Showing 171001 words to 174000 words out of 307403 words

Chapter 58 - Abban Sojoji Takun Karshe Hausa Novel Complete

ƙara tsayi saboda Sgr ya ɗaga tafiyarshi ta komawa U.s,Zuwa Next One Month,dalilin ɗaga tafiyar tashi saboda Investigation ɗin da sukeyi na ƙoƙarin gano waɗanda suka kashe Junaid,Ga kuma Abbansu daya zuba masu ido yana jiran su dawo mashi da ƴa'ƴanshi,bawan Allah ko bacci bai samu,duk ya rame ya fige,bai samun bacci da daddare saboda sallar daren da yake yi, haka zai zauna saman darduma yayi ta yi masu addu'a,Allah ya dawo mashi da ƴa'ƴanshi,ita kanta Mommynsu junaid tana cikin mawuyacin hali,cos ta fara zargin cewa ba Kidnapping ɗinsu akayi ba,there's something behind da suka 6oye masu,har sun fara fidda rai da dawowarsu,A ranar Litinin sai ga JAHAD ta dawo gidan da ƙafafunta,Murna a wurinsu kamar su haɗiyeta,duk da sun shiga damuwa ganin yadda ta rame ta fige,duk ta fita hayyacinta,ƙashin wuyanta duk ya firfito kamar zai fasa fatar wuyanta,Taji jiki sosai,Idanuwanta duk sun kumbura,duk yadda suka so jahad ta buɗe baki ta faɗa masu ina junaid yake,taƙi magana bakinta a rufe yake,sai dai kawai ta dinga binsu da ido,bakomai ya hanata yin magana ba,fa ce kukan dake cinta,muddin ta buɗe bakinta to zata fashe masu da kuka ne,kuma ta ɗaukarwa Su ya Omar alƙawarin bazata tona masu asiri ba nace wa junaid ya mutu,har sai lokacin da suka shirya sanar dasu,tunda ta dawo gidan nan,Ta zama salihar ƙarfi da yaji,magana saita zama dole sannan take yinta,ko ɗakinsu batasan fitowa daga ciki,tun hosana na lalla6ata don ta faɗa mata abunda ke damunta,saboda kullum sai ta farka ta sameta tsakar dare tana sallah hawaye na gangarowa akan fuskarta,Har tagaji da tambayarta ta ƙyaleta,

Kullum ne in zata kwanta da daddare sai ta ɗaukko wannan zanen fuskar junaid da tayi a cikin drawing book ɗinta,ta tasa shi gaba tayi ta kallo,Wani lokacin ta fashe da kuka wani lokacin kuma tayi murmushi,bakomai yafi tsaya mata araiba,kamar rana ta farko da ta fara haɗuwa dashi face to face,Yayi tsammanin Sehrish ce,ya ruƙo hannunta ya turata cikin motarshi,ya tasa ta gaba da wannan kyakkyawan murmushin nashi,jahad tayi kuka tamkar ranta zai fita,har ya bi jikinta,in har bata zubda kwallaba ita kanta bata jin daɗin jikinta,wani sa'in idan raɗaɗin yayi mata yawa ƙur'ani take ɗauka ta zauna tayi ta karantawa har ta samu sauƙi acikin zuciyarta,Sau dayawa Omar yakan kirata a garden su zauna yayi ta lallashinta,yana yi mata nasiha,hakan yasa ta fara samun sauƙin raɗaɗin da zuciyarta keyi mata,har ta fara sakewa da kowa acikin gidan,hakan ba ƙaramin daɗi yayi masu ba,Yanzu saura dawowar Junaid suke jira shima Masu garkuwar su sako shi,😥rashin sani yafi dare duhu

*Boss Bature*

Kano State,

Wuraren ƙarfe 8 na dare,Sehrish ta fito daga cikin toilet,chest ɗinta ɗaure da towel,ta canza sosai,duk da babu kwanciyar hankali atare da ita,Ciwon Oummansu ba ƙaramin ɗaga mata hankali yake yi ba,harta fara murnar zasu koma gida,sae kuma abu ya dawo gadan gadan haukan take yi,wardrobe ta nufa tare da buɗewa,ta dauko kayan baccinta riga da wando ta zurasu ajikinta,bayan ta kammala sanya kayan,gaban mirror ta koma ta zauna tana kallon fuskarta acikin madubin,ta ƙara kyau da haske,mayukan da take amfani dasu ba ƙaramin gyara suke yi ma jikinta ba,tunani ta shiga yi yau saura satittika suka rage aurenta ya mutu da Sgr,ta ɗan damu da rashinsa a kusa da ita,kusan kullum ne saita tura mashi text message a wayarshi,Sometimes yana maido mata da reply,harma ya tambayi ya lafiyar Oummansu,hakan ba ƙaramin daɗi yake yi mata ba,
Kiran wayane ya shigo,nan take wayarta ta soma ruri,jiki na rawa ta miƙe daga saman kujerar ta nufi inda ta ajiye wayar asaman pillow,hannu tasa ta ɗauki wayar tare da duba sunan mai kiran nata,wani irin farin ciki ne ya lullu6eta ganin sunan Mommy Azeema ya bayyana akan screen ɗin wayar,Cike da zumuɗi ta ɗaga kiran,
"Assalamu alaikum mommy"
On the other hand mommy Azeema tace"wa'alaikumus salam my Daughter hope kina lafiya,"
Shiru Sehrish tayi batare da ta bata amsa ba,ƙasa kasa ta soma shessheƙar kuka,
"Daughter,kuka kikeyi koh"?nan ma shiru bata amsa mata ba,
"Kinyi missing ɗin mommynki ko?,
Daƙyar ta iya buɗe baki tace"Eh mommy,kin manta dani,ina cikin damuwa sosai,ta ko'ina ba sauƙi,dama kece kike kwantar mun da hankalina,gashi yanzu kona kira baki ɗagawa,"
"Am sorry daughter,Nasan ban kyauta maki ba,Amma yanzu ki kwantar da hankalinki,In sha Allah this week zamu zo nan Abuja,Munyi waya da Abusufyan ya sanar dani cewa,Zaku dawo tare da Oummanku ko!
sehrish tace"Eh,"
"Naji daɗi sosai,Ban kira na tayaki murnar ganin Oummanku ba,Wlh na yi farin ciki sosai,har ina cewa gwaurancin Abusufyan ya ƙare tunda sanyin idaniyarshi ta dawo,"
Murmushi sehrish ta saki,hajiya azeema taci gaba da cewa"Baki bani labarin rayuwarki da Sgr ba?ya ake ciki?ko har yanzu babu wani sauyi"?
Komawa sehrish tayi gefen gadon ta zauna,A tsanake ta labarta mata irin zaman da sukayi dashi,"
Hajiya azeema tace"Good,Koba komai ta wani 6angaren hankalinshi ya fara karkata akanki,Wannan ma mataki ne na nasara"
Dakatawa tayi da yin maganar tana sauke ajiyar zuciya,kasa kunne sehrish tayi tana jiran jin me zatace mata,
"Yaushe zaku dawo kano?kamata yayi ace kuna tare da juna,banji daɗin komawarshi Abuja ba,"
"Gobe muka shirya komawa gida,Amma ciwon oumman mu sai ƙara gaba yake yi,bansani ba ko tafiyar na nan,ko an fasa,Daddy nake jira ya dawo na tambayeshi,"
"Kisan yarda zakiyi Ku koma Abuja,if not duk wani shirin mu zai lalace ne,Ita kuma Oummanku,Allah ya bata lafiya,zamu tayaku da addu'a,Zan yi magana da daddy ɗin naku gaskiya ƙwara adawo da ita nan Abuja,zata fi samun caring,ga kuma su hosana da jahad,idan tana ganinku ku uku atare sai inga kamar zata iya dawowa hayyacinta in a short time,"
Sehrish ta Gamsu da bayaninta ita kanta tayi tunanin hakan,
"Nagode sosae Mommy,Allah yabarmun ke,Har na kosa mu hadu,don nayi missing ɗinki sosai da sosai,"
dariya hajiya azeema tayi tare da cewa"don't worry ur self in dai nice har sai kin gaji da gani na,Am coming back soon,Dani za'ayi yaƙin karshen nan,da makamaina zanzo,mu bazama a filin daga har sai mun cimma nasara,"cike da Zolaya tayi maganar,hakan ba ƙaramin dariya ya ba sehrish ba,hada dafe cikinta,taji daɗin kiran da Hajiya azeema tayi mata,Ta sanyata farin ciki sosai,Sun jima suna waya kafin daga bisani suka yi sallama,

Wurgi tayi da wayar saman mattress,fuskarta ɗauke da ƙayataccen murmushi,tana cikin Nishaɗin nan ta soma jin faɗuwar gaba rass rass!tunani ta shiga yi ko mai yasa take jin faduwar gaba?kodai wani abu na faruwa ne,tana cikin wannan fargabar taji an kashe ƙwan falo,da farko bata damu ba,tun da ba ita kaɗai bace acikin gidan Akwai security guards zai iya yiwuwa ma Daddynsu ne ya dawo,dama ya sanar da ita cewa after isha' prayer zai wuce gidansu Maman sadeeq,

Ƙwala mashi kira ta soma yi don taji idan shi ne ya dawo,
"Daddy!Daddy!Daddy Abusufyan"!shiru ba'a amsa mata ba,nan fa ta soma zargin kodai wani ne ya shigo masu,Amma ae akwai security a gidan,kasa jurewa tayi hakan yasa ta mike tsaye,ta tunkari ƙopar ɗakin,a hankali tasa hannu ta buɗe ƙopar ɗakin ta fara leƙawa,ko'ina duhu babu haske a falon,motsin takun takalmi ta fara ji,



🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾

*_GYARA SHINE MACE_*

*_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_*
🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾

*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 08133079957

*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,

Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,😍

Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji😍

Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin ki💃

Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ,
Mmn Yusuf likitar Mata💃😍

Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki💃💃💃

Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babuku💃💃💃💃💃

Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima

KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN👇🏻👇🏻

Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin gari
Kalolin tsumi

Zumar dabino
Zuma Mai rubutu
Zumar goron Tula
Zumar ridi

Dahuwar kaza
Dahuwar zabo
Dahuwar zuciya
Dahuwar ciccibi
Dahuwar tsoka Tara
Dahuwar Yan shila
Dahuwar kwai Mai rubutu

Turaren mallaka
Turaren Mara
Turaren tsugunno
Turaren k'irji
Shuumar humra
HATSABIBI turare
Hatsabibiyar humra

Matan gaske
Maltinat Mata
Shayin Mata
Tsumin kankana
Sirrin tafin k'afa

Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini
Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a
Akwai hadin farinjini na matar aure
Akwai kwallin mallaka
Zoben mallaka
Set na Jigidar mallaka

*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers👇🏻👇🏻👇🏻

07069711327 or 08133079957 call or Whatsapp ,Ina maraba daku customers😍😍😍😍😍

Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 08133079957 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata😊😊😊😊😊😊😊😊😊
[3/19, 2:57 PM] +234 810 388 4440: tsoro ne ya kamata,Zuciyarta sai harbawa take yi da ƙarfi da ƙarfi,wani irin wahalallan yawu ta haɗiya,Sam takasa Motsawa,tabbas wani ne ya shigo cikin gidan tunda harta Ambaci sunan Daddynsu bai amsa mata ba,A ƙopar ɗakin ta tsaya cak kamar an dasa mata Aya,Saboda duhu ta ko'ina bazata iya hangen meke wakana ba acikin falon,tunanin kiran Abusufyan tayi,da sauri ta juya hannunta na kerma tana ƙoƙarin tura ƙopar ɗakin ta shiga daga ciki,Ta jiyo ihun Oummansu dake a downstairs,A gigice Sehrish ta juya da gudun gaske ta nufi downstairs,cikin rashin sanin ina zata taka saboda duhu ƙafafunta suka harɗe daga saman benen gaba daya ta rubza mashi,mirginowa ta dinga yi daga saman benen har ta faɗo ƙasa ta ƙume goshinta,Sosai taji raɗaɗin buguwar da tayi amma a haka ta jure ta daddage ta mike,tana laluban hanyar zuwa ɗakin Oummansu cikin duhun,Sosai take jiyo sautin koke koken da Oummansu keyi,Duk tabi ta ruɗe ta rasa ina zata dosa,
  Da ƙarfi ta soma kwala mata kira"Oumma!Oumma!!"tamkar makoshinta zai 6allo waje,duhu ya hana ta gano kopar ɗakin,Bangon falon tabi ta dinga sanya tafin hannunta tana shasshafawa,da taimakon Koke koken da Oumman keyi ne ta samu ta ruƙo Handle ɗin kopar ɗakin,Da karfin ƙarfe ta sanya ƙafarta tare da Harba ƙopar ɗakin ta buɗe,Bata iya ganin komai ba saboda duhun da ɗakin yayi an kashe Hasken ɗakin kamar yadda aka kashe na Falo,
  Shafa bangon tayi dayake tasan inda Switch ɗin yake,Cikin sa'a ta kunno shi ƙitt Haske ya gauraye ko'ina na ɗakin,

Gabanta ne yayi wani irin mugun bugu rasss!ƙwayar idonta tamkar zata faɗo ƙasa saboda Tashin hankalin da sukayi arba dashi,
  Ta ko'ina ya mamayeta,ƙokarin rabata da kayan jikinta yakeyi,babu kunya babu tsoron Allah,Wani irin kukan kura Sehrish tayi bata dira a ko'ina ba sai asaman gadon,A hargitse ta Cakumi Wuyan rigar jallabiyar dake ajikinshi,da iya ƙarfinta na ƙarshe tayi wurgi dashi gefe guda,Ya gangara ƙasan gadon,
  Fashewa tayi da matsanancin kuka,tana kallon Oummansu wadda tuni ta jima da sumewa asaman gadon,
  Jijjiga jikinta sehrish ta shiga yi tana Ambaton sunanta,Dakatawa tayi da yin kukan tare da wurga ƙwayar idonta kan Mutumin wanda ke tsaye a bakin gadon,jallabiyace a jikinshi,kanshi kuwa Rawani ne,Ya sanya face mask a fuskarshi,"
  Huci kawai takeyi tana kallonshi,
Hannu yasa tare da zame takunkumin dake a fuskarshi,Mummunane sosai bai da kyau ko miskala zarratin,irin mutanen da kallo guda zakayi masu kaji ka tsanesu,Sehrish bazata ta6a mantawa da fuskar wannan fasiƙin mutumin ba,
  Ranta a matuƙar 6ace tace"Mugu azzalumi!dama sai da raina ya bani cewa kaine!Ashe har yanzu kana bibiyar rayuwarmu!Wai uban mi muka tsare maka ne!Meyasa bazaka fita arayuwarmu ba!,"
  Jinjina kai Ya sayyadi yayi yana kallonta batare da yace komai ba,sai da ta kammala balbaleshi da faɗa sannan yace"kin gama"?banza tayi bata tanka mashi ba,
  "Bansan wacece ke acikinsu ba,Amma fitsarar da kikayi mun a yanzu ya tabbatar mun dacewa rishi ce ke,Dama tun kina yarinya kangararra ce ke,balle kuma yanzu da kika samu ƴanci kika zama cikakkar budurwa,har kika samu bakin gayamun magana,Ban zo nan don inyi jayayya dake ba,Wurin uwarku nazo don ta bani haƙƙina na aure dake akanta....."
Tunkan ya ƙarasa maganar Sehrish ta Ambaci"innalillahi wa'inna ilaihirraji'un"dafe kanta tayi saboda jirin da take gani,Wani ƙululun baƙin ciki ne ya tokare mata makoshinta,
  Daƙyar ta iya buɗe baki tace"Amma baka da kunya!Tunda nake banta6a ganin ɗan akuya bunsuru ba,wawa jakki ba,kuma daƙiƙi irinka ba!Wai kai wani irin Dabbane....."A fusace Sayyadi ya daka mata tsawa tare da furta"Kalas!karki kuskura ki ƙara jifana da waɗannan munanan kalaman!Ki iya bakinki in ba so kike na keta maki rigar mutunci ba awurin nan!ƙaramar ƴar iska kawai,kin manta lokacin da kuke rayuwa a ƙarkashin ikona?idan kin manta toh bari na tuna maki,"
  Yayi maganar cike da sheƙiyanci yakai hannunshi tare da shafa gabanshi dake asandare yace"Ina fata kin tuna,"
  Waro ido waje sehrish tayi yayin da idanuwanta suka cicciko tab da ƙwalla ta furta"Nashiga uku!"
  Fashewa yayi da dariya kafin ya ɗaura da cewa"kin tuna lokacin da nake damƙar wuyanku in tasa ku gaba sai kun tsotsi gabana"?
  Innalillahi wa'inna ilahirraji'un!fashewa tayi da matsanancin kuka na tashin hankali,Tsabar raɗaɗin tunawa da wannan ƙazantar yasa ta fara yunƙurin yin amai ga ƙirjinta da yayi mata zafi sosai,
  Muryarta adisashe ta soma magana"Allah ya isa tsakaninmu dakai!Wlh Allah bazai ta6a barinka ba,Sai ya saka mana Cin zalin da kayi mana,in sha Allah tun agidan duniya zaka fara gir6ar abunda ka shuka,Ƙarshenka bazaiyi kyau ba Sayyadi,Sai kayi danasanin haihuwarka da Uwarka tayi acikin duniyar nan!Natsani ganin mummunar fuskarka fiye da yadda na tsani mutuwa,Munafuki,mugu azzalumi,fasiki,Sannan kuma matsoraci!tsabar bakin ciki ya hanaka sakat saboda ganin irin Canjin rayuwar da muka samu,Ni bansan wani tsautsayi bane yasa Oummanmu ta aureka ba,Nasan ba hakanan ka ƙyaleta ba,domin kuwa duk wata mace me hankali da tunani bazata auri dabba,daƙiƙi,bunsuru irinka ba,Jahilin addini jahilin rayuwa,Kana yin amfani da iliminka wurin cutar da rayuwar al'umma, idonta arufe take zazzaga mashi masifa,
  Goya hannayenshi yayi asaman ƙirjinshi yana kallonta,maimakon yaji haushin kalaman da ta yada mashi,Sai ma yatsinci kanshi da jin sha'awarta,zuba mata kwartayen idanunwashi yayi yana bin jikinta da kallo batare data ankara ba,Kayan baccin jikinta shara shara suke,Subhanallah,
  Sautin dariyar da taji ne yasa ta dakata da yin masifar,ta buɗe idanuwanta da sukayi jawuur dasu,Zuba mashi ido tayi tana kallonshi ganin yana dariya,
  "Kin gama naki"?yayi maganar yana sakar mata wani shu'umin murmushi,
  Shiru tayi batace mashi komai ba,la66anta duk sun bushe sun ƙame,ga ƙishin ruwa da take ji,

"sai yanzu nake danasanin barinku da nayi araye!naso ace tun lokacin da kuke a hannuna na tattaraku gaba ɗaya na aika ku lahira,Amma Allah bai nufa ba,Duk yadda naso Sihiri na yayi tasiri akanku Amma hakan ya faskara,Na bibiyi rayuwarku tun lokacin da Mlm nura ya mayar daku wurin wata tsohuwa mai taurin kan tsiya......"
  Tunkan ya ƙarasa maganar Sehrish tace"hakan na nufin cewa,kaine kayi silar mutuwarta"?
  shu'umin murmushin nan nashi ya saki tare dasa hannu yana gyara rawanin kanshi yace"ƙwarai kuwa!ni na kashe ta,saboda na nemi ta bani haɗin kai Wurin ganin na kawar daku,tayi mun gardama harda tofa mun kakin Majina ajikina,Wannan dalilin ne yasa nayi silar mutuwarta,duk da haka ban rabu daku ba,Bayan an kaiku Cell na tura inspector Esha donta tursasa maku akan ku amince Zaku amsa laifin ku kuka kashe ta,har kun amince sai kuma Ciwon Hosana ya tashi,Wanda hakan yasa Ƴan sanda suka kaiku Asibiti,Daga nan ne Allah ya haɗaku da Marshal Omar,har ya taimaki rayuwarku,Naji haushi sosai kamar na binne kaina lokacin,amma ba yadda na iya,Haka naci gaba da bibiyar rayuwarku,har lokacin da Omar yakai ku Kaduna gidan Yayanshi General Ishaq,Nan ma na biku don na kawar daku,babu wanda yasan duk wannan shirin nawa da nayi,Ni na tura matata wurin hafsat ɗiyar Laila,ta bata zunzurutun kuɗi har miliyan shidda donta Zubar mata daku,daga nan na halaka ku,hafsa ta kar6i kuɗin amma bata aiwatar da abunda ta sanyata ba,a ƙarshe ta buƙaci ta dawo mata da kuɗinta in ba haka ba zata yi ƙararsu........."
Duk cikin abunda ya sayyadi yake faɗa mata bakomai yafi ɗaga mata hankali ba,fa ce Mutuwar tsohuwa,Ashe dama shi ya kashe ta duk don saboda


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login