Showing 243001 words to 246000 words out of 307403 words
Chapter 82 - Abban Sojoji Takun Karshe Hausa Novel Complete
kanshi kuwa ya ɗaureta a bayanshi,
Fitowa Major yayi,Ya buɗe wa Marshal Motar ya fito,kaya kala ɗayane ajikinsu,
"Sir,muna ƙara tayaku murna akan nasarorin da kuka samu,"Mojar ne yayi maganar,
"Duk wata nasara da muka samu,Da taimakon Allah da kuma taimakonku,muna Alfahari daku,Kuma in sha Allah,Da zarar mun koma U.S Za'a ƙarama kowannanku Matsayi,then there's special gift da muka shirya maku,Bazata kawai zamuyi maku,"Omar ne yayi maganar fuskarshi ɗauke da murmushi,
"Sir,Ni banason a ƙara mun matsayin aikina,Saboda banason na daina aiki a ƙarƙashinka,Na saba dakai sosai,kyautatawar da kake yi min yasa bana son rabuwa dakai,nafiso koda yaushe na kasance a ƙarƙashinka,"major nakai ƙarshen maganarshi,Amstrong ya ɗaura da cewa"Nikaina Sir banason muƙamin da za'a bani,indai zaisa nadaina aiki a ƙarƙashi Sgr ne"
ɗagowa Sgr yayi tare da kallonshi Ya ɗan jefe mashi harara,Dama Yaji ma yana son a ƙara mashi matsayi amma ya kafe akan shi bazai daina driving ɗinshi ba,Sun shaƙu sosai,tun suna 20years a duniya Allah ya haɗa jininsu,Hasalima Laifi Amstrong yayi aka kamashi da nufin a hukunta,Sgr shine yasa aka sake shi,Sannan yasa Shi yi mashi alƙawarin bazai Ƙara aikata laifin ba,tundaga wannan lokacin Yayi ma Uncle Donald magana aka sama mashi Aiki ya fara kar6ar training,gashi yanzu ya mai dashi mutun,Babu abunda amstrong bai mallaka ba,Aure ne kawai baiyi ba,Shima ɗin saboda Sgr baiyi ba,Dashi Yake koyi Hatta gyaran gashin Sgr irinshi ne akan Amstrong,kamar yarda Amstrong yake da Sgr haka Major Yake da Omar,Abokan Juna ne na kut da kut,
"Whether u like it or not,dole ku kar6i muƙamin da za'a baku,"ya ƙarasa kamar tare da ruƙo hannun Omar suka wuce cikin gidan,
Lokacin da suka shiga main palour babu kowa,Da alama mutanan gidan duk sunyi bacci,Hannunsu ruƙe dana juna suka haura upstairs daga bisani kowa Ya nufi part ɗinsa bayan sunyi sallama da juna,"
Agajiye ya faɗa bedroom ɗinshi,Ko'ina an gyara shi tsaf Sae ma wani daddaɗan ƙamshi dake tashi,tsaftar sehrish ba ƙaramin burgeshi take yi ba,Yana son mutun me tsafta da son ƙamshi,kasancewar shi ma'abocin Son ƙamshine shiyasa koda Yaushe zaka ji daddaɗan ƙamshi ajikinshi,
Ko takalman ƙafarshi bai kaiga cirewa ba,Ya faɗa saman gadon saboda wani irin bacci dake fisgarshi,adai dai wannan Lokacin Sehrish ta shigo palourn jikinta sanye da dogon hijabi mai hannu,Ta ruƙo tray,a ƙopar bedroom ɗinshi ta tsaya tare da yi mashi sallama,shiru bai amsa mata ba,
Sai da ta shiga cikin bedroom ɗin tayi arba dashi baje saman gadon yana ta sharar bacci abunsa,cikin sanɗa ta ƙarasa gaban table ta sauke trayn hannunta,lalla6awa tayi zuwa saman gadon ta haye,Cire hijabin jikinta tayi tare da ajiye shi gefe ɗaya,ƙafarshi ta ruƙo ta soma kwance igiyoyin takalminshi,ƙasa ta ajiye shi kafin ta cire na ɗayan ƙafar shima ta sauke shi ƙasa,duk yana jin motsinta ƙasa ƙasa dayake baccin nashi baiyi nisa ba,Moving tayi zuwa saitin fuskarshi,Kwanciyar rubda ciki yayi ya danne hannunsa ɗaya,sehrish da karanbani sai ta fara ƙoƙarin curo hannunshi daya danne,da ƙarfi ta ruko hannun tana janyoshi shi,wani irin gumi ta haɗa kamar ba'a kunna A.c a ɗakin ba,daƙyar ta samu ta curo hannun aikuwa tana zare shi gaba ɗaya Sgr ya gangara zai faɗa ƙasan gadon,A gigice tabishi ta ruƙoshi sosai tana ƙoƙarin karkato dashi donya dawo daidai,Aikuwa gaba ɗaya ƙarfinshi ya rinjayeta,ɗungurugum daga ita harshi suka ƙundumo ƙasa,ji kake timmmmmmmm,
Saboda buguwar da kanshi yayi har sai da ya furta"Assh,"a ruɗe sehrish ta ɗago da kanta tana kallon fuskarshi gaba ɗaya tana asaman jikinshi,Sai faman zazzare idanuwanta takeyi,cike da fargabar abunda zai biyo baya,almost 3 mins kafin ya soma ƙoƙarin buɗe blue eyes ɗinshi masu ɗauke da bacci har launinsu ya canza,biji biji ya fara ganin kafin su washe a kan fuskarsa,abun ya ɗaure mashi kai,ganin ya soma motsa lips ɗinsa alamar zaiyi magana,Saboda tsabar ruɗu batasan lokacin data sanya tafin hannunta asaman la66ansa ba,ta toshe mashi bakin don kar yayi mata faɗa,hakan da tayi ba ƙaramin mamaki ya bashi ba,ƙarfin hali,Tayi silar jefoshi ƙasa kanshi ya bugu sosai,Yanzu kuma ta hana shi yin magana don kar yayi mata faɗa,hada wani zare mashi ido duk don karya ce zai hukuntata,
Daddaɗan ƙamshin turarenta ne ya fara kai mashi karo,har wani shaƙewa yayi,Calmly yake bin kyakkyawar fuskarta da kallo,Man lips ɗin data shafa ba ƙaramin kyau yayi mashi ba,lumshe idanuwanshi ya ɗanyi slowly ya kuma buɗesu asaman wuyanta har izuwa ƙirjinta dake cike tab ga twins ɗin nan nata masu fusgarshi kaitsaye,sai lokacin ya lura da babydoll ɗin dake jikinta shara shara,hatta pant ɗinta yana kallonshi ta ciki,Ya jima yana bin surar jikinta da kallo kafin ya mayar da eyes ɗinshi kan Boobs ɗinta cos he needs it more than everything now,still bata buɗe mashi small mouth ɗinsa ba,Shi kuma ya kasa janyen hannunta daga saman bakinsa,Ƙamshin turarenta ya gama jefa cikin wani irin yanayi mara misaltuwa,kasala duk ta rufe shi,
Jikinta sae kerma yake yi,tuni zufa ta wanke mata fuskarta,duk don saboda tsoron hukuncin da zaiyi mata,
Muryarta na kerma ta soma magana"Am sorry ya Rafayet,wlh kuskure ne,ba da son raina ba,Nayi ƙoƙarin na gyara maka kwanciyarka ne,naga kayi rubda ciki,also ka danne hannunka zai iya hurting dinka shine nayi ƙoƙarin in cire hannun bansan ya akai ba,sai dai kawai naganmu mun faɗo ƙasa........"daƙyar ta ƙarasa maganar,ganin irin kallon da yake yi mata,tsit tayi tana faman mazurai,
Unexpected taji saukar hannayenshi asaman bayanta,ƙafafuwanshi ya aza asaman nata,ya danne su sosai,ta yarda bazata iya tsere mashi ba,a hankali ya soma zare ribbom ɗin data ɗaure gashin kanta dashi,dama daƙyar ta samu ta ɗaureshi,Warware shi yayi nan take gashin ya tarwatse gaba ɗaya ya rufe fuskokinsu su,yayi mashi rumfa,wani irin ƙamshi ke fita daga jikin gashin mai daɗin gaske,sosai ya shiga shaƙar ƙamshin gashinta har wani lumshe idanuwanshi yake yi kamar mai jin bacci,Sehrish kuwa har lokacin taƙi janye tafin hannunta daga saman bakinsa,sucking ɗin fatar tafin hannun nata ya soma yi,tana jin motsin tongue dinsa,ba ƙaramar kasala ya jefata ba,
"Ya rafayet"ta ambaci sunanshi cikin sanyayyiyar muryarta,
"Ka yafe mun?"sam ta manta cewa ta rufe mashi bakinshi babu halin ya bata amsa,shi kaɗai yasan yarda yake jinta acikin zuciyarshi,tana yunƙurin buɗe baki ta ƙara magana,Ba zato ba tsammani taji shigar hannunshi cikin pant ɗinta,a gigice ta saki bakinshi tana ƙoƙarin guduwa,tighting ɗinta yayi sosai ta hanyar danneta da yayi da ƙafafunshi tamkar ya ɗaureta da igiya,damƙo neck ɗinta yayi azafafe ya haɗa bakinsu wuri guda tamkar zai cinye mata lips ɗinta,Hot kissing ya shiga bata a haukace,duk tabi ta ruɗe,har time ɗin bai daina wasa da hannunshi cikin pant ɗinta ba,ƙoƙarin zaucewa takeyi ,da iya ƙarfinshi na ƙarshen ya ɗago da ita,gaba ɗaya ya dauketa izuwa saman katafaren gadonshi ya kwantar da ita,blacket ɗinsa ya janyo ya rufe su aciki,baka iya jin sauti komai sai sautin gurnanin da yake yi,kura ta samu nama,almost 30 mins kafin ya rabu da ita,ba don yaso ba,wani irin bacci ne ya ɗaukesu,rungume da juna,a ƙankame kamar wani yace zai rabasu,
Wuraren sallar asuba,ya farka daga bacci,tunkafin ya buɗe idanuwashi ya soma shafa gefenshi don yaji in tana a kusa dashi,bai sameta ba,sai dai pillow ya damƙo,kasala duk ta baibayeshi daƙyar ya iya miƙewa zaune,daga shi sae short ajikinshi,wurga eye balls ɗinshi yayi kan trouser ɗinshi daya cire saman gadon tare da Shirt dinsa
Ajiyar zuciya ya ɗan sauke tare da zuro kafafunshi ƙasa,wata irin yunwace yake ji,kayan abincin data kawo mashi jiya duk sunyi sanyi,An sha romance an manta da ciki,
Saukowa yayi daga saman gadon Ya faɗa toilet,Yaja kopa ya rufe,
After some minutes Ya fito jikinshi sanye da rigar wanka"bathrobe"hannunshi ruƙe da short towel yana tsane sumar kanshi,agaban mirror Ya tsaya yana gyara jikinshi,
Yana ƙoƙarin miƙa hannu ya ɗauki kwalbar turarensa,Unexpected Idanuwanshi suka sauka kan Farar paper ɗin dake ajiye gaban mirror ɗin tare da Biro,har sai da gabanshi ya faɗi duk da bai fahimci abunda suke nufi ba,Amma yana ji aranshi cewa Babu alkhairi a tattare da farar takardar daya gani,Slowly ya ɗaura yatsun hannunshi saman paper ɗin yana shafata,Yayin da yake ƙoƙarin yin nazari akan abunda Paper da biro ɗin ke nufi,
"Naga kana kallonta,Babu rubutu ajikinta,its just a paper amma kaine zaka yi rubutu akanta,divorce paper ce,Ta sehrish nakeso ka rubuta mata,"
Gabanshi ne yayi wani irin mugun bugu,Ji kake rasss!A firgice ya juyo don yaga me wanene ke magana duk da ya shaida muryarshi,Uncle abusufyan ne,Tsaye abakin ƙopar ɗakin fuskarshi a ɗaure,Ya goya hannayenshi asaman ƙirjinshi,tashin sense,
Zuba mashi ido sgr yayi yana kallonshi batare daya ce komai ba,
"Saboda halin da muka shiga,Yasa ban tanka maka ba,Amma yau Almost 5 months kenan da yin Auranka da Sehrish,Naji kana ta shirye shiryen komawa U.S,amma banji kana maganar zaka bata takardar sakinta ba,May be ka manta ne,So lemme remind u,Contract marriage ne a tsakaninku,munyi yarjeniya dakai akan zatayi maka aiki for 3 months before ka koma U.S,yanzu time yayi da zaka sake ta,tunda an samu kwanciyar hankali,Gashi kuma zaka koma ƙasarku,"
Tashin hankalin da ba'a samashi date,Wani irin kallo Sgr ke bin Uncle abusufyan dashi,
*An yanka ta tashi*
*ga masu buƙatar karanta littafin Abban sojoji from book one zuwa 3,Suyi mun magana kaitaye ta whatsapp 08103884440*
[3/19, 2:57 PM] +234 810 388 4440: *💋Boss Bature💋*
Join this link to follow my tiktok acct👇
https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1
قصة حب رومانسية بين سحريش والجراح العام رفايت💋💘❤🤍❤💕💖*
*Father of soldiers*
*🔥TAKUN ƘARSHE🔥*
Tashin hankalin da ba'a sa mashi date,Wani irin kallo Sgr ke bin Uncle abusufyan dashi,just speechless,Ya ƙame a tsaye ya kasa motsa lips ɗinsa,Sam ya manta da wata yarjejeniyar aure a tsakaninsu,kamar a mafarki haka yake ganin abun,
"Rafayet!"ya ambaci sunanshi don ya lura hankalinshi baya atare dashi,firgigit Sgr yayi yana kallonshi Still bai tanka mashi ba,
"Am talking to u!nasan kaji duk abunda nace,we don't ave time to waste,just to make it easy for you that's why na kawo maka Paper da biro,rubutu kawai ya rage maka,nasan within minutes zaka rubuta very simple"
Gauran numfashi yaja da ƙarfi tare da runtse idanuwanshi,Da yake ba kunya ce ta ishe shi ba,Da buɗar bakinsa sai cewa yayi"Uncle,I changed my mind,I have already canceled the marriage contract,now I decided to go with her,"
Zuba mashi ido abusufyan yayi,cike da Tsantsar mamaki Yake kallonshi,
"Zan tafi da ita U.s taci gaba da yi mun aiki,"
Harara abusufyan ya wurga mashi kafin yace"aiki fa kace?me ka ɗauke ta?idan ka manta bari na tuna maka!Sehrish ƴar cikina ce,your uncle's daughter ba house maid ba,Ni ban haifi ƴar aiki ba,"datakawa abusufyan ya ɗanyi da yin maganar yana fitar da huci,Yaji haushin maganar Sgr,Har yanzu bai daddara ba,Wato Still ƴar aiki ya ɗauketa,bai chanza ba yana nan kan bakanshi kenan,Yafi ƙarfin ya bata matsayin mata a wurinshi,daƙyar ya iya controlling temper ɗinsa Ya ci gaba da magana"Amma rafayet baka da kunya!Har ni zaka kalli tsabar idona kace wai zaka tafi da ƴata U.s,kawai don taci gaba da yi maka aiki!ita Baiwarka ce?so kake ka ƙasƙantarmun da ƴata ne,Duk fa wani abu da kake taƙama dashi,Nima Allah ya hore mun koda bankaika ba,Also she's ur bloodline'yana kai ƙarshen maganar,Rai a6ace Sgr ya juya tare da kai hannu ya damƙi paper ɗin da Abusufyan ya kawo mashi,Yayi tearing ɗinta,into pieces,don ma yasan ba wai zai rubuta abinda akeso ya rubuta bane,
Abun yayi mugun ɗaure ma Uncle abusufyan kai,Shi komai sai ya nuna ƙarfin iko,Ya fi ƙarfin ya miƙa wuya ya roka abashi abunda yake so ta lalama ba,jinjina kai yayi tare da cewa"Ka yage takardar ko?Ko ka manta da agreement paper ɗin dake a wurina da kuma wurin Abbanku!?
Gabansa ne yayi wani irin bugu mai sauti ji kake daram!!
"Kuma akwai signature ɗinka jikin takardar,"
Wata irin zufa ce ta soma tsatstsafo mashi,Sae kace ba yanzu ya fito daga wanka ba,
Murmushin takaici abusfyan ya ɗanyi kafin yace"As from today!Sehrish bazata ƙara zuwa part ɗinka da sunan aiki ba,Also....."dakatawa ya ɗanyi da yin maganar yana duba wrist watch ɗin hannunsa,Lokaci yake kallo,
"Before 24 hours,Ina jiran Takardar sakinta,Idan kaƙi kuma hmmm kasan me zai biyo baya,"yana kai ƙarshen maganarshi,Yayi ƙwafa tare da juyawa ya fuce daga ɗakin nashi,
Wani irin jiri ne ya soma ɗibarshi,Ba arziƙi ya koma gefen gadonshi ya zauna tare da kifa kanshi saman guiwowinshi,
"Innalallahi wa'inna Ilaihi raji'un"
Wannan shine abunda yake ambato acikin Zuciyarshi,hankalinshi yayi mugun tashi,Taya zai Iya rayuwa batare da ita ba?Ta saba mashi da kanta,ta yadda bazai iya rayuwa batare da ita ba,bakomai yake tunawa ba face Romance ɗin da suka sha jiya,Yau rana ɗaya kawai ace za'a rabashi da ita,tabɗijan An taro match kuwa,Allah yasa sun tanadi filin bugata,
Kusan sau uku Marshal Omar yana kwaɗa sallama amma shiru bai amsa mashi ba,sam hankalinshi baya atare dashi,
"Rafayet"Ya ambaci sunanshi Yana shigowa cikin ɗakin,Firgit yayi tare da ɗago blue eyes ɗinsa,tamkar na wanda yasha Giya,fuskarshi tayi sharkaf da zufa,
Zama gefenshi Omar yayi"bro lafiyarka kuwa?Zaman me kake yi,Muna ta jiranka,Time ɗin sallah yayi fa"
Daƙyar ya iya buɗe baki yace"Omar,lokacin da zaka shigo kaga Uncle"?
Jinjina kai omar yayi alamar eh,
"Ashe ba mafarki bane"Ya ambaci hakan acikin zuciyarshi,
"What's wrong with u?ko wani abu ya shiga tsakaninka dashi ne"?
girgiza kai yayi"bakomai,bari na shirya mu tafi,"yunƙurawa yayi tare da miƙewa tsaye,Daƙyar yake jan ƙafarshi,Direct ya nufi Closet ɗinshi,after some minute Ya dawo jikinshi sanye da Jallabiya,Omar ya tadda a tsaye hannunshi ruƙe da paper ɗin daya keta,Kallonshi yayi"Wannan fa?naga an yayyagata"
Yatsina fuska yayi tare da cewa"Bakomai,mu tafi,"a jere suka fita,Shiru kawai Omar yayi amma tabbas yana ji aranshi cewa wani abu ya faru dashi,Jikinshi duk yayi sanyi,downstairs suka sauko anan suka haɗu da sauran matasan gidan suka ɗunguma izuwa masallaci,
A 6angaren Sehrish kuwa,Tunda ta gudo daga part ɗinsa,Bedroom ɗin Aunty azmee ta wuce,tana shiga ta samu amrish a tsaye saman darduma ta kabbara sallah,lalla6awa tayi cikin sanɗa ta shige toilet,don ta tsarkake jikinta,ta fito ɗaure da towel ta nufi wadrobe,Da yake duk ta kwaso kayanta,Doguwar riga ta zura ajikinta orange colour,mara nauyi ƴar ta shan iska,saman dardumar ta hau,A gefen Amrish ta kabbara sallah,bayan sun kammala Sallar,ko addu'a bata samu tayi ba,Saboda yanayin da take ciki,kasala duk ta baibayeta,Saman gadonsu ta koma ta haye,ta janyo bargo ta lullu6e har kanta,duk amrish na kallonta,ta fara sanya mata ido,in dare yayi ta ɗau wanka,ta fuce daga ɗakin,tsakar dare ta dawo ko wurin asuba,Ta shiga toilet,Wani irin bacci ne ya ɗauketa mai daɗin gaske,hada minshari,
Bayan Amrish ta kammala Yin addu'ar da take yi,Komawa tayi gefen sehrish ta kwanta tana fuskantar ceilling,da alama tayi zurfin cikin tunani,
Tun wuraren ƙarfe 7 na safe,Mommy tare da Oumma suka shiga kitchen domin shirya breakfast ɗin gidan,basu jima da fara ƴan soye soye ba,Saude ta shigo kitchen ɗin tare da hajiya azeema,domin su tayasu aiki,hakan ba ƙaramin daɗi yayi masu ba,Suna aiki suna fira,
"Naji kuna ta fira banji kuna zancen gagarumin bikin da muke dashi ba,"Hajiya azeema ce tayi maganar,.
mommy tace "Wai har mutun nawa za'a ɗaura ma aure ne?donni abbansu bai sanar dani ba,Amma yace mun in shirya tarbar surukai na,"
Aunty azeema tace"Ni kaina bansan mutun nawa za'a shafa fatihar tasu ba,Amma ina da tabbacin cewa hada abusufyan acikinsu,"da gangan tayi maganar,cike da zolaya tana satar kallon Abu,
Wata irin kunyace ta rufe ta,har ta kasa tanka mata,
"Ga kuma saude,Amaryar harrisun gwaggo,Kai gaskiya masha Allah zamu sha bikin da ba'a ta6a yin irinshi ba"abunka ga fulani ga kunya,da gudu saude ta fuce daga kitchen ɗin,
Gaba ɗaya suka fashe da dariya,
"Tunda saude ta gudu bari in dawo kan Zainabu abu,tauraruwar dake haskaka zuciyar abusufyan,Gaskiya abu ki gode ma Allah,Abusfyan ba ƙaramin Sonki yake yi ba,Ae dole ma yaso ki,Tashin farko kika haifa mashi triplet kyawawan gaske,"
Murmushi kawai abu ke saki,da alama taji daɗin maganar Aunty azeema,
Mayar da idanuwanta tayi kan mommy,
"Auntynmu,Kinsan nifa bana 6oye 6oye,nasan su Ya hossein basu sanar dake ba,"
Fuskar mommy ɗauke da murmushi tae"mekenan?
"Nima fa bani da tabbaci nadaiji ƙishin ƙishin wai cikin ƴan ukunta za'a haɗa aurensu da biyu daga cikin zaratan samarin wurinki,Amma fa bansan wanne daga cikinsu ba,"da biyu Azeema tayi maganar don taga reaction ɗinta,
Shiru Alex ta ɗanyi jimmm batare da tace komai ba,har na tsawon mintuna,azeema ta kafe ta da ido,don tasan halinta,a lokacin baya tasha faɗin cewa Ƴa'ƴanta bazasu auri baƙar fata ba,ita kanta abu ta lura da sauyawar da tayi tunda akayi mata maganar,
Lokaci guda,murmushi ya bayyana akan fuskarta,a tsanake ta soma magana"Zanfi kowa farin ciki,idan Zainab da abusufyan suka zama surukaina,Saboda na yaba da irin tarbiyar ƴa'ƴansu,suna da hankali sosai,ga girmama na gaba dasu,"
Wani irin farin ciki ne ya lullu6e Aunty azeema,dama ita fargabarta karta basu matsala,
Abu kuwa taji daɗi sosai da irin yabon da Mommy tayi ma ƴa'ƴanta,
Cigaba da magana mommy tayi"Dama fa junaid ya sanar dani tun kwanakin baya,duk da na ɗanji nauyi wlh,Ya nuna yana son aure,mukuma a ƙa'ida Yaro kamar junaid ko soyayya bai isa ya fara ba,nayi tsammanin sai ya kai shekera Talatin koda biyar haka kafin ya fara zancen aure,Amma sai gashi tun yana 19 years aure yake so......"da sauri aunty azeema tace"Wannan ae ba wani abu bane,Ya hossein fa,tun yana 20years yayi aurenshi na farko,duk dashi A lokacin ya mallaki komai na rayuwa,Shi kuma junaid sakamakon tauye mashi haƙkinshi da Azeemi tayi,baisamu damar yin karatu ba,Balle aje ga maganar aiki,Amma bai kamata mu damu akan wannan ba,Still junaid yana da sauran damar da zai gyara rayuwarshi,zai cigaba da zuwa makaranta,Sannan za'a sama mashi aikin yi,tunda alhmdllh Allah ya hore mana,"
Murmushi mommy ta saki,Taji daɗin maganar azeema sosai,daga haka suka cigaba da yin firarsu suna aiki,cikin lokaci ƙanƙani suka kammala Girke girken nasu,a lokacin saude ta dawo kitchen ɗin,Atare da Oumma suka soma ɗaukar food stuffs ɗin suna kaiwa saman d-table,
Bayan sun kammala jerawa,Saude tabi ɗakunansu tana tashinsu,Don su hallara a fara ɗa'amin,
Turo ƙopar ɗakin ammi tayi,Zaune tasame ta gefen gadon hannunta ruke da ƙur'ani tana karanta,Idanuwanta na sanye da glass fari,
Zuƙunnawa tayi cike da girmamawa ta gaishe da ita"Ammi ina kwana,kun tashi lafiya,Ya gajiyar tafiya,"
Murmushi ammi ta sakar mata"Lafiya lou,Gajiya tabi jiki,"
Saude tace"An kammala shirya breakfast Anan zan kawo maki,".
"A'a,nafison nafito naci atare da jikokina,"murmushi saude ta saki kafin ta miƙe tare da juyawa zata bar ɗakin,.
"Ji mana,"ammi ce ta katse mata hanzarinta,"juyowa tayi tana kallonta,. .
"Amm..ince ko kinyi ma su Nafisa da khadija magana"?tana magana akan ƴan matan da suka zo