Showing 129001 words to 132000 words out of 241367 words

Chapter 44 - Halysaah Book One Complete Hausa Novel

22 Oct 2025

1546

ba ta ma da strength din da zata yi kuka sosai ko zata ji relieve don tun jiya rabonta da abinci, she was just weak and helpless, ga idonta da taji ya fara ciwo saboda marin da yayi mata don dama ba warkewa idon yayi gaba daya ba lkci lkci tana jin yana damunta, tsoro da fargaban kada ya sake dawowa dakin yayi mata fiye da abinda yayi mata yasa Khaleesat tayi karfin halin mikewa da Wan sauran strength din ta da ya rage tana tafiya da kyar ta shiga bandakin dake cikin dakin ta tara ruwan pampo tana sha ko zata ji saukin abinda take ji a zuciyarta, bayan ta sha ruwan ta dinga kallon fuskarta da yayi ja ta madubi, a hankali ta zame kasan bandakin ta jingina da tile din bangon hawaye masu zafi na zarya a fuskarta, tafi minti goma a haka lokaci daya ta yunkura ta mike bayan ta tuna time din da ya bata kar ya sake dawowa, she wish akwai makulli a jikin kofar bandakin don da kulle bathroom din kawai zata yi in ma mutuwa ne tayi a haka don yafi mata kasancewa da Abdul, cikin rashin kuzari ta cire hijab dinta da kayan baccin dake jikinta ta fara wanka da shower gel din dake bandakin, komai na bukatar mace akwai a banWakin everything is just set, after a while ta gama wankan ta wanke bakinta ta fito sanye da dogon hijab dinta with different thoughts running her mind, tunda ya bar kofar dakin a bude ko dai ta samu ta lallaba ta fita and find a way for her self, duk da tasan Abdul will never be that stupid da zai bar kofa a bude har ta samu ta fita, infact in ma ta fita daga building din gidan tasan definitely akwai mai gadi a bakin gate kuma babu ta yanda zai bar ta ta fita, kilan ma Abdul din ya sanar masa in zata fita kar ya bude mata gate, but still ita dai burinta ta samu ko daki me makulli ne ta shige ciki ta kulle kofar sannan ta bar key din a jiki yanda ko spare key idan aka saka za a bude kofar bazai budu ba sbda key din da ta bari a jiki, da wannan tunanin ta nufi kofa gabanta na faduwa ta bude kofar dakin a hankali zata fita suka kusa cin karo da shi, rikicewa tayi ta juya da sauri zata bar bakin kofar ya fixgota, bakinta na rawa tace "I am very thirsty" fuskarsa babu wani rahama yace "Follow me" Bata iya ta masa musu ba tunda taga kiris yake jira ya mareta a ko da yaushe, at every slight opportunity marin ta kawai yake, tana biye da shi zuciyarta na bugawa suka shigo Main parlor din gidan, karshen haduwa gidan ya hadu amma ita ko lura da hakan bata yi ba don ta kanta kawai take, tana biye da shi ya kai ta har kitchen din gidan, ya juya ya kalleta a takaice yace "Gashi nan ki dafa abinda zaki ci don bani da time din fita in siya maki komai tunda kina da hannun girki, after that ki dafa min lipton ki kai min dakin da nace" Ita dai Khaleesat na rakube jikin kofar kitchen din gaba daya hankalinta baya jikinta, taga yayi ficewarsa ya bar mata kitchen din, ta bi sa da kallo har ta dena ganinsa, ta zame kasa ta hade kanta da gwiwa cikin rawan murya tace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, na shiga uku na lalace" ta kusa minti biyar a haka kafin ta yunkura ta mike tana goge hawayen da yaki tsaya mata, tana tafiya a hankali ta nufi kofar parlon ta murda taji a kulle kuma babu makullin a jiki she wasn't surprise don tasan dole zai kulle gidan, haka duk sai da ta bi dakunan dake gidan ta murda su taji a kulle kuma babu makullansu a jiki, a sanyaye hawaye na bin fuskarta ta koma kitchen din, duk da rabonta da abinci tun jiya amma ko yunwan bata ji tsabar tashin hankali, kawai jikinta ne yayi weak taji strength dinta duk ya kare, wnn yasa ta Wan hada shayi kadan a cup zata sha, shi ma dai ta kasa sha don bata da appetite, haka nan ta zubar ta dau black tea din da yace ta dafa masa ta fito daga kitchen din, dai dai san da ya shigo parlon, sunkuyar da kai tayi rate din heartbeat dinta na karuwa cause he is just wearing short and singlet, cike da karfin hali tace "Ga tea din" Babu yabo babu fallasa taji yace "A nan nace ki bani tea?" Ita dai bata ce komai ba amma kana ganinta kasan a mugun tsorace take, tana hade hanya ta nufi inda yace ta kai masa shayin yana biye da ita a baya, da ace tashin hankali da fargaba na kashe mutum ya ci ace ya kashe Khaleesat a wnn moment din, a bakin kofar dakin ta tsaya cikin rawan murya tace "Ga tea din" Wani tsawan da ya kidimata yayi mata don bata ma san sanda ta shige dakin ba ta je ta ajiye masa Mug din tea din a kasa tana waige waige, ya shigo dakin ya tura kofar fuska a daure yace "Cire Hijab din nan, kuma yau ya zama first and the very last day da zaki min yawo da Hijab a gida" Ta durkusa kasa ta fashe masa da kukan tashin hankali tana kallonsa, ya mata tsawa yace "Are you daft?" Cikin kuka tace "Wallahi sallah nake son inyi ne kayi hakuri" Darduma ya nuna mata a takaice yace "Je kiyi" Jiki na rawa ta mike ta tafi kan darduman ta fara sallah jikinta na rawa, tayi raka'a ya fi sha biyar ita kanta bata sani ba, kawai daga bayanta taji ya fixge hijab din, tun bai karasa cirewa ba ta fara kokuwa da shi ta rike hijab din gam tana kiran Ummanta cikin rikicewa, amma da yayi mata wani riko da hannu daya sai da ta gane Allah daya ne, don ko kwakkwaran motsi kasawa tayi, tana ji tana gani ya fixge hijab din ya jefar da ita kan gado rokonsa ta dinga yi da duk kalman da ya fito bakinta tana cewa "Ina rokon ka da girman Allah kayi hakuri Yaya Abdul, don Allah ka min rai kayi hakuri, in kana yi ma darajan iyayenka kayi hakuri, wallahi ban gama sallan da nake ba...." Ya gama kare mata kallo at the same time yana surveying every bit of her beautiful and breathe taking body, komai yayi masa yanda ya kamata, ashe asalin kyanta na boye all this while bai sani ba, yayi tarayya da mata iri iri amma bai taSa ganin mace that is so beautiful while naked kamar ta ba, iya haskenta kadai ya isa ya rikita mutum, tuni idanuwansa suka sauya launi ya cire singlet dinsa yana kallonta kasa kasa yace "In ma kika yi taurin kai kece a wahale don that isn't stopping me in anyway Baby gal, just relax and i won't be rough" Kara gigicewa Khaleesat tayi tana rokonsa at the same time tana kokarin sauka daga kan gadon ya fixgota ya mayar da ita saman gadon yana kallonta cikin husky voice dinsa yace "Do not allow me give you a dirty slap...." Bata ma san me yake cewa ba still zata sake sauka taji ya danneta kan gadon, roughly ya fara exploring dinta kamar ya samu er hannu....
[6/13, 9:19 PM] khaleesat Haiydar =???
'?: Ko minti uku Abdul bai yi da fara taSa ta ba Khaleesat taga ya koma gefe lkci daya, da sauri ta mike tana komawa baya har sannan bata dena kukan da take tana basa hakuri ba cikin rikicewa, after some seconds ya juya ya kalleta da rinannun idonsa, suna hada ido ta kara rikicewa muryarta na rawa cikin kuka take cewa "Don girman Allah kayi hakuri, i am begging you please kayi hakuri" Ya jefa mata wani kallo ya mike kamar zai tashi sama ya nufi kofa ya fice daga dakin, ganin hakan tayi kamar a mafarki ta kasa ko kwakkwaran motsi, kamar ance ta sauke kanta taga jinin da ya Sata farin zanin gadon da take kai, ta dinga komawa baya a hankali tana kallon jinin babu ko kiftawa zuciyarta na bugawa at the same time, and she realize daga jikinta yake fita, lokaci daya ta tuna rabonta da period tun a Maryland almost a month and some days, from nowhere taji relieve ya zo mata, ta jingina da jikin gadon hawaye masu zafi na sauka idonta, tafi minti biyar a hakan ganin zata ci gaba da soiling zanin gadon ta sauka ta dau hijab dinta ta rungume, har sannan jikinta bai daina rawa ba, tana ta tsaye a dakin tana tunanin yanda zata yi, ta kalli kafarta jin period din yana gangaro mata, ajiye hijab dinta tayi ta shiga bandakin da ke cikin dakin, after few minutes ta fito ta dau hijab dinta ta saka, tana kallon zanin gadon da ya baci ta fara ?o?arin cirewa a hankali har ta cire gaba daya, bude kofar dakin taji anyi ta mike tsaye da sauri zuciyarta na bugawa tana kallonsa, ya wani harareta yace "What are you using that for?" Bakinta na rawa tace "A'a wankesa zan yi ne" Yace "Ajiye bana so, zo ki fitar min a daki" Ta sunkuyar da kanta babu musu ta ajiye zanin gadon a gefen gado ta nufi kofa a tsorace kamar munafuka, amma ta kasa bin gefensa ta fita daga dakin saboda fargaba, gashi he is blocking the way, ta fi 30 seconds tsaye zuciyarta na bugawa ta kasa fita, shi dai kallonta kawai yake babu yabo babu fallasa, da kyar tace "Zan wuce" Ganin kallon da yake mata bata sake cewa komai ba haka nan ta raSa ta gefensa ta fita daga dakin, kallon inda ta tsaya yake don nan din ma dai sai da tayi staining dinsa da jini, ita dai tuni har ta shige dakin da aka fara ajiyeta ta tafi bandaki da sauri tana jin maranta na kullewa, ita da ko ciwon mara bata yi sai dai wani lkcn tayi ciwon baya ko kafafuwanta su rike shi ma kawai na 'yan awanni ne, ta samu dai ta wanke jikinta ta fito tana dukawa sbda ciwon da take ji a mara, a haka ta bude closet din da ya nuna mata tana duba ko zata ga pad, amma taga babu alamarsa, ta fara tunanin yanda zata yi gashi tana jin alamar saukan period din nata a jikinta, ita ko da kyalle ne idan ta samu zata iya manage da shi, amma duk dube dubenta bata ga alamar akwai kyalle ko dankwali a closet din ba, duk kananun kaya ne, she was so confuse and in pain at the same time, ta rasa yanda zata yi, sai da tayi sahu ya fi a kirga zuwa bandaki ta wanke jikinta ta sake fitowa, kuma a haka ba heavy flow take ba a ranan farko, ko zama ta kasa yi ciwon mara ya addabeta, hawaye ya fara sauka idonta ta karasa kusa da gadon dakin ta durkusa ta daura kanta saman gadon ta lumshe ido trying to endure the pain she is feeling, tafi 20 mins a haka taji budewar kofar dakin, da sauri ta dago kanta daga gefen gadon har sannan tana duke, ta kallesa gabanta na faduwa, ya shigo dakin ya ajiye ledan hannunsa yana mata kallon sama har kasa a takaice yace "Me ye ma'anar hakan?" Muryarta na rawa tace "I am having cramps" Yace "Yaushe kika fara cramps? Is this also among ur lies?" Ta sunkuyar da kanta wasu sabbin hawayen na sauka idonta, yace "Bazan sake fita gidan nan da daddaren nan ba saboda ke, after all mate din ki ne ke enduring labor pain" Ita dai bata ce masa komai ba har ya fita daga dakin, sai a sannan ta dago kanta with tears rolling down her face, ta kalli ledan da ya ajiye, rarrafawa tayi zuwa gun ledan ta bude taga Sanitary pad ne, daya ledan kuma abinci ne da ya siyo mata a eatry da bottle water, ta daure ta mike tsaye da kyar bayan ta cire pad daya ta bude closet ta dau sabon underwear dake ciki ta tafi bandaki, bayan ta gyara jikinta ta wanke hijab dinta da yayi staining a bandakin sannan ta fito, rigan bacci wanda ya Wan fi sauran mutunci ta dauka ta saka, ya saukar mata har kusa da gwiwa, kasa cin abincin da ya siyo mata tayi, haka nan ta bude ruwan goran ta sha sannan ta dau pillow ta ajiye a kasan dakin ta dau duvet din saman gado ta kwanta tana jin ciwon cikinta na tsananta, ita rabonta da ciwon mara tun ranan farko da ta fara period, haka nan hawaye yayi ta zuba idonta, har ta samu bacci ya dauketa taji budewar kofa, taki bude idonta tayi lamo a inda take bugun zuciyarta na tsananta, ya zagayo har inda take ya duka gabanta, hannu ya kai forehead dinta hakan yasa ta bude ido da sauri, magani ya mika mata da ruwa a hannunsa ta sauke idonta sannan ta daure ta mike zaune ta amshi maganin da ruwan hannunsa ta sha, ajiye sauran ruwan tayi a gefenta har sannan ta kasa kallon idonsa, taji yace "Meye da gadon da baki hau ba?" Kai kawai ta girgiza masa yace "Get on the bed now" Tashi tayi ta koma gefen gadon ta zauna, kana ganinta kasan a tsorace take, ya dau pillow da duvet din ya ajiye mata saman gadon, kwanciya tayi ta lulluba da duvet din ta kulle idonta, tana ji ya fita ya kullo mata dakin, ta bude idonta da sauri taga ya kashe mata wutan dakin, hawaye taji na gangarowa ta gefen idonta, gradually taji ciwon maran ya fara subsiding after almost an hour of taking the drug he gave her, daga nan kuma bata san sanda bacci me nauyi ya dauketa ba, wajen karfe ukun asuba yunwa ta farkar da ita, ta mike zaune tana bin dakin da kallo har wani rawa jikinta yake saboda yunwa don rabonta da abinci tun shekaranjiya ga kuma maganin da ta sha babu komai a cikinta, zamowa tayi daga kan gadon tana laluba ledan abincin da ya kawo mata taga ya dauke, rasa yanda zata yi tayi, tana ta zaune a haka kawai taji ya bude kofar dakin hannunsa rike da wayarsa da ya k?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
 unna fitila, shigowansa na uku kenan zuwa dakin amma duk bata sani ba tana bacci, haskata yayi da wayarsa ya karaso cikin dakin ya kunna switch din fitila, ita dai ta sunkuyar da kanta kamar munafuka tana jin zuciyarta na throbbing, yace "Me kike yi a nan?" Sai a sannan ta daga kai da kyar ta marairaice amma bata ce komai ba, ya daure fuska yace "Nace me kike yi a nan?" Da kyar tace "I am hungry" Yace "Me yasa baki ci abincin da na kawo maki jiya ba?" A hankali tace "Na kasa ci" Juyawa yayi ya fita daga dakin, ta lallaba ta koma saman gadon ta kwanta tayi lamo, after almost 10 mins sai gashi ya dawo dakin da abincin bayan yayi microwaving din mata, nan kan bedside drawer ya ajiye mata abincin da ruwan gora, bata jira yace mata komai ba ta mike zaune tana sunkuyar da kai kamar mara gaskiya ta kai hannu ta dau abincin, shi dai yana tsaye yana kallonta, a hankali ta fara cin abincin har sai da ta ci rabi sannan ta kallesa cike da karfin hali tace "Na koshi" Yace "Cinye sa" Bata masa musu ba ta ci gaba da cin abinci har sai da ta cinye, amma fa da kyar ta dinga turawa, ta ajiye plate din a saman beside drawer, juyawa yayi ya fice bayan ya kashe wutan dakin, Khaleesat ta koma ta kwanta tayi lamo kan pillow, ta ma rasa wani tunani zata yi at this point, ta goge hawayen da taji yana gangaro mata, ba ita ta koma bacci ba sai da aka yi sallan asuba. Wajen karfe bakwai na safe ta fito daga wanka daure da towel tana tafiya a hankali ta bude closet din dakin tana tunanin abinda zata saka, kana kallon fuskarta kasan tana cikin damuwa me tsanani, fargabanta yanxu idan ta gama period ya kenan? Ta ina zata fara nema ma kanta solution yanxu, what next? ta fashe da kuka a hankali tana jin kirjinta na mata zafi, ta jingina da closet din tayi kukanta me isanta tana tausayin rayuwarta, daga karshe ta goge hawayenta a sanyaye ta dau wata riga wanda har kasa ne amma it's transparent, ajiyewa tayi gefen gado ta cire hair net din dake kanta tun shekaranjiya, tana tafiya a hankali ta karasa gaban madubin dakin, turarurruka iri iri ne da mayuka, da man kai, ta dau turaren jiki kadan ta shafa sannan ta shafa ma kanta man gashi don tana barin sa ya kara kwana daya a haka bata shafa mai ba duk tangling zai yi barin dama cukuikuyesa kawai tayi cikin Hair net din Aunty Farida, ita ma Aunty Farida haka gashinta yake, infact dukkansu har Umma da su Islam duk texture din gashinsu daya, tana cikin shafa ma gashinta oil aka bude kofar dakin, still tayi a inda take gabanta ya fara faduwa, taki yarda ta kalli direction dinsa, da kyar ta ajiye oil din hannunta ta dau Hair net zata mayar da gashinta ciki, taga ya amshe net din a hannunta ya juyo da ita yana kallonta, ta sunkuyar da kanta kirjinta na heaving shi dai kallonta kawai yake, short ne kadai jikinsa shi ma da alamar he just took his bath, ya jawota jikinsa ya daura goshinsa saman gashinta at the same time yana shafa dogon ba?in gashinta a hankalin, Khaleesat ta runtse ido zuciyarta na bugawa, murya can kasa taji yace "Why did u change ur mind abou me? It's all my fault right?" Jin bata ce komai ba ya dago kanta yana kallonta, kawai jin bakinsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login