Showing 249001 words to 252000 words out of 307403 words

Chapter 84 - Abban Sojoji Takun Karshe Hausa Novel Complete

kallonshi,Bai ta6a ganin abusufyan ya zuciya ba irin na yau,
Yana kai ƙarshen maganarshi,bai jira wani daga cikinsu Ya ƙara magana ba,Ya wuce part ɗin Sgr,Don yaci alwashin saiya sakar mashi ƴarshi Ayau ɗin nan,da sauri Omar da Abba suka bi bayanshi,

A lokacin sgr ya miƙe yana ta faman yin zarya acikin bedroom ɗinshi,Ba zato ba tsammani Yaji sallamar abusufyan har sai da gabanshi Ya faɗi,Yana shigowa Abba da Omar suka faɗo ɗakin,
"Rafayet!ina takardar dana ce ka rubuta mun"?
Zuba mashi ido Sgr yayi batare dayace komai ba,a hankali ya sauke idanuwanshi daga kan abusufyan ya ɗaura su kan Abbansu,jikinshi ba ƙaramin sanyi yayi ba,ganin yadda Sgr ya koma,kamar wanda yayi zazza6i,
Har lokacin bakinshi bai mutu ba,rai a6ace Ya soma magana,
"I will never use my fingers to write her a divorce paper,sai dai duk abunda zai faru ya faru,"
A hasale Abusufyan ya kalli abba"Kaji abunda yace ko"?
Gaba ɗaya sun tashi hankalin abba,Ga gajiya daya kwaso,
"Dan Allah mubi komai a hankali,Banaso kowa yaji wannan maganar,Zansa ya sake ta,ni dakaina,"
Hankali atashe Sgr ke kallon Abbansu,
"tun farko Auren nan Anyi shine bisa yarjejeniyar zaka sakar mashi ƴarshi,Bayan wata uku cuf,A tsakanin mu ukun nan mu kayi yarjejeniyar nan,Kuma akwai shaida a hannun kowannanmu,don haka baka da wani za6i daya wuce ka sakar mashi ƴarshi kamar yarda ya buƙata,"
Girgiza kai sgr yayi"That's impossible,"Ya ambaci hakan tare da juya masu baya,
"A matsayina na mahaifinka,Ina umartarka,daka rubuta mata takardar sakinta,Kamar yadda mahaifinta ya buƙata,Idan kuma ba haka ba,Zan yanke duk hukuncin dana ga ya dace,"
A firgice ya juyo yana kallonshi,Muryarshi na kerma yace"Abb..ba"
Fuska aɗaure abba yace"banason Jin komai daga gareka"
Wata irin zufa ce ta soma tsatstsafowa ta gefen fuskarshi,hankali tashe yake kallon Omar,Da sauri Omar ya kawar da kanshi gefe,sam baiso hakan Ya faru ba,yaso ace Sgr Ya tausasa kalamanshi,Amma yaƙi fahimtar hakan,
jikinshi har wani tsuma yake yi,gaba ɗaya sunso Sgr Ya miƙa wuya a wannan lokacin amma sai suka ji yace"Its Okey,Zan sake ta,Amma inaso a ƙara mun lokaci zuwa asuba,dakaina zan kawo takardar sakin nata,"
Kallon juna sukayi,Cike da mamakin jin yayi amanna da sakin nata,
Da sauri Omar yace"Pls,kada kuyi saurin yanke hukunci,yakamata muji ta bakin ita yarinyar,"
Girgiza kai abusufyan yayi"babu buƙatar yin hakan,Na bashi nan da asuba,Ya kawo mun takardar sakinta,"Yana kaiwa ƙarshen maganarshi,Ya juya afusace yabar bedroom ɗin,Abba ma yabi bayanshi,
Ya rage daga shi sai Omar,
"Pls bro,kada kace zaka sake ta,Nasan kana sonta wlh zaka yima zuciyarka illa ne,naso ace ka miƙa wuya tun wuri....."
A hasale sgr ya juyo idanuwanshi sun juye,tamkar bashi ba,da wata irin murya yace"Banason ganin kowa a tare da ni,"
"Allah ya huci zuciyarka,"jiki asanyaye omar ya juya yabar mashi ɗakin,

*Boss Bature*

Wuraren ƙarfe 12 na dare,tana zaune cikin duhu gefen gadonsu,sam batasan cewa sun dawo cikin gidan ba,saboda Baccin daya ɗauketa Mai nauyin gaske shiyasa har bata ji dirar motocinsu ba tun wurin ƙarfe goma da suka dawo,duk wannan budurin da akeyi ita bata sani ba,bata jima da farkawa ba,Amrish na kwance sai sharar baccinta takeyi hankali kwance,


Wata irin yunwa take ji,Sai faman lumshe idanuwanta takeyi don bacci bai isheta ba,gani tayi har sha biyu da rabi basu dawo ba,hakan Yasa ta ɗan kwanta gefen gadon,cikin lokaci ƙanƙanin bacci yayi awon gaba da ita,

Kwatsam!ba zato ba tsammani kamar daga sama,Taji an banko ƙopar ɗakin da suke ciki,A firgice ta miƙe zaune don ganin wanene,bata iya tantance wanda ya shigo ɗakin ba saboda sun kashe hasken ɗakin,ko'ina duhu,a tsorace takai hannu tana ƙoƙarin lalubo Fitar saman drawer don ta kunnata,Sai dai kash kafin tayi wani yunƙuri,Gaba ɗaya,ɗungurugum taji an ɗauketa sama,Tana ƙoƙarin yin ihu aka toshe mata bakinta,


*naso inyi weekend amma bazan samu halin yi ba,but in sha Allah zanyi hot pages masu tsayi,Ga duk mai buƙatar karanta Littafin Abban sojoji from Book one to 3,Ya yi mun saƙo ta whatsapp,08103884440*

 
 













 
 
[3/19, 2:57 PM] +234 810 388 4440: 💋Boss Bature💋*



Join this link to follow my tiktok acct👇

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1




قصة حب رومانسية بين سحريش والجراح العام رفايت💋💘❤🤍❤💕💖*

*Father of soldiers*


*🔥TAKUN ƘARSHE🔥*








A saman katafaren gadonshi yayi wurgi da ita,gaba ɗaya ta kife saman mattress ɗin,Yalwataccen gashin kanta ya tarwatse asaman bedsheet ɗin,tayi matuƙar tsorata duk da ta gane wanene ya ɗaukota sakamakon daddaɗan ƙamshin turaren nan nashi data shaƙa jikin Zanin gadonsa,Daƙyar ta samu ta ɗago da fuskarta tare da juyawa bakin ƙopar ɗakin don ta samu damar ganinshi,tuni ya fuce daga bedroom ɗin,Daga inda take tana jiyo sautin Ƙopar da yake rufewa ta palour ɗinsa,Abun yayi matuƙar ɗaure mata kai,batasan meyasa Ya ɗaukota daga ɗakinsu ba,Sannan kuma yazo yana rufe ƙopa,bata kai ƙarshen zancen zucin nata ba,Sai gashi kamar an jefoshi Ya faɗo cikin bedroom ɗin,hannu yasa tare da ruƙe ƙopar ɗakin ya garƙameta yadda ko sauti bazai fita ba,

Lokaci guda gabanta ya shiga faɗuwa,ganin yadda jikinshi keta tsuma,wata irin zufa ce ke tsassafo mashi ajikinshi,Ya jiƙe sharƙaf da gumi,sai faman huci yake yi,fuskarshi a ɗaure tamau babu annuri ko misƙala zarratin,Gaba ɗaya ma baya acikin hayyacinshi,muscles ɗinshi har kerma suke yi,

Muryarta na kerma ta ambaci sunanshi"Ya...Rafayet"bai amsa mata ba,Sae Ma ƙoƙarin Cire rigar jikinshi da yake yi,tu6e ta yayi tare da jefar da ita kasa,Wannan ƙirar ƙarfin tashi mai matuƙar tsoratarwa ta bayyana,breasts ɗinshi sai rawa suke yi kamar wanda zaiyi dambe,
  Hankali a matuƙar tashe tace"Am so sorry Ya rafayet,bacci ne ya ɗauke ni shiyasa ban kawo maka dinner ɗinka ba......."daƙyar ta ƙarasa maganar,duk tabi ta dabarbarce,
  Wani irin kallo yake bin ta dashi,Sexy blue eyes ɗin nan nashi yadda kasan na mashayin giya haka suka koma,
A zafafe Ya damƙi belt ɗin wandonshi,Ya fusgoshi tare da yin wurgi dashi ƙasa,Waro ido waje Sehrish tayi tana kallonshi,
   Gaba ɗaya ya cire kayan jikinshi Ya zama naked haihuwar uwarshi,A matuƙar razane Ta runtse idanuwanta,yayin da take ja da baya har ta ƙurewa head board ɗin gadon,ta taƙure kanta,la66anta na kerma Take Ambaton"Innalillahi wa'inna ilahirraji'un..."
  Gadan gadan Sgr Ya tunkari gadon Yadda kasan Mayunwacin Zaki haka ya farmaketa saman gadon nan,Hannu bibbiyu yasa ya damƙi gaban Night gown ɗin jikinta,tun daga sama har ƙasa ya direta,Gaba ɗaya ya fusge rigar daga jikinta yayi wurgi da ita can gefe guda,Damƙar bra ɗin jikinta ya kuma Yi ya 6an6arota daga jikinta,Duk yadda taso ta dakatar da shi amma hakan ya faskara,Wata irin damƙa da yayi ma Gashin kanta,Tsabar raɗaɗin da taji ne yasa ta fashe da matsanancin kuka,haɗa bakinsu yayi wuri guda,duk sai da ya faffasa mata bakinta wurin sucking lips ɗinta,tamkar zai cire mata harshenta,gaba ɗaya ya turmusheta ta ko'ina yayi mata rumfa da faffaɗan ƙirjinshi,tunda ya damƙi boobs ɗinta da hannunshi yake murzarsu tamkar zai tatsesu duka,Kuka sosai Sehrish ta shiga yi tana kai mashi bugu abayanshi saboda tsabar raɗaɗin da take ji,Kwata kwata baya jinta,Idanuwanshi sun makance,kunnuwanshi sun kurmance,Baya ji baya gani,Ganin yana ƙoƙarin Yi mata illane Yasa ta yi wani ƙwakkwaran Yunƙuri tayi wurgi dashi gefe guda,Da gudun gaske ta duro daga saman gadon,Cikin fitar hayyaci Sgr Ya biyota gaba ɗaya duk tabi ta ruɗe ta rasa ina zata dosa,Ya rufe ƙopar dakin,Cikin labule ta dinga shigewa tana kuka tana Ambaton Sunan Oumma da Daddy,A tsiyace Sgr ya dinga sanya hannunshi Yana tunbuƙe labulayen ɗakin gaba ɗaya sai daya ciresu duk inda ta shiga har Allah Ya bashi nasarar Cafko Qugunta,Wani irin ruƙo yayi mata tare da ɗaga ta Sama daga inda yake Yayi wurgi da ita agigice ta saki ƙara,Yaraf Ta faɗa saman gadon,Kamar wani bakure haka ya bita Ya danne ta,Ya soma ƙoƙarin penetrating ɗinta,da ƙarfi ya soma kokarin shigarta,wata irin kururuwa sehrish tayi,A galabaice la66anta na kerma take yi mashi magana"Ya Rafayet mutuwa zanyi,Bazan iya jurewa ba,kada ka kashe ni,Don Allah ya rafayet kada kayi mun horo ta wannan hanyar........"bata ƙarasa maganarba,Numfashinta ya soma Ƙoƙarin ɗaukewa,idanuwanta suka firfito waje tamkar ƙwayar idon zata faɗo ƙasa,wata irin zufa ce ta wanke mata fuskarta,cikin fitar hayyaci ta dinga kai mashi cizo da yakushi a saman kafaɗarshi har sai da ta fasa mashi fatar jikinshi ko gizau wannan baiyi ba,Aikinshi kawai yake yi duk ya haɗa uban gumi,
  Tun tana ambaton sunanshi "Ya rafayet mutuwa zanyi, bazan iya jurewa ba....",har muryarta ta fara disashewa,

Bai tashi ankara da 6arnar da yayi ba,Sai da idanuwanshi suka sauka kan Jinin dake malale saman bedsheet ɗinsu,Lokaci guda ya dawo cikin hayyacinshi,Gabanshi Yayi wani irin bugu,
  "Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!!!"

Yayi matuƙar razana da ganin irin aika aikar da yayi mata,babu tabbacin tana raye kota mutu,hankalinshi A matuƙar tashe Ya talla6o fuskarta,muryarshi na kerma ya soma ambaton sunanta"Reesh!Reesh!!pls wake up,"ko gizau wannan batayi ba,a gigice ya dinga jijjigata"reesh,reesh can u hear me..."
  Wani irin wahalallan yawu ya haɗiya,duk yabi ya dabarbarce,Durowa yayi daga saman gadon ya ɗauki short ɗinsa Ya zura ajikinshi,saboda tsabar ruɗu ya rasa ina zai dosa,daƙyar ya gane ƙopar fita daga bedroom ɗin,

  Fitowa yayi daga part ɗinsa,Saboda tsabar ruɗewa da yayi sam ya manta da yanayin da yake ciki,da gudun gaske Ya nufi part ɗin Marshal Omar,Yana shiga bedroom ɗinshi ya soma kwala mashi kira da karfin gaske"Omar!Omar!"

A firgice Omar ya farka daga bacci,daƙyar ya iya buɗe idanuwanshi masu ɗauke da bacci,hannu yakai cikin duhu Ya lalubo bedside lamp Ya kunnata,Haskenta ya ɗan haskaka ɗakin,
  "Rafayet!"da mamaki a fuskarshi Ya ambaci sunan,Lokaci guda ya soma bin jikinshi da kallo,Short ɗinshi Yayi jaga jaga da jini,Ga Yakushin da Sehrish tayi mashi A kafadarshi,
  Hankali a matuƙar tashe Omar yace"Innalillahi'wa'inna ilahirraji'una!Nashiga Uku!Rafayet me kayi haka"!?yayi maganar a yayin da yake saukowa daga saman gadon ya ƙarasa gaban Sgr,sam ya kasa buɗe baki yayi magana,
  Murya na rawa Omar yace"Rafayet ka faɗamun me ka aikata?Meyasa nake ganin jini a jikin short ɗin jikinka?waye ya yakushe ka,Kayi faɗa da kura ne....."?
  So yake yayi magana amma Ya kasa motsa lips ɗinsa,fuskarshi cike da tsantsar damuwa,hawaye kwance acikin fararen idanuwanshi,
  Rai amatuƙar 6ace Omar yace"Can't You talk to me!Ka faɗamun mana!Jinin menene ajikin ka!meyasa nake ganin hawaye acikin idanuwanka,Allah yasa ba abunda nake zargi bane......."
  Sai lokacin Sgr ya iya buɗe bakinsa"Omar,I ave made a great mistake,Na kusance ta a lokacin da nake cikin fushi,Reesh bata numfashi......"tunkan yakai ƙarshen maganar Omar Ya kwatsa mashi tsawa Tare da nuna mashi hanyar fita daga ɗakin"Ka fuce kabarmin ɗakina!Lokacin da kayi aika aikar da kayi baka nemi shawarata ba,Don haka babu ruwana Rafayet,Wlh ban ta6a ganin mutun mai son zuciya ba irin taka,Mugu kawai,"
   Ganin ya toge yaƙi motsawa,Yasa Omar ya fusgi hannunshi,Har izuwa ƙopar ɗakinshi Ya futar dashi,Tare da jan ƙopar ɗakin Ya datse ta,

Komawa gefen gadonshi yayi,cike da takaici ya zauna,zuciyarshi har wani tafarfasa takeyi,bai ta6a jin haushin Sgr ba irin na yau,tuni idanuwanshi sun cicciko tab da ƙwalla,

Bai ta6a tunanin Omar zaiyi mashi irin wannan korar ba,A lokacin da yake buƙatar taimakonshi,har wani jiri ya dinga ɗibarshi,yana tangal tangal zai faɗi daƙyar ya dafe bango da tafin hannunshi,Hawayen dake kwance cikin idanuwanshi ne suka soma gangarowa masu zafin gaske,tuni sun wanke mashi fuskarshi sharkaf,Tashin Hankali,gaba ɗaya yaji ya tsani kanshi,bakomai yake tunowa ba face Yadda Sehrish ta dinga roƙanshi akan Yayi haƙuri amma ya rufe ido yayi mata kaca kaca batare daya tausaya mata ba,

Gabanshi ne yayi wani irin bugu,sakamakon Kiran Sallar Asuba da aka fara yi,A gigice ya fito daga part ɗin Omar,gudu gudu sauri sauri Ya fada part ɗinshi,toilet Ya shiga,After some minutes Ya fito jikinshi sharkaf da ruwa ya ɗauro towel,abaibai ya zura jallabiya ajikinshi,wuyanta ya karkace,Sam babu natsuwa ajikinshi,har ya nufo gadon sai kuma ya koma ya dauko wata T-shirt dinshi ya dawo ya zura ma Sehrish,Babban bargo ya ɗauko tare da nannaɗe Sehrish aciki ya ɗaukota asaman kafaɗarshi,Wayarshi dake ajiye saman mirror ya ɗauka,Hannunshi na kerma Ya shiga Call log,Armstrong Ya danna ma Kira,tana fara ringing Amstrong ya ɗaga kiran,
  "Armstrong pls Ka fito da mota immediately,Am coming right now,"
  Yana kai ƙarshen maganarshi,Yayi rejecting Call ɗin,tare da yin wurgi da wayar kasa,a gurguje ya fito bayan ya janyo ƙopar bedroom ɗin,Sam baiyi tunanin kawar da komai ba,haka yabar zanin gadon sharkaf da jini,

Saukowa yayi downstairs,a hanzarce Ya fuce daga palourn,A lokacin Armstrong ya fito masu da mota,Tunkan ya ƙarasa Ya buɗe mashi motar,Ya shige hannunshi ɗauke da sehrish cikin bargo,
  Hankalin armstrong ba ƙaramin tashi yayi ba,duk da baisan me Sgr ya ɗauko ba,Amma yasan cewa mutunne aka naɗe a bargo,Ya damu sosai akan halin daya ganshi,key yayi ma motar,tare da yin reverse ya karya kwana,A guje Ya miƙi shantalelen Titin gidan,

Ji yayi bazai iya barin Sgr cikin wani hali ba,A hanzarce Ya miƙe Ya fito daga part ɗinsa,Ya nufi part ɗin Sgr,Yana zuwa ƙopar ɗakin,Yasa hannu yana ƙwanƙwasawa,
  "Rafayet!Rafayet"Da ƙarfi yake ambaton sunanshi,
  "Ka fito inason magana dakai,"nan ma shiru ba'a tanka mashi ba,
A ƙarshe daya gaji da tsayuwa Yasa hannu ya tura ƙopar bedroom ɗin Ya shige ciki,
  A firgice ya ɗan ja da baya yana ambaton"Hasbunallahu'wa' ni'emal wakeel,"ya tsorata da ganin Jini malale saman bedsheet ɗin gadon,Yayi kaca kaca dashi,babu kyan gani,wurga idanuwanshi yayi kan Labulayen ɗakin da Sgr Ya cusgosu ƙasa,slowly ya ɗaura idanuwanshi kan Wandonshi daya cire,Ga kuma night gown ɗin sehrish daya yayyageta,Ga kuma pant ɗinta daya rabashi biyu,Komai a hargitse,

A ruɗe Yaci gaba da kwala mashi kira,duk a tunaninshi ko ya shiga da ita toilet ne.
  "Rafayet!Rafayet!"tsit ba a amsa mashi ba,hakan ya tabbar mashi da cewa SGR ya gudu tare da ita daga gidan,

Jikinshi na kerma ya soma ƙoƙarin lalubo wayarshi cikin aljihun wandon baccin jikinshi,Yana ɗauko wayar ya kira layin sgr,Sai ga wayar shi dake yashe ƙasan tiles ta soma Ringing,

"Ya salaam"ya furta hakan tare da yin saurin juyawa,da gudun gaske Ya sauko down stairs,Kaitsaye ya nufi hanyar fita palour,A waje ya samu major yake tambayarshi game da Sgr,ko ya ga lokacin daya fita,yace mashi eh akan idonshi,Sgr ya fito ɗauke da bargo a kafadarshi da alama mutun ya ɗauko,

Jin haka yasa Omar ya bashi umarnin ɗauko masu mota,Da gudun gaske suka bi bayansu,Sai dai lokacin da suka fito tuni motar Sgr ta jima da 6acewa 6aat,yanke shawarar zuwa Asibitin shi sukayi,May be su ci sa'a in yakaita kenan,

Suna zuwa asibitin aka sanar dasu cewa Sgr baizo ba,A gefen titi Major yayi parking ɗin motar kamar yadda Omar ya bashi umarni,Kiran Layin Armstrong yayi,nan take kiran ya shiga sai ringing take yi amma ba'a ɗaga ba,sunyi ƙoƙarin yin tracking ɗin layin Armstrong,Sai dai kash Ya toshe duk wata hanya da za'a iya bin diddiginshi,

Hankalin Omar yayi matuƙar tashi,baiso ya kori Sgr ba a wannan lokacin da yazo cikin mawuyacin hali,babu yarda ya iya dole suka koma Gida da gudun gaske motar ta shiga,Major na yin parking ɗinta,Omar ya fito a hanzarce Ya nufi main palour ɗin,fargabarshi kada Uncle ko Abba wani yace zai shiga bedroom ɗin Sgr tabbas zasu ga tashin hankali,

Gudu gudu sauri sauri Ya haye upstairs,kaitsaye ya nufi part ɗin Sgr ya shiga bedroom ɗinshi,within minutes Ya kawar da duk wani abu daya 6aci da jininta,zama yayi sosai yayi ma ɗakin gyara,har palour duk inda jini ya zuba sai da ya gogeshi,bayan ya kammala Ya koma part ɗinshi,shaf shaf ya shiga toilet ya ɗauro Alwala,

Ɗaya bayan ɗayan Matasan gidan suka fara fitowa domin halartar Sallar Asuba,kamar yadda suka saba tafiya atare,Lokacin da Marshal Ya sauko down,Suna haɗa ido da Abusufyan da Abba sai da gabanshi ya faɗi,tunkafin wani daga cikinsu yayi yunƙurin yi mashi magana da sauri yace"Lokaci yana ƙurewa,"

Babu wanda ya lura babu Sgr sai Abba da Abusufyan,gudun kada lokacin sallah ya wuce su ne yasa basu tambayeshi ba,sun bari sai sun dawo daga masallacin,

Tunda ta farka take jin zuciyarta babu daɗi,gabanta sai faɗuwa yake yi,wurga idanuwanta tayi kan Hosana da Jahad ta samu kowannansu cikin ƙoshin Lafiya,hannu tasa tana ɗan bubbuga ƙafafunsu,
  "Hosana!Jahad!ku tashi lokacin salla yayi,"jahad ce ta fara farkawa,saukowa tayi daga saman gadon ta wuce cikin toilet,
  "Hosana ki tashi mana kullum saikin bani wahala,"tayi maganar tana ɗan bubbuga ƙafarta,
  Daƙyar ta samu hosana ta farka,miƙewa tayi zaune tana hamma tare da yin Miƙa,
  "Oumma wlh nayi wani mummunan mafarki acikin bacci na,"
  Kallonta abu tayi"wani irin mafarki,"
  "Oumma,rishi ɗinmu na gani acikin wani ƙurmun daji,tana ta tsala gudu kamar zata tashi sama,Ga zaki yana ta bin ta,Sai kuka take yi tana ta ambaton sunanki dana Daddy don ku taimaketa amma babu wanda yaje wurinta har sai da zakin nan Yaji mata ciwo......"tana kai ƙarshen maganar ta fashe da matsanancin kuka,abun ya ƙona mata rai,

Shiru abu tayi,yayin da idanuwanta ke kallon fuskar Hosana dake kuka,
  Fitowa Jahad tayi daga cikin toilet,
  "Meya sameta take kuka"?Tayi tambayar tana kallon Oummansu,
  Ajiyar zuciya abu ta ɗan sauke tare da cewa"wai mafarki tayi da Sehrish acikin daji tana ta gudu,Zaki ya biyo ta har ya ji mata rauni,Shine take kuka"abu nakai ƙarshen maganarta,
Jahad taja dogon tsoki mai sauti"Amma hosana ban ta6a ganin Hamago irinki ba,kawai daga yin mafarki sai ki fara yiwa mutane kuka Angaya maki mafarki gaskiyane,Ko yau kika fara yin mafarki ne"?
  Cikin shessheƙar tace"Wlh in nayi mafarki yana zama gaskiya,kin manta 6eran gidansu Maman sadeeq daya saci daddawar gidanmu yakaita raminshi dake a zauren gidansu,Bani nayi mafarki ba har na tona mashi asiri,Muka yi mashi bugun tsiya har ƙafarshi ta 6alle....."
  Basu san lokacin da suka fashe da dariya ba,gaba ɗayansu Jahad hada dafe cikinta,ɗaure fuska hosana tayi don ita dagaske tayi maganar ba don suyi mata dariya ba,Saukowa abu tayi daga saman gadon ta nufi toilet tana ta faman tiƙar dariya Sai da takai bakin ƙopar tukunna ta tsagaita da yin dariya ta shige ciki,
  Cike da zolaya Jahad tace"Da alama nan gaba malamar duba zaki koma Hosana,tunda harkin fara yin mafarki Yana zama gaskiya,dama akwai mafarkan da nakeso nima a fassara mun"
  Harara hosana Ta wurga mata,rai a6ace ta sauko daga saman gadon,Sleeping dress ne ajikinta riga da wando,Ganin ta nufi hanyar fita daga ɗakin yasa Jahad yin saurin dakatar da ita"Ke ina zuwa!Salla fa aka tasheki kiyi"
  A ƙule tace"Ina ruwanki,ni zanje in ga rishi ɗinmu ne,"
  "Kinsan Allah karki fita,zoki wuce kije kiyi sallah "
. ko sauraronta batayi ba,Ta buɗe ƙopar ɗakin ta fuce tana ƙunƙuni

Ɗakin Azmee


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login