Showing 90001 words to 93000 words out of 167047 words

Chapter 31 - Mar’adam’s Book 2 Hausa Novel Complete.txt

bayi sai kuma ya dan tsaya yana ciza lip’s dinsa “amman dai kamar kayi mafarkinka daka saba jiya?” yes nayi mafarkin princess dina ya bawa zuciyarsa amsa da haka sannan ya shiga yayi wanka tsarki ya fito ya tsaya yana kallon d’akin kafin ahankali idanunshi ya sauka akan bedsheets wanda duk ya baci da spam shiru yayi yana mamakin ganin sha shin spam wanda bai saba ganin haka ba a duk sanda yayi mafarkinsa , dan qaramin tsaki yaja sannan ya janye zanin gadon ya nad’e ya ajiye a gefe ya dauki fari bedsheet ya shimfid’a ya shirya ya fita zuwa office.”


Wunin ranar a gidan nana hauwa’u ta wuni tana kula da maryam sunyi hira mai mahimanci maryam tace “sister Kiyi min alqawari babu wanda zai san da faruwar abinda ya faru a tsananina da yayanki “idan ya zama ciki fa ?maryam tayi shiru cikin tsananin tashin hankali “zan so faruwar hakan amman ina jin tsoro zan so ace yana cikin haiyacinsa komai ya faru sister wallahi tunanina me zai je yazo yayinda ciki ya shiga ?kai sister dan allah ki bar wani tunanin abinda zai faru “sai bayan la’asar sannan nana hauwa’u tayiwa maryam sallama ta koma gida “.
Tsawon kwanaki uku nana hauwa’u na zuwa gidan amman ko sau daya basu had’u da ATA ba dan tana zuwa Qarfe shabiyu ta wuce bayan laasar a haka har maryam taji sauki sosai sai dai zuciyarta da gangar jikinta amatukar tsorace suke .”



Yau sati d’aya kenan da faruwar abinda ya faru a tsakaninta da ATA tana zaune a parlour’n sanye da kayan shan iska sai dai ba irin na ranar nan bane wannan yana da d’an dama domin wonda da riga ne masu taushi green colour touch of white wonda iya cinyarta yayinda rigar ta kasance hamles hannunta rike da waya tana chart a group dinsu na matan so ya shigo ko kallon inda take zaune bai yi ba ya nufi hanyar sama yana furzar da hucin iska daga bakinsa da sauri ta d’ago daga abinda take tabi bayansa da kallo tana tuno gamuwarta dashi tana sake jin wani sonshi na shigarta amman shi ko kad’an bata hango sausauci daga garesa ba har yanzu yana Kan nashi kudirin na rashin sonta kuma ta tabbatarwa kanta da wahala ya sota din dan bata hangowa kanta dalili ko abinda zai sanya shi nemanta ba koda zasu shekara dubu a haka ne , ita yanzu kanta take tausayawa dan duk ranar daya fahimci ya kusancenta wanda itace silar faruwar haka ta kade .”


Mikewa tayi da sauri tun kafin ya kai ga hawa sama ta sha gabansa tana masa sannu da zuwa tare da qoqarin amsar jakar hannunsa ,wani kallo ya d’auketa dashi tun daga sama har qasa sannan yaja tsaki “meye haka ?ya fad’a a tsawace “sannu da zuwa nayi maka sannan ka kawo jakar na kai maka d’aki wani tsaki yaja “kina da matsala wallahi wai sau nawa zan nuna miki bana son duk wani abinda zai had’a ni dake ?sau babu adadi “ ta bashi amsa da haka tana kallon cikin idanunshi “okay tsayawa matsayinki ne bazakiyi ba kome ?Ko d’aya wannan hakin daya rataya a wuyana ne kaga dole na sauke kallonta yayi kawai sannan ya cigaba da magana “wad’an nan kayan na jikinki da wanda kika saka last week kar na qara ganin kin sashi acikin gidan idan ba haka zaki had’u da damuwa yanzu ma kije ki ciresu bana son ganinsu idan ma kina sakasu dani ne kinyi aikin banza dan wallahil azim bazaki dauki hankalina ba saboda bana ganinki a matsayin mace “ yana gama fad’ar haka yabi gefenta ya hau sama.”


ta biyasa ta shiga d’akinsa alokacin yana tsaye a bakin gado ya soma cire kayan jikinsa ta cikin madubi ya hangota tsaye still da kayan da yace ta cire tsaki yaja yayi cilli da kayan daya cire ya shige bathroom fitsari yayi ya fito ya kwanta flat akan katifa yana sauke numfashi tare da runtse idanunshi dan wani irin ciwo kanshi Ke masa wanda ya rasa dalili tun last week yake fama dashi ahankali bacci ya fara fixgarsa , cikin sand’a ta shige bayin ta had’a masa ruwan wanka ta fito domin had’a masa coffe dinsa na gado baccin minti goma yayi ya mike ya fad’a bayi yana shirin hada ruwan wanka tsayawa yayi cike da tunani bai yi mamaki ba dan yasan aikinta ne ,haka take masa a duk sanda ta samu damar shigowa d’akinsa . ya sanya hannunsa cikin ruwan babu shiri ya shiga dan ruwan yayi masa yadda yake so dan har wani qamshi yake bai bata lokaci ba ya shige bathtube ya kwanta luf aciki kamar wani qaramin yaro dumin ruwan na ratsashi ahankali gajiyar jikinsa ke warwarewa yayinda acan bedrom dinsa maryam tuni ta hau tattara kayan daya cire ta kai inda yake ajiyewa ta sake gyara masa dakin ta feshe da air freshener .”


Shiru yayi kwance acikin ruwan yana tunanin irin qoqarinta garesa duk duniya a yanzu bayan sweetheart dinsa tafi kowa sanin abinda yake so sannan tana iyakar qoqarinta akanshi sai dai bai san dalilin da har yanzu zuciyarsa ta qasa amincewa daita ba ,zuciyarsa tashiga wasi wasi anya bazai hakura da mafarkinsa ya rungume qaddararsa ba tunda ya rasa mafarkinsa ?hisham ya hakura ya rungume qaddararsa suna zaune lafiya ,daidai gwargwado yarinyar tana binsa tana masa biyayya tana jin tsoronsa wanda abinda yafi buqata kenan ga matar aurensa.”


idanunshi ya daga ya kalli saman bayin “karka kuskura ka karbi wannan yarinyar yanzu ta yaya zata nuna irin wannan matar a idon duniya matsayin matarka ?mace sam babu tsari mace kamar ba halitta mutane ba wannan yarinyar kad’an ya rage bata zamo wada ba .tunani ya dinga yi ya dauki wannan ya duba ya ajiye akanta a qarshe yace “ no way Adam you can do that sam sam bata cancata ba kwata kwata ma bawan nan tunani ya kamata ka tsayi ba kai da kake da tafiya agabanka a gobe gara ma ka tafi ko zuciyarka zata samu natsuwa dan yawon ganin ayyukan alkhairinta gareka zai iya sauko da zuciyarka kuma abinda bazaka so faruwarsa ba kenan “ wannan tunanin yasa shi mikewa daga cikin bathtube ba dan ya gama awanni daya saba yi ciki ba ya saba sabulu ya qarasa wanke jikisa ya daura towel ya fito .”


Abakin madubi ya tsaya da niyyar shafa mai yaji ta shigo ta matso kusa dashi zata kai hannunta jikinsa yayi saurin matsawa yana mata wani irin kallo yana mai jin zafi da haushin shishigi irinta bata damu da irin kallon tsanar da yake mata ba ta sake matsoshi wani mugun tsaki yaja yana sake matsawa tare da jin zafi, zuciyarsa na sake tsanarta ya qarasa gefen gadonsa wani abu ya danna a gefen gadon take duk wasu kayan shafe shafensa suka bayyana ya soma dauka daya bayan daya yana amfani dashi tayi taku uku ta tsaya abayansa har yana jin saukar hucin numfashinta ya juyo a fusace tayi saurin ja baya hanyar fita ya nuna mata da yatsan hannunsa yana cewa “wai me yasa baki da zuciya ne ?dole ne ?! nace dole?!! nace banayi banason ganinki a inda nake ki kama kanki mana ko dole sai mun hada inuwa daya dake ?nasani ba dole bane amman ni ina qoqarin sauke hakinka dake wuya ne “nace bana so ,In your life don’t you ever enter this room again idan ba haka ba duk abinda nayi miki kice kika jawowa kanki leave ya sake nuna mata hanyar fita .”


“Shikenan zan fita amman ga flaks din coffe can na kawo maka nasan zaka buqata “oh my goodness god “ya furta yana dafe goshinsa murmushi tayi sannan ta fita tana leka fuskar shi bayan ta fita yaja tsaki sannan ya cigaba da abinda yake byn ya kammala ya fitar da qananun kaya ya saka sanann ya sanya takalmi silifas wanda ya dace da kayan jikinsa a nutse yake saukowa qasa, har yanzu parlour’n shiru yake bata ma cikinsa bai damu ba sai ma dadi yaji da bai tarar daita ,tunanin abinda zai sakawa cikinsa yake dan tun safe zuwa yanzu bai ci komai ba
hankali ya samu waje ya zauan yana kiran daya daga cikin masu tsaronsa byn ya dauka yace a turo masa musa domin samo masa abinda zai ci .”cikin kankanin loaci musa yayi knocking ya bashi izinin ya shigo ya fad’a masa abinda yake so ya ciro wallet dinsa, fararen sababbin yan dubu dubu guda goma shabiyar ya mika masa ya juya ya fita da sauri shi kuma ya mike akan kujera ya kwanta ya daura hannunsa daya akan cikinsa yana shafa lafaffen cikinsa .”


Bai Jima da kwanciya ba musa ya dawo yayi knocking kofar parlour’n yana daga kwance ya bashi izinin shigowa ya shigo cikin parlour’n hannunsa da fararen ledodi cike da girmamawa ya sake gaishesa aciki ya amsa tare da mikewa zaune ya amsa ledodi ya ajiye a saman table din gabansa wallet dinsa ya sake ciro ya ciro kudi ya mika masa musa yayi Godiya ya fice daga parlour’n .”ahankali ya bude ledodin ya baje akan table din gabansa ya fara ci sai daya ci ya koshi sannna ya mike ya ya bar sauran ya haye sama alokacin an fara kiran sallar magrib bayi ya shiga yayi alwala ya fito ya fita zuwa massalacin dake manne da gidansa bai dawo gidan ba sai wajen qarfe goma yana shiga d’akinsa system dinsa ya kunna ya zauan akan kujera.”


kusan karfe daya na dare ya kai yana faman aiki akan system wanda maryam duk tana hankalce dashi dan itama sai zariya take daga d’akinta zuwa parlour’n qasa cikin wasu hadaddun kayan bacci sosai ATA ya gaji kuma alokacin babu abinda yake bukata kamar coffe dole tasa ya janyo flaks din da maryam ta ajiye masa da cup ya tsiyaya ya fara sha yana cigaba da aikinsa kafin ahankali bacci ya fara fixgarsa ya tattara komai ya ajiye ya kwanta nan da nan wani bacci mai nauyi ya daukesa .ahankali maryam ta shigo dakin , ta tsaya akansa tana qare masa kallo tsab ” “ina ma zaka iya bani dama dana bayyana maka irin yadda nake ji akanka azahiri bani da muni da kake tsanata akanshi ,duk wani abu da mece take dashi na daukar hankali ina da shi yaya Adam, abu daya ne kawai bani dashi shine tsawo kuma nima bani nayi kaina haka ba ,haka allah yake son ganina .”


Tana tsaye shiru tana kallon tana zance zuci daya daga cikin wayoyinsa ta dauki qara da sauri ta durkusa kasa ta kamkame jikinta wuri daya tana rawa jiki, ya lulobo wayar ya daga da kyar batare daya bude idanunshi ba sakamakon nauyin da sukai ”hello !!! yaji shiru dan haka ya mayar ya ajiye wayar ya koma ya kwanta da hannu hagu .”ta sauke naunayen ajiyar zuciya ta mike a hankali tana lika fuskarsa bacci ya koma dan hk ta soma kokarin dawo gabansa ta zuba masa idanunta tana jin kamar ta had’iyesa tsabar son da take masa shine farin
Cikinta wallahi da zaa tambayeta dashi da kanta wa tafi so tabbas shi zata za’ba akan kanta wani kiran ya sake shigowa da wani irin mugun sauri ta hantsila byn kujerar sofa tana rawar jiki “.okay zuwa gobe kenan eh kazo mu wuce ta nan “iya abinda taji ya fad’a kenan ya kashe wayoyinsa gbdy ya koma ya kwanta yana sauke ajiyar zuciya wani bacci mai nauyi ya daukesa cikin sand’a ta fito daga bayan kujera ta tsya akansa kusan mintuna talatin tana kallonsa kafin ahankali ta kai hannuta fuskarsa taji gabad’aya yanayin saukar numfashinsa ya canza tayi taku biyu ta haye gadon ta kwanta abayansa rungumesa tayi tsam ajikinta tare da zagayo da hannuwanta Kan qirjinsa tana shafa Kan nipples dinsa da hannuwanta duka wani wahalallen numfashi ya sauke .”


Ahankali ta dinga murza Kan nipples dinsa masu dan girma tana goga masa nonuwanta ta d’auki sama da minti shabiyar sannan ta zare hannuwanta ajikinsa ta cire rigar baccin jikinta shima ta cire masa kayan jikinsa ya saura sirara haihuwar mami ta tsurawa gabansa ido yana da girman gaban sosai tamkar dai yanayin mazan daake rubutawa a novel ya had’u ta koina ta d’auke idanunta akan jijiyarsa ta kai ga fuskarsa , pnky lip’s dinsa ta tsaya kallo da wasataccen gashin girasa a natse ta dawo gabansa ta shige masa tare da lafewa sosai ajikinsa tamkar wata baby cikin bacci yake jin wani irin shock a ilahirin jikinsa tamkar ana jonashi da wutar lantarki yayinda sha’awarsa ta soma motsawa bai san sanda yayi mata riko mai kyau ba ,ahankali maryam tayi shiru tana jin yadda jijiyarsa ke tashi tana harbawa wanda hakan ya nuna mata alamun yana jin wani abu wasanni ya soma aika mata dashi cikin kwarewa ita kuma har lokacin tana lafe tana shafa kwantaccen gashin qirjinsa mai matukar taushi zuwa Kan nipples dinsa yau ma dai kamar wacan ranar sai da tayi nasara ya kasanceta cikin mayen bacci sakamakon maganin da tayi masa amfani dashi a coffe taji dadin wannan kasancewar sannan bata ji zafi kamar wannan lokacin ba baccinsa ya cigaba da yi hankali kwance .”


Ta janyo bargo ta rufa masa tana kallonsa tana jin wani zazzafan qaunarsa mai tattare da kishinsa nabin jinin jikinta ,bata jin akwai wata mace da zata lamucewa kasancewa da mijinta duk runtse sai dai bayan ranta amman ita dashi mutuwa ce kawai zata rabasu “to kuma ai kince kina son ya dandani zafin soyayya taya zai dandana kenan ?bayan kuma wanda yake dandana akan mafarkinsa “? zuciyarta ta bata amsa da hakan “wannan ai mafarki ne maryam a zahiri yaga samu yaga rashi “bazan iya ba bazan iya wannna kasadar ba ,bazan iya barin wata mace koda wasa ta ra’bi inda mijina yake ba sai dai bayan raina mijina nawa ne ni kad’ai zanyi komai dan ya zamo mallakina na har abada “tun da asuban farin ta lallaba ta gudu dakinta kafin ya farka yaganta yaci mata mutunci.”


Shi kuwa bai tashi ba sai karfe goma a gigice ya tashi kamr wacan ranar da ciwon kai mai tsanani da jiki ya tashi da kyar ya shiga bayi yayi wanka ya dauro alwala ya fito ya gabatar da sallah byn ya idar ya shiriya sannnan ya soma had’a kayanshi cikin sauri yana duba agogo qarfe shadaya daidai ya kunna wayoyinsa nan take kiran mutane ya soma shigowa wayarsa ya sauko parlour’n rike da qaramar jaka alokacin maryam tana kitchen taga fitowarsa yana amsa waya wanda Ke sake tabbatar mata tafiya zai yi kamar yadda tayi tunani sakamakon wayarsa ta daren jiya “ta fito da sauri tana goge hannunta ta kira sunansa”baby ! yana jinta yayi mata banza yana jan tsaki ganin haka yasa tace “yaya Adam!cak ya tsaya batare daya juyo ba “tafiya zakayi ne babu sallama ? shiru yayi bai ce komai ba “to shikenan allah ya tsare allah saukeka lafiya .”


A matukar fusace ya juyo ya kalleta kafin ahankali ya motsa labbansa “yaushe muka fara haka dake ?ya tambayeta “laifi ne dan nayiwa mijina addua ?hakina ne ka fad’a min zaka yi tafiya ko ba dan komai ba saboda halin mutuwa ,karka manta idan ka mutu a yanzu ni din nan dai nice zan maka takaba ,haka zalika idan na mutu kai din ne dai zai kaini kabari shiyasa yana da kyau ka ajiye komai ka bari muyi zaman aure kamar sauran maaurata tunda na zame maka dole kai ma ka ..” ai bata kai ga qarashe maganarta ba ji kake tasss !saukar marin ATA ya zuba mata sai da maryam taji wani jiri zai qara mata shawul ya rike hannunsa ciki zafin nama sauran kadan maryam ta fadi kasa .” wani kallo yayiwa shawul din dole tasa ya sakar masa hannu yana cewa “kayi hakuri mana duk fa abun bai kai ga haka ba …” ina ruwanka !ya fad’a yana nuna masa kofa fita sannna ya fuskanceta da kyau “sha sha banza sha shar wofi akan me zaki min addua ance miki ina bukatar adduaki ne ? adduar uwata kadai ya isheni idan na mutu kika min takaba allah ya isa ban yafe ba Ke kuma idan kin mutu sai dai Ubanki ya sakaki akabari amman ba dai ni ba banza mara zuciya kawai .”


nan da nan yanayinta ya canza ta zuba masa ido kawai tana kallon yadda yake zuba ruwan bala’i “matsawar baki daina shiga rayuwata ba kin dinga ganin bacin rai kenan fiyye da wanda nake miki shawul kam bai wuce ba kamar yadda ATA ya bukata yana ta bashi hakuri bai yi magana ba ya nufi kofar fita shawul ya cigaba da bata hakuri murmshi kawia tayi tace “haba yaya shawul babu komai fa kabishi kar ya tafi ya barka ko kuma ya dawo ya sauke fushinsa akanka abinda ya aikata ba abinda zai dameni ba kuma bazai sa na canza ba ko a wani yanayi yake zan cigaba da zama dashi karka damu wata tana zai zama labari “allah ya qara miki hakuri maryam “dan Ke din salahar mata ce gaskiya kina da kirki da hakuri nima shedane ,tausayi imani Duk kin hada matar da zaayi alfahari daita ce babu Wanda zai samu mace mai irin halinki Kuma yaki son ki zama matarsa sai wannna sarkin zuciyar tayi murmushi tare da cewa “na gode sosai da yabo tare zakuyi tafiyar ne ?eh tare zamu hollond “allah sarki to dan Allah ka kular min dashi .”karki damu in sha allahu “allah ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login