Showing 87001 words to 90000 words out of 151781 words

Chapter 30 - Mar'adams Book 4 Complete Hausa Novel

Unknown   

29 Sep 2025

2666

shafa gefen fuskarta muryarta a matukar sanyaye tace "ka fi kowa sanin bacci nake .." fixgota yayi gabad'aya ajikinsa cikin wani irin salo ya hade bakinsu ya soma sucking lips dinta yana tura mata harshen sa cikin bakinta wani iri kissing yake mata nan take yanayinta ya sauya ta fara tsorata da kyar ta zare bakinsa tana sauke wahalallen numfashi "dan Allah karka yi komai dani !"babu abinda zanyi kawai wasa zanyi da jikinki, ya fad'a yana? sake makaleta ajikinsa ya had'e bakinsu tare da kamo kan? breat dinta yana murzawa yana sha bakinta tun tana nokewa har ta fara mayar masa da matarni "asuba ta gari mr and mrs ata kar dai a barke dinki ."=??


Mmn sudais

=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?
? ?? MAR'ADAMS
? ?? =ؖ?=ؖ?=ؖ?=ؖ?
=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?

BOOK 4

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim


? ? ? ? ?? Page 19

sosai adamcy ya dinga romancing din maryama duk inda hannunsa ya kai ajikinta sai ya shafa ko ya tsotsa ,bacci take ji sosai gashi ta fahimci ba zai barta tayi ta girma da arziki ba dan haka tayi k'ok'ari ta zare bakinta cikin nashi tana jinsa ya sauke wani wahalallen numfashi yana sak? shige mata ,bata bi ta kansa ba ta runtse idanunta gam ahankali bacci ya d'auketa? sai dai har cikin baccinta tana jin yadda yake shafa k'irjinta har zuwa mararta jin yana shafa kasanta yasa ta bud'e idanunta da sauri zata sakar masa ihu taga ya had'e fuska sosai kamar wanda aka aikowa da sakon mutuwa. ahankali ya sake matsota ya had'e fuskarsu,fuskarta a had'e ta yunkura zata tashi yasa hannu ya mayar daita kwancen da take .
"dan Allah karka min komai wallahi har yanzu Ina jin zafi "bai kulata ba tunda shi yasan babu abinda zai mata, bazai wuce iyakar abinda yake mata? ba ." ahankali ya kai bayan kafarsa yana shafa tafi kafarta wani irin? laushi yaji cikin tafin kafar ya sake manne mata tare da kai bakinsa daidai saitin kunnenta yayi mata magana cikin rad'a."my princess tafin kafarki laushi kamar auduga ."

shiru tayi masa kamar yadda shima yayi mata ta lumshe idanunta tana jin bugun zuciyarta na k'aruwa dan ita kad'ai tasan yanayin da take ji a sansar jikinta? ya janyota gabad'aya ya d'aurata a saman k'irjinsa "inna lillahi !ni dai na shiga uku wannan mutun bazai barni nayi bacci ba "ta fad'a haka acikin ranta."ahankali ya dinga shafa bayan ta zuwa tsukakken kugunta still bakinsa na cikin kunnenta "kiyi baccinki babu abinda zan miki .""ajiyar zuciya kawai take jerawa tamkar wacce tai gudun tsere shi kuwa makaleta yayi sosai kamar wani zai kwance masa ita "my princess Ina matukar kaunarki kullum burina mu kasance haka ina sarrafaki Ina jiyar dake dadi ".bata ce masa komai ta gyara kwanciyarta ta yadda ba zata takura ba,sai dai a ranta tace "wani dadi ne acikin irin wannan rayuwar baya ga azaba ?"
tana jinsa ya had'e bakinsu waje d'aya yana shan lip's dinta yana shafa bombom dinta "sheshekar kuka ta fara? masa babu shiri ya zare bakinsa cikin nata ."

"wayyo Allah nah na shiga uku "ta furta cikin ma wuyacin hali tana fashe wa da kuka "sorry na bari bari na barki kiyi baccinki ya maidata? yadda take kwance .ita kam sai sheshekar kuka take tare da zuba masa idanu cike da mamakin irin nacinsa wallahi idan ka gansa a zahiri sam bazaka ta'ba cewa zai kasance haka ba .tana jinsa ya rufa mata blanket sannan ya zuba mata tsumammun idanunshi da suka canza kala har wani ruwa ta hango kwance acikinsu kamar zaiba ."ta lumshe idanunta ".yanzu me nayi miki da kike wani sheshekar kuka haka kamar na cinye ki ?".shiru tayi masa tana sauke numfashi alokcin wasu hawaye suka sak? zubo mata "kin san Allah idan baki daina kukan nan ba zan kwana Ina tsotsar kan breast dinki naga me zai sameki."jin abinda ya fad'a yasa ta k'ara sautin kukanta "kiyi wa mutane shiru kafin na cafki kan nipples dinki ." da sauri tace "nayi shiru !"good night na d'auka zaki min taurin kai ne kima godewa Allah? a iya romance kawai na tsaya "shiru tayi kamar ruwan ya cinyeta tare da runtse idanunta tana jinsa ya sauko daga kan gado amman bata bud'e idanunta ba sai ma kamkame jikinta tayi waje d'aya ."

tana jin motsinsa acikin d'akin amman bata san me yake yi ba can bayan kamar minti biyar ta soma jiyo kamashi sigari ta d'an bude idanunta ganinsa tayi zaune ya d'aura kafafuwansa duka akan k'aramin table yayinda hannunsa? ke rike da karan sigari idanunsa na kallon saman d'akin ."ko me yake tunani oho masa kamar ance ya kalli inda take kwance yaga idanunta akanshi ta mugun tsura masa ido tana kallonsa shima tsura mata idanunshi yayi yana kallonta cikin wani irin yanayi mai wuyar misaltuwa wasu dafin? ne suka dinga fitowa daga cikin idanunshi suna shiga nata duk da yana cikin yanayin data fi kyama amman hakan bai sa taji tsanarsa ba dan ya rigada ya mamayeta da dafin kaunarsa wanda yasa taji ya sake shiga ranta sai dai taji haushi matuka da abinda yayi ,daga inda yake zaune ya aiko mata da sakon kiss tare da motsa bakinsa kalmar I love you ce taga ya? fito daga cikin bakinsa.

hararasa tayi tana mai lumshe idanunta a ranta tace "akwai abubuwan da dole zata? saukesa? kansu ta d'aurasa? akan daidai, ahankali bacci ya d'auketa ya taso daga inda yake ya dawo gabanta ya zauna yana murmushi gefen baki yana shafa gefen fuskarta ahankali ya manna mata kiss a goshinta "I love you so much amore "ya fad'a yana bud'e blanket din daya lullubeta dashi ya shige ya had'e ta da k'irjinsa ya lullube su yana shafata shi fa muddin zai jita ajikinsa babu abinda zai hanashi ta'ba jikinta domin shine mafi saukin abinda ya koya daga mafarkinta ya rigada ya saba da hakan .karfe biyu? saura na dare? maryama ta farka ta bud'e idanunta ahankali sai dai tajita gam rungume ajikin adamcy ,ta yaye bargon dake lullube dasu ta yunkura da niyyar zata tashi ta canza gurin bacci,? amman sai? taji ta kasa mikewa sakamakon hannun adamcy dake rike da mararta yayinda? kafarsa d'aya ke makale daita gabad'aya yabi duk ya kanenayeta ya hanata sukuni."

ta kai idanunta ta kalli kyakkwar fuskarsa dake d'aure sannan ta dawo da kallonta ga hannunsa dake dafe da mararta numfashi ta sauke tare da kai hannunta kan nashi da niyyar cirewa ta mike sai dai duk yadda tayi ta cire hannunnsa ta kasa dole ta koma ta kwanta tana kallonsa tana jinsa ya sake janyo bargo ya lullu'besu yana shafata ahankali sautin muryarta ta fito "fitsari zanyi ?!"ta fad'a muryarta cike da jin bacci jin abinda ta fad'a yasa shi zare hannunsa ya rigata saukowa daga kan gadon ya taimaka mata ta sauko ya rakata bayi yana tsaye yana tara mata ruwan dumi yana kallonta sai dai idanunshi dake kanta ya hana fitsarin fitowa sai ma wani irin shocking take ji a gabad'aya ilahirin jikinta da kasanta sai fitsarin yayi kamar zai fito sai ya koma ta kallesa kamar zatayi masa magana sai kuma? ta kasa cewa komai "ya'akayi !?"ya tambayeta cike da kulawa yana sak? d'aure ta da kwayar idanunshi." "ko zaka d'an fita ?"tayi maganar kamar zatayi kuka "me yasa zan fita ?"shima ya tambayeta still kwayar idanunshi na kanta ."

ta sunkuyar da kanta kasa "sarai ya fahimceta fellings ne suka had'e mata da fitar fitsarinta wanda ya hana fitsarin zuwa ya dawo gabanta ya durkusa ya riko hannuwanta cikin nashi ya matse "inna lillahi!"ta furta dan yadda yayi din ya sake jefata cikin tsananin shaukinsa ne ya sake matse hannuwanta "saki mararki kiyi fitsarin mana ?"
"ai yaki fitowa ne kuma wallahi ina ji sosai "zuba mata idanunshi yayi yana jin wani irin fellings dinta from know where yana sake shigarsa "idan na fita kina ganin zakiyi ?"da sauri ta gyad'a masa kai alamun "eh! ya mike tsaye ya ajiye? mata ruwan dumi da zatai tsarki dashi ya juya ya? fita .
Yana fita ta sauke wani wahalallen numfashi nan take mararta ta d'an saki sai dai da kyar fitsarin ya dinga fita? da guntu guntu? bayan ta gama ta soma tsarki sai dai ta dinga jin kamar ana chuking din gurin da kyar ta yunkura ta mike? ta fito tare da numfar kan kujera har ta kusan k'arasawa inda kujerar take ta jiyo sautin muryarsa"malama Ina kuma zaki ?"

Tsayawa tayi cak ta kasa k'arasa wa gabanta na dukan tara tara "ki dawo nan !"sai lokacin ta juyo gabad'aya tana d'an yatsuna face dinta alamun bazata zo ba "zaki zo ko sai kin 'bata min rai acikin daren nan ?"naunauyen ajiyar zuciya ta sauke sannan ta soma d'aga kafafunta ta karaso tana k'okarin hawa saman? gadon ta fixgota gbdy ya rungumeta tsam tsam ajikinsa daga haka bacci ya d'aukesa wanda hakan ya samarwa maryama natsuwar yin nata bacci ."basu suka farka ba sai karfe biyar da rabi suka tashi sukai sallah bayan sunyi sallah asuba sunyi azkar sake komawa bacci sukai . karfe goma adamcy ya tashi yayi wanka ya shirya kanshi cikin kananan kaya riga brown mai dogon hannu? da wondon blue? jeans ya fita zuwa parlour'nsa ya danna bell din dake isar da sako zuwa kitchen sannan ya d'auki jarida ya dawo d'aki ya zauna akan kujera? yana? fuskantar face din maryama yana duba jaridar ."

bayan kamar mintuna sahabiyar ta farka tana wata irin shegiyar mika wanda yasa dole sai da adamcy ya bar abinda yake ya tsura mata idanun shi yana jin yadda jijiyarsa take? harbawa ta had'e hannuwanta duka waje d'aya tana shafa fuskarta duk kwayar idanunshi na kanta,jikinta ya bata ita yake kallo dan haka taki kallonsa sann??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????an taki cire hannuwanta akan fuskarta ta cigaba da zama a yadda take har sanda ya mike ya fita zuwa parlour'n tana kokarin saukowa taga ya dawo hannunsa rike da glas cup ya hau gadon yana cewa "my princess ga tea!"ya fad'a yana hura mata tea din tare da kokarin kai wa bakinta tasa hannu ta kar'ba tana cewa "na gode !"sannan ta kai bakinta ."numfashi ya sauke yana cewa "bi ahankali akwai zafi fa "bayan ta kur'ba kamar sau biyu yaga ta runtse idanunta "sorry ya koneki ne !"ta yatsuna fuska "kad'an ba !"ya kai hannu ya kar'bi cup din ya kai bakinsa ya cigaba da hura mata .

sai daya fahimci tea din ya d'an yi sanyi ya sake Kai wa bakinta ahankali ta dinga kur'ba har ta shanye ya ajiye cup din a gefen bed side ya yaye bargon dake rufe da rabin jikinta ya dawo ya zauna kusa daita tare da zagaye bayanta da hannunsa ya rungumota yana kallonta."Itama kallonsa take tana jin wani irin son shi da kaunarsa na shigarta yace "fatan kin tashi lafiya !?tace "Alhamdulillah kai fa ?"ta fad'a tana yin kasa da kanta.kiss yayi mata a goshinta har uku ajere sannan ya kai wa kumatunta kiss yana sauke wani wahalallen numfashi ahankali yayi kasa yana kokarin kamo bakinta ta janye tana sauke numfashi da ajiye zuciya atare ya sake matsota tai saurin dakatar? dashi da hannunta tana cewa "stop yalla'ba!yace "sorry !tare da yin shiru na second goma sannan ya juya mata baya can ya mike tsaye yana jin wani iri ajikinsa babu abinda ke bashi haushi kamar yadda bata son yana ta'bata ko shan bakinta bayansa tabi da kallo zuciyarta na wani irin? bugawa dan tasan yaji babu dadi."

ahankali ya juyo ya fuskanceta tare da rungume duka hannuwansa a kirji ya tsareta da idanunshi "a zahiri gasky ba da gaske nake baki hakurin nan ba ,me kike so daga gareni ?kuma me nayi miki?" Shiru tayi kawai tana kallonsa "har yanzu kina ganin kawai ina son jikinki? ne ko kuma Ina son na kwana dake ne ko me ?"nifa sonki nake? wai ma me kike son nayi ki fahimci ke nake so kuma tsananin sonki ne yaja bana iya nesanta kaina dake ?"nan take yanayin fuskarta ta sauya saka makon ganin fushinsa ahankali ya soma taku yana kallonta har yayi kusa kusa daita wanda tazaransu bai fi taku d'aya ba "menene dan na sha bakinki ko na ta'ba ki? ?"ya sake jefa mata tambayr shiru tayi kawai tana cigaba da kallonsa tana jin wani matsfaffen son shi na bin jinin jikinta "ya kai hannu ya kamo ha'barta yana kallon cikin kwayar idanunta "ko kuwa hauka kawai adamcy yake yana ganin kamar maryama tana son shi alhalin ba haka bane ?"ya k'arasa maganar zai tsotsi lip's dinta ta sake janye bakin ta tana cewa "bazan sake shan bakin dake shan sigari ba "ta fad'a tana kawar da fuskarta .

"bangane nufinki ba !?"ya tambayeta a d'an fusace yana sak? tsare gida"Ina bukatar ki sake maimaita abinda kika fad'a yanzu "bayan kaji me yasa kuma zan sake maimaitawa?"ta fad'a tana hura masa hancinta "bazaki sake shan bakin dake shan sigari ba ?"ya tsinci kanshi da maimaitawa Kansa "daman baki san ina sha sigari bane ?".tana jinsa tayi masa banza tamkar ba daita yake magana ba sai ma sunkuyar da kanta tayi? "da shan sigarina kika gani ko ba dashi kika ganni ba ?"ya sak? tambayarta ta d'ago kanta ahankali ta zuba masa idanunta"kina kallona da shan sigarina kika gani ko ba dashi kika ganni wanda kece silar fara shansa"kara sanya kwayar idanunta tayi cikin nasa wani irin son shi mai tafiyar da ruhi ne ya dinga bin jininta " me yasa zaki fad'a min haka ?"still shiru tayi masa tare da saukowa daga kan gado tabi gefensa zata wuce ya biyota da sauri ya kai hannunsa ya riko cikinta ya juyo daita suna fuskanta juna sauran kad'an su had'e yace "magana nake miki fa!"

still bata ce uffan ba? ta soma kokarin zare jikinta "ya biyota yana cewa "shikenan kin dade bakiyi fushi ba ai nasan baki da abinda zaki ce tunda kinsan Ina shan sigari kika aureni "ya fad'a tare cigaba da binta har ta Kai bakin window ta tsaya tana kallon zanen labulen window ,ya kai hannu ya riko hannunta ta fizge tana buge masa hannu tana kallonsa fuskarta a had'e ta soma magana "ka fara shan sigari saboda ni yanzu kuma ka sameni me yasa zaka cigaba da sha ?" tayi masa tambayar tana tsaresa da shanyayyun idanunta ."shima shiru yayi yana kallonta "maganarta haka ne amman kuma ta haka take tunanin zata canzasa ya daina ko me ?"ka sani bazan sake yarda ka sha bakina da wannan bakin na.." fixgota yayi gbad'ya ya matseta ajikinsa wanda hakan da yayi ne ya katse? maganarta "kinsan Ina sha sigari na aureki kuma dan zan sha bakinki zaki fad'a min haka? to ki sani bazan daina sha ba kuma shan bakinki dole ke sai na ma sha sigarin zan sha bakinki ".ya fad'a tare da had'e bakinsu waje d'aya ya fara sha yana lumshe mata tsumammun idanunshi."

wani naunauyen ajiyar zuciya ta sauke da karfi? ahankali ya bud'e idanunshi yana kallon kwayar idanunta babu shiri ta lumshe idanunta ganin wasu abubuwa dake fitowa daga cikinsu suna shiga nata bata ankara ba sai ji tayi yana tsiyayya mata yawun bakinsa cikin nata har sun isa zuwa ga makogoronta ai ko nan take ta fara k'ok'arin had'e hakoranta amman ta kasa dan tuni ya danne mata hancin da nashi hancin take ta rasa wadataccen numfashin dole? ta sakar masa jikinta ,kyakkwan riko yayi mata ya d'auki mintuna yana sarrafa bakinta har tsayuwa ya nemi gagararta cak ya d'auketa ya d'aurata akan gado ya zaunar daita yana kallon fuskarta dake had'e "wai duk dan na sha bakinki ne kike wani had'e fuska to bari nayi mai gabad'aya ?"ya fad'a yana janyo wuyar rigarsa zai cire tayi saurin rike masa hannu "ni dai kayi hakuri?"tsayawa yayi yana kallonta kafin ahankali ya mike tsaye ya koma kan kujera ya zauna ya d'auki jaridar daya ajiye ya cigaba da karantawa idanunta ta zuba masa ita? dai bata san ranar da zai canza ba kullum da sabon salon wulakacin yake ."

Tun daga ranar? ya bijiro mata da wani sabon salon iskanci sai ya gama shan sigarinsa kuma a gabanta sannan ya hau jagwalgwala mata jiki har sukai kwana uku a haka,tana shan tattali sosai agurinsa sai dai shi akwanaki nan ukun ? matse yake sosai kamar zai ci babu gashi likita tace sai tayi sati uku? kafin zata warke sumul ,yau da yamma ya shirya cikin riga da wondo kanana sun yi matukar masa kyau ,itama ya ajiye mata kaya? riga da wondo ne? irin nasa sosai tayi matukar kyau, simple make up tayi tasa takalma masu dan saukin tafiya, ta feshe ilahirin jikinta da turare masu sanyin dadi shi ya gyara mata kitson kanta ya tufke mata da ribbon ita kam mamaki yake bata idan akace mata zai yi duk abinda yake zata rantse karya ne kuma ace ba ita ya aura ba zatayi ta masa kallon wannan mr ata din mai jin kai da tsare gida mara d'aukar raini .bayan sun gama shiri ya d'auki abaya ya sa mata,? tayi roling din mayafin nan take ta dawo tamkar wata? balara biya tayi kyau sosai, shi kansa kasa d'auke idanun shi akanta?yayi yaja hanunta suka fara tafiya? cikin nishadi, sosai? yake jinta ? ransa tabas aka raba su tamkar raba sa da ransa ne. "

Hanuwansu sarke cikin? juna taga ya nufi kofar fita "ta tsaya cak tana dubansa"Ina kuma zamu ?" banga ren mami gaisheta "ya bata amsa yana kallonta "kaje kawai !"saboda me? tayi shiru tana kallon wani bangare "na fa lura dake tun sheka ranjiya rabon da kije ki gaisheta ki sani bazan lamunci haka ba fa "numfashi ta sauke kawai dan tana jin zafin yadda take wulakantata "muje ko!ya fad'a yana jan hannunta bayan sun isa ta zube kasa shi kuma ya zauna akan kujera atare suka? gaisheta.ta amsa fuskarta a had'e ."adamcy ya tsurawa maryama ido wacce kanta ke kasa sai dai jikinta ya bata ita yake kallo shiyasa ma taki d'agowa har sai da taji sallamar mai aikinsu tafisu sannan ta d'ago kanta tana amsa mata sallama aiko karaf idanunsu suka tsarke cikin juna kashe mata idonsa d'aya yayi yana aiko mata da sakon kiss

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login