Showing 183001 words to 186000 words out of 307403 words

Chapter 62 - Abban Sojoji Takun Karshe Hausa Novel Complete

ta juya zata tafi,
"ajiye mun,ki tsaya ki yi serving ɗina before ki tafi," juyawa tayi asanyaye tare da ajiye mashi tray ɗin asaman table,
Yunƙurawa yayi ya tashi daga zaune,ya saukko da ƙafafunshi ƙasa,
"Me zan zuba maka,"?
"Abunda kika san ya dace naci,"
A tsanake ta soma yin Serving ɗinshi,sosai ya ci abincin, yaushe rabon da ya sanya abincin kirki acikinshi har ya manta,sai da yaci ya ƙoshi,Sannan ya kalleta yace"faɗamun meya faru tsakanin ki da wannan bastard ɗin a Kano"?
Gabanta ne ya faɗi rasss,mamakinta taya akai zancen yazo kunnanshiWayyo Allah!
Girgiza kai ta ɗan yi "babu komai,babu abunda ya faru tsakanina dashi",
"Ƙarya zaki yi mun"?rai a6ace yayi maganar tare da miƙewa tsaye,aikuwa a tsorace sehrish tace"wlh baiyi mun komai ba,ba ƙarya nake yi maka,bazan iya yi maka ƙarya ba,"
Wani irin kallo taga yana yi mata,tarasa gane kallon menene,ganin yana ƙoƙarin zagayowa ta gabanta yasa ta soma ƙoƙarin ja da baya,
Daga zarar ya matso saita ja da baya,a haka har suka ƙurewa bangon ɗakin,rumfa yayi mata da faffaɗan kirjinshi,lokaci guda ƙamshin turaren jikinta ya gama kashe mashi jiki,
Da wata irin kasalalliyar murya,yace"tell me,me yayi maki?ya cutar dake?"
Muryarta na kerma tace"A'a,bai yi mun komai ba,wlh dagaske nake,"
"Its okey,"ya ambaci hakan tare da lumshe idanuwanshi,yayin da yake ci gaba da shakar kamshin turarenta,ganin ya rufe idanuwanshi yasa ta soma satar kallonshi,yayi haske sosai ga ramar da yayi,la66ansa sun ƙara cizawa sosai,
Ganin yana ƙoƙarin buɗe idanuwan yasa tayi saurin kawar da nata idon,tun daga kan eye lashes ɗinta ya soma kallonta har izuwa saman hancinta,da kuma siraran la66anta,moving face ɗinshi yayi close to her face,tsinin hancinshi ya soma goga mata asaman hancinta,lokaci guda numfashinta ya fara canzawa,hannayenshi ya sanya tare da ruƙo waist ɗinta,sosai ya damƙi ƙugun,soft lips dinshi ya manna da nata a hankali ya zura tongue ɗinshi acikin bakinta,a gigice ya shiga kissing ɗinta kamar zai cinye mata la66anta,ƙanƙame juna sukayi kamar boss tace zata raba su,hannayenta gaba ɗaya suna acikin sumar kanshi tana hargitsa mashi ita,kasa jurewa yayi da tsayuwar,gaba ɗaya Ya sa6eta asaman shoulder ɗinshi,wurin switch ɗin ɗakin ya nufa ya kashe light ɗin,furniture ɗin dakin suka soma bada nasu hasken mai canza launi,ƙarasawa yayi saman gadon tare da sauketa,jikinshi har kerma yakeyi duk yabi ya susuce ya rasa tunaninshi,Rumfa ya yi mata ta ko'ina ya lullu6eta da ƙirjinshi,harshen shi ya mayar acikin bakinta,hot french kisses ya shiga bata,gaba ɗaya suka haukace ma juna,Dama bathrobe ce ajikinshi short ne kawai ya sanya daga ciki,zame mata rigar baccin jikinta ya soma yi da hannunshi,tun daga saman kafadarta ya sabule rigar har izuwa saman cikinta,Nan fa hankalinshi ya ƙara tashi haikan,kamar sabon jinjiri haka ya kama boobs ɗinta yana sha,kamar zai cire mata nipples ɗinta,sosai ta ƙankameshi,daɗin da take ji ya hana taji raɗaɗin sucking ɗin da Sgr keyi mata,Tuni Zufa ta wanke masu jikinsu duk da sanyin A.c ɗin dake a ɗakin,wani irin gurnani Sgr keyi kamar mayunwacin zakin daya jima baici namun dawa ba,Cikin fitar hayyaci Sehrish ta zura hannayenta acikin short ɗin Sgr,tunda yaji hannunta ruƙe da Ak47 ɗinshi Ya ƙara haukacewa,a ruɗe ya shiga furta"Keep doing it Reesh,you're giving me fire, baisan lokacin da ya yayyage rigar jikinta ba gaba ɗaya yayi wurgi da rigar,damƙar pant ɗin jikinta yayi azafafe ya yage shi gida biyu,yayi wurgi dashi, idonshi ya rufe jikinshi sae kerma yakeyi He became uncontrollable,ya gama fita hayyacinshi,Zame short ɗin jikinshi yayi gaba daya ya cire shi,tashin hankali! Man at work,ƙoƙarin penetrating ɗinta yake da ƙarfin gaske bada wasa ba,Saboda baya acikin hayyacinshi,wata irin razananniyar kara Sehrish ta saki saboda raɗaɗin da taji har cikin tsakiyan kanta,a gigice ta tureshi ta Zabura ta mike jiki na 6ari ta nufi hanyar sauka daga gadon,Rukota yayi da ƙarfin gaske yayi wurgi da ita,a galabaice ta koma saman gadon,Fashewa tayi da matsanancin kuka kamar ranta zai fita,Ta tsorata sosai,gani take yi kamar mutuwa zatayi,ruƙo kafafuwanta yayi yana ƙokarin buɗesu,Ta ƙara burkice mashi,lokaci guda jikinshi ya saki wata irin kasala ta baibayeshi,da alama ya dawo cikin hayyacinshi,jiki amace ya mayar da short ɗinshi,saukkowa yayi daga saman gadon yana tafiya a wani irin yanayi Mara misaltuwa,toilet ya faɗa tare da turo ƙopar ya datse ta,
Within mins ya fito daga cikin toilet ɗin,a bakin ƙopar ya tsaya yana kallonta yayin da idanuwanshi ke rurrufewa,ƙarasawa yayi gaban gadon,tare da sanya hannunshi ya ɗauketa gaba daya ya aza asaman kafadarshi,Ya Wuce da ita cikin toilet ɗinshi,
Within 15 mins ya fito dauke da ita,irin ɗaukar da akeyiwa jarirai na hannu biyu ɗinnan,ya ɗaura mata towel a Chest ɗinta,mayar da ita yayi saman shoulder dinshi sannan ya sanya hannunshi tare da janye bedsheet ɗin ya nannaɗe shi,
A hankali ya kwantar da ita saman mattress ɗin,ɗaukar zanin gadon yayi ya tafi dashi izuwa laundry yayi datti,Wani sabon bedsheet ya ɗaukko ya shimfiɗa masu,bai kwanta ba sai da ya Sanya Sleeping dress ɗinshi white colour tukunna ya dawo saman gadon ya kwanta tare da janyota jikinshi yayi hugging ɗinta asaman wide chest ɗinshi,
Gaba daya ya zura hannayenshi acikin towel yana shafa ƙirjinta,duk tana jin motsin hannayenshi ajikinta tayi likimo saboda kunyar shi da take ji,haɗe jikinsu yayi sosai,yadda duk wani motsi nata yake jinshi ajikinsa,ba zato ba tsammani bacci yayi awon gaba dasu,yaushe rabonshi da yayi bacci haka sati biyu kenan da ƴan kwanaki,Sai gashi yau a sanadin natsuwar da ya samu tare da Sehrish bacci ya ɗaukeshi batare daya ankare ba,
Tun daga kan yarda suke yin baccinsu zai tabbatar maka da cewa suna acikin yanayi mai daɗi,

*Boss Bature*

Can cikin dare wuraren sallar Asuba,ƙasa ƙasa ta dinga jin sambatun Sgr yana ambaton sunan junaid,yana faɗin remain two weeks ya rage mashi,Ya sanya damuwa aranshi ne shiyasa har yake yawan yin mafarki,ware idanuwanta tayi akan fuskarshi La66anshi sai kerma sukeyi,
Tafin hannunta ta sanya tare da shafa gefen fuskarshi,tsananin tausayinshi ne yakamata,taso ace tana da wata hanyar da zata iya taimaka mashi da ba abunda zai hana tayi hakan,
Zame jikinta tayi daga jikinshi a hankali,ta saukko daga saman gadon,tana neman Night gown ɗinta,a can ƙasa ta hango rigar inda yayi wurgi da ita,ga kuma pant ɗinta da ya yaga mata shi biyu,
Tsugunnawa tayi ta sanya hannu ta tattarasu,kafin ta miƙe da sauri ta fita daga bedroom din nashi,
Cikin sanɗa take taka staircases ɗin,gudun kada wani ya fito yayi arba da ita a halin da take ciki,Daga ita sai Towel ajikinta,
Saukowa cikin palourn tayi babu kowa anan,gudu gudu sauri sauri ta wuce bedroom ɗinsu,Hannu tasa ta tura ƙopar sae da ta fara leƙawa taga basu farka daga bacci ba,Sannan ta kutsa kanta cikin ɗakin,toilet ta shiga da kayan jim kaɗan ta fito tare da nufar wardrobe ɗinsu,turkish dress ta ɗaukko riga da wando ta zura ajikinta,cikin sanɗa ta fito daga ɗakin ta wuce bedroom ɗin Azmee kamar yarda tayi dasu cewa acan zata kwana,
Turo ƙopar tayi ta shiga,a kwance ta samu azmee tana ta sharar baccinta hankali kwance hada minshari,lalla6awa Sehrish tayi cikin sanɗa ta nufi gadon tare da hayewa gefen azmee ta kwanta tare da jan bargo ta lullubesu,ajiyar zuciya ta shiga saukewa yayin da brain ɗinta ke tariyo mata abunda ya faru Tsakaninta da SGR,Namijin Duniya,bazata iya misalta irin halin da ta shiga ba,aduk lokacin da suke tare dashi,wata irin natsuwa take samu a wurinshi,
Junaid ne ya faɗo mata aranta,nan take kuma ta shiga tariyo memories ɗinsu lokacin da yana araye,tuni hawaye sun wanke mata fuskarta,tana cikin wannan yanayin bacci yayi awon gaba da ita,

Lokacin da aka fara kiran sallar Asuba,azmee ta farka,har sai da ta tsorata da taga mutum kwance a gadonta,Ajiyar zuciya ta sauke lokacin da ta gane cewa ashe Sehrish ce,
Hannu tasa tare da dan bubbugata"Sehrish!Sehrish!"
Daƙyar Sehrish ta amsa mata"Na'am,"
"Lokacin sallah yayi,ki tashi kiyi sallah,"
"Toh"ta amsa mata batare da tayi yunkurin tashi ba,saukowa daga saman gadon Azmee tayi ta nufi toilet,
Har Azmee ta kammala salla Sehrish bata motsa ba,bacci ne mai nauyi yake ɗawainiya da ita,
Buɗe ɗakin Azmee tayi ta fuce tabar sehrish aciki,Sai da ta fara zuwa ɗakinsu Jahad ta kwankwasa masu ƙopa,taji alamun sun tashi,Sannan ta wuce kitchen,
Tunda wuri ta fara shirye shiryen ɗaura girki,
Sehrish kuwa sai da ta mula tasha iska kafin ta miƙe zaune,a hankali ta sauko daga saman gadon ta wuce toilet,bada jimawa ba tafito tana faman Yarfe hannunta,har lokacin akwai kasala atattare da ita,

Buɗe wardrobe ɗin Aunty Azmee tayi tana neman Hijabin da zata sanya tayi sallah,a gida na farko Cikin jerin hijabanta Sehrish takai hannu ta janyo wata maroon colour,Abayar ta gogu sosai ga ninkin da akayi mata,
Tana kammala janyo hijabin,Ba zato ba tsammani taji sautin faɗowar wani abu ƙasa kamar ƙarfe ƙarfe haka sautin ya bada,wurga eyeballs ɗinta tayi ƙasan tiles ɗin don taga menene,ƙura ido tayi tana kallon Diamond ring ɗin da ya faɗo ƙasa,A sukwane Sehrish ta tsugunna saman guiwowonta,tare da sanya hannunta ta ɗaukko zoben,Stone ɗin jikinshi sai faman ƙyalli yake yi,
Kamar ta ta6a ganin zoben a hannun wani,zurfin tunani ta shiga yi tana ƙoƙarin gano inda ta ta6a ganin Zoben ko kuma hannun wanda ta ta6a gani,
Lokaci guda kanta ya ɗauki Caji,Almost 15 mins bata motsa ba,Jujjuya zoben take yi tana kallonshi,ta kasa tunawa amma tabbas ta ta6a ganinshi,
Matso da zoben tayi saitin idanuwanta,Harafin da ke ajikin Dutsen Zoben ta ƙura wa ido,Harafin *J* ne,Duk yadda Sehrish taso ta gano a ina tasan zoben Sam ta kasa,miƙewa tayi hannunta ruke dashi,
"Kodai in tambayi Aunty Azmee nawa ne farashinsa,Yayi mun kyau sosai,"ta ƙarasa maganar tare da tura zoben cikin wadrobe ɗin wurin da take tunanin tanan ciki ya faɗo,
Darduma ta ɗauko ta shimfiɗa a ƙasa,A tsanake ta kabbara Sallah,Bayan ta kammala ta zauna saman dardumar tana Addu'a,
Hannayenta ta ɗaga sama"Ya Allah kaine gatan mu!Da kai kadai muka dogara!Ya Allah kana ganin halin da muke ciki,Ya Allah ka kawo mana ɗauki!
"Ya Allah kaji ƙan Junaid,ka gafarta mashi kurakurenshi,Ya Allah Kasa can yafi mashi nan,Allah ka tonu asirin wadanda suka kashe shi....."sosai ta shiga yi ma junaid addu'a,bayan ta kammala sallar ta naɗe sallayar tare da hijabin da ta cire ta mayar dasu inda ta daukkosu ta ajiyesu,

Bude kopar tayi ta fuce daga cikin ɗakin,
Ɗakinsu ta koma,da sallama abakinta ta shiga cikin ɗakin,
"Assalamu Alaikum"
"Wa'alaikum Salam,"muryar Oummansu ce ta Amsa mata,
Murmushi ta saki tana kallonsu,gaba ɗaya suna zaune saman gadon sun zagaye juna da alama fira suke yi,
Ƙarasawa cikin ɗakin tayi tare da samun wuri saman gadon ta zauna itama,
"Oumma ina kwana,kin tashi lafiya,"murmushi abu ta sakar mata tare da cewa"lafiya qalou rishi,ina fata kin tashi cikin ƙoshin Lafiya"
"Alhamdulillah Oumma,"
Hosana tace"Yawwa rishi ƙwara da kika zo wlh,wai Oumma taƙi yarda cewa Ya Omar Saurayina ne shi zan aura,"
Dariya Sehrish tayi tare da cewa"Amma baki da kunya Allah,Oumman kike faɗama cewa kina da saurayi,"?
Zumbura baki hosana tayi a ɗan shagwa6e tace"ai ƙwara ni,saurayi gare ni,ke da ma kike da au. "bata ƙarasa maganar ba,Sehrish ta buge mata baki,"shashasha karki kuskura ki faɗa wlh ranki zai 6aci ne,'
A harzuƙe tace"Wlh sai an faɗa,"
Jahad tace"ki fada ɗin,Ni kuma in faɗawa ya Omar cewa baki respecting ɗinmu,"
Tsuke baki Hosana tayi tana gatsina masu hanci,
Ita dai Oummansu sai bin su takeyi da kallo,gwanin ban sha'awa,
"Oumma,Jiya kinsha farfesun Aunty Azmee ko?ya kika ji ɗanɗanon girkinta,"Sehrish ce tayi maganar don ta kawar ma Hosana zancen da takeyi na son tona mata asiri,
"Yayi daɗi sosai,ɗanɗanon girkin na musamman ne,Amma sai dai bansan wacece Azmeen ba,saboda banga fuskarta ba jiya da kyau,kodai itama Auntyn ku ce"?tayi maganar tana kallon fuskar Sehrish,
Girgiza mata kai tayi alamar a'a,
"Ba Auntyn mu bace,Amma kuma matsayin Auntynmu take,ta jima tana aiki acikin gidan nan,tana da mutunci sosai,zan haɗa ki da ita ku gaisa kuma kiyi Mata godiya,saboda ta bani kyakkyawar kulawa lokacin da nake cikin mawuyacin hali,"
Fuskar Abu ɗauke da murmushi tace"Allah sarki,har naji ta kwantamin arai na,na kosa na ganta ma,"
"Ae yanzu haka tana aiki a kitchen,bari muje mu tayata aiki idan muka haɗu wurin yin Breakfast zaki ganta ne,Sai ku gaisa,"
Abu tace"To shikenan,Yanzu kuje ku tayata aiki ke da Hosana,Jahad ta zauna a wurina tunda bata da ƙoshin Lafiya,"
Maƙe kafaɗa Hosana tayi"Ni bazanje wani kitchen ba,Ae ni ba ƴar aiki bace,"
Dariya su kayi gaba ɗayansu,sehrish tace"Sha zamanki,Ni kaɗai na isa na tayata aikin har mu kammala,"ta ƙarasa maganar a yayin da take ƙoƙarin sauka daga saman gadon.

Fitowa tayi daga cikin ɗakin ta nufi kitchen,azmee ta samu acikin kitchen tana aikace aikacenta,
"Assalamu Alaikum,"sehrish ce tayi sallamar a yayin da take shiga daga cikin kitchen ɗin,
Juyowa azmee tayi fuskarta asake tace"Mutanen kano,An tashi lafiya'?
  "Lafiya lou Aunty azmee,Nayi missing ɗinki sosai,"
  Azmee tace"i missed u too,jiya naso mu haɗu dake,In tayaki murnar ganin Oummanku,Amma bansamu halin yin hakan ba,"
  "Nima jiya naso nazo ɗakinki mu gaisa Amma gajiya ta hana,"acewar Sehrish,
  "Ae na ganki da asuba,kinso ki tsoratar dani Allah,sam Ni banyi tsammanin akwai mutun a kwance  gefena ba,Ashe ke ce,"
  Dariya Sehrish ta ɗanyi kafin tace"Oh,aunty Azmee ashe kema kina da tsoro kamar ni,"
   "Ni ba mutun bace"ta ɗanyi maganar tana hararar sehrish
   Murmushi kawai tayi batare da tace komai ba
  Takowa azmee tayi izuwa kusa da ita,hannunta ta ruƙo cikinta
  "Sehrish,kinji abunda ya faru ko"?
Cikin sanyin murya tace"Eh,jahad ta sanar dani komai,dangane da garkuwar da akayi dasu,nasha kuka sosai na gode wa Allah,Fatana shine Allah ya bayyanar da Junaid,"tuni idanuwanta sun cicciko da ƙwalla,
   "Wlh aunty azmee na karaya sosai,jikina yayi mugun yin sanyi,Allah sarki Junaid,bawan Allah,Yaso ni sosai,Ya bani kyakkyawar kulawa,"
   Gaba ɗaya jikinsu yayi sanyi,
"Sehrish akwai abunda na manta ban sanar dake ba,koda yake junaid ne Ya hana in faɗa maki tun lokacin bayaa yanzu tunda baya nan inaso na sanar dake,"
   "Menene aunty azmee"tayi maganar yayin da take kallonta,
   'A lokacin baya,farko farkon zuwanki gidan nan,Zaki iya tuna ranar da kikayi Ciwon ciki mai tsanani?har kika sanar dani cewa Aljani ne yazo maki a daren ranar"?
.shiru sehrish ta ɗanyi tana ƙoƙarin tunawa da ranar,Can tace"Na tuna,"
  Ajiyar zuciya azmee ta sauke kafin ta ɗaura da cewa"JUNAID NE ba Aljani ba!Sehrish shi ne ya taimake ki a wannan ranar,Ya sanar dani komai,kuma tun a lokacin yake ta ɗawainiya da sonki acikin zuciyarshi,"
  Fashewa sehrish tayi da matsanancin kuka kamar ranta zai fita,Cikin shessheƙar kuka tace"Dama junaid ne aunty azmee,Wayyo Allah na,Meyasa tuntuni baki sanar dani ba?meyasa aunty azmee!
  Hawaye ne ke shararowa akan fuskar Azmee,
  "Shiya ce karna faɗa maki Sehrish,saboda yana tsoron kiji haushinshi,Saboda ya gane cewa ke maca ce,After that,Sehrish junaid Shi ne ya siya maki wannan wayar taki ta farko,Tecno Camon 18,Wayarshi sabuwa ya mallaka maki ita,Bayan haka kuma Shi ne Silar da aka sanyaki Makarantar Boko,da kuɗinshi kuma,Wanda babban yayansu ya bashi don yayi Celebrating birthday ɗinshi,Amma ya fasa yin murnar ranar haihuwarshi Duk don saboda Ke!Na faɗa maki ne saboda in sauke nauyin dake akaina,"
Gaba ɗaya jikin Sehrish ya gama mutuwa,Kasa motsawa tayi daga tsayen da take,Ta ƙame kamar gunki,yayin da hawaye ke ta wanke mata fuskarta,masu ɗumi wasu nabin wasu,kamar wadda aka zarewa lakar jikinta,Ta rasa duk wani ƙarfi na jikinta,Abun da Ciwo acan ƙasan Zuciya,raɗaɗinshi yafi na zafin wuta,

Hannu tasa tare da dafe saitin Zuciyarta,ji take tamkar zata 6allo daga ƙirjinta,

Dafa shoulders ɗinta Azmee tayi tare da cewa"Sehrish!meya faru naga duk kin Canza?ban faɗa maki hakan ba don na tashi hankalinki,Na Sauke nauyin dake akaina ne,Junaid addu'armu yake buƙata Allah ya bayyanar dashi,Ni sai ma nake ji araina kamar bazai dawo ba,"
  Sai lokacin Sehrish taja dogon numfashi,daƙyar ta iya ɗaga ƙafarta tana tafiya,Ta fuce daga cikin kitchen ɗin,Har lokacin babu kowa a falon duk basu fito ba,kewar junaid duk ta baibayeta,tsananin sonshi ne ya kamata,komai ya fita ranta a yanzu junaid kawai take son gani a yanzu,Gashi ya tafi ya barta,Tafiya ta har ABADA,

  Garden ɗin gidan ta shiga,slowly take tafiya saman korayen Ciyayin dake aƙasan wurin,bakomai take tunawa ba,Fa ce irin rayuwar da sukayi da junaid,musamman ranar da suka fara haɗuwa a garden,Ranar da yazo zai bayyana mata kanshi amatsayin mutun na farko daya gane cewa ita maca ce,harya sanya hannu yana cire mata gashin bakinta,da kuma ranar da suka shirya zasu haɗu dashi a garden har yayi ta zaman jiranta bata fito ba,har dare Yayi akayi ta nemanshi acikin gida,
  Duk duniya bata da masoyi daya wuce junaid,kifa kanta tayi asaman table ɗin gabanta,Sosai ta fashe da kuka mai cin rai,taso ace tuntuni junaid ya bayyana mata soyayyarshi da babu abunda zai hana ta aure shi,
...tashin sense......


Mu haɗu on monday✍️

💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 *ASLM GANI FA NA SAKE DANNOWA DA SABBIN KAYA MASU SABON SALO*💃🏻💃🏻💃🏻

*takuce mmn Yusuf Dr mata mai gyaran mata ciki da wake*💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

Ina uwargida da Amarya ina masu shirin yin aure budare da zawarawa , ina masu son su zama taurari ✨🌟ababen alfaharin mazajensu , ina mata masu kishiyoyi da ake ci masu zarafi ake wulakantasu akan kishiyoyin su ina wacce keshan wulakancin namiji , ina matan da sukeson burge mazajensu da zallan ni'ima da dandano ??? Ina matan fake fama da rashin ni'ima , budewar gaba wadan da suka faru sanadin ciyon sanyi kokuma haihuwa , ko wadda Ke fama da k'arancin ni'ima da karancin sha'awa , ?? To saurara kiji✋🏻✋🏻✋🏻

Ko kinsan Maman Yusuf Dr mata kuwa ?? Hmmm akace in bakasan gari ba to ka saurari daka,💃🏻💃🏻
*Namu na dabanne kamar yadda salonmu yake daban ingantattun kaya ne da basuda wata illa ajiki sannan ba boka ba malam zaki mallaki mijinki da dandanonki sai yadda kikayi dashi*

Duk abunda kk so a bangaren kayan mata zaki samu hajiyata daga gyaran ciki harma Dana waje

Munada ingantaccen maganin sanyi na maza Dana mata hakama maganin Basir

Maganin nono Dana hips
Maganin kiba dakuma maganin rage tumbi da kibar,
Maganin gashi
Maganin hawan jini
Maganin sugar

Sabulun wanka na gyaran jiki
Sabulun dilka na amare
Dilkar amare

Kwallin mallaka (daga ni sai kai)
Maltinar mata
Bobintan mata
Set na lalata gindin kiahiya
Set na ukku bala'i
Set na rantse bakida kishiya,

Kalolin gumba
Kalolin gari
Kalolin matsi
Kalolin sabulan tsarki
Zumar mata
Zumar


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login