Showing 126001 words to 129000 words out of 154870 words

Chapter 43 - Kutkule Book One Complete Hausa Novel

28 Oct 2025

1152

budeta da karfi ko motsi ta kasa yi

Abdul kam ji yake tamkar ya kona kofar,
Dukan kofar kuwa ya yi ya fi a kirga har hannunsa da kafarsa zafi suke

A hankali ya dora kansa jikin kofar daga tsayen da yake, muryarsa a shake ya ce" Hafsat, so kike ki kashe ni ne?

Hafsat dake zaune, muryarta ta sanyayar ta ce" aa

Abdul ya ce" to bude min kofar kin ji?

Hafsat ta dan zaro idonta sannan ta ce" ba zan iya bude maka ba ka kashe ni Abdul

Abdul ya ce" kin san dai gidana ne ina iya na shigo maki ta wani wajen ko??

Murmushi ta yi sannan ta ce" da zaka shigo ta wani wajen , da ka shigo tun dazu *Abdallahna*

A hankali ya ce" ba zan iya koda taba gashin kanki da niyar cutar da ke ba, ki bude min kauriyata

Murmushi ta yi, ta ki budewar

Abdul ya kara sanyaya muryarsa ya ce" ki bude min, wayarki zaki bani kin ji?

Hafsat ta mike jiki a sanyaye ta dauko wayar

Tana zuwa ta yi tsaye da hijab a jikinta ta rasa ta ina zata fara?

A hankali ta bude kofar

Tana budewa yana tsaye a waje guda

Ido cikin ido suke kallon juna

A hankali ya mika hannunsa na dama dake masa rawa ya damko hannunta

Janyota ya yi a nitse ya kawota wajen kujera ya zaunar da ita

Zama shima ya yi , ya karbi wayar nata ya shiga

Yana nan zaune ya goge komai da ta yi a facebook bayan ya duba da wa da wa take abota sannan da wanda ta yi magana

Yana gamawa ya fita ya shuga whatsup, shima sai da ya goge komai sannan ya fita ya goge su a wayar

Daidai da opera mini dinta sai da ya goge sannan ya tsurawa wayar ido

A hankali ya dago da dubansa ya kaleta

Yanda gabansa ya doka masa sai da ya ji tamkar ya saki wayar, irin yanda ya ga ta yi masa a idannuwansa

A hankali ya mike daga inda yake ya matsa kisa da ita, ita kuwa ta dan hade jikinta dan du ta tsorata kar ya kai mata duka ta san halinsa sarai

Yana zama ya kuma tsurawa fuskarta ido,

Dan yatsina fuskar ta yi , hakn ya saka shi dago da yatsarsa karama ya shafa girar fuskar tata

A hankali ya ce" *KINA DA KYAU HAFSAT*

Hafsat da ta rintse ido na tsoro da sauri ta bude ta tsurawa fuskarsa ido

Saje ya mugun gyara masa fuskar, ta zama wata mai ni.ima, gashin girarsa a cike hakama na dara daran idannuwansa
Idonsa bai taba yin fari ba, kulun cikin jajaja kadan yake, kwayar ciki kuwa baki kirin da ita sannan mai girma ce
Lebensa basu da kananta, haka kuma ba manya sosai bane, hancinsa mai dan girma ne sai dogon karan hanci da ya kawata fuskar

Gashin kansa kuwa ya sha gyata, ba mai santsi bane aman akoy cika
Kanshin turaran Xmen ke tashi a jikinsa mai gida blue wanda ya ciza

Tana kallon nan nasa, yake matsowa inda take zaune.......
A hankali ya dora lebensa saman nata,
Idannuwansa ya lumshe yya shiga bata wani irin kisss mai laushi

Hannunta ne ta jimke sakamakon jin jikinta ya fara rawa,

A hankali ya ja hijabin fake jikinta ya cire mata shi baki daya
Yana fitarwa rigar nan ta jikinta ta bayana, a yanzunma hannayenta du sun fadi

Saman doguwar kujera ne suke a zaune, dan haka sai ya ja ta da kyau saman kujerar shi kuwa ya dora kafarsa saman kujerar daya, dayar kuwa ya sauketa kasa

A hankali ya dorata jikinsa ......romancing dinta yake cikin nutsuwa, gaba daya jikinsa kuwa rawa yake haka kuma tun da ya fara taba jikinta bai buda idannuwansa ba

Rawa jikinsa yake sosai da sosai, haka itama nata jikin , sannan tana zubar da hawayen da bata san ko na meye ba haka kuma ta kasa koda daga hannunta ne bale har ta kwaci kanta

Rigar jikinta yake kawo hannunsa, sai ya kama kamar zai cire mata sai ya bari

Gaba daya yannayin jikinsa ne ya canza hakan ya saka shi sakadukan hannayenta ya dago rigar jikin nata ya cire mata ita baki daya

Fari kal din pant ne a jikin manyan mazaunanta, sai fara kal din rigar mama dake jikinta irin rigar mamar nan ce mai rufe iya rabin mama sauran kuwa su ciciko daga sama

Cikinta ya wani irin shafewa, aman cinyoyinta ne ya bi da kallo, ba gashin jiki ko kadan sannan sun tafi sambal da su sai sheki suke
Gaba daya jikinta kala daya ne, sannan wani irin santsi da kamshi mai dadi dake dukansa

Kansa ne ya kwashi wani irin ciwo lokaci daya ,

Da sauri ya saketa ya mike

Wani irin taka kafafuwansa yake har ya bar dakin

Da sauri Hafsat ta mike daga yannayin da ya yi mata ya haye kanta

Sai kuma ta koma da sauri ta duka ta rufe fuskarta da tafunan hannayenta,
Ajiyar zuciya take saukewa cike da tsoron menene wannan? Abubuwan da ta ringa ji a lokacin da yake raba jikinta ya girmami tunaninta.....wai dama haka ne abin??????



Abdul na fita ya fada dakinsa bai zame ko.ina ba sai cikin bayin dakinsa

Yana zuwa ya shiga kasan pampo ya kunawa kansa ruwa masu sanyi

Hannayensa gaba daya ya daga ya dora saman garun, idannuwansa ya rintse , sai ga halitarta ta bayana a idannuwan nasa

A hankali yake jimkar wajen da ya rike da hannayensa

Innalilahi wa.ina ilaihi raj.une, ka cuce ni, ka cuci rayuwata, mema ya kai ni zuwa na dauko ki? Gashi kin shiga rayuwata kuma sanadiyata an maki balshe, ashe gudun na haihun da nake a banza ne? Ina gudun na haihu a taba min yayana ni a tunanina wayo na yi na kaurace tunda ban haihun ba ba wanda zai lalata min y'a bale aya ta kasance a kaina ashe ashe ban tsira ba???

Allah, kai ka saka min mugun shakuwa da yarinyar nan, ni kaina ban san irin girman yanda nake kare mutuncinta ba, sai gashi wani ya keta min hadinta? Ina son kusantar iyalina ina tsoron zuciyata ta tsaya idan na je na ji yanda ya mayar min da abina, yanzu mamuda a haka ka kallar min halitar Hafsana? A haka ka wulakanta min ita da nakasashiyar halitar jikinka? Ashe idan ba.a rabar min yar da na haifa ba za.a rabar min Hafsat? Ashe ciwon abin nan zai hana ni kadaicewa da ita? Yaya zan yi? Ta ina zan fara? Yaya zan yi na iya zuwa inda ya dace da ita? Shin bana sonta ne? Aman ai ina girmana lamarinta, kuma ni ba kishi nake ba! Sannan ba kyamarta nake ba, ban tsaneta ba, hasalima birge ni take sosai da sosai

Abdul kam ya jima cikin bayin nan kafin ya fito

Daga shi sai tawuk ya dauki wasu kayan ya saka ya shinfida darduma dan gabatar da sallah

Bayan ya gama ne ya tsurawa waje daya ido,
Jikinta laushi, komai nata santsi ga kamshin jikinta har yanzu jinsa yake a hancinsa
Halitar jikin Hafsat, bai san akoy irinta a africa ba
Jikinta tamkar na jariri sabuwar haihuwa

Wani murmushi ya yi yana shafar kansa, a fili ya ce" *Kina da kyau Kauriyata*.......
>د?=ؔ?>د?=?n? @&? *KUTKALE*=?n? @&?>د?=ؔ?>د?


*(PRISON)*

NA
*SAJIDA*

Marubuciyar

DUK KARYAR KADA

YAR MAHAUKACIYA

DAGA TAFIA DAUKAR SOJA

NEMAN NA KAINA

BANI DA ZABI

IDAN KA RAINA INDA KAKE

BAK'A CE

INA KUKE MASOYAN NOVELS DINA, GANI NA DAWO DA SABON SALO, SABUWAR TAFIA,
NA ZO MAKU DA SABON NVL DINA MAI TAKE *KUTKALE* WATO GIDAN PRISON,
WANNAN NVL ZAI ZO MAKU DA LAMURA DA YAWA, KU BIYO NI KU SHA LABARI........

*WANNAN NOVEL NA SIYARWA NE, DU MAI SO ZAI IYA TURA KUDINSA TA wannan acct NAIRA DARI BIYU : Usman Muhammad 3072998062 First bank. Sai ya turo shaidar ya biya ta wannan number +22791466605....sannan a yi adding dinsa cikin grup, MUTANENA NA NIGER KUWA SANADIYAR RASHIN SAMUN ORANGE MONEY DA KUKE YI, KUNA IYA TURO HOTON KATIN SAHELCOM KO NA AIRTEL TA NUMBER KAMAR HAKA 91466605 SAI A SAKA KU A GRUP DIN, .....* taku ce, Sajida=?
?=?
?=?
?=?
?




5?? 7??



Haka Abdul ya kai har wajen karfe goma na dare kafin ya mike ya sadar da kansa dakin Na.ima domin ba zai iya yin baci a irin halin da ya shiga ba
Ko a lokacin da yake tarr da Na.ima yakan lumshe idannuwansa ne yana ambaton sunnan Kauriyarsa a cikin ransa, inda na.ima ta karbe shi suka raya ranar nan domin ita kanta a yanzu ta fara zama jarababiyar sai dai rashin juriya dake damunta, ta sha maganin , ta saka a ran nata kamar yanda aka umarta aman hakan ya kasa samuwa, a kulun lamarin sai a hankali

Sai da dare ya ratsa yana lafe da jikinta, ji yake tamkar miya ce aka lasa masa a gaba ya samu abincin, kallonta yake ta yi fayau da ita bacin wahala ya kama ta

A hankali ya mike ya leka wajen maganin da ya bata ya umarceta idan dai ya kusanceta ta tabata ta sha

Tsurawa maganin ido ya yi, dubansa ya kai wajenta ,

Har sai da ya dauko maganin da niyar zubarwa sai kuma ya mayar ya ajiye
Sosai gabansa ke faduwa yana tunanin abinda yake aikatawa, shin yana kuwa tuna da Allah ke yin komai??
Wata zuciyar ce ta ce da shi, idan ka mata cikin ta haifi ya macen duniya ta mayar da ita dokin hawanta fa?
Mayarwa ya kara yi da kyau wajensa ya juya da sauri ya nufi dakinsa ta dayar hanyar,
Kokarin yakice tunanin dake nuna masa rashin dacewar maganin dake narkar da abinda ya zubawa Na.ima a cikinta dan jar ya zama halita ba daidai bane yake, a haka har ya shige dakinsa ya nufi bayi

Bai kwonta ba sai da ya kimtsa kansa sannan ya kwonta ya nemi samun baci

Ya jima, ya matukar jimawa yana tunanin rayuwa kafin ya samu baci ya yi awon gaba da shi, Hafsat na cikin gidansa, na kwonce, Hafsat? Maman malan ....
Wani murmushi ya yi ya juya yana hangota,
A fili ya furta" na san dama ke jarababiya ce=? ?


Washe gari wajen karfe goma , Abdul ne ya shigo falon Hafsat

Zaune ya sameta saman cafet dinta , ta yi zaman makaranta ta tankwashe kafafuwanta
Salak ne gabanta cikin dan plate tana kara yi masa gutsigutsi,
Gefe guda kuwa ta yanyanka su tumatir da kwai da kayan hadi dai

Tun da ya shigo da salama a hankali da ta daga kanta ta kale shi gabanta ya yanke ya mugun fadi,
Da sauri ta sada kan nata ta ci gana da yanyankawa bayan ta amsa salamarsa

Kujerar da ta fi kusanci da ita ya hau ya zauna, kafafuwansa ya dora daya kan daya yana kallon yanda gaba daya ta haske dakin,
Ba dakin ne ya hasketa ba, ita ce ta haske dakin gaba daya

Bakar doguwar riga ce ta saka a jikinta mai karamin hannu sosai, tigar daga gaba wani sange sange ne mai haske wanda ya bayanar da saman halitun jikinta
Gashin kanta gaba dayansa ta hade shi ta saka masa dan siririn bakin ribom
Hannunta da yar karamar agogo baka sidik mai dan zagaye baki mai haske

Bata shafa komai a fuskarta ba sai kanshin turaran jiya da ya shaka a jikinta

Zaman da ya yi kallon yannayinta ne kawai yake,
Sai cacaka wukar hannunta take cikin kwanon, ta ki ta dago da dubanta ta kuma ki ta saki jikinta

Murmushi ya yi, domin karara kunya ce take karanta a tatare da ita aman tana so ta ci karfinta

Mikewa ya yi ya kai dubansa wajen hijabin dake ajiye saman kujerar

Dauko shi ya yi ya karaso kusa da ita, tana zaunen nan ya saka hannayensa ya dagota gaba dayanta tsaye

Hijabin ya zira mata mai hannu sannan ya kama hannunta

Kin tafiar ta yi kamar yanda yake so dan haka ya dubeta da kyau, a hankali ya ce " mu je mu karya ko?

Ajiyar zuciya ta sauke ta shiga bin bayansa suna tafia

Bangarensa baban falonsa nan suka nufa gaba dayansu

Suna shiga sai da gabanta ya yanke ya fadi
Na.ima ce zaune saman table ta hade cikin wani danyen boyel
Gaba dayanta ta sha wani mahaukacin mak up, sai walwali take

Gaba daya Hafsat ta ji ta raina kanta, hakan ya saka ta rage hanzarin tafiar da take

Sai da ya danganata da wajen zama ya zauna shima

Yana zama ya dana abin karaurawa hakan ya saka nan da nan mai dafa abincin ta bayana

Ita kanta abin kalo ce, irin matan nan ne na yare masu shegen kyau, ta iya shafa man shafe shafe hakan ya saka ya dauki fatarta take fitar da wani shegen haske sai dai karni karni domin kuwa turaren da ta saka daban haka kuma karnin jikinta daban

Ita dai Hafsat daga salamar da ta yi bata kuma magana ba, salamar da Abdul kadai ne ya amsata, Na.ima ko kallonta bata yi ba bare har ta amsa salamarta, hasalima waya ce a kunnenta tana amsawa cikin murya kasa kasa sosai

Gyaran muryar da Abdul ya yi ne saka mai dafa abincin budewa, ta shiga zuzuba masu su duka

Hakan kuma ya saka Na.ima ajiye wayar hannunta

Sai da ta gama zubawa kowa tana wani irin yauki ga manya manyan bonbon ta ajiye sai juyi take da doguwar riga jikinta sannan ta juya ta tafi

Hafsat kam da kallo ta bi ta har ta shige cikin wajen da take da yakinin kicin ne sannan ta juyo da dubanta

Ido hudu suka yi da Abdul dake rike dariya a cikin cikinsa, dan kuwa irin kallon da Hafsat din ke yi a gaban kowa ne bata wani rufe ba ko ta boye, sam bata iya munafurci ba

Abincin su Abdul suka fara ci, hakan ya saka Hafsat daukan cokali mai yatsu

Kallon abincin take, crevette ce zallah irin manyan nan an yi mata yar dagargarar miya,
Ina, ba zata iya cik tsutsu ba, tsutsur ruwa ce fa haka kiri kiri ta ci?

Dan juya abin take a hankali tana jin zuciyarta na tashi tashi a hankali
su kuwa sosai suka ci abincin su, basu wani damu ba

Sai da Na.ima ta zo daukan jus ne idannuwanta suka sauka a fuskar Hafsat

Tsai ta yi tana kallonta, so take ta tuna inda ta santa aman shigarta ta batar mata ko wacece aman yannayin sanyayan kyan fuskarta ya saka mata mutuwar jiki da faduwar gaba
Ashe yarinyar kyakyawa ce? Ashe da aka ce mata yar wani tsohon malami ce ba haka bane? Yaya aka yi ta samu irin wannan tsararun akaifun da sukai mata das a hannunta

Haka kawai ta ji ta koshi, ji ta yi gaba daya wajen ya cika mata ido komai ya tsaya mata, so take ta ga tsarin halitar yarinyar sai dai hijab ne a jikinta kuma a zaune take

Tissu ta ja ta goge bakinta, ko ruwan bata samu ta sha ba ta mike tsaye
A hankali ta kali Abdul ta ce" excuse me

Abdul dake dan kurbar jus ya bita da kallo ta juya a hankali ta bi ta baya ta tafi

Bayan ya surbi jus din ya ajiye ya kuma daukan cokalinsa
Dubansa ya kai kanta ya ga har yanzu bata ci komai ba
A hankali ya mika kafarsa ta kasan table din

Hafsat na kokarin kurbar dan ruwan dake hannunta ta ji wani irin abu mai laushi na sosa mata kafarta kuma a hankali yana yin sama

Da sauri ta ajiye ruwan ta kai dubanta wajen Abdul,
Ido hudu suka yi suna kallon juna , da sauri ta kawar da kanta ta janye kafafuwanta

Biyo kafafuwan ya yi ya kuma shiga sosa mata jiki

Gaba daya jikinta ne ya dauki rawa rawa a hankali a hankali, gaba daya wani irin yamyamyam jikin yake mata

A hankali ta kuma dubansa ta ga ita din yake kallo,
Lebenta kawai ta iya budawa ta ce" Bari mana

Abdul ya yi mata nuni da ya kiya
Hakan ya saka ta mike tsaye ta gyara hijabinta ta juya da niyar tafia

Bata ga mikewarsa ba, haka kuma bata ji takunsa ba, sai ji ta yi ya dauketa gaba dayanta a hannunsa

A hankali yake takawa da ita har ya je tsakiyar dakinta,
Kallon fuskarsa da take ya saka shi dakatawa,

A hankali ya duko da fuskarsa ya sumbaci saman idannuwanta,

Idannuwan ta jujuya a hankali sannan ta ce" Abdul, ka qjiye ni, ka daina haka mana

Sai da ya idasa shiga tsakiyar cafet din mai taushin gaske ya kara tsaya, fuskarta ya taurawa ido yana kallonta,

Muryarsa ya rage ya ce" ba zan iya sakin ki ba, ba zan iya dainawa ba Hafsat, so nake na bi du wani sashi na jikin ki da harshena ina sidewa

Idannuwanta ta yi gagawar rufewa domin irin yanda ya yi maganar gatsaigatsai abin ya dake ta, shin yaushe Abdul zai daina magana kai tsaye? Yaushe zai koyi al.adun bahaushe ne na kunya?

Tana wannan tunanin ta ji gaba dayanta ya cire hijabin jikinta

Bata ankara da komai ba ya shiga bata kyakyawar kulawa, mai tsuma bawa bale sabon shiga, mai rikita kwakwaluwa......
Sai dai a lokacin da ya gaba hawa caji sai kawai ya rukunkumeta a jikinta ya rufe idannuwansa ruf, sannan ya hanata mikewa ta saka rigarta daga ita sai pant mai dan tsayi tamkar gajeran wando da rigar mama bakake masu kyan gaske


Kwonci tashi, wajen satin Abdul biyu a gidansa tare da matansa

Kowace safiya yakan yi kokarin hada su waje guda su ci abinci tare, cin abincin da ba.a taba gama shi a tare ba
Bai taba yi masu maganar hada kai ko raba kwana ba,
Bai taba rokar alfarmar su ringa gaisawa ba
Shi dai yakan je ya zo da kowace harda Na.imar kuwa

A kowace rana wani sabon kayan ne Na.ima zata kashe tana walwali abinta,
Bata taba maimaita kaya idan har zasu hadu da Hafsat ba,
A kulun burinta ta ga yannayin Hafsat a tsaye, sai dai hakan ya gagara
Sannan tana mamakin irin yanda kowani lokaci Hafsat din ke zuwa da hijab, kulun ita dai sabon hijab ne zata saka mai shegen kyau wani kalar dinkin hijab din ita kanta takan kara kallonsa

Wata irin shakuwa ce Abdul ya saka a tsakaninsa da Hafsat,
Ya mayar da lebenta wajen wasansa,
Yakan kai masu cafka ko a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login