Showing 288001 words to 291000 words out of 307403 words

Chapter 97 - Abban Sojoji Takun Karshe Hausa Novel Complete

cewa itace take kiran Sgr a waya tana raira mashi kuka saboda Son da take yi mashi,Komai sai da Azmee ta sanarma Sehrish,A ƙarshe ta sanar da ita cewa Suyi ƙoƙari su nemo Haroon domin kuwa Haroon Jinin Salahuddeen ne,mahaifinshi Jabeer ɗane ga Aminullah,wanda ya kasance Ƙanin salahuddeen ne uwa ɗaya Uba ɗaya,Saboda ƙiyayyar da ke tsakanin duka 6angarorin guda biyu suka sanya dokar da zarar anga Jinin Salahuddeen A kashe shi,Suma kuma su Salahuddeen ɗin suka sanya dokar daga zarar anga Jinin Ubaid da Uba a kashe su,A sanadin tafiyar da Aminullah yayi tare da matarshi da dansu ƙarami wanda bai mallaki hankalinshi ba wato Jabeer,Akan hanyarsu ta dawowa gida,Ubaid ya sanya ƴan ta'adda suka farmakeshi,gaba ɗaya suka kashe shi tare da matarshi,Shi kuma Jabeer suka barshi yana ta gararanba a cikin garinsu,har Allah yasa wani malamin makarantar Allo ya ɗaukeshi,A wurin shi Malamin Jabeer ya taso,kunji yadda akai haroon ya kasance Jinin Salahuddeen,A wurin Saratu matar ya sayyadi Azmee ta samu labarin nan,Saboda ita kanta batasan wanene Jabeer ba,Ashe Danginsu sunsan komai game da Shi ita kaɗai aka 6oye mawa,sai daga baya take ji a wurinta,ta bata labarinne acikin ɗakin da aka kaisu dayake su biyune aka kulle acikinsa,kuma ta tabbatar mata da cewa Haroon ɗan Jabeer ne,domin kuwa Hamma Ghali baya haihuwa,shi kanshi ya san da hakan,Amma don baƙin zalunci ya 6oye mata komai akanshi,

Lokacin da Azmee ta kammala bata labarin nan,tasha kuka kamar kamar me,Ashe Haroon ɗan uwansu ne,abun ya ɗaure mata kai sosai,iya cuta dai sun cutar da rayuwarshi,sun kuma sanya ƙiyayyarshi acikin zuciyoyin ƴan uwanshi,bawan Allah,ko a wani hali haroon yake ciki ayanzu?

A nan Sehrish take sanar da ita game da aurarrakin da aka daura ciki harda na Amrish da Yaya Yusuf,ba karamin farinciki Azmee tayi ba ta kuma kara yin danasanin abunda ta aikata masu don Mutane ne su masu matukar hallaci,Bayan Sehrish tabar prison ɗin,Ta kwashe komai ta sanar da Sgr,Sam bai yarda da maganarta ba,har sai da ya tambayi Abbansu game da Labarin kawunshi Aminullah,Anan Abba ya kwashe komai ya sanar dashi har labarin mutuwar da su kayi shida matarshi,labarin yazo ɗaya da wanda Azmee taba Sehrish,kuma Abba ya sanar dashi cewa Bayan mutuwar Aminullah da matarshi,An tsinci gawawwakinsu Amma ba'a samu gawar ɗansu ba ƙarami da suka tafi dashi,wato Jabeer,tunda Sgr yaji hakan,nan take ya yarda cewa dagaske dai Haroon jininsu ne,Abun Ya ɗaure mashi kai,ya kuma ji tausayin yadda rayuwar Haroon ta kasance,bashi kaɗai ba,Kowa na gidan da yaji labarin Wanene Haroon,wasu har kwalla suka zubar mashi,Kuma yanzu ashirye suke dasu nemo shi,don su dawo dashi acikinsu,yaci gaba da rayuwarshi kamar kowa,

An sassauta hukuncin da aka yankewa Azmee da Saratu,An fito dasu daga ɗakin duhun sannan An rage masu shekarun da zasu yi a kurkukun,daga shekara 20 zuwa shekara 10 cuf,ba kowane yayi masu wannan ƙoƙarin ba fa ce Sehrish,ita ta nemi wannan alfarmar a wurin Sgr,Ya kuma amsa mata,

A 6angaren Aunty babba kuwa,Tuni an sallameta daga asibiti,ta koma gidansu kano,lokacin da ta samu labarin Auran General Ishaq da aminiyarta Hajjaju,Tasha kuka tayi danasanin rayuwarta fiye da tunanin me tunani,taji raɗaɗi da ƙunci acikin zuciyarta,Har abada bazata ta6a manta Asarar da tayi a rayuwarta ba,duk don saboda abun duniya,yanzu gashi ta tashi a tutar babu,da ita da zero basu da bambanci,

Daga cikin waɗanda zasu tafi U.s,Hada Junaid tare da Jahad,Ba don Abbansu Yaso ba,Saboda shaƙuwar da yayi dashi,Ya amince ne kawai saboda Sgr ya nemi daya bar mashi Junaid ya zauna a wurinshi tare da Jahad har ya kammala karatunshi acan,Kuma hada ƙarin Idan aka tafi da Sehrish da Hosana,Jahad bazata ji daɗi ba,tasaba da ƴan uwanta sosai,Abba baidamu ba saboda Allah ya hore mashi,idan yaso duk weekend zai iya hawa jirgi don yaje can ya ganshi,wannan abu ne mai sauƙi a wurinshi,tafiya dai ta kankama,Yau ta kasance rana ta ƙarshe da ta rage masu a Nigeria,Washe gari zasu tafi tunda Asuba,duk wani shirye shirye daya kamata suyi sun kammala shi,tafiyarce kawai ta rage masu,Gobe in Allah ya kaimu da Rai da Lafiya.


*Ayi hakuri da wannan Yau sai ahankali,da babu kwara ba daɗi,Amma in sha Allah zanyi kokarin yin long pages na Ƙarshe,ina sa ran Sunday in Allah Ya yarda littafin abban Sojoji zaiyo maku bakwana,Lahadi kenan😢waɗanda ke buƙatar karanta Littafin daga farko zuwa na uku Suyi mun magana ta whatsapp 08103884440*
[3/19, 2:58 PM] +234 810 388 4440: 💋Boss Bature💋*



Join this link to follow my tiktok acct👇

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1




قصة حب رومانسية بين سحريش والجراح العام رفايت💋💘❤🤍❤💕💖*

*Father of soldiers*


*🔥TAKUN ƘARSHE🔥*


Zazzafar haja daga Minjibir ventures,Ina masu buƙatar siyan kayan sallah Kada ku bari a baku Lafiya,Ga kaya na kece raini Na shiga tsara,Koda kudinka sai da rabonka,Kadan daga cikin abubuwan da muke siyarwa akwai Lace
Veils
Atamfa
Shoes
Bags

Address
Hotoro ladanai kan titin ring road
Chat 09126570345
Call 09136122503 saikun Zo💃💃💃💃




Remain few pages 😢



*Har weekend zanyi posting,in sha Allah Ranar Lahadi Zan saki Last page Na Abban Sojoji,😢waɗanda ke buƙatar karanta Littafin daga farko zuwa na uku Suyi mun magana ta whatsapp 08103884440*

Godiya ta musamman ga waɗanda suka ƙarfafamun guiwa tun daga farkon Littafin nan har zuwa ƙarshen shi,Saƙon godiyata yana nan tafe 😍









gaba ɗaya saida abba ya tara ma'auratan A babban Falon gidan yayi masu nasiha sosai,Ammi ma tayi masu nasiha,abusufyan ma yayi masu,gwaggon katsina dasu Aunty azeema duk saida suka yi masu nasiha,Jikin kowannansu Yayi sanyi,su jahad sunsha kuka sosai,Saboda tafiyar da zasuyi subar Iyayensu da ƴan uwansu,hatta hosana da bata da cikakken hankali sai da tayi kuka,lokacin da ake yi masu nasihar,tun a daren ranar suka fara yin bankwana da ƴan uwansu,kafin asuba su tafi,

Wuraren ƙarfe 12 da dare,Oummansu ta tarasu a ɗakinsu,Bayan sun kammala sallar nafila,kowannansu Na sanye cikin Hijabi,Sunyi kyau kamar larabawa,saboda gyaran da suka sha,fatarsu har sheƙi take yi,hannayensu akwai zanen ƙunshin jan lalle da akayi masu na bikinsu,Sae ƙamshi ke tashi ajikinsu,Suna zaune saman darduma,

"Oumma yanzu shikenan tafiya zamuyi mu barki da daddy dasu abba"?Hosana ce tayi tambayar,
  Abu tace"ae tafiya ba mutuwa bace,Idan da rai da lafiya wata rana zaku zo mana,muma kuma zamu zo maku,"tuni idanuwanta sun cicciko tab da kwalla,
  Fuskar jahad ɗauke da damuwa tace"Ina zullumin tafiyar nan Oumma,jikina duk yayi sanyi,Zamu tafi wata uwa duniya,inda bamu son kowa ba,bamu da dangi acan,Bamu san ya zasu kar6emu ba,"
  "Jahad,ki kwantar da hankalin ki,kidaina zullumi,kuma kidaina cewa baku san kowa ba,Idan har kuna tare da Omar da Rafayet to ku ƙaddara cewa tamkar duka family ɗinku suna atare daku,domin kuwa ina tabbacin cewa zasu baku kyakkyawar kulawa,fiye damu,Kada ku manta su ɗin jininku ne,Ƴan uwanku,Yayyanku kuma mazajenku,baku da wani makusanci daya wuce su aduniyar nan,bazasu ta6a bari rayuwarku ta wulaƙanta ba,ko yatsa wani yace zai ɗaga maku Bazasu ƙyaleshi ba,shiyasa ni bana shakku akansu,na yarda dasu sosai,Kuma ina matuƙar Alfahari dasu a matsayin
Surukaina,Nasan zanyi kewarku sosai,Zan zubda kwalla akan rabuwa daku,Amma inna tuna cewa rabuwa ta zama dole,wata rana ma duniyar zaku bari,ko ku tafi koni na rugaku tafiya,Sai inga wannan bakomai bane,duk mun nisan da zakuyi indai kuna acikin duniyar nan,zamuyi iyayin waya,harma Video Call,kuma zaku dinga zuwa mana,muma kuma zamu zo maku,shi Aure ba inda bai kai mutun......'hawayen da take 6oyewa ne suka soma gangarowa asaman fuskarta,da sauri ta sanya hannu ta sharesu,
  A hankali Sehrish ta ɗago da idanuwanta cike tab da kwalla tana kallon fuskar Oummansu,
  "Dole sai kunsa haƙuri A rayuwar auranku,kuma kuyi biyayya ga mazajanku matsawar bai sa6a ma Allah ba,duk abunda basa so ku kiyayeshi,duk wani abu da zai faranta masu rai kuyi kokari wurin ganin kunyishi,Sannan ku dage da yin addu'a banda wasa da ibada,duk wani jin daɗin duniyar nan ƙararre ne wata rana,kada ku shagala ku manta daku su waye,wata rayuwa kukayi abaya..,....."daƙyar abu takai ƙarshen maganarta,duk jikinsu yayi sanyi sosai,duk sun natsu suna sauraronta,gaba ɗaya idanuwansu cike tab da kwalla,
Sosai abu tayi masu nasiha,Ta kuma ƙara tunasarsu dasu game da yin tsafta,gyaran jiki,sarrafa abinci,kusan raba dare su kayi abu na koya masu rayuwar zaman aure,A ƙarshe tace"Allah yayi maku Albarka,Allah Ya baku zaman Lafiya da mazajanku,Ina roƙon Allah yasa Wannan auren da kukayi ya zama silar Shigarku Aljanna,'
  Da ƙarfi suka amsa mata da ameen,
"Allah Ya albarkace ku da samun zuri'a ɗayyiba,Allah Ya kare ku daga sharrin maƙiya da mahassada,"
"Ameen Ameen Oumma"
Ganin yadda duk jikinsu yayi sanyi yasa ta soma ƙoƙarin faranta masu rai donsu sakin jikinsu,
"Kunsan wani abu"?girgiza mata kai su kayi alamar a'a,
  "Lokacin dana taso rayuwata,danginmu duk sun watse,saboda talauci,kowa takanshi yake yi,babu wani haɗin kai,A wurin haihuwata Mahaifiyata Ta rasu,Mahaifina ya damƙani a hannun kishiyar Babata,Matar nan ta tsane ni,babban baƙin cikinta irin farin jinin da nake dashi,mutane har zuwa sukeyi suna roƙonta akan ta basu ni su raine ni,ganin irin baƙar wahalar da nakesha,Amma matar nan taƙiya,saboda gudun kada in samu rayuwar jin daɗi inyi arziƙi,ta tauyemun haƙƙina,Dama ance duk xakaran da Allah ya nufeshi da yin cara,Sai yayita,mutuwa ne kawai banyi a hannun matar nan Ba,nifa ban ta6a tunanin zan kawo wannan lokacin da raina ba, ban kuma ta6a tsammanin akwai wata rana wadda zata zo irin wannan ba,Hasalima bansan wanene abusufyan ba Shima baisanni ba,ina nijar shikuma yana a nigeria,Kaji wani iko na Allah,babu wanda yasan da wani,ban ta6a tunanin ma zanyi aure ba balle har in haifi ya'ya har ƴan uku,Sai gashi ƙaddara takai mahaifina aiki gidansu,Ni kuma silar mahaifina dayazo ya ɗaukeni sakamakon ganin irin wahalar da kishiyar babata take bani ya dawo dani nigeria,A gidansu Abusfyan,ƙaddara ta haɗani dashi,Har mukayi aure na haifeku,Yanzu gashi har kun girma kuma kunyi aure Wata rana kuma zaku haifi ya'ya,Lamarin ubangiji da girma yake,Allahu akhbar......."fuskarta ɗauke da murmushi takai ƙarshen maganar,
Dariya hosana tayi"Oumma,Nima Allah yasa in haifi ƴan uku,"
  Buge mata baki Jahad tayi"ko kunya babu,agaban oumma kike cewa zaki haihu,"dariya abu tayi,Sehrish kuwa murmushi tasaki,
  Ɗaure fuska Hosana tayi tana jifar Jahad da harara,tare da jan dogon tsoki,"
"Yakamata ku kwanta kuyi bacci,har kusan ƙarfe ɗaya da wani abu,gashi gobe tunda asuba zaku tafi,"
Amsa mata su kayi da toh oumma,

Asaman gado, oumma dasu jahad suka kwanta,Cikin lokaci ƙanƙani bacci yayi awon gaba dasu,banda Sehrish sai da tabari sunyi bacci tukunna ta fito daga ɗakin,Jikinta sanye da sleeping dress,Riga da wando Orange,ta yafa mayafi akanta,jikinta sai ƙamshi yake yi,yunwa ce ta fito da ita,tunda tasha ruwa bata ci komai ba,saboda zullimun tafiyar da zasuyi,dayake Yau da azumi ta tashi,bata nufi kitchen kaitsaye ba,Babban falon gidan ta shiga babu kowa,shiru kake ji,Kowa yana can manne da matarshi aɗaki,A hankali take bin ko'ina na gidan da kallo,Tabbas zatayi kewarshi sosai,Bazata ta6a mantawa da rana ta farko data fara zuwa gidan aiki a matsayin namiji,In ta tuna wasu abubuwan sai tayi murmushi,wasu kuma tayi dariya,Yayin da wani abun idan ta tunashi sai ta fashe da kuka

Tajima acikin Babban falon tana zagaye shi,kafin ta juya ta nufi kitchen don ta zuba abincin da zataci,Koda ta shiga kitchen ɗin,ta soma neman abinci,bata samu komai ba duk an cinye abincin gidan,Kamar ta ɗaura hannu akai tayi ihu saboda takaici,ko kaɗan bazata Iya jure yunwa ba,rabonta da abinci tunda asuba da tayi sahur,tunanin ɗaura girki ta soma yi,batare da 6ata Lokaci ba,ta haɗa chicken pepper soup,bayan ta kammala ta ɗebo dankalin turawa acikin store ta fere shi,

A hankali yake saukowa downstairs,Idanuwanshi da alamun bacci acikinsu,daga shi sai Short ajikinshi gajeran wando,Babu riga,daga gani atakure yake,Ya kasa bacci saboda rashinta a kusa dashi,Yayi jiran harya gaji batazo ba kamar yadda ta saba zuwa suna kwana a bedroom ɗinshi,Wannan dalilin ne yasa shi fitowa domin nemanta,yana ƙarasa saukowa babban falon kaitsaye ya miƙi hanya zai nufi corridor ɗin ɗakinsu,ba zato ba tsammani idanuwanshi suka hango mashi ita cikin kitchen ta juya baya agaban Gass Cooker,Abun ya ɗaure mashi kai,Kamar wata Aljanna,duk irin tsoranta amma sai gata a kitchen kusan ƙarfe 2 na dare tana girki,

Walking slowly ya nufi kitchen ɗin,A bakin entry ɗin ya tsaya,Yana binta da kallo,kasa kunne yayi yana sauraran waqar da take raira,
  "Nagode ma Allah dana cika buri,Na zama matar rafayet,Yanzu babu mai mun gorii,Sgr gashi gabana,umm umm matsayin miji mallaki na....."
  Murmushin gefen fuska ya saki har dimple ɗinshi ya lotsa,cikin sanɗa  yake tafiya har ya isa bayanta,tunani ya shiga yi taya zai ruƙota batare data tsorata ba,don yasan halinta,yanzu ko magana yace zaiyi mata Zata iya firgita,gashi tana agaban gass cooker,kada asamu matsala,
  Motsi ya soma yi da lips ɗinsa yana ƙoƙarin yin magana,yaji tace"Ina nake jin ƙamshin turaren ya rafayet,kodai hancina ne.....'bata kai ƙarshen maganar ba,a hankali Sgr,ya zagayo da hannunshi ya ruƙe hannunta dake ruke da turner ɗin da take juya chips ɗin data ɗaura,
Har ta wage baki zata fasa ƙara,Yayi saurin cewa"its me,"Ajiyar zuciya ta shiga saukewa,ba ƙaramin tsorata tayi ba,kwantar da kanshi yayi asaman kafadarta,
"I ave been waiting for u,kin manta da mijinki ko"
"Am Sorry ya rafayet,kana araina"

"Reesh..u know I can't sleep without you on my chest,saboda rashinki a kusa dani na kasa runtsawa,"yakai ƙarshen maganar tare da manna mata kiss asaman neck ɗinta,slowly ya xagayo da hannunshi saman stomach ɗinta"da kanki kike girki a irin wannan lokacin"?
"Yunwa nake ji,nayi azumi yau,shiyasa na ƙaurace maka,kuma tunda nasha ruwa,bansamu naci komai ba,"
"You did fast without my permission"?yayi tambayar tare da juyo da ita,Yadda zai samu damar ganin fuskarta,'
A hankali take bin jikinshi da kallo,har izuwa saman fuskarshi,kullum ƙara kyau yake yi,ga cikakkiyar sura,hada ƙarin kwanciyar hankalin daya samu,lips ɗinsa sunyi pink,sae faman lumshe idanuwanshi yake yi,saboda baccin da yake ji,kamar yadda take kallonshi haka shima yake kallonta,
Sunnar da kanta ƙasa tayi tana wasa da yatsun hannnunta,
"Am sorry,nayi laifi ban sanar dakai ba,"
"Azumin menene kikayi"?
"Nayi shine saboda kai,wannan alƙwarine na ɗaukarwa kaine,duk ranar da Allah ya mallakamin kai amatsayin mijina,A ranar zanyi fasting domin nuna godiyata ga Allah,daya bani the most greatest gift,bansamu nayi azumin ba,saboda yanayin da muka shiga,Sai yau Allah ya bani ikon yi,"
Tunda ta soma magana,ya kafe ta ido yana kallonta,kamar ya haɗiyeta saboda tsananin son da yake yi mata,shi kanshi shaidane akan irin son da take yi mashi,
"Da ace kin sanar dani,da munyi azumin atare,"
murmushi ta ɗan saki,batare da tace komai ba,sam ta manta da chips ɗin da take frying
"Ɗaya daga cikin nasarorin da nasamu arayuwata,hada mallakarki da nayi,wannan babbar nasara ce agare ni,Am so proud of u,I love u......'yana kai ƙarshen maganarshi,ya janyota jikinshi sosai yayi tighting ɗinta,kafin a hankali ya ɗago da kanta,zubawa lips ɗinta ido yayi,ba ƙaramin missing ɗinsu yayi ba,Tana ƙoƙarin buɗe baki tayi magana Yayi saurin haɗa bakinsu cikin na juna,zura tongue ɗinshi yayi acikin bakinta,Sosai ya shiga bata hot kissing,lokaci guda suka kacame ma juna,sosai sehrish ta shiga mayar mashi da martani,sun zunduma tsulundum,Gaba ɗaya hannayenta na acikin doguwar sumar kanshi,tamkar tana yi mashi susa,duk ta hargitsa mashi gashin da hannunta,

Tun hannunshi na a bayanta har yakai ga zagayo dasu cikin rigarta,ya soma shafa shafaffen cikinta har izuwa saman ƙirjinta,sam babu bra ajikinta,gashi abun tubarkalla,sun cika tamkar zasu fashe,tunda Sgr ya damƙesu,laushinsu ya fisgeshi,yabi ya susuce ya ruɗe,sosai ya shiga murzasu da hannunshi,sun manne ma Juna,gudun kada ta fara gajiya da tsayuwar yasa ya ɗauketa tamkar yar baby,asaman jikinshi,ƙafafuwanta na zagaye dashi,yayin da kanta ke asaman kafaɗarshi,Mayafin data yafa a kanta tuni ya jima da zamewa ƙasa,sumar kanta duk ta rufe fuskarta,gaba ɗaya ya sabule rigar jikinta,ya fito da boobs ɗinta,ya kafa bakinsa kamar jinjiri haka ya shiga sucking ɗinsu,duk ya zautar da ƴar mutane,gaba daya kalasa ta rufeta,ta lafe mashi,tana jin duk wani motsinshi ajikinta,

Chips ɗin da sehrish ta ɗaura,tuni ya jima da ƙonewa, ƙauri ya fara karaɗe kitchen ɗin,duk basu sani ba,Ana ta shan Love,

Gaba ɗaya sun fita cikin hayyacinsu,ko gajiya da tsayuwar baiyi ba yana ta biyan buƙatarshi,Kamar ance ta ɗago da kanta daga saman kafaɗarshi,Kwatsam Tayi arba da Abbansu junaid Ya nufo kitchen ɗin,Ta window ta hango Gifcinshi yana sanye cikin Jallabiya,A firgice Ta furta"Innallahi Ya rafayet Abba,'
Ya kurmance baijin abunda take cewa,kiciniyar ƙwace kanta ta soma yi don ta sauko daga jikinshi,Wani irin ruƙo yayi mata bana wasa ba,Bugun bayanshi tadinga yi tana faɗin"Yaya Rafayet ka sake ni,Ga abba nan yana zuwa,"
Sgr bai tashi ankara ba,Sai da sehrish ta gartsa mashi cizo asaman shoulder ɗinshi,Baiji zafin cizon ba,Amma Yaji koken da take yi,A firgice ya sauketa,da gudun gaske ta nufi ƙarƙashin dining table ɗin dake a cikin kitchen ɗin,ta 6oye ƙarƙashin shi tana faman sauke ajiyar zuciya,

A hanzarce Sgr ya kashe gass cooker ɗin,ƙiris ya rage Wuta ta kama, frying fan ɗin yayi baƙiƙƙirin Wani irin baƙin hayaki ke fita daga cikinshi,gaba ɗaya yabi ya ruɗe,hannu yasa yana sosa sumar kanshi,yana jiyo takun takalmin abbansu yana shugowa Cikin kitchen ɗin,
Cike da mamaki abba ya tsaya yana kallon bayanshi,farat ɗaya ya gane cewa Sgr ne,duk da ya juya bayanshi,Abun ya ɗaure mashi kai,Sgr a kitchen,
Gyaran murya ya ɗanyi mashi don ya juyo,Shiru Sgr yayi mashi,don a halin da yake ciki yanzu farat ɗaya abbansu ya kalleshi sai ya gane a wani yanayi yake ciki,
"Rafayet me kake yi a kitchen"?
Daƙyar Sgr ya iya buɗe baki yace"Dad...am cooking....'
"Girki kuma?kai da kanka?sai kace mace?dama kasan hanyar kitchen"?yayi tambayar cike da tuhuma,
Shiru Sgr yayi don baida amsar da zai bashi,
"Idan yunwa kake ji meyasa ba zaka kayi magana a girka maka ba"?
"banaso na tashi kowa ne,"ya bashi amsa a ƙule,Still bai juya ya kalli abban nasu ba,
"Amma nayi mamaki gaskiya,Wai dama ka iya girki"?ae nayi tunanin Ci kaɗai ka iya,"
Yatsina fuska sgr yayi,tamkar ya fashe da kuka,sam baiso zuwan abbansu ba,
Cike da zolaya abba ya kuma cewa"Wai tsayuwar me kake yi ne,Ka juyo mana muyi magana,"
"Ina ƙarasa Soyawa ne,"
Jinjina kai abba yayi"Masha Allah, Ashe ba iya ruƙe bindiga kaɗai ka iya ba,hada girki,bari na zauna na jiraka,don wlh nima yunwarce ta koroni,yayi maganar yana shafa cikinshi,
Da sauri sgr yace"Why not ka koma ɗaki zanzo na kawo maka dakaina,in na kammala "girgiza kai abba yayi"A'a,nafiso muci atare cikin kitchen ɗin nan,Yau zan ɗanɗani girkin General ɗin sojoji,"takaici duk ya cika Sgr,baisan ya zaiyi da abbansu ba,kamar yasan me suke yi acikin kitchen ɗin yaƙi tafiya,A ƙarshe ma wuri ya samu ɗaya daga cikin dining chairs ɗin da sehrish ta


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login