Showing 87001 words to 90000 words out of 167047 words
Chapter 30 - Mar’adam’s Book 2 Hausa Novel Complete.txt
sake cewa komai ba har kusan second biyar mami ta numfasa tace "wato kai yanzu idan ba nemanka nayi ba bazaka zo inda nike ba yau kusan kwanaki ashirin kenan babu labarinka kawai rayuwarka kake yi baka tunanin halin da zan shiga na rashin ganinka "
"Wallahi adamcy ka bani mamaki daka iya tsallake kasar nan baka fad'a min ba haka zalika ka dawo baka tako kazo inda nike ba duk akan na fad'a maka gsky shine ka d'auki mummunar fushi dani "babu komai rayuwa ce kuma arziki ganina a raye ne duk ya janyo haka "kiyi hakuri sweetheart kina raina wato yanayin aiki ne yayi min yawa a office sai kuma ga tafiyar gaugauwa ta sameni shine dalilin da yasa baki ganin ba amman ba fushi nake dake ba yau din nan nake son nazo na ganki wallahi kina raina duk abinda zan yi sai kin fado kuma nasan zakiyi tunanin haka amman aiki ne "."yayi agogo sarkin aiki amman tun ranar da nazo akan case dinka da mahaifiyar maryam ka dauki fushi dani ya kalleta kawai "karka wani min wannan kallon naka ,nasan halinka fa ko da qafa kayi magana wallahi zan fahimceka fushi kayi dan ban goyi bayanka ba amman kai a ganinka goyon bayanka shine alkairi?"
"at least sweetheart ya kamata kiji haushin kalaman data fad'a akanki sam sam babu respet dan haka ni har abada bazan ga girmanta ba "ai shikenan ka cigaba allah ya bada saa ni zan tafi maryam maryam!! ." na'am mami ta fito da sauri daga kitchen taga mami tsaye "mami ba dai har zaki tafi ba gashi na daura miki abinci ?tafiya zanyi maryam daman nazo naga lafiyarki ne ta mika farar ledar data zo mata dashi wanda Ke dauke da kayan snak "ga wannan kin dinga tabawa kina rage kwad'ayi sai kuma an kwana biyu na gode mami allah ya saka miki da alkhairin allah ya bar mana Ke amman dan allah mami ki tsaya kici abinci mana "abincin kuma maryam ?Aa bazan tsaya naci komai ba ni akoshe nike zuwa kawai nayi naga lafiyarki in allah ya yarda kuma sai an kwana biyu ."to shikenan mami allah ya tsare mana ke ta nufi kofar fita ATA na biye daita tare da maryam ya bude mata gidan baya ta shiga ta zauna yace "Allah ya tsare tayi masa banza Kmr bata jisa ba ya rufe murfin mota suna tsaye har sai da suka ga tashin motar mami sannan suka juyo zuwa cikin gidan ."
suna shiga parlour'n yace "ke me kika fada mata ?wa ni ?Aa ni! ina tmbyrki kina tmyta ko kinyi hauka ne ?ya fad'a ransa a matukar bace "kamar yaya kake nufi ? ni fa bance mata komai ba ko kana tunanin zan fad'a mata wani abu ne ?yayi shiru kawai ya tmbyeta ne sakamakon ganin yanayin fuskar sweetheart din ba kamar yadda ya saba gani ba "nifa babu abinda na fad'a mata bai tsaya sake jin komai ba ya haye sama ya barta tsaye tana kallon bayansa yayinda idanunta suka ciko da hawaye ta daura hannunta duka saman kanta ta fashe da kuka "na shiga uku ta furta a fili yaushe zan fita cikin wannan damuwar ?."babu rana idan ba rabuwa zakiyi dashi ba ,zuciyarta ta bata amsa da haka jiki a sanyaye taje ta cigaba da aikinta tana wanki kwakwaluwarta na tunanin mafuta akan zamanta da mijinta ta dauraye singlet ta fito zataje ta shanya ya sauko daga shi sai qaramin wondo iya cinyarsa wanda ya kama jikinsa da kallo tabi sa dashi ,kyau ne dashi har a surar jikinsa, babu lafiyayyar macen da zata gansa haka bataji shaawarta ta motsa ba,yana tafiya yana shafa qirjinsa bai kalli inda take ba ya samu waje akan kujera ya zauna nan da nan tunaninta ya canza zata so ace mijinta ya kusanceta amman taya hakan zai faru ?” ta wacce hanya zata bullo masa domin duk biyayyarta garesa bazai saurareta ba ”
“Komawa tayi d’akin bayan ta gama aiki ta cigaba da tunanin mafuta ,har dare zuciyarta bata barta ta huta ba ta kasa runtsawa washegari tun da sassafe ta kira nana hauwa’u” sister na rasa yadda zanyi ki taimakeni sister ,gabdaya kaina ya kulle na rasa me zanyi ina son yaya adam ya kasanceni amman Kinsan idan nace zan nemi yaya adam kai tsaye ubana zai ci “shikenan ki kwantar da hankalinki ga shawara ina wannan grup da nake muke ciki ciwon ya mace da matan so kiyi admn din group’s din magana zasu iya baki shawarwari “shikenan sister na gode bari nayi masu magana duk abinda ake ciki zan sanar miki .bayan sun gama waya mata son ta shig ta duba admn taga tana online dan haka sai ta bita pc tayi mata Slm .”
bayan wani lokaci ummu maryam tayi mata reply da Wslm bayn sun gaisa tace sister naga kice admn group din matan so naga group din ana gyara aure ne dan allah inada matsala da mijina dan allah ina son ki bani sharwari “oky babu damuwa ina sauraronki maryam tayi mata takataccen bayani akan rayuwar aurenta a karshe tace na kasance mai karfin sha’awa kuma mijina baya kusantata shine nake son dan allah kibani shawara akan yadda zanyi ya dinga kusantata “okay idan dan wannna ne baki da matsala dan akwai mafuta muna ta bata shawar yadda zatayi sannan tace muna siyar da maganin karfin maza idan kina so zaki iya siya akwai wanda ake bayarwa asobo’ akwai wanda ake bayar a coffe ‘ akwai wanda zaki dafa mashi kamar shayi ya sha idan yana sha ko acikin drinks sannan akwai wanda hanky ne da zarar kin samu damar kin daura masa akan gabansa zakiyi mamakin yadda zai kusanceki .”
“Amman sis ko akwai wanda zan masa amfani ya kusanceni batare dayasani ba “duk muna dashi na coffe ne ,yauwa na gode sosai ki tura min account numberki nawa ne kudin ?nan dai ta fad’a ko nawa zata bayar batare da bata lokaci ba tace ummu maryam ta tura mata account number dinta maryam ta kira nana hauwa’u bayan ta dauka ta koro mata komai amman matsalar sister bani da kudi “bangaren nana hauwa’u tace turo min account number din zan saka mata cikin kankanin lokaci nana hauwa’u ta turo mata kudi tare da turawa maryam alert domin ta turawa ummu maryam bayan kwana biyu aka kirata sakonta ya iso cike da farinciki taje ta karbo “da daddare daya dawo daga aiki yayi wanka ya dawo parlour ya zauna yana kallon news daga shi sai singlet da qaramin wondo yayinda ita kuma take kitchen ta hada masa coffe acikin qaramin jug mai rike zafi da cup kwaya daya ta daura akan tray ta fito ta ajiye masa akan table din gabansa duk da bai cin abincinta amman baya tsallake tayin coffe dinta .”
Ta juya ta haye sama ta sha wanka ta bud’e akwatin kayan lefenta ta duba kayan bacci mai shegen kyau wanda yake bayyana rabin jikin waje,ta dauka tasa nan take ta dawo rabi tsirara rabinta waje wanda duk kamun kan nmj idan ya gani sai yaji wani iri ajikinsa kayan sharara har ana hango kan nipples dinta tasa amercan pent wanda yar siriyar igiya ce a tsakiyarsa ta feshe ilahirin jikinta da turare mai shegen kamshi cike da matsanancin tsoro ta sauko ta zauna akan kujerar dake fuskantarshi tare da daga kafarta har yana hango pent dinta kallo daya yayi mata ya dauke kanshi tare da juya mata baya yana cewa “Ke ! Ki gyara zamanki tana jinsa tayi kamar bataji ba sai ma sake budesu tayi tana daddana wayarta ya juyo ahankali a tunaninsa ta gyara amman sai yaga ta baje tana kallon wayarta “
“Ke wannan irin iskanci ne nace ki gyara zamanki ? Ya fad’a yana siyaya coffe a cup tare da sake juya baya madadin ta gyara zamanta sai tayi kamar bata jisa ba bai juyo ba ya kai hannu ya dauki cup din coffe daya zuba ya sha cup biyu kenan ya sha amman tund ya sha ya rasa tunaninsa cikin kankanki lokaci ya fara jin sauyi ajikinsa ya dauki cup din daya sha coffe dashi ya duba ciki bai ga komai ba dan haka ya ajiye ya koma ya jingina bayansa yana kallonta still tana nan a yanayin da take har ma ta qara bude kafafuwanta cikin wani salo cikin kankanin lokaci ya fara rasa tunaninsa mikewa yayi amman kasa tsayuwa dan haka ta mike ta rikosa amman cikin karfin hali irin nasa ya buge mata hannu yana cewa “don’t don’t touch me aiko ta zame jikinta aranta tace jiki magayi tun baaje koina ba ka fara fita haiyacinka ya shige d’akinsa ya fad’a kan gado ya kamkame jikinsa waje daya tamkar mai jin sanyi .”
ahankali ya nemi dukkanin natsuwarsa ya rasa hankalinsa ya fara gushewa jikinsa har wani irin karkarwa yake babu abinda zai iya tunawa a halin da yake ciki ,shi kanshi bazai iya tuna waye shi ba ahankali maryam ta tura kofar dakin cikin saa ta isketa a bude daman adduarta kenan allah yasa bai kulle kofa ba ,tana shiga dakin cikin sanda ta yaye bargon daya lullluba jikinsa dashi ta shige jikinsa tana sauke numfashi .ahankali ta fara shafa week point din duk wani lafiyayyen nmj yayi qoqarin bude idanunshi amman ya kasa yadda take shafasa sai yake jin abun kamar a mafarki qoqarin bud’e idanunshi yake domin tabbatar da mafarki ne ko kuwa gaske ne ….”to maryam din mami fatan nasara 😂😂😂
Mmn sudais
💗💗💗💗💗💗
MAR'ADAMS
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.
Page 17
ATA ya kasa bud’e idanuwansa sakamakon nauyin da suka masa, yayinda maryam ta sake manne masa kamar zata tsaga fatar jikinsa suka had’u suka manne wa juna ta shige jikinsa sosai tana shakar dad’dan kamshin turarensa mai bugar da zuciya wani irin zazzafan sonshi ke sake shigarta yana bin jinin da tsokar jikinta numfashi ta sauke da karfin gaske muryarta a raunane tamkar wacce zata yi kuka ta fara magana “yaya Adam ina tsananin qaunarka ina sonka kada ka rabu dani ,ban kasance marainiya a duniya ba amman ina jin maraici atare dani akan soyayyarka wallahi idan ka rabu dani mutuwa zanyi dan bazan juri zama acikin duniyar nan babu kai atare dani ba, ka so dan Allah soyayyarka na bani wahala .shafa shi take tana magana can kasan makoshi tana jin wani maganadisu soyayyarsa na huda zuciya dama gangar jikinta.”
yayinda shi kuwa sha’awarsa ta dinga motsawa fiyye da lokutan baya daya saba tsintar kanshi ciki birkitota yayi ta rufto saman qirjinsa sai da tace “wash !!saboda rikon da yayi mata sannan idanuwanshi a rufe ya fara tsotsan dukiyar fulaninta domin dai a idanunshi mafarkinsa yake gani baya ganin wata maryam a matsayin maryam ,nan take so mai tattare da sha’awarta tattare da sanyi ac ga kamshin turarenta dana shi dana air freshener sukai had’e suna fixgarsa daga can karkashin lip’s dinsa ya kira sunanta “my princess! ta yadda maryam baza taji sunan da ya kira ba, romancing din juna sukai sosai kafin daga bisani ya d’auki hanyarsa duk yadda maryam Ke jin d’an zafi saboda farkon yinta ne ,haka ta daure ta bashi had’in kai domin samun cikar burinta iya budurcinta ma kawai daya zamo shine farkon mutumin daya kar’ba ya isheta qarasa rayuwarta cikin farinciki da salama bare zata so ya tausaya mata ya sota fiyye da komai dake cikin duniyar nan dan akan shi babu abinda bazatayi dan ta mallakesa gabad’aya ya zama nata na har abada ba .”
Iya juriya maryam tayi dan sosai ATA ya saki jiki baya ji baya gani yayi sha’aninsa kuma sosai take jin zafi amman ta toshe bakinta har sai bayan da ya gama sha’aninsa ya kwanta sharaf a gefenta yana fidda numfashi da ajiyar zuciya yana shafa nonu wanta ,ahankali ta zame ta sauko kasa da rarrafe ta koma d’akinta ta fad’a bathroom domin gasa jikinta ta had’a ruwan dumi ta shiga ciki har da qararta tare da runtse idanunta sai da tayiwa kanta ruwan zafi biyu sannan ta d’an ji dadin gabanta tayi wanka ta dawo d’aki ta kwanta tare da lullu’be jikinta ta kamkame jikinta waje d’aya, tayi shiru tare da tsurawa bangon d’akin ido babu abinda take gani sai hallitar jikinsa tana mata gizo , gani take kamar jijiyarsa take kallo ko kifta idanu bata yi cikin ranta tace” allah mai halitta yanzu duk girman abun nan ya iya shigewa jikina ?” gashi baya haiyacinsa bare ya tausaya min runtse idanunta tayi sai ga hawaye sharar sun biyo kuncinta .”
ta tuna a novel din da take karantawa idan namiji yayi disvirging din mace irin kulawa da soyayyar da yake nuna mata amman gashi ita ta tashi a zero babu soyayya babu kulawa hasalima da yana cikin haiyacinsa bazai ta’ba kusantarta ba “to ai Ke kika jawa kaina tunda kika kai karshen rashin kunya da bai damu dake ba me yasa me zaki damu dashi ?zuciyarta ta tambayeta girgiza kanta tayi tana sake qamqame jikinta hawaye na cigaba da gangarowa akan kuncinta da kyar ta samu bacci ya d’auketa cike da shaukin mijinta. washegari da ciwon jiki mai tsanani ta farka dan ko iya tashi batayi ba ,daga inda take kwance ta janyo wayarta ta kira layin nana hauwa’u tana d’auka tace “sister ki taimakeni kizo min da doctor bana da lafiya jikina ,ke koina ciwo yake min “bata tsaya jin abinda nana hauwa’u zata fad’a ba ta katse kiran ta sake jan bargo ta lullu’be jikinta ”
Qarfe takwas da mintuna ashirin nana hauwa’u ta shigo parlour’n gidan tare da doctor aysha saminu babu motsin kowa a parlour’n sai na na’urorin da kuma hasken qwayayen da basu kashe daren jiya ba kai tsaye saman gidan ta nufa tare da likita a bakin kofar d’akin ta tsaya tana knocking ahankali, jin shiru ta fara neman layinta “ki shigo a bud’e kofar take dan haka nana hauwa’u ta tura kofar d’akin suka shiga tana kwance akan katifa numfashi kawai take saukewa ahankali kamar wacce take da cutar asthma. da sauri ta qarasa ta hau saman gado ta yaye bargon da ta lullu’be jikinta dashi ta ta’ba jikinta wani zafi taji ya ratsa tafin hannunta “subhallah sister sannu numfashi ta sauke tace “yauwa sister ina doctors din dan hankalinta bai kai ga ganin doctor aysha dake tsaye ba “gata tare muka zo “dan allah kice doctor aysha ta dubani sister jikina kamar ba nawa ba “nana hauwa’u ta kai bakinta daidai kunne maryam tayi mata magana cikin rad’a “da alamun buqata tabiya ?bari sister naji jiki wallahi ban san zan iya dauriyar nan ba “alhamdulillah allah yasa kwallon yayana ya shige raga “to ameen amman fa ina jin tsoro “ nana hauwa’u ta d’ago ta dubi doctor aysha tana cewa “dan allah ki duba min sister tare da yi mata qarin bayani abinda ya faru dan ta samu damar yin aikinta cikin sauki sanann ta matsa ta bata waje .”
doctor ta dubata taga bataji rauni sosai ba dan haka tayi mata alurai ta rubuta magani wanda zata sha sannan nana hauwa’u ta sallameta “sister cinyoyina bazan iya d’agawa ba “sorry tunda anyi miki allura zakiji saukin ciwon ta fad’a tana kai hannunta jikinta ta soma mammatsa mata “ina yaya yake ?na dai barshi a d’akinsa bansani ba ko yana nan ko ya fita office ba “qarshen qiyayya ya qare idan ciki ya shiga shikenan maryam tayi shiru taki cewa komai dan zuwa yanzu tana jin nadamar abinda ta aikata “allah yasa ciki ya shiga sister”nana hauwa’u ta sake maimaitawa tana matsa mata kafafunta tana sakin murmushin naunayen ajiyar zuciya maryam ta sauke “allah yasa idan ya shiga yayi farinciki idan hakan ta kasance zanji dadi sosa dan wallahi sai yanzu nake jin tashin hankali.” karki wani damu kanki babu abinda zai faru sai alkhairi Ke dai Kiyi wa kanki kyakkyawan fatan yaya na matuqar son yara nayi imani kika samu ciki zai ajiye komai ya rungumeki “idan kuma yace taya hakan ta faru me zance masa ?wallahi tsoronsa nake ji bari na kira mami na fad’a mata “a’a sister kunya zanji ace amatsayina na diya mace na aikata hakan ,fyade fa nayi masa ai wannna abun kunya ne a gareni .
“Dan allah karki d’aga hankalinki mu jira lokaci amman ni nasan da gaske zai so abinda zaki haifa idan allah yasa an samu domin sosai yaya Adam yake son yara tun maryam na iya bawa nana hauwa’u amsa har tazo tayi shiru sakamakon baccin daya d’auketa ta lullu’be mata jiki ta fito domin siyo mata magungunan da doctor ta rubuta .”bangaren ATA kuwa bai farka ba sai karfe goma daidai ya tashi da matsanancin ciwon kai da ciwon jiki mai tsanani yana tangadi ya tashi ya fad’a kan kujera safo kwaya d’aya dake dakin ya rike kanshi dake sarawa yana tunanin tare da son tuna abinda ya faru dashi ,iskancin maryam na jiya ya shiga dawo masa ,yanayin shigarta da zamanta da kuma coffee din daya sha tsaki yaja ,yayita qoqarin ya tuna abinda ya faru bayan wannna amman ya qasa tuna komai saboda karfin maganin ,lumshe tsumammun idanunshi yayi kawai ya yunkura da kyar ya tashi yana had’a hanya ya daura hannunsa akan handle din kofar shiga