Showing 15001 words to 18000 words out of 168002 words

Chapter 6 - Buzu Book One Complete Hausa Novel

27 Oct 2025

635

kunnen ki da kyau, ki saurare ni"

Ta zubawa Baba manyan idanunta, da suka yi kama da na Japanese sai dai nata manya ne.
Ayshacool
****
"Jamila" Nana ta furta da ?yar, saboda yadda take jin tamkar an Wora mata wani ?aton dutse a kanta.

"Na'am"

"Da gaske Baba yake yi, an Waura mini aure, ko kuwa mafarki ne?"

Jamila ta Wan taSe baki ta ce "Da gaske ne mana, zai yi miki ?arya ne?"

Ta sake cewa "Kuma da buzayen nan?"

"Eh fa"

"Waye a cikin su?"

Jamila da ta fara ?osawa da tambayoyin Nana ta ce "Ni fa ban sani ba, tun da ba taSa zuwa na yi ba balle na san su. Ke ma Nana me ya yi miki zafi, da za ki je Wakin masu gadi me ki ke yi a ciki? Dama ana i?rarin kin ?i yin aure, yanzu ga abin da ki ka ja wa kanki nan"

Sanin ko ta yi bayani ba fita za ta yi ba, ya sanya ta jan bakinta ta tsuke. Ta ci gaba da sauke numfashi da ?yar. Tiryan-tiryan ta shiga tuno abin da ya faru, sai dai tunaninta ya tsaya cak a daidai lokacin da ta ga wannan mutumin a cikin Wakin, har ta razana ta ?wala ihu.

Cike da dana sani take raya, da lokacin da ta firgitan nan addu'a ta yi, da wata ?ila hakan ba ta faru ba.

Ta Waga kai a hankali, ta ?urawa ?ofar da Jamila ta fita ido. Wani irin huci haWi da nishi ta din ga ji, ba tare da ta san daga ina yake fitowa ba.
Wata irin narkekiyar macijiaya ce, ta fito daga cikin roofing Win Wakin, tana tsartuwa ta yo kan Nana. Tamkar an Waure ta, ta kasa motsi, kuma ta kasa magana kawai ta zubawa sarautar Allah ido.

Ta ci gaba da nufo ta tana tsartuwa, sai kuma Nana ta ga macijiyar ta ?ame a guri guda, tana ta wutsul-wutsul tana fasa kai, tana neman hanyar guduwa.

Wani dogon hannu ta ga an zuro ta taga, an dan?i kan macijiyar, an janye ta, sai da aka janye ta, sannan Nana ta razana ta iya tashi zaune tana maimaita "Innalillahi wa innalillahi raji'un"

Tagar Wakin ta kalla, ta ga ?aisar a tsaye, ya tattare macijiyar, ya zura ta a cikin wata 'yar mitsitsiyar kwalba. Har yanzu hannunsa Waya da rauni.

Ya dubi Nana ya ce "Wannan ma 'yar aike ce, aka kuma aikota jininki ake so ko ta halin ?a?a, kuma 'yar uwakki aka bawa abin da ta zo ta ajiye a Wakin nan, da zai bayar da damar samo jinin naki. Sai dai waccan jakar ce ta hana macijiyar ?arasowa inda ki ke" ya ?arasa maganar yana nuna wa Nana, jakar da sarkin baka ya bata.

"Duk ba wannan ce ma ta saka na zo da kaina gurin ki, rana tsaka ba. Ina mai tabattar miki da wannan auren da mahaifin ki ya yi miki, ya jefa rayuwar ki a cikin sabon babin ?addara da ?alubalen rayuwa, ba kuma ke kaWai ya jefa ba har da ni. Sai dai na yi alwashin ba zamu wahala muka Wai ba, sai na yi masa mafi munin azabtarwa a kansa da kuma iyalansa, duk wani farinciki da yake tunanin samu a duniyar nan, sai ya yi hannun riga da shi, ke kuma ki shirya tsaf dan wanda aka aura miki ko dai? ya yi ajalina ko na yi ajalinsa!

Ayshercool
08081012143

Ayshacool
*AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA 08162859027*

*INGANTACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK WANI DATTIN MARA SANYI MAI HANA HAIHUWA SA WARIN GABA RASHIN NI IMA JIN ZAFI YAYIN MU AMALAR AURATAYYA FITAR FARIN RUWA MAI WARI KAIKAYIN GABA TUSAR GABA KURAJEN GABA TUSAR GABA BUDEWAR GABA CIWON JIKI RASHIN GAMSUWA*
*Maganin sanyi 5k*


*Maganin sanyi*
*5k*


*Maganin ciwon Qoda 10k*



*Maganin HepatitisB ASHA NA TSAWON WATA DAYA MUNBADA ANWARKE DA YARDAR ALLAH 40k*


*MAGANIN MATA KALOLI DABAN DABAN INGANTATTU MASU LAFIYA DA KARA KUZARI AKWAI NA MATA AKWAI NA MAZA UWARGIDA DA AMARE KU GARZAYO WURIN AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA*


*INGANTACCEN MAGANIN GYARAN NONO MAI TADA KOMADAR NONO DA DUK WATA TAMOWA TA NONO ZAI CIKO DA TUWON NONO YA TADA KOMATSEWARSU BANCE ZASU TASHI BA ZADAI SU CIKO SUYI KYAU*
*Maganin gyaran Nono 8k*



*MAGANIN RAGE TUMBI KODA YAKAI GIRMAN CIKIN YAN BIYU INSHA ALLAH KI GWADA MAGANIN AUNTY ZEE DA YARDAR ALLAH ZAKI GODE*
*Maganin Rage Tumbi 7k*



*MAGANIN BASUR KODA YAKAI GA YIN TSIRO INSHA ALLAH AGWADA ZA ADACE*
*Maganin Basur 5k*



*MAGANIN CIWON SUGAR CIKIN IKON ALLAH MUNBADA ANRABU DASHI*
*Maganin ciwon Sugar 10k*


*08162859027*
*09070027627*

*Location*KATSINA STATE*

*ACCOUNT NUMBER*

*8162859027*
*ZAINAB SHU AIBU*
*OPAY*

*OR*
*3968303018*
*FCMB*
*ZAINAB SHU AIBU*

*DAN ALLAH IN KINSAN BAKI SHIRYA BA KARKI YI MAGANA DAN ALLAH KIBARI KI SHIRYA AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA TAKUCE SAI KUNZO*







Page 26

Jin abin Nana ta din ga yi tamkar tunani, kuma tamkar mafarki, domin da ta tashi zaune, ba ta ga ?aisar Win ba, kuma ba ta ga macijiyar ba.

Muryar Yaya Atine ta jiyo a tsakar gida tana faWin "Wanda ya ?i ji ai ba ya ?i gani ba, sam ban ga laifin Isa ba abin da ya yi, wannan hukuncin shi ne ya dace da ita, babu irin rarrashi da ban bakin da ba a yi wa yarinyar nan, amma kowa ya zo sai ta yi burus fafur ta ?i yarda da maganar aure, hankalinta ba ya kwanciya sai maganar ta lalace, idan wani abin da aljan wani abin tsagwaron iskanci ne kawai, dan a iya adadin yawon nema mata magani da aka yi, ai ya ci a ce ta warke"

Mama kuwa tamkar ta taka rawa dan murna, duk yadda take ?o?arin Soyewa, sai da farincikin ta ya kasa Suya.

Ta yi caraf da maganar Yaya Atine ta ce "To ai yanzu an yi mai Wungurugum, haihuwa da hanji, ko in ce mai doki ya koma kuturi, tun da babban mutum ne mai rufin asiri ya fito yana sonta, amma fafur ta ?i, har tana i?irarin za ta gudu, ko ta kashe kanta, ashe ita gurin wasu take zuwa lalacewa" saurin katse maganar ta yi, bayan da suka yi ido huWu da Nana a tsaye a ?ofar Wakin su.

"Rabi, duk abin da za ki ce na yi, ba zai dame ni ba, dan na riga na saba da duk wani ?azafi da cin mutunci da ki ke yi mini, har ?azafin maita kin yi mini duk abi dame ni ba, kuskure ma fi girma da za ki yi shi ne, yi mini ?azafin zina, babu wanda ya kama ni ra'ayil aini, ina yi kar ki ?ara danganta ni da zina"

Jamila ta zaburo ta ce "Nana, Maman ki ke gaya wa haka? Ki ke kiran sunanta gatsal haka?"

"Ba ita kaWai ba, kafataninku nake yi wa kashedi, kar wanda ya sake gangancin danganta ni da zina, amma idan kun ?i ji ba za ku ?i gani ba"

Ta nufi banWaki, tana jin Yaya Atine tana kiran ta, amma ta yi mata banza, ta shiga ta yi alwala ta koma Waki ta tayar da sallar azahar. Tana zaune a bigiren da ta yi salla, ta kasa addu'a ko lazumin ta kasa, haka zalika ta kasa kukan ma, ta rasa me ma za ta ce. Kawai ta haWa kanta da gwiwarta ta yi shiru. Har yanzu ji take tamkar kawai barazana ake yi mata, amma ba da gaske ne wai an yi mata aure ba.
Ga yunwa tana ji, ga jikinta a mace babu ?wari, ga damuwa gaba Waya ji take kamar ma ba ita ba ce ba.

Can Sangaren Hajiya Amina kasa zaune ta yi ta kasa tsaye, ta din ga mita tana faWa, har da cewa sai ta kai Baban Nana Human rights.

Shukura ta ce "Mummy ki na da Worawa kai, mutumin ya yi wa 'yar sa aure, kuma ki ce za ki kai shi human rights?"
Ayshacool
"To Shukura na rasa abun da zan yi zuciyata ta yi mini sanyi ne, gaba Waya tausayin yarinyar nake ji. Ba na tunanin an tsaya an ji ta bakin ta. Ke ba kya gurin lokacin da aka kira ni, aka ce an ganta a Wakin masu gadi. Gaba Waya ba ta hayyacinta, ba ki ga a yadda aka fito da ita ba. Kuma shi ma a buzayen wannan wanda ba ya maganar ne fa, har aka yi ta balahirar nan aka gama bai yi magana ba. Ke wait kamar fa yarinyar nan ita ma tana da mental issues"

Shukura ta ce "Au ke sai yanzu ki ka gane? Ni na daWe da fuskantar hakan, shi yasa wasu lokutan ba na sakewa da ita, ko na ganta da Haidar"

Cike da damuwa ta sake cewa kuma babanta ya san mutumin da ya aura matan, yana da mental issues?"

"Mummy ina zan sani ina nan?"

"Oh my God" Mummy ta faWa tana zama.

Ta ci gaba da cewa "Wannan mutanen da ba sa iya zama guri Waya, yanzu suna nan anjima su na can, yanzu haka za su yi ta yawo da ita, ko kuma can ?asar ta su zai kaita oho. Dan Allah Shukura, ki Wan haWo Wan abin da ya sauwwa?a mu haWa a? kai mata, ko ma mene ne ya same ta, duk a dalilin mu ne"

Shukura ta ce "A'a ba a dalilinmu ba ne, ki daina Wora mana laifi Mummy, zan haWa abin da ya samu, ni yadda za mu yi da Haidar kawai nake ji wallahi, dan yadda yake ?aunar ta ba ya ?aunata haka. Inda Allah zai taimake ni babansa cikin satin nan zai dawo, da ban san yadda zan yi ba"

Mummy ta yi murmushi ta ce "Ina jin sa fa tun safe yake bin Jummai, yana ce mata ina Anty. Tana tsokanarsa tana cewa antynta ce ba ta sa ba, har da kukansa ya zo yana gaya mini, in cewa Jummai Anty Nanansa ce ba ta ta ba"

"Ai sun sha?u sosai ne, zan ga abin da zan yi a kai". Shukura ta yi maganar tana Waukar remote.

****
Cikin ?an?anin lokaci labarin aure Nana, ya karaWe dangi da unguwa baki Waya, Mama na ta nanata ai cikin dare aka Waura auren a gidan mai unguwa, jin hakan ya sanya sai mutane su tambayi ba'asin dalilin yin hakan, saboda ba abu ne da aka saba da shi ba, mussaman auren budurwa, a ce an Waura shi cikin dare kamar ya?i.

Sai Mama ta ce "Hmm ku dai a yi sha'ani, labarin ne babu daWin ji"

Yaya Atine ce ta bi Nana da kwanon abinci har Waki ta tsaya a kanta ta ce "Ki tashi ki saka wani abu a cikin ki, kina ta kwanciya kin wuni ba ki ci komai ba" Nana ta yi mata banza ko ?wa?w?waran motsi ba ta yi ba.

A hasale Yaya Atine ta ce "Shikkenan kin yi wa kanki" Nasiru kuwa ya kasa zaune ya kasa tsaye, idan ya fita ya zagaya sai ya dawo ya le?a Nana, har aka yi sallar magariba salla ce kawai take fito da Nana, babu wanda ta tankawa a gidan.

Saura ?iris Alhaji Zailani ya furzo abincin da yake ci, bayan da Hajiya Amina ta kammala yi masa bayanin abin da ya faru. Ji ya yi tamkar ta zuba masa wuta a zuciyarsa. Wannan shi ake cewa ga ?oshi ga kwanan yunwa. A zuciyarsa ya ce amma wannan an yi la'anannen tsoho, mu gama yarjejeniyar zai ba ni aurenta burina na daf da cika, kawai sai ya aurawa wani, saboda hauka. A fili kuwa cikin ?warewa da iya duniyanci, ya nuna halin ko in kula ya ce Allah ya kyauta. Bayan ya kammala cin abinci ya cewa Hajiya Amina ta zauna a sashenta kawai, zai Wan fita.

"Amma na ga yaushe ka dawo, da har zaka sake fita koma mene ne ka bari sai da safe mana?"

"Yaushe ki ka fara kafa mini dokoki a gidana?" Yayi maganar yana tsare ga ido, babu shiri ta ce "Allah ya baka ha?uri"

Kamar zai haukace, haka ya Wauki mota ya fita, yana tafe yana ta Wure-Wuren ashariya a cikin mota, yana zage-zage.
Gidan malam Gambo ya nufa, gurin sha Waya na dare, haka ya kira shi a waya ya fito.

"Alhajin Allah, lafiya kuwa ka zo a daren nan, ba yau ka dawo daga tafiya ba?"

Cikin damuwa ya ce "Babu lafiya, dan kuwa an yanka ta tashi"

"Too ikon Allah, me ya faru?"

"Yarinyar nan, da za a Waura mana aure, babanta ya yarda zai bani aurenta, ina murna muradina zai cika, kawai yau na dawo na tarar wai ya aurawa Waya daga masu gadin gidana, saboda an ganta a Wakinsu, wai ko yana zarginta ne oho masa, ni ko inda yake ban je ba, dan Allah meye abin yi? Ni fa ina iya saka a kashe ko ma uban wa aka aura mata, muddin muradina zai cika"

Ayshacool
"Idan ma kin kashe kanki, ?addara ta riga fata, dole ki tashi ki ?warara jikinki, ki ci abinci ki ware. Ko dai mu yi gaba da gaba da ?alubalen da yake tunkaro mu, ko kuma ki amince na Wauke ki baki Waya, idan ba haka ba ba zan iya cewa ga abin da zai faru ba"

Nana ta Waga ido ta kalli inda yake zaune, ta yi masa shiru ba ta ce masa komai ba.

Ya mi?e tsam ya rufe littafin, ya mi?a hannunsa can saman wani guri, ya Waukko wata kwalba, ya zo gabanta ya zauna, ya ?ura mata ido, take ta ji tamkar an zare mata kuzarinta.

Ya watsa mata wani koren abu a fuska, babu shiri Nana ta yin?ura ta tashi zaune tana tari.

Ummi ta gani a Wakin da take a asibiti.

"Zan sha ruwa" Nana furta a wahale. Aka kawo mata ruwa, ta sha sosai sannan ta koma ta kwanta. Sai da Nana ta kwana a asibiti sannan aka sallame ta, wata irin azababbiyar yunwa da ta sako ta gaba, haka ta din ga cin abinci.

Sun koma gida babu daWewa sai ga Hajiya Amina, tare da Haidar. Yana ganin Nana ya je ya ma?al?ale mata yana murna. Ita kanta Nana ta yi murnar ganin Hajiya Amina da Haidar.

"Nana, duk da ni ba na zargin ki, kuma ba zan takura miki da tambayar jin abin da ya faru ba, amma ki yi ha?uri da abin da ya faru, amma idan ba kya son auren nan ki yi mini magana, a shigar da ?ara a hukumance a raba auren, kalli duk yadda ki ka rame"

Jiki a sanyaye Nana ta ce "Na gode sosai da sosai Hajiya, Allah ya saka da alkhairi ina fatan Allah ya sanya haka shi ne mafi alkhairi, ni ba auren ne damuwata ba, zargin da ake yi mini.. ta kasa ci gaba saboda yadda kuka ya ?wace mata.

Ta dafa bayan Nana ta din ga rarrashinta. Kaya ta kawowa Nana, har da bedsheets sabo da tsofaffi amma masu kyau, ga 'yan kayan kitchen da ta kawo mata, da Shukura ta bayar a kawo mata. Ta yi ta godiya, ta tashi za ta tafi, Nana ta ce za ta raka ta, ta ce "A'a ai ke yanzu matar aure ce, ki yi zaman ki Allah ya sanya alkhairi" ta ?arasa maganar tana dan?awa Nana kuWi a hannu.

Ma?wabta na ta zuwa Allah ya sanya alkhairi, da biyu domin su ga halin da Nana take ciki, har da 'yan islamiyyar su, da tun da ta bar makarantar babu wanda ya bibiye ta, balle a ji dalilin daina zuwan ta.

Baba sai kaiwa yake yi, yana komowa yana nanatawa Nana ta haWa kayanta cif, ta fara shiri. Yanayin yadda take ganin duniya ta juya mata baya, ta ji ina ma ba a haife ta ba, kuma duk wannan abin babu wanda ya kira mahaifiyarta ya gaya mata halin da ake ciki. To me ye ma amfanin gaya mata, tun da ba wani abin za ta amfana miki ba, kuma kin san ba zuwa za ta yi ba. Wata zuciyar ta tunatar da ita.

Da daddare gari ya yi tsit, Nana tana ta juyayi da tunanin wa ma aka aura mata a cikin buzayen, tun da su na da yawa.
Babu tsammanni bacci ya yi awon gaba da ita, sai dai ta din ga jin ta tamkar a zahiri ba mafarki ba. Da wata irin murya mara daWin ji, cikin maWaukakin sauti mai matu?ar razani da kiWima zuciya ake yi mata magana.

"Ko kin san wa ki ka aura? Mutumin da shi kansa bai tantance waye shi ba, bai san mene ne jinsa ba, mutum ne shi ko aljan. Rayuwa da shi na iya sadar da ke da ajalin ki. Lokaci ya yi da za ki biya abin da kakannin ki suka aikata, da kuma abin da ya faru a silar ki? ke ce tabbas ke za ki biya wannan bashin. Ki tsira da ranki ki bar gida, ki yi nesa da gida, ko kuma ki fuskanci rayuwa mafi muni da hatsari" A gigice Nana ta tashi, ta fita tsakar gida da gudu tana haki, jan burki ta yi duk da zuciyarta na raya mata ta zare sakata ta ruga da gudu. Wani irin zafi take ji da matsanancin tashin hankali, ji take kawai ta buWe ?ofa ta fita shi ne za ta samu nutsuwa.

Juyawa ta yi da nufin ta fice ta bar gidan, amma ta ji kamar ta na ?wa??waran motsi, zuciyarta za ta yi bindiga saboda bugun da take yi.

"Ki na ?ara Waga ?afarki, zuciyar ki za ta tsaya da aiki. Sai da na gaya miki, babu irin kashedin da ban yi miki ba, ki ka yi kunnen uwar shegu da ni, wallahi da kin sake kin buWe ?ofa kin fita, haukacewa za ki yi. Yanzu dabara ta rage ga mai shiga rijiya" A wannan karon ta gane muryar ?aisar ce, amma ta farkon ba ta san muryar waye ba.
Ayshacool
Zumbur ta tashi zaune, tana kallon Wakinsu, a iya saninta dare ne ta kwanta tana bacci, amma yanzu ta ga azahar ce.

Yaya Atine ta shigo Wakin tana faWin "Kin gama shure-shuren da ihun, kin ga dama kin tashi kenan? Wallahi tun wuri ki ajiye wannan haukan aljanun naki, ki kama kanki, ba kowa ne zai zauna kina masa wannan shirmen banzar ba, idan kin ga dama ki tashi ki wuce ki yi wanka ki zo ki ci abinci" Nana ba ta motsa ba, tana tunanin ko ta yi sallar asuba?.

Ummi ta shigo Wakin da jaka fuskarta Wauke da mamaki ta ce "Nana" Nana ta Waga kai ta kalle ta.

"Kin ga yanzu daga fita ta, na haWu da wasu buzaye, wai 'yan uwan mijin ki ne, suka ba ni wannan kayan wai a ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login