bane ,a? yadda ka nuna baka yinta a yanzu bazan iya misalta maka irin tsanar da maryam tai maka ba ,gara ma ka ajiye komai kayi abinda ya dace dan itama yanzu bata sonka baka gabanta "still dai shiru yayi yana kallonta kawai dan shi babu ruwansa da wata kiyayyarta? da ta cigaba da son shi ,ko kinsa duk d'aya ne a wajensa shi yanzu farincikinsa? da jin dadinsa? yadda tai nesa dasu kuma baya kaunar abinda zai sake dawo daita cikin rayuwarsu."

"khaira ce atsakaninsu kuma da zarar ta kai shekara biyu zai kar'beta a hannunta" ya d'an jima zaune yana janta da hira domin dai yana son ya dawo daita asalin sweetheart dinsa mai saukin kai da son duk wanda ya ra'beta. ahankali ya mike yayi mata sallama d'akin hajiya zulfa'u ya shiga tana zaune tare da hisham ,ya k'arasa shiga? cikin d'akin sosai , hisham ya sakar masa murmushi yana cewa "ango kasha kamshi "bai san sanda murmushi ya bayyana akan fuskarsa ba, ya mika masa hannu suka gaisa sannan ya samu waje ya zauna yana gaishe da hajiya zulfa'u fuskarta cike da farinciki ganinsa tace "ya kake adam ya maryama take "?" "tana lafiya!? ."ya fad'a atakaice."sun d'an ta'ba hira sannan suka fito tare hisham na tsokanarsa "ATA? Kaga yadda? lokaci d'aya ka wani canza fuskarka sai wani kyallin angonci take "kaga banson shirme anan ko ka manta cewar ni surukinka ne? hisham yayi dariya yace "nabi suruki da gudu !amman kyallin haka da alamun ango ya shige daga? ciki." "kololuwa ne ba ciki ba !"adamcy ya fad'a haka yana jan tsaki hajiya zulfa'u dake tahowa ta? bayansu? tai murmushi kawai tana girgiza kai sannan ta d'auki hanayr parlour'n mami".

"kaga muje naga fuskar amaryarmu naji wani irin kalar abinci ta dirka maka haka mai canza mutun cikin kankanin lokacin ?"ahankali suka haura samansa adamcy na cewa "hisham banason iskanci fa ka iya bakinka ?"Iskanci kuma na nawa ai Ina ganin a wuce gurin, killa ma idan da rabo ka harba mata ".a kofar shiga parlour'n adamcy ya tsaida shi "kaga tsaya nan bari na fara shiga" bayan kamar minti biyar yace" ya shigo"! zaune ya iske maryama sanye da hijab kanta a sunkuye cikin tsananin jin kunya,hisham ya kalleta? yana murmushi sannan ya samu guri ya zauna yana kallon adamcy alokcin maryama tace"sannu da zuwa Ina kwana ?"yace "lafiya lau amaryamu ya bakunta da fatan kina lafiya ?kanta a sunkuye tace "Alhamdulillah !"sosai ya yaba da zabin adamcy yayi masu addua tare da fatan alkhairi a rayuwar aurensu sannan ya mike tsaye ya nufi kofar fita ."

adamcy ya? shiga d'akin ya d'auko mata waayrta ya mika mata" ni? zan fita amman ba dade zanyi ba idan kina bukatar wani abu ki danna wancan bell din ya nuna mata wani farin abu ajikin bnago "direct kitchen ne! yayi kissing dinta lip's dinta ji tayi kamar tace ya zauna?? kar ya fita ya barta ita kad'ai kallonta yayi tare da cewa  menene?"kamar tace masa ya zauna sai dai ta girgiza masa kai alamun babu komai "sai ka dawo Allah ya tsare !"ameen ya fad'a yana kai wa bakinta light kiss lumshe idanunta tayi tana tsananin son shi ya sake samun kyakkwan mazauni acikin zuciyarta bata san lokacin daya bar parlour'n ba sai bud'e idanunta tayi taga baya nan ."
tare suka fito zuwa haraban gidan da hisham suna magana kasa kasa ."bayan fitar adamcy daga gidan mami ta kira shahida tace "idan suna da lokacin su shigo yau su gaishe da maryama .
"kai tsaye tace "to! hira sukai kad'an ta katse kiran inda aunty shahida ta kira aunty khadija tace ta shirya zata biyo ta d'auketa suje gaishe da maryama aunty khadija? ta yatsina fuska sannan tace" ki wuce kawai zani wata yar unguwa dan bazan iya zuwa gaisheta ba ."

"karki yi haka mana? wannan fa umarni mami ne "
ai wallahi aunty shahida bana son ganin fuskar yarinyar nan dan zan iya gaggaura mata mari idan na d'aura kwayar idanuna akanta "ko ni nan na tsaneta khadija kuma zuwanmu ba yana nufin munje gaisheta bane umarnin mahaifiyarmu zamu bi daga nan muci uwarta aunty khadija tai murmushin jin tana cewa yar iskar yarinya kawai abinda nayita jaddata mata karta kuskura ta bari wani abu ya shiga tsakninsu .shine ya zamo a farko anan dai suka ajiye magana zasuje zuwa anjima? ."
Karfe d'aya da rabi adamcy ya dawo lokacin maryama tana bacci tana cikin baci taji ana shafata ta bud'e idanunta kad'an shi tagani kwance ajikinta tace "stop pls! stop what? ya tambayeta a d'an rikice "abinda kake yi n? banaso wallahi wani iri nake ji ajikina dan Allah ka daina bai san sanda ya kai bakinsa daidai wuyanta ya fara lasar skin dinta ba ,wani sabon bakon alamari taji yana bin sansar jikinta mai tattare da shaukin son shi? ya zarce har cikin kunnenta yana hura mata iskar bakinsa wani irin zillo tayi jin wani sabon dadi daya ziyarci sansar jikinta dan dole ta natsu tana amsar sako ."

murmushi yayi ganin yadda ta natsu tana amsar sakonsa jikinta na narkewa? bud'e idanunta tayi da kyar ta kallesa da idanunta da suka sauya kalar bacci da shaawar daya saukar mata ,shi kuwa babu abinda yake aika mata dashi sai murmushinsa mai matukar burgeta da birketa mata lisafi "na cigaba ne? ya fad'a yana shafa kitson kanta hade da kissing din wuyanta nan take tsigar jikinta suka mike yabi jikinta da ido yana kallon yadda tsigar jikinta suka mike ya kai hannu yana shafawa a hankali yana sake kashe mata sansar jiki ."me yasa tsigar jikinki ya tashi ?tai shiru ta kasa bashi amsa tambayar da yayi mata,kallonsa da wasaninsa na matukar birkita mata lissafi har ma ta manta da kanta kuma ta lura ya fahimci haka shiyasa yake mata wasu abubuwa da zasu sake dilmiyar daita cikin tafkin soyayyarsa "maryama! ya kira sunanta da wata rikitacciyar murya da duk sanda yayita yana cikin kololuwar bukatuwa "ki barni nayi romance dinki please babu abinda zan miki iyakata romancing kawai a'a wallahi dashi ka yaudareni "ta fad'a da sauri ya fad'ad'a mur mushinsa har fararen jerarrun hakoransa suka bayyana yana sake yamutsa tafin hannunta cikin wani irin salo saboda hannunta dake kife cikin nashi hannu ".

"dole kayi murmushi tunda kasan gaskiya na fad'a yaudarata zaka.."saurin hade bakinsu yayi tare da matsota sosai yana kokarin zuge zip din gaban rigarta ta rike masa hannu gam amman yaki sakar mata baki sannan yaki cire hannunsa itama ta kasa dauke hannunta a saman nashi wani irin kissing yake mata mai fitar da mutun daga haiyacinsa duk da tana jin sakonnin da yake aiko mata amman zuciyarta gbdy ta cika da tsoro kar yayi mata irin na shekaranjiya zuciyarta wani irin bugawa yake da karfi shi kuwa sai faman tsotsar bakinta yake yana lumshe tsumammun idanunsa sonta da son kasancewa tare daita yayiwa rayuwarsa yawa ."ya dauki lokaci yana sarrafa bakinta ganin yadda take girgiza masa kai tana kwalla ya zare bakinsa a natse zuciyarsa na cike da matsanancin soyayyarta ,sauke numfashi yayi da karfi itama haka sai dai ita sai data had'a masa da harara sannna ta janye jikinta byn ta dauke kwallar idanunta ".

da alamun baki son na barki lafiya? bakisan wannan hawayen da hararar nan da wannan 'bata ran da kike yi zai iya tunzurani na kwance dinki jikinki ba ? to? me nayi kuma "bakiyi komai ba amman dan allah karki sakar min? fuskarki da jikinki? zan baki mamaki" ya karasa maganar yana sakar mata murmushin mugunta kallon kyakkyawan fuskarsa tayi tasan zai iya aikata fiyye da abubuwan da yayi mata a yanzu." ta cigaba da kallonsa har ya tashi ya? nufi bathroom yana kallonta itama kallonsa take ya kashe mata idonsa d'aya yana sakar mata murmushi "komai yayi kyau yake masa haka kawai ta shagaltu da kallonsa anya kuwa zata iya rabuwa dashi "wayyo ni allah son bawan nan naka ya fara min yawan da bazan iya rabuwa? dashi ba ,Allah mai yasa kai jarabeni da son shi "?da sauri tace "Allah na tuba Allah ka kawo min mafuta arayuwata."domin ta gano maganarta kuskure ne ta zauna shiru tana tunanin yan'uwansa dan matsalar mahaifiyarsa mai sauki ce akan matsalar yan'uwansa."

*******

Washegari kamar jiya adamcy shi yayi mata komai cike da so da kulawa bayan ya gama ya tsaya yana daddana wayarsa ,alert ta gani ya shigo waayrta na 300 million a natse ta d'ago kanta ta kallesa tana neman Karin bayani ahankali ya kashe mata idonsa d'aya yana cizan lip's dinsa ya karaso kusa daita ya riko hannunta yana sakar mata murmushi yace mata"wannan shine tukuicin farincikin da kika sani shiru tayi tana kallonsa zuciyarta na wani irin rawa "zai fita zuwa gidanmu? dake cbm estate? akwai kayanki dasu umma zasu kai miki can? bazan? dade ba yayi kising dinta "ki kular min da kanki "!kasa magana tayi har sanda ya mike tana zaune rike da waayrta tana kallonsa "me zatayi da wad'an makudan kudaden ?shiru tayi tana lissafa abubuwa rayuwa kenan wato idan Allah ya soka da jin dadi babu wanda ya isa ya hana."bayan? fitar adamcy da d'an jimawa? su aunty khadija suka shigo gidan suka? shiga bangaren mami? bayan sun gaisa suka? fito suka hauro saman adamcy cike da isa ,basu iske maryama a parlour'n ba alokacin tana kwance? a d'akinta? tana waya da subai'a, sam bata ji motsin shigo warsu ba sakamakon tv dake aiki a d'akin kamar daga sama taga an banko cikin d'akin babu ko sallama."

wata irin zabura tayi ta mike tsaye? jikinta na rawa da sauri? ta katse wayar da take tace "sannuku da .."da hannu aunty khadija ta dakatar daita tana wurga mata mugun kallo "dole ki baje wa mutane tunda babu jin dadi a house anzo an samu abinda ba'a saba samu a gidan uwani da ubale ba "maryama ta sunkuyar da kanta kasa tana k'okarin gaishesu "kul kika sake kika gaishe mu !"tai tsit jikinta na bari da fargaban abinda zai biyo baya yau ,sai dai bazaka gane hakan a zahiri ba saboda aro dakiyar da tayi ta sanyawa jikinta sai dai zuciyarta ban da dukan tara tara babu abinda take ,ta d'ago kanta ahankali tana kallon bayansu ko Allah zai jeho mata adamcy."
"Makira wato ke har kin isa ki yi watsi da abinda muka kawoki kiyi ?"maryama tai shiru zuciyarta cike da matsanancin tsoro "sai da muka? ja kunne ki? da gargadi mai karfi akan adamcy amman dan jaraba irin naki sai da kika sakar masa jikinki yayi yadda yake so ."

Shiru tayi tana kallonsu fuskarta da bayyana ne mamaki ,ya'akayi suka san abinda ya faru a tsakninsu "ke ga jaka ,ballagaza, jarabbabiya banza ko cikakken kwana biyu bakiyi a gidan ba har kin sadaukar masa da kanki "aunty kuyi? hakuri wallahi ba laifina bane abun ne yafi kar...tass tass !!"kake jin aunty khadija ta d'auketa da wani gigitaccen mari har biyu ajere tana nunata da d'an yatsan hannunta" idan kika sake ce? min ba laifinki bane sai shake miki wuya na kashe ki kuma idan na kasheki na kashe banza dan babu abinda za'ayi "tsit maryama tayi duk da azabar radadi da kumatunta yake "kisani kwanaki kad'an suka rage miki acikin gidan nan karki kuskura na tako gidan nan akanki duk yadda zakiyi kiyi amman ki tabbatar da baki kara second d'aya akan waadin da muka baki ba idan kuma kika kuskuren kika sabawa umarninmu kisani rayuwarki data? iyayenki zaki jefa a cikin halaka domin kuwa zan sa a tarwatsa rayuwarku? " sai loakcin taji sauakr hawaye suna gangaro mata? "zaman lafiyarki ki gaugauta yin abinda ya kawoki ki tattara ki kama

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login