Showing 105001 words to 108000 words out of 151781 words

Chapter 36 - Mar'adams Book 4 Complete Hausa Novel

Unknown   

29 Sep 2025

2681

yake ta durkusa a gabansa tana kallonsa? magana take son tayi masa amman tsananin tsoron yadda yanayinsa ya canza yasa ta kasa furta komai can bayan kmr minti goma ya sauko da fuskarsa ya kalleta tai masa narai narai da idanu alamun zata iya sakar masa kuka a kowani lokaci ,wani miyo daya tsaya masa a makoshi ya samu ya had'iye da kyar sannan ya mike ya soma cire kayan jikinsa juyowa tayi gabad'aya ta zuba masa ido har ya gama cirewa ya shige bathroom ya d'an jima sannna ya fito fuskarsa still? a d'aure tamkar wanda akayi masa mutuwa "Allah kad'ai yasan abinda mami ta fad'a masa wanda yasa yanayinsa ya canza haka? cike da sanyin jiki ta mike tsaye tana dubansa kafin ahankali ta soma d'aga kafafunta ta karaso ta tsaya abayansa bata san lokacin data masa kyakkwan runguma ta bayansa ba tana cewa "kayi hakuri dan Allah nasan mami ta maka fad'a ne saboda ni !".

ahankali ya juyo tare daita ajikinsa? yana sauke numfashi wanda take jin sauakrsa a fuskarta da wuyanta,tana jinsa yasa hannunwansa duka ya zareta ajikinsa still fuskar nan tashi a had'e abd ke sake d'aga mata hankali kenan duk da tasan kusan haka yanayinsa yake amman kasance warsu tare ya rage wasu abubuwa muryarsa a tsarke yace"fad'an me kike tunani zatayi akanki?"ya tambayeta yana tsareta da tsumammun idanunshi masu tsananin kashe mata sansar jiki tace "ban sani ba amman jikina ya bani fad'a ta maka akaina shiyasa yanayinka ya canza zuwa haka "ta fad'a tana sunkuyar da kanta kasa shiru yayi na second biyar kamar bazai yi magana ba dan har ta cire rai da zai sak? cewa wani abu ta d'ago ahankali wanda yayi daidai da? motsa lip's dinsa ahankali"cewa tayi na rabu dake na auro wata ..ai? bai gama rufe bakinsa ba ta sauke wani zazzafan ajiyar zuciya?? tana furta kalmar inna lillahi wa inna lillahi rajiun a fili hankalinta yayi mugu mugun tashi sai dai tayi k'ok'arin danne hakan acikin zuciyarta ta shige jikinsa tana cewa "mai zai hana ka yiwa mami abinda take so!" idan kuma tana bukatar ka dawo da zabinta ne fine kayi k'ok'arin kayi haka Allah tabbatar mana da alkhairi ".

bata gama rufe bakinta ba taji ya zareta ajikjnsa yana mata wani irin mugun kallo mai d'aga hankali da dagula lissafi ."itama cigaba da kallonsa tayi kafin ahankali ta sak? shigewa? jikinsa sake zareta yayi yace "are you out of your sense ?"ya fad'a yana pointing daidai saitin brain dinsa "I think you don't know what you're talking about,yana gama fad'ar haka ya nufi kofar fita zuwa parlour' ta biyo sa tana kokarin zama kusa dashi yace "don't set beside me please leave my side !"narai narai tayi masa? da idanunta zatai magana ya d'aga mata hannu ya mike ya shige d'akinsa ya banko kofar da karfi ya kulle shiru tayi tsaye? ."ita kam? bata ga abinda ta fad'a wanda yayi zafi haka da har zai sa ya shiga tashin hankali ba "daga tace ya dawo da zabin mahai fiyarsa shine zai d'auki zafi? tayi imani mami tana son shi da zabinta fiyye da kowace mace? to mai zai hana bazai rayu daita dan ya faranta ranta ba?" kuma hakan da zai yi zai samarwa ita kanta kwanciyar hankali a gurin mami amman da yake shi mutun ne da ba'a saka shi ba'a hanashi bare a bashi shawara yayi aiki dashi gashi nan yayi fushi ."

Ta isa jikin kofar ta kai hannu zata bud'e kofar sai kuma ta fasa taga gara kawai ta rabu dashi may be zuwa dare zai sauko sai dai har karfe goma shabiyu na dare idanunta biyu ta kasa runtsawa sakamakon shareta da yayi "k'aramin tsaki taja tana gyara kwanciyarta yayinda wata zuciyar take bata shawarar taje d'akinsa tunda tare suke yin bacci sai dai wata zuciyar kuma tana gargadinta dan haka? ta sharesa ta cigaba da kwanciyar a d'akinta sai dai bacci fa yaki kawowa idanunta ziyara sai faman juyi take akan gado wato dai sabon baccin da suka yi tare ne ya hanata bacci ta sauke numfashi tana janyo pillow da yatsun kafarta d'aya ta mikawa hannunta ta makale ajikinta tana jin tamkar shi ta rungume ."
abu kamar wasa adamcy ya d'auki fushin babu gaira babu dalili? daita har daren washegari bai nemi inda take ba bare ya shigo inda take haka ma the next day ya bar gidan da yamma daya dawo taje inda yake tana masa sannu da zuwa? ko kallonta bai yi ba ."lokacin bacci ta shigo jikinta sanye da farar rigar? bacci iya gwiwa yace "ta koma d'akinta sai dai taki fita ta fashe masa da kuka tana cewa "laifin me nayi maka ?"dan na fad'a maka gaskiya shine zaka d'auki fushi dani?" "Wallahi idan ka d'auki gaskiyar dana fad'a maka kayi aiki dashi zaka ga haske arayuwarka mahai fiyarka bata sona yan'uwanka basa sona kuma duk akan rashin son abinda suke so ."

"kuma wallahi there's nothing wrong akan kiyyyarsu gareni most especially mami because she? did you the greatest favour for bringing you to this world and she? love's you the most more than how you love yourself ,so she 'll not choose what will harm you amman saboda kai baka son gasky shine kake jin haushi "tana gama fad'ar haka ta janye bargo ta shige ciki tana sheshekan kuka tare da juya masa baya ta lullu'be rabin jikinta tare da rike wayarta tana daddanawa hawaye na gangaro mata ." bayanta yabi da kallo yana jin wani irin sanyi na ratsa shi tabbas gasky ta fad'a masa mahaifiyarsa tafi kowa son shi kuma ta cancaci yayi mata komai amman ba akan? wancan yarinyar ba dan idan yace zai dawo daita rayuwarsa mutuwa zai yi ."ahankali yayi kasa da bargon data lullube jikinta dashi ya matsota tare da kai hannunsa yana shafa k'irjinta nan take sheshekar kukanta ya tsaya ta hau sauke ajiyar zuciya,ya janyota sosai ya manneta da k'irjinsa ahankali taji muryarsa yana kiran sunanta princesse kenan? shikenan kuma daga gama kora bayani sai ki juya wa mijinki baya sai kace wani mugun abu ".ya k'arasa maganar yana shafo kasan mararta."

saurin runtse? idanunta tayi? kirjinta yana bugawa sai dai har lokacin ta kasa furta masa komai don bakincikin abinda yayi mata manneta yayi sosai har numfashinta na kokarin tsayuwa kai yallabai karshe ne wa????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? jen romantic shigewa tayi jikinsa tare da d'aura tafin hannunta saman nashi tayi kissing din hannunsa ,juyo daita yayi gabad'aya suna fuskarta juna"saboda bakya sona kamar yadda nake sonki shiyasa bakya kishina ko ?"yayi mgnr yana busa mata iskar bakinsa shiru tayi domin? rasa abinda zata fad'a masa ko abinda zatayi da zai? yarda tana tsananin son shi sosai "duk tunanina maryama tana tsananin sona ashe.."wani irin juyi tayi wanda gabad'aya breast din ya kawowa hancinsa ziyara saurin d'auke num fashi yayi tare da yin shiru ya taimaka mata ta gyara kwanciyarta ya lullubesu muryarta a raunane tace "kayi hakuri kai ma? zuwa yanzu kasan .."sai kuma tayi shiru ta kasa k'arasa maganart saboda tsananin kunyarsa data lullubeta? "

"nasan me ?"ya tamabayrta yana kokarin had'e bakinsu tai saurin cusa kanta cikin k'irjinsa tana sauke numfashi ahankali ya soma shafa mata jiki tace "yalla'bai "wan can hoton da'aka kafa a parlour'n mami shine na .." bai bari ta k'arasa maganarta ba ya had'e bakinsa waje d'aya yana tsotsa yana kallon cikin kwayar idanunta ."sai daya tsotse bakinta sosai sannan ya zare still kwayar idanunshi na cikin nata "karki sake magana akan wancan hoton idan da hali ma ko kallonsa karki sake yi? "Itace kenan ?"nace bana so !"tace okay bazan sak? ba amman babyn ta min kyau sosai kuma kuna kama daita sosai "nan kusa zaki haifa min triple masu kyau da Kama dake " ware masa idanunta tayi tana girgiza masa kai "bakince kina son yara ba ?".
yes of course Ina so amman triple sun min yawa ya zanyi dasu? ?"karki damu Allah dai ya kawosu lafiya ai bazan barki ki sha wahala ba ta sauke numfashi tana wasa da sajen fuskarsa tana lumshe masa shayayyun idanunta."

"idanuwana basa ganin kowace mace amatsayin mace sai ke, kece macen danayi dakon da jiran haduwa daita? na tsawon shekaru a shirin da wata tara? da kwanki a shirin kafin na had'u daita na sameta cikin tsananin wahala ta yaya zan iya rabuwa daita na kawo wata sai kace bani da hnkl
?"ya k'arasa maganr yana kai hannusa ya d'ago ha'barta yana kallon cikin kwayar idanunta da suka cika da ruwan hawaye ."Ina da hankali km? nasan abinda nake ba wai naki bin umar sweet heart bane a'a kinfi za'binta dacewa dani dake kad'ai nake son na karasa rayuwata"ya zakayi da mami dan Allah ka tausaya mata"ahankali yayi kising din idanunta da hancinta ya zarce zuwa lip's dinta, lumshe idanunta tayi tana sauke wani irin zazzafan numfashi "a jiran da zuciyata da gan gar jikina suka miki sun? cancaci ki so su? fiyye da kowa acikin duniyar nan ciki kuwa har da umma da aunty da habib? bata san lokacin da murmushi ya bayyana akan fuskarta ba shima kawai ya tsinci kanshi yana mata murmushi ."ya kai wa wuyanta kiss yana goga mata sajen fuskarsa wani irin zabura tsigar jikinta suka yi ta lumshe idanu tana shigewa jikinsa ta rungumesa still fuskarta d'auke da murmushi ,ya d'age mata girarsa d'aya "ko ban cancanci haka bane ?"kiss ta kai wa dimple dinsa ."

"Yatsina fuska yayi yana nuna mata bakinsa sun jima suna rud'a junansu kafin ahankali bacci ya d'aukesu makale da juna washegari ma da soyayya suka tashi da kyar ta tayasa shiri ya fita ."a lissafin adamcy a yau ne maryama ta cike sati shida cif da dinkin da akayi mata kuma ya tabbatar zuwa lokacin ta warke sumul dan haka tun a safiyar yau din nan sha'awarsa tafi ta kowa ce rana? motsawa dan haka a shiryensa ya shigo gidan ya samu tarba mai kyau daga gareta suna makale da juna mami ta kirasa ana daf da kiran sallar isha'i ,dan haka ya zareta ajikinsa yaje amsa kiran mai girma sweetheart ."ya jima sosai kafin ya dawo koda ya dawo ya isketa? kwance cikin wasu hadaddun kayan? bacci wando da riga? army green masu matukar kyau da taushi botira jere a gaban rigar, wando iya cinyarta yayinda gashinta? ke kwance luf? sun? baje abayanta wasu kuma sun dan sauko kan fuskarta ,yayinda k'irjinta ke rungume da? pillwo? gam ta matse? dayan pillow kuma? a tsakanin cinyoyinta,bacci take cike da kwanciyar hankali.

idanunshi ya tsura mata tare da furta "masha Allah ,cike da? sanyin jiki ya karasa ya haura saman gadon? Inda take kwance. ahankali yasa hannushi ya janye pillows din duka biyu zuwa gefe ya mayye gurbin? pillows din cikin hikima ya balbale botiran? gaban rigarta wani irin ajiyar zuciya ya sauke da karfin gaske? ya kai hannunsa daidai hujin cibiyarta yana shafawa? zuwa kasan mararta ahankali yana lumlumshe idanu ahkl,tai mika tare da d'an bud'e idanunta adaidai lokacin da ya maida idanunshi? kan breast dinta lokaci daya kwalkwaluwarsa ta soma birkicewa hannushi duka ya d'aura kan k'irjinta ya damko su? ya dinga shafawa yana murza kan nipples dinta.wani irin fellings na fitar hankali ta dinga ji ajikinta."yana tsaka da sarrafa k'irjinta yaga ta juya masa baya saurin sauke numfashi yayi "cikin yin kasa da muryarta tace "mutun yana bacci baza'a bar shi yayi cikin natsuwa ba ".bai ce mata uffan ba? ya kai wa bayanta kiss yana goga mata sajen fuskarsa nan take lissafinta ya canza ."

"wa yace shi mutun yayi bacci batare daya sauke nauyin dake kanshi ba ?"ya k'arasa maganar yana birkito daita gabad'aya zuwa jikinsa ya dinga kai wa wuyanta zazzafan kiss nan take ta sakin jiki tana narkewa ajikinshi ta matsoshi sosai tare da d'ago masa k'irjinta da kyau shi kuwa cikin zalama ya d'aura lips dinsa kan nipples dinta ya dinga lasa yana d'an cicciza kan nipples din da hakorinsa ." gabadaya ilahirin jikinta ya gama sakewa kasanta? sai tsiyaya yake tasa? hannu wanta duka ta matseshi? gam ajikinta tana sakin numfashi tare da sake turo masa nan take? adamcyn mami? ya rud'e ya fita haiyacinsa babu abinda yake sai aikin sarrafata 'cikin wani irin shauki da bai ta'ba tunanin zai kasance ciki ba .ahankali 'cikin mutuwar jiki ta cusa hannuta cikin sumar kanshi tana cakud'awa yayinda shi km sai faaman shige mata? yake 'cikin iyawa da kwarewa ya sake maneta da jikinsa ya had'e bakinsa da nata cikin sa'a da kwarewa ya samu ya cafki laulausar harshenta jikinsa har rawa yake tsabar fita haiyaci ."

Sosai ya makaleta tsam? ajikinsa bakinsa na manne da nata? tamkar wacce? ake shirin kwace masa ita wani irin tsotsa yake wa bakinta na fita hankali? kokarin son kwace bakinta daga cikin nashi take sbd jin yadda yake tsotsar lip's dinta tamkar ya samu sweet 'cikin wani irin sauti yace" don't don't plse!! sannan kuma yayi shiru yana fixgo numfashi da kyar ya sake kamkameta ajikinsa yana cigaba da sarrafa harshenta ."cike da matsanancin shauki ya? ware kafafunta ya sauke bakinshi a kasanta ya d'aura harshensa ai daga nan lissafin maryama ya kwance sai faman furta "shiiiiii shiiiii !! take kamar wacce taci abinci mai yaji ,hkn da take yi? ya tabbatar masa da?? dadin take ji? sosai ."ahankali ya cire bakinsa? ya soma kokarin neman hanyarsa cikin sauki kuwa Allah ya bashi sa'a sai dai? da kyar ya samu ya shiga ya soma bata haddadiyar? jijiyarsa? mai dadi da gardi da mantar da mutun 'cikin duniyar da yake ."sosai yake sarrafata da iyakacin karfinsa yana jin sanda ta soma zafafa karfinta tana sake ware masa kafafuwanta alamun tana enjoyed? yana jin lokacin da tayi released ya sake matseta gam ajikinsa yana cigaba da murzata." dan shi yana tsananin son sex kuma baya gajiya indai gurin yin sex ne kasan cewarsa mai? tsananin sha'awa gashi yana jimawa kafin yayi released bare kuma da macen daya fi so da kauna uwa uba wani irin ni'ima da dadinta yake? ji har cikin tsakiyar kanshi."


Maryama na gama dawowa haiyacinta ta soma k'ok'arin zame masa amman Ina adamcy yayi nisa dan bai ma san tana yi ba duk yadda taso ta kwace kanta a hannunsa ta kasa sakamakon rikon da yayi mata muryarta a can kasan makoshi tace "dan Allah ka barni haka bazan iya ba ,karka d'auki alhakina irin na wancan ranar amman sai ji tayi ya sak? had'e ta da jikinsa yana shafa kugunta tare da manne kansa a gefen wuyanta yana sauke mata numfa shinsa cikin kunnenta yana hura mata iskar bakinsa cikin zafin nama ya cigaba da juyata aiko ta fashe masa da kuka tana dukansa tana kuka hakan yasa ya tsaya cak yana sauke numfashi tare da kiran sunanta cikin wata irin kasalalliyar murya ".my princess am sorry? ban biki ahankali ba ko "?shiru tayi tana sheshekan kuka "sorry naso na? biki ahankali amman dadinki ne yayi min yawa har yasa? na kasa i love you so much ".ya k'arasa fad'a yana mai cigaba da hura mata iskar bakinsa a kunnenta yana murza kugunta yana goga mata k'irjinsa yana wani narke mata tare da sake kamkameta still bakinsa na cikin kunneta yana mata nishi ."

yana k'ok'arin cigaba nan take gabad'aya ilahirin jikinta ya kama rawa tsoro ya cika zuciyarta dan gsky zuwa yanzu zafi take ji "dan Allah karka cigaba ka sakar min jiki haka na gaji" ta fad'a tana tura k'irjinsa alamun ya tashi akanta murmushin gefen baki yayi ya sake rungumeta cikin jikinsa sosai "can kasan makoshi yace my princess please kiyi hakuri nima nayi wallahi zan biki ahankali ta yadda bazaki gaji ba".ni dai gsky zafi nake ji "okay !"ya fad'a yana zare jijiyarsa ajikinta ya tarairayota gaba d'aya zuwa jikinsa yana kallonta yana hura mata iskar bakinsa ya fito da harshensa ya d'ora saman fuskarta ya shiga lashe hawayenta kafin ahankali ya fara kissing din idanunta yana shafa wuyanta wani sabon kuka ya kufce mata "wayyo Allah na shiga uku dan Allah ka barni bani da karfin cigaba da yin komai yanzu "bayan kin gama jin dadi shine zaki wa mutane kuka nima ki barni naji nawa "
na tuba bazan sake ji ba ."bai san sanda murmu shi ya bayyana akan fuskarsa ba ya tsura mata idanunshi yana mata murmushi meye bazaki sake ji ba ?"yayi mata tambayr yana sakar mata murmushi kasa cewa komai tayi laulausan bakinsa ya tura cikin nata ahankali yake bata hot kiss mai tsayawa a zuciya yana jin yadda take sauke ajiyar zuciya da shesheka ya sake manneta ajikinsa yana shafa bayanta." ahankali ya soma jin yanayin saukar numfashinta ya canza wanda hakan yake nuna alamun bacci yayi awon gaba daita ."

ahankali ya kwnatar daita ya koma gefenta yana fidda numafshi sama sama dan gabad'aya a bukace yake. yayi shiru kawai yana kallonta jin ya rabata da jikinsa yasa ta d'an bud'e idanunta suna facing din juna idanunshi ya tsura mata masu kashe sansar jiki "kenan wayo tayi masa !"ahankali ta lumshe masa idanunta tana turo masa baki tare da gyara kwanciyarta ta juya masa baya hannunsa ya kai ya janyota zuwa jikinsa bata hanashi ba? ahankali ta dinga jin hannunsa a sansar jikinta yana shafata wani irin shauki take ji ajikinta amman bazata yarda ya sake tura mata wannan abar tasa ba shi kuwa jijiyarsa sai sak? mikewa take ta runtse idanunta gam i dole baccin gaske ya d'auketa."sai dai cikin bacci taji yana having sex daita ta d'an bud'e idanunta dake cike da bacci zatayi magana yayi saurin had'e bakinsu yana girgiza mata kai tana ji tana gani yayita murzata tun tana iya magana har tai masa shiru aiko washegari da taimakonsa ta iya mikewa tayi wanka ta shirya cikin doguwar riga fara mai ratsin orenge tafiyar da take yi yakewa dariya har ta samu waje ta zauna akan kujera ta juyo tana hararesa cikin zolaya "kai ko !"ta fad'a cikin dubansa tana cije lip's dinta."

ahankali ya karaso inda take ya dafe kujerar da take zaune ya sakala hannunsa ta baya ya kai bakinsa kan karan hancinta ya sumbata da harara ta bishi "wai wanka ne baka son

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login