Showing 75001 words to 78000 words out of 167047 words

Chapter 26 - Mar’adam’s Book 2 Hausa Novel Complete.txt

kowa jin dadi idan zamanku ya daidaita dashi “sai na kuma zuwa wanda ina fatan ziyarar da zata kawoni ba sulhu bace alkhairi ce ta fad’a tana shiga mota maryam ta rike murfin motar tana ce mata “bye mami !”bye maryam take care of adamcy ki rike min amana “jiki a sanyaye ta gyada mata kai daga nan sukai sallama har dasu mb wad’an da basu koma ciki ba kowannensu ya kama gabansa.” tamkar mara laka ajiki ta shigo tana dubansa a tsanake yanayinsa gabad’aya ya sauya daga zafi zuwa sanyi ta wucesa hankalinta kwance dan tasan babu abinda zai faru ta haye sama tana jujjuya masa jiki amman shi ko kallo bata ishesa ba dan bai ga abinda zai burgesa ajikinta ba bare ya kalla.”


Tana shiga d’akin ummah ta fara kira “bangaren ummah tmbyrta tayi” wacece tazo “mami ce !”ta bata amsa” yanzu yaake ciki ?komai ya daidaita kinsan halinsa zuma ne sai ancisa da wuta ake zaman lafiya “ai zagewa zakiyi ki dinga cin ubansa ,maryam ta zaro ido waje tana dafe qirjinta tare da cewa “ummah ki rufa min asiri wallahi bazan iya ba “to shikenan daman idan lalla’bawa yaki bud’e wuta shine mafuta ,banda yaya adam bazai d’auka ba idan baso kike ya nakasa miki ni ba” karki damu nan kusa zai gane shi din ba kowa bane, wallahi duk wannan zafin ran da zuciyar zaki nemasa ki rasa akwai maganin da zan aiko miki akarkashin gadon baccinsa zaki saka masa da zarar ya Kwanta sai dai ya tashi da muguwar soyayyarki ,zai manta soyayyar kowa sai taki dan a cewar malamin har uwarsa sai kin tuna masa wacece ita agaresa ,amman malamin yace matukar aka sakashi akarkashin gadonsa yayi kwana uku bai kwanta ba aikinsa ya karye ,ai kina samun damar shiga d’akinsa?wannan ba damuwa bane dan bai fiyye rufe d’akinsa ba yanzu haka d’akinsa a bud’e yake yanzu yaushe za’a turo ?gobe da dafe “nan suka cigaba da tautaunawa.”



Shiru ATA ya cigaba da yi zaune he’s thinking of what his going do to her dan zuwa mami bazai sa na barki haka ba ko ban ta’ba lafiyar jikinki ba tunda anyi min iyaka zan yi punish naki cikin ruwan sanyi I can never leave you at all saboda duk wannan abun da sweetheart take ,so take ta kawar da tsorona acikin zuciyarki and I will never let it happen “what’s your gain in this ? kwakwaluwarsa ta aikawa zuciyarsa tambayar “my gain is that I don’t want her to be happy at all bana son taji dadi wannan shine ribata a zamana daita kullum so nake naganta cikin damuwa a qarshe ta tattara ta bar rayuwata “this is very bad adamcy zuciyarsa ta sake fad’a masa haka ahankali ya girgiza kai yace “a’a it’s not mikewa yayi a natse cike da kwarin gwiwa ya nufi step da sauri sauri yake takawa ya shiga d’akinsa ya sauya kaya ya d’auki duk abinda yake bukata ya sauko ya rufe kitchen ya zare key tare da fitowa zuwa haraban gidan yana bawa masu tsaronsa umarni cire wutar gidan ,sannan ya kulle kofar shiga ciki sannan ya bawa masu tsaron get umarnin kar abar duk wanda yazo ya shiga ,ya shiga mota suka bar gidan .”


Maryam na zaune tana waya taji wuta ta d’auke amman son jiki ya hanata tashi ta cigaba da waya bayan sun gama waya ta shiga social media sannu ahankali idanuwanta suka fara mata yaji alamun bacci ,ta ajiye wayar a gefenta ta kwanta nan da nan bacci ya d’auketa, ba ita ta tashi ba sai karfe shida da kyar ta yunkura ta mike ta shiga bayi ta d’auro alwala tana mamakin daukewar wutar gidan alhalin yana gida tunda tazo wutar gidan na d’aukewa ake kunna dizu .jiki a kasalance ta fito ta gabatar da sallah laasar byn ta idar ta mike ta fito kai tsaye kofar d’akinsa ta nufa ta murd’a tajita a kulle shiru tayi kafin ahankali tayo hanyar step ta sauko qasa bata gansa ba tayi tunanin fita yayi dan haka ta soma tattara kayan abincin da sukai amfani dashi sai dai tana isa bakin kofar kitchen taji gam kofar a rufe handling ta kalla taga babu key ajiki .


Mamaki ya kamata nan take kuma taji tashin hankali mai tsanani yana shigarta kwakwaluwata ta fara hasko masa wasu abubuwa “kar dai yaya adam cire wutan gidan yayi ?babu shakka cire wa yayi tun da gashi ya kulle mata kitchen jiki a sanyaye ta dawo rike da kula ta ajiye akan table ta zauna jagwab akan kujera tana dafe goshinta “what’s all this ?ta furta tana zaune har bakwai tayi lokacin duhu ya shigo sosai ,ta yunkura da kyar ta mike ta nufi kofar fita da niyyar bawa masu tsaron gidan umarnin su kunna mata wutan gidan tana murd’a kofar tajita gam nan wani sabon mamaki da tashin hankali ya ziyarci ilahirin jikinta “mai haka yake nufi ?tayiwa kanta tmbyr “ki koma d’aki ki jira har sanda zai dawo “nan take ta amince ta koma d’akinta ta d’auki waya lokacin sauran kad’an cajinta ya qare a 10 percent yake ,ta ajiye wayar akan sallayya ta sakê shiga bayi ta d’auro alwala tayi sallah magrib byn ta idar ta d’auki wayarta what’s ta shiga tana duba sakonin qawayenta dana yan’uwa.”


Tana nan zaune har takwas tayi ta mike ta gabatar da sallah ishai, byn ta idar ne ta d’auki wayarta taga battery low tayi tunanin kiran nana hauwa’u number na soma ringin wayar ta matu gabad’aya“inna lillahi .”ta furta a fili tare da mikewa ta kullo kofar d’akinta ta dawo jikin window d’akinta bata hango masu tsaron gidan ba kasancewar window d’akinta ta baya yake ,labule ta d’an zuge ta bar net awa d’aya tazo ta wuce shiru bai dawo ba wata awa d’aya tazo ta sake wucewa goma da wasu mintuna amman shiru babu alamunsa sam bata ji tsoron komai ba ta cigaba da zama ita kad’ai yunwa data soma ji ne ta fahimci lokaci ya tafi .ta bud’e kofarta wani mugun duhu tagani ko tafin hannunta bata iya gani ta fito tana shafa bango.”


Ahankali ta dinga tafiya daf da zata sauko daga step ta tuntsura ta fad’i akan goshinta wani azababben zafi ya ziyarceta ta dafe goshinta tana runtse ido tana jin kamar tayi kuka ,rarrafawa ta cigaba dayi har ta samu ta gano inda center table din yake da hannuwanta duka take lalube allah ya taimaketa hannunta ya sauka akan plet din abincin data zuba masu bata tsaya neman na kula ba ta d’auka ta soma ci ,abinci yayi sanyi sosai amman bata da zabin da wuce taci ,tas ta lashe ta koma laluben ruwa da kyar ta gano ruwan roba ta kafa abakinta bata cire ba sai data shanye tasss sannan ta ajiye roban tana sauke numfashi ta soma qoqarin komawa sama wannan karon da kyar ta gano hanyar step dan ta kusan minti shabiyar tana shawagi.hankali ta hau saman katifarta ta kwanta abunta , matsalarta a yanzu wayarta da babu caji dan ita idan tana da caji a waya bata da damuwar komai nan da nan bacci ya dauketa sakamakon babu abin yi.”


Washegari ma haka ta yini babu wuta babu ATA tayi tunanin zai dawo gida da daddare amman kamar jiya har karfe d’aya na dare idanunta biyu acikin duhu bai dawo ba gabad’aya hankalinta ya tashi damuwa ta saukar mata na rashin wuta da kuma rashin miji ita dama kulleta kawai yayi ya bar mata wuta ,ranar ma haka ta kwana cikin duhu dan abinci yunwa tasa taci abincin jiya ruwa ne dai ta koma shan na bayi dan ta shanye wanda yake Kan table ,ahaka tayi kwana biyu wanda zuwa lokaci bata iya cigaba da cin sauran abincin, ruwa kawai take sha tayi kuka har idanunta suka kunbura “da wannan punishment din ai gara dukan mutuwa yayi mata ,tayi datasanin zuwa mami domin kuwa shine ya jefata cikin halin da take ciki yanzu ,dan da yayi mata duka bazai mata punishment ba .”



Da misalin karfe tara na dare nana hauwa’u na kwance akan cinyar yaya hishsm jikinta sanye da wasu hadaddun kayan bacci iya gwiwa wadan da suka d’an bayyana surar jiknta yayinda gashin kanta ke kwance wanda ya sha gyara sai sheki yake ga wani sihirtaccen kashi dake tashi a gabadaya sansar jikinta ,ta kamo yatsun hannunsa na dama guda biyu ta zira cikin bakinta tana tsotsa ahankali inda kasala ta dinga saukar masa ,gabad’aya ya d’auke hankalinsa akan kallon da yake ya maida kanta, ya dinga jin kamar tana tsira masa allura ne a gabad’aya ilahirin jikinsa ,numfashi kawai yake janyowa yana saukewa da sauri sauri .ya lumshe idanunshi adaidai lokacin da wayarsa ta soma ringing ya bud’e idanunshi da kyar ya d’auki wayar ya duba sunan wacce ya gani ne yasa shi ajiye wayar ya cigaba da kar’ba sirrintaccen sakon nana hauwa’u kira ne ya cigaba da shigowa babu kaukautawa da zarar ya duba yaga mai kiran zai ajiye .”


Ahankali ya kai hannu yana shafa fuskarta bayan kamar minti talatin wani kiran ya sake shigowa ya kai hannu ya d’agata ya saka mata qaramin pillow yana cewa “bari na amsa kiran nan idan ba haka ba bazaa barni na huta ba .”bata iya kwanciya ba tabi bayansa da kallo alokacin da tuni ya d’auki wayar yana cewa “ina gida mai yasa bakya son zaman lafiya ne ?iyakar abinda kunnuwanta suka jiyo mata kenan ko baa fad’a mata ba tasan da wacce yake waya ,tashi tayi ta zauna tare da rafka tagumi cikin zullumi da rashin sanin madafa tunaninta abu d’aya ne a yanzu tana tsananin qaunar mijinta musaman a yanzu da take hango tarin soyayyarta mai tsanani acikin kwayar idanunshi sai dai batasan me zatayi ta raba mijinta da nuzla ba ,bata da tsarin yi mata mugunta ko rashin mutunci kawai burinta ta bar rayuwarta data mijinta cikin sauki itama ta ji dadi rayuwar aure ahankali ta koma ta kwanta tana jin damuwa da kishi mai tsanani tasa tafin hannunta ta rufe fuskarta dan kar ya dawo ya fahimci halin data shiga .”


mintuna goma ya dauka ya dawo ya tayar daita zaune yana gyara mata gashinta daya baje kallonsa tayi tare da sakar masa kasalallen murmushi ya shafi gefen fuskarta tare da bude baki yace “yaya ?lumshe masa ido tayi cikin laushin murya tmkr babu abinda ke damunta tace “babu komai ! tsura mata ido yayi yana son gano wani abu atattare daita amman ya kasa fahimtar komai saboda murmushin dake kwance a fuskarta, ya zauna kusa daita amman gabad’aya attention dinsa na kanta suka cigaba da kallo wani kiran ne ya sake shigowa kamar d’azu kasa d’aga wayar yayi nan take ta fahimci saboda ita ne baya son ya d’auka dan haka tun kafin ya tayar daita ajikinsa ta yunkura ta mike zata bar wajen dan bashi damar amsa wayarsa ya riko laulausan tafin hanunta yayi mata masauki akan cinyarsa yana kallonta ta kai hannunta tana shafa sajen fuskarsa batare datace masa komai ba.”



riko hannunta dake gefen fuskarsa yayi tare da shafo gashinta har zuwa fuskarta ya zarce saman dukiyar fulaninta ya soma shafawa yana kallonta cikin wani irin yanayi da kyar ya bude baki “ina zaki tafi ki barni bayan…” “you have something to do ta katseshi ta hanyar fad’ar haka girgiza mata kai yayi “babu wani abu mai mahimanciki yanzu .”tayi murmushin maganarsa tare da kai hannunta ta cigaba da shafa fuskarsa zuwa qirjinsa bata sake cewa komai ba.sake tsareta da ido yayi “ina son smile din nan naki duk nacin mutun idan kina yinsa bazai ta’ba fahimtar damuwarki ba ,yana cikin abinda yasa kika kwacewa nuzla hisham dinta da soyayyarta “kallonsa tayi gabanta na fad’uwa saboda sunan daya ambata ta sunkuyar da kanta tare da shigewa jikinsa “soyayyar nuzla dabance acikin zuciyarka kuma tayi tasirin da babu wata mace a duniya data isa ta kwace mata .”


“shiru yayi kafin daga baya ya kai bakinsa daidai kunneta sai daya sauke mata hucin numfashin bakinsa “wani irin yanayi ta tsinci kanta ciki dan gabad’aya tsigar jikinta sun mike “ki yarda dani auta hakurinki ,biyayyarki ,kawar da kanki akan komai tuni sun fara sani jin kunyarki ta yadda bazan iya daukar wayar kowa ce irin mace agabanki ba “hakika sai yanzu nake farinciki da zabin momy nah kuma tun baaje koina ba na fara alfahari da hkan a halin yanzu zuciyar hisham taki ce sai yadda kikayi dashi . ta d’ago kanta da sauri ta tsura masa fararen idanunta “ki yarda dani auta bazan qara cutar dake ba a yanzu ni masoyinki ne na gskiya ina da yakinin nafi kowa sonki “.



a hankali ta kwatar da kanta a qirjinsa tana balle botiran gaban rigarsa ta soma shafa wuyansa zuwa qirjinsa adaidai Kan nipples dinsa ta tsaida hannunta cak wani irin wahallen numfashi ya sauke da karfi yana mai qara kwatar da murya sosai “ina sonki fiye da soyayya kowa da yake miki acikin duniyar nan a yanzu kece rayuwata “dan allah yaya hisham kana sani jin kunya jin kalmar so daga bakinka “ya janyota sosai jikinsa suna fuskantar juna “kalli cikin idona auta babu abinda zaki gani face tarin soyayyarki kema kuma nasan kina sona “
Tayi shiru taki cewa komai ta sake shigewa jikinsa ta kwanta luf ta cigaba da shafasa “karki cutar damu auta “ta d’an saci kallonsa cikin salon jan hankali “ya lumshe mata ido yana cewa “yes dan nasan kema kina sona kuma kina jin the same abinda nake ji akanki “ya zakayi da soyayyar nuzla ?itace damuwarki ba ?ya tambayeta yana shafo turming dinta “.

“Shiru tayi kawai ta kasa mgn “shafa lafaffen cikinta ya cigaba da yi yana shige mata yana lumshe ido “kinyi shiru auta nuzla ce damuwarki ko ? tabbas nuzlah damuwa ce agareni amman dan allah karka cutar da zuciyarta domin yanzu kowa yasan tana sonka “ki manta da maganar nuzla “bai kamata ba .ya bude idanunshi da kyar ya tsura mata “ka aurota kawai tazo muyi rayuwa tare tayi maganar gabanta na faduwa”ki fara bani ragamar rayuwarki naja tukun kafin ki shigo da maganar wata ya qarasa maganar yana matseta ajikinsa “uhm halin maza sai su sam sam canzawarsu bai da wahala amman duk runtsi bazata zurma ba ,sannan bazata ta’ba yarda dashi ba domin dai nmj idan yana da mata biyu bakinsa biyu né haka mata d’aya da budurwa a waje abinda zai fada agabanki dabam hakazalika idan yaje wajenta .”


muryarsa can kasan makoshi wanda sai kayi da gaske zaka iya fahimtar abinda yake fad’a “kina da jiki mai taushi “yayi mgnr yana yawo da hannusa sansar jikinta yana shafa qirjinta zuwa kasan mararta ,sai daya d’auki minti shabiyar yana shafata sannan ya kamo hannuwanta duka bai tsaya akoina ba sai akan jijiyarsa “ta’ba nan kiji ya “wani wahallen numfashi ta sauki jikinta na sake tsuma dan gbdy ilahirin jikinta ya shiga wani shauki na dabam wanda bata ta’ba tsintar kanta ciki ba”kinji yadda gabana ya tashi “Inna lillahi ta furta a fili tana mai jin tsananin kunya “ko abaya da zaran zaki kasance dani haka gabana yake tashi tayi yunkurin zare hannunta ya sake damke hannunta da jijiyarsa “a yanzu ina jin kamar an hallacci ruhina da soyayyarki ne wallahi ki yarda dani ban san ina sonki ba auta sai da ATA ya nemi rabani dake.”


idanunta suka sauya zuwa ruwan hawaye ya kalleta yana girgiza mata kai “ko zatona ba gsky bane auta bata son hisham ?hawayen dake makale acikin idanunta suka zubo ahankali ya kamo fuskarta ya hade da nashi yana shakar numfashinta yana lashe hawayen dake gangarowa Kan kuncinta “karki min kuka na cancanci rashin so daga gareki iya haka ma ya isa ba sai kin yi min asarar hawayenki ba .”yana gama fadar haka ya d’agota daga jikinsa ya zaunar daita ya mike tare da wayarsa ya shige d’akinsa bayansa tabi da kallo tana jin yadda soyayyarsa ke fixgarta yana sake bin jinin jikinta .”


Kasa cigaba da zama tayi ta mike da kyar dan gabad’aya yanayin jikinta ya sauya akwance ta iskeshi ya takure jikinsa waje d’aya ta rungumesa ta baya bai juyo ba amman yana jin yadda take sake shigewa jikinsa tana manne masa tare da shafo wasu wurare a sansar jikinsa kusan mintuna talatin suna kwance yaji ta kira sunanshi “yaya hisham !”ta furta cikin wani irin salo da sautin murya hucin bakinta da numfashinta na dukan wuyansa wanda ya haddasawa tsigar jikinsa mikewa “juya min baya daidai yake da bugawar zuciyata “still shiru yayi mata “wad’an nan idanuwan nawa bazasu iya runtsawa ba a daren nan matukar ka cigaba da juya min ba ta qarasa maganar tana shafa qirjinsa zuwa nipples dinsa ahankali ya juyo gabad’aya wanda sauran kad’an su had’e ya tsura mata narkakkun idanunshi “fushi kayi dani ko ?numfashi kawai ya sauke yana cigaba da kallonta matso shi ta sake yi tana shafa gefen fuskarsa muryarta a matukar sanyaye “ka fi kowa sanin ni masoyiyarka ce ina son ..”fixgota yayi gabad’aya ajikinsa cikin wani irin salo ya hade bakinsu ya soma sucking lips dinta yana tura harshensa cikin bakinta wani iri kissing yake mata tun tana jurewa har ta fara mayar masa da martani


Mmn sudais

💗💗💗💗💗💗
MAR'ADAMS
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗


*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim

Wannan  littafin  na kudi ne mai bukatar karantashi   byn na kammalashi zai  biya 1000 ta wannan  account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura  domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina  (Hausa bakwai ) a YouTube.


Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login