Showing 3001 words to 6000 words out of 167047 words
Chapter 2 - Mar’adam’s Book 2 Hausa Novel Complete.txt
gani yana yawo akan screen din wayarta da sauri ta dauka cikin tsananin damuwa tace "Ibrahim yaakayi .? "mami adam ne yake cikin wani .."bai kai ga karasawa ba ta katse masa hanzari ta hanyar mikeww tsaye ta nufi kofar fitowa daga dakin dan ba wayr da zata iya amsawa bane a wajen da take ta koma d'akinta tun da taji ya ambaci sunan adam ta fara karanto duk wata addua data iya a can bangarensu kuwa wayar yaya Ibrahim tana loudspeaker har sanda mami tace "yauwa Ibrahim ina jinka yanzu me ya faru da adam din ."?
"Mami da akwai matsala "mb ne yazo ya iske shi cikin wani yanani adam yana son kashe kanshi saboda wani banzar mafarkinsa I think ya kamata mu dauki mataki akan wannna matsalar nifa nama fi tunanin mafarkinsa jinu ne ya dace mu sa ayi masa rukiya ya fad'a mata, tashin hankali mami ya qaru ."
Muryarta na rawa ta soma furta kalmar "inna lillahi wa inna ilaihi rajiun ."kardai giya ya sake sha ?numfashi ya sauke kana yace "eh mami daman kinsan ya fara sha ne ."
Kuka ta fashe dashi tana cewa "shekaranjiya nan ya fara sha ban san me adamcy yake son maida kanshi ba ace mutun bazaiyi tawakali da hukuncin allah ba"mami ki kwantar da hankali in sha allahu komai yazo karshe da ikon allah zamu yaki koma menene da karfin addau ,nifa bansan abun nasa ya kai haka ba sai yau din nan "ya kai Ibrahim na shiga uku ni zulai wani irin jarabawa ne wannan ?"ta fad'a tana sake fashewa da kuka saboda tashin hankali."
" yanzu dai mun d'auke shi daga inda yake kwance a kasa mun maidashi kan bed kizo muna son mu wuce muje muyi sallah amaman bama son abarshi shi kadai zamu barshi da salim da amar sai ke idan ya tashi ya ganki a kusa dashi ya fad'a mata "ok ganin nan zuwa "ta fad'a tare da kashe wayarta ta fito tana goge hawaye tana shigowa suka matsa suka bata wuri ta zauna kusa dashi tana fashewa da wani kuka ta riko hannunsa cikin nata ."sosai yake jin sautin muryar kukanta cikin kunnenshi da zuciyarsa "hannunta dake cikin nashi ya damke yana cewa "so ..sorry sweetheart!so sorry for putting you through this it's all my princess fault da bata bayyana min kan...." bai qarasa ba yayi shiru daman maganar can kasa kasa yake fitowa kuka mami take sosai suna bata hakuri ."
"Wannan princess anyi shegiyar princess bazan ta'ba yafe mata ba "no no karki sake zagar min ita kawai ku nemo min ita a duk inda take shine kwanciyar hankalina da samun kwanciyar hankali zuciyata if not I will kill my seif dan bazan yi rayuwa da wannan guntuwar yarinyar ba, ga gara na mutu "ya rabbi anya kuwa ban jefa dana cikin matslaa ba ?kin jefani , ni bana son auren nan tunda kika min auren nan kika jefa rayuwata cikin matsla ai da bana shan komai sai sigari itama na dawo nace na daina shanta yanzu kuwa gbdy komai na samu zan sha ina matukar son yarinyar mafarkina I can't live without her ban ta'ba soyayya ba sai akanta I don't know what's love but I love her with all my heart please give me that love sweetheart ita kawai nake so ku nemo min ita ya fda cikin murya maye ."
"Gsky ta tafka kuskuren ba dan kadan ba wajen hada wannan auren to kuma idan batayi masa haka ba me zatayi tunda babu tabbas din samun yarinyar mafarkinsa ? ya Allah ka ceceni ka yayewa dana wannan damuwar da yake ciki ,ya Allah ka kwantar masa da hankali "naunayen ajiyar zuciya ta sauke tare da waigowa bayanta sai lokacin taga duk sun fice sun bar dakin sai ita kad'an da d'anta."
ta gyara masa kwanciya tana shafa sumar kanshi dake kwance luf tana tofa masa addua byn ta gam ta runtse idanunta gam wasu sabbin hawaye na zubo mata ."hannun tasa ta goge hawayen sannan ta yunkura ta mike tsaye ta fito zuwa falo nan ma taga babu kowa acikinsu dan haka tayi tunanin kiran layin Ibrahim wayar ta soma ringin alokacin yana zaune zai yi alwala sallar magriba yana d'auka tace "kun wuce sallah ne?" okay to shikenan bari na jirasu sai nima naje nayi sallah na gode kwarai da gaske Allah yayi ma rayuwarku albarka tana gama wayar ta koma cikin d'akin ta zauna tana duban kwakkyawar fuskar danta dake zagaye da saje ."
Tafe tafe motar m.malik na moving har suka qaraso karkashin bridge din Liverpool anan suka tsaya cak domin cunkoson ababen hawa dake wajen manya tankokin mai ne ta koina ,su kansu motarsu a tsakiyar manyan tankokin mai take m .Malik yayi kasa kadan da glass din hannun da yake zaune yana gyara zama dan gbdy duk zaman ya gundireshi sakamakon cunkushewa da titin yayi sai ma yaji kamar ya fito ya taka da kafafunsa ko ya hau mashin zai fiyye masa da wannan zaman da suke ."tsaki yaja ya sake neman layin ATA still dai a switch off yake ya sake neman na hisham kira daya ya dauka ."
wani naunayen ajiyar zuciya ya sauke yana cewa "yalla'bai barka da wannan lokacin daga can bangaren hisham ya amsa masa da "barka !atakaice "ya kuma akaji da taro allah ya sanya alkhairi jin haka yasa yaji wayar ta gundireshi dan da yasan allah yasanya alkhairi zai masa bazai dauka ba "ammm daman na kira layin mai gida ne baya shiga shine na kira ko kuna tare dashi "eh amman yana bacci "yana gama fad'ar haka yayi disconnecting din kira yana jan tsaki ."
m.malik yayi shiru rike da wayar a hannunsa yana mamaki "bacci by this time ? sai dai ya dan samu kwanciyar hankali kad'an najin halin da mai gidansa yake ciki amman tabbas yaji ajikinsa babu Lfy ,a hankali ya motsa bakinsa yana cewa "saed ina ganin idan mun qaraso karshen titin nan mu juya zuwa gida dan bazan samu damar ganin wanda zanje wajensa ba "okay sir ."saed kaga wani maseefafen go slow ko ?wallahi yalla'bai wajen nan kullum a haka yake ko zaka sauka ka hau mashin ya qarasa da kai gida ".shiru yayi yana tunanin maganarsa dan shima tunanin da yayi kenan yana ganin haka zai yi ya huta da wannan zaman ."
Fitowar salim kenan daga massalaci ya ciro wayarsa yana dubawa nan yaga missed call's din m.malik kusan guda goma ajere dan haka ya shiga nemansa alokacin da yake qoqarin fitowa daga motar ya d'auki mashin ya qarasa gida ganin salim ne ya koma ya zauna tare da d'aukar wayar bayan ya d'auka suka gaisa a mutunce ,bayan sun gaisa salim yace "naga missed calls dayawa fatan dai lafiya ?"
"lafiya lau daman ina son nayi magana da mai gida ne to kuma muyi waya da yalla'bai hisham yace min yana bacci "eh haka ne bacci yake yanzu haka ma wajensa zanje "to dan Allah kayi min qoqari idan ya tashi ka fad'a masa ya kirani duk da dai na tura masa sako amman nasan ba lallai bane daga tashinsa ya nemi gashi kiran ujila ne "in sha Allahu zan fad'a masa da zarar ya tashi "nan sukai sallama adaidai lokacin da motocin dake tsaye a saman gada suka soma tafiya."
wata mota dake dauke da kwantena ta kwaso da gudu ai kuwa kwantainan data d'auko tayi wani tsalle tayo kasan gadan nan mutane dake tsaye a titi suka fara darewa suna ihu da kururuwar kowa ya soma yin ta kansa ,zo kuga gudun ceton rai nan da nan na cikin motoci suka dinga firfitowa domin ceton ransu m .malik ya yunkura ya fito agigice shi kuwa direbansa kafin ya fito tuni kwantainan ta fado kansu tare da wasu motocin nan take motoci suka lotsa tuni direbansa ya tashi aiki shi kuwa garin fitowa ya ceci ransa kanshi ya bugi gefen wata tanka nan da nan ya zube kasa a sume wajen ya kaure da ihun mutane iri iri wasu kiran Jesus wasu na kiran sunan allah yayindai mutane bilaadadin sun shiga tashin hankali most especially ganin yadda jini ke mamala a kasa ."
*******
skarfe goma sha d'aya daidai mami na zaune shiru a bakin gadonta tare da zabga tagumi hawaye na gangaro wa bisa kuncinta "ta had'a wannan auren ne da zumar kowa karshen komai ga rayuwar tilon d'an a she bata sani ba wata wutar tashin hankali ta kunna arayuwarsa da zuciyarsa "ya zatayi da wannan tashin hankalin daya kunno kai cikin rayuwarsa?addau ce kuma kullum ta Allah tana yi masa babu sallahr da bata masa addua , shi acikin yaranta ma tsameshi take tai masa tashi adduar dabam ."
sosai tayi zurfi cikin tunani a yanzu ta yarda aljana ce ta auri tilon d'anta kuma take barazana da rayuwarsa dan dole ta mike tsaye ta nemo masa magani kafin taga karahensa ta runtse idanunta gam tana sauke numfashi,tana cikin wannan halin ya'yanta mata uku suka shigo d'akin dan tunda suka zo biki basu koma gidanjensu ba sai zuwa jibi kowacce zata kama gabanta ,a matukar agigice duk sukayi kan mami saboda ganin yadda taKe cikin mummunar yanayi dan suna iya jiyo sautin kukanta gabdynsu suka zagayeta kowannensu na qoqarin son jin abinda Ke damunta duk da sun san damuwarta bazata wuce akan dan'uwansu bane ."
"Ku taimakeni rayuwar adamcy tana cikin garari adamcy nah na cikin wani hali dan'uwanku na bukatar adduaku ,muddin rayuwar adamcy ta cigaba a haka hakika zaku rasani domin zuciyata na daf da tarwatsewa ,ku tayani dawo dashi daidai bazan iya cigaba da kallon rayuwarsa haka ba ."ta qarasa maganr tana fashewa da wani kuka mai ta'ba zuciyata "bazan ta'ba yafewa wannan aljanar ba sai allah yayi mana hisabi daita domin tayi silar ruguza min rayuwar d'a"kiyi hakuri mami in sha allahu komai zai daidaita zamu cigaba da yi masa addaua yanzu adamcy yana ina dan tun jiya daya sauko ban sake ganinsa ba? ".inji cewar aunty khadija."
Cikin murayar kuka mami tace "yana d'akinsa ya sha giya babu yadda yake "hankalin aunty shahida aunty khadija zabiba idan yayi dubu ya tashi a wannan lokacin, cike da kid'ima suka mike tsaye suka fita daga cikin d'akin mami cike da tashin hankali suka nufi saman d'akinsa byn fitarsu mami ta biyo bayansu salim da amar na zaune a falonsa suna jiran farkawarsa suna ganinta suka gaisheta "sannunku da qoqarin allah yayi maku albarka".
suka amsa da "ameen mami "halan bai farka bane har yanzu ?eh bai farka ba dan duk bayan minti goma sai mun shiga mun dubashi yana nan kamar yadda kika barshi " allah ya kyauta "ta fad'a tana kutsawa cikin bedroom dinsa ,yaranta na tsaye akanshi suna kallonsa ta shigo "a lissafina awanni shida kenan yana wannan baccin dan bansa tun lokacin daya sha ba "lallai nima na fara tunanin akwai sharrin jini ajikin adamcy idan ba haka ba ina shi ina giya ? "me ma zai kai shi ga shanta? inji cewar zabiba" allah dai ya yaye masa wannan maseefar koma menene bai fi karfin addua ba kuma zamu dage iyakar karfinmu."
ahankali ya soma motsi sai dai gbdy ilahirin jikinsa sunyi masa nauyi dan ko d'an yatsansa baya iya d'agawa gashi dai yana d'an jinsu sama sama idanunshi ma yake qoqarin bud'ewa amman ya kasa tsura masa idanunsu da sukayi ne yasa suka fahimci ya fara motsi nan suka kira salim da amar suka shigo atare "kamar yana motsi "suka had'a baki gurin fad'ar haka amar da salim suka qarasa suka hau saman gadon dake kwance salim ya kai hannunsa daidai hancinsa yaji saukar numfashinsa ya daidaita dan haka yace "ya soma dawowa daidai "
"Ku dagashi ku zaunar dashi " inji cewar mami suka dagashi suka zaunar dashi aunty shahida ta janyo pillow ta mika masu suka amsa suka saka masa a bayansa mami duk ta sallamesu zuwa parlour ta shiga bathroom dinsa ta fito hannunta rike da wata qaramar roba dake dauke da ruwa dumi sai towel ta janyo kujera kusa dashi ta ajiye ta cire masa gbdy kayan jikinsa ya saura daga shi sai boxcer da tsufan mami hakan bai hanata aiwatar da nufinta ba wankan towel tayi ma adamcy da kanta ya bude idanunshi da kyar ya kalleta , ta dauko wasu kaya ta saka masa , ta gyara masa kwaciya ta leko ta kira y'yanta atare suka shigo d'akin".
Sun sha mamakin ganin abinda mami tayi lalla d'a da uwa sai allah wato abinda take son tayi masa kenan yasa ta korasu parlour adduar take tofa masa dan haka suma basuyi sanya a gwiwa ba suka shiga tofe masa addu'a ,wanda kuma zuwa lokacin wani bacci ne yayi gaba da ATA mai cike da mafarkai da ya saba barkatai marasa kan gado !suka fito daga d'akinsa zuwa qaramin parlour mami suka zauna hira ,anan suka ga ana hasko abinda ya faru cikin akwatin talabijin!! sosai suka jinjina wannan abin wanda har cikin zuciyarsu tunani suke kan halin da ahlin wadan nan bayin allah zasu shiga ? fatan su dai Allah ya jikan musliman dake ciki wannan mummunar tashin hankali."
Ana gama gabatar da labarai suka mike gbdynsu suka sake komawa samansa Karfe biyu daidai ATA ya tashi kamar wani mahaukaciya sabon kamu sanadiyyar mafarkan da yayi da princesa dinsa tana masa ihu kan yayi aurensa ya barta har da ikirarin sai ta kasheshi tare da matar da ya aura ,da k'yar suka samu sukai controlling dinsa ta hanyar addu'ar da sukayi cikin ruwa suka bashi ya sha kuma suka shafa masa a jikinsa sai faman lumshe idanunsa yake ."ga dukkanin alamu hankalinsa ba jikinsa yake ba sabida maganar da sukayi tayi masa amma sai dai yabi su da ido kawai alamun bai ma san mai suke fad'a ba."
Idanunshi ya bude sosai dan da zarar ya runtse idanunshi fuskarta yake gani ga kuma wani masifaffen ciwon kai da ya sakoshi a gaba saboda sigarin da yawaita sha acikin kwanakin ! ATA wanda kansa yayi masa nauyi ya dafe kanshi da hannuwansa duka hankalin mami da yaranta ya qara tashi ganin yadda yaki cin duk wani abinda suka ajiye masa ,sai dai kawai ya dinga bisu da idanu acikin daren aka je aka taho da likitansa dan jikinsa yayi zafi sosai likita yayi masa allurai wadan da zasu saukar masa da zazzabi shima da kyar aka samu ya bari akayi masa".
wannan dare gaba d'ayan mami da ya'yanta sun yishi ne cikin hidimar ATA daya kwana cikin mawuyacin hali sun kula dashi sosai washegari bayan yaya Ibrahim ya tafi sallar asuba yayi ma limamin dake shigowa basu sallah bayanin akan matsalar ATA wanda hakan yasa tare suka shigo dashi a lokacin mami ma ta idar da sallar asuba sannan kuma ATA ya samu bacci karatu suka farayi masa baji babu gani a wannan lokacin har wayewar gari sannan suka samu ya motsa daga inda yake kwance."
nan take suka fuskanci bawai aljanu ne dashi ba,illa damuwa da yake faman dashi akan wani abinda ke damunsa bayan sun tafi liman ya aiko masu da wani ruwan zam-zam cikin gora kan su tabbatar da sun bashi yasha da zarar ya farka da yaddar Allah komai zai zama dai-dai! ai kuwa suna basa ya koma ya kwanta wani nannauyen bacci yayi gaba dashi wanda cikin baccin nashi sai faman had'a zufa yake baji ba gani tsawon lokaci ya d'auka yana baccin kafin ya fardad'o,wanda kuma cikin ikon Allah garas ya farka babu wani alamu komai attare dashi."
Sallah suka fara sakashi yayi kafin suka bashi abinci yaci,had'i da bashi magungunan sa na daren jiya yasha nan da nan kuwa wani baccin ya sake gaba dashi sabida akwai maganin bacci cikin magungunansa ,tsawon kwana uku mami suka d'auka suna bashi tsaftatacciyar kulawa shi karon kanshi ya tausayawa halin da suka tsinci kansu ciki adalilinsa ,duk sun zube sun fita haiyacinsu sai dai kallonsu kawai yake yana tunanin yadda ajiye damuwarsa ya basu farinciki ."
Mmn sudais
💗💗💗💗💗💗
MAR'ADAMS
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
Book 2
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.
Page 2
Zaune yake acikin d'akinsa ya bala'i surawa bangon d'akinsa idanunshi yana sake zurfafa tunaninsa , acikin kwanakin da'aka d'aura masa aure komai nashi ya sake sauyawa fuskarshi a d'aure ya cigaba da kallon bangon d'akin, sosai rashin maganarsa ya qaru fiyye da yadda yake a abaya zaka masa magana sau d'ari ba zai amsa ba, hatta mami a yanzu da yake cikin tsananin damuwar nan ba wani kulata yake ba haka zata tasa shi gaba da nasiha da kuka amman har tayi ta gama bazai ce mata uhm ba bare uhm ."
ransa duk a jagule kamar ya kashe maryam haka yake ji ya huta da muguwar tsanar da yayi mata ,
gabad'aya bai ga ta yadda zai kawowa rayuwarsa farinciki ba, shi dai yasan muddin yana jin yarinyar amatsayin mata agaresa tabbas haka rayuwarsa zata qare cikin qunci , gbdy yan'uwansa na shigowa zuwa inda yake har mahaifiyar maryam din da basu koma ba ,mrym kuwa da zarar ta shigo yake yiwa yan'uwansa alamar ta bar masa d'akinsa mahaifiyarta kuwa duk sannun da take masa idan ta shigo baya amsawa hassalima kawar da kanshi wani gefe yake dan kamaninta da diyarta nasa shi jin wani irin tsanarta ."
Alokacin aunty shahida jiki a matukar sanyaye ta dawo inda fuskarsa take tana cewa "meye haka adamcy ?"ka amsata mana ummu habiba nayi maka sannu" yayi shiru yaki motsawa " ko ka manta wacece ita da matsayinta ne ?sai lokacin ya motsa labbansa "wacece ita da kuma matsayinta?"cike da matsanancin mamaki aunty shahida Ke kallonsa ko dai kwakwa luwarsa ta ta'bu ne ? kafin tayi yunkurin sake cewa wani abu taji amon muryarsa cikin zafin rai "you better tell her to leave my room I don't want to see her face ".ya fad'a a matukar tsawace "zai iya cewa tun daga ranar data bar d'akinsa bai sake d'aura kwayar idanunshi akanta