Showing 78001 words to 81000 words out of 167047 words
Chapter 27 - Mar’adam’s Book 2 Hausa Novel Complete.txt
Page 15
A qalla sun d’auke sama da mintuna shabiyar suna makale da juna suna sucking din bakin juna sannan yaya hisham ya zare bakinsa cikin nata ya tsura mata idanunshi da suka canza ,numfashi nana hauwa’u ta sauke sannan tayi qasa da idanunta tana kallon qirjinsa ,shi kuwa cigaba da kallonta yayi yana jin kamar ana fixgar zuciyarsa ne akanta ,bai ta’ba tunanin soyayyarta zata masa bazata haka ba ,babu abinda zai cewa momynsa sai godiya dan shi a tunaninsa son rai momynsa tayi masa dan karta ji kunyar jama’ar da suka zo mata biki yasa ta had’asu aure ,a she ita tasan dalilin da yasa tayi masa haka ashe gata tayi masa bai sani ba dan gashi tun ba’aje koina ba yana alfahari da zabinta dan baya jin zai yi wautan rabuwa daita. “
“wato duk wanda yayiwa iyayensa biyayya akan aure ko akasin haka zai had’u da nasarori da kuma jin dadin rayuwar duniya ,idan kuma kayi buris da zabinsu ko umarninsu kanka zaka yiwa illa mai girma , dan kuwa zuciyarka bazata ta’ba zaman lafiya ba sannan bazata daina cunkushewa da bakinciki ba kullum acikin damuwa rayuwarka zata qare wanda hakan alama ce dake nuna mahimanci da kimar tare da darajan iyaye ga ya’yansu .“ina ma adam zai yi hakuri da yanayin rayuwar daya tsinci kanshi akan maryam ?” I know t’s not easy for you adam kayi saurin amince wa da aure irin haka ,amman at least biyayyar iyaye zata iya samu jin dadin rayuwar aure da rayuwar duniya gabad’aya ,“allah sarki momy nah na gode miki ,kuma ina neman afuwarki bisa fushin danayita sakaki ,hakika dana yi Kuskuren kin bin umarninki da yanzu rayuwata tana cikin qunci irin na Adam domin bazan ta’ba jin dadin rayuwata ba har abada .”
wani sanyayayen murmushi ne ya bayyana akan fuskarsa alokacin da sautin muryar nana hauwa’u ya ratsa zuciya da kunnuwansa “ka yarda dani yaya hisham ina sonka” “nasani!” nasan kina sona auta kamar yadda nima a halin yanzu nake jinki ajikina ta yadda bazan iya cigaba da rayuwa babu ke ba sonki yayi min kamun bazata I love you” .cikin rawar jiki ta sake shigewa jikinsa tana shafo wasu bangare ajikinsa ,ahankali ya lumshe idanunshi jin tsayayyun dukiyar fulaninta sun tokaresa qirjinsa batare da ‘bata lokaci ba ya kai hannu ya ciresu yana kallon tantsa tantsan nonuwanta cikin wani irin gigicewa ya cigaba da bi bakinsu da kallo jajur dasu tamkar yadda skin dinta yake ,wani ajiyar zuciya ya sauke mai karfe yana lumshe idanunshi kafin ahankali ya bud’e idanunshi fess akansu yana sake jin wani irin yanayi a gabad’aya ilahirin jikinsa yayinda gabad’aya tsigar jikinsa suka tashi babu abinda yake muradi a halin da yake ciki kamar ya kai hannunsa garesa ko kuma ya tsotsa .”
yadda yanayinsa ya canza ya dawo tamkar bugage haka yanayin nana hauwa’u ya dawo idanunta sun qanqance saboda wutar shaawarsa dake rurawa a zuciyarta daman momynsa tasa an aiko mata da magunguna na qarin ni’ima tasha ta tsumu sosai dan gbdy gabanta ya cika da ruwan ni’ima haka zalika Kan nonuwanta sun cika sun cure waje d’aya alamun suna buqata a tsotsa ko a murja . kayan bacin dake jikinta ya fara cirewa yana wuli dashi sai daya rabata da komai na jikinta sannna yayi mata runfa da qirjinsa yana kallonta gbdy yaga yanayinta ya sauya duk da kasancewarta ba mai qarancin shekaru ba amman sai daya fahimci akwai alamun tsoro atattare daita wanda ke nuna alamun rashin sabo ,dan haka iya albarkatun qirjinta da sansar jikinta kawai yayita sarrafawa sai dai yayi wasa da jikinta sosai sannan ya barta ya janyota jikinsa ya rungumeta .”
sosai ta shige jikinsa tana shakar kamshin turarensa kafin ahankali ta fara lumshe ido alamar bacci take ji d’agata yayi yana qarewa yanayinta kallo sannan ya zuro kafafuwansa makale daita suka nufi bathroom yace “sunyi wanka tare amman tsananin kunya ta hana nana hauwa’u amincewa sai ma juya masa baya tayi tare da kamkame jikinta waje d’aya,yin duniya yayi suyi wanka tare amman taki ba dan bazata iya ba sai dan kunyarsa da take ji .”ta qasan idanunta take kallonsa har ya fara wanka .”
bata ankara ba taji ya fixgota ya had’eta da jikinsa ya kai bakinsa daidai kunnenta sannan ya riko hannunta d’aya yana massaging cikin nashi “kunyata kike ji ko me ?”yayi mata tmbyr yana manne mata ajiki . ai kuwa nan take ta sake jin wata sabuwar kunyarsa da shaawarsa ta lullu’beta nan da nan tsumar da jikinta keyi ya qaru sakamakon gabansa da take ji ajikinta dan sosai ya shige mata .”
ahankali ruwa ya dinga sauka ajikinsu ya wanketa tass shima yace lallai sai tayi masa wanka idan ba haka ba sai dai su kwana haka babu yadda ta iya dolenta tayi masa tana yi tana jin kunya dan ta kasa dubansa suka fito ya mayar mata da kayan baccinta shima ya saka kayan baccinsa sannan suka kwanta ya shafesu da addua ya janyo bargo mai taushi ya lullubesu ya riko hannunta yana massaging yana jin sonta sosai suna makale da juna bacci ya d’aukesu .”
*****
Zaune ATA yake a office dinsa ya hard’e hannuwansa duka a qirji yayinda idanunsa na kan d’aya daga cikin wayoyinsa dake ringing sunan sweetheart daya gani ne yasa yayinsa ya dawo haka, har wayar ta gama ringin dinta bai dauka ba yana tunanin mai zai fad’a mata idan ya d’auka yau tsawon kwana hud’u kenan bai kirata ba sannan bai je inda take ba bugu da qari ya garqame yar lelenta a gida bai sani ba ko ta ziyarci gidan ne yasa ta lalubo sa , koma menene jikinsa ya rigada ya bashi akanta ne ta kirasa “. ahankali yayi baya kad’an da kujerar da yake zaune idanunshi har lokacin na kallon wayar fuskarsa babu annurin kirki shiru har kusan minti biyar wani kiran ya sake shigowa ya sauke hannuwansa duka daga qirjinsa inda kyakkwar zuciyarsa ta shiga gargadinsa “ATA mahaifiya ce fa wacce baka da kamarta a duk fad’in duniyar nan ,bakasan a halin da take ciki ba yana da kyau ka d,auka kaji muryarta “ lumshe tsumammun idanunshi yayi yana saisaita zuciyarsa tare da saukowa akan mummunar fushin daya d’auka daita , ya danna koren maddanin ya saka wayar a speaker “sweetheart ina yini …!”?
“dakata adamcy bana bukatar wata gaisuwarka” shiru yayi kawai yana kallon wayar gabansa yayinda yaji kanshi ya fara sara masa “ni zaka share haka adamcy ”? bai ce komai ba illa ya cigaba da kallon inda wayar ke ajiye “yanzu har nice na koma haka ina kiranka kana kin d’auka ? still shiru yayi tun d’azu nake kiranka miss calls bakwai nayi maka amman bakayi peaking ba sai yanzu saboda ka gama raina mahaifiyar datayi sanadiyar zuwanka duniya.”
“Amm sweetheart.. !
“Bana buqatar wata doguwar magana da kai” lafiya maryam take tun jiya nake kiran layin wayarta bai shiga ba haka zalika mahaifiyarta ta kirani bata sameta ba ? muryarsa a dake yace “lafiya take !”
”lafiya fa ?” amman maryam da wahala ka kirata baka sameta ba haka na bincikata a WhatsApp ya nuna kwanaki hud’u kenan bata hau ba “.
“lafiya kalau take sweetheart “shiru mami tayi haka nan take jin wani iri ajikinta “shikenan karfe nawa zaka koma gida ?”uhm kamar biyar haka ya bata amsa yana shafa kwantaccen sumar kanshi “zan kira ka karfe shida daidai kuma idan har kayi Kuskuren kin d’auka zaka ga fushina adamcy.” tana gama fadar hk ta katse wayar , ya kife kanshi a saman table ckin fushi yace” gsky ban so komawa gidan nan yanzu ba sai na tabbatar data narke ta zama kwarangwal sannan na koma nayi mata shaka d’aya na aikata barzahu kafin taga mutuwata ni zan fara ganin nata “duk mai yayi zafi haka ATA? Zuciyarsa ta aikawa kwakwaluwarsa tambayar “duk laifin sweetheart ce sanin kanta ne baza’ayi rayuwar aure mai dadi acikin wannan had’in ba amman ta nace lallai sai anyi. matsawar bata rasa d’aya cikin shi da yarinyar nan ba hankalinta bazai kwanta ba ,bazata bar rayuwarsa ta sarara ba, shiyasa shine zai fara kashe maryam din in yaso idan tagansa garqame a prison hankalinta zai kwanta.”
yini ranar cikin tsananin fushi yayi ayyukansa karfe hud’u da rabi direbansa da jami’an tsaronsa suka d’aukosa zuwa gida karfe shida saura motocinsa suka shigo haraban gidan lokacin maryam na kwance babu yadda take cikin kuwa banda turirin zafin yunwa babu abinda yake mata .”
Cike da mutuwar jiki ya shigo parlour’n inda ya isketa takure kwance rike da cikinta. kallo daya yayi
mata yasan tana cikin damuwa da tashin hankali dan gabad’aya yanayinta ya canza idanunta sun rikid’e sun canza kala zuwa na yunwa, sannan da alamun ma kuka take atakaice a yadda yake son ganinta a haka ya ganta tayi zuru zuru ta dawo abar tausayi sai dai sam zuciyarsa babu digon tausayi ko nadamar abinda ya aikata mata bare tausayinta yayi tasiri a zuciyarsa, sai ma tarin qiyayyarta da yake ji . Abinda sweetheart dinsa ta kasa gane kenan tursasa zuciyarsa akan yarinyar yasa wutar qiyayyarta ke sake mamayesa kullum .”
Ahankali ya gyara tsayuwarsa a tsakiyar parlour’n yana kallonta a dage tsoro da matsanancin tashin hankali mai tattare da firgici ATA ya ga ya bayyana a fuska maryam nan da nan hankalinta ya sake kololuwar tashi yayinda numfashi ma da kyar take iya fitarwa ta yunkura ta mike da kyar zata bar masa parlour’n gudun abinda zai aikata mata tajiyo sautin muryarsa a kausashe yana cewa “Ke koma ki zauna “. ta girgiza masa kai hankalinta a tashe “ki koma ki zauan nace.” ya fad’a a tsawace adaidai lokacin da kiran mami ya shigo wayarsa ko da bai duba wayar ba zuciyarsa ta sheida masa mami ce ya ciro wayar yana dubawa cikin fushi yace “ga sweetheart zatayi magana dake na rantse da girman allah idan kika sake ta fahimci wani abu sai gana miki azabar data fi ta kwanaki hud’u da kikayi ciki, kuma sanin kanki ne Adam zai aikata fiyye da haka akanki .”
zuba masa ido kawai tayi hawaye na gangarowa akan kuncinta “ki d’auke wad’an nan banzayen idanun naki akaina ai tunda kika nacewa aurena ni ne zanyi sanadin mutuwarki dan tun tuni naji rashin alkhairi akan aurenki ,kinga idan kin mutu ni kuma na tsinci kaina a prison hankalin ke da sweetheart zai kwanta amman tabbas ina ji ajikina idan baki kasheni ba ni zan kasheki ya fad’a yana nuna ta da d’an yatsansa.”
Batace komai ba illa kanta data dukar qasa kamar yadda ya bukata tana sauraron bakaken maganga nusa akanta ,yayinda jikinta Ke karkarwa saboda tsananin yunwar da take ji “yadda bana son auren nan ko sau d’aya ki fito kema kice bakya so amman kinki furtawa sai ma nuna alamun son zama dani wanda hakan babu abinda zai janyo miki sai bala’i da tashin hankali ,”wallahi wallahi kinji na rantse dana zauna dake har qarshen rayuwata gara na kasheki na qarar da sauran rayuwata a prison.”
cike da tarin damuwa ta d’ago idanunta duk sun cika da kwalla tasan tunda ya rantse tabbas zai aikata abinda ya fad’a indai bata bar rayuwarsa ba “wallahi sweetheart bata min adalci ba kuma ta cutar dani domin tayi min abinda yasa na qasa mata biyayya , maryam ta sake kallonsa cike da mamaki “wallahi sweetheart bata min adalci ba kuma ta cutar dani ta maimaita abinda ya fad’a afili “yes haka nace shima ki kwashe ki fad’a mata dan kin iya munafurci har kingaji ,ko da yake ai siffar munafukai gareki ,ahankali muryarta ta fito “yaya adam kayi hakuri dan allah karka bata ranka bazan fad’a mata komai ba tana kaiwa nan sai wasu hawaye “.
“Dan allah malama bana són munafurci ki daidaita natsuwarki ga waya kuyi magana daita da sauri ta goge hawayenta da hannuwanta duka tana shafa qirjinta dan dawo da natsuwarta sannan ta mika masa hannunta wai kallon banza yayi mata yasa wayar a speaker yana rike da wayar” hello tajiyo sautin muryar mami zuciyarta cike da rauni tace “hello mami ina yini “yauwa maryam lafiya qalau daman dake nake son magana lafiya naji muryarki haka ?ta kalli inda ATA yake ,mugun kallon daya dauketa dashi ne yasa ta dauke kwayar idanunta akanshi , ta kalli cikin wayar “lafiya qalau mami “to mai ya samu wayarki an kiraki bai shiga ?maryam tayi shiru tana jin rauni atare daita “mahaifiyarki tun shekaranjiya take neman layinki ni kuma tun jiya nake kiranki haka ma auta idan akwai damuwa ki fad’a min”.
ta waiga ta kalli ATA dake binta da mugayen idanunshi “adamcy na wajen ne ?”uhm !ta bata amsa atakaice,okay kina jina zan miki tmby idan gsky ne kice “eh! idan karya ne a’a !“Tun daga ranar da abun nan ya faru a tsakaninki da adamcy ya kwana a gidan ?“muryarta na rawa tace “eh !mami tayi shiru can tace mikawa adamcy wayar “ai wayar tana hannunsa “mami ta furta “aa ! cike da tsananin mamaki mami tace “wayar ma bazaka iya bata ba kamar wata mugun abu ?aransa yace”ai ta zarce haka acikin zuciyata amman a fili cewa yayi “ina jinki sweetheart “muje what’sapp tana gama fadar haka ta katse kiran ta kirasa vedio call ido cikin ido suke kallon juna tace “ina maryam take ?”
ya haska mata fuskarta dake kode alamun wahala “maryam natsu ki fad’a min gsky babu abinda zai iya miki me ya sameki duk naga kin dawo wani iri haka “me kuwa zai sameta ?” wai sweetheart mai yasa bakya son zaman lafiya ne ? kin tmbyi yarinyar tace babu komai ,kina son lallai sai ta kirkiro karya ta fad’a miki akaina “Ke dan ubanki meke damunki ? ya fad’a a tsawace ”maryam tayi saurin girgiza kai tana cewa “mami babu komai ! adamcy karka nemi ka raina min hankali maryam fad’a min gsky gani nan zuwa yanzu “a’a mami dan girman allah karki zo wallahi babu abinda yake min kawai dai kwana biyu bana jin dadi ne “wato adamcy dai ka raina ni da gsky “.
“me kuma nayi sweetheart ?“taya yarinya bata da lafiya har tsawon kwanakin nan amman kai daka ajiyeta baka sani ba ?“ wa kenan ya ajiyeta sweetheart ? “inna lillahi! mami ta furta “tô ai maganar gsky ne sweetheart ni ban ajiyeta ba ba kuma zamana take acikin gidan ba, zamanki take dan Ke kike aurenta bani ba “okay haka ma zaka fad’a min ? am sorry sweetheart amman kin dade dasani zamanki take acikin gidan nan “okay har kana sake jaddada min? to wallahi bazaka qara jin dadina ba haka kawai ka dinga ganawa yarinyar mutane azaba laifi ne dan ta rufa maka asiri ta aureka ?“.
“wace azaba kuma sweetheart yarinyar da babu abinda Ke hadani daita, ya kalli maryam Kiyi mata bayani mana kinyi shiru kina kallona da wata munafukar fuskarki ?maryam kam shiru tayi ta tsaya tana kallon fuska mami ,ya sake mata alamar tayi magana akaro na biyu a matukar fusace “Ke kina hauka ne ya buga mata tsawa “ ki bud’e baki mata bayani “Allah babu abinda yake min “ karki sake ki min karya maryam “wai sweetheart me nene haka ne ?ya kalli maryam yana cewa “wallahi idan baki bari ta yarda babu komai ba sai na canza miki kamani, ta kalli mami cikin tsananin tashin hankali tace “mami dan girman allah ki bar maganar nan ni babu abinda yake min kawai zazzabi dare nake fama dashi kuma walalhi laifina ne ban fad’a masa ba nasan dana fad’a masa zai kai ni hospital ko ya kira min doctor “tana gama fadar haka ta juya kafin mami ta sake cewa wani abu .”
mami tayi shiru tana dubansa ta cikin waya “sweetheart kinyi shiru “me zance adamcy tunda kafi karfina ka rainani ka nuna min ban isa da kai ba duk lokacin da nace ga abinda zakayi bazakayi ba amman wallahi bazanyi kaffara ba muddin ba cigaba da zaman lafiya da maryam a cikin gidan nan ba na rantse da girman allah babu ni babu kai “ki kwantar da hankalinki sweetheart kin ma kusan rasani gabad’aya “bangane na kusan rasaka gabad’aya ba ?“eh mana na zabi mutuwa akan cigaba da rayuwa da wannan munafakar yarinyar akowani lokaci zaki bud’e idanunki baki ki daina ganin adamcynki “bazaka iya aikatawa kanka komai ba kai fa muslimi ne kuma kasan hukunci haka addininance dan haka ka bar maganar nan bana son na sake jin ka fad’a kazo gobe akwai maganar da nake son nayi da kai mai mahimanci,amman dan allah na roki arziki ka bar yarinyar maryam ta samu natsuwa acikin gidan nan “naji !iya abinda ya fad’a kenan sukai sallama.”
Maryam na shiga dakinta ta rushe da kuka tana cikin kuka wutan gidan ya kama sai datayi kuka mai isarta sannna ta janyo wayarta ta jona caji ta fito lokacin baya parlour’n kitchen ta nufa direct aiko taga key makale naunayen ajiyar zuciya ta sauke tana godewa allah cike da rawar jiki ta kai hannunta tana waigen bayanta babu alamunsa ta zare key daya ta tura cikin rigar nononta sannan ta murd’a kofar ta shiga ta bud’e fridge duk abinda Ke ciki da d’an sanyin amman da zai sake d’aukar time zasu tashi aiki ire iren abincin data saba ci tana ajiyewa a firdge shi ta dauko tasa a microviw cikin mintunan da basu wuce uku ba yayi zafi