Showing 1 words to 3000 words out of 154870 words

Chapter 1 - Kutkule Book One Complete Hausa Novel

28 Oct 2025

1164

??ࡱ?>??  ?????????????? ?
?
? ?
?
????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????


 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????80Table????????? Data
???????????????????? P??XKSKS?8C) ???????tt9999 ??
?
9?t t t t t t t t v $???*t99t t 9999t ???t t ?t t 9 ?B`????BNormal$a$KHOJPJQJaJC) ? #?; O>S>nP??"?0?????VH??3?G?Y?]?ht{4???????????>??*?0?7DVnt????x?h?????l?f?? `?5?J?h{2??\?????????F?&?"?44HbXtf?m?{??F?Z???????8???!?5bHjTD[?fx{.?B?.???p?????!)??>د?=ؔ?>د?=?n? @&? *KUTKALE*=?n? @&?>د?=ؔ?>د?


*(PRISON)*

NA
*SAJIDA*

Marubuciyar

DUK KARYAR KADA

YAR MAHAUKACIYA

DAGA TAFIA DAUKAR SOJA

NEMAN NA KAINA

BANI DA ZABI

IDAN KA RAINA INDA KAKE

BAK'A CE

INA KUKE MASOYAN NOVELS DINA, GANI NA DAWO DA SABON SALO, SABUWAR TAFIA,
NA ZO MAKU DA SABON NVL DINA MAI TAKE *KUTKALE* WATO GIDAN PRISON,
WANNAN NVL ZAI ZO MAKU DA LAMURA DA YAWA, KU BIYO NI KU SHA LABARI........

*WANNAN NOVEL NA SIYARWA NE, DU MAI SO ZAI IYA TURA KUDINSA TA wannan acct NAIRA DARI BIYU : Usman Muhammad 3072998062 First bank. Sai ya turo shaidar ya biya ta wannan number +22791466605....sannan a yi adding dinsa cikin grup, MUTANENA NA NIGER KUWA, ZAKU YI MIN ENVOI NA DALA DARI BISA NUMERO KAMAR HAKA 92777744 AMAN FA TA ORANGE MONEY.....* taku ce, Sajida=?
?=?
?=?
?=?
?




1??


*Free page*





Kwonce take, inda aka gama jibgarta dan ta yiwa Eliz gardama, wani bacin wahala ne ya kwashe ta, kamar a mafarki take ji ana damkarta, a hankali abin ya fara shigarta har ta gane da gaske ne, lalubarta ake, hannu ne..sanda ce...kafa ce? Kai koma menene wannan mai tauri ne, kuma so yake sai ya shige cikin jikinta da ko yar karamar yatsarta bata shiga dan tsabar matsewa da rufewa,
Kara cusa abin aka yi cikin dadaudan kuma tsantsaman bujenta dake kankabare tsabar dati wanda shi kadai ne jikinta ko pant bata da shi , wato dai hanya ba kofa a bude ham ,
Idannuwanta ta bude da kyar, wulik wulik ta yi da su inda ta sauke su saman mai kokarin sai ya kai mata,
Cinyoyinta ta gama ta hade da dukan karfinta, sannan ta budi bakinta dake rawa ta kwala wani kara ln da ya saka sojan dake gadinsu ji aman kememe bashi da jiyar kitsawa bale ya leko ya ga abinda ke faruwa har ta saka ran za.a ceceta,
Ihun take yi tana kokarin kwatar kanta, inda idannuwanta suka sauka kan abinda yake so ya tura mata,
Baka kirin, bata da wata sadawa a tare da ita, bata da wani kyan da zai ja ra.ayin mutun, dunkuleliya ce yar lukuta, kanta kansa baki kirin da shi bale sauran jikin, wani irin cukurkuraran dadaudan hashi ne jikinta wanda ya saka ta jin amai ya zo mata,
Kafarta ta saka ta hambare shi, Ba kowa bane sai Usman! USMAN dake gidan kason dalilin kashe kanwarsa da ya yi ta hanyar yi mata fyade,
Hantsilawa ta yi kafin ta warto wani ice dake ajiye nan yashe a wajen ta nuna masa tana ihu tana magana kamar haka" walahi ka matso inda nake sai na ilata ka, sai na caka maka a jikin wannan abin, ka matso ni sai na huda maka makoshi,

Mikewa ya yi, gaba dayansa bashida wani tsayin kirki ya dubeta ya girgije irin tashin balagar iskancin nan, ya kuwa nufota da karfinsa,

Icen hannunta ya fara damka ya rike, ya fizge shi suka aniya kokowa inda ya kai hannunsa ya matsi mamanta dake cikin farar rigar da tsabar dati ya sa ta koma maroon mai duhu,
Ai kuwa zafin ya saka ta bura ta makalkale masa wuya ta kai cizo wajen kunnensa ta rike taf ,
Ihu ya saka ya bugata da garu, ya damko cukwuikuyayen gashin kanta da kitson ya tsufa har ya dadake ya ja da karfin tsiya ko zata saki,
Aman karfin hali da zuciya ya sa ta ki saki saima ji da ta yi kamar ta suma , suda haka ta kara damke shi suna ta hajijiya a wajen inda ihunsa ya sa matan wajen firfitowa dan kuwa wajen mata ne, cikin gidan mata ne, ba.a hada maza da mata ko wajen cin abinci, jin muryar gardi yana ihu ya saka du suka fito suna kallon ikon Allah sai dambatuwa suke aman ba wanda ya gigin zuwa bale har ya raba, saima ihun da suke suna murna an samu abun nishadi,

Jin hayaniyar na kara yawa, wajen na kara daukan harama ya mike ya yiwa yan uwansa magana dake dora shayi biyu suka taso suka bi bayansa suka shiga ciki wajen matan dan gannin abinda ke faruwa,

Gaba dayansu tsayuwa suka yi da mamakin wannan yarinya,
Ko su yi kiranta jarababiya, gari bai taba wayewa dare ya yi ba.a dambatu da ita a gidan yarin ba,
Ta kasance mai yawan kuka da zama waje daya ita daya, su kuwa yan zaman gidan yarin suce ba zasu dauki haka ba sai sun shiga huruminta, ai kuwa a kama cin kan juna tamkar za.a kashe juna,

Banban cikin sojawan ne ya je ya daga abin dukan dake hannunsa na karfe wanda ake dannawa ya kara tsayi ya shiga tafka masu ba ji ba gani, inda masu kallon suka fara fita a guje sakamakon suma biyun suka rufta masu da dukan suka kora su ciki ,

Ai ba shiri ta diro daga wuyansa tana sosa bayanta tana tsalen azaba,
Shima da gudu ya so tserewa sai dai sukai raf da shi suka rike shi,
Sojan nan ne ya ce" kai, uban me ka zo yi wannan wajen a wannan lokacin? Mtsss ba wannan bama ta ina ka shigo? Shi ne damuwana, dan kuwa ko me ka zo yi can ta matse maku, mai yiwuwa karuwarka ce ta rincabe maku ana tsakar harka,

Kafin ya bashi amsa ta dago daga tsalen da take ta daga kafarta mai sanye da takalmin fulani irin kafa cikin nan ya kasance ya rufe mata kafar wanda ba dare ba rana shi ne a kafarta ta rufe ido ta kaiwa wannan sojan duka a wajen al.aurarsa,
Ihu ya saka ya rike wajen ya kai kasa yana ihu, inda ta budi baki ta ce" ba karuwarsa ba dai, sai ubanka!

Wai wai masifa, ido suka zaro baki dayansu, harda Usman din, a fili ya ce" wannan kin fi karfina, yau zaki ci ubanki,
Bai kai ga rufe bakinsa ba ya ga mazan nan biyu sun rufa mata sun shiga kwalo da ita ba ji ba gani, inda abokinsu ke yashe cikin mumunan hali, kuka yake yi da girmansa yana rike da wajen da ta daka yana juya kai , a hankali ya fara fita daga hayacinsa har ya sume domin ciwon hauhawa yake har ya tainke masa numfashinsa,

Dukanta suke tun tana tarewa har ta kai kasa, suka kara rufar mata ba ji ba gani, sai da suka tabatar da ba zata anfanu ba suka barta nan yashe wajen tarin shirgin datin wajen sannan suka ankara da halin da abokin aikinsu ya shiga,
Ba shiri suka kinkeme shi suna ihun a tada mota suka nufi *MAIKILAGO* dan su kaishi asibitin sojoji a duba shi,

Sume take , har wajen karfe biyar na asuba,

Kakayatun mutane har ya karade gidan, wasu sun farka dan gabatar da sallar asuba ne, wasu dan su lalaba daidai lokacin da masun salar suka tafi yi su sace dan abinda sukai sake suka bari, wasu hatsaniyar suka tashi kallo dan kuwa a ajiye take sai an dambatu da wani, wasu sun farka ne dan su yi mankas abinsu da kwayoyin mayen da ake shigo masu ta hanyar boye suna siyar da kayansu, kai abubuwan dai kowa da wanda ya karbe shi,
A haka Eliz ta samu wani dan gora ta duka ta yi fitsari a ciki, ta zo ta tsirara mata a fuska da jikinta,

A kidime ta farka tana zaro ido tana kale kale, idannuwanta suka sabka saman Eliz dake tsaye kanta,
Eliz ta yarda goron tana dubanta ta ce" ke *AISHA, SA.ADATU, FATIMATA, RUKAYA, AMINA,* ke dai kika san sunnanki mai sunnaye diyawa kamar karuwar Lybia, tashi banza safiya ta yi za.a shiga surfe!

Sai da ta daidaita lumfarfashin da take kafin ta bi jikinta da kallo, du sun ji mata ciwo, bama fuskarta du sun kumbura mata gefen ido ne, baki ne, ita dai halitarta suka canza mata a dan kankannin lokaci,

Rarafawa ta yi ta karasa kusan tsohuwar dake taimaka mata da ruwa ,
Tana zuwa kuwa tsohuwar ta kare mata kallo,
Kanta kawai ta girgiza ta mike daga alwalar da take ta kwonce canji a bakin zaninta ta je wajen wanda ya siyar mata da ruwan ta karbo wani ruwan ta kawo ta mikwa mata sannan ta juya ta tafi dan gabatar da sallah,

Jikinta na rawa ta fara kuskure bakinta ta sha ruwan sannan ta dadarwaye jikinta, nan wajen dai ta samu ta kare gabanta ta yi tsarki, ta kara wanwanke inda fitsarin Eliz ya taba sannan da dan sauran ruwan ta yi alwallah ta fito ta nufi ciki inda kowa ke binta da kallo sunai mata dariyar shakiyanci da nunata suna kiranta jaka dan kuwa ta zama jakar zama daketa ne a kulun ya fi a kirga,

Salla ta gabatar a nitse, duda suturar jikinta bata da nutsuwar,
Tana gamawa ta daga hannunta sama ta shiga karanta rabanoni,
Ba ruwanta da yanda wasu ke kallonta , ba ruwanta da kyamar da suke nunawa adininta, domin diyawa basu da adini ma ,
Sai da ta gama a fili sannan ta shiga adu.a a zuciyarta kamar haka" Allah, ka yafe min, ya Allah ka yafe min, ya Allah ka wanke ni, Allah ka rufa min asiri kar na komawa iyayena da tabon gidan kaso, ya Allah kar ka basu ikon cin mini, ya Allah ka shiryar da du wani mai irin halina, kar ya tsinci kansa a irin rayuwar da na tsonci kaina a ciki,
KUTKALE ko fita ka yi dan guduwa baka da hanyar bi bale ka kai kanka gida, Kutkale gidan kason masu mumunan laifi, yai gani cikinsa, ban kashe ba, ban birne ba, ban ci kudin wani ba, na tainci kaina ciki sanadiyar rashin jin maganar iyayena,
Sai da ta nisa kafin ta ce *Mijin da suka aura mini*, Ya Allah ka..........
Bata karasa adu.ar ba ta ji an doke hannunta, cikin hargagi ta ce" dan ubanki jiya ki rasa wanda zaki bi sai Usman? Du mazan gidan nan ki rasa wanda zai zaga da ke sai saurayina? Shigiya mai fata kamar ta bunsurun dan akuya! Usman ya fi karfin uwarkima ba ke ba!

Hannunta ta kuma dagawa ta karasa adu.arta da gagawa ta shafa, daidai lokacin ta fincike mata dan rufar kan nata da ta yi salar da shi,

Mikewa ta yi da sauri ta warce abin, domin shi kadai ne da ita da shi take sallah,
Wurgawa tsohuwar nan dake girgiza mata kai ta yi , bata tsaya wata wata ba, bata dubi irin raunin jikinta ba, bata karya ba, daman jiya ta kwonta bata ji ba, ta ja tirjiya kafin ta yi ciki da abokiyar fadan nata suka je kiiiii suka fada cikin tabo da kwatar dake wajen......



*WACECE WANNAN?*
*ME YA KAWOTA PRISON?*

MENENE MAKOMARTA?



KU BIYO NI, DAN JIN ME KUTKALE YA KUMSA?
>د?=ؔ?>د?=?n? @&? *KUTKALE*=?n? @&?>د?=ؔ?>د?


*(PRISON)*

NA
*SAJIDA*

Marubuciyar

DUK KARYAR KADA

YAR MAHAUKACIYA

DAGA TAFIA DAUKAR SOJA

NEMAN NA KAINA

BANI DA ZABI

IDAN KA RAINA INDA KAKE

BAK'A CE

INA KUKE MASOYAN NOVELS DINA, GANI NA DAWO DA SABON SALO, SABUWAR TAFIA,
NA ZO MAKU DA SABON NVL DINA MAI TAKE *KUTKALE* WATO GIDAN PRISON,
WANNAN NVL ZAI ZO MAKU DA LAMURA DA YAWA, KU BIYO NI KU SHA LABARI........

*WANNAN NOVEL NA SIYARWA NE, DU MAI SO ZAI IYA TURA KUDINSA TA wannan acct NAIRA DARI BIYU : Usman Muhammad 3072998062 First bank. Sai ya turo shaidar ya biya ta wannan number +22791466605....sannan a yi adding dinsa cikin grup, MUTANENA NA NIGER KUWA, ZAKU YI MIN ENVOI NA DALA DARI BISA NUMERO KAMAR HAKA 92777744 AMAN FA TA ORANGE MONEY.....* taku ce, Sajida=?
?=?
?=?
?=?
?




2??


*Free page*



Ita ce *HASANA, HUSAINA, NADIA, AMINA, FATUMA, MARDIYA, AISHA, LAURATU, HINDATU,......ETC* an haifeta a shekarar januarry ranar da aka yiwa shugaban kasa cou d'eta (wato aka sauke shi daga saman kujerarsa ta karfi da yaji ta hanyar kashe shi), a tsakiyar dare aka haifeta, daidai lokacin da kasuwar garin ta kama da wuta du wasu manya manyan shaguna suka kama da wuta,
Gari ya hargitse da iface iface, da rudu, da tsoro, da tashin hankali, a lokacin mahaifiyarta ta kama kafar gado ta duka tana girgiza kai bayan ta sha rubutun da mijinta maman malami, mai daraja, mai amana kuma gagarumin dan kasuwa, mai neman na kansa, mai kudi atajiri daidai gwargwado, mai tarin mutane ya rubuta mata ya bata yana kokarin saka babar rigarsa dan ya sadata da asibitin da take aiki a karbi haihuwarta sai dai ji ya yi ta ce " Malan, kai fa ya bado,

Ido ya zaro yana duban yannayin tsugunnin da ta yi, jikinsa ne ya dauki rawa yana dubanta, matansa hudu, sai dai an samu akasin ba wace ke gidan a daidai lokacin du sun tafi wajen rasuwa can garin iyayen amaryarsa sun je da niyar kwana ne, sai uta da bata bi su ba dalilin cikinta haihuwa yau ko gobe,

Diriricewa ya yi, du kuwa da irin tarin iliminsa da nutsuwarsa,
Sai da ta rintse ido ta figi magana da kyar ta ce da shi" malan ka nutsu dan Allah, ka bani fillow ka kama ni na dora gwuiwoyina, ka tare min abinda ke cikina kar ya fadi a kasa,

Da sauri ya juya ya dauko, ya yi mata yanda ta ce, sannan ya koma daga bayanta yana ta tofa mata adu.a, a hankali ya rike yarinyar tana nisawa har kafadunta suka fito bayan badowar kan sannan gaba daya ta yo waje tare da uwar gaba daya suka fito,
Zaren cibi ya nanade mata wuya sosai, dan haka cikin hikima ya samu ya warware mata sannan ya auna da yatsarsa ya yanke cibin inda ya mike ya ajiyeta bakin bed yana mai duban yanda bata yi kuka ba, kuma idanjuwanta ruf a rufe tamkar makauniya,
Bai fadawa mahaifiyarta ba ya kamata ya rakata bayi kafin ya dawo yana duban wajen yanda ya yi kaca kaca da jini da kuma ruqan haihuwa ga karni baki daya ya cika dakin,

A hankali ta zauna cikin katon bahon wankan mijin nata ta nutsu cikin ruwan masu mugun zafi ta daure ta cije ta lume ciki ta gasa kanta da kyau da kyau, sannan ta samu dan karfi ta kwararar da ruwan ta tara wani ta zubo a roba, inda ta zauna ta saka hannunta na dama dan daidaita ruwan wankan kar ya kone jaririyar, domin hannun hagu nada juriya a zafi fiye da hannun dama shi yasa ake aunawa da na daman , idan har hannunka ya zauna to ba wani aibu ana iya saka yaro a wankeshi tsaf,
Fitowa ta yi da ruwan, nan ta saki murmushi sanadiyar gannin mijin nata na ta kokarin tatara wajen da ya zama uwa dakin haihuwa dan kuwa haihuwa ai ba abin wasa ba, aman bawan Allah ya kasa,

Ruwan ta ajiye tana dubansa kafin ta dago yarinyar,
Tsura mata ido ta yi, gata dai tamkar gawa, lumfashin da take ne kawai zai hana a kirata da gawa, idannuwanta rufe ruf suke, hannayanta jimke kafafuwanta na yawo,
Dubanta ta kai wajen mijin nata, gannin haka ya saka shi ajiye abinda yake ya karaso wajenta ,

Kallon rarashi ya yi mata kafin ya karbi yar jaririyar ya danata cikin ruwan zafin,
Wato reaction din da ta yi kadan ya saketa ta sha ruwan nan , sai dai kasancewarsa namiji, kuma mai adu.a sai ya tsurawa halitar Allah ido,
Firit ta bude idannuwanta sannan ta kwala wani ihun kuka, wai du wannan shagalin da aka sha ta shigo duniya ita baci take, iskar duniya bata tasheta ba, kakainiyar iyayenta bai tashe ta ba, sai fatar jikinta da ta dandani zafin ruwa ya farkar da ita a firgice, yar jaririya haihuwar yanzu ta kwala kukan wahala ,

Ido suka tsura mata, tsagar idannuwanta radau da kwali, tamkar a lokacin aka zana mata kwali a idon, gashin idannuwanta kuwa har sun lalakwasa baya sannan bakake sidik,
Fatar jikinta haske tau irin na jarirai sabuwar haihuwa, yan lubunanta jajaye da su sai hadewa suke sanadiyar kukan da take, hancinta kuwa, koda jaririya ce tsaf da karan hanci da tsayinsa,
Tabarikkalah, Alhamdulilah, masha Allah, Allah ya yi maku albarka, Allah ya raya *Uwata*
Shi ne abinda malan ya fada kafin ya mika mata ita ta ci gaba da wanketa,

Malan ya fada da babar murya cewa *bai taba haihuwar yaro ko yarinyar da ta yi goshi kamar UWATA ba, hasalima arzikinsa kara bunkasa ya yi a daidai lokacin da ta fado duniya, dan kuwa kafin gari ya waye kira uku ya samu na kwongila na hanyar halal, kuma wutar kasuwa ta ci shagon gefe da gefensa aman bata taba ko zaren cikin shagwonsa ba*

Ta tashi da wani irin kuka, ba dare ba rana makokiya ce, tun tana yar jaririyarta tsayayiya ce, kaya sai wanda ya yi mata take yarda a saka mata,
Sai kuma wata baiwa ta Allah, shekara goma ta sauke alkur.ani mai girma, ta yi harda a sha daya,
Karatun boko tsalaketa kawai ake, dan kuwa ilimi kamar me, kulun mahaifinta hankalinsa tashe yake kanta dan kaf gidan ba mai irin wannan baiwa, har gari an dauka, musabaka du shekara sai ta je yar yarinya da ita ta kayar da manya,
Mahaifinta tsaye kanta kan adu.o.i na tsari, tsaye kanta kan tarbiyarta, mahaifiyarta kuwa tsoron lamarinta take, dan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login