Showing 261001 words to 261165 words out of 261165 words

Chapter 88 - Kwai Cikin Kaya Part 2 Hausa Novel Complete

17 Dec 2024

1134

ba'a sake kawo maganar Jazuga da gidan ƴan lesbians ba. Haka rayuwa take, wani yakan shigo rayuwarkane bisa ZAREN ƘADDARA bawai sai kaga wani abu daga gareaaba daga baya, mutane da yawa sukan shigo rayuwarmu su taka rawa, walau alkairi ko sharri, daga baya kuma saisu ɓace mana ɓat komu mu ɓace musu. Alka gafarta mana😭🙏🏻.

Sai mun haɗu a ZAFAFA BIYAR 2021, karku bari a baku labari, dan aumafa sunzo da ɗunbin sabon salo mai birgewa ta musamman, bazance muku komaiba akai sai mun fara sakin ɗanɗanon free pages😋 zaku tabbatar da hakan. Masoya ku garzaya kar a baku labari, dan idan babuku muma babu mu ai😪🚶🏻.

Taku Bilyn Abdull ce🤗.

Insha ALLAH bayan sallah sannan an gama zafafa zamu sake dasa free book mai daɗi😉💃🏻😍😍😍

Ina fatan yanzu kowa ya fahimci ƙaddarar jini a cikin jini da zai zama jini🤗.

Shahudah, Bilkisu, sun haɗu akan son abu guda, Jawaad, wanda kuma ya kasance jininsune su duka. Ga kuma

Ya rabbi ka gafartama iyayenmu damu baki ɗaya🙏🏻😭

      

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login