Showing 213001 words to 216000 words out of 241367 words

Chapter 72 - Halysaah Book One Complete Hausa Novel

22 Oct 2025

1611

lumshe, murmushi tayi cause this is one of the part she misses so much about him, ta dafa bayan kujeran a hankali ta duka tana kallon innocent face dinsa, zagawa tayi tana tafiya a hankali ta tafi gun Vase din artificial flower dake parlon ta zari daya ta dawo gabansa ta duka dai dai fuskarsa ta kai flower din a hankali moving it back and forth his face, cikin bacci ya kai hannu fuskarsa da sauri ya kauda kai, hakan bai sa ta dena abinda take ba, yana kokarin mikewa zaune ya kusa cin karo da ita banda tayi saurin matsawa baya, ta dinga kyalkyala dariya tana kallonsa, murmushi yayi ya jinginar da kansa da kujeran yace "See this girl, wa yace maki ban ga sanda kika sauko ba, i just pretended i was sleeping" Tana dariya tace "Wallahi baka gan ni ba, you were sleeping" Shafa kansa yayi sti???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ll smiling ya mike tsaye yace "I am waiting for you at the garage, amma ni dai nasan ba bacci nake ba i was just meditating..." Daga haka ya nufi kofa ta bi sa da kallo tana murmushi, ta kalli wayarsa da ya bari kan kujera without noticing, sai da ta jira har ya fita daga parlon sannan ta duka kusa da kujeran ta dau wayar taga babu lock, miss calls ta gani guda hudu na wani number da aka yi saving with Hadiyah tare da text message dinta, call logs din duk yawanci miss calls dinta ne, amma kuma yana picking wasu call din nata, Khaleesat ta dinga kallon number, can ta shiga cikin message din da ta turo masa, "You should have at least pick, just wanted to know if you've arrived safely" shine content din message din, A hankali Khaleesat ke strolling text messages din taga inda Hadiyah ta turo masa "I love you so much Baby, and i want to spend forever with you" Da bai mayar mata reply ba sai ta sake tura masa uhmm, sai ya mata reply da "Love yah 2" Fita daga messages din Khaleesat tayi without going any further, tana kokarin clearing duk inda ta shiga don kar ya gani kawai taga kamar hoton da suka yi a park da shi among many other apps da ya bude a ranan, tayi tapping zata shiga hoton kawai ya nuna mata wajen is locked, ta fi minti biyu durkushe a wajen rike da wayar don gaba daya jikinta yayi sanyi ko motsin kirki ta kasa, can dai ta mike a hankali ta dau jakar laptop dinta ta nufi kofa walking slowly, kafin ta bude kofar ya riga ta budewa har sai da ya ci karo da ita, komawa baya yayi da sauri, ita kuma ta dafe kanta, Ya shigo parlon yana kallonta da damuwa yace "Hope u are not hurt? I am sorry i should have knock" Ta girgiza masa kai kawai ba tare da ta kallesa ba, yace "Are you sure you are okay Housemate?" Zame hannunta tayi daga fuskarta tana kallonsa, a hankali yace "Sorry Halysaah, i forgot my phone shi ne na dawo dauka..." Mika masa wayar tayi ya amsa yana kallonta, ita dai ta sauke idonta, bude mata kofar yayi ta fara fita sannan shima ya fita, ta mika masa makullin apartment din ya amsa ya kulle sannan suka nufi motarsa har a lkcn bai daina waigawa yana kallonta ba to be sure she is okay har suka iso garage, ita dai bata sake yarda ta kallesa ba, ya bude mata gaban motar yana kallonta, Wan murmushin karfin hali tayi still not looking at him murya can kasa tace "Thank you" Sannan ta shiga motar, tana shiga ya daga mata veil dinta da ya fito waje ya daura kan cinyarta yana kallonta, sae a sannan ta daga manyan idanuwanta ta kallesa ya sakar mata murmushi, ita ma murmushin tayi har sai da dimple dinta ya lotsa ta sunkuyar da kai tana wasa da gefen veil dinta, ya kulle motar ya zaga ya shiga driver seat yayi igniting motar, bayan sun yi nisa ya Wan kalleta murya can kasa yace "Are you sure you are okay Halysaah?" Khaleesat ta Wan bude ido tace "Sure..." Don tabbatar masa da hakan tayi kokarin creating conversation tace "Ya Junaid fa?" Jay ya maida dubansa kan titin gabansa yace "Ba kuna magana da shi ta waya ba" A hankali Khaleesat tace "A'a, sai if there is something important" Without looking at her yace "Something important like?" Tace "May be idan ya kawo min abu apartment" Yace "Abu kamar me?" Khaleesat ta juya ta kallesa tace "Grocery shopping" Jay ya gyada mata kai yana ci gaba da driving dinsa, har suka isa school babu wanda ya sake cewa komai a cikinsu, ita kam Khaleesat ta tafi duniyar tunanin da take.....



*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah and u send ur evidence of payment 07087865788 =?H?

https://chat.whatsapp.com/I5vo38MH2jH8pDvzVF0Q4w



Bayan Jay yayi parking a school din ya juya yana kallonta, zata bude motar ta sauka yayi kasa da murya yace "Halysaah" Ta juya tana kallonsa, yace "What happened? Why the sudden change of mood?" Khaleesat ta Wan bude ido, sai kuma tayi murmushin karfin hali ta girgiza kai tace "Ba komai fa" Yace "Are you sure?" Ta sauke idonta tace "Sure" Yace "Yaushe za ku gama lectures din?" Tace "Lecture daya kawai za mu yi" Yace "Zuwa 3pm kun gama kenan?" Ta gyada masa kai, yace "Ohk, i will pick you then" A hankali tace "To Nagode" Murmushi kawai yayi mata yana kallon idonta, ta bude motar ta sauka ya bi ta da kallo, sai kuma ya dau wayarsa, Lkci daya ya gane ta shigar masa wayar cause yasan yana da miss calls din Hadeeyah da message a gaban screen, swiping yayi ya bude wayar yaga alamar ta shiga har cikin message din bayan call logs dinsa, jinginar da kansa yayi a hankali jikin kujeran motar with different thoughts running his mind. Har Khaleesat suka gama lectures bata ga Safiyyah ta shigo school ba ranan, tana zaune inda suka saba zama tana ta kokarin kiran Safiyyah tun daxu amma numberta baya shiga, lkci lkci take bin inda take zaune da kallo as if wanting to figure out something, at some point she became confuse and afraid at the same time don wasu memories that are not welcome in her heart ne suka hau dawo mata kai, Student sai harkan gabansu suke a vicinity din babu ma wanda yake kallon inda take zaune, tana kokarin tashi ta bar wajen kawai sai ga kiran Safiyyah ya shigo wayarta, Khaleesat ta koma ta zauna tayi picking call din ta kai wayar kunne, Safiyyah tace "Kin ga ban shigo school ba shine ko ki kirani matar nan?" Khaleesat tace "I have been trying ur line tun daxu baya shiga, hope you are fine? Why are you not in school today?" Safiyyah ta kyalkyale da dariya tace "Ke da ba sai dai in kira ki ince maki Surayya ta rasu yau ba" Khaleesat tace "Me ya faru?" Safiyyah tace "Ni dai wallahi har na fidda rai da ita in gaya maki kawata" Khaleesat ta hade rai tace "Don Allah ki gaya min me ya same ta?" Safiyyah tace "To wani azababben zazzaSi ne ya damke ta har tana suma, sai ga Surayyan ki har da kamo hannuna yau tana neman agaji duk ta ruda ni, yanxu haka tana can an bata gado a asibiti, ni kuma ina gida saboda Aslam shi yasa ma ban shigo school yau ba, Aslam din da ko kusa da ni bata bari ya zo, kinga in ni mayya ce ai yau da babu abinda zai hanani cinye mata Wa" Khaleesat tace "To Allah ya sauwake, Allah ya bata lafiya, wani asibitin ne?" Safiyyah tace "Oho ni dai ba an bar ni da baby sitting ba, Housemate dinki fa? Wallahi naji haushi da bazan samu zuwa in masa sannu da zuwa ba, ai sai ya zata ma walakanci ne ya dawo naki zuwa" Khaleesat tayi murmushin da bata yi niyya ba tace "Ni dai sai anjima, har mun gama lectures din" Safiyyah tace "Don Allah ni dai in ya je apartment din naki anjima ki kirani ki gaya min, ko goyo Aslam ne sai inyi in taho, kin ga ba dadi ace ban masa sannu da zuwa ba har zuwa yanxu" Khaleesat ta dake don bata son tayi dariya tace "Till we speak Sophie, sai anjima...." Safiyyah tace "Ke dalla ba cewa zan yi ina son sa ba, kowa yasan Housemate ai naki ne duk wanda yace zai maku shisshigi ma ai sai dai ya mutu, kilan ma har ya tambayi baba aurenki baba kuma ya basa bamu sani ba" Bude baki Khaleesat tayi a bit shock, don she never saw those words coming from Safiyyah, Safiyyah tayi dariya tace "Atoh, mu ba mu ki gobe a daura auren ba ma wallahi, Uztax Ajay sai ya bada sadakin yayansa, shi kuma Housemate kawai ya tare a nan apartment din naki Ajay da Salem su rakasa, in kayan mata ne sai in debo maki na Surayyah don a kitchen ma take jerasu don in gani, Ghana must go dinsu ake aiko mata daga gida, kin ga kawai sai in debo maki kina da gwangwanin madara da yoghurt abun ki, yanda dai zaki dawo babu banbanci da warce bata taSa aure ba" Khaleesat bata san sanda ta katse wayarta ba ta kife a kafarta kamar warce taji wani mugun abu daga bakin Safiyyah, tafi minti goma zaune a yanda take kamar an dasa ta, taji wayar hannunta ya fara vibrate, a hankali ta juya wayar taga number Housemate, at first ta kasa daga call din nasa, sai da taga ya kusa katsewa sannan tayi picking ta kai kunne tayi shiru kamar munafuka, daga daya bangaren yace "Are you done Halysaah?" Ta gyada masa kai tace "Um" Yace "Ohk, i am waiting for you" A hankali tace "To" Sannan ta katse wayar ta mayar cikin jakarta, ta mike ta fara tafiya zuwa inda zata samesa. Har ta shiga motarsa bata yarda ta hada ido da shi ba, shi dai kallonta kawai yake, Bayan ta kulle motar a hankali tace "Ina yini" Calmly yace "Lafiya lau Halysaah, ya lectures din?" Tace "Alhamdulillah" Yace "Frnd din ki ta tafi ne ita?" Khaleesat ta girgiza masa kai tace "Bata zo schl yau ba, matar brother dinta bata da lafiya" Yace "Allah ya bata lafiya" Daga haka ya fara driving zuwa gidanta, sai da suka kusa apartment din nata ya kalleta speaking slowly yace "Do you mind going out for dinner with me later Housemate?" Sai a sannan Khaleesat ta dan kallesa, suna hada ido ta sauke idonta a hankali tace "Alright" Yayi mata murmushi ya ci gaba da driving dinsa, Yana parking gaban apartment dinta ba tare da ta kallesa ba tace "Thank you so much" Yana kallonta yace "You are welcome Housemate..." Ta bude motar ta sauka sannan ta Wan kallesa suka hada ido, murmushi tayi ta daga masa hannu sannan ta juya ta nufi apartment dinta, shi dai ya bi ta da kallo har ta shiga. Tun da Khaleesat ta ga karfe bakwai na yamma yayi ta zama tense, ta rasa dalilin da yanxu kuma take jin nauyin Housemate din nata sosai, duk da ba yau ta saba fita dinner da shi ba, amma yau gaba daya sai take jin wani nauyi na musamman, har lkcn kuma bata shirya ba tana dai zaune saman darduma after praying, karfe bakwai da minti goma kiransa ya shigo wayarta, ta jawo wayar a hankali tayi picking ta kai kunne tayi shiru, daga daya bangaren yace "I am on my way now Halysaah" A hankali tace "Ohk, Allah ya kawo ka lafiya" Sai bayan da ta ajiye wayar ta mike ta fara duba kayan da zata sa, har ya iso apartment din nata after 15 minutes bata gama shiryawa ba, sai da ya jirata for another 10 minutes sannan ta fito, ta gansa tsaye jikin motarsa ya rungume hannu yana jiranta, sauke idonta tayi har ta karaso inda yake tsaye, yayi mata murmushi yana kallonta ya bude mata front seat, ita dai taki yarda su hada ido ta shiga motar, yana kallonta yace "Housemate" Sai a sannan ta daga idanuwanta ta kallesa, kamar me rada yace "You look cute" Rufe fuskarta tayi da veil dinta tana murmushi, ya kulle motar ya zaga ya shiga driver seat. The ride was silent, tunanin da take yi daban a ranta shi ma haka, bayan sun isa wajen cin abincin after offering her a seat ta fara zama sannan shi ma ya zauna opposite dinta, ya dau menu din eatry din yana mika mata yana kallonta, ta sauke idonta tace "I am okay with anything u order" Yace "Are you sure? Ke da baki son abincin turawa ni kuma nafi son sa" Murmushi tayi tace "Zan koya ci" A hankali yace "Really?" Ita dai bata ce komai ba kuma bata kallesa ba, yayi masu order din abincin irin wanda yasan she can cope with, bayan an kawo abincin ta dau lemonade dinta tana sipping a hankali, kamar ance ta daga kai taga kallonta yake, murmushi yayi ya dau nasa lemonade din yana sha yace "Naga kin yi kyau ne sosai" Khaleesat ta kasa kallonsa tace "Kai ma haka" Yace "Ni da baki kalla ba ta yaya kika san haka" Tayi murmushi ta daga idanuwanta tana kallonsa, kashe mata ido yayi slowly, ta boye fuskarta tana dariya a hankali, A haka suka fara cin abincin, amma ta kasa sakin jiki ta ci, shi kuma sai ya tsallake nasa abincin ya dau na gabanta, ta tallabi chin dinta tace "Ko in hada maka dukka ne?" Yace "Ke ma zaki iya daukan wanda kika ga yayi maki a nawa ai, it's called sharing..." Ta wani kallesa, sannan ta ci gaba da cin abincinta a hankali, har ta mance rabon da ta jita so happy and lively irin haka, gani tayi yayi exchanging abincinsa da nata, ta daga idanuwanta ta kallesa bata dai ce komai ba tayi murmushi, ya buda ido yace "Naji naki yafi dadi ne" Yana fara cin nata sai kuma taga ya mike ya dawo kusa da ita ya zauna da abincin yana kallonta yace "I think i can see the food more clearly from here..." Khaleesat dai kallonsa kawai take don gaba daya kamshin turarensa ya cika ta, ya bude pizza dake kan table din, kawai gani tayi ya dau slice daya ya kai mata baki yana kallonta babu ko kiftawa yace "Here...." She couldn't look at him in the eyes, at the same time she was a bit shock at his action, murya can kasa taji yace "Take Halysaah...." A hankali ta bude bakin ya bata pizzan, duk wani abu da yaga ta ki ci sai ya dauka ya kai mata baki, she was so shy, daga karshe ta girgiza masa kai cikin sanyin murya tace "I am full" Yana kallonta yace "Are you sure?" Ta gyada masa kai ta dau lemonade dinta tana sha, shi dai kallonta kawai yake, ta mika masa sauran lemonade din don shi ya shanye nasa, yayi murmushi ya amsa yayi sipping kadan ya ajiye sauran, after some seconds yace "I will like to discuss something with you Housemate, something that's bothering me, may be zaki bani shawara..." Khaleesat ta kallesa a hankali tace "Ohk...." Amma haka kawai taji gabanta yana faduwa, Calmly ya fara magana yace "You know i am an only child right?" Khaleesat tayi shiru tana kallonsa don bata san da haka ba, yayi murmushi yace "Yeah, my dad was late before i was even brought to the world" Sosai jikin Khaleesat yayi sanyi tana kallonsa, ya ci gaba yace "Junaid's Dad was my father's younger brother, and he inherited the throne after my father's demise who was then a king...." Khaleesat ta sauke idanuwanta cikin sanyin murya tace "Allah Ubangiji yayi masa rahama, ya gafarta masa" Jay yace "Ameen, i was partially raise together with Ajay, don Mamina couldn't let go of me gaba daya, so lokaci lokaci nake zuwa emirate din, wani lkcn inyi hutu a can, Ajay also lost his Mom when he was just 3 years old" Khaleesat ta dinga kallon Jay ta kasa cewa komai, Jay ya Wan yi murmushi yace "Yeah, it's still not easy for him till date, but Alhamdulillah on his behalf" A hankali Khaleesat tace "Allah ya gafarta mata, Allah ya sa ta huta" Jay yace "Ameen, so now kinsan me yake faruwa Housemate?" Khaleesat ta girgiza masa kai, yace "I have this cousin sister Hadiyah...." Sosai gaban Khaleesat ya fadi don tsaf ta haddace sunan nan a zuciyarta, saura kadan tace masa ma bata son zancen amma ta dake zuciyarta tunda shawara yace yake son ta basa, Wan farin cikin da take ciki na wnn moment din taji ya fara fading gradually, Jay ya Wan yi shiru sai kuma ya daga kai ya kalleta directly in the eyes yace "A gida ake son hada mu aure da ita, Mamina, Mom dinta, my late father's senior sisters, infact all the family members, ya kai ya kawo har sun kai maganar gaban Mai martaba yanxu, kinsan mata idan suna son abu... At first Ajay aka so hadata da and he bluntly turn down the offer..." Khaleesat ta sauke idonta bata ce komai ba, A hankali yana kallonta yace "I think all this explanation isn't necessary Halysaah, kawai a takaice i want to refuse the offer too nan ba da jimawa ba for reasons known to me alone, but i don't know where to start from Halysaah, I don't know how everyone is going to take this, but deep down i don't think Mamina zata tilasta ni aka abinda bana so, she is always after my happiness and comfort, nasan bazata min dole ba...." Khaleesat was mute, don bata ma san me zata ce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login