Showing 39001 words to 42000 words out of 167047 words

Chapter 14 - Mar’adam’s Book 2 Hausa Novel Complete.txt

yasan tana da kyawun jiki sosai fiyye da maryam dan tana da tsawo sosai , gyara zamansa yayi ya cigaba da kallo every step of her , .”ya runtse idanunshi sannu ga ruwa kasha da alamun ka gaji dayawa yau "ta fad'a tana miko masa cup ahankali ya bud’e idanunshi yana kallonta sannan ya karbi cup din hannunta alokacin da wayarsa ta fara ringing ,ya ajiye cup din ruwan akan table din gabansa ya ciro wayarsa a gaban aljihun rigarsa yana duba screen din wayar ."
ganin mai kiransa ya d'auka da sauri yana cewa "hello my dear "


Wani irin bugu qirjin nana hauwa’u yayi da karfi ko baa fad’a mata ba tasan ko wacece ta kirasa ta samu waje kusa dashi ta zauna tare da janyo kafafunsa ta d’aura akan cinyarta ta soma mammatsa masa “ no no!! your time is my time my time is your time am always with you,kowani lokaci naki ne karki damu am always with you my dear ai tunda nace miki zanzo zanzo  ne bari na dan watsawa jikina ruwa ,ko banzo yanzu ba zan shigo da daddare "tunda ya cigaba da wayar ta kasa cigaba da massaging din da takewa lafafunsa ta janyo wayarta tana neman layin maryam taji yadda suka qare da yayanta .”


Kira kusan biyar tayi mata bata d’aga ba yayinda hisham ya cigaba da wayarsa da nuzlah yana fad’a mata kalamai masu sanyi da sanya natsuwa wanda hakan yasa nana hauwa’u ta soma jin wani iri aranta zuciyarta ta dinga tafasa tana mata zafi  da ciwo ,nan da nan yanayinta ya sauya haka ma kwayar   idanunta ta cika da ruwan hawaye sai dai duk yadda taso ta danne amman sai da sheshekar kukanta ya bayyana "ta fara gajiya da wulakanci da yaya hisham yake mata, wallahi gara ya aro nuzla din su zauna tare da su taru su kasheta da bakincikinsu ."



runtse idanunta tayi gam tana zubar da hawaye tana sake zurfafa tunaninta " bata son ta sake masa magana akan nuzla tunda sun rigada sun gama mgn akanta sai dai duk da hakan bai kamata ta dinga d'aukar wulakanci har haka ba "wani bangare na zuciyarta ya fad'a mata haka ,ahankali ta girgiza kai sakamakon wankakkiyar zuciyarta dake bata shawara "kema ya kamata ki sake tuntubar mumy ta amince ya auri nuzla a wuce gurin ,ai kuwa gara ki tursasa mata ta amince da haka akan wannan wulakanci da suke miki, dan kuwa da zarar sunyi aure shikenan wasu abubuwa dole zasu ragu tana kallonsa ya sauke kafafunsa ya mike tsaye ya shige d’ayan parlour’nsu ."


ahankali ta dinga share hawayenta tana rarrashin kanta "meye dan ya wulakantaki ya kaskantar dake a karkashinsa fa kike ai wanda ya isa akewa haka dan allah nana hauwa'u ki sanyawa zuciyarki hakuri ki daina nuna damuwarki daman tare kika gansu dan haka ki kawar da idanunki akansu sosai ta bawa kanta hakuri kafin daga baya ta tashi ta nufi hanyar parlour’n daya shiga ta iskesa zaune yana cigaba da waya ta durkusa a gabansa muryarta a sanyaye ta kira sunansa "yaya hisham !bai amsa ba illa tsura mata ido da yayi yana kallonta "ban san me yasa ba amman ina jin kamar nayita kuka ina baka hakuri akan abinda nasan ba laifi nayi bane ."



" ina matukar tausayawa kaina a yanzu yayinda nake jin nadamar aurenka da nayi arayuwata ". jikinsa yayi sanyi zuciyarsa ta karye da jin abinda ta fad'a sai dai ya nuna mata tamkar bai ji komai ba ya cigaba da wayar da yake ,ta kai hannunta taja dogon sajensa mai maseefar kyau da sheki tattare da d'aukar hankali ,da sauri ya ciza lips dinsa yana fadin "auchhhhh "tare da tsura mata ido sosai yana kallonta yana jin wani sauyi a gabad'aya ilahirin jikinsa ."Itama din tsura masa ido tayi tana masa murmushi wanda yafi kuka ciwo   tace "dan allah ka bar wayar nan haka."

Ya cire wayar a kunnesa yana cewa “a kan wani dalili kenan zan bar wayar ? " adalilin na baka dama ka auro nuzla ka had’amu “. wallahi a shirye nike da amsarta a matsayin abokiyar zamana ban hanaku aure ba bare hakan yasa ku zabi ku dinga  quntata min ."wallahi wallahi!! da nasan nuzla na sonka da bazanyi wasa da rayuwata ba ,hakika nayi mata laifi mai girma dana cancanci wannan hukunci daga gareta amman tayi hakuri ,na rokkeku ku yafe min ?"


nunfashi yaja ya sauke yana katse wayar gabad’aya ya ajiye a gefe ya rungume hannuwansa a qirji yana kallon kafafunsa dake sanye da safa"ku yafe min kuskuren shiga rayuwarku da nayi "sarai yaji ta amman ya shareta ya d'auki wayar ya soma danne danne ." ta kamo hannunsa d'aya cikin nata tana shafa saman tafin hannunsa ahankali ,dole ya tsaida duk wani abinda yake ya dawo da hankalinsa gareta qirjinta yabi da kallo babu abinda ta rasa kuma babu abinda nuzla tafita hasalima tafi nuzla dirin jiki mai kyau .”


Ya tsura mata ido sosai a kallon da yake mata bai san sanda ya zame hular kanta ba tulin gashinta dake d'aure ya kalla ahankali kuma yasa yatsunsa guda biyu ya zame ribbon din dake rike da gashin nan take gashin suka baje abayanta  bai tsaya wata wata ba ya fara shafa yalwataccen gashin kanta ."
Naunayen ajiyar zuciya ta sauke tace "ka auro nuzla wallahi zamu zauna lafiya da 'yaruwata idan kuma kana ganin bazaka iya had'ata dani ba ka sakeni ka aurota."sai lokacin ya d'an ja numfashi yace "bazan iya sakinki ba saboda mumy na matukar sonki sosai ba kuma zata yarda ba ".


zan fahimtar daita sannan zan bari ta yarda  zan fita arayuwarku gabad’aya , da dai ka dinga wahalar da abinda mumynka take so gara ka raba kanka daita gbdy ka huta dan .." wani qara ta saki mara sauti tare da yin shiru sakamakon yatsunsa biyu da yayi amfani dashi ya buge mata baki, ta kama bakinta dake mata zugi tana shagwabe masa fuska ."Kmr zatai kuka tace " da irin damuwar da kake kunsawa zuciyata gara ka sallameni ka bawa zuciyarka abinda take ..."shiiiii !mum wil kill me idan na sakeki ."


“Shikenan haka ni rayuwata zata qare agidan ka ?haka mumy ta tsara ,itama kuma ta tabbatar da hakan rayuwar zata qare kalamansa yasa ta zare hannunta dake cikin nashi ta mike tsaye da kyar dan kafafunta sun soma rikewa, ta juya da kyar zata bar wajen tana cewa " kayi shawara yaya hisham ni zan so rabuwar da kai ka bawa zuciyarka abinda take so karka ji komai ni zanji da mumy " hannunta ya fixgota da karfi ta juyi luuuu ta fado jikinsa ."Suka tsurawa juna ido suna exchanging din numfashi juna .”


ya kai hannusa saman sumar kanta data zubo baya batare da yace uffan ba, numfashi ta sauke tana cigaba da kallonsa tayi imani bancin nuzla data dawo rayuwarsa da yanzu ita dashi sun zama abu daya ,bakinta ta kai daidai lip's dinsa ta fara tsotsa yaso ya hanata amman ya kasa hanata dan yana matukar jin dadi “wani numfashi  yayita saukewa da sauri sauri ."wani irin kissing take masa tun yana iya daurewa har ya fara mayar mata da martani yayinda koina ajikinsa ya soma rawa tunda yasa mu ya cafke bakinta yaji komai ya sauya masa karo na biyu kenan da yake rasa gane kanshi sakamakon kasancewarsu tare ."


sosai yake juya harahensa abakinta jin yana ta'bo wasu wurare ajikinta yasa tayi qoqarin zare bakinta ya riketa gam aranshi yake cewa "karki min haka please ki cigaba da kasancewa dani sake qoqarin zarewa tayi tare da yunkurin mikewa taji hannunsa abayanta ya rike kugunta gam "zan tashi !"ta fad'a kwayar idanunta cikin nashi ."na rikeki ne ? ya fad’a yana lumshe idanunshi ta kai hannunta saman hannunsa dake rike daita, numfashi ya sauke da karfi sannan ya zare hannunsa yana sake lumshe idanun ta mike tsaye da kyar tare da juyawa zata bar parlour’n ."


Ya gyara zama yana dan bud'e idanunshi sosai yana kallon yadda take juya mazaunanta ,tafiyarta ma kawai abun burgewa ne uwa uba bare akai ga lafiyayyun nonuwa bombom tamkar wanda aka dasa mata su ahankali yake jin kamar yana murzasu anya kuwa bazan hakura da matata  na bar nuzla ba ?"
yayiwa kanshi tambayar yana kallon yadda gabansa ya mike sambal ,sosai kwakwaluwarsa ta shiga tunani yayi imani ko mumynsa zata bari ya auri nuzla ba yanzu ba to kuma shi haka zai yita zama yana cutar da kanshi abanza , gashi baya neman mata bare yace yana da gurin zuwa ya rage zafi ."



Da misalin Karfe takwas   na dare ATA na zaune yana amsa waya mb ,maryam ta qaraso inda yake tana cewa “yaya Adam sannu da hutawa "yayi mata banza ya cigaba da wayarsa "na kawo abincinka nan ne ?" yayi mata banza "bari na zubo maka abinci still banza yayi mata, taje ta zuba masa ta kawo gabansa ta ajiye "ga abinci dan Allah kaci ko kad'an ne "ke dole ne sai naci abincinki ko daman ina cin abincinki ne ?"ta girgiza masa kai"to maza ki tattara ki bar nan dashi bana bukata "haba yaya tun da na tare a gidan nan baka cin komai dana girka ba "meye zanyi da wani mugun abincinki .?"


"Allah kaci kaji zakaji dadinsa ya kwabe fuska Kmr yaga wani mugun abu "maggie zanci naji dadi ?numfashi ta sauke sannan tace "ka ci kaji idan bai maka ba sai ka barshi na sake dafa maka wani .”
shiru yayi dan ya soma gajiya da magana "bud'e bakinka na baka to "Oh my god sweetheart me yasa kika had'ani da maseefa ?me yasa kika hadani yarinyar da zata kasheni da damuwa ? Nace bana bukata sai kace dole “ ya fad'a yana dafe goshinsa ."


cikin rawar murya tace "me nayi da zan kasheka da damuwa ?"ni bance zaka kasheni da damuwa ba sai kai ?"wai dan girman allah me nayi maka ne da ka tsani ne haka ka tsani duk wani abu daya dangan ceni ?ya tsaya cak yana kallonta a dage."dan girman allah ka daina tsanata ka barni naji da damuwata domin zuciyata tana cikin tsaka mai wuya ".nan take ransa ya qara 'baci zuciyarsa ta soma tafarfasa sakamakon jin maganganunta wasu marasa Kan gado bai san lokacin daya ya soma mgn cikin zafin zuciya ba "ni zaki fad'awa kina cikin tsaka me wuya ?tayi shiru tana zubar da hawayen bakinciki "


"Dole na fad'a maka domin kai kafi kowa cancatar na fad'awa dan Allah ka bar zuciyata haka nan ta huta , ka kalleni da kyau ya Adam kallo d'aya zaka min ka fahimci bana cikin kwanciyar hankali da walwala tun daga ranar da aka sheida min sakon mami akan aurenmu ban sake samun isashen bacci da natsuwa ba "me yasa haka ?"me yasa na rasa duk wata natsuwata da kwanciyar hankalina ?"

Wani kaskance kallo yayi mata mai firgitarwa wanda yasa tayi shiru ta kasa cigaba da maganar ta qara shiga tashin hankali mai tsanani shiru ne ya ratsa parlour'n bata sake cewa komai ba kamar yadda shima bai sake cewa komai ba har tsawon minti biyar suna zaune kafin daga baya ya motsa labbansa muryarsa a tsarke yace "karki yi kuskuren kamuwa da soyayyata domin muddin kikayi haka hakika kin d'aukarwa zuciyarki wahala “dan kuwa mummunar ciwo ne zai kamaki a karshe ki rasa rayuwarki gabad'aya ,gara ki cigaba da rayuwarki haka batare dani ba domin ni a kowani lokaci zan iya rabuwa dake saboda nayi matukar tsanarki ."na tsaneki ina sake fad'a miki na tsanakeki ".yana gama fad'ar haka ya mike tsaye ya barta ya haye sama cikin sauri sauri yake taka step ."


kuka maryam ta fashewa dashi tana cewa "ya allah idan wani laifi nayi ma yaya adam yasa hankalinsa bai kaina ya allah kasanyaya zuciyarsa ,allah ka sani ina tsananin son mijina ta yadda bazan iya rayuwa idan babu shi ba ,allah ka sanyaya zuciyarsa akaina ,allah ka juyo min da hankalinsa gareni ka bamu zaman lafiya tana kuka wayarta na ringing wanda kuma tasan nana hauwa'u ce amman ta kasa d'auka domin dai kota dauka daga mata hankali zatayi kawai da kyar ta mike ta nufi dakinta ta kwanta lamo tana neman mafuta akan zamansu .”


Sosai zuciyarta da kwalkwaluwarta suka shiga tunani “Ya kamata yaya Adam ya dandani zafin so ko dan yasan martaba da kimar son da take masa,” to me ya kamata nayi “? ta tambayi kanta “dan dole akwai bukatar na tashi tsaye na kwatarwa kaina yanci a wajensa shiru tayi “tana son mijinta bazata iya rabuwa dashi ba ,dan ko da wasa bazata iya furta masa ya saketa ba sannan bazata iya ta’ba bashi damar ya had’ata da kowace mace ba taya kenan zai d’andani zafin so bare yasan darajanta ."?”


Zumbur ta mike zaune “dawa ya kamata nayi wannan shawara “?nan take kwalkwaluwarta ta bata amsa da “sister mana ita kad’ai ce zata baza baki shawarar yadda zaki yi ta mike ta isa inda ta ajiye wayarta ta soma kirata alokacin tana zaune a parlour’n tare da yaya hisham tana shirin mikewa domin ta shiga dakinta ta amsa wayar yaya hisham ya zame ya kwanta akan cinyarta yana d’auka remut dole tasa wayar a silet dan karta damesa ta cusa hannunta cikin sumar kanshi tana jin sanyi aranta dan batayi tunanin zai kwanta a saman cinyarta ba duk tunaninta barin gidan zaayi yaje gurin nuzla .”


Ahankali ta cigaba da shafa sumar kanshi ta d’an kai bakinta daidai kunnensa sai da ta sakar masa murmushinta sannan tace “abinci fa ?wani zazzafan numfashi ya sauke yana qara narkewa akan cinyoyinta masu laushi da kyar ya fixgo magana “zanci sai na gama kallon new’s “yayinda maryam sai faman kira take baa dagawa “oh my goodness wai me yasa sister bata daukar waya ne ?ita kanta nana hauwa’u tana son ta d’auka amman bata son ta damu mijinta kuma bata son yaji abinda zata fad’a sai dai hankalinta ya rabu gida biyu wani yana tare da mijinta wani kuma na wajen maryam bini sai ta kalli screen din wayar taga kira na cigaba da shigowa a karshe dai yaya hisham yace “lafiya ?”



“Me ka gani ?kamar baki da natsuwa wake kiranki ?”
”maryam ce!” ta bashi amsa atakaice ya d’ago idanushi ya tsura mata “ki d’auka mana kika san damuwar da yayanki ya qunsa mata take son tayi magana dake “shiru tayi dan ita kanta tasan haka ne amman dan kawar da maganar tace “kai yanzu tunaninka kenan amman lafiya lau suke zaune “
“taya za’a zauna lafiya da wannan yayan naki mai shegen taurin kai kamar na kafuran farko .”



A firgice nana hauwa ta kallesa “kina kallona karya na fad’a ?tasan gsky ya fad’a amman meye na sake fad’a mata ?ta sake duba wayar zata mayar ta ajiye ya karba ya d’aga tare da sakata a hands free nan take muryar maryam ta bayyana cikin fashewa da kuka “sister ina kika shiga ne tun d’azu nake kiranki ina cikin damuwa “wallahi zuciyata kamar ta fashe ki bani shaawara ya zanyi da yaya Adam wallahi idan aka cigaba ahaka komai zai iya faruwa dani “.


“Sister !”nana hauwa ta kira sunanta “ina jinki sister ina bukatar ki bani shawara sister yaya zanyi da yaya Adam ya zaayi ya dan dani zafi so ?ina son yaji zafi da ciwo kamar yadda nake ji ,sonshi yayi min yawa “
murmushi nana hauwa tayi “wannan kuma ai abinda muka dade dasan ne kece daman kika kasa yarda da hakan “maryam bata san sanda hawaye ya zubo mata ba tace “amman kisan cewa yayi kar na kuskura na kamu da soyayyarsa domin muddin mayi haka na d'aukarwa zuciyata wahala “dan kuwa mummunar ciwo ne zai kamani a karshe na rasa rayuwata gabad'aya ,gara na cigaba da rayuwata haka batare dashi ba domin ni a kowani lokaci zai iya rabuwa dani saboda yayi matukar tsanata ."

Yaya hisham yayi saurin runtse idanunshi yaji zafin kalmar ahankali yaji zuciyarsa na yi masa zafi kamar zata fito waje tausayin maryam ya kamashi
Yayinda nana hauwa tace “subhallah gsky yaya Adam bai kyauta ba sam abinda yake baya kyautawa amman ki bari zamuyi waya zuwa gobe yanzu bani kadai bace “tana gama fadar haka ta katse wayar gbdy “kinga irin muguntarsa ba wallahil azim adam mugu ne sam sam zuciyarsa babu imani bare tausayi babu imani acikin zuciyarsa “yana gama fad’ar haka yaja tsaki ya mike tsaye ya shige d’akinsa .”


Nana hauwa tabi bayansa da kallo tasan yayanta bai da kirki amman me zasu iya yi akai ?”yayyunta ma baya jin maganarsu bare ita da ko kusa da inda yake bata isa taje ba matsawar bashi ne ya bukata ba .”tana zaune yaya hisham ya fito da key din motarsa ya nufi kofar fita “ta mike da sauri tana cewa “ina zuwa kuma ?fita zanyi baka ci abinci ba fa?ya juyo ya tsaya tare da tsura mata ido kawai yana qare mata kallo batare da yace mata komai ba kafin daga baya yasa kai ya fice daga parlour’n ya barta tsaye cikin tashin hankali dan tasan wajen nuzla zashi zama tayi tare da zabga tagumi .”

*******

Tashin hankalin da ba'a sa masa rana wayewar gari yau din nan subaia suka tashi da mutuwar mahaifinta sosai suka shiga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login