Showing 294001 words to 297000 words out of 307403 words

Chapter 99 - Abban Sojoji Takun Karshe Hausa Novel Complete

Minjibir ventures,Ina masu buƙatar siyan kayan sallah Kada ku bari a baku Lafiya,Ga kaya na kece raini Na shiga tsara,Koda kudinka sai da rabonka,Kadan daga cikin abubuwan da muke siyarwa akwai Lace
Veils
Atamfa
Shoes
Bags

Address
Hotoro ladanai kan titin ring road
Chat 09126570345
Call 09136122503 saikun Zo💃💃💃💃







_California🛬_

_Los Angeles International Airport _


Alhamdulillah matafiya sun sauka Lafiya,lokacin da jirginsu yayi landing,Airport ɗin cike yake maƙil da dubban Sojoji sanye cikin kakinsu,ba masaka tsinke,danƙara danƙaran motoci tsadaddu kuma haɗaɗɗun gaske masu numfashi a jere,wasu daga cikin Sojojin hannunsu na ruqe da Flower,Abun gwanin burgewa,wasu kuma suna ruqe da Welcome Symbols Mai ɗauke da Sunan SURGEON GENERAL ALEXANDER AND MARSHAL OMAR,dama da zarar yabar Nigeria Sunanshi ya tashi daga Rafayet ya koma Alexander saboda shine real name da yake using dashi kafin ya musulunta,daga cikin waɗanda suka zo tarbarsu hada Uncle Donald tare da Matarshi da kuma ƴa'ƴansu guda biyu Eva da Jessy,gaba ɗaya kowannansu fuskarshi ɗauke da tsantsar farin ciki,don ba ƙaramin kewarsu sukayi ba,baka jin sautin komai saina National Anthem ɗinsu,

Lokacin da suka saukko daga saman jirgin hannuwan kowannansu na ruƙe dana matarshi Dubban Sojojin nan suka buga ƙafa tare da Sara masu,Su sehrish sun sha ruwan mamaki,Ganin Yadda Sojoji suka cika Airport duk don saboda Zuwansu Sgr,Lokacin da mutane suka fara Lura da Zoben Hannun Sgr Abun yayi matuƙar ba kowa dake a wurin mamaki saboda basu san da zancen Auranshi ba,Zoben hannunshi ne Yasa suka gane cewa Yayi aure,Don Bai ta6a sanya zobe ba dama su saida dalili ko soyayya ko aure kesa a liƙa shi a hannu,Mafi akasari ma Sai zasuyi aure suke sanya ring a yatsansu,Tun a cikin jirgi kafin su ƙaraso,Yaba sehrish Diamond ring ɗin agogonsa ta sanya mashi a hannu,Saboda bayason yasha wahalar yi masu bayanin cewa yayi aure da zarar sun gani a hannunshi zasu fahimci komai,Aiko dai sunsha ruwan mamaki,tunda Eva ta ankara da zoben hannunshi,taga kuma ya ruƙe hannun Sehrish,Sai ta fashe da matsanancin kuka,da gudu ta koma cikin motocinsu,shi kanshi Uncle ba haka yaso ba,Yayi burin Sgr Da Omar su auri jininshi saboda shi ya raine su,kuma ƴa'ƴanshi duka suna matuƙar ƙaunarsu,musamman Eva saboda Sgr  taƙi yin aure,takusa shekara arba'en babu aure duk don saboda Shi,ta ƙwallafa rai Akanshi taƙi kula kowa,Baiwar Allah,

Sam basu nuna komai a fuskarsu ba,Sunyi masu kyakkyawar tarba,Su Jahad sunƙi sakin jikinsu duk sunsha jinin jikinsu musamman da Eva ta juya tana kuka,Sun jima a Airpot ɗin Suna gaisawa da mutane Kafin daga bisani suka shiga cikin jigunannun motocin da akazo ɗaukarsu dasu,Wai ina Hosana,duk tabi ta furgice,taƙi yarda Omar ya saki hannunta,ta ƙanƙameshi,


Kaitsaye Suka wuce Gidan Uncle Donald,katafaren gidane haɗaɗɗen gaske,An ƙawata gidan sosai duk don saboda zuwansu Sgr,koda suka shiga cikin gidan Su Sehrish Sunƙi sakin jikinsu,Tsoronsu ma suke ji,gani suke kamar zasu cutar dasu ne,Lokacin da aka shirya masu breakfast,Ƙin ci suka yi,Kowa tace ta ƙoshi,Mommy Sai lalla6asu take yi tana faɗin Su saki jikinsu su ƙaddara kamar suna a gidansu ne,Amma suka ƙiya,kwara ma Jahad ta ɗan ci abinci,ita hosana abincin nasu ne baiyi mata ba,ta dai ci wani abun wanda ta saba gani a gida Nigeria,wani kuwa ko son kallonshi bata yi,ita kuma sehrish taso ta ci,wani irin tashin zuciyane yazo mata, daga tayi yunƙurin ci sai tafara yunƙurin amai,Wannan dalilinne yasa taƙi cin komai amma tasha Lemu mai sanyi,tasha fruit,

Haɗaɗɗen Bedroom aka basu inda zasu zauna,koda suka shiga ɗakin,Hosana ta rufe ƙopar wai kada a shigo akashe su,Saboda ta kalli wani film na turawa da suke nuna wariyar launin fata,😂

Sai da Uncle Donald ya tarasu yayi masu fada sosai akan auran da sukayi batare da saninshi ba,Yaso ace sun sanar mashi da ba abunda zai hana ya hallacci ɗaurin Auransu,Baiji daɗin hakan ba,duk da haka sai da Ya shirya masu Party A washe garin ranar da suka zo,Acikin gidan Akayi shi,Musamman aka ɗauko Makeup artists suka yima su Jahad kwalliya,Aka Sanya masu wedding gown,Mazan kuma Suka shirya cikin suits farare,manya manyan Mutane suka halarci partyn,hada shuwagabaninsu na Sojoji,abun ya ƙayatar sosai,An ci An sha,Anyi rawa,An kuma Yi hotuna,daga cikin hotunan da suka yi hada wanda Sgr da Omar suka yi da kakinsu,Hosana da Sehrish ma Aka basu Uniform na mata suka sanya,sunyi kyau over kamar Sojojin gaske,Shima Junaid sai da yasa Rigima Aka bashi Uniform ya sanya Jahad ma ta sanya aka ɗaukesu hotuna,Sun ji daɗin ranar sosai,kowa sonsu yake yi,duk inda suka shiga nuna su akeyi da Hannu,kowa so yake ya ɗauki hoto dasu,sun samu kyaututtuka masu tarin yawa,ɗaukaka Iya ɗaukaka,


Rayuwarsu acikin gidan duk atakure suke yinta,babu yadda Mommy batayi dasu ba akan su saki jikinsu Amma sun ƙiya,Hatta Eva daga bisani da Sgr Ya lallashe ta,Ta sassauto kuma har wurinsu tazo don su gaisa,Daƙyar suke yi mata magana,rashin sabone duk ya jawo hakan,Kwanansu Uku Sgr Ya yanke shawarar zai ɗaukesu daga gidan Ya mayar dasu Katafaren Gidanshi,

Haɗaɗɗiyar Daula ce,Aljannar Duniya,Hamshaqin Gidan Sgr na bugawa a Jarida,Tanƙameman gidane Gari guda,Idan nace zan tsaya bayyana kyawun gidan To tabbas A iya wurin bayaninshi Littafin Zai ƙare Har ma a shiga littafi na Huɗu,Baki bazai iya kwatantashi ba,
domin kuwa Ganinshi Yafi jinshi,duk wani abu daka sani na more rayuwa Na jin daɗin Duniyar nan to akwaishi aciki,Kai idan mutun ya tsinci kanshi acikin gidan nan,Sai ma Ya manta cewa da tur6aya aka halicceshi,saboda shagala.


Rana ta farko da suka fara kasancewa a cikin gidan,hadda Family din Uncle Donald Suka yi masu rakiya,Basu bar gidan ba sai wuraren Ƙarfe 6 na marece,Su Sehrish sunyi murna kamar kamar me,Gidan Yayi masu kyau sosai,Atare da Junaid suka shiga zagaye gidan,Ko rabi basu yi ba suka fara gajiya a ƙarshe sai dai suka hakura,Gobe sun dasa daga inda suka tsaya,Amma fa sunsha Yawo,Security guards din dake tsaron gidan A ƙalla Sunkai mutun 20,Waɗanda ke kula da cikin gidan tundaga kan 6angaren Kitchen,Gyaran Gidan,A ƙalla sunkai Su goma sha biyar,In mutun na rayuwa acikin gidan nan ko tsinke wannan sai in yaso zai kawar dashi,musamman inya kasance malalacine shi,

Kusan 3 weeks da zamansu acikin gidan,Kullum sai sun zagaye shi,Wani lokacin Har Video Call Suke kiran su Oummansu Suna nuna masu abubuwan ban sha'awa na cikin gidan,tunda suka dawo Zama acikin gidan Omar da Sgr basu zauna ba Saboda Uban aiyukan dake jiransu,Idan suka fita da safe sai cikin dare suke shigowa cikin gidan lokacin duk sunyi bacci,Yanzu basu da wata sauran damuwa,Suna samun kyakkyawar kulawa ta ko'ina,A irin rayuwar da suke yi agidan tamkar Princesses ne in their Own Palace,Abunda suke so shi za'ayi,Masu aikin Gidan Command ɗinsu kawai suke Jira,

Yau tun safe aketa Tsuga ruwan sama,Ni'ema ta sauka ta ko'ina,yanayin weather ɗinsu gwanin ban sha'awa,Wata irin ni'imtacciyar iska mai sanyaya zuciya mai ratsa sassan jiki,irin wannan yanayin yafi da cewa da ma'aurata,

Kwantar da kanshi yayi jikin ƙopar ɗakin jikinshi na sanye da pyjamas,Ya jima atsaye yana ta yi mata magiya akan ta buɗe mashi ƙopar ɗakin ya shigo amman tayi kunnan uwar shegu dashi,Gashi yau a matse yake baya jin zai iya haƙuri wannan daren Ya wuce batare daya kar6i hakkinsa ba,A shagwa6e yake ambaton sunanta"My juliet pls,wlh ba abunda zanyi maki fira kawai nazo in tayaki,"Jahad dake ƙudundune cikin bargo ta kasa kunne tana sauraronshi,tsananin tausayinshi ne ya kamata,Amma bata jin zata iya buɗe mashi ƙopa,tsoranshi take ji saboda tasan halinshi bazai raga mata ba,Kamar yadda ya saba faɗi mata,shiyasa kullum da zarar dare yayi take kulle ƙopa don karya shigo ya addabeta,
  "I know you're hearing,pls My Juliet,wlh in baki buɗe ƙopar nan ba,Zansha poison..."Murmushi Jahad ta saki,daɗin sauraron muryashi take ji,ita kanta tana buƙatarshi amma akwai wasu dalilai dayasa take gudunshi,na farko tana fargabar kasancewa dashi,Na biyu kuma tana kunyar ta samu cikinshi,da wani ido zata kalli su babban yaya idan suka gane tana ɗauke da cikin ƙaramin ƙaninsu wanda ko School bai kammala ba,duka cikin ƴan kwanakin nan zai fara zuwa University Of Southern California,Itama kuma zata cigaba da karatun Secondary ɗinta,abunda take yima fargaba kenan,in har ta samu ciki abubuwa bazasu tafi dai dai ba,har magana sukayi da Sehrish akan tana buƙatar abunda zatasha wanda zai hanata ɗaukar ciki,Sehrish bata amince da buƙatarta ba,Sai ma shawarar da tabata akan ta bari ko first born ne ta fara yi kafin tayi planning,itadai ba haka taso ba,tayi nisa acikin zancen zucinta muryar junaid ta kuma katseta
  "Jahad,wlh idan baki buɗe ba, Zan kira Uncle awaya ince kin hanani Haƙƙina,"
  A firgice Jahad ta yaye lallausan bargon da ta lullu6a dashi,
  "You're Mad Junaid!Daddy zaka faɗa ma haka?baka da kunya ko?To ka faɗa mashi ɗin,"takai ƙarshen maganar tare da jan bargon ta lullu6e jikinta dashi,

Ta 6ata mashi rai sosai,zuƙunnawa yayi agaban ƙopar yana raira mata kuka,tana jinshi tayi banza dashi,

tsakanin part ɗinsu dana Omar dana Sgr akwai tazara,Na Junaid da Sgr Yana a Upstairs,Na Omar Yana a Downstairs,A kowane Part akwai ƙayataccen palour acikinshi,Akwai Bedrooms guda biyu masu ɗauke da toilet acikinsu,Sannan akwai kitchen a kowani part,Bayan babban kitchen ɗin dake akwai a downstairs,Wanda masu aiki ke shirya abincin gidan acikinshi,saboda tsabar kyan ginin yadda kasan da zallar glass aka yi shi,ko'ina ka kalla ɗaukar ido yake yi,

Tun Junaid yana raira mata kuka har taji yayi shiru,hankalinta ba ƙaramin kwanciya yayi ba,don tasan cewa ya tafi,

Saukowa Downstairs yayi, wasu dogayen Twin stairs ne,Both left and right da kuma straight duk akwaisu ta ko'ina mutun zai iya hawa Upstairs,

Wani hamshaƙin palour ne Aljannar duniya Yaji tsadaddun furniture,Haɗaɗɗun gaske komai na cikinshi Golden Colour ne,

Jikinshi duk ya mutu haka yake tafiya,Hosana ya samu zaune saman Sofa tana kallo kamar Aljanna ita kaɗai jikinta sanye da doguwar riga tana shan ice cream,
Wata dabarace ta faɗo mashi,Ƙarasawa yayi tare da samun wuri gefenta Ya zauna,har sai da ta firgita da ta ganshi,
  "Hosana me kike yi anan"?
"Ya Omar nake jira"ta bashi amsa tare da mayar da idanuwanta kan ice cream ɗin da take sha,
  "Ina wayarki take ne"?
Ajiye robar ice cream ɗin tayi,ta ɗauko wayar dake ajiye saman Sofa hand ɗin ta miƙa mashi"Me zakayi da ita?
  "Bani zanyi amfani da ita ba,ke nakeso kiyi amfani da ita,"
  Zuba mashi ido tayi tana sauraronshi,
  "Taimako zakiyi mun,Layin Jahad zaki kira a waya,idan ta ɗaga kiran,Ki fasa ihu kice wuta ta kama,"
Maƙe mashi kafaɗa tayi"wlh ni bazan iya ba,so kake in tayar mata da hankalinta"
Hannu yasa ya dunguri kanta"Umarni nake baki a matsayin yayanki,in kika ƙi yi mun biyayya zan faɗa ma Ya Omar ince kin raina ni,"
Yana kai ƙarshen maganarshi tace"Ae ba abunda zaiyi mun,"
  Jinjina kanshi yayi"tunda ba zakiyi mun abunda nakeso ba,bari naje na kwance karnukan gidan nan..."yakai ƙarshen maganar yana ƙoƙarin miƙewa Tsaye,a ruɗe Hosana ta ruƙo rigarshi"Dan Allah kada ka kwantosu zanyi maka abunda kakeso,"murmushi Junaid ya saki tare da komawa ya zauna,dama wayau yayi mata don yasan halinta shegen tsoron kare gareta musamman karnukan turawa jibga jibga masu gashi ajikinsu buzu buzu,

Ajiye ice cream ɗin tayi saman table ta ɗauki wayar ta dannama Jahad kira,Wayar na fara ringing Junaid yace"in ta fito kada kice mata ni nasa ki"daga haka ya miƙe a harzarce ya haye Upstairs part ɗinsu,A palour Ya 6oye Cikin Labule,

A lokacin Jahad tayi nisa acikin baccinta,wayarta ta fara ringing,cikin bacci ta zura hannunta saman gadon tana laluben wayar har Allah yasa ta cafkota,cikin bargon ta shigar da ita,daƙyar ta buɗe idanuwanta tana kallon Screen ɗin wayar,Tayi mamakin ganin kiran Hosana,Amsa kiran tayi tare da manna wayar a kunnanta,tunkafin tayi sallama ta jiyo ihun hosana tana faɗin"Wayyo Allah!Jahad wuta wuta......"a gigice Jahad tayi wurgi da bargon da ta lullu6a dashi,ta diro daga saman gadon,short gown ce a jikinta ko guiwarta bata kaiba,ta ɗaure sumar kanta da ribbom da gudun gaske Jahad ta nufi ƙopar ɗakin ta buɗe shi,ta shigo palourn duk a firgice,tana fitowa waje ta nufi downstairs tana faman baza ido don taga inda wutar ke ci duk hankalinta ya tashi,sai dai tana shigowa falon ta samu hosana zaune tana shan ice cream ɗinta ta ƙurawa faskekiyar plasma tv ido tana kallon tashar Bolly wood,A fusace Jahad ta ƙarasa tare dakai hannu ta buge robar ice cream ɗin ta faɗi ƙasa,

"Hosana uban meyasa kika kirani?don kawai ki tashi hankalina?ina wutar da kikace tana ci,"
  Tuntsirewa tayi da dariya,Hakan ba ƙaramin hasala Jahad yayi ba"Mahaukaciya kawai,bansan yaushe zakiyi hankali ba,kuma wlh a kunnan Ya Omar,Har Daddy saina kirashi a waya in faɗa mashi abunda kika yi mun,"
  Rai a6ace takai ƙarshen maganar ta juya ta nufi upstairs tana faman Jan tsoki,

Hosana dai bata tanka mata ba sai tiƙar dariya take yi kamar wata zautacciya,

Lokacin da Jahad ta koma part ɗinsu bata kawo komai aranta ba,tana shiga bedroom taja ƙopa ta rufeta hadda murɗa key,Kafin ta juya ta koma saman fankacecen gadon ta kwanta tana faman sauke ajiyar zuciya,hannu tasa ta janyo bargon ta lullu6e jikinta dashi har fuskarta,

Wani irin shu'umin murmushi Junaid yake saki,don tuni ya shigo bedroom ɗin Yana la6e cikin labulen ɗakin,hannu yasa ya zame curtain ɗin ya fito cikin sanɗa yake tafiya sai da ya fara zuwa wurin switch ya kashe hasken ɗakin tukunna ya nufi saman gadon,ta natsu cikin bargo sam bataji lokacin da ya kashe light din ba, agaban gadon ya tsaya tare da sanya hannu ya zame wandon baccin jikinshi,ya ɗebe rigar ya rage daga shi sai short,Ya haye saman gadon cikin sanɗa yake rarrafawa har yazo saitin inda jahad take ƙudundune cikin bargo,ba zato ba tsammani Taji mutun asaman jikinta,A firgice tayi wani yunƙuri ta jefar da bargon gefe ɗaya,bata iya gane wanene ba saboda duhu,Jikinta na kerma Ta shiga ambaton"La'ila ha'illa anta subhanaka inni kuntuminazzalumin!Wayyo Allah Wanenee....."hankalinta yayi mugun tashi,
Tuntsirewa yayi da dariya sosai,tana jin sautin muryar junaid Jikinta yayi la'asar,
  "Junaid ya akai ka shigo"?
Sai da ya tsagaita da yin dariyar tukunna yace"i will answer ur question tomorrow,i just need to disvirgin you right now....."wani irin tsoronshi ne ya kamata,Muryata na kerma ta soma magana"dan Allah junaid kada kayi mun haka,you know i love u ina son farin cikinka ka ƙaramin lokaci....."
Tunkafin ta kai ƙarshen maganar yayi hanzarin interrupting ɗinta"I can't wlh amatse nake Jahad,ki taimaka ki bani haɗin kai if not zan ƙwata ne..."jin haka yasa tayi yunƙurin saukowa daga saman gadon don ta gudu,Kamar yana ganinta Ya sanya hannu ya ɗamƙo gown ɗin jikinta ya janyota jikinshi gaba ɗaya ya rungumeta,fashewa tayi da matsanancin kuka tana yi mashi magiya....."
  "Ae wlh Jahad ko kukan mutuwa zakiyi saina yi abunda nayi niyya,so you wanna kill me,tun yaushe nake binki kina ja mun Class,haƙurina ya qare,its better ki daina yi mun magiya,"yana magana yana ƙoƙarin rabata da kayan jikinta,
Cikin shessheƙar kuka tace"Dan Allah Junaid...."
  "Am sorry my Juliet...."kafin ta ƙara cewa wani abu,taji saukar hannunshi asaman lallausar fatar boobs ɗinta,wata irin kasalace ta rufar mata,lokaci guda bakinta ya mutu ɗuff kakeji kanta ya fara ɗaukar chargy,gaba ɗaya ya tura kanshi cikin rigar jikinta,tashin sense tunda Allah yasa yayi grabing boobs ɗinta Yabi ya susuce ya haukace mata,tun suna daga zaune suka koma kwance,sai sukurniya yake yi mata har wani gurnani gurnani yake yi,duk ya takura kanshi acikin rigar,zafin da ta fara jine yasa ta soma kokarin rabashi da jikinta aikuwa ya fashe mata da kuka kamar jinjiri,cikin shessheƙar kuka yake faɗin"You're trying to kill me my Juliet mutuwa zanyi...."tana kuka yana kuka,ganin bazata bashi haɗin kai ba,yasa ƙarfi Ya sabule rigar jikinta tare da yin wurgi da ita,Ya tu6e short ɗinshi yayi throwing dinsa,hawa kanta yayi ta ko'ina ya kasheta a mace ta mutu yadda ko yatsanta bazata iya ɗagawa ba,wani irin ƙarfi ne yazo mashi tamkar ba junaid ɗin da ta sani ba,Sae sambatu yake yi da alama ya fara zaucewa,cikin shessheƙar kuka take Ambaton Sunanshi,"My Romeo...."sam takasa ƙarasa maganar,kuma duk intayi Calling name ɗinshi sai ya amsa mata da,My Juliet Am crazy about u,Am uncontrollable,Unstoppable,Ya haɗa uban gumi sai aiki yake yi,shessheƙar kukan da take yi ne yasa ya Haɗa bakinsu wuri ɗaya,Ya shiga bata hot kissing,tuntana mayar mashi da martani har jikinta yayi lakwas................."


*Reeshraf*

Sam ta kasa runtsawa saboda rashin dawowarsu Sgr,kusan ƙarfe 1:30 na dare,tana a tsaye agaban Glass window mai girman gaske,Ta jikin glass ɗin tana kallon yadda ruwan sama ke sauka gwanin ban sha'awa kamar ta faɗa cikin ruwan tayi wanka,ta jima tana sha'awar hakan amma tafiso suyi atare da Sgr sai ya fi daɗi,Babydoll ce ajikinta me matukar jan hankali,Pink colour sharara daƙyar ta wuce ass ɗinta,da rigar da babu duk ɗaya ne zallar net ne ajikinta,Gyaran gashin da akayi mata ba ƙaramin kyau ya ƙara mata ba,har wani lumshe ido take yi saboda iskar dake kaɗawa,ba ƙaramin daɗin yanayin take ji ba,bakowa take gani acikin idanuwanta ba face Sgr,komai nashi burgeta yake yi,miskilancinshi,murmushinshi,iya ɗaukar wankanshi,Jan ajinshi,kyakkyawar surar jikinshi da komai nashi,ta mutu akanshi sai kace ba mallakinta ba,Gayen ne ya iya Loving and Caring,kullum ƙara nutsar da ita yake yi cikin soyayyarshi,ta yadda bazata iya rayuwa batare dashi ba,aduk Lokacin da ya shirya zai tafi headquater sai taji tamkar ta fashe da kuka,daƙyar suke rabuwa dashi da hawaye akan fuskarta,Sam basa gajiya da juna,
  tana cikin wannan tunanin,ta fara jiyo jiniyar motocinsu,Wani irin farin ciki ne ya lullu6eta,A hanzarce ta zuge glass door ɗin,Nan take iska ta soma busowa saman fuskarta Gashinta ya dinga reto ruwa na fallatsar mata,hakan ba ƙaramin daɗi yayi mata ba,Duk ta ƙagara ta ganshi,ba halin yin hakan saboda akwai tazara sosai,Slowly motocinsu suka shararo da matsakaicin gudu ta babban gate ɗin gidan suka shigo a jere,Motar Sgr da Motar Omar,gaba da baya motocin Security ne,uku gaba, uku baya,masu ɗauke da fusatattun Sojoji,

  Ƙura ido Sehrish tayi tana son ta leƙoshi ruwa ya hanata buɗe idanuwanta dakyau,bayan sunyi parking ɗin motocin,A hanzarce Security soldiers ɗinnan suka diro daga saman motocinsu suka ƙarasa tare da buɗe masu tasu,A hankali ya zuro ƙafarshi me sanye da army shoe,saukowa yayi daga cikin motan Jikinshi sanye da kaki,Daga sama ya ɗaura military Coat wadda takai mashi har ƙasan guiwarshi,kanshi ya sanya Hula ta kakinsu,Yayin da sumar kanshi ke ɗaure ya saketa har tsakiyar bayanshi,Fitowa Omar yayi daga cikin motarshi,shima yana acikin kakinsa,Biyu daga cikin Soldiers ɗin hannunsu na ruƙe da Lema sunyi masu rumfa asaman kansu don kada ruwa ya jiƙasu,sallama suka yi da Major da Amstrong kafin Omar ya ruƙo hannun Sgr acikin nashi kamar yadda suka saba,A haka suka nufi cikin gidan,A bakin Main palour ɗin Soldiers


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login