Showing 18001 words to 21000 words out of 151781 words

Chapter 7 - Mar'adams Book 4 Complete Hausa Novel

Unknown   

29 Sep 2025

2649

kasa dole ta hakura ta tsaya a yadda yake so yana zukar numfashinta tana zukar nashi sannan ya fara magana a natse kamar mai koyon magana "maryama kika ce me ?shiru tayi tana lumshe masa shayayyun idanunta dake kwance da hawaye? " kin daina sona ko? ?sake lumshe masa ido tayi tana jin wani iri a gabad'aya ilahirin jikinta kamar ana jona mata shocking."


Muryarsa a kasalance yace " maryama bani ni
ne banda hankali ba kice baki da hankali ."
ta ware idanunta sosai idanunsu ya tsarke cikin juna ,cikin idanunta yake kallo yana hango tarin kaunar da take masa "duk yadda take son ta danne ? hawayenta sai da suka samu nasarar zubowa ,wani miskilin murmushi adamcy yayi wanda yake nuni da karfin ikon da yake dashi akanta ya janye jikinsa yace "maryama kenan da kin daina asarar hawayenki a banza amamn kafin nan ki natsu sosai ki tmby kwakwaluwarki da zuciyarki zasu? fad'a miki matsayin adam arayuwarki ,wallahi maryama babu wanda zai kalleki a yadda kike durkushe a gabana yace bai fahimci irin zallar son da kike min ba ."cikin kuka ta hararesa yace "you see wallahi yanzu na kara tabbatar da kina son adam tariq Abdullah dan wannan kallon sai wanda ake tsananin so akewa shi "inna lillahi !"ta furta a fili tana kai hannunwanta ta dafe goshinta."


Ahankali ya cigaba da magana "zuwa anjima zanje wajen sweetheart in sha allahu idan komai ya daidai a goben nan ma zaki iya tashi daga matsayin bazawara zuwa cikakkiyar matar aure "yallabai da dai an bar maganar auren nan please tunda mahaifiyarka bata so,ka guji yin duk abinda iyaye basa so, su iyaye suna da darajar da zasu ce ka bar abu ka barshi duk kuwa da tsananin son da kake wa abu haka zalika idan sunce kayi abu to ka hanzarta yinsa domin kuwa anan duniya kad'ai muke da damar kyautata masu domin mu samu aljanna barin ma Kai da kake matsayin namiji? wanda Allah yace aljanarku tana tafin kafafun iyayenku tai shiru tana dubansa ganin kamar maganarta ta shigesa yasa ta cigaba "dan Allah kabi umarninta dan..."
" babu ruwanki matsalata ce damuwata ce kuma ni nasan yadda zanyi da rayuwata .".yayi sau??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????rin dakatar daita ."


Shiru tayi na minti goma tana tunanin tauri kai irin nasa ahankali ta motsa bakinta "sir me yasa kake? da taurin kai ?"walllahi kanka kamar dutse yake "ya d'age mata girarsa d'aya "ga wani abu wai shi zafin zuciya ga rashin tausayi? , idanunshi ya zuba mata yana kallonta a ranshi yace " yarinya har yanzu baki ga komai akan taurin kaina ba ko rashin tausayi ba? sai ranar da kika shigo hannuna a matsayin mata bana jin zan daga miki kafa "amm.." dan Allah sir Ina son nayi wata magana "sai daya lasa lip's dinsa na kasa sannan ya bata dama "kayi hakuri akan cin amanar da nayi maka duk da dai kayita kokarin na fad'a maka amman na kasa sai dai zuwa yanzu zuciyata ta fahimci kasan halin da'ake ciki".
" wace magana kenan "?ya tambayeta yana sake tsareta da idanunshi tayi shiru tana? kallonsa cikin wani irin yanayi "tamabayrki nake wacce magana kenan"?still dai shiru tayi tare da sunkuyar da kanta k'asa "ki d'ago ki kalleni maryama " kasa d'agowa tayi saboda idanunshi dake yawo a sansar jikinta "dake nake magana fa? ?" "amm d'azu kamar naji kayi wata magana ni kuma sai baka am..."sai kuma ta tsinci kanta da yin shiru tare d'ago kanta har lokacin idanun shi na kanta ita yake kallo yana murmushi with unreadable expression akan fuskashi ."


"Ina jinki sai kika bani amsa dame ?"cike da fad'uwar gaba tace d'azu kamar naji kace"alkawarin da kika d'aukar masu fa ?"ni na fad'a haka ?"kuma a yaushe kenan ?"gyada masa kanta tayi tana kallonsa jikinta na d'an rawa tace "d'azu muna magana da kai "ya langwabar kai gefe kamar abun tausayi yace "baki ji daidai ba amamn dai idan ma kina cin amanata ne kiyi duk abinda kike so bazan hanaki ba? amman kisani duk abinda zakiyi Allah yana kallonki sai dai daga yanzu zan nuna miki Ina da karfin Iko da kuma mutanen da zasu dinga? kula da duk wani takun da zakiyi Kama daga tsayuwa da wani? bare har ya tsaya kusa dake duk zan sani ya fad'a yana? kamo hannuwanta cikin nashi yana kallonta bayan matsayinki acikin zuciyata kina bani tausayi ya fad'a yana murza hannuwanta dake cikin nashi tayi saurin zare hannuwanta daga nasa tana yarfawa kamar wanda shocking ya Kama saboda wani blood rush da taji ya fito daga cikin hannunsa ya shiga nata? cikin seconds ya zagaye duk ilahirin jikinta cikin tsarke war mury tace "bazaka ta'ba canzawa ba "kin ta'ba ganin mai hali ya canza halinsa kad'an ma kika gani ki jira shigowarki hannuna ni zan wuce na bar mutane suna jira amman may be gobe zan dawo ka dai ji tsoron Allah ka daina wahalar da mutane suna jiranka dan kaga kana da kudi ."


"Aikuwa ni a ganina Ina kulawa dasu daidai gwargwado bakiga sometimes ni kad'ai nake zuwa abuna ba amamn dai duk da haka zan kara kiyayyewa tunda uwar gidana tayi magana? ta d'an yi murmushi tana cewa uwargidanka? tana gida tana jiranka dan wani lokaci kana manta kanka "duk abinda nake yi akan daidai nake yi "shikenan sai anjima bari naje nasan umma tana can tana jiran shigowata Allah yasa ma tayi bacci dan shine samun natsuwata na cewar bata ga komai ba "wani shuumin kallo yayi mata "bazaki bawa umma shawara ku tare a gidanku ba ?"ta yatsuna fuska alamun a'a "ai daman nasan duk kece matsalar rashin tarewarsu "?ko d'aya ni babu ruwana "ganin bashi da niyyar tafiya yasa tayi masa sallma dole ya wuce ta shige d'akin umma aiko ta iske ta idanunta biyu ."


ta zauna jiki a sanyaye zaman jiran tsamanin zata jeho mata tambaya,umma ta kalleta tace "Ina kikaje? ne?bata son tayi? mata karya dan bata sani ba ko ta fito ta gansu ko kuma ta jiyo maganarsu da mr ata ,dan haka tace mata "mr ata ne yazo umma tace tun yaushe dan kin dade da barin d'akin nan ?eh ya d'an jima da zuwa amman yanzu ya wuce yama ce zai zai je suyi magana da mahaifiyarsa zuwa gobe zai dawo "to Allah yasa muji alkhairi ,maryama ki rike mutuncinki karki sake ki bari so ya yaudareki duk da gabad'ayanku Ina maku kyakkwan zato amamn dai ki sake rike mutuncinki "tana gama fad'ar haka ta mike ta nufi bayinta itama haka ta mike jikinta a sanyaye tana tunnain maganar umma ruwa baya tsami banza ko dai umma taga wani abu ne "?inna lillahi ta fad'a cikin tsananin damuwa tare da shigewa nata d'akin."

********

karfe tara daidai a gidan mami tayi ma mr ata da amar adaidai lokacin mami na zaune a babban parlour'nta tana vedio call dasu khaira kawai taga shigowarsu bakinsu d'auke da sallama "assalamu alaikum."a hankali mami ta buWe idanuna sosai akansu tana jin wani sanyin dadi na ratsata alokacin da idanunwanta sukai tozali da adamcy nta sanye cikin wasu hadaddun kanana Kaya Wando? da riga ash colour kanshi rufe da facing cap nan take parlour'n ya sauya da kamshin turarensu ta amsa da" walaikumssalam tare da d'auke kanta dan kar ya gane tayi farinciki da ganinsa, amar ya gaishesa cike da girmamawa ta amsa masa fuskarta babu yabo babu fallasa sannan ya samu waje ya zauna shi kuwa mr ata kujerar da take zaune ya nufa ya zauna a kusa daita yana kamota hannuwanta cikin nashi tana kokarin zare hannunta ya ake riko hannun yana cewa "I'm very sorry sweetheart I don't mean to hurt you my world best nayi nadama abinda nayi kiyi hakuri ki yafe ma adamcynki"shiru mami tayi tana cigaba da kallon fuskar khaira ta cikin wayar inda adamcy ya kar'bi wayar hannunta bata hanashi ba fuskar khaira yayi tozali daita tana murmushi "yaushe rabon ya ganta bama zai iya tunawa ba haka nan yaji wani sanyi ya ratsashi ya kalli mami "sweetheart khaira ce haka ?"ta gyda masa kai kawai "gsky ta girma "ya fad'a yana kashe wayar ya ajiye a gafenta ".


Ya zaka kashe min waya bayan wayar nan tafi min ganinka mahimmanci murmushi mr ata yayi yace "haba dai sweetheart saboda ni fa kike son khaira "waye kai a wajenta da zan sota saboda kai?"kasani ba dan kai nake sonta ba maryam jinina ce kuma kasan ko wani ta haifawa? diya dole zan sota Ina son khaira ne saboda diyar maryam ce yace? "shikenan naji Sweetheart mu bar wannan maganar muyi maganar data kawo ni "ai dole kace abari tunda ba imani dake kai ba sai da yayi daya sanin kar'ba wayar da yayi "ina jinka Allah yasa maganar data kawoka ba shirme bace ?"ta fad'a tana karkada kafa ya numfasa yace "nazo ne na baki hakuri akan abinda ya faru kiyi hakuri ki yafe min kiyi min lamani na auri maryama"ya fad'a tare da yin shiru yana jiran yaji me zata ce masa "sai dai har tsawon minti goma bata ce komai ba ya kalli amar yayi masa alamar ya sake bata hakuri "sweetheart dan Allah kiyi hakuri ki duba lamarina "na duba lamarinka akan yarinyar daka nuna tafini daraja ".


"haba sweetheart me yasa zaki fad'a haka kema kinsan babu wata mace da zata kai darajarki ?" matsayinki dabam nata dabam" banga alamun haka ba tunda har zaka iya kaurace min amman ita kana zuwa wjenta kuyi iskancin da kuka ga dama ai d'auka zaka aureta ne a boye? batare da izinina ba wallahi da kayi dana sanin cewar ni uwar aka ce "ta fad'a tana zare hannunta dake cikin nashi ."shiru yayi yana kallonta inda amar yayi gyaran murya ya soma magana "mami kiyi hakuri dan Allah adamcy bazai ta'ba auren yarinyar nan ba muddin bada izininki ba kuma kinsan da zai aikata hakan da yayi amman tsananin son da yake miki ya kasa samun sukuni kuma ya kasa biye wa zuciyarsa bare ya aureta a boye ,shiyasa ma yace na rakosa ya baki hakuri ki lamince masa,a yadda yayi nadama ko cewa kikayi ya hakura daita ina mai tabbatar miki zai hakura daita domin farinciki "haka yace maka zai iya hakura daita ?"mami ta tambayesa tana kallonsa zaune shiru yayi ya kasa bata amsa "nifa na haifa? adamcy kuma duk duniya nafi kowa sanin halinsa zan amince yayi auren ne tare da sharadi idan har ya amince yaje yayi Allah ya bada sa'a ".



"Sharadi kuma sweetheart ?"ya fad'a tare da sake kamo hannunta "eh sharadi kafin kayi auren nan idan ka amince na fad'a kaje kayi aurenka idan kuma baka amince ba shima kaje kayi aurenka sai dai babu hannuna kuma babu ni babu kai har abada ,kallonta ya cigaba da yi zuciyarsa na wani irin tsalle hakan nan yaji sharadin mmai masu wuyar aiwatar wa ne agaresa amamn dai zai bita ahankali yaji sharadin nata Allah dai yasa masu sausauci ne "muryarsa a kasalance yace "Ina jinki sweetheart ki fad'a min ni mai biyayya ne agareki "wacce ni agareka da matsayina "?ke mahifiyata ce kuma duniyata ba kuma zan iya fadar matsayinki a zuciyata ba dan duk yadda zan fad'a kin wuce haka acikin zuciyata "da kyau da kasan haka ,sharadina guda uku ne da zan fad'a maka kuma acikisu sai kayi duka idan kaga zaka iya to".
ta fad'a tana sake had'e fuska shiru yayi yana kallonta yana Jin zallar damuwa Allah yasa babu sharadin maida wannan duwaf din yarinyar cikin rayuwarsa "a matsayina na mahaifiyar Ina son ka kar'bi khaira har acikin zuciyaka ka janye kalmar ba yarka bace "sweetheart wannan ai tun tuni na kar'bi khairat Allah shine sheida ta tunda na d'aura kwayar idanuna akanta na tabbatar da jini ce ban kuma isa nayi wa Allah wayo ba ."


? ? ? Wani sanyayyayen ajiyar zuciya mami ta sauke tana godewa Allah sannan ta cigaba da magana sharadi na biyu "idan ka auri ita wannan yar gwal din da kake so a gidan nan zaku? zauna "gidan nan kuma !?"ya furta hakan a fili ko bazakayi ba ne ?"ya kalli amar inda ya gyad'a masa kai alamun ya amince "numfashi ya sauke yace "shikenan sweetheart wannan ai ba wata matsalar bace."tayi shiru tana tunanin sharadinta na uku wanda itama sai da taji bugun zuciyarta a fili "sharadi na uku Ina son ka maida maryam kafin ka auri wancan yarinya". da wani irin sauri yace"sweetheart wace maryam kuma ?"wace maryam ka sani ?"maryam dai tawa wacce ta haifa maka diya ita nake nufi nan take kansa yayi wani irin mugun sara ya ajiye wayar hannunsa akan a gefensa tare da cire hullar kanshi? ya ajiye yasa hannuwansa gabadaya
ya dafe kanshi dashi yana furzar da iska mai zafi daga bakinsa bashi ba hatta amar ya shiga damuwa sai dai maganarsu ce bai isa ya saka bakinsa ba muddin ba izini aka bashi ba ."


bayan kmr second biyu ya d'ago yana duban mami kmr zai yi kuka yace "why sweetheart "?ban maka dole ba idan kana bukatar aurenka ga abinda nake so sharadina guda uku kuma dole ayi min su a? qalla? ya kusan? minti talatin? zaune? cikin? tashin? hankali? yana girgiza kafafunshi? batare da yayi magana ba yana tunanin sabon tashin hankalin da mahaifiyarsa take son kunno masa jikinsa sai tsatsafo da zufa? yake ahankali nasihar maryama ta dinga masa yawo acikin brain dinsa"su iyaye suna da darajar da zasu ce ka bar abu ka barshi duk kuwa da tsananin son da kake wa abu ,haka zalika idan sunce kayi abu to ka hanzarta yinsa duk kinka da abu domin kuwa da zarar sun mutu shikenan anan duniya kad'ai muke da damar kyautata masu domin mu samu aljanna barin ma Kai da kake matsayin namiji? wanda Allah yace aljanarku tana tafin kafafun iyayenku "mami tai shiru tana dubansa ganin kamar maganarta ta shigesa sai dai zuciyarta rawa take kar yace mata bazai yi ba ."


ya? d'ago Idanunshi? ya dubi agogon dake manne a bangon parlour'n yaga goma? da wasu 'yan mintina sun wuce da kamar yace mata bai amince ba da sharadinta na uku ba amman hakan nan maganar maryama taki barin zuciya da kwakwaluwarsa ta huta kuma tabbas yasan gaskiya ta fad'a masa duk da alokcin ya dakatar daita da Zara mami ta bar duniya duk son da yake mata shikenan kuma duk yadda yake son ya kyautata mata babu halin yin haka gara ya kyautata mata tun tana raye sai dai abinda take so din ne yana da daci a zuciyarsa ahankali ya motsa lips dinsa yace "shikenan sweetheart na amince ."a natse ta kallesa tana jin wani irin sanyi zuciyarta "ba wai ka kar'beta da wata manufa acikin zuciyarka ba ?"ko d'aya sweetheart zanyi komai matukar zai faranta ranki ."
ai nan da nan mami ta saki fuska ta soma saka masa albarka ta kalli inda amar yake yana murmushi "amar kaji abinda adamcy ya fad'a ka zama sheida babu wulakacin babu tozarci dan bazan d'auki cin kashin da yayi mata a baya ba dan ko yanzu hukuncina ne ita kanta maryam batasan da zaman maganar ba amman tunda ya amince da umarnina zan fad'a mata kuma nasan maryam bazata bani kunya ba "."


"Allah ya basu zaman lafiya "inji cewar amar wani kallo adamcy yayiwa amar mai had'e da harara mami tace bangane wannan kallon da kake masa ba ?nifa banyi maka dole ba abu kake so nima kuma nace ga abinda nake so "sweet heart abar maganar dan Allah tunda dai na amince kiyi ma bab? babba magana suje gobe gidansu maryama ayi abinda zaayi idan ma ta kama a d'auran ayi "gobe goben nan kake nufi ?"ya gyad'a mata kai dan gabad'aya bai son dogon magana "ba dai gobe nan ba sai dai lahadi ta sama , idan mun gama magana da maryam ta amince sai maida aurenku wannan lahadin
"inna lillahi mami dai ta rantse sai taga karshen sa, shi sharadinta na maida maryam kwata kwata bai masa dadi ba, Allah yasani mami ta sake shiga rayuwarsa dan bai ji aransa ko darajar diyar da mrym ta haifa masa zata ci a wajensa? kamar dole sai tayu dashi shifa wannan nacin yana cikin abinda yasa sam baya jinta aransa dan arayuwarsa ya tsani naci bare ga mace"mikewa yayi jiki a sanyaye yace "ni zan wuce !"ya nufi hanyar fita ammar ma ya mike tare da rusunawa yayi mata sallama mami tace "Allah ya bamu alkhairi."



Suna fita mami ta had'a yaranta akan waya ta sheida masu yadda sukai dashi babu wanda bai jinjinawa mami ba acikinsu domin a ganinsu tayi kokarin wajen bashi sharadin "yanzu sauran maryam in sha allahu a daren zan kirata amman kafin na kirata ku fara kiranta kusan halinta itama wani lokacin akwai taurin Kai zata iya cewa a'a ni kuma ba dan wani abu ne nake son ta koma d'akinta ba dan khaira ne banason ta girma a wani waje dabam batare da babanta ba kuma Ina ji ajikina wata rana adamcy zai duba lamarin maryam kodan darajan khaira kowa ya fad'a albarkacin bakinsa amamn banda zabiba wacce tace Allah yasa hakan shine mafi alkhairi ."
Mr ata kuwa zaune kawai? yake cikin motar zuciyarsa cike da bakinciki ,yana faman hada numfashi ya kasa cewa "uhm bare uhmmmm amar ya gaji da shirunsa yace "dan Allah ka kwantar da hankakinka ka rage sanyawa ranka damuwa akan wannan yarinyar kalli yadda duk kabi ka dawo cikin kankanin lokaci mr ata? ya waigo? da kyar yabi shi da kallo sannan ya sauke wani zazzafan huci Idanunshi sun kada sunyi jawur jiyoyin kanshi sun tashi sunyi rudu rudu "amar taya kake exepecting zan iya kwantar da hankalina yau ace ko siyoni sweetheart tayi ya kamata ta bani yancina na sha iska ,yarinyar nan Allah yasani ko nayi rayuwa daita bazan iya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login