Showing 78001 words to 81000 words out of 168002 words

Chapter 27 - Buzu Book One Complete Hausa Novel

27 Oct 2025

673

ta shiga banWaki, sai dai ta rasa uban abin da ya kai ta banWakin ma. Ta gama tsayuwarta ta fito daga banWakin.

Tana fitowa ta gan shi a tsaye, da flask Win a hannunsa, ya nufo ta zai yi magana, ta riga ta Sarar da flask Win. Farfesun kifi da dankalin ya tarwatse a ?asa.

Ya kalli gurin ya kalli yadda take huci, zuciya ta yin?uro shi, sai dai ya ga ?aisar a bayan Nana, ya zubo masa ido.

Ya haWiye wani abu, mai Waci. Ya kalli Nana ya ga yadda idonta ya rufe, ta fara ?o?arin wuce shi ta fita. Ya ri?e ta yana ci gaba da kallon ?aisar.

Ya kwantar da Nana a kan katifa, idanunta a rufe sai hawaye da yake fita, ta gefen idonta.

Ya dur?usa ya gyara gurin ta Sarar da abincin.

Ya sake kallon yadda ?aisar ya jingina da bango, ya tsaya a kan Nana.

"Tun da ka yi abin da ka yi, ya kamata ka bani guri" Ya yi maganar yana kallon inda ?aisar yake.

"Gurin ka na zo ne? Idan ba gurin ka na zo ba, sai ka ?yale ni"

"Ka zubar mini da ciki, kuma saboda rashin kunya, ka zo haWa fitina a tsakaninmu"

?aisar ya yi murmushi ya ce "Ina mamakin yadda Aljani yake shiga al'amuran bil adama har haka. Kai ka fara lalata cikin, ni kuma na zubar da shi."

Sayyid ya shafi fuskarsa ya ce "Waye Aljanin a tsakanin ni da kai?"

?aisar ya ce "Ba da kai nake ba. Ka san da wanda nake"
Ayshacool
Buzu ya Wan yi shiru sannan ya ce "Ka gaya mini, wane ne ni? Daga ina nake? Kuma suwaye iyayena? Me ya kawo ni ?asar nan?"

"Ba ni za ka yi wa wannan tambayar ba, zuwa yanzu na san ka bambance tsakanin ni da shi"

"Haka ne, na banbance, yanzu ka tafi ka bani guri, ka bar ni da matata"

"Ba zan tafi ba"

Buzu ya dur?usa ya kwance rawanin kansa, ya cire rigar jikinsa, ya Wago Nana da take cikin yanayin gushewar hankali.
Ya fara cire kayan jikinta, tamkar an aiko wa ?aisar sa?on mutuwa ya murtuke fuska.
Bai tsinke da lamarin ba, sai da Sayyid ya rungume Nana yana sumbatar bakinta.

Jikin Nana ya din ga rawa, tana fatan ta saka baki a maganganun su, amma ta kasa, tana ganin duk abin da yake faruwa, amma tamkar an Waure ta, ta kasa motsa ko da ?aramin yatsanta.

Da ?yar ta fizgo numfashi ta tashi a zabure, ta ce "Sayyid" ya taso da sauri daga inda yake zaune ya nufo ta.

Ya kasa magana, ita ma kuma ta kasa cewa komai, sai rarraba ido da take yi, ta yi zaton mafarki ne, amma ta ji Wakin yana ?arnin kifi, ga kuma flask Win da ya shigo da shi.

Da ?yar ta ce "Ina wanda ku ke magana da shi?"

Ya kalli Wakin ya ce "A ina?"

Ta kalli daidai gurin da ?aisar ya tsaya, ta ce "Wanda ya tsaya a nan, wani dogo"

"Ban yi magana da kowa ba" ya yi maganar yana girgiza mata kai.

Ta yi ajiyar zuciya ta ja ta zauna, tana jin kanta yana ciwo.

****

"Suwaiba" Alhaji Fatuhu ya kira sunanta.

Ta kalle shi ta ce "Ya dai?"

"Ba na jin daWin jikina ne, kuma wani abu ne yake damuna"

"Me ke nan?"

"?ara ta za a kai kotu"

Ta waro ido ta ce "Kotu kuma? Me ka yi?"

"Kayan nan da suka yi Satan dabo, ranar Litinin zamu shiga kotu da 'yan kasuwa. Kujerata ma an sauke ni. Amma bai dame ni ba, kayan mutane nake tunani"

Ta kwaSe baki ta kaWa kai ta ce "Ai Alhaji Fatuhu duk Wan da ya hana uwassa bacci, shi ma ba zai yi ba. Babu irin wahalar da bamu sha tare ba, amma abin Duniya na samuwa, ka auro yarinya ?arama saboda ka ?untata mini, ka ci duniyarka da tsinke. Ai ga shi kai ma Allah ya kama ka" Ya yi zuru da ido yana kallonta.

Ta gama maganganunta ta bar masa Wakin.

Tana zuwa bedroom Win ta, ta rufe ?ofa, hawayen da ta ma?ale ta ba su damar gangarowa.

Ta hau nanata "Innalillahi wa innalillahi raji'un"

Ta Wauki wayarta ta kira Yayanta.

Yana Wagawa ya ji muryarta wani iri, ya ce "Lafiya kuwa?"

"Yaya Baban su Raudah wai za a kai kotu, 'yan kasuwa su na zargin ya cinye musu kuWi, dan Allah ka yi wani abu a kai dan Allah"

"To ikon Allah, amma ba sai ki bari sai da Safe ba, kya kira ni. Amma ku kuma kin tabattar bai ci kuWin ba?"

Suwaiba ta ce "Yaya kai ma ka san shi da gudun Duniya, da abin mutane wallahi zan iya rantsuwa bai ci kuWin kowa ba"

"Ki bari zan kira ki da Safe" ta ajiye wayar jiki a sanyaye cikin damuwa.

Kasancewar a sashen Fadila yake, ta fahimci damuwa a tattare da shi, sai dai fafur ya ?i gaya mata, ya lallaSa ta ta yi bacci.

*

Da daddare Nana ta kasa karanta Alqur'ani, amma wannan karon ta samu ta saka a wayarta, ta daWe tana saurara tana jin nutsuwa na ratsa ta.
Kasancewar jini ya Wauke, ya sanya ta yi sallar Isha'i, ta kwanta karatun Alqur'ani yana tashi ?asa-?asa a wayarta.
Tana kallon Sayyid, ya shirya ya kwanta a ?asa, gurin da yake kwanciya da. Gaba Waya sai ta ji ta damu. Ta daWe idonta biyu, tana jira ta ga ko zai ta so, amma bai tashi daga gurin ba.
Ta tashi a hankali ta nufe shi, har ta ?arasa kusa da shi, ta kwanta.

Ba ta ce masa uffan ba, ta caza masa hankali har ya biye mata.
Bayan wani Wan lokaci ya numfasa ya ce "Kin daina fushin?"

"Ba kai ka saka na yi fushin ba? Amma ka yi ha?uri"

"Me na yi miki?"

"Me yasa za ka yi wannan yarinyar magana, har ta baka abu ka shigo mini da shi Waki?"

"Ki na gurin kin san meyafaru?"

Ta tashi daga jikinsa, ta ce "Ni ba na son jin meyafaru kawai babu ruwanta da kai, kar ka sake kula ta. Dan wallahi za ka iya nema ta ka rasa. Idan ka na son ta maye gurbina ba wani abu, ni zan iya tafiya ta na baku guri".

"Ki daina faWar abin da ba za ki iya aikatawa ba"

"To ka ci gaba, zan baka mamaki kuwa" ta yi maganar tana tashi zaune, da nufin ta bar masa gurin."

Amma ya ri?e ta gam, yana yi mata numfashi a wuya. A gurin suka kwana tare. Sai Asuba bayan ta yi wanka ta yi salla, ta koma kan katifa.

Tana tsaka da bacci, ta ji yana tattaSa ta, ta buWe idonta ta kalle shi tana yanutsa fuska, saboda bacci ne a kan ta sosai.
Wayarta ya ajiye mata a daidai kunnenta.
Wa?ar Ali jita ce take tashi, ta Aminiya. Shiru ta yi tana sauraren baitukan tana kallon kyakyawar fuskarsa da ya tsare ta da manyan idanunsa yana kallonta yana murmushi.
Ita ma murmushin ta sakar masa, ta yin?ura ta tashi zaune, ita sam ba ta san da wa?ar ma a wayar ba, kasancewar ba gwanar jin wa?a ba ce, amma har cikin zuciyarta take jin baitukan, tamkar shi ne yake rairai
mata.
Gaba Waya suka manta, da batun saSanin da ya shiga tsakaninsu.

(BAYAN MAKONNI BIYU)

Gaba Waya Fadila ta rasa abin da yake yi mata daWi, hankalinta ya ?i kwanciya, tun da aka fara zaman kotu ta ji halin da ake ciki ta rasa abun da yake yi mata daWi, yanayin yadda shari'ar ke gudana, za ka san da gayya ake yi, kawai shi ake son ya tozarta.
Dan tashin farko Al?ali cewa ya yi a tsare shi, sai an ajiye wasu miliyoyi da kadarori, za a sake shi.
Wasu tuhume-tuhumen ma, bai san da su ba, sai ranar da aka fara zaman kotun, sannan ya san da su. Har wasu ma?udan kuWin, da ake zarginsa da sama da faWi da su, a lokacin da yake shugabanci.
Haka aka sayar da wasu daga kadarorinsa, aka bayar sannan aka ba da belinsa.
Kotu ta yi umarnin a yi gwanjon kadarorinsa a sallami mutane kuWinsu.

*
Alhaji Zailani, tare da Malam Gambo suka koma gurin da suka binne, jaririn nan, su ka tono ?warangwal Win sa, duk ya zagwanye. Suka saka a akwati, suka tafi da shi.
?akin da Malam Gambo yake tsaface-tsafacensa su ka je. Ya Waukko ?warangwal Win jaririn, aka babbaka wata irin wuta, aka Wauki ?warangwal Win jaririn nan, ya rubuce jikin da sunan Alhaji Fatuhu, ya zana wasu hatimai, ya nannaWe su a jikin ?warangwal Win aka saka a cikin wutar nan.
Malam Gambo ya din ga zuba wani magani a cikin wutar, ya kawo wasu irin layoyi da ya zana hatimai daban-daban, ya din ga jefawa a cikin wutar. Alhaji Zailani kuma yana kiran sunan Alhaji Fatuhu.
Sai da ?warangwal Win nan ya yi ba?i ?irin, zaren da aka naWe ?warangwal Win, ya kama jikin sosai. Ya kuma naWe shi da wani zaren, sannan ya naWe da likkafani, su ka je suka samu wata tsohuwar rijiya, suka jefa a ciki.

Alhaji Zailani ya koma gida, kulle kansa a cikin Waki, ya din ga SaSSaka wata irin mahaukaciyar dariya, tamkar zai haukace.

Ya ce "Alhaji Fatuhu ka gama yawo, yanzu sai na ga wanda za ka hura wa hanci, wai ka ga mai kuWi kuma mai tsoron Allah, mu zuba mu gani. Wannan burin nawa ya cika, saura kuma waccan yarinyar"

Alhaji Fatuhu kuwa, sun dawo daga kotu, Yayan Hajiya Suwaiba, lauyan da ya tsaya masa, yana ta yi masa nasiha a kan ya karSi ?addara.

Alhaji Fatuhu ya ce "Wallahi Barrister, na karSi ?addarata. Na kuma gode wa Allah. Abu Waya nake tunani iyalina na saba musu da rayuwar jin daWi da kwanciyar hankali. Ina jin tausayinsu fiye da abin da ya same ni"

Cikin tausaywa Barrister ya ce "Na sani Alhaji, tabbas kai mutum ne mai kyautatawa iyali. To yanzu ne ranar da za su nuna maka halacci su ma, a yi ha?uri"

Alhaji Fatuhu ya ce "Babu komai, mun gode Allah"

Ji ya yi tamkar ana ?o?arin fizgo ?wa?walwarsa. Ya yi wata irin zabura, ya ri?e kansa gam. Barrister ya ce "Alhaji lafiya dai?"

Ya girgiza kai ya ce "Zafi nake ji" kafin ya kuma wata maganar, ya yanke jiki ya faWi a gurin.

Nana tamkar tana kallon talabijin, haka ta ga komai a cikin mudin da ?aisar yake nuna mata.

Yana gefe yana rubutunsa, ita kuma ta zuba uban tagumi tana kallon mudubin.

"Shigen irin wannan sihirin aka yi wa mijinki, shi ne wannan wutar da yake cewa tana ci a jikinsa. Sai dai shi nasa ya sha bamban da wannan ta wasu fannukan"

Nana ta zabura ta kalle shi ta mi?e tsaye ta ce "?aisar ka yi mini bayani, waye ya yi masa asirin? Kuma daga ina yake? Suwaye iyayensa?"

Ya Wago ya kalle ta ya ce "Kin manta sharaWin ne?"

Ta yin?ura za ta yi magana, ta yi ido huWu da Sayyid, yana kusa da ita, ya zuba mata ido.

Ta yi ajiyar zuciya.
Ayshacool
"Me yasa za ki saka shi buWe gate, ina tunanin aikinmu da ku ya ?are, tun da yau za mu bar gidan nan, kuma ba cikakkiyar lafiya ce da shi ba."

"Na kasa da ke ne? Tun da ba ku bar gidan ba, dole ya yi aiki, ko da aka ba ki kuWi kin rage wani abu, saboda ba ku yi mana aiki ba?"

"Ban rage ba kuma ba zan rage ba. A yau za mu bar gidan nan, idan ki ka ?etare layi za ki sha mamaki."

"Me za ki yi?"

Ya nufo Nana, da jikinta ya fara tsuma ya ce "Ki yi ha?uri mu rabu lafiya"

"Ka rabu da ni Sayyid" Murmushi ya yi,ya saka hannu ya ri?e Nana, da ranta gaba Waya ya Saci, har take tsuma.

Ummi ta fito tana tambayar ko lafiya.

Siyama ta ce "Ni kuma zan ga ?aryar hauka da rashin hankali, ku zauna a ?ar?shinmu, ku ci arzikinmu, kuma ki tsaya za ki yi mini rashin kunya?"

Ummi ta ce "Dan Allah ki yi ha?uri baiwar Allah, kin san zuciya. Ki yi ha?uri dan Allah ba ta kyauta ba" Nana tuni ta fita daga hayyacinta a hannun Sayyid, jikinta ya saki idanunta a lumshe sai hawaye da yake fita ta gefen idonta.
Ummi ta tafi lallaSa Siyama, Sayyid ya kai Nana Waki ya kwantar da ita. Jikinta ne ya fara karkarwa tamkar ana girgizata.
Ummi ta dawo Wakin, ta ga yadda ya rungume Nana a jikinsa, cikin damuwa take kallon Nana, tana mamakin dama haryanzu ba ta daina iskoki ba, ta ga wasu idan an yi musu aure abin yana lafawa, da ta ji Nana shiru bayan auren, ta Wauka ta daina.

Cikin damuwa ta ce masa "Dama tana yin haka haryanzu?"

Ya ce "Ba kullum ba, sai ta yi fushi"

Sosai Nana take kuka tana karkarwa dama Ummi matsoraciya ce, ko kafin ta yi aure, idan Nana tana yi tsoro take ji.
Ya kai bakinsa kunnenta murya ?asa-?asa ya ce "Ki yi addu'a Husnah, ko ba za ta fito a bakinki ba, ki yi a zuciyar ki, ki daina kuka, ki yi ha?uri. Yi addu'a sosai ki daina kuka" A sama kamar cikin mafarki take jiyo muryarsa kawai, amma ba ta ganinsa, sai ita kaWai a cikin sahara. Ta dage iya ?arfinta tana Addu'a cikin Waga murya, amma a zahiri ba ta iya furtawa a kan harshenta, sai dai a cikin zuciyarta kawai.
Tana zaune a cikin saharar, sai ga Yusra ta nufo ta. Nana ta yi shiru tana kallon ta.

"?awata"

Nana ta ce "Yusra ko Haula?"

"Haular dai. Ashe tashi za ku yi kuma?"

"Eh, ina Yusra, ina fatan ba kya cutar da ita?"

Ta yi murmushi ta ce "Bayan kin gaya mata abubuwan da za ta hana ni sukuni,? zama take yi da alwala, ta daina tsorata ko na tsorata ta, hankalina ma dai ba a kanta yake ba sosai, ina can fafutukar neman soyayyar ?aisar"

Nana ta yi shiru

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login