Showing 9001 words to 12000 words out of 168002 words

Chapter 4 - Buzu Book One Complete Hausa Novel

27 Oct 2025

640

ce "Ki kwantar da hankalinki, na ga kina da abubuwan da zan iya mora da yawa a jikinki, dan haka ko na aure ki zan iya zama da ke na Wan lokaci amaryata" ya fara jan motarsa ya baro parking space Win.

?aisar ta gani ya bayyana, ya sha gaban motar, yana kallon motar, babu tsammani sai ga wannan tsohon da take gani, mai kama da shi, ya keto ?asa ya fito ya yi jifa da ?aisar gefe.

Gabanta ne ya faWi, sai da ta dafe ?irjinta ta ja da baya, ta Waga kanta ta ga har Alhaji Zailani ya bar harabar gidan, sai dai idanunta suka sauka a cikin na Buzun nan da ya ?ure ta da ido ko ?iftawa ba ya yi. Kamar wadda ya yi wa dabaibayi ta kasa motsi.

"Antyn Haidar, yau ma karen ne, na ganki a nan a tsaye" kamar wadda ta tashi daga bacci, ta kalli Yusuf ta ?a?alo murmushi ta ce "A'a ba karen bane, yanzu zan shiga ciki"
Ayshacool
*AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA 08162859027*

*INGANTACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK WANI DATTIN MARA SANYI MAI HANA HAIHUWA SA WARIN GABA RASHIN NI IMA JIN ZAFI YAYIN MU AMALAR AURATAYYA FITAR FARIN RUWA MAI WARI KAIKAYIN GABA TUSAR GABA KURAJEN GABA TUSAR GABA BUDEWAR GABA CIWON JIKI RASHIN GAMSUWA*
*Maganin sanyi 5k*


*Maganin sanyi*
*5k*


*Maganin ciwon Qoda 10k*



*Maganin HepatitisB ASHA NA TSAWON WATA DAYA MUNBADA ANWARKE DA YARDAR ALLAH 40k*


*MAGANIN MATA KALOLI DABAN DABAN INGANTATTU MASU LAFIYA DA KARA KUZARI AKWAI NA MATA AKWAI NA MAZA UWARGIDA DA AMARE KU GARZAYO WURIN AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA*


*INGANTACCEN MAGANIN GYARAN NONO MAI TADA KOMADAR NONO DA DUK WATA TAMOWA TA NONO ZAI CIKO DA TUWON NONO YA TADA KOMATSEWARSU BANCE ZASU TASHI BA ZADAI SU CIKO SUYI KYAU*
*Maganin gyaran Nono 8k*



*MAGANIN RAGE TUMBI KODA YAKAI GIRMAN CIKIN YAN BIYU INSHA ALLAH KI GWADA MAGANIN AUNTY ZEE DA YARDAR ALLAH ZAKI GODE*
*Maganin Rage Tumbi 7k*



*MAGANIN BASUR KODA YAKAI GA YIN TSIRO INSHA ALLAH AGWADA ZA ADACE*
*Maganin Basur 5k*



*MAGANIN CIWON SUGAR CIKIN IKON ALLAH MUNBADA ANRABU DASHI*
*Maganin ciwon Sugar 10k*


*08162859027*
*09070027627*

*Location*KATSINA STATE*

*ACCOUNT NUMBER*

*8162859027*
*ZAINAB SHU AIBU*
*OPAY*

*OR*
*3968303018*
*FCMB*
*ZAINAB SHU AIBU*

*DAN ALLAH IN KINSAN BAKI SHIRYA BA KARKI YI MAGANA DAN ALLAH KIBARI KI SHIRYA AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA TAKUCE SAI KUNZO*



Page 24


"Baba dan zatin Allah, ka duba lamarin nan, wallahi ba na son mutumin nan, ba shi da kirki dan Allah Baba ka yi mini rai"

"Nana duk rashin kirkinsa, bai kai talauci rashin mutunci ba, idan ki ka ga ba a yi auren nan ba, to sai dai idan wani mijin ki ka kawo, ke ko wani ki ka kawo Win wallahi ga dai mai rufin asiri ba zan bawa wani ke ba, gara ma ki yi ha?uri, ki tattara komatsan ki"

"Ya Allah, Ya Allah Astagfirullah" ta faWa duk a jejjere."

"Mahaifinki ba zai taSa canza hali ba, sam ta kansa kawai yake yi"

Nana ta Waga kai a karo na biyu, da ta sake ganinta a gurin ?aisar ta ce "Koma mene ne kai ne sila, kana Waya daga cikin dalilan da ya sanya Baba son rabuwa da ni ko ta halin ?a?a."

?aisar ya ce "Kar ki ga laifina, tun da na baki zaSi tuntuni, ki ka tsaya wahalar da kan ki" ya yi maganar yana rubutu da hannunsa Waya mara ciwon.

Ya Wora da cewa "Matar babanku ta je gurin Malamin da ya zane ki rannan, a kan a wargaza maganar auren nan, dama ya kan yi mata aiki ire-iren waWannan, idan Allah ya taimake ki aikin ya ci, sai ki ga an fasa, kalli abin da aka yi" mudubin da ya saba nuna mata, ya nuna mata.

An raba wata 'yar tsana gida biyu, an rubuta sunan Nana a jikin Sari Waya, Sari Waya kuma Alhaji Zailani, ana ta wani surkulle.

Ya Wora da cewa "Abin da ba su sani ba su duka su ne, shi wannan mutumin ya kai matakin ?ololuwa a ?ungiyar asiri, to wani asiri ne kuma zai kama shi?"

Nana cikin kuka ta ce "Wannan malamin shi ne ya zane ni rannan"

?aisar ya kwashe da dariya, ya ci gaba da rubutun sa.

Cikin kuka ta ce "Kuma duk saboda kai, Allah ne gatana, kowa nice ba ya so kawai" ta yi magana tana ?arewa malam ?ayyabu kallo a jikin mudubin.
Sai kuma ta daina ganin malam ?ayyabu, sai Jamila tare da Hajiya Sa'a da kuma maman khairat.

Da sauri ta kalli ?aisar ta ce "Wannan matar ba ita ka ce mini ta bayar da jinin Muhsin a ?ungiyar asiri ba? Amma me yasa da na tashi na manta, na ganta na kasa tunawa?"

"Ashe kin san ainihin abin da ya faru, ki ke cewa na kashe wanda ki ke ?auna?" Ta yi shiru tana satar kallonsa.

"Shi ma wannan yaron na yanzu, idan ba ki yi wasa ba, ana daf da shafe tarihinsa a duniya, akwai yiwuwar 'yan ?ungiya su nemi a ba su jininsa"

Cikin matsanancin tsoro Nana ta kalli ?aisar ta ce "A'a kar mu yi haka da kai ?aisar, dan Allah yaro ne fa bai san komai ba."

Ya ce "Ni babu abin da zan yi da shi, kawai dai na gaya miki ne. Hatta Wan da babarsa za ta haifa a nan gaba kaWan, an gama shirya yadda za a yi da shi" A razane Nana ta tashi tsaye, amma sai ta ganta a tsakar Wakinsu. Gigicewa ta yi ta nufo tsakar gida, ta ga tsakar gidan ba?i ?irin, dare ya tsala.
Ayshacool
Sai kuma ta fara ?o?arin tuna abin da ya razanata, har ta fito tsakar gida, amma ta kasa tuna komai.
Ta koma ta zauna jikinta yana tsuma, ta rasa ma wace addu'a za ta yi. Zuwa yanzu idan da sabo ta saba da matsanancin bugun zuciya saboda yawan razana da take yi.

Ta haWa kanta da gwiwarta, ta rasa ma wani tunanin za ta yi, kasancewar bacci Sarawo ne, ya sanya ya yi nasarar yin awon gaba da ita.

Sai dai ta din ga ganin Haidar, yana ta kuka tana ?o?arin rarrashin sa, amma ya ?i yin shiru sai tsala ihu take yi. A wani Sangaren kuma na mafarkin, ta ga Shukura a dokar daji, tana ta uban gudu da tsohon cikin nan, jikinta babu suturar kirki, duk jikinta raunika, kanta babu ko Wan kwali, ga hannunta ri?e da Haidar sai gudu take tana kururuwa. Bayanta wani mutum ne ya rufe fuskarsa da ba?in ?yalle yake bin ta, hannunsa ri?e da wu?a ga jikinsa sai Wigar da jini yake yi.
Kukan Hidar sai amsa kuwwa yake yi, yana kiran sunan Nana.

A wannan karon ma a razane ta tashi, da "Innalillahi wa innalillahi raji'un" daidai lokacin aka tayar da sallar asuba a masallaci.

Gudu-gudu sauri-sauri, ta fita ta yi alwala, ta gabatar da raka'atanul fajar, sanan ta yi sallar asuba. Ta zauna tana tasbihi ta din ga tunanin 'yan kwanakin nan ba ta iya karanta Alqur'ani. Azkar Win ma sai ta shafe kwanaki ba ta yi ba, ganin ko ta yi babu abin da yake canzawa. Sai kuma ta tafi tunani, wataran a islamiyya da ta farka ta ga malam Auwal a kanta, yana ta raira karatun Alqur'ani, hakan ya tabattar mata da ?aisar ya ziyarceta.
Bayan ya sanya ta tashi, ta yi alwala ta dawo ta zauna, ya dube ta ya ce "Nana idan kin je gida kina azkar kuwa? Kuma kina karanta Alqur'ani?" Ta girgiza masa kai alamar a'a.

"To me yasa?"

Cikin rauni da karaya ta ce "Ko na yi Allah ba ya kare ni, na fi shan wahala ma idan na yi" da sauri ya tari numfashinta ya ce "A'uzbillahi, waye ya gaya miki Allah ba ya kare ki? Da ba ya kare ki da Allah kaWai ya san abin da zai faru da ke. Addu'oin da ki ke yi, da larurar da ki ke fama da ita, ba ya nufin karatun Alqur'ani da azkar da ki ke yi ba sa yi miki amfani, jarrabawa ce, daga Allah. Ke kina ganin Aljani na bibiyar marasa ji? Sun fi bibiyar nutsatsu masu addini, hakan na nufin jarrabawa ce, mai imani ba a barin shi haka babu jarrabawa. Kuma burinsu kenan ki daina ibada, su sake samu su mi?e ?afa a jikinki, su ci gaba da azabtar da ke. Musulma ce ke, ki zama mai kyautatawa Allah zato".

Ko da ta zo nan a tunaninta, sai ta ce "Astagfirullah, wa a tubu ilaihi"

?arfe tara da rabi na safe, Baba ya fito tsakar gida yana neman Nana. Mama ta ce "Ba fa ta nan"

"Ban gane ba ta nan ba, ina ta tafi? Ba na kafa mata dokar kar ta sake fita ba, ana daf da Waura mata aure?"
"To ka isa da ita ne? Ai ba ka isa ka gaya mata ta ji ba, ka yi kaWan"

?wafa ya yi ya ce "Za ta dawo ta same ni, zan ci ubanta a cikin gidan nan wallahi" Bayan ya gama bambaminsa ya fita, Mama ta koma Wakinta ta Wauki wayarta ta kira Malam Wayyabu.

Sai da ta kusa tsinkewa ya Waga, "Malam yaya a ke ciki? An gama aikin ne?"

"Eh a kan aikin muka kwana jiya"

"To shikkenan, na gode sosai da sosai, baban nata fa ka yi aikin a kansa?".

Ya ce "Kar ki damu, ba wanda ban yi ba fa"

Ta ajiye wayar, tana kuma tunanin me yakamata ta yi.

Kafin azahar Wan aiken Alhaji Zailani ya zo, ya kawo uban kayan abinci kamar za a buWe ?aramin shagon sayar da kayan abinci. Bakin Baba ya ?i rufuwa, sai shiga yake yana fita yana washe baki, yana ?iyasata irin abin da zai yi wa Nana muddin ta bijirewa auren Alhaji Zailani.
Yaron nasa ya sanar da Baba cewar, tafiyar gaggawa ta kama Alhaji Zailani, washegari zai dawo, amma ko baya nan bai dawo a goben ba, za a Waura auren nan ranar Juma'a, kuma ba ya bu?atar taron jama'a, waliyyai kawai sun isa.
Baba yana tsuma ya tabattarwa da yaron Alhaji Zailani, mai suna Sani cewa ya tabattarwa da Alhaji Zailani ba za a samu wata matsala ba.

Nana kuwa gaba Waya ji ta yi jikinta ya ?ara sanyi, tun da garin Allah ya waye, komai ba ya yi mata daWi, tamkar ta mutu ta huta.
Duk mutanen gidan sun koma baccin safe, ta shirya ta fice daga gidan.
Ayshacool
A hanya gari ya ?arasa wayewa Nana, ta je ta din ga bubbuga gate Win, aka zare sakata aka buWe. Sai dai maimakon ya ba ta hanya, sai ya zura mata idanunsa yana kallonta. HankaWa ?ofar ta yi ta shiga a fusace, ta tsani wannan Wan iskan kallon da yake yi mata, shi kuma kullun fuska a rufe, ba a ganin fuskarsa sai dai ya yi ta kallon mutane.
Burki ta ja ta tsaya, tana kallon yadda ?osassun karnukan nan, suke safa da marwa a harabar gidan. Ta waiwayo ta kalle shi, ya kawar da kansa kamar bai gan ta ba, ya mayar da gate Win ya rufe ya saka mukulli, ya nufi Wakinsu na masu gadi.
Karnukan suka yi cirko-cirko suna kallon Nana, su na haushi.

"Dan Allah ka raka ni bakin ?ofar shiga" ta yi maganar a marairaice. Bai kulata ba ya cigaba da tafiya. "Dan Allah idan ba za ka raka ni ba ka buWe mini ?ofa na koma". Ganin da gaske ba zai rakata ba, kuma ba zai buWe mata ba, ga karnuka su na nufo ta, kawai ta rufa masa baya da gudu. Ya tsaya ya waiwayo ya kalleta. Ta ja ta tsaya cikin tsananin tsoro.

Sule ne ya fito yana mi?a da alama a lokacin ya tashi, ya kalle su ya ce "Nana lafiya na ganki da sassafen nan? Kuma ya na ganku a tsaye haka lafiya dai?"

"Tsoro nake ji, na ce ya raka ni ya?i, kuma ya kalle ?ofa ya ?i buWe mini na koma gida, kuma so suke su biyo ni su cije ni" ta yi maganar idanunta na cika da hawaye saboda tsoro.

Sule ya yi dariya ya ce "yi ha?uri, ni ban san dalilin da ya sanya ku ke yawan samun saSani da Buzu ba. Jira ni na Waure karnukan sai ki wuce"

Ta goge hawayen ta ce "To na gode sosai" Shi kuwa tuni ya shige Wakin su, ya bar ta da Sule.

Ko da Nana ta shiga cikin gidan, Wakin Haidar ta nufa kai tsaye, yana kwance yana ta baccinsa. Ajiyar zuciya ta din ga saukewa, ta dur?usa a gabansa ta dafa kansa, tana karanto masa addu'oin da suka sauwwa?a a bakinta. Tana Wan tofa masa. Wata irin razana ya yi a baccin, har da Wan ihunsa, Nana ta rungume shi, ya ?an?ameta ta cigaba da yi masa addu'a.

Yau Shukura ta na gida, sun yi hutun makaranta. Har mamaki take yi yadda Nana ba ta gajiya da abin da Haidar yake yi mata na hayyata irin ta su ta yara.
Duk motsin da ya yi, ta san me yake nufi, zuwan Nana gidan ya yi ?iba ya zama ?ato saboda yadda yake cin abinci. Ga kuma karatu da take koya masa, har da addu'oi.

Nana ta ce "Shukura" karon farko da ta taSa kiran sunanta, Shukura ta kalli Nana da mamakin tsaurin idon da ta yi.

"Na san ba zan dauwwama ina kula da Haidar ba, amma dan Allah ina son ko yaya ki ajiye a?idar boko, ki din ga jansa a jiki, kuma ki tsayawa azkar Win sa da kula da yi masa addu'a. Ke kanki ki ?ara ?aimin addu'a sosai da sosai, ka na da ido ne kawai amma ba na ganin gari ba, abin da Allah ya so kawai shi muke gani"

"To da na ce miki ba na addu'a ne, da za ki buWe ?azamin bakin ki, kina kiran sunana haka kai tsaye ni sarki ce?"

Nana ta kalli Shukura ido cikin ido ta ce "Ni ki ke cewa mai ?azamin baki! To kar ki yi abin da na ce, idan kin ?i ji ai ba za ki ?i gani ba"

Babban abin da ya bawa Shukura mamaki, bai wuce yadda ta ji tamkar an saka mukulli an rufe mata baki ba, bayan sun haWa ido da Nana ba, ta yi gum ta kasa cewa komai.

Gaba Waya Nana ta manta da wani sharaWi da Baba ya kafa mata ma, hatta batun auren Alhaji Zailani ma sai ta daina jin ya dame ta, mummunan mafarkin da ta yi da su Shukura ne kawai yake damunta. Sai kuma wata irin fargaba da ta rasa ko ta mece ce.
Domin ragewa kanta damuwa, tare suka yi girkin dare da Jummai. Hajiya Amina ce ta ce "Nana ki zo ki tafi, na ga alamun hadari a garin nan, kuma tun da ba abin da ki ke yi"

"A'a kar ki tafi" Haidar ya yi maganar yana ri?e rigar Nana.

Nana ta kalle shi da murmushi a fuskarta ta ce "Idan na zauna zaka goya ni?"

"Eh zan goya ki, ki yi bacci" ya yi maganar cike da shirirtar su ta yara.

Da ?yar a ka yi masa wayo, Hajiya Amina ta Wauke shi, Nana har za ta fita, Jummai ta biyo ta da kular abinci ta ce "Dan Allah Nana ki ajiyewa masu gadi, na san yanzu su na can waje shan wannan shayin nasu na ibada, ba za su dawo ba sai cikin dare. ki Wan tura Wakinsu ki ajiye musu, idan ba su san an ajiye ba, karnuka ne suke zubar musu.
Ayshacool
Jiya da na ajiye musu a waje ba su sani ba, su ka kwance karnuka, aikuwa su na sako su, suka je in da aka ajiye abincin suka kifar, suka hau ci" Nana ta Wan yi Jimm sannan ta karSa ta fita.

Kamar yadda Jummai ta faWa kuwa, Nana tun kafin ta ?arasa bakin gate Win, take jiyo hayaniyar buzayen a ?ofar gida, alamun duk su na waje a ?ar?ashin bishiyar da suke zama da yamma su sha shayi, su yi wasan takobuna.
Amma duk da haka sai ta tsaya a ?ofar Wakin nasu tana sallama, ko za ta ji an amsa, amma ta ji shiru. Sai ta Wan tura ?ofar Wakin, wani irin ?amshin turare ya kawo wa hancinta ziyara.
Ta zura flask Win abincin, ta yin?ura za ta tashi, kawai ta ji kukan Haidar a cikin Wakin yana kiran sunanta. "Anty Nana, ki zo)
Ba ta yi nazarin komai ba, balle tunanin ta baro Haidar Win a cikin gida ba, kawai sai ta Wimauce ta hankaWa ?ofar Wakin ta shiga.
Cak ya tsaya ya waiwayo ya kalli inda take tsaye. Daga shi sai dogon wando, hannunsa ri?e da mataji, yana taje dogon gashinsa da ya kwanta a kan kafaWarsa zuwa dokin wuyansa. Gefensa butar shayi ce, take ta dahuwa a kan wuta, kuma da alama a cikin wutar aka zuba turaren wutar da yake tashi.
Cikin matsanancin tashin hankali tsoro da razani, ta yi yin?urin juyawa ta fita, amma ?ofar Wakin da tagogi suka kulle, sautin wata irin guguwa ya karaWe Wakin. A take ya rikiWe daga kamaninsa zuwa wannan tsohon mai kama da ?aisar, ya bayyana cikin suffa mai matu?ar ban tsoro, ya buWe ?aton bakinsa mai kama da bakin tsohuwar rijiya, ya fara fito da wata irin wuta Jawur tana wani irin haya?i, lamar gobarar tankar mai.
Iya ?arfinta ta dafe kanta, ta ?wala ihu ta faWi a gurin sumammiya. Jin ihunta ya sanya ya sake waiwayawa ya kalle ta, ya ganta a ?asa ba ta ko motsi. Ya ?arewa Wakin kallo domin ya ga abin da ya razanata amma bai gani ba.
Ya mayar da hankali ya ?arasa taje gashinsa, ya tufke abinsa, ya zira rigarsa, ya shafa turare sannan ya kawo rawaninsa ya naWa. Ya zauna a gaban shayinsa, ya fara tsiyayowa yana kurSa a hankali tamkar shikaWai ne a cikin Wakin babu wata halitta kuma.

Gidansu Nana tun da aka yi sallar magariba, Nasiru ya shigo gida yake tambayar ko Nana ta dawo.
Suwaiba ta ce "wai kai Nasiru Nanan nan uwarka ce ne?"

"Ban sani ba, idan ma uwar ta wa ce ina ruwan ki?"

Cikin hasala ta ce "Idan na kama ka wallahi sai na gwara kanka"

"Ba ki da wannan ?arfin wallahi" ya yi maganar yana fita. Ya zauna a ?ofar gida yana kallon hanya, amma babu Nana babu alamar ta. Tsoro ne ya fara kama shi, kar ya je ko ta sake Sata aljanun nata sun kai ta wani gurin.
Yana zaune ya hango Baba ya nufo gida, hannunsa ri?e da manyan ledoji.
Nasiru ya tashi ya karSo masa kayan suka shiga gida.

Su na shiga Nana ya fara tambayar Mama, amma ta ce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login