Showing 111001 words to 114000 words out of 167047 words

Chapter 38 - Mar’adam’s Book 2 Hausa Novel Complete.txt

kawa maryam ka maidashi d’aya sannan ka maida maryam d’akinta saboda allah da girman mahaifinka da darajan haihuwarka da nayi "ya bud'e baki yi zai magana "karka ce aa adamcy ta katse shi ta hanyar fad’ar haka “kayi dan allah da mahaifinka da kuma ni da nayi silar zuwanka duniya domin muddin ka rabu da maryam zata shiga damuwa mai tattare da tashin hankali idan ta kasance cikin damuwa nima zan shiga domin nice silar komai .”


ya juyo sosai ya fuskanci mami "abu na farko tana rayuwarta batare da kai ba na shigo daita cikin rayuwarka, abu na biyu yanzu kun zama abu daya wayasani ma ko rabo ya shiga tsakaninku "gaksy ni sweetheart bana son abinda kike min akan yarinyar nan ban gama fita cikin matsala ba zaki sake shigo min da wata damuwa "ba zancen shigo da damuwa bane adamcy naji hakan ajikina akwai rabo a tsakaninka da maryam .”yayi shiru kawai yana mamakinta a ransa yace “ai kuwa badani ba dan bazan sake gigin kusantarta ba kuma ni bana jin haka ajikina domin spam din daya fitar ba d’a bane dan duk spam din da zai zama d’a fitarsa nada matuqar wahala daga jikin d’an adam mami ta d'an yi gyaran murya "ni mahaifiyarka ce zan iya sakaka kayi min abu dole koda kuwa ranka bai so amman a wannan karon banason na maka dole alfarma nake sake neman da baka hakuri saboda dalilai masu yawa dan allah ka janye ka kuma maida maryam iska ya fesar mai zafi daga bakinsa sannan yace "shikenan naji na janye na maida ita ."iyakar abinda ya fad'a kenan ya fice daga dakin domin idan ya cigaba da tsayuwa zata nemawar yanuwnasa afuwa abinda bazai so ba kenan shi dasu har abada .”


“Alhamdulillah! mami ta dinga furtawa tana nemammansa afuwa da sauki a wajen Allah suna zaune jugun jugun ya sauko ya nufi kofa "zabiba ta zabura ta mike zata bishi aunty shahida ta dakatar daita tana cewa "da alamun kin fara manta waye adam arayuwarki wallahi zamanki matar aure da ya’ya bazai hanashi yi miki mugun bugu ba mu barshi har ya sauko da kanshi "ni dai zan wuce gida dan bazan bari wannan fuskar ta sake shigowa muyi ido hudu ba inji aunty khadija gabdaya suka kwashe da dariya ban da maryam wacce idanunta sukayi jajur tsabar kuka” nima tashi zanyi na wuce nasan mami zata shawo kansa suna shirin mikewa mami ta sauko "mami ni zan wuce gida inji cewar aunty khadija itama zabiba ta gyara zaman mayafinta nima zan gudu dan yau sai wani ikon allah ,allah yasa dai ya sauko "kun gama hadasa mana tashin hankali shine zaku gudu daya bayan daya ?"dan allah mami Kiyi hakuri bamu san zai dawo ba tunainmu fitarsa yayi nisa "ai shikenan tunda ya janye sakin .""


Wani irin ihu nana hauwa ta saka tare da zuwa inda maryam take ta rungumeta "sister yaya ya maidake ai na fad'a miki yanzu kin zama wani bangare na rayuwarsa "kunga kuzo ku wuce sai qarshen wata kenan "in sha allahu mami suka hada baki gabdayansu sukai mata sallama gidan ya saura daga mami sai maryam nasiha da kwnatar da hankali mami tayi tawa maryam muryata a dashe tace “mami na gode “har karfe goma suna zaune a parlour'n sallah ne kawai Ke tashinsu amman babu ATA babu alamunsa har shabiyu ta buga suka rufe kofar parlour'n batare da sun murd’a key ba koda zai shigo suka hau  sama daga maryam har mami babu wanda ya runtsa sai faman juyi suke bayan sunyi sallar asuba ne suka kwanta inda wani naunayen bacci ya d’aukesu sai karfe shadaya suka tashi da sanyi jiki maryam ta sauko domin samawar mami abinda zata ci kawai ta gansa kwance akan kujera ya daura tafin hannunsa d’aya a daidai mararsa yayinda d’ayan hannunsa ke saman goshinsa idonsa biyu sai dai tunaninsa yayi nisa domin likitansa bai dade da wucewa ba abinda sakamakonsa ya nuna ne yake yawo acikin brain dinsa “wai anyi masa amafani da wasu kwayoyin jima’i ne wanda shine ya haddasa masa azababben ciwon kai da bai jin magani “ how come ?ya tambayi kanshi Idanunta na kanshi ta shige kitchen ta fara aikinta .”



Kwana bakwai kenan da ATA ya maida maryam
sai dai bbu wani saukin al'amura dan babu abinda ya canja daga yanayin zamansu duk da mami dake tsakaninsu dan bai kallon duk inda mrym take idan yana gida hatta mami baya wani hira daita harkar gabansa kawai yake .addu'a dai mami take qara yi kan Allah ya canza masa rayuwa ya kuma daidaita tsakaninsu yasa zaman lfy ya shigo cikin rayuwar aurensu .yau tunda safe maryam ta tashi da aikace aikace gyaran cikin gidan, aiki kawai take kmr wacce tasha kwaya domin koina yayi kura dan ta kwana biyu bata kakkabe gidan ba tun kafin zuwan mami duk mami na zaune tana kallonta shirun da mami tayi ne yasata kallon inda mami take mami tace “anya kuwa mrym bazaa kawo miki masu aiki ba dan naga aiki yayi miki yawa kuma ko babu komai zasu dinga d’auke miki kewa idan na wuce .?tayi murmushi kawai batare da tace komai ba “ki bar aikin nan haka mrym ki huta gobe zansa a kawo miki masu aiki sai suyi ,yanzu zanyiwa cristi magana tasa akawo mutun biyu nasan sun isheki ?”



Maryam ta girgiza kai alamun “a’a ! “mami karki wani damu da masu aiki dan ni bana ra’ayi masu aikin. bbu abinda na fi tsana a rayuwata sama dasu dan wallahi wasu masu aikin ba aiki yake kawo su ba , mami tayi murmushi dan ko bata fad’a mata ba ta fahimceta “ to ai shikennan Allah ya bada sa'a Amman dai yanzu ki bari ki dan hutu haka. naga ko karyawa bakiyi ba ,ai yanzu nan zankarasa nama kusan gamawa.mamaki ya cika zuciyar mami ganin irin aikin da take wanda bata yinsa a lokacin da take gidanta komai masu aiki suke yi mami ta gyara zamanta tare da kunna TV tana kallo daga nan inda take zaune suke hira da mrym din ,kafin wani lokaci mrym ta gama komai har abinci .”koda yamma tayi ma zagaye mami tayi ta shiga kitchen ta shirya masu lafiyayen abinci , farar shikafa ce da miyar pepesoup din kayan ciki ,sannan da miyar pepesoup din freshe fish dataji kayan hadi da ganye ugu aciki sai kamshin ke tashi .”sannan taje ta shirya komai tsaf tsaf a dinning ta bude kulolin abinci ta dinga d’aukar girkin hotuna da vedio byn ta gama ta rufe komai taje ta sheka wanka ta hade cikin daguwar rigar atamfa wacce ta sha stone work sai kalli take zubawa ga wani kamshi na musamman dake tashi ajikinta. karku manta mrym akwai son kwalliya da posting a social media tana gama kwaliyar ta fara zubawa kanta hotuna kala dabam dabam kamar yadda ta yiwa girkin sai datayi posting sannan ta soma qoqarin fitowa ”


ahankali take saukowa zuwa parlour kasa tayi maseefar kyau sai kyali take abu ga farar mace kusa da mami ta samu guri ta zauna sai dai idanunta na kallon tsaitin kofar shigowa mami ta kalleta tana murmushi tace “ kai Kai maryam kinyi kyau ,yau adamcy bazai ganeki ba “mrym ta saki wani murmushin jin dadi tana cewa “kai mami har wani kyau nayi . ?”wallahi kinyi kyau sosai kuma naji dadin ganin wannan kwaliyar daman inata son nayi miki magana akan kin rage kwalliya ba kamr sanda kike gida ba, marym ta sake yin murmushi “gsky kinyi fine sosai allah yasa adamcy yaga kyan kwaliyar nan “Ameen ta amsa a cikin ranta .”bayan kamar mintuna goma suka jiyo sallamarshi a ciki suka amsa alokacin da yake taku cikin parlour, kunnenshi makale da waya yana magana da saurinta ta mike ta tarbeshi zata karba briefcase din hannunsa ya hanata batare da ya kalleta ba ya nufi hanyar sama yana jan tsaki dan baqaramin jin haushin nacinta yake ba“.


jiki a sanyaye maryam ta shige kitchen ta zauna tana runtse idanunta yayinda zuciyarta ke mata wani irin zugi mami sarai ta fahimci damuwace tasa yin haka nan da nan itama taji damuwa zuciyarta ta sosu ta mike ta shiga kitchen din ta iske mrym zaune har lokacin idanunta a runtse suke ta kai hannunta ta riko hannunta ba tace daita komai ba suka fito kai tsaye dining area suka nufa ta zaunar daita itama ta zauna tana ta’ba qirjinta alamun ta kwantar da hankalinta .”byn kmr minti talatin ATA ya sauko jikinsa sanye da riga white t shirt da wando jeans three quater sai kamshin turarensa Red ne yake tashi ajikinsa , kai tsaye dinning area ya nufa inda ya hangi su mami zaune da alamun zaman jiran fitowarsa suke .'ahankali ya karaso gurin tare da samu guri ya zauna kusa da mami yana gaisheta “ai na d’auka bazaka gaisheni bane ?dan ka wani shigo ko kallon inda mutane suke bakayi ba ta fad’a cikin rashin sakin fuskar numfashi ya sauke yace “barka da dare sweetheart ?barka ya aikin ?alhamdulilllahi ya fad’a atakaice sannan ya ciro wayarsa yana operating .”


ahankali mami tayi wa mrym alamar ta koma kusa dashi ta tashi ta koma kusa dashi ji yayi kamar ya tashi ya canza guri amman ya share ya cigaba da dandana wayarsa “maryam bismillah kiyi serving dinmu wani irin mikewa tayi wanda yasa gabadaya santsar jikinta girgiza most especial qirjinta d’agowa yayi da niyar sauke mata ruwan bala'i idanunshi yaci karo da girjinta kallo daya yayiwa Rabin nonuwanta ta saman rigarta ya d’auke idanunshi amman duk da haka say da yanayinsa ya d’an canza nan da nan kwalkwaluwarsa ta shiga circulating ya dinga jin wani iri a sansar jikinsa abinda bai ta’ba ji akanta ba kenan sai yau .”cike da natsuwa tayi serving dinsa. bawani abinci kirki ya ci ba ,ya ture plate din gefe 'ahankali ya maida bayansa ya jingina da kujerar da yake zaune akai Tare da dan zamowa kadan yana duban mami itama mami shi take kallo tana tabe baki “ba dai har ka koshi ba ?”


ya dage mata girarsa daya alamun haka ne ,”yanzu duk yadda girkin nan yayi dadi ? ya yatsina face dinsa kawai batare da ya cewa mami komai ba dan bai ji wani dadin da yayi ba murya a sanyaye mrym tace” to ko na hado maka coffee ne?bai ce uhm ba bare um uhm parlour ya dauki shr har kusan tsawon minti goma batare da ko tari yayi ba , sai da mrym din ta km maimaitawa tmbyrta tukun muryarsa a dake yace “ please banason damuwa dan Allah“
“maryam je ki had’o masa zai sha tsabar jin kai ke damunsa jin haka yasa mrym din mikewa 'ahankali tana jujjuya mazaunanta har ta nufi kitchen mami tace “adamcy kalli can ya kai idanunshi inda ta muna masa bayan maryam ya hango ya waigo ya kalli mami”sweetheart me hakan yake nufi kuma ?me nayi ?na nuna maka ne kaga irin halitta dirin da allah yayi wa matarka ,mrym nada daidai nata kyau adamcy “takaicin da ya tsaya masa a makwashi ne ya samu ya hadiye da kyar yana hango tahowarta da yadda take motsa qirjinta saurin d’auke idanunshi yayi ya kamo lip's dinshi na kasa yana cizawa da karfi har ta karaso ta’aje masa coffee a gabansa bai dana cizan lip's dinshi ba,yana son shan coffe din amman yaki d’auka ya sha .”


Mami ta zuba masa ido tana kallonsa kafin ahankali ta d’auki cup din coffe ta mika masa babu musu ya kar’ba ya fara sha yana lumshe ido mami ta cigaba da kallon yadda yake shan coffe sak mahaifinsa kusan har ya so ya zarta tariq abdallah da komai ya d’an dubi mami yace “ ya’akayi sweetheart ?ta hararesa tana cewa “ban sani ba nan kafi kauri ga abinci ka zauna kaci yadda ya kamata aa sai ruwa “tsam ya mike tsaye ya soma taku rike da cup “sweetheart ni zanje na kwanta bacci nake ji tabi bayansa da kallo ,”to Allah ya tashemu lfy “daren ranar sam ATA kasa runtsawa yayi kwana yayi yana juyi yana watsa jikinsa ruwa hannuwanshi yasa duka ya dafe jijiyarsa dashi yana juyi da kyar ya samu ya runtsa sakamakon wani irin feeling da ya dinga tasoma masa sai wuraren asuba bacci mai nauyi yayi nasarar daukar shi.”washegari da sassafe ya bar gidan ya wuce office .”




zaune yake a office dinshi aiki yayi masa yayinda kanshi ke duke yana fama da aiki rubuce rubuce dake gabansa yaji Knocking din kofa , kansa na duke ya bada izinin shigowa batare daya dago kansa ba yaga ko waye ba ammar ne ya shigo cikin office din da sallamarsa ATA ya amsa batare da ya dago kansa ba ya cigaba da abinda yake" ganin haka Yasa ammar ya tsaya abakin window , yana kallon haraban ma’akatan wanda ma’aikata ke kai kawo dan yasan tunda ya iske ATA kan aiki bazai taba sauraransa ba matsawar bagamawa yayi ba dan sanin da yayi masa kenan na maida hankalinsa matuka akan aiki idan yana yi .Kusan minti shabiyar yayi tsaye , sannan ya soma takowa ahankali izuwa bakin makeken tablet din da ATA ke zaune ,yaja kujera daya ya zauna yana dubansa, Sai lokacin ATA ya d’ago tsumammun idanunsa ya dubeshi har ka gaji da tsayuwar kennan ?


“Ba dole nagaji ba dan naga alamun sai nakai ga zama tukun zakiyi lokacina ya fad’a hk yana mikowa ATA hannu suka gaisa ,yaushe ka dawo qasar ? Dariya ammar yayi yana cewa “shekaranjiya na dawo yau km nace nazo naganka ,ko bai yi bane ?
Wani irin farinciki ya lullube zuciyar ATA ya danyi murmushi har dimple dinsa ya lotsa tsantsar kyawunsa ya sake bayyana ,yana son a dinga nuna masa kulawa da soyayya ,ammar yace aboki lfy kuwa irin wannan farinciki haka ?”babu komai nima haka na tsinci kaina ya jingina bayansa da kujerar da yake zaune yana jujjuyawa dashi , ammar yace “ya mami da dolen dolalo ?sai da ATA ya yamutsa fuska sannan yace “sweetheart tana lfy ita dayar ce dai gsky bansani ba ammar ya sake yin dariya kace zaka qara aure har yanzu shiru ko ka canza shawara né zaka cigaba da zama da dolen dolalo?


“Ammar kafa dawo kenan “ya fad’a yana jan tsaki “dan kaki bin shawarata ne wallahi da kaga maryama zata maka yarinyar abar tausayi ce ga maraici ga rashi “bana jin zan iya auran irinta koda zan yi aure ,kai ina ganin na hakura ma .ok zaka cigaba da zama da mrym din kenan ? ya gyada masa kai kawai ,amman to why not ko sau daya kaga maryama ni ina dalilina son ku had’u da juna “dan Allah ka rabani da wannan shirmen ai tunda sunansu ma yazo d’aya da yarinyar nan naji na tsani had’uwa daita ammar ya bud’e baki zai sake yin mgnr d’aya daga cikin wayoyinsa ya dauki kara 'ahankali Yasa hannunsa ya janyo wayar maganar second biyu yayi ya sauke wayar ammar na zaune yana kallonsa har yagama wayarsa , yana shawarar yadda zai bullo masa yafi son ya ganta yana son yaga rud’ewar da zai yi akanta ,hira suka cigaba dayi kafin daga bisani ammar yayi masa sallama ya wuce .”


Satin mami biyu ta soma tattara kayanta babu yadda maryam batayi ba akan tayi zamanta tace aa “dan allah mami ki zauna banason ki tafi “aa maryam shiyasa nace akawo miki masu aiki bakin kishinki ya hana tayi murmushi “kai mami wani kishi kuma ?aikin gidan bashi da wani yawa fa koma dai menen Ya rage naki ni dai tafiya zanyi gobe .
da daddare da ATA ya dawo ta sheida masa “ in sha allahu gobe zata koma gida “sweetheart kiyi zamanki mana “a’a bazan cigaba da zama ina ganin wulakacin ba dan banga abinda zamana yake tsinana maka a gidan ba hassalima qaro sabon wulakanci kayi lada ya isa haka idan ka ga dama ka duba allah kayi wa matarka adalci idan kuma kaki zakaje ka had’u da allah né sai abu na gaba idan zaka zo qarshen wata kazo min da maryam washgari ta kasance asabar da misalin karfe hud’u na yamma suka rako mami haraban gidan inda ATA ya bud’e mta bayan mota ta shiga ta zauna maryam ta zagaya dayan bangaren ta ajiye mta jakar kayanta mami ta dubi ATA “ka tabbatar kazo qarshen wata sannna kazo da maryam "in sha allahu ya fad’a tare da rufe mata murfin mota yana cewa direbanta ya jata Ahankali

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login