Showing 129001 words to 132000 words out of 168002 words

Chapter 44 - Buzu Book One Complete Hausa Novel

27 Oct 2025

661

ba balle ya san naki? Ya kasa tallafa miki da larura ta samu mijinki, yanzu ne idan kin koma zai tsinana miki wani abu? Ga cikin fari ke ba sanin kan abubuwa ki ka yi ba, ga wannan shu'umar matar tasa, da ?afa duk dama ba tsayawa za ta yi ta kula da ke ba?. Ban ?i ba ki kira shi, ki sanar masa abin da yake faruwa a matsayin sa na ubanki ba, amma ba dai ki koma wannan gidan ba. Ki yi zaman ki a nan ki haihu, ki yi bi?inki idan mijin naki bai dawo ba, a san abin yi"
Tabbas Uwani tana da gaskiya, idan ta koma gidansu rayuwarta ta sake komawa baya, ta san babu wani abin kirki ko kulawa da za ta samu a gidan, wata?ila ma a kore ta. Ummi kuma ta yi mata Wawainiya da yawa, tana jin nauyin ta sake koma mata da matsala.
Kuma ba ta ji a ranta za ta iya sake ko nufar hanyar gidan Alhaji Zailani ba, saboda yin hakan tamkar cin amanar Sayyid ne, kuma ita ba dolensu ba ce, da za ta je ta Wora musu Wawaniya. Dan haka Uwani na da gaskiya. Amma zamanta a nan Win ma, shi ma dai Wawainiyar ce.
Ta sake Wago kai ta ce "To ina son na je Bauchi gurin Mamana"

"Kai Nana ki na da gardama, gurin nawa ne dai ba za ki zauna ba, kin ?allafa rai tun da mijinki ya bar garin nan kema sai kin bar shi?"

"Ba haka ba ne Uwani, ina da dalili dan Allah ki bani damar hakan"

"Shikenan Nana, ba zan matsa miki ba, Ubangiji Allah ya tabattar da alkhairi, amma ki bari kamar nan da sati Waya, ki Wan ?ara samun nutsuwa. Nima na lalubi na mota na baki"

"Ai ina da kuWin mota"

"Nima na san ki na da kuWin motar, na ce zan baki ai" Nana ta ja bakinta ta tsuke.

****
Jamila ta yi shirin fita, tana tsaye tana latsa wayarta ta ce "Baba har ya fita ne?"

Mama ta ce "Tun da uwar kashinsa ta cika ya fita. Da dai bai ci ba da yanzu yana nan yana bin bango yana zabga hamma yana faWa da ?adangaru da bokitai"

Jamila ta basar ta ce "Sonake ya bani cikakken kwatancen Buda, zan saka a kai ni, na je na ga Nana"

"Wai ba za ki bar maganar Nanan na ba ko Jamila?"

"Mama meye laifi idan na je na gan ta ne wai?"
Ayshacool
Nasiru ya ce "Laaa rannan kuwa wannan Wan uwan mijin nata, da suka zo a ka kaita gidanta ranar biki, suka zo shi da wasu mutane, suka ce mini wai yanzu Nana a ina suke. Na dawo daga makarantar allo, na ce musu tana Buda can garin su Baba, shi ne ya ce na gaida Baba"

Mama ta ce "Ikon Allah, amma yarinyar nan ta ce 'yan uwansa an neme su an rasa. Kai Nana muguwar makira ce ta ?arshe"

Jamila ta ce "Amm na tafi sai na dawo"

"To Allah ya tsare, a gaida Hajiyar"

" Za ta ji" ta amsa a ta?aice ta fita.

Nana ta zauna ta haWa kayan da za ta bu?ata a cikin jaka guda Waya.
Tattara sauran guri Waya, ta Wauki jakar gurin Sarkin Baka, da kuWin Nijar Win da suke ciki. Ta tattara sauran kuWin da suke Wakinta, tana tunanin ta tafi ko da Uwani ba ta sani ba.
Ta tattara kayan kitchen Win ta, ta ce wa Uwani sayarwa za ta yi.

"Me yasa za ki sayar da kayan ki Nana?"

"Kawai kuWin nake bu?ata ne"

"Gaskiya ba za ki sayar da kayan nan ba, ki bari ranar kasuwa, zan kai Tinkiyata kasuwa, na baki kuWin amma ba za a sayar da kayan ba" Gaba Waya Nana ta ji ta damu yadda ta Worawa Uwani Wawainiya.
"Uwani kar ki sayar da Tinkiyarki dan Allah, gara a sayar... "Za ki rufe mini wannan dogon bakin naki, ko sai na kwaWe ki? Ke ki ka sani na sayar? Ke dai akwai gardama"
Babu yadda Nana ta iya, haka ta ha?ura sai ranar kasuwa, aka sayar da Tinkiyar. Uwani ta Wauki dubu talatin a kuWin ta bawa Nana ta ce "Ban san iya adadin kuWin da ki ke bu?ata ba, amma ga wannan kya jalauta. Dan Allah ki kula da kan ki Nana, duk inda ki ka je idan kin ga akwai matsala, ki dawo mini nan ni zan ri?e ki na kula da ke" Nana ta din ga juya kuWin, ta kalli Uwani idonta fal hawaye ta ce "Na gode sosai da sosai, Allah ya saka miki da mafificin Alkhairi na gode"

"Babu komai, Ubangiji Allah ya sauke ki lafiya, ya bayyana mijinki cikin aminci. Nan ma za mu ci gaba da jiran jami'an tsaro ko za a samu wani labari daga gurinsu. Allah ya bayyana shi"

Nana ta amsa da Amin. Jin washegari Nana za ta bar garin, ya sanya 'yan uwa, suka din ga kawo mata abin alheri cikin mutunci da karramawa, tare da yi mata fatan alkhairi.

Washegari da sassafe, Nana ta yi sallama da su Uwani, aka Wauke ta a babur aka kai ta tashar ?auyen. Aka kaita Garko, daga nan ta hau motar Kano. A Kano ta hau motar da za ta sada ta da garin Bauchi.
Tsawon awanni huWu da aka shafe, ana tafiya a motar, babu abin da Nana take yi, banda tunani ta sa?a wannan ta kwance wancan. Tunaninta a wani hali yake ciki, ya jikinsa? Su waye suka Wauke shi? Mene ne makomarta idan bai dawo ba.
Lokaci-lokaci ta kan shiga hijjabinta ta yi kuka, ta share hawayenta.

Da ta sauka a tasha ?arfe sha biyu na rana, ta samu abin hawa, har sunan unguwar da Mamanta take ta sani, sai dai ba ta san takamai ina ne gidan ba. Shi ma daga tashar zuwa garin da maman nata take, sai da aka yi tafiyar awa Waya da rabi. ?afafun Nana duk sun kumbura, da ?yar take jan su. Ta Waukko wayarta ta kira lambar Anty Fati, ta ji ba ta shiga. Ta kira ta Adda Saude ba ta Waga ba. Ta nemi guri ta zauna, ta ci gaba da kiran wayar Adda Saude da ita kaWai take shiga.
Sai dai still ba a Waga wayar, ga shi ba ta san daga garin, ina ce unguwar da za ta nufa ba.
Ta samu guri ta yi alwala, ta ciro sallaya a kayanta, ta shimfiWa ta yi sallar azahar.
Bayan Azahar sosai, Adda Saude ta kira wayar Nana.
Nana ta Waga tare da yin sallama. Ta amsa mata ta ce "Nana yi ha?uri, caji na kai wayar ne aka kunna mini, ya ki ke ya gida?"

"Lafiya kalau Adda, kin ganni na zo Bauchi ne na sauka, sai dai ban san sunan unguwar da Mama take ba"

"Ke haba dai, da gaske ki na Bauchi Nana?"

"Eh Adda, na sauka ma tun Wazu"

"Subhanallah, ai ba ki gaya mini za ki zo ba, da tuni an shirya karSar ki, ban sani ba an bar ki ki na jira, dan Allah ki yi ha?uri yanzu ki na daidai ina, na zo na tafi da ke?"

Nana ta ce "Kar ki wahalar da kan ki dan Allah, ina garin ma, sunan Unguwar za ki gaya mini" Sai da Adda Saude ta Wan ji dumm, amma ta maze ta cewa Nana ta samu abin hawa, ta haWa ta da mai abin hawan ta yi mata kwatance.
Ayshacool
Nana ta ce "To" ta samu abin hawa, ta haWa su ta kwatanta masa, sannan ta hau.
Nana ba ta isa gidan da Mamanta take ba, sai ana kiraye-kirayen sallar la'asar.
Mama na tsakar gida tana ta fama da yara, kawai ta ji sallamar Nana. Ta Wago da hanzari, sai dai ta kasa amsa sallamar ta nufi Nana da sauri suka rungume juna su na kuka.

Ta Wago Nana ta ce "Nana ba ki yi fushi da ni ba?"

Nana ta girgiza kai ta ce "Ban yi ba"

Ta ja hannun Nana zuwa Waki, ta saka yaran su shigo mata da ?atuwar jakarta.

"Sannu da zuwa, tare ku ke da mai gidan naki ne?" Nana ta sunkuyar da kai jikinta a sanyaye ta girgiza kai alamar a'a.

"To yana ina shi?" Nana ta yi shiru.

Cikin tashin hankali Mama ta ce "Innalillahi wa Innalillahi raji'un, Nana ba dai auren naki ne ya mutu ba?" Nan ma ta girgiza kai hawaye na bin fuskarta.

"Shikenan, yanzu nutsu. Bari na Wora miki ruwa ki yi wanka, sai ki yi salla" Nana tana iya ganin tsantsar farinciki a kwance a fuskar mahaifiyarta. ?annenta suka kewaye ta, Nana ta din ga kallon su cike da so da ?auna. Har gara Walida ta Wan santa sauran kuwa duk ba su san Nana ba.
Ruwa mai Wumi ta haWa wa Nana, ta yi wanka, ta yi sallar la'asar.
Ta zubo wa Nana lafiyayyen Abinci, duk da yadda ranta ya biya a kan Abincin, amma ta kasa sakin jiki ta ci.
Mama ta din ga kaiwa tana komowa, tana ta Wawainiya da Nana tamkar ta goya ta, sai ta ji ina ma tuntuni ta samu irin wannan kulawar ta uwa.

"Nana ina Imrana kuwa, ya daina zuwa gaba Waya"

Nana ta ce "Lagos yake tafiya neman kuWi"

Ta yi ajiyar zuciya ta ce "Ai shikenan, ya aka yi ina mijin naki ne? Me ya faru?"

"Nemansa na yi na rasa"

Cikin rashin fahimta ta ce "Kamar yaya?"

Nana tana kuka ta yi mata bayani. Cikin mamaki ta ce "To ina 'yan uwansa? A ina yake a Nijar Win?" Sai a lokacin ta fayyace wa Maman komai, game da auren zuwa Satan sa.

"Nana, me yasa baki neme ni kin gaya mini ba? Yanzu duk wannan abin yake faruwa amma idan muka yi waya sai ki ce mini komai lafiya ?alau? Ni kaina nan kina raina, ina ta fafutuka na ga yadda zan yi na zo na gan ki. Ba ki kyauta ba Nana, komai lalacewata, ni mahaifiyarki ce, yakamata a ce kin sanar da ni.
Yanzu dai ki zauna a nan, mu ga abin da Allah zai yi, kafin ki haihu mu gani ko Allah zai sanya a ga mijin naki. Amma na yi mamaki matu?a da mahaifinki ya aura miki wanda bai san usulinsa ba? Yanzu ?iyayyar da yake yi minin har ta kai haka?
Ko yana jin haushina amma ai ke 'yar sa ce, bai cancanci ya yi miki haka ba, amma babu komai.
Nana abin da nake so da ke, daga yanzu duk abin da ya faru Nana, ko ba zan yi miki komai ba, ki sanar da ni, ki bani dama na taka rawa ta ta uwa a rayuwar ki ko yaya ne" Ta yi maganar tana ri?e hannun Nana.

Sallamarsa ce ta tilastawa Nana haWiye abin da take shirin furtawa, cike da tsoro.
Ba ita ba hatta Maijidda, sai da zuciyarta ta buga da ?arfi cike da tsoro.

AYSHERCOOL
08081012143

Har zai gifta, zai shiga Waki ya hango Nana, cikin rawar baki, Nana ta gaishe shi, ya amsa mata sama-sama ya wuce, dan kallo Waya ya yi mata, ya gane ta.

Jiki a sanyaye Maijidda ta tashi ta bi shi Waki, tana Wan sinne kai, tana jiran ta ji me zai ce, amma bai ce komai ba. Ta kawo masa Abinci, tana jiran ta ji me zai ce, ga hankalinta a kan Nana, tana so ta je ta yi hira da 'yar ta, su yi hira ta ji Wuminta, amma ta ha?ura.
Nana ma na ta gaban ne yake faWuwa, tana tsoron abin da zai ce, saboda ba ta manta karan battarsu.
Haka dai a Warare suke hira da yaran gidan.
Maijidda na ta son yi masa magana, amma ta kasa.
Ya gama cin abincin ya fita, ba tare da ya ce komai ba.
Yana fita ta koma gurin Nana, suka ci gaba da hira, Nana ta kwanta a kan cinyar Mamanta, tana jin wani irin farinciki yana ratsa ta.

"Kin fara zuwa awo ne Nana?"

Wata irin kunya ta kama Nana, ta Wan sinne kai ta girgiza mata kai. "Gaskiya yakamata, wata nawa ne cikin? Mu je a yi awo a duba, mu ga abin da zamu fara ajiyewa. Mu jira mu ga ikon Allah, idan an ga mijin naki shikenan, idan ba a gan shi ba kuma, ma san abin yi" Nana dai ta yi shiru, sai kuma ta ce "Mama ki yi mini addu'a, ki ce Allah ya bayyana shi cikin aminci"

Mama ta yi dariya, ta ce "Lallai kam, to shikenan, Ubangiji Allah ya bayyana mini sirikina cikin aminci"

Nana ta yi murmushi, dan kunya ce ta kama ta daga baya, da tuna katoSarar da ta yi.

Da daddare Mai Jidda ta yi wa Nana shimfiWa, ta saka nata net. Sannan ta tafi nata Wakin gurin mijinta, har za su kwanta, Mai Jidda ta dubi Iliyasu, jiki a sanyaye cikin ladabi ta ce "Baban Walida, na ga ka dawo ka ga Nana a gidan nan, ba ka ce komai ba"

Ya dube ta ya ce "To me ki ke so na ce?"

"Ahh dama kar ka ce ban gaya maka ba ne, dama ta Wan zo ta zauna da ni ne, duba da yadda...

"Kin ga dakata, na Waga miki ?afa ne na yi shiru, na ga gudun ruwanki, kar ta wuce mini gobe a gida, ta wuce ta koma inda ta fito"

"Dan Allah ka yi ha?uri Baban Walida, Nana ta samu matsala a aurenta ne, dan Allah ka yi ha?uri ba za ta daWe ba, amma dan Allah kar ka ce ta tafi yanzu. Ni ko ruwan gidanka ka ce ba za ta sha ba, na amince dan Allah"

"Ke Maijidda, bari ki ji na gaya miki, wallahi sai yarinyar nan ta bar gidan nan"
Ya nemi guri ya yi kwanciyar sa, takaici ya ishi Maijidda.
Nana kuwa tana jiyo hayaniyar su sama-sama, abin ya tsaye mata ta kasa bacci sam. Sai juye-juye, ga mararta ta ?ulle duk jikinta ma ciwo yake yi mata.

Kwance yake a kan gadon Asibiti, jikinsa babu riga, sai dogon wando an rufe iya ?afafuwansa da koren yadi. ?irjinsa kuma an manna masa abin ECG. Sai gashin sa a rufe da hular Asibiti. Na'urorin gefen gadonsa sai sauti suke fitarwa.
Dattijo ne a tsaye a kansa, dogo fari tas, ya Waura hirami a iya kansa, ga gemunsa dogo duk farin gashin furfura a jiki.
Ya kalli mutumin da yake tsaye ya ce "m?decin (Likita) yanzu mene ne abin yi?"

"Eh, gaskiya za a yi masa wannan allurar ne kamar yadda na yi maka bayani, idan kuma ba haka ba, gaskiya sai dai a saka masa na'ura a zuciyarsa wadda za ta din ga taimakawa bugun zuciyarsa"

Na kusa da Dattijon mai sanye da shuWiyar shadda, da babbar riga, kansa ya yi naWi da ba?in rawani ya ce "Ka gani ko Sultan, Allah kaWai ya san abin da suka yi masa a Nigeria. Dole yaron nan ya WanWana kuWarsa a ci gaba da tsare shi, har sai ya yi bayanin abin da ya yi masa a Nigeria, da aka neme shi aka rasa tsawon wannan lokacin. Su kan su sauran da aka kama su tare, dole a killace su a guri Waya, haryanzu ban bari an sake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login