Showing 39001 words to 42000 words out of 151781 words

Chapter 14 - Mar'adams Book 4 Complete Hausa Novel

Unknown   

29 Sep 2025

2672

ta wani sake kam kame jikinta waje da'ya tana karkarwa ,shiru yayi? yana kallonta kafin ahankali ya zame banrgon da take kwance ciki ,gabad'aya ya tarairayota zuwa jikinsa ya fara da rungumeta"ya subhanallah .."
ya furta a natse yana sake had'eta da jikinsa
jin diran dukiyar fulaninta akan lafiyayyen qirjinsa yasa shi saurin dauke numfashi tare da hadiye wani yawu ,d'an zareta yayi ya tsura mata tsumammun idanunshi yana kallon face dinta ."

ahankali d'ankwalin kanta ya zame gashin kanta daya sha gyara ya bayyana ya kai hancinsa? yana shinshinawa wani irin sanyyayen ajiyar zuciya ya dinga saukewa sakamakon jin kamshin da gashin ke fitarwa ahankali ya sake maidaita jikinsa yana sake Jin dumin jikinta da kuma sayayyun brest dinta a faffadan k'irjinsa uwa uba gamshin jikinta dana kanta duk sun had'e gurin d'aya ya runtse idanunsa yana jin wani irin yanayi mai wuyar misaltuwa a gaba daya ilahirin jikinsa duk wani kafa na gashi dake kwance ajikinsa sai da suka?? mike tsaye yrrrrrrrr ."
"my princess!"ya kira sunanta da wani? irin sanyayyiyar muryar a kasalance wacce? bata ta'ba saninsa dashi ba sai yau ."


tana jinsa tayi shiru tana sauke numfashi da kyar tare da kokarin kwace jikinta sai dai jikinta babu kwari ga wannan faffad'an k'irjin nasa d'aya had'e ta dashi ahankali ta sake jin? sautin muryarsa "tunanin tsohon mijinki? ya hanaki samun natsuwa da kwanciyar hankali shiyasa kika shigo d'akinsa ko?"runtse idanunta tayi tana jin wani iri yayinda numfashinta ya dinga sauka sama sama "bazan hanaki tunaninsa ba dan duk yadda kike son shi bazaki iya dawo dashi wannan duniyar? ba bare ki cigaba da rayuwa dashi ya rage naki ki ciresa aranki gabad'aya ko kuma ki cigaba da wahalar da kanki akan matacce "ya k'arasa maganar yana kai hannunsa bayan rigarta."


Gigitar maganarsa tasa har yayi? kasa da zip din rigarta bata sani ba ,kai tsaye ya zare rigar nonon dake makale da kirjinta ya ajiye a gefensa sannan zame rigarta ya kwantar daita akan katifa tare da zuba mata tsumammun idanunshi yana kallon tsayayyun brest dinta a zahiri gasu nan? kamar ba'a ta'ba kai hannu kansu ba bare akai ga tsotsansu,Idanunshi dake? kanta ya? farga daita? halin da take ciki tai karfin halin kai hannuwanta ta kare kirjinta tana sake runtse idanunta."
shiru yayi? yana jin kamar ya cire hannuwanta? ya cigaba da kallonsu idan da hali ma ya kamosu ya tsotsa ko kad'an ne kafin suzo garesa yayi massaging dinsu son ransa ,amman yasan muddin yayi kuskuren yin haka anan sai sunyi mummunar tashin hankali? daita ,gara ya hadiye abinda yaji akanta har sanda za'a kawo masa ita anjima "


Sai dai? jijiyarsa ta kasa hakuri sai harbawa take
da sauri sauri ,bai san dalili ba baya jin jijiyarsa na harbawa akan kowace mace sai ita ko jin muryarta yayi a waya sai ta tashi kuma sai ta harba Shiru yayi na second biyar yana kallon? fuskarta zuwa kirjinta? yana kallon yadda numfa shinta ke? fita ahankali alamun tana jin jiki ."ahankali ya daidaita natsuwar jijiyarsa dake faman harbawa ,table din da roban ruwan ke kai ya janyo kusa dashi ya tsoma towel din aciki ya matse ya kai fuskarta ya fara goge mata goshinta zuwa fuskarta ,wani wahalallen numfashi ta sauke, bata son abinda yake son aikatawa amman ta kasa dakatar da shi? sakamakon rashin kuzarin da jikinta bai dashi ,tana jinsa har? yayi kasa zuwa wuyanta yana kokarin cire hannuwanta dake rungume da k'irjinta , ai yana gama zare hannuwanta ya d'aura towel ya fara goge mata brest dinta zuwa sansar jikinta ai take? yaga numfashinta ya tsaya cak ."

=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?
? ?? MAR'ADAMS
? ?? =ؖ?=ؖ?=ؖ?=ؖ?
=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?=ؗ?

BOOK 4

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim

Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan? 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.


? ? ? ? ?? Page 9

Idanunshi ya tsura mata tare? da kai bayan hannunsa daidai kofofin hancinta nan take ya fahimci suma tayi ya sake tsura mata tsumam mun idanunshi cike da matsanancin mamaki "meye yayi mata da har zata sume kamar wacce bata ta'ba sanin komai akan aure ba ?".hannunta dake makale da kirjinta ya zare nan take suka kwanta sharaf akan katifa,ya sake tsura mata tsumammun Idanunshi saurin runtse idanu wansa yayi saboda? sake ganin tsayayyun brest dinta masu matukar kyau da tada sha'awa sai daya d'auki kusan minti biyar sannan ya bud'e idanunshi fes akanta ya cigaba da kallonta kwance yana jin wani irin yanayi a sansar jikinsa gabadaya tsigar jikinsa suka dinga mikewa yrrrrrr "yana tsananin son? yarinyar s?sai km bazai ta'ba son wata halitta sama daita ba ,sai dai a yanzu ya rasa wani irin tsoro gareta akan shi ?kalli yadda tasa damuwa aranta? gabadaya duk ta rame saboda horon damuwar da take wa kanta hatta bakinta ya bushe sosai alamun bata cin abincin kirki bare ruwa .


a natse ya kawar da kanshi yana mai jan tsaki a ransa yace "me zai sa ta sume kawai dan ya ta'ba kirjinta ?"abinda yasan ba wannan bane karo na farko a rayuwarta da za'a ta'ba ? ."ya sake jan wani tsaki a karo na biyu yana furzar da iska mai zafi daga cikin bakinsa sannan ya janyo jikinsa? ya sake matsota kamar zai mata runfa da faffadan k'irjinsa ya cigaba da tsoma towel acikin ruwa yana shafa mata .ahankali? maryama ta fara motsa jikinta tana sauke numfashi ahankali ahankali ,numfashinta na gama dawowa jikinta taso tasa hannu ta sake kare k'irjinsa amman kasancewar jikinta babu kwari kamar d'azu yasa ta kasa aiwatarwa dan haka ta sake runtse idanunta gam jikinta karkarwa tana jin yayinda ya tsurawa face dinta ido yana cigaba da goge mata jiki wanda k'irjinta yafi maida hankali dan nan yafi gogewa."shirun da taji hannunsa sun daina yawo ajikinta yasa ahankali ta sake d'an bud'e idanunta mr ata na nan zaune idanunshi kyam akan kirjinta yana karewa brest dinta kallo da sauri ta maida idanunta ta rufe dan tsananin firgici da tsoro ."


Ya girgiza kai kawai? yana ciza lip's dinsa na kasa da d'an karfi,wani lokacin tsoronta na burgesa amman a yau kam baya bukatar tsoron dan zai zama cutarwa ne a garesa dan ganin brest dinta da yayi a yau din yayi matukar dimomata shi ya shiga yanayin da bai ta'ba shiga ba dan ji yake kamar ya kai bakinsa ya d'an tsotsa kan nipples dinta ko zai rage wa zuciyarsa zugin shaukin data shiga ,sai dai bazai iya ba dan komai zai iya faruwa dashi zai iya aika aika dan haka ya kai hannunsa? yana shafa sumar kanta zuwa gefen fuskarta dan ta dawo haiyacinta sosai."
tsawon minti biyar hannunsa na kan sumar kanta yana shafa wa sannan a natse sautin murya??
sa mai sanyi ta soma shiga cikin kunnuwanta "menene abun tsoro my princess abinda an sha miki ? ya fad'a a fili yana d'aure? fuska cike da sanyin jiki ta kai hannunta kan hannunsa dake kan sumar kanta cikin matsanancin Sacin rai zata cire tana masa mugun kallo sai dai ta kasa magana sai hawaye wanda so take tace masa " me yasa ya ta'ba mata brest dinta ?amman ta kasa motsa la'b'banta dan jin nauyin magana ."


Ahankali ta janyo d'ankwalin rigarta ta rufe kirjinta dan taga bashi da alamun rufe mata jiki ko maida mata kayanta da yayi mata karfa karfa ya rabata dashi ,sai kalle mata jiki yake kamar wani tsohon maye ."ahankali ya zarce da hannun sa zuwa wuyanta yaji zafin da jikinta yayi ya d'an rag? yace "zuwa anjima idan zafin jikin bai tafi gabad'aya ba ki kirani koda yake ma ai zuwa anjima za'a kawoki "?.ai gama maganarsa ke da wuya yaga tana son birkice masa,dan a zahiri yake hango tsananin tsoronsa a gangar jikinta da cikin kwayar idanunta ."murmushin takaici yayi yace "wallahi gabad'aya na rasa menene matsa larki "ko zaki iya fad'a min? menene matsalarki da wannan tsoron ?still dai shiru tayi tare da lumshe masa shayayyun idanunta dan bata san me zata fad'a masa ba "fad'a min wannan damu war ta mece ce bayan zunzurutun sadakin dana bayar akanki ?"abinda nayi miki ba haramun bane amman me yasa kike min wani irin kallo ."?ya tambayeta? yana shafa gefen fuskarta sai dai fuskar nan tashi babu alamun wasa akanta bare ta kawo masa raini ".muryarta a raunane tace "Ina Jin tsoro ne ."Ina jin tsoro ne "!.


Ya sake maimaitawa kanshi maganarta yana kallonta anatse yana girgiza kai kafin yace"yana da kyau ki zama mai dakakkiyar zuciya kamar mijinki domin? kuwa mijinki bai kasance matso raci ba jajurtaccen namiji ne kuma rigammeme ne idan akayi enter dinsa karki yarda zuciyarki tana firgitaki da tsoro"ai? kuwa anyi nasara dan gashi nan ana cutar dani? dan kuwa rikici ne? a gabana ba kuma sune kad'ai abubuwan dake bani tsoro ba ,idan ta tuna yau ko gobe? zata had'u da yan'uwansa da mahaifiyarsa gabanta fad'uwa yake "bari na maida miki kayanki ."ya fad'a yana kokarin kamota zuwa jikinsa ta girgiza masa kai tana mai juya masa baya ."
shiru yayi tare da tsurawa bayanta ido tana janyo numfashi da kyar tana fitarwa ta wancan banga ren tare da janyo bra dinta wanda shi bai ma ga amfani saka shi ba dan nonuwanta a tsaye suke gasu nan kuma a cike bam da kirjinta yana kallon bayanta ta maida? bra dinta? ta dawo da hannunta tana lalubo rigarta batare data juyo ta kallesa ba ya kai hannunsa inda rigar take ya mika mata? ta zira daga zaunen da take? tana kokarin zuge zip din taji saukar? yatsun hannunsa? a tsakiyar bayanta wani irin yanayi taji ya ziyarci zuciya da gangar? jikinta yawo ya shiga da yi da yatsun hannunsa yana mata tafiyar tsutsa ."


Tana jinsa sai dai tayi biris dashi ta tsaida kanta bangaren da take kallo duk da irin bugun da zuciyarta keyi da karfi sakamakon abinda yake mata dan abinda yake mata ba iya sansar jikinta take ji ba har cikin zuciyarta take ji sai dai bata damu da irin tafiyar da yake da yatsun hannunsa abayanta ba sai ma tayi kokarin janye jikinta ."saukar hannuwansa taji duka a kugunta ya rike gam yana cewa"kiyi zamanki na zuge miki zip din "ya fad'a yana jin wani sansar soyayyarta nabin dukkan sansar jikinsa"a haka ne zaka zuge bayan ka tsaya kana abubuwan da kasan bana so ?"okay bakya so ne ma ?"yayi mgnr? yana furzar da iska mai zafi bata ce mata uffan ba ya soma kokarin zuge mata zip din yana cewa "ki bini ahankali kinsan akwai sharadina akanki k'irjinta ne ya dinga bugawa kamar ana buga mata guduma ita gbdy ta? ma manta da wani sharadinsa a fili? tace "wayyo Allah na shiga uku ni maryama yana jinta yayi kamar bai abd ta fad'a ba ya a maida links dinsa ya d'auki babbar rigarsa ya maida tare da gyara zaman hullarsa yana kallonta a tsanake sai dai ita kam taki kallon inda yake ta yunkura ta mike tsaye da kyar alokcin d'aya juya? ya k'arasa ya bud'e kofar ya dawo kusa daita ya tsaya kamar zai shige jikinta."


rawa jikinta ya kama yi sosai ,tsaki yaja yana sauke numfashi "wai bazaki cire tsoron nan ba ?tai shiru tare da sunkuyar da kanta kasa "shi kam mamakin tsoron nan nata yake "wai duk tsoron had'uwarmu ne haka ?ya tamabyeta yana tsureta da idanunshi bata bashi amsa ba haka zalika bata d'ago ba "ko da yake dole kiji tsoro domin kuwa alamu sun nuna miki namiji kika aura ."
"shi kenan yanzu ki kwantar da hankalinki ba dan zan janye sharadina akanki ba,zan barki ne dan ki samawa kanki sauki kafin ki k'araso zuwa anjima "yayi maganr yana kai babban yatsan hannusa kan lip's dinta yana zagayesa "dan Allah ka daina wallahi kana sake d'aga min hankali ."wani? rin ajiyar zuciya ya saki yana sake matsota domin taji motsin abinda yake tsoratata rawar da jikinta yake ya karu sakamakon harbawar da jijiyarsa take a ajikinta ."dan girman Allah kayi hakuri ka matsa"tayi magana tana kai hannunta k'irjinsa."

muryarsa a kasalance yace "very good gsky gara da kika nuna min tun yanzu lafiya ta samu sauran wannan? tsoron kiyi kokarin ki ciresa tun kafin ki shigo hannu dan babu wani d'aga miki kafa da zanyi ,yau zakiji maza yayi mganar yana danne dariyar da take son kufce masa nan take? idanun maryama sukai kwalkwal ta fara hawaye a ranta tace "wayyo Allah ni dai na shiga uku Allah yasa kar ya kasheni dan a yadda take hasashen girman abarsa Allah tasan mutuwa zatayi idan ya shigeta idan kuwa bata mutu ba zatayi warin gawa,aiko da iyakacin karfinta ta fashe masa da kuka "Allah gara ki bar kuka nan haka dan a yanzu bazasu miki amfani komai ba muje ki fita daga d'akin nan banason ganinki cikinsa sannan ki tabbatar da kin sakawa cikinki wani abu ." ya fad'a yana kamo tsintsiyar hannunta cikin nashi ya fara tafiya daita ta turje."


Yace "da kyau ki cigaba da nuna min kina da sauran kuzari ajikinki wanda hakan zai samarwa gangar jikina karsashi da mazantaka ."bata san sanda ta zabga masa wata katuwar harara ba "
Yace "na gode da wannan kallon i really miss it ko zan sake samun wani kallon irinsa ?tai shiru tana maida hawayenta tare da hura masa hanci ita dai ta shiga ukunta Allah yasa tayi tsawon rai a hannunsa "da kallon nan da hawayenki su kad'ai suna wadatar da zuciyar adam da irin zunzuruntun kaunar da kike masa har ta motsa baki zata bashi amsa suka? jiyo sallamar subai'a da alamun tana son shigowa? d'akin ne bai janye jikinsa ba sai itace ta d'an matsa baya tare da amsa sallamar tace "shigo !"ta d'auki? dan kwa linta ta d'aura ta jingina jikinta da bangon d'akin adaidai lokcin subai'a? ta shigo ta iskesu tsaye".


Cike da girmamawa tace "sir wai suna jiranka .""okay !" ya fad'a atakaice sannna ya kalli mryma tare da yin kusa daita? yayi mata mgn cikin rad'a "ni zan wuce anjima kad'an? motocin zasu zo d'aukarki dan Allah ki taimakeni ki cire duk wani tsoro da damuwa aranki ki ajiye su a gidan umma kizo min fresh". yana mata magana subai'a na d'aukar su video batare da saninsu? ba dan sunyi mata? kyau sosai cikin shigar fararen kaya ."ahankali mr ata ya juyo alamun zai wuce tayi sauri tace "yallabai dan Allah bari nayi maku hoto kafin ka wuce "shiru yayi kamar yace mata no sai kuma ya tsaya ya matso kusa da maryama wani zirrrr taji na shocking kamar yana jona mata wutar lantarki.tayi masu hotuna masu kyau sannan yasa kai ya fice daga d'akin . "


a parlour ya iske umma tsaye yana kokarin yi mata sallama tace "adamu? tsaya ayi mana? hoto babu yadda ya iya? dan shi din ba mutun ne mai son yin hoto ba ,yaja? tsaya umma ta kwalla wa subai'a kira ta k'araso da saurin dan daman tana kan fitowa parlour'n ne "subai'a maryama zata iya fitowa kuwa?"zata iya dan taji ssuki "to maza kirata kuzo tare yanzu hoto zaayi mana ,kice nace karta ' batawa mana? lokaci da wannan sanyin nata .subai'a tace "to !tare da juya wa? da sauri ta nufi d'akin tare suka dawo daita cike da sanyi jiki ganinsa yasa gabanta ya fad'i dan ta d'auka ya rigada ya wuce ,mutane na ganinta suka hau washe baki suna kiranta da amarya amarya kin sha kanshi ita dai bata iya cewa komai ba dan gabad'aya jikinta a sanyaye yake umma? tace subai'a ta kira mai hoton dasu adamcy suka taho dashi tace to bata wani jima ba suka shigo tare ."umma ta shiga tsakiyar su aka d'aukesu bayan an d'aukesu tace a d'auki maryama da adamcy ta tsaida maryama a kusa dashi jikinsu na haduwa wani irin shock ne ya sake janta kamar na d'azu wanda ba ita kad'ai taji ba har shi ma yaji abinda taji ana gama d'aukarsu Itace ta soma kokarin janye jikinta daga nashi dan har wani rawa rawa jikinta yake ya sa kai ya nufi kofar fita? bayansa tabi da kallo ."


Yana da matukar kyau bare na yau kyau din ya fita dabam har bata san yadda zata musalta ba shadar dake jikinsa tayi matukar karbar jikinsa ga wani kamshi da yake zubawa gabad'aya kamshin turarensa ya mamaye parlour'n ahankali zuciyarta ta dinga bugawa tamkar zata fasa kirjinta sai dai a duk sanda ta tuna yan'uwan sa da mahaifiyarsa sai taji komai ya tsaya mata dan bata san wani irin aure tayi ba mai dorewa ne ko kuma na wuncin gadi ne ?zata so ace na har abada ne amman tasan hakan ba mai yuwu bane jikinta yayi matsefar sanyi har ma ya kama rawa babu shiri ta dafe bango parlour'n domin shi yafi kusa daita sosai idanun subai'a yake kanta t??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ai saurin rikota tana kallonta da tsananin mamaki ."
a haraban gidan ya iske abokansa tsaye? aiko suna ganinsa suka hau masa dariya tare da shakiyanci shawal yace "gabad'aya zuciyarka ta gama fallasaka abokina "hisham yace "wallahi kana kallonsa kasan hannun yake? "wata dariya suka sa kallonsu kawai yayi sannan yayi gaba abunsa nan take wasu daga cikin masu tsaronsa suka zagayesa yayinda wasu suke tare da sauran abokansa dole tasa suka biyosa? har suka karaso bakin titi murmushin taya d'an kuma abokinsu farinciki suke inda? aka bud'e masa gidan baya ya shiga ya zauna amar ya zagaya ya zauna a d'ayan bangarensa akaja su suka bar unguwar ."



Subai'a ta kalli maryama da jikinta ke rawa ta rikota zata nufi d'akin yaya sadam daita sai dai? tuno maganarsa yasa tace"subai'a mu shiga d'akina kawai ,bayan sun shiga ta zaunar daita sannan? ta kiran sunanta "maryama kamar baki so yallabai ko"?cikin sanyi ta d'ago shayayyun idanunta ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login